Showing 6001 words to 9000 words out of 26215 words

Chapter 3 - HADUWAR JINI BOOK 1 WRITING by AYESHA CRYSTAL PEN Maman Uwaisu.doc

29 Sep 2025

773

kira direba ya Wauko ta."

?alil ya dan sunkuyar da kai.
"Eh, naji ta ce haka. Zata dawo ne daga baya."

"Ta koma gida ma Waga can school Win ta wuce giWa" Ammi ta ce, tana cigaba da karantawa cikin nutsuwa"

"?alil ya mike yana fadin zan shiga Wakina, in dan huta kafin la asar."

"Toh, Allah ya huta da kai."

***
"Bayan Sarafina ta gama zubawa kanta abinci, ta zauna tana ci a hankali, yayin da Mamie ke kallonta da murmushi"

"Ya karatun? Mamie ta tambaya tana Wora glass Win ruwa a baki"

"Alhamdulillah Mamie, yanzu haka sun fitar da jerin jadawalin jarrabawa. Zamu fara next week"

"Daddy, ya jinjina kai yana faWin Allah ya taimaka, ya sanya albarka. Ki dage sosai, Sarafina. Karatu shine ginshikin rayuwa."

"Ameen Daddy,ta amsa da ladabi, tana Wan sunkuyar da kai"

Mamie ta ce:
"Kuma ki dinga karatu San Wa yawan chat"

"A wannan lokaci, yar aikin gidan ta fito daga kicthen ta yi sannu-sannu tana gyara, yayin da iyayenta suka ci gaba da hira cikin nutsuwa.

***
"Bayan ya shiga dakin sa, Kalil ya cire kayan sa ya wuce bayi yayi alwala, sannan ya gabatar da sallar la asar cikin nutsuwa. Bayan ya idar da sallah, ya zauna yana karanta wasu bayanai a system Winsa yana da wani sabon project da yake son kammalawa kafin karshen satin"

"Yana cikin hakan, wayarsa ta dauki kara. Sunan da ya bayyana a fuskar wayar Jafar ne."

"Ya dauka cikin gajeren murya,Hello Jafar, lafiya?

"Lafiya lau. Ka iso gida kuwa?"

"Eh, yanzu nake shirin dan huta. Kaga la asar na idar yanzu."

"Toh fa, dama dai na kira ne in tabbatar gobe za mu je wajen Fahad, ka sani dai za a fara shirye-shiryen event din da wuri."

"Eh na fahimta. Gobe safe zan zo mu wuce tare."

Suka yi sallama.

"Kalil ya jingina da gado, yana lumshe ido. Cikin zuciyarsa kuwa, Sarafina ce ke kai komo. Duk da fushin da yake nuna ma ta, akwai wani abu da ke ratsa zuciyarsa idan ya tuna da ita. Amma yana ?o?arin hanawa kansa ya zurfafa"
" Don ita ba ta Waya Waga cikin irin matar da yake son ya Aura"

 Kalil, ka nutsu, ya furta a hankali"

"Ya mi?e, ya kunna AC, sannan ya kwanta domin dan hutu kafin magariba"

***
"Da safiyar gari, bayan ?ije ta tashi daga barci, ta yi alwala sannan ta gabatar da sallar Asuba cikin natsuwa. Bayan sallah ta zauna ta Wan yi azkar, tana maimaita wasu addu o i a hankali"

"Bayan haka, ta tashi ta shiga aikin gidan. Ta share tsakar gida, ta kwashe datti, sannan ta wanke kwanukan da suka rage tun jiya. Ta shiga Wakin Dada tana sallama"

"Assalamu Alaikum Dada."

"Wa alaikumus salam ?a ta, kin tashi lafiya?"

"Lafiya lau, Dada sannu da ?o?ari."

"Yauwa, Allah ya ?ara basira da nasara a jarabawa."

"?ije ta zauna Wan lokaci tana tayata daddausar ganyen zogale, sai ta mi?e:"

"Ina kwana Baba."

"Lafiya ?a ta. Ya gida?"

"Lafiya lau. Zan wuce makaranta nan da wani lokaci."

Baba ya Waga kai ya ce:

"Allah ya bada sa'a"

"Ta fito ta nufi wajen Inna (kakarta), wadda ke gefen murhu tana haWa dumame"

"Inna ina kwana?"

"Lafiya lau mai sunana . Zo ki ci dumame kafin ki tafi.ita uwar taki Waki tashiga bata gama haWa Wumamen ba"

"Ta zauna ta ci kadan, sannan ta je Waki ta shirya cikin uniform Winta mai tsabta ta fesa ?amshi kadan sannan ta Wauki jakarta"

"Dada, Baba, Inna na wuce makaranta."

