Showing 1 words to 3000 words out of 270738 words

Chapter 1 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE BOOK COMPLETE.doc

??ࡱ?>?? 6?????????????? ?
?
? ?
?
??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1?40Table?????????!Data
???????????????????? P?? .KSKS?1?4`??????????????????4 ???!?!?!?!j!?! ?!?!?!$??? *???j!j!?????!? ??? ?!??!? ??!?!?? ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJhA`????hDefault Paragraph Font$mH sH nHtH_HOJPJQJ^J?i`????? Normal Table0:V 4?4?l4?4?la?6 $mH sH nHtH_HOJPJQJ^J(k`????(No List `!??Z?????8.Y܂H?L?R?| ?+?Epm?NAMA YA DAHU....
ROMO ?ANYE"
GAWURTATTU UKU
DAGA AL?ALAMIN BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI

MARUBUCIYAR LITTAFIN NA FA?O DAGA BENE NA ZARCE RIJIYA (LABARIN SHANONO DA OGA KAILA.
NA SAKE DAWOWA DA WANI LABARIN MAI ?AUKE DA DARASI, DA BAN TAUSAYI, SADAUKARWA, TSAGWARON ZUNZURUTUN SOYAYYA DA ?AUNA, FARIN CIKI, BA?IN CIKI DUK A CIKIN WANNAN LITTAFI MAI SUNA A SAMA. KU BIYONI KU SHA KARATU.
AL?ALAMINA BAYA RUBUTA ABINDA BAZAI AMFANAR DA AL'UMMAR ANNABI BA.
KAMAR YADDA NA SABA WANNAN LABARIN SHIMA YA FARU A GASKEN GASKE, KU BIYO NI DA HANKICI DOMIN SHARE HAWAYEN DA ZASU ZOBO A GURABEN IDANUWANKU. KU GYARA ZAMA DA KYAU KU BI LABARIN SANNU_SANNU ZAKU FAHIMCI INDA YASA GABA.


Lamba ta 1

JIHAR KANO:


Kano na Waya daga cikin manyan birane a ?asar Hausa. Kano itace cibiyar kasuwanci ta Najeriya gaba Waya. Jihar ta Kano tana da ?ananan hukumomi guda arba'in da hudu. Kana gari ne da yake da masarauta mai Wunbun tarihi, mai kwarjini a cikin kasashen Hausa da kewayenta. Haka zalika Kano gari ne babba wanda mazauna cikinta ke magana da harshen Hausa. Itace gari mafi yawan jama'a a Najeriya baki Waya.
Kanon ta yi suna wajen kasuwancin da ta bunkasa a kai, har ya zamana ana cewa da ita Cibiyar Kasuwanci. Haka kuma tarihin Kano ya nuna daman can tana da suna wurin cinikayya tsakaninta da mutanen gabas ta tsakiya.
Yawan mutanen da suke garin na Kano sun haura kimanin mutane miliyan goma (10.000,000) a ?idayar da aka yi a shekara ta alif dubu biyu da shida. Jihar Kano tana da matu?ar tasiri a yawan mutane Najeriya, saboda ita ce ta fi kowacce jiha yawan mutane daga ko'ina a faWin duniya, tun daga na kudancin Najeriya, har zuwa ?asashen dake ma?wabtaka da Najeriya,hakq kuma za ka tarar da mutanen sin ( wato china) da kuma na ?asashen larabawa har da turawan yammacin duniya mutanen Kano sun shahara wajen addini sosai.




?OFAR MATA.




