Showing 1 words to 3000 words out of 34231 words

Chapter 1 - MURMUSHIN AJALI Book Complete by Aisha Wakili.doc

18 Sep 2025

324

??ࡱ?>??  =????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????9????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F>WordDocument????N0Table????????? Data
???????????????????? P??}KSKS?N?;???????pp???????????t t t t t t t t v $??? *p??t t ????t ? ??? t ?t ? ?t t ??  MURMUSHIN AJALI


Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*duk wanda yajuyan labari ko yai editing Allah ya isa banyafe va ''labarina ne dakaina nakago shi danhaka aguji juyamin shi takowace iron siga*


>??? *EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*>???
*E.W.F*

*gaisuwa gareku oll member's of exclusive ina alfahari daku*
*ummiey zee*
*amnoor*
*ruksad*
*ummu khamal*
*jamila k Mashi*
*neenah cool*
*action baby*
*hummy luv*
*habeebty bieboh*
*serdy barsh*
*queen memue*
*biebie*
*nabilancy luv*
*aunty halilos*
*Aishat A Muh'd*
*pharteemah*
*queen habiba*
*phauzzy ammani*
*billyz*
*aishan umma*
*goshh kunada yawa hannuna bare Iya rubutoku dukava 'amma kusani kuna raina*

*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*


Page1(???

Alh zoka gani wlh idon yarinyar nan tsoro yake bani''sannan cikin dare saina juya baran ganta a Inda na kwantar daita va ''gsky alh yakamata kaduba wannan lamarin 'tun kan yayi nisa'''

Kinga hafsa ni banason irin wannan zargin naki yarinyar dako' kwana arba'in batai da haihuwa va'' zaki sakata gaba kina cewa waitana wani abubuwa toni gsky banason haka'''


Kebaki godeba ma da Allah ya azurtaki da yarinya kyakkyawa kamar yar'larabawa '''' cikin sauri hafsa takatse shi da cewa'' alh nagodewa Allah '''daya bani haihuwa bayan shekaru takwas da aurena''

Nayi farinciki da samun ciki koba komai yan'uwanka dasuka kafamin tarkon kiyayya zasu dena tunda nasamu abinda yasa suke ki'na''''


Saidai kash wlh duk farinciki na yakau tundaga ranar Dana fara nakudar Miemie 'sbd nikadaice nasan barazanar Dana fuskanta a haihuwarta ' sannan bayan na haifeta nikadai nasan menake ji cikin dare idan munkwanta""""

Ni kyaun wannan yarinyar tsoro yake bani 'domin gaba dai batai kama da kowa cikin zuri'armu ba ''' nikam tafiyimin kama da jesmin wacce muka hadu da ita a misra lokacin damuka je Hutu ''''

Tsawa alh yadaka mata yana huci yace karki sake dangantamin diya da waccen jesmin din me tsiffar aljanu inba haka va zakiga 6acin raina'''''''


Cikin fushi alh yafice yabar dakin yana huci""""" hafsa koh zama tayi tadafe kanta tana kallon Miemie tana hawaye'''

Cikin rawar murya tafara magana tana cewa narokeki miemie Dan girma Allah Idan ke ba bil'adama bace kifice mana arayuwar mu da kwanciyar hankalinmu''''

Karki wahalar dani ''zan Iya jure rashib haihuwa amma baran Iya jurewa va'' idan naganki da wannan siffa '''Miemie kitaimaka kibarni naji da bakin cikin dake zuciya ta'''''

Ina kaunarki sosai acikin zuciyata hakan yasa banaso ki fuskanci barazana ''sbd kyawunki yayi yawa baran Iya jurar ganin bakin ciki anan gaba ba'''


Jitayi anshureta da kafa tana juyawa taga Miemie ce tadaga kafa sama tana dariya'''''_cikeda fargava hafsa tace Miemie idonta azare???i

Kallonta takeyi tana dariya cikin tashin hankali hafsa tashiga karantoh suratul jinn '''''gani tayi Miemie tai lamo tarufe ido kamar me bacci''

Cikeda fargaba hafsa tafito falo tazauna 'baki daya komai yajagule mata''' tarasa yazatai da rayuwarta'''


