💦🦚 *MY LITTLE SISTER*💦🦚 (SHE'S MY HEART💖) Daga alk'alamin *Autar alheri ✍️* Labarin my little sister lbr ne mematuk'ar kayatarwa bandariya saka nishad'i dakuma zazzafar soyayya 🌹💃 *AUDIO NOVELS* Gamasu buk'atar Audio novel d'in autar alheri to gadama tasamu zaku,iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07037092176 domin shiga group d'in audio Novel d'in autar alheri ✍️ akan nera 500 kacal 👌 VIP group spc Kuma 1k zaku saurari Novel D'ina kamar irinsu👇 IZZAR MULKI SOLDIERS FAMILY INGARMAN NAMUJI WAYE MIJINA return TANTIRANCI Sabon salo Idan Kuma document d'in complete d'insu kikeso shima Zaki ,iya tuntub'ar nomber na ngd. BISMILLAHIRAHMANIRAHIM Page 1&2 _____________Wani kyakkyawan matashin saurayine dabaze wuce shekaru 27 ba aduniya kwance yake akan makeken gadonsa Yana bacci cikin kwanciyar hankali duk yakanannad'e jikinshi da blanket daganin yadda yake baccin kasan cewa hankalinshi kwance yakeyinsa Kuma bakaramin dad'in baccin yakejiba,,,asukwane tashigo d'akin tana famar surfa uban ihu tareda fad'awa kan bed d'in tana fad'ar wayyo Allah na sweet bro katashi bera ad'akin ado megadi wayyyo tashi kaganta,,, Y'ar k'aramar yarinya ce keta wannan uban ihu tana tana tada wannan saurayin. Cikin bacci yabud'e Dara daran udanuwansa Yana watsa matasu hakan yasa taja baya dasauri tana sauka tareda rik'e bakinta da duka hannayenta biyu tana waro Ido domin Sam ita batayi tinanin bedroom d'in big bro d'insu ne tashigoba tad'auka bedroom d'in sweet bro d'inta ne wato sultan. Shiko kallanta kawai yakeyi ko kiftawa Babu yakasa cemata komai,,,cikin tsoro Takoma dabaya tareda kwasa aguje tafita Aiko bakin k'ofar fita part d'in nasu taci karoda sultan d'in cikin sauri yatarota ganin tana gudu jikinta se rawa takeyi. "Ke lpy my sweet sis Miyake faruwane kidawaye? Yatambaya Yana d'aukarta dudda cewa tawuce d'auka Amma sultan kamar jinjira hakan yake jinta,,,akunne tace bedroom d'in big bro naje natadashi daga bacci nad'auka Kaine domin banduba d'akin da kyauba. Dariya sosai sultan yayi kamun yace yy miki kyau kinje kinjawo magana Kuma kinajin tsoro kindai San waye big bro too inkika jawa kanki duka ruwanki,,,aa ma baze dakeniba tafad'a cikin shagwab'a kamun tace sweet bro bera ne ad'akin ado megadi zumoje kaganta katuwa mukoreta karta shigo mana "To shikenan muje mugantato,,hanyar fita daga part d'in suka nufa yanadaukeda ita suna saukowa sukaga anty asabe aperlo tana shara cikin sauri tace anty asabe kihad'amun sobo kafin mukori b'eta,,,to shikenan autar mom za,ahad'a. Ad'akin ado megadi kuwa ba b'era bace irin k'aton burgunnanne Wanda yakusa girman kaza wani gidan akakoroshi yafad'a d'akin ado megadi Kuma yarasa hanyar fita shiyasa yake ta hauka ad'akin shikanshi ado megadi yakashiga domin damutin yashiga zasu fara Dara dashi,,,,suna zuwa Basu tsaya komaiba suka fad'a d'akin cikin sauri tamayarda k'ofar tarufe gamm Aiko burgu najin k'arar rofe kofa yashiga gudun neman ceto,,,Ido sultan yawaro ganin abunda sweet sis d'inshi kekirada b'era kamun yayi wani yunk'urin tuni burgun yayi kansu danneman hanya hakan yasa suka saki ihu atare suma suka shiga tsere dashi uhu sukeyi burgun nakarayi cikinsu..ganin hakan yasa ado megadi kwasa aguje yanufi cikin gidan Yana gayawa mom da fitowarta kenan daga kitchen taji wannan shirmen zatayi magana kenan wannan saurayin yafito cikin sauri tace "yawwa *AHZAD* Dan Allah kujeda ado waigasu sultan da *HUZDA* burgu yarutsasu. "Cikin sweet voice d'inshi yace "mom wani irin burgu Kuma Shi sultand'inne keyiwa burgu wannan shirmen? "Ah to kaimadai kafad'a kuje Dan Allah Ni kad'aukomun autata karta firgita shiko shiyasani,,,bek'ara cewa komaiba suka nufi d'akin ado d'in Koda sukaje suka bud'e k'ofar tuni HUZDA tasuma sultan kuwa yasamu yadoke buegun aka dawani sandar k'arfe dayagani ad'akin da kyar bayan sunci uwar danbe domin yayi Masa cizo ukku biyu ak'afa d'aya ahannu dukkansu ukku agalabaice yasamesu,,cikin ko inkula yasa hannu yad'auke HUZDA kana yakwadawa sultan harara yafice,,,cikin k'arfin hali yatashi yabi bayanshi suka koma cikin gidan shiko ado megadi yad'aure bakin burgun yafitada can karshen layi yabawa almajirai. Yana shiga mom dake zaune tataso tana fad'ar subahanallah miyasameta ne? Shidai bece Mata komaiba yanufi bedroom d'inta da HUZDA yakwantarda ita se alokacin yad'ago Jin mom Bata tambayar sa Wai Mike faruwa ne domin taga sultan d'in ma yashigo ahargitse. ,,Sumane tayi fa mom inaga tatsoratane,,Yana gama fad'ar hakan bejira cewartaba yanufi bedroom d'inshi cikin k'ank'anin lokaci yadawo da kayanahi na aiki atake yashiga Bata temakon gaggawa cikin