Cikin wani layin masu rangwamen arziki na shiga. Duk da kasancewa safiya ce sosai. Hakan bai hana ganin yara suna kai kawo a cikin unguwa ba. Wasu suna kan layin siyan ?osai, wasu suna kan layin siyan fanke. Wasu yaran da gasarar kokko na gansu a hannunsu. Kasancewar baifi ?arfe bakwai da rabin safiya ba. Anata hada_hadar shirin karya kumallo. A bakin wani madaidaicin gida na tsaya marar fenti, mai Wauke da ?atuwar bishiyar durumi a ?ofar gidan ?osasshiyar gaske. A ?ar?ashin wannan bishiyar na hango motoci biyu a fake, Wayar golf 3 ce, Wayar kuma Vectra ce. Da dukkan halama motocin ta masu gidance. Wani matashine ya fito daga gidan hannunshi ri?e da bokitin ?arfe cike dumbul da ruwa, ga soson buhu a Wayan hannun nashi. A gaban motocinnan ya ajjiye bokitin, nan take ya soma watsa ma Vectra Winnan ruwa. Daga cikin gidan dai na jiyo hayaniya na tashi kuma muryar namiji nake jiyowa, har da kukan mace daga bisani na jiyo. Ba shiri na faWa cikin gidan dan ganin meke faruwa haka.
Abun mamaki ashe gidan babbane sosai daga ciki, gashi da yalwar tsakar gida. ?akuna kuwa gasunan a jejjere kamar a zangon ba?i ( Hotel). Maza da matan gidan, harma da yaran gidan na tarar a tsakar gidan. Wani babban mutum na gani yana ta faWa, muryarshi ce take fita har ?ofar gida. Babbane a shekaru, dan har da furfura a gemunshi da sumar kanshi. A gefenshi na hango wata doguwar fara kyakkyawar mace a tsaye jikinta sharkab da ruwa har Wiga take yi tsabaragen ji?ewa, kuka take yi ?a?as tamkar wacce akayi ma mutuwa, gata ita dai ba yarinya bace. Wannan Dattijon cikin murya mai amon Sacin rai yace.
"Haula ki dena kukan ya'isa ki bari su fito inji in shi Gwadabenne yasa matar tashi ta watsa miki ruwan kashi sai in ji. Ke da gidan mijinki babu wanda ya'isa ya takura miki wallahi, zan ture zumunta in kori Gwadabe da iyalinshi a gidana, wannan ?azanta ta buskuta samodarar matarshi ni ya isheni. Ina mai takaici da ba?in cikin haWa zuriya da matar Gwadabe da mu ka yi" Ya ?arashe maganar yana huci kamar zaki."