Tana nan zaune alh yafito daga dakinsa zaifita hangota yayi zaune tana sharce hawayen fuskarta ''cikin hanzari yakarasa kusada ita ''

Yace hafsa meke damunki ne wai? Dago kai tayi tana kallon fuskar shi'''tace bakomi alh damuwa tace katafi gun aikinka kawai''''

Cikin sanyin jiki yazauna yajanyota jikinsa yana cewa hafsa banaso kina sawa Ranki damuwa akan abinda kike zato''wnda ba gsky bane''

Pls kidena damuwa Miemie yar'ki ce ke kika haifeta baikamata kinayi mata mugayen zatova'' pls kidena kinji matata?

Kai ta gyada mass alamar taji 'sannan ta share hawayen fuskarta tace shikenan alh naji 'zandena ''

Murmushi yayi yace yauwa matata ''tashi muje kiymin rakiya'"

Cikin murnushi hafsa tamike domin raka alh'''



*tuna baya* malam bukar wanzam haifaffen garin kano ne a unguwar yakasau yana zaune da iyalansa acan ''mutm ne mai kimanin shekaru saba'en aduniya''' yanada matan aure uku''' uwar gida itace bahba Laure ya'yanta biyar 'kabir,Suleiman,hadiza ,sadiya,murja''

Saita biyu sunanta bahba asabe ya'yanta hudu''_Abdulkadir ,mansura,rashida,sai mansir'''


Ta uku itace inna amarya''ya'yanta biyu Mahmud sai kanwarsa sa'adatu'''''''


Gdn malam bukar babban gd ne kasancewar yanada dan'rufin asiri ''sannan ga iyalai dayawa::: danhaka kowace mata da 6arayinta'''

Zaman lfy kam a gdn babu laifi Dan Laure da asabe Kansu ahade yake sunware inna amarya basu cika Hulda daita va''

Itama kuma bata damuva ya'yanta sun isheta rayuwa''

Dukka ya'yan malam bukar matan sunyi aure 'sbd dazarar sungama secondary yake aurar dasu'''

Danhaka acikin mazanma akwai wayanda sukai aure''

Wayanda suka rage daga mansir sai Mahmud sukadai ne basuyi ''''

Mansir bashida niyyar aure ayadda yace saiya ci duniyarsa da tsinke kamin zaiyi aure''''

Mahmud ko shekarunsa ashirin da shida yana jami'ar bayero dake kano' yana shakararsa takarshe Inda yake karantar business administration'' yana final yeah dinsa''

Lokacin bikin sa'adatu kanwarsa'' yagabato danhaka sai shirye shirye sukeyi '''abikinne mahmud yahadu da hafsa 'yar'wan mahaifiyarsa''' nan suka kulla soyayya maikarfi'''


Inda kowa yasani a danginsu 'nan aka tsaidah magana akan daya dawo service za'ayi bikinsu ,,

Aiko cikin hukuncin ubangiji mahmud yagama service dinshi lfy''nan akayi bikinsa yatare da matarsa hafsa adaya daga gdjen mahaifin mahmud daya basu''''


Haka rayuwa tacigaba da tafiya da mahmud da hafsa cikin so da kulawa'''

Sunada shekara daya da aure sa'adatu kan'war mahmud tahaifo dan'ta namiji kyakkyawa dashi''

Ranar suna yaro yaci sunan ya'yan mejego wato mahmud ''amma zasuna kiranshi da sultan '''' ganin irin wannan karan da akayiwa mahmud yasa daga hafsa harshi mahmud din sunyi rawar gani wurin nuna murnarsu'''


Kaya suka hadawa jariri nagani nafada duk da bawani karfi garesu va '''
Amma dai sunyi rawar gani''


Wata tara da haihuwar sa'adatu tasake samun wani ciki''''' tashiga damuwa sosai ganin ga yaro ahannunta tana shayarwa '' Ranar da hafsa tazo gdnta ta Tatar da sunata darga itada mijin''''

Nan ta tambayi dalili ''musa dakanshi yaiwa hafsa bayani kan cewa waiso take azubar mata da ciki'''

