Showing 6001 words to 9000 words out of 35032 words

Chapter 3 - NAGA TA KAINA 2&3 BOOK COMPLETE BY SODANGI.txt

25 Sep 2025

1339

dawo suke yi na idar da sallar La'asar kenan sai ga su Antina, Hajiya Murja da kuma Wasila sun iso na kankame Anti ina kuka ta ce tunda Muktar ya dawo ai kuma kuka ya karc Badi'atu nace Anti kin ga yanda ya iso kuwa? Na bata labarin irin yanda na ganshi dana gama sai tace to ai wai yana da karayama a hakarkarinshi yanzu daga can muke ta shiga bani labarin raunukan da aka gano a jikın nashı ta ce to amma wnanan duk in aka yi la'akari da irin jejin da Gali ke bayar da labarin sun ganoshi sai aga ba komai bane Ubangijin da ya fiddoshi da ranshi daga can shi nc a yanzu ma muke rokon ya warkar dashi na dan ji dadin zancen Anti muka gaisa dasu naje na kawo musu abinci suka ci suka huta, sai nace Wasila ina ganin ki shiga kICin ki tayasu aiki don a gama da wuri akai asibiti kawo bebin ta miko min ita na karbeta ta tafi wajen takwas da rabi na darc sai ga Uzairu da saurinshi ku zo mu je sun fito dashi yanzu cikin sauri da rawar jiki muka bishi zuwa asibiti Muktar yana shimfide kan gado ya zama tamkar ba shi ba, saboda sirantaka da baki an yi bandejin wuyanshi gaba daya har kan habarshi hakanan kirjinshi a daure yake hannunshi da ya karye shima an yi mishi filasta, tun daga mahadar hammatarshi har uwa tsintsiyar hannunshi ana yi mishi karin jini ta jikin kafarshi ta dama mutane da yawa muka tara a' dakin wanda yake na kwanciyar mutum daya ne, sai dai dukansu yan uwane na jiki na isa gadon da yake kwancen bayan na gaida mutanen dana samu a dakin kasumbar da ta cika mishi fuska ta bani tausayi ina kallon Muktar ina kuma jin Gali yana cewa in kaga jejin da Muktar ya kwana talatin a ciki yana raye baba sai abin ya baka tsoro da mamaki kuma yana da kuzarinshi muka sameshi don shi ne ma yake magana yana fadin inda yake tunda muka daukeshi ne dai a helikofta tun kafin mu iso sansani ya soma suma yana farfadowa, ya sake har Zuwa lokacin damuka 1so gida, kwana biyu da wuni uku Muktar yana barci bai farka ba, don haka aka sanya mishi roba ta hanci don bada magani da abinci mai ruwa-ruwa barcin har ya gundurt jama'a an matsu kwarai a ga Muktar ya bude ido ranar da ya cika kwana uku da barcin misalin karfe goma na dare har muna shirin tahowa gida sai kawai muka ji Muktar ya kwallara wata irin kara mai tsananin firgitarwa kan kacc meye wannan tuni ya buge Uzairu dake tsaye kusa dashi da hannunshi mai lafiya har ya kifar dashi a kasa cikin zafin nama su Nafi'u, Gaii da Major Amadu da duk wasu majiya karfi dake wurin suka nuii kanshi suka daddaneshi ihu yake yi yana yunkuri ya finciko karyayyen hannun nashi dake sagale ya tsinka abinda aka rataye hannun dashi na kankamc Hajiya Mariya dake saye ksua dani ina cewa wayyo Mami zai bata duk aikin da aka yi mishi na soma kuka a hankali likitoci biyu suka shigo tare da wanda yaje kiransu ku dan ragu umarnin da suka fara bayarwa kenan muka fito kin cika kuka Badi'atu matar soja kuwa-sojace zama jaruma take saboda tana koyon jaruntakar wurin mijinta ina kuka nace mata ai ni Muktar bai koya min komai na jaruntakar ba ni yanda zan yi in soni ya koya min duk da bacin ran dake bayyane a fuskata sai da ayi murmushin maganar da nayi iikitoci suna fita ni da ita muka sake shiga su Gali suna tsattsaye a kanshi baba sai karanto addu'o'i yake yi yana tofa mishi ta ko ina an dadfaureshi jikinshi sai bari yake yana kaduwa tamkar mai yın sharo ta ko ina gumi ya feso mishi Hajiya Mariya tace me suka yi mishi? Gali ya ce allurar barci ne kawai kwana biyu a jcre abinda ya rinka fauwa da Muktar kenan hankali ya tashi don kuwa kowa da abinda yake fadi kan abinda yake yi din wasu suce kwankwamai ne wasu su ce kila ya kashe dabbobi masu kwari wa1 suke mishi gizo yayin da wasu ke cewva mafarkin jejin da ya zauna a cikI