Gwadabe:.
Da sauri ya fito daga Wakin nashi rigarshi a hannu, shimi ce a jikinshi da koWaWWen wandon jeans wanda akayi ma wanki sama da sau saba'in, duk yayi yaushi, ya sake kala daga turarren bulu, izuwa kalar sararin samaniya.
"Yaya Hambali kayi ha?uri dan Allah. Kema Yaya Haula ki yi haquri. Iyabo ba da saninta ta watsa miki ruwan kashi a jiki ba. Bata san kina banWakin bane, amman kiyi ha?uri dan Allah, kuma zata kiyaye " Gwadabe ya faWa cikin sigar kare iyalinshi, duk da abinda ya faWan gaskiya ne. Amman dake a hasale suke da Iyabo shi yasa maganar take ?o?arin zama babba. Dama ?iris suke jira ta kuskure su dirar mata a wuya, sabida tsantsar ?iyayyar da suke nuna ma Iyabo wacce har idanuwansu suka rufe wannan ?iyayyar tashafi Wan uwansu gudan jininsu Gwadabe. Harisu wanda ya kasance wa ga Gwadabe, ?ani ga Hambali, Wa na uku a wajen mahaifiyarsu yace.
"To ita shafaffiyar da mai bamu da matsayin da zata iya fitowa ta ba Yaya Hambali da Yaya Haula ha?uri kenan ko yaya akayi ne Gwadabe?. Nifa na kasa gane wannan ba?in sha'ani naka da iyalinka kanka kalau yake kuwa" Yaya Hambali wanda maganar Harisu ta kasance tamkar zuga a gareshi yace.
"Ta fito ta ba da ha?uri kuwa Harisu? alhalin ba ganinmu da gashi take yi ba. Gwadabe ya gama watsar mana da darajarmu a idanunta. Allah wadaranka Gwadabe ka cucemu daka cakuWa mana iri da Iyabo, ba zamu taSa yafe maka cutarwar da kayi mana ba."
"Ya'isa haka Yaya Hambali dan Allah mana. Wannan maganganun tamkar cin fuskane a wajen Iyabo. Sannan ni banga aibu ko laifin Iyabo dan ta kasance Beyerabiya ba. Ni da ku, da iyabo duk musulmaine,kuma duk mutanene Allah Waya muke bauta ma, kuma kamar yadda muke sallah, da azumi haka take yi itama" Azabure Hambali yayi kanshi a zafafe yana shirin dukan ?irjinshi. Harisu ne yai musu iyaka ta hanyar shiga tsakiyarsu dukan ya sauka tabb a tsakiyan gadon bayan Harisun tsabar zafin dukan saida ya gantsare. Jikin Yaya Hambali har rawa yake yi yana ganin Gwadabe kamar yayi mishi rashin kunyane. Barinma yana ganin Gwadabe tamkar shi ya tsugunna ya haifeshi tsabar girme mishi da yayi. Mutum huWu ne a tsakaninsu kafin Gwadabe. Akwai Yaya Halima wacce ta kasance itace Babba a cikin ummansu, sannan shi Yaya Hambalin, ga Harisu, sannan ga Wan Fodiyo, ga Sukairaju. Shi Gwadabe daga shi sai Da'u, daga Da'u sai Zakari, sai ?ar Auta Sauwama." Shi kanshi Gwadaben har cikin ?o?on ranshi baiji daWin yanda yayi ma Yaya Hambalin ba, ko babu komai ya girme mishi, kuma shine makwafin uba a garesu baki Waya, gashi cikin ummanshi. Yaya Hambali ya bauta musu sosai, kasancewar tun suna ?ananu Allah yai ma mahaifinsu rasuwa. Shi ya maye musu gurbin uba, shine noma, shine kiwo, Fataucin dabino kuwa shi ya gaji mahaifinsu, yayi musu dukkannin wani gata har Allah ya cicciSesu suka kai matakin mallakar hankali da girman jiki, dana haihuwa.
"Lallai Gwadabe baka da hankali ba'acikin hayyacinka kake ba, matarka da danginta sun gama mallakeka, imma ka yarda, imma ka ?aryatani, tunda ka soma sa'insa damu shingin duka ya rage.Yaya Hambalin kake mayarma da magana?" Cewar ?an Fudiyo wanda ya cike da mamakin Wan uwan nasu Gwadabe" Yaya Hambali kuwa tsai yayi yana kallon Gwadabe, tare da ?an uwanshi da suka dira mishi a ka, kowa na tofa albarkacin bakinshi a kan abunda matarshi Iyabo ta yi, da abunda ya aikata yanzu. Gabaki Waya Gwadabe sai ya dibibice, kasancewar ba halinshi bane raina na gaba an yi mishi wannan kyakkyawar shaidar sosai. Ya fusata ainun ne da yanda suke cin zarafin iyalinshi ba dare ba rana, ba tare da ta yi musu laifin zaune ba, balle laifin tsaye. ana cikin haka Sai ga Iyabo ta ?araso wajen a kidime, jikinta har rawa yake yi dan tasan Gwadabe ba karamin ruwa ya kirawo mata ba"