sa,a kuwa tafarka tana ihun fad'ar b'era ze cinyeta wayyo Allah sweet brooo,,cikin sauri mom tace "ke ya,Isa autan dady kinji Babu wani b'era yayanki yakoreshi,,,se alokacin tayi shuru tana k'walalo Ido tareda kallon AHZAD dake yiwa sultan d'in dressing fuska amurtuk'e,,,shiko ko kallon inda take beyiba Sund'an jima ahakan kamun tazabura kamar wadda aka tsikara tana fad'ar anty azabeeeee Ina sobonaa? Tafad'a tareda kwasa aguje tabar d'akin,, murmushi mom da sultan sukayi suna fad'ar auta kayan Allah,,shiko AHZAD kamar ma besan abunda akeyiba, Tana fita perlon tacikaroda anty asabe takawo Mata sobon cikeda cup,,takarb'a tana murmushin tareda d'auko cake d'aya Akan dining tajuya zata koma bedroom d'in mom cikin saurinta tana tafe tana Shan abunta batama kallon gabanta bazataso ba tsammani kawai taji tayi kaurada mutin gabaki d'aya sobon hannunta yawanke mishi jiki duka fararen kayansa sunyi fyanti,,,Ido HUZDA tawaro tana Jada baya cikin tsoro da fargabar abunda ze biyi baya..! Daga alk'alamin Autar alheri ✍️ Yanzu akafara kabcen kowayaya Kuma wannan salon zetafi🤔 Autar alheri ✍️ 💦🦚 *MY LITTLE SISTER*🦚💦 (SHE'S MY HEART💖) Daga alk'alamin *Autar alheri*✍️ Gamasu buk'atar complete Novels d'in autar alheri ✍️ kamar irinsu👇 SOLDIERS FAMILY INGARMAN NAMUJI WAYE MIJINA return TANTIRANCI Sabon salo IZZAR MULKI BIG LADY'S Ze,iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp zakusamu kowanne Novel d'in autar alheri ✍️ kukeso da izini Allah. Page 3 & 4 ______________"seyarfa hannu takeyi duk idonta suncikoda kallah,,,shiko wani irin kallo yakebintadashi yamakasa cemata komai ganin tananeman guduwane yasashi damk'ota cikin sauri yanufi bedroom d'inshi da,ita,,,Baki tabud'e zata kurma ihu yayi saurin toshe bakin da hannunshi sunashi yamayarda k'ofar yarufe kana yayi wulgida,ita ak'asa,,,seda tasaki k'ara cikin had'e fuska yace oya maza kiyi kamun kunne anan Kuma d'akin tashi zangani zakiga mizanmiki,,Yana gama fad'ar hakan yashige bathroom tareda banko k'ofar,,,itako HUZDA cikin kuka taduk'a tareda fara kamun kennenda yasakata,,tsawon minti 15 tana ahakan,,,,shiko fitowa yayi raureda towel akugunshi d'aya ahannunshi Yana goge sumar kanshi ga dukkan alamu wanka yayi Sam yamantada HUZDA ad'akin hakan yasa yanufi mirror Yana d'auko mayukakkanshi masu sanyin k'amshi shafawa yafarayi ahankali kamar wata mace seda yagama shafa duk inda kewaje ajikinshi kana yad'ora hannu akan towel d'in k'ugunshi yakwance atake towel d'in yafad'i k'asa hakan yayi dededa d'agowar HUZDA zata fara Masa magiya Aiko tayi arbada cikakkiyar halitarshi metada hankalin duk Wanda yaganta Masha Allah abunshi atsaye yake k'aumun Kamar Wanda kecikin Sha,awa Kuma gawasu manyan jiniyoyi dadukayiwa abar k'awanya se lallausar sumarda ta kwanta zagayeda wurin,,,wata muguwar k'ara HUZDA tasaki tana k'ank'ame jikinta gabaki d'aya idonta naneman k'arewa domin ita ko shakka Babu atinaninta wani siffar macijine ahakan...wannan uwar k'arar datayi shiya ankararda AHZAD aika,aikar dayayi hakan yasa yakwashi towel d'in aguje akoma bathroom Yana banko k'ofar cikin takaici da bak'in ciki wannan abun domin ko Dan uwansa namuji betab'a ganin tsiraicinshiba se wannan k'yailar innalillahi wa innailaihhiraji un yafad'a Yana dafekanshi kamar yarusa ihu. Itako uganniyar tuni tasome anan tsaye...anty asabe ce taji ihunta cikin hanzari tanufi hanyar part d'insu sedai tana zuwa tatunada ba sultan bane AHZAD ne takosan za,asamu matsala cikin sauri Takoma tana fad'ar Allah yasaba dukantane yakeyiba domin tasan AHZAD bashida wargi. Shiko yajima a bathroom d'in Amma yakasa yadda zefito taganshi ganin Yana k'ara B'ata lokaci gaya Kuma hospital zeje yasashi Dan bud'e k'ofar kad'an cikin d'aure fuska yace "maza kibar dakinnan domin wlh Idan nasameki aciki Sena kareki mayya kawai,,,shiru yaji kamar bakowa ad'akin hakan yasa yak'arayin magana nanma shiru fitowa yayi Yana mita domin atinaninshi tafita sekawai yaganta kafe wuri d'aya,,Ido yawaro Yana mmkin abunda yasumarda ita kamun yad'auki kayanshi yasaka cikin sauri yad'auketa yafitada ita mom nahad'awa sultan coffee sukaga fitowarsu cikin sauri sultan yak'arasa wurinshi Yana fad'ar lpy big bro miyasameta? Taredakai hannu yakarb'eta...shiko komi bece mishiba illa yasakar mishi ita ganin yanufi cikin perlon da,itane yada yabud'e Baki kamar bayaso yace sakamun ita amota hospital zamuje..juyawa sultan yayida ita yanufi waje kamar zeyikuka domin baya k'aunar abunda zetab'a sweet sis din tashi...itako mom wurin AHZAD tak'araso tana fad'ar miyasameta son? Kodai inzo muje?Dan yutsa fuskarshi yayi kamun yace no mom kawai