Showing 3001 words to 6000 words out of 26215 words

Chapter 2 - HADUWAR JINI BOOK 1 WRITING by AYESHA CRYSTAL PEN Maman Uwaisu.doc

29 Sep 2025

771

Nafisa ta fada tana dariya"

"Sai kuma kiyi tayi ai"

"Suka fita daga gidan suna dariya, zuciyarsu cike da fatan nasara da kwanciyar hankali. A zuciyar Dije, babu wani tunani mai nauyi sai kokarin cin jarabawar da ke gabanta

***

"Sarafina ta gama shirinta cikin nutsuwa, ta kalli kanta a madubi "Gown Winta royal blue na shimmering silk ya manne da jikinta sosai cikin tsabta da kyan gani. Ta daura veil fari mai siriri da kyau, wanda ya ?ara haskaka fuskarta.
Sannan ta Wauki handbag dinta blue designer bag ta fesa turarenta mai sanyin ?amshi sannan ta saka flat shoes Winta masu kyau. Komai nata da alamar yayi dai dai da yayan masu kudi ta fita zuwa parlour"

"Tana fitowa parlour, Kalil da ke zaune yana duba waya ya Wago kai. Da ya ganta, zuciyarsa ta dan buga. Ba wai sabo da ita ba, amma yau ta fita kyan da ya saba gani

Ana cikin ci ne, sai Sarafina ta fito daga dakin su Ummul

"Ina kwana Ammi"

"Lafiya ya bakunta"

"Ba bakunta ai anan"

"Yaya ina kwana"

"Lafiya ya amsa fuskar nan a murtuke

Sarafina ta zauna a hankali sannan ta ce:

"Ammi, don Allah ki gafarceni, ba zan iya kai yamma ba. Ina bukatar na koma gida yanzu, saboda akwai wani abu da zan shirya kafin muje school."

Ammi ta kalleta da kulawa ta ce:

"Toh, ba matsala Sarafina. Ai in kin shirya sai yayanku ya ajiye ki a school din koh."

"Nagode Ammi," ta ce tana murmushi, sannan ta kalli Kalil.

"Da ke hararan ta tsabar bakin ciki wai shi zai Kai ta school"

"Ready?" ya tambaya yana dan harararta.

"Yes, let s go," ta amsa Wa dan juye mishi ido"

"Ya tashi yace let s go. yayi wucersa bai jira ta Sa"

"Ammi ta dan kalle su tana murmushi,

"Allah ya kiyaye hanya. In kin koma gida ki gaishe da Mamie"

"Toh Ammi, za ta ji sai wataran kuma"

"Ta fito ta same shi a mota yana jiranta gaba ta shiga ta zauna ya tada motan suka kama hanya zuwa makarantar tasu
Capital University Abuja, babbar jami a ce da ke karSar 'yan gata da masu burin zama manyan likitoci da injiniyoyi. Sarafina na karatu a *Faculty of Medicine*, inda take *BSc in Human Anatomy*.

Lokacin da suka isa campus, harabar makaranta cike take da Walibai kowa na kokarin Waukar bayanai da jadawali.

"Yana sai da motar ta mai godiya ta fito taga ?abbar kawarta Halima

"Halima ta jawo Sarafina gefe"





*WRITING BY Mrs EXCEL*
'?
'?

TAKU HAR KULLUM

*AISHA MOHAMMED*


'?ALKALAMIN

* MAMAN. UWAISU (Jr)*



d'?Allah yabar kauna >?2?

*SAKON GODIYA TA GA YAN KUNGIYAR*

JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION =ت?
'?
( J" W" A" )

MAMAN IHSAN=?i?
PENDING QUEEN=?x?
LELE LADY>؋?

MARYAM ANAS BRANDO >?w?

KHAIRAT

SAKINA ISMA"IL CAMEROON

NUSAIBA MOHAMMED IBRAHIM


ALLAH YA
KARA MUKU BASIRA AMEEN >?2?>?2?



Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JWHderlOBro5xNW5zGvMFU

BY AYESHA ( CRYSTAL PEN)
'?
'?




*>?x? *HADUWAR JINI* >?x?*

*BY AYESHA (CRYSTAL PEN)
'?*


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JWHderlOBro5xNW5zGvMFU


=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


=??? Ina mi?a gaisuwa ta na musamman ga:

Tare da


Allah ya bar kauna.


*Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jin?ai.*
Yabo da godiya sun tabbata ga Allah, Mai komai da komai.
_ Ya Allah ka bani ikon rubuta daidai. Amin. _

0?? 3??

Suna tafe a gefen titi, rana na saukowa da dumi mai daWi. A hankali suke tafiya cikin nutsuwa, suna hirar dalibai, suna musayar tsare-tsaren su bayan jarabawa.

"Nafisa. Dije ta faWa da sassanyar murya "Kina ganin kamar wannan jarrabawa za mu yi nasara kuwa?." Nafisa ta Wan kalle ta gefe sai ta ce

"Ai Dije, komai nasibin Allah ne. Amma mu dai sai mun yi ?o?ari. Ina fatan na zama nurse, ke fa?." Dije ta dan yi shiru, zuciyarta ta cika da mafarkai da fatan alkhairi.

"Ni kuwa ina mafarkin zama likita. Amma bana son in tsaya kawai a dakin jinya, ina so in taimaki mutane a wajen da babu isassun likitoci... musamman mata masu ciki." Sai Nafisa ta jinjina kai

"Wallahi burinki mai girma ne. Allah ya cika miki shi."

"Ameen kawata".

Dije da Nafisa suka isa makaranta, kowacce su na daure da jakarta, zuciyarsu cike da fatan alheri. Bayan sun gama sallama, kowacce ta wuce ajinta cikin natsuwa.

Dije ta shiga cikin ajinta kai tsaye ba tare da tsaiko ba. Ta zauna a kujerar da aka ware mata, ta dube agogo  lokaci bai kure ba. Ta fitar da takardunta da biro, tana dan addu'a a zuciyarta.

Bayan ?an mintuna, malamai suka fara raba takardun jarrabawa. ?ije ta karSa cikin natsuwa ta fara cike tambayoyin, zuciyarta cike da kwarin gwiwa da dogaro ga Allah. Babu wata magana ko gulma, babu hayaniya  zuciyarta ta mai da hankali lokacin wajen amsa tambayoyin. Ta gama kafin lokaci ya kure, ta sake dubawa a hankali sannan ta mi?a.

Dije na fitowa daga ajin jarrabawa, zuciyarta ta cika da godiya. Ta nufi wata bishiya da ke kusa da harabar makarantar, inda take yawan zama idan ta gama exams. Ta zauna tana shan iska, hannunta na karkade fuskarta da takardar time table.

Ba ta jima da zama ba sai ga Nafisa ta karaso.

"Yaya jarrabawar?."

Dije ta sauke numfashi

"Alhamdulillah, ta kasance da sau?i fiye da yadda nake tsammani."

"Allah ya sa mu dace." Suka yi murmushi sannan suka nufi wajen fita daga makaranta. Duk da cike da mutane wajen yake, ?ije bata damu da kowa ba  ba ta son hayaniya ko hira bayan jarrabawa. Tana jin sanyi a zuciyarta, kamar an sauke mata kaya daga kafaWa.

Da suka isa titi, suka samu adaidaita suka shiga suka tafi gida, kowacce cikin natsuwar da ba ta da irin ta bayan kokari.

A cikin zuciyar Dije, tana maimaita addu a Waya:

 Ya Allah ka bamu nasara"



***


Halima, ta jawo Sarafina gefe, ta ce,

 You look stunning yau!

Sarafina ta murmusa,

 Thanks jare, ke ma you too, kin yi kyau kamar fresh rose. Halima ta tambaya

"Mai ya hana ki zuwa group discussion jiya? Sarafina ta ce,

 Na gaji, kuma na je gidan su Kalil juya acan na kwana Ammi ta ce sai dai na kwana yau da yamma na koma shine fa kika woni kirani da tsayin safiya. Halima ta Wan yi dariya.

 Hmm, Kalil again! Kada ki manta examna kusa, let s stay focused kar soyayya ta Wauke miki hankali ?esty."

 Sure, zan duba notice board domin exam halls

 Let s go together.

Suka tafi, suna dariya da hira.

"Suka isa notice board, suka duba sunan su da wuraren exam halls.
Halima ta ce.

 Gani nake sunan ki a hall 3.

"Sarafina ta yi murmushi, ta ce,
 Toh, sai mun hadu a hall tunda ba wuri Waya muke ba suka juyo suka kama hanyar su, suna dariya da hira mai sau?i.

 Ina fatan za mu yi exam mai kyau kinga musamu mu haye a wannan shekaran gaskiy." Sarafina ta amsa da kwarin gwiwa.