Iyabo:.
Tunda Gwadabe ya fito jikina yake Sari, domin nasan danginshi kab ba ?aunata suke yi ba, kuma ?iris suke jiran kuskure na. Sai gashi yau azal ta hau kaina. Daman daren jiya cike na kwana da fargabar zuwa ?auyansu Gwadabe da zamu je yau biki. Ina tsoron Allah ina tsoron abinda zai haWa taron biki, ko suna a ?auyensu Gwadabe ace kuma zanje nima. Ina muzanta, da takura fiye da tunani. Furucin da Gwadabe ya fesarma da Baban Nazifi ya fi firgitani fiye da dalilin rikicin. Ba shiri na buWe labule na fito ina tura tsohon cikina gaba. Saye nake da leshi riga da zane. Rigar Winkin buba, zanin kuma ciki da alako irin Winkin yarenmu kenan. Idanu mu ka haWa da Gwadabena tausayinshi ya sake dirarmun a zuchiyata, har nake jin ko ratayeni danginshi zasu yi, ni da Gwadabe mutu ka raba. Dan shi Win cikakken jarumin masoyine na ha?i?a tunda ya aureni bai sake samun kwanciyar hankali da salama ta Sangaren iyaye da dangi ba. A zamantakewata dashi kuma ha?i?atan bai taSa yi mun wani abun ashsha ba, riritani yake yi, gami da tarairayar zuchiyata tamkar ?wai, hakanne yake ?aramin ?arfin zuchiya da jumurin shanye duk abinda danginshi suke yi mun. Sai dai irin zaman bashi da daWi, yana raSa rayuwata da dukkannin farin cikina. Damma Gwadabe na ?o?arin sharemun dukkan hawayena.
Dan Allah Baban Nazifi kayi ha?uri. Umman Nazifi dan Allah ki gafarceni wallahi bansan kina cikin banWakin bane, ban watsa miki da ganganba" Na faWa ina mai ?o?arin haWiye kukana tare da shanye fishina. Idanu Gwadabe ya lumshe mun cikin sigar ban ha?uri, nima nawa idanun na lumshe mishi cikin bashi amsar shima yayi ha?urin. Idanunshi ya rufe ya buWesu tare da Wan zare su, halamar ya samu sassauci a zuchiyarshi. Dukkan wannan maganar kuramen masoyan dake gudana a tsakaninmu babu wanda yasan me muke nufi, amman dai suna kallonmu, idanun kowa a kanmu yake.
"Ke Iyabo kar ki sake zubar mana da kashi ta magudana, nan ba gidan yarbawa bane, dama ku yarbawa a cikin ?abilu wama ya kaiku ?azanta, da Waukar kashi ba abun ?yama ba?. In banda ?azanta yama zaki zubar da kashi ta magudana. Mu dai ana cutar damu da wannan kafirar ?azantar ta yarbawa." Cewar Gude matar Yaya Sukairaju Kenan. Dama tafi kowa tsanata da caccaSa mini maganganu kaifafa. Na ji zafin abinda ta faWa a kan yarbawa, dan ina kishin yarena ina kuma alfahari da kasancewata Beyerabiya."
"Gwadabe da mun dawo daga Takai biki ka tattare matarka da Wanka ku bar mun gidana, na gaji da ganinku dukkanku." Da sauri na dubi Gwadabe, shi kuma ya kalli Baban Nazifi. Ba mu kaWai mu ka jijjiga da furucin Baban Nazifi ba, sauran yayyen Gwadabe da matayensu, harma da yaransu wanda suke fahimtar abunda akeyi sai da su ka girgiza.