inaso nasan abunda kesaurin sumarda itane Kar abun yazama matsala daga baya kawai kiyi zamanki yanzu zamu dawo..to shikenan Allah yabata lpy,,,ameen y Allah yafad'a tareda barin perlon,,a bakin motar yasamu sultan d'in bayan yasakata aciki,,shiga kawai yayi batareda yacewa sultan komaiba,,shine kawai yace Allah yabata lpy bro,,ya,amsada ameen kana yatada motar yanufi asibitin shiko sultan yakoma cikin gidan. Yanashiga cikin katafaren hospital d'inshi yayi Perkin yafito tareda zagayawa yad'aukota hakan yasa duk ma,aikatan dake wurin suka taso cikin sauri wasu daga cikinsu suka janyo gadon tura marasa lpy Koda suka,isoda gadon tuni yafara tafiya,,,cikin girmama sukarika gaidashi suna jajanta Masa domin sunsan k'anwarshi ce,,Amma ba Wanda yakula inba Dr yaseer ba dayabud'emai k'ofar k'ayataccen office d'inshi,,,shiga yayi yakwantarda ita akan gadonshi dake cikin wani dad'i a office d'in Dr yaseer nabiyedashi. D'agowa yayi Yana kallonshi ganin hakan yasa Dr yaseer fad'ar meye matsalar Dr? Yatambaya Yana kallon HUZDA,,,shidai komai beceba sema komawa dayayi akan kujera yazauna kana yace "I don't know kawai Abu kad'an kesakata suma inaso nasan Mike kawo hakan. Okay kawai Dr yaseer yace kana yad'ibi jininta kkafin yatada ita gudun karta farka tahana ad'iba seda yakai Lapp kana yadawo yadda abarta hakan yasameta shiko Dr AHZAD Yana Shirin shifa theater,,cikin sauri yashiga Bata temakonda yadace sabida theater dazasuyi ganin hat abokin nashi Kuma oganshi yashirya,,cikinko sa,a tafarka idonta yasauka akan hannun Dr yaseer sabida irin mutanennan ne masu gargasa ajiki,,wata irin k'ara tak'ara saki tana fad'ar nashiga ukku wayyo Allah ya zad macijin wayyyo macijine Allah zecijeni se motsi yakeyi wayyyo k'aton maciji K'arasa ihun cikin d'aga murya domin sosai takeganin hajiyar datagani dazu a,idonta tana Mata gizo. Ai AHZAD besan lokacinda yak'araso kansuba tareda rik'eta sosai yace keee kinutsu kinjiko wanne maciji Aina yake? Dominshi Sam beyi tinanin jikinshine data gani take fad'ar macijiba,,,itako jinta ajikin mutin Kuma tagane kowaye sabida kamshin turarenahi hakan yasa talafe lufff,,,Sunday lokaci ahakan kamun yace gayamun Aina macijin yake? Kamar jira takeyi yak'ara tambayarta tasaki kuka tana fad'ar wlh ya zad macijine Kuma niyake kallo katoto yadda wata suma yakeda,ita Kuma ad'akinka yake..! Autar alheri ✍️ 💦🦚 *MY LITTLE SISTER*🦚💦 (SHE'S MY HEART💖) Daga alk'alamin *Autar alheri* ✍️ Gamasu buk'atar complete Novels d'in autar alheri ✍️ kamar irinsu 👇 SOLDIERS FAMILY INGARMAN NAMUJI WAYE MIJINA return TANTIRANCI Sabon salo IZZAR MULKI BIG LADY'S Ze,iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp zakusamu kowanne Novel d'in autar alheri ✍️ kukeso da izinin Allah. Page 5 & 6 ____________"Ido yazaro Yana kallanta shisema yanzu yafahimci mitake nufi kenan penis d'inshi ne takeyiwa kallan maciji? Tab d'ijam yafad'a aranshi kamun yayi gamdala na Bata fahimci ko minene taganiba,,,cikin tausasa murya yace is okay yanzu bamacijin ai nakoreshi kinjiko? Kaitad'aga mashi taname k'ara shigewa jikinshi atake bacci yad'auketa,,,shiko duk yamatso berabatada jikinshiba domin shidai bayasan had'a jikinshi danata Sam hakan yasa yashimfid'ar da,ita kana yamik'e Yana duban Dr yaseer dake kallansu tind'azu kamar yasamu tv "Dr Aina kahad'uda macijine? Naji tace bedroom D'inka,,Dr yaseer yak'arasa tambayar Yana kallanshi,,,shiko ko kallanshi beyiba balle yasaran zetanka mishi kayanshi kawai yad'auka kana yanufi k'ofar fita,,,ganin hakan yasa Dr yaseer girgiza kanshi kawai yabi bayanshi sabida yasan halin aminin nashi Amma tabbas akwai ayar tambaya akan wannan abun. "Mama zanje gidan dady yanzu yakirani jirginsu zetaso inaso muje d'aukoshi nida AHZAD,,,cewar wani kyakkyawan saurayi dake tsayeda shirinshi nafita...kallanshi matar tayi wadda bazata wuce sa,ar mom ba tace "to shikenan badamuwa Allah yadawo daku lpy..ameen y Allah ya,amsa kana yakama hanyar fita,,abakin k'ofar yacikaroda YUSIF DA YUZARSIYA twins d'in mama se rigima sukeyi tsawa yadaka musu kana suka shiga taitayinsu inda yusif yace yaya MUHFT wlh wayata taboye tind'azu nake nemanta banganiba Kuma tagayamun tana hannunta Amma Tak'i bani..kamun muhfat yayi magana tayi sauri cewa ya muhfat inazakajene? Harara yawatsa mata kana yace inda Kika aike mazaje kid'auko mishi wayarshi,,to Yaya Zan d'auko Amma please gidan dady zakaje? "Eh to miye incanzanje minene? "Dan Allah Yaya zani inaso naje Naga ya AHZAD please Dan Allah,,,murmushi muhfat yayi yace indai AHZAD ne kunfi kusa jeki d'auko Masa kisameni a mota...ihu tasaki tareda kwasa aguje tanufi bedroom