 Lallai, magananki Wutse kawata kin san kuwa Daddy ya matsayin maganan Aure wannan kalil Win kuma baima san ina yiba har kar gabansa kawai yake yi. "

"Kinga My ?esty ki kwantar da hankalinki ina da mafita amma yanzu dai musamu mugama da school tukuna na sai musan ta inda zamu Sullowa lamarin kinga ne ai"

"Kai ina yinki Kawata shi yasa kike Surgeni Allah ya kaimu"

"In faWa miki ?esty wallahi sai Kalil ya rena kansa akanki zakiga aiki da ciki wa kedai ki kwantar da hankalinki ki maiWa hankalinki a kan exam." Suka wuce, ba tare da wata damuwa ba, suna jin daWin wannan hiran tasu musamman Sarafina Surinta ya kusa cika.


Bayan sun fito harabar makarantar ne , suka samu guri suka zauna a Sakin get na shiga makaranta

"Sarafina ta fitar da wayarta ta ce bari na kira direba ya zo ya Wauke ni kin san Kalil ne ya kawoni"

 Salam, Habu"

"Ran?i shi WaWe kina lafiya"

"Lafiya ina school yanzu, don Allah zo ka Wauke ni.

"In sha Allah Hajiya karama ganin zan zo nan da minti kadan" Ta ajiye wayar, ta ce wa Halima, toh yanzu zan jira Habu ya zo, sai mu tafi gida ya ajiye ki 'ko a farkon shiga anguwar ta?u ne. Halima ta yi murmushi, ba komai hakan ma ya yi ai"

***

"A bangaren su Dije kuwa Suna isa gida, Dije ta sauka ta yi sallama, Dada tana tsakar gida tana gyaran kayan lambu.

"Wa, alaikum Salam"

*"Sannu da zuwa ?a ta,"

"Yawwa Dada"

"Na sameku lafiya"

"Lafiya lau ya jarrabawar?" Dije ta zauna kusa da ita, ta cire takalmin kafanta hijabinta.

"Alhamdulillah Dada, na fuskance ta da kwarin gwiwa. Sai dai gajiyace sosai."

"Ai hakan ya dace, Allah ya sa ki ci da riba ya baku sa,a ku fito da sakamako mai kyau."

"Ameen ya Allah Dada"

"Dije ta murmusa, ta tashi ta nufi Waki. A can ta kwanta bayan ta canza kaya. Gajiyar da jarrabawar ta zo da ita ta rufe ta."

Fitowa ta yi ta Wauki abincin ta tafaraci miyar Zogale ne da tuwon Masara tana gamawa ta wanke hannu ta ta koma Waki. Tana kwance, ido a lumshe, zuciyarta na cike da fatan samun nasara da hasken gaba. Daman Dije akwai son hutu, a hankali, bacci mai daWi ya dauke ta.


WRITING BY Mrs EXCEL*
'?
'?

TAKU HAR KULLUM

*AISHA MOHAMMED*


'?ALKALAMIN

* MAMAN. UWAISU (Jr)*



d'?Allah yabar kauna >?2?

*SAKON GODIYA TA GA YAN KUNGIYAR*

JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION =ت?
'?
( J" W" A" )

MAMAN IHSAN=?i?
PENDING QUEEN=?x?
LELE LADY>؋?

MARYAM ANAS BRANDO >?w?

KHAIRAT

SAKINA ISMA"IL CAMEROON

NUSAIBA MOHAMMED IBRAHIM


ALLAH YA
KARA MUKU BASIRA AMEEN >?2?>?2?



Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JWHderlOBro5xNW5zGvMFU

BY AYESHA ( CRYSTAL PEN)
'?
'?




*>?x? *HADUWAR JINI* >?x?*

*BY AYESHA (CRYSTAL PEN)
'?*


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JWHderlOBro5xNW5zGvMFU


=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


=??? Ina mi?a gaisuwa ta na musamman ga:

Tare da


Allah ya bar kauna.


*Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jin?ai.*
Yabo da godiya sun tabbata ga Allah, Mai komai da komai.
_ Ya Allah ka bani ikon rubuta daidai. Amin. _

0?? 4??


"Bayan kusan mintuna goma sha biyar, sai ga Habu,ya iso da black Prado Jeep dinsu, mai shara-shara da kyan gani, ya tsaya a gabansu"

Ya fito da hanzari yana cewa,
 Ranki shi daWe, gani nan.