"Haula mu je ki sake kayanki mu kama hanya banso takwas ta yi mun a gida ba. Sukairaju ku kama hanyar tafiya muma yanzu zamu kama hanyarmu" Take kowa ya watse ya barmu jijjunanmu a sanyaye sosai. Hannuna Gwadabe ya ja a hankali mu ka koma Waki. Muna shiga na zauna a kujera daSas sai da kujerar ta yi ?ara kasancewata mai ?iba da Saka_Sakan mazaunai. Kuka mai gunji na fashe dashi. Gwadabe ya zauna a kusa dani ya dafe kanshi da hannu bibbiyu, idanunshi yayi jawur. Ya kasa furtamun kalma sai tubka da warwara kawai yake yi, tare da neman tudun dafawa. Mu da mu ke cin abinci da wuya ta ina zamu iya kama hayar muhalli? Dama dai burin dangin Gwadabe su ga mun tagayyara ne yau na sake tabbatarwa.
"Ki yi haquri Iyabo da duk abubbuwan da kike gani, kike ji, da wanda zaki sake ji in mun tafi Takai. Ina mai ?ara baki ha?uri kuma ki sani ni Gwadabe ina tare da sonki, ina sonki Iyabo fiye da son da uwa take ma Wan cikinta. Ina mai baki ha?uri Iyabo bisa abinda dangina da naki dangin suke yi miki duk sabida Aurenmu. Ina alfahari da soyayyar da ni Gwadabe nake yi miki. Wallahi Iyabo kece sanyi da farin cikin ruhina. Ki share hawayenku mu kama hanyar Takai Sukairaju ya Wakko mana bus zamu tafi baki Waya." Hawayena na share jikina a mugun mace murus, kalaman Gwadabe sun kashe mun jiki. Ha?i?a Gwadabe na yi mun soyayya mai yawan gaske. Amman ko ?afar inda nake son shi bai kama ba, gashi a kullum zuchiyata sake jarabtuwa da Gwadabe take yi.
Gwadabe yanzu in Baban Nazifi yace mu bar mishi gidanshi wanne tudu zamu dafa, ina zamu bi mu ga haske? Ka duba ka gani abinci da ?yar muke ci. Wanke_wanke da sharar da nake zuwa yi albashin nera dubu biyu ne a wata, kuWin ba yawa bane dashi. Kai kuma ba ko da yaushe oganka yake samun lodi ba balle mu samu Wan kuWin sallamar iyali da ake baku. Gwadabe ya zamu yi dan Allah?"
"A'a Iyabo Allah zai yi mana mafita. Zamu tattauna maganar a gaban Babala in mun je Takai. In ta goyi bayan Yaya Hambali kan mu tashi mu bar mishi gidanshi. Ba makawa zamu tashi duk da nasan bani da ko ficikar da zan iya kama mana haya. Dukkanmu a ?asanta mu ke tunda ita ta haifemu, kinga tsohon ciki gareki damuwa da kuka ai ba naki bane ?ar yarbawata. Oh Allah yayi ba Debisi bane mijinki, ni Win dai da basa so ni na yi sa'ar samun ki, Alhamdulillah. Ko mutuwa na yi nasan na zaSarma yarana uwa ta gari, ba zasu tuhumeni ba." Dariya nayi harda ?ya?yatawa, shima dariyar yake yi. Muka shiga tuno gwagwarmaya da muka sha kafin mu kawo wannan matakin. Duk da dai har gobe tsugunne bata kare mana ba. Tuni nasa ?afa na shure matsalolin dangin Gwadabe na mi?e na shiga ciki dan Wakko mana jakar kayanmu. Toye yana kwance sai baccinshi yake yi a shirye yake tsab. Mayafi na Wauko na jawo ?aramin akwatin kayanmu da jakar kayan Toye. Ni banso tafiya ma dashi ba naso in Kai shi gidanmu, sabida nima fama nake da kaina cikina wata bakwai amman girmanshi yasa ake mun kallon haihuwa ko yau ko gobe. Toye shekararshi shida da haihuwa sa'anninshi na gidan duk sun shiga makarantar islamiyya mu bamu da kuWin saka shi a makaranta, in yaje ma ana koroshi kuWin laraba, inna samu ko ni ko Baban sai mu biya. Amman da zaran laraba tayi bamu biya ba ake koroshi, sai Gwadabe ya yanke hukuncin ni na dinga koya mishi Abacada, Gwadabe kuma yana koya mishi ba?in arabic. Shigowa yayi ya saSa Toye a kafaWarshi ya zari akwatin kayanmu.