d'inta tad'auko wayar kana tayiwa mama sallama tabibayanshi...mama kuwa Kai kawai tagirgiza tana fad'ar Allah ya kyauta. A hospital kuwa seda sukafito daga theater kana Dr ahzad yadawo office d'inshi Koda yashigo tana zaune kan kujerarshi tana wasada wani abun kamar mutinmutumi se juyashi takeyi tana kwasar dariya harse kyakkyawan hak'oranta sun bayyana,,,shiko gabaki d'aya yashagala da kallonta secan yatida k'anwarsa cefa Kuma uwa d'aya uba d'aya to miyasa yakejin wani abun akanta kodai Dan suna jini d'aya ne? Cikin sauri yakauda kanshi tareda fad'ar ke zomuje gida,,Yana gama fad'ar hakan yabar office d'in Bayanshi tabi tana dariya abunta ba,abunda yadaneta A Parking space tasameshi tsaye Yana maganada Dr yaseer tana zuwa tashige motar tareda d'aukar wayarshi tashiga yiwakanta video dama tasan Cort d'inshi,,,,shiko seda sukaga maganarsu kana yashigo motar ganin abunda takeyi dawayarshi yasashi fad'ar wayasa Kika d'aukar mun waya? Aiko cikin sauri ta,ajiye takama bakinta tareda zare kyakkyawan idanuwanta,,yadda tayi se abun yayi Bala,in birgeshi yashagala da kallanta seda Kira yashigo wayar kana yadawo natsuwarshi tareda seta kanshi yad'aga wayar batareda yacekomaiba,,,daga d'aya bangaren muhfat yace bro kana inane nazo gida mom tace bakadawoba? Dan shiru yayi kamun yasauke ajiyar zuciya yace Ina hospital but I'm coming home now,,, okay kawai muhfat yace tareda yanke wayar. Shiko fisgar motar yayi betsaya ko,inaba se gida yanayin parking huzda tabud'e motar tafice dagudu dama D'ani,artace,,shikuwa da kallo yabita hartashige perlon gidan kana shima yafito cikin takonshina cikakakken namuji yanufi cikin gidan. Huzda nashiga tagasu yuzarsiya ai cikin ihu tafad'a jikin muhfat tana fad'ar oyoyo ya muhfatna yazo,,,shima dariya yayi Yana dungure Mata Kai tareda fad'ar Wai yoshene autar mom zatagirmane? Baki tatura gaba cikin shagwab'ar tace nidai Allah bazan girmaba seranada na haifawa mujina baby tafad'a ko,ajikinta. Ido duk suka zaro suna kallanta hadda mom,,shiko gogan da shigowarshi kenan yaji wannan furucinnata seda gabanshi yafad'i haka kawai besan daliliba,,cikin sauri yawuceso kowabe kallaba yanufi bedroom d'inshi,,hakan yasa yuzarsiya tashi itama Tamara mishi baya tana fad'ar nidai baranaje gun mijina yafimun Jin shirmen autar mom dominni nakusa Kama dahir,,,dariya sukayi dukkansu hadda mom,,kana muhfat yace angel wayagaya Miki ana haifawa Miji baby? "Malamne yagaya Mana na isilamiya yace da munhaifawa mijinmu baby mungirma shiyasa nima nakeso nahaifawa nawa mujin kaga shikenan Sena girmako? Dariya muhfat yayi yace tofa waye wannan mujin autar mom? Dariya itama tasaka kana tace ahh ya zad man...Bata K'arasaba tarufe bakinta tana zare Ido,,,shima muhfat idon yazaro shida mom atare suna dubanta,,,ganin hakan yasa tasaki kuka tana girgiza kanta,,kamun waninsu yayi magana sukaji sallamar dady shida sultan dakuma yusif,,hakan yasa duk hankalinsu yakoma kanshi,,itama huzda dagudu taje gun dady Takoma bayanshi tana fashewada kuka hakan Kuma yayi dededa fitowar ahzad d'in shida yuzarsiya da gaisuwar kirkima Bata had'asuba. Dukkansu gaisarda dady sukayi cikin farin ciki muhfat yace "dady shine kabiyo way'annan yaran bayan mune zamuje d'aukoka..."ah to munrigaku zuwa shiyasa akabiyomu cewar yusif,,inda sultan shikuma hankalinshi nakan huzda dake Kusan dady yana rarrashinta cikin kad'uwa yace sweet sis miyasa kike kuka? mi,akamiki? Keda waye? Duk atare yakemata tambayoyin...dady ne yace haba sultan duk wannan tambayar haka wanne zata,amsama ne? "Bamazata amsaba tinda shirmentane kawai cewar mom kana tace to kuzauna Mana kunbiyewa huzda har dadynku bezaunaba...murmushi dady yayi lokacinda yake zaman yace "to inani inazama antamamun y'arlele waima mikuka matane hakan. "Humm wlh ba,amata komaiba dady kawaifa firace mukeyi shikenan tasaka kuka cewar muhfat..eh dahakama Amma ai abunda tafad'a ne yasakata kuka tinda tasan batayi dedeba mom tafad'a tana murmushi...dady yace ikon Allah to mitafada d'in? Dariya mom tayi kana tazayyane masa komai dayafaru kafin sushigo,,Aiko dady yace mizeyi inba dariyaba,,shidai gogan yanajinsu dudda dokawarda zuciyarshi keyi bece komaiba koma d'agowa beyiba balle susaran zeyi magana,,,ganin hakan yasa yuzarsiya mik'ewa afusace tana nuna huzda dayatsa tana fad'ar wlh kinyi kad'an kirasa waye Zaki Kira amatsayin mijinki se Wanda Zan aura to wlh Hawai niyarki ta kiyayi ramata ingayamiki mahaukaciyar banza mahaukaciyar wuf....tasss sukaji and'auke yuzarsiya da Mari kamun tayi wani yunk'urin huzda takamata da kokawa suka kacameda dambe da k'ayar akarabasu,,,,cikin tsiwa