Cikin damuwa hafsa tace haba sa'adatu kiyi hkr karki zub da wannan cikin' baki ganin mu muna nema da kudinmu ma bamu samuva amma ke kinsamu zaki butulcewa mahaliccinki''"

Indai akan sultan ne kihada masa kayansa natafi dashi na yayeshi''" shikenan inbaya gabanki aibaraki samu damuwa va'''

Nan musa yashiga cikin murna yahado kayan sultan yakawo yabawa hafa nan takar6a tagoya sultan ''

Koda mahmud yadawo da daddare yaga hafsa da yaro''cikeda mamaki yace hafsa yaron waye kika samu? Cikin murmushi tace sultan nefah''

Cikin zaro ido mahmud yace ina ita sa'adatun? Cikin damuwa hafsa tabashi' labarin yadda sukayi'''


Shima mahmud din fada yaitayi yana cewa wasudai basu San baiwa da Allah yaimasu ba saisuita wofantar dashi''


Haka suka Shiga rainon sultan cikin so da kulawa'' cikin wata biyu yaro yamurje yazam gwanin sha'awa'' yana cika wata shabiyu yafara tafiyarsa koina''


Gashi yaron kyakkyawa dashi 'fari tas bayada kwarafniya ''kullum cikin kwalliya zaka ganshi sbd hafsa badaga nan ba indai fagen tsafta ne taciri tuta'''''"'''
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0 MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*


Page2(???

Lokacin da sa'adatu ta haihu ''musa yazo daukar sultan nan hafsa tace aibatasan zancen va'ita barata bada sultan ba saidai subar mata shi'''''dayake musa bashida matsala yace shikenan' yaya hafsa nabar maku sultan har abdah"''"

Murna sosai hafsa tayi harda kuka'''''' tundaga ranar sultan yazamo danta'''' har wasu ke kiranta Mmn sultan''''


Bayan shekara bakwai lokacin mahmud yazama cikakken dan'kasuwa maitashe da arziki'''' saidai harynxu rashin haihuwa ke damunsu''''

Inda yan'uwan mahmud dasuke uba daya suka kafawa hafsa tarkon kiyayya "wai ita juyace bata haihuwa sannan tahana dan'uwansu kara aure sai ita kadai ke wadakarta cikin dukiyar shi'''''

Wataran takanyi kuka sosai sbd wulakanci da cin kashi dasukeyi mata''' saidai takanji sanyi awurin inna amarya mahaifiyar mahmud kuna gwaggo agurinta''''
Itake lallashinta tana nunar mata cewa haihuwa lokaci ne nd karta damu da tsangwamar yan'uwan mahmud din''' tunda dai mijinta na sonta''

Sa'adatu ma haka take lallashinta''''' sultan kam anyi girma anyi wayau ''Dan ynxu yana primary2 ''yarone kyakkyawa dan'baiwa domin Allah yabashi ilimi duk abinda aka koya masa nan da nan yake daukewa''''

Ko'a skull daga student har teachers na sonshi'' cos he's very clever''''''

Kullum idan yadawo skull zaitasa hafsa gaba yana cewa momy yaushe zaki siyo mana baby ''kinga kullum idan naje gdn Mmn Aysha sai Aysha tadinga cemin wai nacewa momyna tasiyo mana baby irin Wanda momynta tasiyo mata''''

Cikin hawaye hafsa tace sultan da' ace ana siyo baby akasuwa da tunkan a haifeka da nasiyo saidai 'ba'a siya baby kyautar Allah CE''''

Haka zataita lallashin sultan har yasaba''''''koyaje gdnsu Aysha idan tace masa mmnsa bata siyo masa baby va'' saiyace mata a'ah mamana tace baby kyautar Allah ce ba siyowa akeyi va'''''
Aysha kanwar sultan ce wacce take bimasa'' wacce samun cikinta yasa hafsa tadauko sultan'''''''''''



Bayan shekara takwas'''''ranar wata laraba hafsa ta tashi da matsanancin ciwon ciki danhaka alh mahmud cikin tashin hankali ya sunkuceta zuwa asibiti ''

Suna zuwa nan da nan aka shiga dubata ''gwajin farko likita yagano ciki makale jikin mahaifarta''' cikin zaikai wata biyu'''

Koda likita yafadawa mahmud da hafsa kasa yadda sukayi'''' saida Dr yasakeyin scanning suka gani sannan suka yi na'am''

Aiko duk su biyun cikin farinciki suke'''''mahmud baisan sadda yarungume hafsa agaban likita va''yana cewa hafsata matata kinga ikon Allah koh?