yake y1 nan da nan baba ya yi taike wurare daban-daban ana kuma karbo magungunan gargajiya duk da kashedin da likitoci ke yi kan bashi maganin gargajiya bayan suna' nasu aikin fakon idonsu ak cyi ana dura mishi magani ta baki a hankali yana dan hadiyewa a jiki na gari a shafe mishi jiki a kuma gunbuda mishi hayaki ya turnikeshi ya yi ta atri ni kam har na rasa me zan yi akan halin da Muktar din yake ciki in ban da addu'o'i babu abinda nake yi in naje gida kwanan Muktar a asibiti biyar ran nan naje asibitin da sale muna cikin gaisawa da baba babba sai muka ji Muktar a hankali yana cewa "Hasbinal lahu wa ni imal wakil, da sauri su baba suka nufi kanshi Muktar baba yana kiran sunanshi Muhammadu Muktar ya sake kira kusa da kunnenshi, Muktar ya fara maganganu dake nuna bai san abinda yake fada ba abinda ke zuciyarshi kawai yake fitarwa ni tausayın babana nake ji sai kuma kishin matata na san masu sonta sarai, Gali da Nafiu sukacewva wadanda suke wurin mu dan tsaya a waje gaba daya suka tita suka barmu daga ni sai baba, baba ya kara matsawa jikinshi ya ce Muktar ga matarka kusa da kai babu mai taba maka ita tunda Allah ya rufa mana asibiri ya dawo mana da kai lafiya pga matarka nan tabashi da hannunki ya ji Badi'atu na yi maza na dora hannayena a jikinshi ian shafashi tuni ya shiga fadin magangau irin wadanda na tabbatar in yana cikin hankalinshi babu yanda za a yi ya fadesu, yaancin maganganun damuwoWinshi a kaina da wasu babu wata damwarshi a kaina da bata fito ba har da rowar kaina da nake mishi ni kuma na rasa inda zan sa kaina don in atunanin yanda baba ai dauken sai na ji baban ya na gaya mishi duk ta daina Muktar ke Badi'atu bashi hakuri ki gaya mishi kin daina irin wadannan abubuwan masu bata mishi rai, na yi maza na sunkuyo da kana wajen kunnenshi na dama a hankali na kira sunanshi Muktar ka yi hakuri kaji, ba zan sake sabawa umarninka ba tuni na yiwa Ubangiji alkawarin in har ya maido min da kai gida lafiya zan zama mace mai biyayya ga mijinta, tausayin Muktar ya amani na tabbatar inda ya mutu a dajin nan zai mutu nc da damuwata a cikin zuciyarshi, na kasa hana kaina kuka lamkar na mancc ni da babanc a wurin a gefen kirjinshi na kwantar da kaina kuka sosai na rinka yi jimawa can sai muka ji yacc daina kuka ki yi min addu'a. Baba ya kara matsuwa tana maka addu'a Muktar kowa yana yi maka bamu san adadin mutancn dakc tayamu yi maka addu'a ba budc idonka mana Muktar kwana da kwanaki muna fatan ganin ka budc ido, budesu ka gani mutancn da kafi sone suke tare da kai bude, ka ji Muhammadu Muktar, a hankali tamkar ya mance yanda ake bude sun ya bude yana kallon rufin dakin. Muklar, baba ya kirashi ya juyar da idanunshi a hankali ya dubeshi ka gancni? Baba ya tambaycshi ya dan gyada kai alamar c, ya cc to gaya min ni wayc? Kainc babana, ya bashi amsa, 1o wancan fa? Ya nuna mishi ni ya cc Badi'atu ce, godiya 1a tabbata garcka Allah da ka tsare min rayuwata ka kuma maidoni gida lafiya, AIlah na gide maka ya ci gaba da fadi kafin ya sake lumshe idonshi ya yi shiru ya dauki lokaci kadan ya sakc bude ido ina su baba? Ya tambaya, baba yacc babu wanda banzo ganinka ba a cikinsu mutanen da ka sani dama wadanda baka sani ba sun zo ganinka Muktar kowa yana addu'ar Allah ya baka lafiya, 'yan uwanka ma suna nan tarc da kai cikin sauri ya leka ya ce duk ku shigo gaba daya aka kewaye gadon Muktar kowa na kokarin gaisheshi ya kalli Naff'u yacc Nali'u cire min robar nan ta hanci ta dame ni, Nafi'u ya sunkuya kusa dashi yana mishi magana a hankali likitocin da suka yi maka aiki dukansu sun ce kar a cire ta sun yi aiki a habarka sun ce tanan za a rinka baka abinci, cire min kawai Nafi'u ka rabu dasu kudurar Ubangiji ce ta kawoni wannan lokacin ba likitoci ba Nafi'u ya ce to bari in kirasu su zo su cire cikin sauri ya fita suka dawo tarc da babban likitan da ya jagoranci