da bak'ar zuciya huzda kefad'ar Idan Kika k'ara cewa Yaya ahzad ne mujinki narantse da Allah Sena kasheki Kuma banice mahaukaciya ba sedaike Kuma nafad'a nak'ara fad'a YAYA AHZAD ne mujina Kuma shizan haifawa baby,,,tana gama fad'ar hakan k'uuuuu tawuce kamar zata tashi sama tabar perlon...gabaki d'aya duk Wanda ke wurin mutuwar zaune yayi ankasa mecewa komai musamman ahzad da sultan dasuka zana kamar mutun mutumi..! Autar alheri ✍️ 💦🦚 *MY LITTLE SISTER*🦚💦 (SHE'S MY HEART💖) Daga alk'alamin *Autar alheri* ✍️ Gamasu buk'atar complete Novels d'in autar alheri ✍️ kamar irinsu 👇 SOLDIERS FAMILY INGARMAN NAMUJI WAYE MIJINA return TANTIRANCI Sabon salo IZZAR MULKI BIG LADY'S Ze,iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp zakusamu kowanne novel d'in autar alheri ✍️ kukeso da izinin Allah. Page 7 & & ____________"dady kuwa inbanda salati ba,abunda yakeyi yayinda mom tasaka kuka tana fad'ar nashiga ukku Ni halima wannan wacce irin ranace nake gani huzda nafad'ar yayanta zata aura Anya kuwa yarinyarnan qalau take kuwa? Wannan wacce irin masiface hakan innalillahi wa innailaihhiraji un....muhfat ne yayi k'arfin halin cewa haba mom kidena wannnan zancen please huzda fa yarinyace k'arama batasan dedeba Kuma batasan ba dedeba Sam batamasan minene aure ba balle tasan cewa Babu auren tsakanintada AHZAD sabida hakan dan Allah karki saka wannan abun aranki please. "Babu zancen shirme anan muhfat domin kuwa Naga kishin ahzad k'arara acikin k'wayar idanuwanta Kuma huzda tasan Dede domin awannan lokacin Yara Y'an 7yeas ma sunsan abunda sukeyi balle huzda me shekara 12 shakka Babu akwai abunda keshin tunkaromu gidannan Amma furucin huzda yatsoratani muhfat cefa tayi zata kashe yuzarsiya haba kuduba wannan zacen,, tafad'a tana k'ara sakin kuka. Shidai sulan wasu irin zafafan hawayene suka wanke Masa fuska domin seyanzuma yatunada cewa Babu aure Sam tsakaninsu da huzda tinda k'anwarsu ce Kuma Koda akwai abunda huzda ta aikata ayanzu yatabbatar Masa dacewa takamu da matsananciyar soyayyar yayanshi dudda yadana tabbacin batasan minene Soba Amma yazama wajibi yayi k'ok'arin koyamata sanshi dudda yasan baze auretaba Amma yadace tasan waye masoyinta na gaskiya tinda yasan babu abunda ya ahzad zryida ita kodama akwai auren tsakaninsu,,innalillahi wa innailaihhiraji un shine abunda yake memetawa aranshi sabida yasan muddin yarasa huzda to ze,iya rasa rayuwarshi. Yuzarsiya kuwa wani irin matsanancin kuka tasaki tana durk'usawa gaban ahzad d'in cikin kukan take fad'ar Yaya ahzad kanajin abunda k'anwata ke fad'a yau agaban su dady take fad'ar zata kashe Idan nak'ara ce kaizan aura? Kuma bakace komaiba Yaya miyasa huzda bazata iya tinacewa babu aure tsakaninkuba itad'in fa muharramarkace she's your blood sister akanme zatayi tinanin mallakar abunda nakeso? Tafad'a cikin k'araji tareda k'ara sautin kukanta. Dady ne datindazu yazama kamar gunki Yana kallansu yayi gyaran murya kana yace yuzarsiya zonan yafad'a Yana nuna mata kusanshi,,,,bamusu tataso tareda fad'awa jikin dady tana kukanta,,,cikin rarrashi dady yace kukan ya,Isa Mana y'ata kiyi shiru kinji huzda dai k'anwarkice Kuma kinsancewa Babu yadda za,ayi aure tsakanib huzda da ahzad kinsan abune Wanda Sam bazeyuba sabida hakan karki k'ullaci Yar uwarki kuruciya ce kawai da shirme irin Bata kinji duka nawa huzda take yanzufa take js3 a school kemadai kinsan abune Wanda Sam bazeyuba Koda agarin arnar farkone ko? Kaitad'agawa dady tana share hawayenta,,,shima dady murmushi yayi kana yace yawwa yarinyar dady insha Allah bakida Muni se ahzad shima bashida wata matar inba yuzarsiya ba k.....kamin yarufe bakinshi sukaji wani irin ihu dak'arfin gaske tareda fashewar Abu rassss ragagasss,,,azabure duk sukameke suna kallan huzda data fito kamar wata mahaukaciya duk tafasa tv tareda showglass d'in daketareshi duk tajiwa kanta ciwo se kuka takeyi Asukwane sukayi kanta cikin tsiwa tace karwanda yatab'ani banaso tinda duk bakwa Sona Amma wlh Koda zanrasa Raina ba wadda zata aurarmun yayana domin mijinaneshi Kuma wlh duk wacca ya,aura Sena kasheta Koma nakashe kaina kafin Naga wannan mummunan ranar tafad'a tareda d'aukar guntun glass zata cakawa kanta,,ai a 360 ahzad dake zaune akan kujera yak'araso wurinta kaminma muhfat yak'asara tuni yakai shida sultan sedai yariga sutlan K'arasawa d'in hakan yasa yafisgota jikinshi tareda rik'e glass d'in dak'arfi yakarb'e daga hannunta hakan yasa shima yayanke nashi hannun,,,itako zubewa tayi ajikinshi idanuwanta na lumshewa take magana kamar Yar maye Kaine mujina Kaine Zan aura kainakeso ya zad Zan haifamaka babyyyy tak'arasa zancen