Kinga hukuncin ubangiji ''dama nafada maki komai lokaci ne_'' gashi ynxu Allah yakawo '''kuka hafsa keyi tana cewa nagani mijina lallai alkawarin Allah gsky ne''''

Dr ko kallonsu yakeyi'''yaba murmushi'' nan yarubuta masu magunguna''' suka dawo gd''

Nan labari yabarbade family hafsa nada ciki aiko nan fah kowa yahau murna yan'uba ma anyi murna'''' saikuma suka koma jin kunyar hafsa'''''

Itako dayake dame damuwa bace bata nuna masu komaiba'''''''


Haka sukaita rainon cikinsu'''harya kai wata bakwai ''''_sultan kuwa kullum murna yake momynsa zata kawo masa baby'''


Alh mahmud yashirya masu tafiya xuwa misra yace acan yakeso hafsa ta haihu bayan ta haihu saisu dawo ayi suna a nan Nigeria''''''


Harda sultan suka shirya ''ranar wata juma'ah sukayiwa misra saukar mamaki'''inda suka sauka awani lafiyayyen hotel''


Nan suka shiga hutawarsu'' dayake tym din sultan suna hutu'''''''bayan wata daya da zuwansu lokacin cikin hafsa Nada wata takwas da sati daya'''

Suka shirya suka fita yawon shakatawa''' sune har cikin kasuwar misra suna jidan kayan jarirai'''

Sungama abinda zasuyi sunkamo hanya zasu fito ne '''''wata kyakkyawar mata da basu ta6a ganin mekyaunta ba' ta dakatar dasu'' tana cewa sannunku yan'uwa


Cikin mamaki hafsa ta amsa matar tace nasan baki sanni ba amma sunana jesmin 'wannan kuma da'na ne sunanshi mahraz''' tadubi mahmud tace mahmud koh?

Cikin mamaki yace eh ina kika sanni? Murmushi tayi wasu fararen hakora suka bayyana abakinta suna wani irin walkiya''
Tace a bayero '''murmushi yayi jin ta ambaci bayero yace hakane''''

Yace kice kema yar'nigeria ce kinzo yawon bude idone halan''' girgiza masa kai tayi alamar a'ah tace aure nake anan'''

Mahmud yace eyyh Allah yabaki zaman lfy'' yadafa kan mahraz yana cewa fyn boi kagaidamin da babanka''''_ dariya mahraz yayi ''hakoransa suka bayyana'''

Ganin hakoran mahraz saida hafsa da mahmud suka tsorata sbd wani irin kyalli harsun fi na jesmin mahaifiyarshi kyalli'''''


Hannu mahraz yadaga yana nuna cikin hafsa ''yana kallon mahaifiyarsa''''' itama kallon cikin tayi sannan tace da mahraz kasamu da'na''''

Hafsa tace meyake nunawa 'murmushi jesmin tayi tace abinda yake cikinki yakeso'''kinsan yaro'''''

Jin wannan maganar saida gaban hafsa yafadi ''amma saitai murmushi tace yaro kenan'''''

Mahmud yace toh sai anjima jesmin''''

Sultan ko tunda suka tsaya da jesmin yamatsa gefe yatsaya yana kallonsu """"
.
Suna juyawa sunfara tafiya jesmin tajuya fuskarta baya '' wani haske yafito ta cikin idonta ''yanufi hafsa''' cikin jikin hafsa hasken yashige batare data sani va''amma sultan yana kallo''''




Koda su hafsa suka koma hotel dinsu''' nan mahmud yake cewa shifah wannan jesmin din ne komai kamada ita baita6a ganiva''' amma tace wai a bayero tasanshi''''

Hafsa tai murmushi tace toh ai mutani dayawa maybe ita tawayeka Kaine dai baka waye daita va''''

Mahmud yace kidaiyi shiru hafsa amma ni matar tsoro taban musamman datai dariya'''' sannan dan'ta mahraz ma haka'''