aikin da aka yiwa Muktar din cikin turanci ya ce Col. Muktar Zubair ya dawo cikinmu mun gode maka Allah, Muktar din ma murmushi ya yi ya gama aunc-auncnshi sai ya ce zaka kara hakuri da zaman robar don bama son kana motsa habarka launa ko magana har sai mun ga aikin ya yi kyau ya juya wurin Gali ya cc kai nafi samu a wurinshi daga yanzu a daina barin mutane da yawa suna shigowa don kar a rinka sanyashi yin magana dama mun bari ne don ya rinka jin maganganun mutane kusa dashi don zai taimaka wajen dawowar hankalinshi da tunaninshi garemu ya gama bayani ya fita, baba yace Nafi'u tunda Muktar ya farfado sai ka koria gun aikinka yau kwananka biyar kenan, anan kaima Uzairu takardunka na hidimar kasa sun fito ban yi maka zancen bane kawai don ga abinda muke ciki, baba ya yi ta sallamar jama'a suna tafiya. Galim a baba ya ce ya kamata ya je gida su sadu da jama'a su gaisa kuma ya dan huta, ya ce ai sun zo mun gaisa baba gara dai ina kusa dashi Gali in ji baba kwana biyu a jere Muktar yana rokon abinci, likitoci sun hana wai sai dai ayi ta dura mishi ta hanci ga matsananclin zazzabin dake damunshi kowane lokaci yana cikın rawar sanyi, sannan duk da ya dawo cikin hayyacinsa jifa-jila in yana barci yana yin irin wannan ihun da buge-bugen in kuwa zai yi magana to ciki biyune zai fadi daya ko dai yace ku taimakeni ku bani abinci ko yace robar nan ta dameni a cire min ita, in kuwa yaji an fara bashi hakuri sai ya lumshe idonshi kawai ya yi shiru, ran nan ni kadai ce a dakin ina goge mishi jikinshi da tawul da ruwan zafi don ya ji saukin dankon datti sai ya bude ido ya kalleni ya ce cire min robar hancin nan Badi'atu na tsaya ina bashi hakuri tare da bayanin abinda aysa aka sanya mishi ita ya daka min tsawa tare da zare min ido ki cire min ita nace nasa hannu na kama ga zatona ina janta zata kare sai naga ashe doguwa ce sosai jikina ya dauki rawa don na ji tsoro ya ce figcta kawai da sauri ki wurgar da kyar na daure na karasa janta ta lito ina goge mishi dan jinin da ya biyo bayanta sai ga Gali ya shigo yana gani ya ce lah lah lah irin abinda zaki rinka yi kenan Badi'atu? To lallai kuwa yau zaki bar asibitin nan ba kuma zaki sake zuwa ba sai ya warke ya zo ya sameki a gida, na ce ka yi hakuri Gali, Gali ya murtukc fuska ya ce ba zan yi ba, dauki jakarki ki fita daga nan na soma yin kuka ina bashi hakuri ya ce fita kawai wato ke ga mai miji duk abinda yake so sbı zaki mishi ba kya tunanin abinda hakan zai iya zama na ga da aka gaya miki abinda ya sameshi suma kika rinkayi ana kwara miki ruwa amma yanzu ya dawo ba zaki taimaka a ga ya samu lafiya ba sai dai ki yi mishi yanda zai ji dadi ya isa Gali in ji Muktar Gali ya ce a har da magana kake y1? Lailin nata ya zama biyu ta saka ka yi magana na kuma kamata ta zare maka robar da likita ya ce kar a cire. Baba babba ya dawo daga sallar Azahar yacc me ya faru ne? Gali ya ce laifi ta yi baba nacc ta tafi gida shi ne take kuka, Baba ya cc to ka yi hakuri Gali ka barta tunda na sa baki, ya cc to ya fita ya kira likita ya zo ya duba ya ce a barshi kawai sai a rinka bashi ta baki da cokali amma banda abinda zai sashi tauna mai karfi na ce kenan zan iya tuka mishi tuwo mai laushi, ya cc kwarai kuwa mika hannu na kawai na yi na surn jakata da sauri na nufi inda motata take ina isa gida kicin na nufa Joda ta biyoni, yau dai da alama maigidan zai fara cin abinci? Ina murmushi nace kwarai kuwa Joda sai dai kin san yana da matsalar tauna shi ne nakc tunanin abinda zan girka mishi ko in yi mishi semobita nc? Tacc ai kuwa ina ganin tuwon dawa miyar kuka zai fi sai a yi shi mai taushi kwarai, miko min tukunyar kasar can sai in yi mishi tuwon ke ki yi miyar don mu yi sauri, nace to Joda da naman kaza na yi sanwar miyar sai da ta nuna ta farfashe na tsame kashin ta sannan nasa maburgi na kada miyar na barta ta nuna ga kuma 'finnishi