"Sarafina ta mike tana cewa,
 Halima, let s go. Ya iso.

"Suka shiga motar tare, suka zauna a baya"

"A hanya suna ta hira da dariya, Habu na tukin cikin natsuwa


Halima ta ce Godiya sosai, My Besty Sai gobe in Allah ya kai mu.
Halima ta ce tana murmushi:

 In sha Allah. Ki huta lafiya,ki gaishe da Mommy.

"Ta fita daga motar tana dan waving, Habu kuma ya cigaba da tafiya da Sarafina"

"Cikin zuciyar Sarafina, tana jin nutsuwa da godiya kasancewar tana da kawar da ke ba ta ?arfi a lokutan damuwa. Wannan rana ta ?ara tabbatar mata da cewa tafiyarta tana da makoma mai kyau, ko da kuwa akwai ?aluSale za ta za ma matar Kalil"

"Suna isa anguwar su GRA Kaduna anguwa ce ta masu kudi, tituna masu tsafta, gine-gine masu kyan gani da tsari. Bayan Habu ya sauke Halima a gidansu da ke Barnawa, sai ya cigaba da tafiya da Sarafina.

"Yayin da suka isa gidansu, mai gadi ya buWe gate da murmushi yana fadin:

"Sannu da zuwa Hajiya Sarafina."

"Ta amsa cikin fara a, Yauwa Mallam Musa. Ya gida?

"Lafiya lau. Yau dai mun ga dawowarki."

"Eh, daga gidan Uncle na nake."

"Tana fita daga mota, wata yarinya mai siffar aiki ta buWe ma ta ?ofa tana cewa"

 Welcome Hajiya.

"Sarafina ta daga ma ta hannu ta shiga gida da nutsuwa, zuciyarta cike da nishadi"

"Tana shiga falon gidansu, sai ga Daddyn ta, zaune a kujerar leda, yana karanta Qur ani da murmushin nutsuwa a fuskarsa. Da ya hango ta, ya aje littafin yana kallonta"

"Sarafina, sannu da dawowa.

"Ta rusuna cike da ladabi:
"Na dawo Daddy, ina wuni?

"Lafiya lau. Amma dai ba kwana Waya kika ce za ki yi ba? Kuma kin yini haka lallai giWa ya miki Wadi"

"Ta Wan sunkuyar da kai:
"Daddy Wallahi yau dai tun safe nayi musu sallama kawai muka tsaya makaranta don duba jadawalin sakamakon mu.

"Ya gyara zama yana kallonta da kulawa"

"Sarafina, na yarda da ke, amma ki rika kula Wa ?anki ?in san ke  ?ar gata ce, Sa ?owi Mutane ya kama taki ringa yarWa da shi Sa zaman nan na yanzu ba amana da yawa na kallon ki, kuma gidan mu na da suna. Kin ji?

'Ta gyaWa kai cike da tausayawa:
"Na ji Daddy, kuma na fahimta in sha Allah zan kula"


"Ya sake fuskantar Qur aninsa, ya ce:
 Toh, Allah ya miki albarka"

"Tashi ki je Ki huta,ki wasa ruwa kizo mu ci abinci"

"Daddy ya naganka kai kadai Mimie fa"

"Mamie tana Waki tana jiranki.

"Na gode Daddy,ta ce da sassanyen murya, sannan ta nufi Wakin Mamie tana jin sanyi a zuciyarta"

"Tana shiga Wakin Mamie ta tarar da ita zaune tana gyara turaren wuta a cikin burner. da ta hangota, ta ?ara murmushi"

"Sarafina, har kin dawo ta faWa da dariya mai cike da ?auna".

"Sarafina ta rungumeta Mamie, wallahi na yi missing Winki sosai."

"Mamie ta Wafa kanta Ai ni kam ba zan yarda ki ?ara kwana a waje ba. Kin san ni da rashin juriya da ke."

"Ta zauna kusa da ita tana murmushi:
"Mamie kwana Waya kawai na yi. Daddy ma har ya yi min nasiha. Wallahi na gode da kulawarku."

"Mamie ta ce toh yanzu ki huta, ki ci abinci. Na Wafa miyar agushi da tuwo, kuma ga kunun madara a fridge."

"Yau Mamie kina cikin ni imar girki!
Ta faWa tana dariya"

"Ai ke nake jira. tashi ki watsa ruwa ki Wawo kici, ki huta."