"Allah ya tsare hanya, ya Sa?ia sa a a jarabawa."

"Ameen Dada.Ta ce da murmushi"

"Ta fito daga gida ta samu Nafisa na jiranta a bakin titi. Suka gaisa suka shiga adaidaita"

"Yau fa subject Win Physics.mu?e da ko Nafisa ta faWa tana duban timetable"

"Eh, na dan maimaita jiya"

"Suna isa makaranta kai tsaye suka wuce examination hall. A yau ba hayaniya sosai, kowanne Walibi da takardarsa da shirinsa"

"?ije ta zauna a kujerarta cikin shiru. Malamai suka fara rabon takardun jarrabawa. Ta karSa da addu a a ranta sannan ta fara cike tambayoyin a hankali cikin nutsuwa

"1. Bayyana ka idar Newton ta farko (First Law of Motion) tare da misali.

*2.* Idan mota mai nauyin 1000 kg tana tafiya da gudun 20 m/s, meye kinetic energy Winta?

*3.* Mene ne bambanci tsakanin  Series da  Parallel a haWin lantarki?

*4.* Bayani kan Pressure da kuma yadda ake ?ididdige shi. FaWi siffar da take da high pressure.

*5.* Idan fitila 3 ne aka haWa a jerin haWi (series) kuma kowacce tana da 6V, meye jimillar ?arfin lantarki?

*6.* FaWi abubuwan da ke shafar saurin sauti a cikin iska.

*7.* Mene ne Reflection of Light? Tare da zana diagram Win yadda haske ke dawowa bayan bugun madubi.

"?ije ta fara rubutu, zuciyarta na ?ara ?arfin gwiwa yayin da take tuna duk darussan da suka koya a S S S 1Ta yi ?o?ari sosai don rubuta amsoshi masu kyau da tsari"

"Ta fara daga tambaya ta farko, tana rubuta da natsuwa. Ta tsara amsoshin ta da kyau, tana mai bada misalai da bayanai kamar yadda malamarta ta koya musu"

*Bayan ta gama, ta sake duba duk abin da ta rubuta, sannan ta mi?a takardarta cike da fatan alheri.*

***


"Safe Kalil ya tashi da wuri, ya fara da yin alwala sannan ya wuce masallaci don gabatar da sallar asuba cikin nutsuwa. Bayan ya idar, ya Wan zauna yana azkar sannan ya mike ya dawo gida yawuce Wakin shi ya shiga bayi domin wanka".

"Bayan ya fito daga wanka, ya buWe wardrobe Winsa yana nazarin kaya. A karshe, ya zabi dogon wando *navy blue da white shirt*mai laushi da tsabta. Ya saka wristwatch Winsa mai sau?in kallo, sannan ya fesa turare mai kamshi mai sanyi da Wan Waga hankali"

"Yana kallo a madubi, ya gyara kwalliyar gashinsa kadan, ya Wauki takalminsa mai tsari wanda ya dace da kaya, sannan ya Wauki key Win motarsa"

"Zuciyarsa a kwance, ya fita daga Wakin domin shiryawa tafiya zuwa makaranta inda za su hadu da Fahad don shirye-shiryen bikin"





WRITING BY Mrs EXCEL*
'?
'?

TAKU HAR KULLUM

*AISHA MOHAMMED*


'?ALKALAMIN

* MAMAN. UWAISU (Jr)*



d'?Allah yabar kauna >?2?

*SAKON GODIYA TA GA YAN KUNGIYAR*

JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION =ت?
'?
( J" W" A" )

MAMAN IHSAN=?i?
PENDING QUEEN=?x?
LELE LADY>؋?

MARYAM ANAS BRANDO >?w?

KHAIRAT

SAKINA ISMA"IL CAMEROON

NUSAIBA MOHAMMED IBRAHIM


ALLAH YA
KARA MUKU BASIRA AMEEN >?2?>?2?



*>?x? *HADUWAR JINI* >?x?*

*BY AYESHA (CRYSTAL PEN)
'?*


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JWHderlOBro5xNW5zGvMFU


=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


=??? Ina mi?a gaisuwa ta na musamman ga:

Tare da


Allah ya bar kauna.


*Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jin?ai.*
Yabo da godiya sun tabbata ga Allah, Mai komai da komai.
_ Ya Allah ka bani ikon rubuta daidai. Amin. _



Ga wata hanya mai sau?i da za ka iya bi don yin akara (ko kosai), wanda aka fi sani da soyayyen waken wake a Najeriya da wasu sassan Afirka ta Yamma:

---

*Sinadaran da ake bu?ata:*

- Kofuna 2 na wake mai fatar ba?i (black-eyed peas), a tsinke fatar.
- Albasa 1 babba, a yanyanka.
- Attarugu 1 2 (ko yawan da ka fi so).
- Gishiri kadan, don dandano.
- Ruwa kadan don nika.
- Mai don soyawa (kamar man gyada ko man sunflower).

---

*Matakan da za a bi:*

1. *Tsinke Fatar Wake:*
- Soak wake a cikin ruwa na tsawon mintuna 3.
- Sanya wake a cikin blender tare da ruwa kadan, sannan a kunna blender Win na 'pulses' na kusan sau 5 6 don cire fatar.
- Zuba wake a cikin kwano, a wanke sau da yawa don cire fatar gaba Waya.

2. *Soaking:*
- Bayan an cire fatar, a soake wake a cikin ruwa na tsawon sa o i 4 ko dare Waya.

3. *Nika Wake:*
- Zuba wake, albasa, da attarugu a cikin blender.
- ?ara ruwa kadan don taimakawa nika, sai a nika har sai ya zama kamar batter mai kauri.

4. *Shiryawa Don Soyawa:*
- Zuba gishiri a cikin batter, sannan a motsa sosai don haWuwa.
- A barshi ya tsaya na mintuna 5 don batter Win ya Wan huta.

5. *Soyawa:*
- Zafafa mai a cikin kwanon soyawa har sai ya kai kusan 180?C (350?F).

- Amfani da cokali, a Webo batter a hankali a zuba a cikin mai mai zafi.
- A soya kowanne gefen na tsawon mintuna 3 5 har sai ya yi launin zinariya.
- A cire su daga mai, a ajiye su a kan takardar kicin don shan mai.

---

*Yadda Ake Ci:*

Akara na daWi sosai idan an ci shi da:

- Pap (akamu)
- Bread
- Custard
- Ko kuma a ci shi haka kawai da shayi ko kofi.

Wannan girke-girke ya dogara ne da hanyoyin da aka saba amfani da su a Najeriya da wasu sassan Afirka ta Yamma.

0?? 5??

____________ Bayan Kalil ya gama shiri, ya sauko ?asa. Ammi na zaune a Wining tana shan shayi.

"Kalil ka tashi lafiya?."ta tambaya.

"Lafiya lau Ammi. Zan wuce wajen su Fahad ne a school."

"To Allah ya tsare hanya. baka ci komai ba fa."

"Sai na dawo zanci."

"A dawo lafiya, ka fa tuna yaron nan yana bu?atar taimako sosai, ku tsaya masa."

"Insha Allah Ammi." ya amsa cikin ladabi, sannan ya fice.

***

A lokacin da suka isa school, sun tarar da Fahad yana ofishin Head of Department, sun gaisa da nutsuwa suka zauna suna tattaunawa akan shirye-shiryen event Win.

Ana cikin hirarsu ne sai Kalil ya Wan Wago kai daga window, ya hangi wata yarinya da ke tsaye a gefen wata bishiya tana magana da wata kawarta.

?ije ba ta ganshi ba, kuma shi ma bai yi ?o?arin jawo hankalinta ba. Sai dai idonsa ya Wan bi ta har ta juya.


Zuciyarsa ta Wan murWa& amma ya kawar da tunani cikin sauri. Jafar ya ce masa

"Kai Kalil, kayi shiru kamar kana tunani. sai Kalil ya yi murmushin gefen baki.

"Ai shirye-shiryen biki ne, dole ne na nutsu.kasan abun na manya ne"


Jafar ya kada kai yana murmushi,
"Haki?a. Ni dai ina fatan komai ya tafi dai-dai. Kasan Fahad ba mutum bane mai yawan magana, idan har za a shirya event Win sa, sai a tashi tsaye."

Kalil ya kalli Fahad da fara'a.
"Kai kuwa duk cikin shiru kake, kamar ba kai ake yi wa biki ba."

Fahad ya dan sosa kai,
"Ni dai ina so komai ya kasance cikin sau?i. Ba na son hayaniya ko cika-ciki Amarya ma ai ustaziya ce."

Jafar ya ce,
"Toh, na tabbata Kalil zai baka haWin kai sosai. Dama shi ya iya shirya abubuwa kamar haka."

Kalil ya ce da murmushi,
"Insha Allah. Amma kuma ku tuna, wannan event Win sai an tsara shi cikin lokaci domin bana da hutu sosai a asibiti."