tana sumewa ajikinshi,,cikin d'aga murya wadda dajinta kasan mamallakinta nacikin matsanancin tashin hankali darud'ani Dr ahzad ke fad'ar little sis little sis my little sisterrr Yana jinjigata Amma Inna tayinisan kiyoo Arud'e yasab'ata akafad'arshi yafita da,ita cikin mugun gudu,,, innalillahi wa innailaihhiraji un shine kawai abunda dady ke fad'a yayinda mom tarusheda kuka tana fad'ar kunga abunda nake gaya mukuko ninasan wlh akwai abunda keshirin faruwa agidannan Allah kakawo Muna d'auki Dan Alfarman sayidina rasulillah s.a.w tana fad'ar hakan tamarawa ahzad baya domin tuni sultan da muhfat suka Nishi Koda suka fita harya Gigi motar hakan yasa suma suka shiga motar muhfat d'in sukabibayanshi motarsu nabarin wurin mom nafitowa hakan yasa tajuya zata komaciki Sega dady da yuzarsiya sunfito suma suka Shiva motar dady sukabi bayansu. Yana Isa hospital ko motar bekasheba yafito tareda d'auko yanufi cikin asibitin dagudun gaske duk ma,aikatansa dasuka taso domin karb'arta ko kallansu beyiba yawuce da,ita bedroom d'in cikin office d'inshi domin komi akwai na buk'atar duba emergency patient,, kwantarda ita yayi yashaga Bata temakon gaggawa,,anan cikin office d'inshi kuwa sultan ne kesafa damarwa kamar yafad'a bedroom d'in yakeji Amma bahali anan muhfat dasu dady suka sameshi domin muhfat tsayawa yayi kashe motar ahzad hakan yasa su dady sukasameshi awajen,,,zama sukayi dukkansu suna jiran tsammani yayinda mom da yuzarsiya ketafamar rusa kuka dakyar dady da muhfat suka samu sukayi shuru Amma zuciyar yuzarsiya kamar tafasa kirjinta tafito sabida yadda take Mata zafi hakama sultan,,sunan kusan minti 40 har abei yazo wato mahaifin su muhfat domin dady yakirashi yagayamasa wannan rikitaccen Al,amarin hakan yasa yabar office d'inshi cikin tashin hankali yayo asibitin,,,sunan zaune har aka shafe awa d'aya sukaga Dr yaseer yashigo office d'in sakamakon kiranda Dr ahzad d'in yayi Masa bayan yagaidasu dady yawuce bedroom d'in kaitsaye sunjima aciki kamun susamu numfashinta yadawo kana suka sakamata drip tareda allurar bacci sukafito,,,shidai ahzad Yana fitowa yabar office d'in tareda nofar office d'in Dr yaseer domin jiyakeyi kamar kanshi zetarwatse abunkaga Wanda bayansan hayaniya,,Dr yaseer ne yace zasu iya shiga suganta daganan mom tazauna takulada,ita kafin tafarka,,shima daga hakan bek'ara komaiba yabar office d'in,,hakan yasa duk sukanufi cikin bedroom Amma Banda yuzarsiya. Tofa 🤔 wannan wacce irin chakwakiyace? Shinwai minene asalin wannan ahalin? Yaya suke akewannan caskalen. Asalinsu Alh.Muhammad Mukhtar da alh. Ahmad mukhtar shine asalin sunan dady da abei asalinsu buzayene iyayensu sunrasu tunsuna Yara k'anana hakan yasa sukataso subiyu kad'ai sunyi gwagwar mayar rayuwa kalala kamun Allah yanufesu dasamun wadatar rayuwa domin tin suna samari sukayi kud'i sanadin wani hamshak'in me kud'i dasukeyiwa dako akasuwa har Allah yasa yamayardasu yaranshi,,sunjima taredashi datafiya tayi tafiya y'ay'anshi suka fara hassadarsu domin yad'auki Amana sosai yabawa Muhammad hakan yasa wannan atajirin yaware musu dukiya me yawan gaske yabasu amatsayin ladar aikin dasukayi mishi nashekara da shekaru sabida sugina kansu kudun wata husuma tabiyo baya tsakaninsu da y'ay'anshi...Muhammad da Ahmad sunji dad'in wannan kyautar sosai Kuma sunyi mishi godiya marar adadi daganan sukashiga kaduwanci da dukiyarsu Kuma cikin ikon Allah abun kamar baza,ayiba segaya Allah yasaka musu albarka adukiyar tasu tattalin arzikinsu se gaba yakeyi har sukaiga sufita waje suyi order Kaya Wanda Babu anan akawomusu harnan gida Nigeria daga baya sukayanke sharawar gina company nasu nakansu har guda hud'u izuwa wannan lokacin basuda wani mahaifi dayawuce wannan attajirin wato Alhaji Musa megona Kuma shine yashige musu gaba wurin neman aure sukayi aure lokaci d'aya inda alh.muhammad ya,auri Yar k'abilar shuwa wato jihar meduguri halimatu,,,shiko alh.ahmad ya,auri buzuwa Yar agadaz zainab Kuma cikin ikon Allah zainab da halimatu sunhade kansu bakyajin wani abun atsakaninsu sunazaune lpy da mazajensu gadu kowacce kyakkyawar gaske Masha Allah San kowa kin Wanda yarasa Alh. Muhammad shine babba Kuma yaranshi ukku ahzad shine babba se sultan sekuma autarsu huzda,,,shiko alh Ahmad yaranshi hud'u muhfat shine babba Kuma kusan sa,ar ahzad ne se Maryam kebinshi tayi aure yanzu hakan tana sokoto se twins kebinta wato yusif da yuzarsiya..tofa kunji yadda suke kenan dai huzda da ahzad dukkansu y'ay'an alh.muhammad ne. Cigaban lbr Kusan awar huzda 5 tana bacci har dady da abei suka koma gida mama taxo suka zauna da huzda d'in sultan ma betafi ko