"Ta mi?e, tana jin WaWin kasancewa cikin kulawar iyayenta, tana jin sanyi da kwanciyar hankali a zuciyarta"

"A zuciyarta kuwa, kalaman Halima suna dawowa"
"Let s finish school first, sai mu san yanda zamu bullo da maganar Kalil."

"Sai ta furta a ranta Yes, school first."

"Mamie zan shiga na wasa ruwa"

"Sai kin fito"

"Tana shiga Wakinta da ke Sene, mai feshin iska da ?amshi, ta cire mayafinta, ta zauna kan gadonta.ta ji ?amshin turaren gadon da ke tuna mata da gida, sai ta kwanta cikin natsuwa"

"Tunawa ta yi akan cewa Mamie suna jiranta a daining ta yi sauri ta tashi,

"Ta cire ?ayan jikinta cikin gajiya, ta nufi bandaki ta yi wanka mai sanyi sannan ta fito ta saka light cream colour veil da doguwar gown mara nauyi kayan giWa masu sau?in jiki da jin daWin motsi"

"Ta tsaya gaban madubi, ta gyara fuskarta da dan vaseline sannan ta Wora murmushi a fuskarta kamar yadda ta saba"

"Bayan ta kammala sallar Azahar ta Wauki wayarta sannan ta fito zuwa parlour"

"Tana zuwa ta iske su Daddy da Mamie zaune a dining table suna cin abinci cikin natsuwa"

"Assalamu alaikum, ta faWa tana matsowa"

"Wa alaikumus salam, Sarafina, Daddy ya amsa yana Wago kai da kulawa"

"Mamie ta ce,"Zo ki zauna mana, ki samu ?ici wani abun"

"Ta zauna a gefensu tana murmushi. Toh, ai na jiyo ?amshi daga Waki. Miyar agushi ce ko?"

"Ita ce fa, da naman rago, Mamie ta amsa".

"Daddy ya ce:
"Tashi ki zuba, ko Daddy ya zuba miki?" Ya ?ara da dariya.

"Sarafina ta ce,A'a Daddy, bari na zuba da kaina, yanzu na dawo gida fa."

"Suka ci gaba da hira a kan teburin cin abinci, zuciyarta cike da farin ciki da jin daWin kasancewa cikin danginta"

***

"A ?angaren ?alil kuwa Sayan ya ajiyeta a school ofishin sa ya wuce Win kar ya makara kusan uku na ?amma ya fito daga ofis Winsa ne ya haWu da Jafar su?ayi musaSaha >??"

" ?ane.abokina ?wana Siyu ?a Suya ka yi wuyan gani"

"Ina nan kawai dai na Wanyi busy ne kasan cewa jiya mutuniyar ta?a a giWanmu ta ?wana"

"Sarafina kake nufi? Ashe kun kwana kuna hira irin ta masoya kenan. Ina fatan kun fahimci juna."


"?alil ya Wan taSe Saki yana murmushi.
"Fahimta? Allah ya ?auta."

"?alil ka nutsu kasan abun yi tun Ware banyi maka Sa"

"?alil ya kalli agogo sannan ya ce:
"Ni yanzu dai wucewa zan yi, mu tafi mana."


"Ba matsala. Goben zan shiga school, zan duba Fahad. Ka san shima aurensa yana karatowa, za mu je muyi shirye-shiryen biki."


"Toh, sai mu je tare. Ni ma ba zan shiga asibiti da wuri ba."

"?a matsala sai goben ka gaishe Wa su Ammi"

"Za ta ji in sha Allah."

"Suka yi sallama, kowanne ya shiga motarsa."

"?alil yana isa Sakin gate ya danna horn Waya. Mai gadi ya fito da girmamawa yana fadin:

"Sannu da dawowa oga!"


"?alil ya Waga masa hannu, sannan ya wuce cikin gida cikin natsuwa"


"?alil yana shiga giWa ya hango Ammi zaune a parlour tana karanta Qur ani. Ya cire takalmansa ya shiga da nutsuwa, ya ?arasa kusa da ita yana fadin:

"Assalamu Alaikum Ammi."

"Wa alaikumus salam ?alil. Sa??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????nnu da dawowa, ya hanya?"

"Alhamdulillah. Komai lafiya."

Ta kalle shi da kulawa, sannan ta ce:
"Sarafina fa, ta kirani da safe ta ce an gama abubuwan da suka kai ta, tace zata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login