Suka ci gaba da tattaunawa kan budget, venue, da jerin ba?i da za a gayyata.

***

A gefe guda kuma, Dije ta mi?awa kawarta wayarta da aka karbo daga ofishin makaranta bayan jarrabawa. Suna tsaye a gefen bishiyar da Kalil ya hange su, amma ba su san da hakan ba.

"Na gode sosai Dije, wallahi na rasa yadda zan yi da wayar nan," kawarta ta ce tana rungume ta.

"Kar ki damu, ai duk muna bukatar juna. Allah ya sa a da ce da jarrabawar."

"Allah ya saka da alheri."

"Bayan sun gama gaisawa, Dije ta juya da nufin komawa cikin makaranta, zuciyarta cike da kwanciyar hankali da jin dadin taimakon da ta yi"

Kalil ya ci gaba da kallon tsarin jadawalin da suka tsara akan laptop din Jafar. Amma wani sashena zuciyarsa ya ci gaba da tuna fuskar yarinyar da ya gani daga nesa... duk da ce wa bai san ko wacece ba.

A cikin ofishin, an kammala tattaunawa kan abubuwan da suka shafi bikin Fahad. Kalil ya mi?e ya dan mi?a lafiyayyun ?afafunsa, yana gyara rigarsa.

"Ku tura min duk details Win da muka cimma a rubuce, zan duba na jera su yadda ya kamata kafin mu hadu da planner," Kalil ya faWa yana duba agogo.

"Fahad ya ce, "Toh, zan tura nan da mintuna kaWan. Na gode sosai da lokacin da ka ba mu."

"Ba komai, muhimmin abu ne," Kalil ya amsa, sannan suka yi sallama.

A yayin da yake barin harabar makarantar tare da Jafar, sai ya sake juyar da idanunsa zuwa wajen da ya hango ?ije da kawarta. Wajen ya riga ya zama fanko, sun tafi. Sai dai wani sanyi ya ratsa zuciyarsa ba wai saboda ya santa ba, amma akwai wata irin nutsuwa a jikinta da ta Wan janyo hankalinsa.

 Kalil, kana lafiya kuwa." Jafar ya tambaya yana kallonsa.

 Lafiya lau." Ya amsa da gajeren murmushi.  Ka taSa ganin wata mace da ba ka san komai akanta ba, amma ka ji tana da wani nau in shiru mai ?arfi?. Jafar ya dan jinjina kai,  Kamar mai kake nufi?.

"Kalil ya kada kai,  Bari dai, wata rana zan faWa maka. Suka nufi mota, suna ci gaba da hira.

***
Bayan ?ije ta gama rubuta jarrabawarta ta biyu, ta fito cikin natsuwa. rana ta fara zafi, amma zuciyarta cike take da kwanciyar hankali. Tana daga harabar makaranta sai taga Nafisa na zuwa da takalmi a sako. Suka haWu da murmushi.

"Yaya fa jarrabawar?." Nafisa ta tambaya.
?ije ta sauke ajiyar zuciya, ta ce, "Alhamdulillah, na yi iya ?o?arina. Sai addu'a."

"Allah ya bada sa'a."
Nafisa ta ce tana kamo hannunta.

Suka karasa bakin titi tare, suka samu adaidaita. Tunanin gida da gajiyar karatu ya bayyana a fuskarsu. Bayan sun isa anguwarsu, ?ije ta sauke Nafisa a gab da gidansu.

"Ki huta lafiya, sai mu haWu gobe in sha Allah." ?ije ta faWa tana dariya.

"In sha Allah." Sai da safe, Nafisa ta ce tana tsallaka ?ofar gidansu.

?ije ta ci gaba da tafiya har ta isa gida. ta yi sallama da muryarta mai laushi, Dada ta amsa daga tsakar gida.

"Sannu da zuwa ?a ta."

"Na dawo Dada." ta amsa tana cire takalminta.

"Sannu ?ije, ya exam Win?"

"Lafiya kalau Dada, Alhamdulillah. Na gode wa Allah."

"Allah ya sa a da ce. Ina Nafisa?"

Ta wuce gida tana ce miki sai gobe.

?ije ta nufi dakinta. Ta cire kayanta dai-dai lokacin da iska mai Wan sanyi ta fara busowa daga taga. ta yi wanka, ta dawo ta Wauki white simple veil da doguwar riga peach color, ta saka, sannan ta yi sallah.

"Bayan ta idar, ta zauna a gefen gaWonta tana kallon time-table da ta ajiye a jakarta. tana nazarin paper na gobe, amma idonta na rufe-rufe, alamar gajiya.