inaba yanan cikin asibitin sallah kawai kefiddashi,,,shiko ahzad tinda yafita bedawo office d'inba Kuma beyiwa kowa maganaba dudda su dady dasuka tsareshi da tambayar wannan abun bece musu komaiba illa cewada yayi shima besan Mike faruwaba,,,dr yaseer kuwa dayaga zetakurashi da tambaya barin asibitin ma yayi Baki d'aya yakoma gidanshi dayake aiki yayi kwanciyarshi abun duniya duk yadameshi Yana rasa ta,Ina ze b'ullowa wannan Al,amaren. K'arfe 8pm su dady suka dawo asibitin har izuwa wannan lokacin huzda Bata farkaba bayan su mom sunyi sallar Isha,ine ahzad yashigo shida Dr yaseer dakuma muhfat shigowarsu yayi dededa farkawar huzda tana bud'e idanuwanta akanshi suka fara sauka bud'ar bakinsa secewa tayi ya zad na karka barni please zokaga ciwona tafad'a tana Mika mishi hannu hakan yasa kowa sakin Baki da hanci suna kallan ikon Allah...! Autar alheri ✍️ 💦🦚 *MY LITTLE SISTER*🦚💦 (SHE'S MY HEART💖) Daga alk'alamin *Autar alheri*✍️ Gamasu buk'atar complete Novels d'in Autar alheri ✍️ kamar irinsu👇 SOLDIERS FAMILY INGARMAN NAMIJI WAYE MIJINA return TANTIRANCI sabon salo IZZAR MULKI BIG LADY'S Ze,iya tantab'ar wannan nomber 👉07037092176 on WhatsApp zakusamu kowanne novel d'in Autar alheri ✍️ kukeso da izinin Allah. Page 9 & 10 ___________"tsaye yayi Yana kallanta kallonda baka,Isa kace gakona miyeba kollone metattareda ma,anoni daban,daban...Ganin beshigoba Kuma bekomaba yasata Sakin kuka tana fad'ar ya zad na kaima bakadona kamarsu dady ko? Ya zad kanaso namutu kaim...kafin tak'arasa taganshi gabanta Wanda duk Wanda kewurin bawanda yaga zuwanshi kawai ganinshi sukayi gabanta,,hannunta yarik'e cikin nashi tareda shafa lallausar sumar kanta Yana girgiza matakai alamar tadena kuka domin bayasan yawan magana. Itako hannunta d'aya meciyo tad'ora akan nashi tace ya zad,,,d'agowa yayi Yana kallon kyakkyawar fuskarta batareda yace komaiba,,Koma kiranshi tayi cikin muryar kuka tace bazaka amsamunba. Seda yaruntse idonshi dak'arfi kana ya,aro kingin jaruntarda tarage mishi yace "na,am my little sis..ya zad Kaine mijina ko? Kaine zan haifawa baby ko? Ya zad kagaya musu Kaine mijina ba mijin anty yuzarsiya ba kaji yayana,, tafad'a cikin kuka...Wani irin abune Ahzad yahad'iye Dakyar Wanda yatsaya masa amak'oshi kana yace kiyi shiru my little sis kidena yawan surutu..kuka tasaka tana fad'ar itadai seya gaya musu shine mijinta,,,dafe kanshi yayi domin Yarama yazeyida,ita cikin dakiya yace kidena wannan zancen my little sis ashekarunki yadace kisan cewa Babu aure tsakanin blood brother and blood sister kinganek...ai bashiri yayi gumm dabakinshi sabida Wani mugun tarida yatirnike Huzda kamar zata mutu...cikin tashin hankali yayi kanta shida Dr yaseer suka shiga Bata temakon gaggawa da kyar suka samu tarin yalafa,,,gumi suka share tareda sauke ajiyar zuciya harsu har iayayen nasu Dake tsaye kamar andasasu,,,juyawarda Ahzad zeyi yaji anrik'e mishi hannu acikin sauri yajiyo Yana kallanta,,,gabaki d'aya idanuwanta sun firfito waje kamar banataba ko wadda akashak'e tana kan Gab'ar mutuwa,, atsorace Ahzad da dukan iyayensu ke kallanta cikin dasasshiyar murya tace ya zad zaka aureniko? Kanshi yadafe da k'arfi Jin yadda yake tsananin Sara mishi yajima ahakan kamun yabud'e Baki Dakyar yace "Eh zan aureki Huzda kece mata Kuma zaki haifamin baby's dayawa bama d'aya ba kinji kikwanta kiyi bacci idan kikatashi kikaci abunci kikasha magani semuyi maganar kinji..Kai tad'aga tana murmushi kana tace ya zad your promise me nice matarka Kuma bazata tab'a auren mata kaminniba har abada....Ido duk iyayen sukazaro har su dady suna kallanta kamun sumaida dubansu ga Ahzad Dake fad'ar "insha allah I promise you banida mata aduniya seke idan Kuma akwaita to bayanki take yafad'a ba,alamar wasa ataredashi..kobaki berufeba tayi Wani irin tsulli kamar wadda aka Figo segata ajikinshi d'are d'are ta k'ank'ame shi tana sauke numfashin da itakadai tasan mitakeji arayuwarta..Shima d'in k'ara k'ank'ameta yayi Yana shafa bayanta Hakan yasa dukan mutanen wurin yin mutuwar tsaye kamar andasasu gabaki d'aya Kansu ya k'ulle dawannan rikitaccen Al,amarin domin dai abun yafara Basu tsoro ayanzu komahaukaci yaji yadda Ahzad kezance ayanzu yasan Babu wasa ko shirme acikin kalamanshi to idan ance Huzda k'uruciya ce darashin hankali yasa take wannan tunanin toshifa Wanda yakeda cikakken hankali da ilimin addini Dana zamani yasan Ako,alokacin gaba,gaba ake k'aryane ace akwai aure tsakaninshi da Huzda Kuma yasan da Hakan haryake d'aukarmata alk'awarin aure shinwai koyamanta matsayin alk'awarine da girmansa,,duk dady da abei ne kewannan tinanin. Mom kuwa inbanda kuka Babu abunda takeyi domin izuwa wannan lokacin tarigada tagano Wani iftila,I Allah yasaukar acikin zuri,arta Amma inba hakanba Ina ankataba yin Hakan itadai tana rokon allah yabasu Ikon cinye wannan jarabawar datayi musu. 