fish. soup' dana shirya nishi sai da na yi wanka na shirya tsaf yau ne ranar farko da na yi kwalli tunda naga wasikar da Muktar ya bar min watanni bakwai da suka wuce, na fito sai kamshi nakc yi Joda ta kalleni ta ce kwanciyar hankali dai shi ne wani abu gashi dai jinyar mijinki kike yi amma har kin fara murmurcwa haka Alhaji babban ma na yi murmushi kawai na kwaso kayan abincin Muktar da kuma nasu Gali wanda mecu cikin gidan suka yi muka isa asibiti wasu bakin abokan Muktar nc a aicki muka gaisa suka yi sallama suka tafi Joda ta gaisheshi itama ta fita na matsa kusa dashi zan fara bashi finnishi fish soup din sai ya kalleni yace abincin ma a daure zanci? Naje wajen hannun nashi mai lafiya dake daure na kwance ya yi kokarin tashi zaune ya ji ba zai iya ba sai na sanya mishi filoli ya jingina a jiki ina bashi miyar da cokali yana sha Gali ya shigo ya ganmu ya ce ai har kwanccshi kika yi? CIkins auri nace abinci zai ci yace oho In kin ga dama in ya gama ki sake daure hannun in kuma kin tausaya mishi ki bar hannun kawai ke zai fi shafa don ke kika fi kowa kusa dashi, Muktar va bishi da harara ni kam dana ga zai fita sai nace akwai tuwon baba cikin farin food flast din nan. Gali ya ce to an kawo min farfesun kayan cikin? Nacc e, ya tafi tas Muktar ya cinye tuwon dawar nan ya ce ban miyar in shanye na rinka diba da cokali ina bashi yana sha har ya shanycta na bashi ruwa kuskure bakinshi, ya koam ya kwanta daurc hannun ya mikeshi daidar inda ake daurewar nacce barshi kawai kaji ai ba ka dawwama a daure kenan ba. Gali ya sake shigowa ina fata dai ba hira kuke yi ba?
Tunda kin san har yanzu ba a baiwa Muktar umarnin yin surutu ba, kai Gali in ji Muktar cikin sauri Galin ya katscshi in ka yi magana ban koreta daga asibitin don ta sanyaka ka saba doka tunda in ba ita ce kusa da kai ba duk abinda ake yi baka tsoma baki ni kam na kwashi kayana na yiwa Muktar sallama zani jami'a daukar karatuna sai na dawo ya gyada kai saboda tsoron masifar Gali tunda aka baiwa Muktar izinin cin abinci mai saukin tauna kullum cikin shirya mishi garar abinci nake kala-kala kullum kuwa na kawowa Muktar abincin dana shirya mishi shi da baba, don larc nake musu baban ya rinka sanya min albarka kcnan, ran nan kawowa Muktar din abinci ina bashi sai ya kalleni ya ce kishinki nake yi Badi'atu, sanda nake Cikin jejin nan in na tunaki sai inji wani irın ciwo a cikin kirjina in ji kamar in farkc kirjin nawa in ciro zuciyar dake damuna da ciwo in wurgar da ita in huta da azabar da take gana min, na cc kai Muktar ba zaka hakura da magana kaja bakinka ka yi shiru ba sai Gali ya shigo? Ya mana masifa ko ya koreni tukuna rabu dashi kin ji Badi'atu kin san shi Gali bai san soyayya ba balle ya san yanda masoya suke ji, na yi murmushi nace Muktar kenan Gali mutumin da ake shirin daura mishi aure nan da 'yan watanni shi ne zaka ce bai san so ba? Muktar ya langabar da kai gefe daya nuna alamar tausayawa yace aiya ai auren doie za a yi mishi Haushi da takaicI suka turnikeni har ban san sanda na gallawa Muktar harara na kuma ja mishi wani dan banzan sakı ba nace wato ku dukanku aurcn dole za a muku? Ya ce a'a ai ni ba auren dole aka yi min ba ni dama auren gala nake cewa babana zai yi min yana cikin gaya min tsakanin ali da yarinyar da za a aura mishi sai ga Galin ya shigo gaba daya ni dashi muka yi tsuru-tsuru sai bin Galin da kallo muke yi muna sauraron irin masifar da zai yi tunda ya kamamu muna maganar sai da ya gama abinda zai yi ya nu kofa zai fita sai ya ce kai ku yi zanccnku tun shekaran jiya da aka yi hoto dama likita yacc in gaya maka komai ma kana iya yi da bakinka ko da kuwa launar kashi ne mantawa na yi ban gaya maka ba, haushi ya kama Muktar ya cc kai dai mugu ne maketaci kawai Gali ya yi murmushi ya fita ya barmu. Ina sonki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login