Hafsa tace ''wlh konima nadaiyi shiru'ne'' mahmud yace wlh kamar ba bik'adama ba nake ganinsu''' hafsa tace a'ah alh kawai kyaunsu ne dai yai yawa'''


Mahmud yace Allah yakaremu da irin wannan kyaun''hafsa tace amin''''




Bayan sati hudu cikin hafsa yashiga wata Tara da sati daya'''cikin dare tafara nakuda nan da nan alh mahmud yakira nunbern hsptl dasuke xuwa awoh'''
Cikin mintoci 'suka iso aka dauketa xuwa asibiti'"""



Nakuda sosai hafsa keyi amma haihuwa yaki xuwa saitayi yunkurin yin nishi saitaji kamar ana rike mata numfashu'' sannan acikin nata jitakeyi Kamar ana kokawa dawani Abu'''


Sannan tana kara yunkuri zata cigaba dajin wannan kokawar''''

Haka taitayi harkusan asubah'''' cikin hukuncin ubangiji bayan tagama galabaita harta fidda rai da rayuwarta:::::



Allah yasauketa lfy tahaifo yar'ta mace ''''kyakkyawa kamar balarabiya''''_ su Kansu likitocin sun tsorata da kyaun jaririyar''''_ sunayi suna kallon hafsa dake kwance '''

Ko kadan batai kama da ita va'''''nan suka kirawo alh mahmud yashigo suka mika masa yar''''' shima saida ya firgita da kyaun yarinyar'''''

'
Bayan gari yawaye aka sallamo su '''koda suka dawo hotel din hafsa complain takeyi akan kyaun jaririyar''',

Mahmud yace kedai kigodewa Allah''''''''''


Nan suka fara shiryen shiryen komawa gida''':

Sultan kam duk ya addabesu sukoma gida 'Aysha taga babynsu da Allah yabasu kyauta'''''
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0 MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*


Page3(???
Cikin dare lokacin alh mahmud yafita'' hafsa da sultan ne kadai a dakin'' sai jaririyar'''' sultan rikeda hannunta yanayi mata wasa''' hafsa tadube shi tace sultan ai wannan batama ganinka balle tasan ita kakeyi wa wasa''

Barta kazo kai wanka Dan gobe tashin asubah zamuyi''' dariya sultan yayi yace lah mommah dubi tanaimin dariya''' hafsa najuyowa taga idon jaririyar arufe '''tace kai sultan kacika shiririta ''tashi muje naimaka wanka'


Bayan sunfito daga bayin ne hafsa taduba taga ba enda tabar jaririyar kwance tasameta va''''' mamaki tafara yi 'amma jin muryar mahmud yasata cewa kodai shine ya dauketa''danhaka taci gaba da shirya sultan''''


Washe gari da asubah sukabar misra ''''''karfe 4na yamma suka sauka a kano'''''' nan mota tazo tadauke su''''''' aiko suna isa gdnsu nan suka tadda gdn acike da yan'uwa da abokan arziki anzo yimasu barka daxuwa da barkar haihuwa''''''


Nan fah aka shiga kici kicin kar6ar jaririya '''''' aiko duk Wanda yakar6eta saiya tsorata da irin kyawun ta'''' BAHBA Laure ce data kar6eta ''nan take jikinta Yakama rawa cikin Sauri tamikawa BAHBA asabe''' itadinma cikin rawar jiki tamikawa '''mansir aiko nan mansir yakar6eta 'yaje kusada mahmud yace masha Allah munyi di'ya muma munwuci gaban aimana gori ynxu'''''' murmushi mahmud yayi yace kaii mansir wai yaushe zaka girma ne ''' cikin gimtse fuska mansir yace sai randa nakai wannan balarabiyar yar''tawa dakin aure'''

Duka falon akasa dariya'''''
BAHBA asabe tace amma dai wannan Diyar batai kama da kowa cikin zuri'armu ba '''ko ena tasamo wannan shegen kyau kamar yar aljanu oho'''''''''''

Tana gama rufe baki taji ''mansir yace ''BAHBA arinka godewa Allah dai''' dah daba'a samuva ance hafsa ce bata haihuwa juyace ita'' ynxu kuma Allah yakawo kinfara cewa wai kamar yar'aljanu ''gsky yakamata mugyara mu'amularmu sbd halin rayuwa'''::