💃Wani bazata wannan shine last page insha allah gadashi free page yak'are gaduk mebuk'atar complete novel d'in *MY LITTLE SISTER* ze iya tantab'ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp akan nera #500 kacal 👌🥰 Sunjima ahakan mak'aleda juna kowannensu da abunda yakeji acikin azuciyarshi,,,sultan kuwa kamar yamutu Hakan yakeji sabida bakin ciki dudda yasan cewa tabbas dukkansu Babu aure tsakaninsu da autar tasu Amma koba,afad'a yaga tsantsar soyayyar Huzda ak'wayar Idon yayan nashi Ahzad innalillahi wa innalillahi Raji un wannan shi,akekira ga k'oshi ga kwanan yunwa. Ganin rungumar tayi yawa Kuma basuda niyar Sakin junansu yasa ya muhfat yin gyaran murya yace bro mutafi ko...Hakan yasa yadawo hayyacinshi cikin sauri yasaketa tareda kwantarda ita yaduk'o Dede kunnenta yace I love you my little sister I really love you so much kiyi bacci medadi kinji tareda sweet dream🥰 murmushi tayi itama tace love you too ya zad yasiyomun chocolate kaji..okay bye 👋 yafad'a tareda juyawa cikin sauri yabar room d'in suka mara mishi baya Dr yaseer da ya muhfat. Duk wannan abunda suka fad'a bawanda yaji acikin d'akin se sultan Hakan yasa yak'ara gasgata abunda azuciyarshi keraya mishi Suna fita ya muhfat yace bro wannan abun daka,aikata kuwa Anya kayi Dede k'anwarka cefa akanme zaka biyewa shirmen Huzda kamanta girman alk'awarine? "Gaskiya kam baka kyautaba domin kullun dibin takeyi aurenta zakayi dagaske Kuma tarigada tasaka ranta gareka baka kyautaba yadace kanusadda ita kuskuren Hakan,,cewar Dr yaseer...kamun Dr Ahzad yabasu ammsa dady da abei suka fito kallanshi abei yayi yace zamu,iya tafiyada Huzda gida yanzu? "Eh yabashi amsa atak'aice..ok kuzumuje gaba d'aya Yana gama fad'ar Hakan yayi gaba dady yabi bayanshi sultan ne yakoma ciki tareda sanarwasu mom sufito sutafi gidan,,,ahakan suka fito Huzda se murna takeyi suka nufi gida motarsu ya muhfat nabiyeda tasu abaya. Bayan su,Isa gida abei ya,umurci kowada yafito parlor zeyi maganadasu,,Hakan akataru kowada kowa anajiran aji abunda zece...gyaran murya yayi bayan yayi adfu,ar bud'a taro ya Kalli Huzda yace autar mom minene addininki? D'agowa Huzda tayi tana kallanshi Jin tambayar dayayi mata k'asa tayidakai tace musulunchi abei..Masha allah sheka runki nawa? "12 tafad'a atak'aice..wannan fa yaya kikedashi? Yafad'a yana nuna Ahzad..yayana ne tafad'a kanta ak'asa..abei yace good Kuma kinsan Hakan kikeso Kuma ki aureshi? Kinsan cewa Babu aure tsakanin yaya da k'anwa Wanda suke uwa d'aya Uba d'aya? Shiru tayi batace komaiba Ganin Hakan yasa abei juyawaga Ahzad yace Ahzad Dama Kaine kace mata zaka aureta shiyasa take wannan haukar ko soyayya kakeyida k'anwar taka bamu saniba ko son Yan,uwantaka ne yasa take kallan Kaine kawai zata,iya aura? Kanshi ak'asa yace ko d'aya dady...to miyasa kayimata alk'awarin da kasan bazeyuba kace zaka aureta ko kana tinanin allah bazeka makada laifin alk'awarin dakayiba Kuma acikin saninka na abun bazeyuba? Shiru yayi bece komaiba..seda dady yadaka masa tsawa kana yad'ago idonshi sunyi jajir kamar wuta cikin daki da jarinta wadda dagani kasan naganace ta gaskiya da gaskiya yace ba alk'awarin karya namata abei dagaskene alk'awarin danayi nata sabida zan aureta domin itace matata..dumm Daram damm Haka kirjin iyayen dukkansu yabuga arazane abei yace kanada hankali kuwa Ahzad kokafara shaye shaye ne? Nisawa yayi kana yace plyta qalau abei komai banasha..to akanme kake wannan zancen dabaze tab'a yuwaba..cikin sauri yace zeyu mana abei nifa namuji ne ita Kuma mace Taya zakace bazeyuba nifa naga zance abei Huzda itace matata..shiru dukkansu sukayi dumin abun yazarta tunaninsu dukkansu sunfara tinani kodai shaye shaye Ahzad keyi kokuwa iskane suka shigesu shida Huzda d'in,, k'asa abei yayida murya yace miyasa kace ita zaka aura Ahzad? Kobaki abei berufeba yace because of she's my life Abei MY LITTLE SISTER SHE'S MY HEART ❤️ my little sister she's my everything of my life"I love her abei l love her so very very much I love her more and more abei l really love her...! Humm 🤔 iKon se Allah wannan wacce irin chakwakiyace yaya wannan chaskalen zekaya oho🤷 kubiyo Autar alheri ✍️ domin Jin yadda wannan lbr zekaya semun had'u a page nagaba wato paid page domin free yak'are idan kina buk'atar samun wannan novel zaki biya tuntubar wannan nomber 👉 07037092176 akan farashi mesauk'i #500 ka chal👌🥰 Autar alheri ✍️