"Zaki iya Waukan jakar kayan Toye ko in kai wanna in dawo?" Murmusawa nayi na Wauki jakar kayan da jakar hannuna, na bi bayanshi. Gaba su ka yi, ni kuma na tsaya na kulle ?ofata na biyo bayanshi. Da ?yar fa nake tafiya gashi duk na yi kumburi, ga hawan jini na masu juna ina fama dashi. Ko da muka fito, sai muka tarar Bus Win ta cika duk sun Waura yaransu a kan kujerar sun babbake.
"Motar ba zata isaba Gwadabe abinda za'ayi ku je ku hau motar haya zaifi." Cewar Sukairaju yana gama faWar haka suka ja motar fu, Bus Win na gaba motar Baban Nazifi na biye, kana motar Harisu ta rufa musu baya. Yawu Gwadabe ya haWiye mu?ut jijiyoyin kanshi suka fito raWa_raWa.
"Mu je tasha Iyabo" A da?ile yayi maganar. Ni kam ina biye dashi ko gani bana iya yi sosai tsabaragen tashin hankali da damuwa. Shikenan na yi sanadiyyar raba kan wannan zuriyar masu son juna da son zumunta? Gwadabe tunda ya aureni ya zama saniyar ware a dangi. Ina jin rashin daWi da na zame mishi silar zama mujiya a cikin dangi. Har mu ka isa tasha banji Gwadabe ya ce komai ba, hakan ya sake damuna ainun gashi muna hanya babu damar in rarrasheshi ko zai samu Wan sassauci. Ga wani ruguntsumin ma yana jiraye damu a Takai. Mota ya sama mana Bus ni da shi ne a can baya ta ?arshe wajen window, Toye yana rungume a jikinshi yana baccinshi. Yaron na ?ura ma idanu ina mai cike da tausayinshi da abunda yake cikina ta yanda zasu rayu cikin rashin gatan dangi Sangaren uwa da uba, Toye ko cikin yaran gida ya shiga bashi da damar yin wasa dasu, yaran zasu shiga yi mishi wa?ar da iyayensu suka saba rerawa a tsakar gidan. Suna tafi suna cewa Yarbawa masu kwalo_kwalo da Wuwawu suke tu?in tuwo. Toye sai yai ta kuka abunka da yarinta, wataran ma da gudu yake dawowa ya faWa jikina. Ta bangaren dangina ma suna adawa da aurena da Gwadabe sosai da sosai kasancewar shi Bahaushene ba Beyerabe ba. Rabon ?a?ane da ?udurar Allah ya tabbatar da aurena da masoyina Gwadabe.
"Tunanin me kike yi haka Iyabo mai zurfin gaske. Kaddai akan furucin Yaya Hambali ne akan mu bar mishi gidanshi? Iyabo ni kaina inaso mu tashi a gidan ba tun yau ba. Ko dan kema ki samu yancin yin rayuwar ?anci irin wacce ko wacce mace take fatan samu. Na yi imanin dangina ba zasu zo har gidanki su takura miki ba, ko zasu takura miki ba kamar in gidanmu Waya ba. Ni da na zame musu dole zanyi zumunci dasu..."
A'a Gwadabe wannan ba zai ma yiwu ba. Babala ba zata bar Baban Nazifi ya tozartamu ba. In muka bar gidannan ina zamu shiga a ina zamu dinga samu kuWin da zamu biya haya? Sannan yarannan zasu sake rasa dangin mahaifansu ta dukka Sangarori biyu. Amman in dai muna taren a gida Waya su Toye zasu taso da sanin lallai su Nazifi ?an uwansu ne danginsu ne, a gida Waya akayi tarbiyyarsu. Kar ka mance Babala ma burinta kenan ganin kun haWe kawunanku da na iyalinku baki Waya. Ka yi ha?uri da batun tashinmu,madamar ba Babala bace ta goyi bayan Baban Nazifi akan tashin namu ba. Kasan sai ka ?ara


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login