Haka akaita jida mejego har ranar suna tazo aka sawa jaririya maryam sunan kakarta tagurin uwa''wato mahaifiyar hafsa'''zasuna kiranta da Miemie:::

Haka taron suna yawatse Inda mejego da jaririya suka tashi da shatara ta arziki''''


Washe garin suna hafsa na kwance ga Miemie kusada ita'''' surutu takeji anayi amma batasan ta Inda maganar kefitowa va'''' tana nan dai shiru:: cos tarasa gane irin surkullen surutun da akeyi''''

Kamar daga sama taji ana cewa eh munzo tayashi murna ne''"""""""cikin Sauri hafsa tamike tayi dakin alh cos tunda tahaihu yadena kwana dakinta'"""""

Tana shiga ta cimmashi yana barci '''tashinsa tashiga yi' yana falkawa yace a'ah hafsa lfy meke faruwa?

Cikin fargaba tace alh surutu nakeji adakina narasa ta Inda ake surutun'''''_ afirgice yatashi yace wani irin surutu kuma da wannan Daren?

Hafsa tace nima bansani va wlh''''''tashi yayi yakama hanyar fita itama Tamara Mashi baya'': saidai suna xuwa sukaji tsit ba abinda ketashi sai numfashin sultan dake kwance yana bacci ga Miemie kusa dashi''''

Cikin tuhuma yadubi hafsa yace suwaye ke surutun? Cikin damuwa tace nima bansani va''''''

Girgiza kai yayi yace hafsa ki kwanta kiy bacci gajiya ne ketare dake''''''''


Yana fita hafsa takwanta gabanta na faduwa''''ahaka bacci yadauketa''''''' saidai cikin barcin takejin takun tafiya sadaf sadaf''''saidai tsoro yahanata bude ido'::::


Haka hafsa taci gaba da rainon Miemie cikin tsananin tsoro da fargaba'''' sbd kowan dare da irin abinda zata rika ji'''':'''


Haka yakasance harkawo xuwa yau'''''' data kwantar da Miemie tasanja GU ''dakuma dariya datakeyi'''''''''''





*present story* bayan sunyi arba'en koda hafsa taje yawob arba'en bata yarda ta sauke Miemie abayanta''' sbd wani irin masifar kyau data kara ''wnda yasa kowa sai yai magana akai'''''

Itakuma ganin haka ta tsorata ''':shiyasa tadena kwantota abaya'::::::

Koda suka tafi family house'' da inna amarya taganta tace hafsa kinayiwa yarinyar nan addu'ah kuwa? Sbd kyauwunta yayi yawa''kinsan bakin mutani ba kyau kirinka yimata addu'ah kamin kufito daga gd'':

Hafsa tace toh inna zanrinka yi''' nima wlh kyaun Miemie tsoratani yakeyi """murmushi inna tayi tace kidena tsoro Allah kadai yasan sirrin dake cikin kyauwunta''kuma shiyasan abinda yasa ya halittota haka''''


Haka hafsa tadawo gd tacigaba dayiwa Miemie addu'ah'''''''sultan kuwa kullum daya dawo daga skull zaidame mommansa tagoya masa Miemie ''haka hafsa zata Goya masa ita yaita yawo da ita''''

Intai kuka yadauko feeder dinta yace momma tasa mata abaki amma bare saukota' va :::
Haka hafsa zatai tamasa dariya ''''''




Bayan''shekara uku lokacin sultan na primary 5 Miemie tayi girma tayi wayau kuma tana magana''' saidia kyaunta sai abinda yakaru''' nan aka sakata a nursery skull tana xuwa'''


Saidai tanada wani Abu guda daya shine bata murmushi''''' ko Abu yayi mata dadi saidai ta6ata rai amma bazaka ganta tana murmushi irin na jindadi va''''


Inko anga tai dariya da mommanta ne ko alh saiko sultan dasu kadai take dariya'''' suma intafara dariyar sometimes tsoro take basu''' dansai takai 5to10minutes tanayi kamin ta tsagaita'''
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login