Gobe akwai paper na Chemistry. Sai na tashi da wuri in maimaita.ta furta cikin karamin murya.

"Dije kin shigo kin kwanta kuma ba ki yi sallah ba.'

"Nayi Dada na Wan kwanta ne na huta zuwa yamma na tafi Wiban ruwa"

"Tashi ?ici abinci kuma ki je ki duba Inna Sata jin daWi yau"

***
_________Sarafina ta kalli Mamie, Zan wuce Wakina, in gama wani revision kafin sallar magariba.

 Toh shikenan, ki huta sosai."Mamie ta faWa. Ta mi?e da ladabi, ta Wauki wayar sannan ta nufi sama zuwa dakinta. Da ta shiga, ta jingina da ?ofa na Wan lokaci, tana tunani karatun da ke gabanta, Kalil da maganar Daddy game da aure, da kuma burinta na zama cikakkiyar likita.

Ta sauke ajiyar zuciya sannan ta buWe littafinta, ta zauna bisa gado, tana karantawa cikin natsuwa.

"I have to make it. For myself... and for them all."

Bayan kusan rabin sa a tana karatu, aka kira sallar magariba daga masallacin da ke wajen gidan. Ta rufe littafin nata cikin kulawa, ta tashi ta nufi bayi domin sabunta alwala. Bayan ta idar da sallah cikin natsuwa, ta zauna tana addu'a da ro?on Allah ya tabbatar da nasararta a jarabawa da rayuwa gaba Waya.

Bayan sallar, ta sauko ?asa domin karbar ruwa. A can ta iske Mamie zaune a parlour, tana kallon wani shirin likitanci a tashar CNN.

Mamie ta kalle ta, ta ce:
"Kin sauko kenan, ya karatun?"

Sarafina ta dan nisa "Na dan duba wasu topics ne Mamie, zan ci gaba da safe in Allah ya kaimu."

"Ma sha Allah. Ki ci gaba da hakan, Sarafina. Ki tabbatar kina kokari saboda rayuwa ba wasa ba ce."

"Na gode Mamie."

"Ta Wauko ruwan sanyi ta zauna akan kujere tana dube TV hankalin kwance"

"Barkan ku da hutawa Hajiya an gama haWa dinner"

" Toh gamu nan zuwa ki je ki ci gaba da aikin ki."

" Na barku lafiya"
Ta wuce ciki

***

?ije ta mi?e daga gadonta a hankali, ta aje timetable Win gefe sannan ta nufi woje in da Dada ke zaune tana wanke_wanke.

"Dada, lafiya... naji kika ce Inna ba ta jin daWi?"

"E, jiya da dare take ?ara ciwon ?afa da ciwon jiki. Kin san fa Inna da tsufa."

"?ije ta gyada kai da damuwa. To Dada bari na ci abinci, sai na shiga wajenta."

"Ta nufi Wakin girki, ta dauko faranta ta zuba tuwon masara da miyar kuka "

Ta zauna ta ci cikin natsuwa har ta koshi, sannan ta wanke hannu ta
ta Wauki ruwan sanyi a kofi ta sha, sannan ta ce

"Dada, bari na shiga duba Inna."

Dada ta gyada kai.
"To ?a ta, ki gaishe ta banWa ki ma ta siya kin san Sata da lafiya"

Dije ta fita daga Wa?insu ta nufi Wakin Inna da ke cikin harabar gidan. A can ta tarar da Inna kwance, tana karkarwa.

?ije ta shiga da sallama.
"Inna, sannu da jiki."

"Sannu Dijatu har kun dawo daga bokokon naku."

"Ya exam Win?"

"Alhamdulillah, na yi ?o?ari. Na ce bari na duba ki kafin na koma duba books."

?ije ta gyara mata darduma da shimfiWa, ta duba zafin jikinta da hannunta sannan ta ce

"Inna zafi dai ba yawa, suface kawai ke damunki da ciwon ?afa."

"Bayan ta zauna da Inna na Wan lokaci, sai ta ce:
"Bari na Webo ruwa na la'asar kafin magriba ta matso."

"Allah ya miki albarka Dijatu"


"Ameen Innarmu"
Ta fita woje

Ta dauki boketi ta nufi waje domin Webo ruwa. Yayin da take dawowa da bokiti a hannu, sai taga Nafisa tana fitowa daga giWansu dauke da kwando.

"?ije!." Nafisa ta kira tana dariya.

"Ke kuma, ina kika shiga tun Wazu?."

"Na dan kwanta ne bayan na gama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login