Showing 9001 words to 12000 words out of 26215 words

Chapter 4 - HADUWAR JINI BOOK 1 WRITING by AYESHA CRYSTAL PEN Maman Uwaisu.doc

29 Sep 2025

779

aiki, yanzu kuma zani lambu su Baba, ana cire mangoro."

?ije ta ce:
"Toh, mu je tare mana. Nima na gaji da zaman Waki."

Duka biyun suka nufi lambun . A can suka tarar da wasu matasa daga unguwa na taimakawa wajen tattara mangoro a kwando.

"Dayansu ya hango su daga nesa, ya ce:
"Gashi su  yan boko sun zo!"

Sauran suka saka dariya.

?ije ta kalli Nafisa " Ke kinga tsokanar nan kuwa?"

Nafisa ta ce:
"Ki bar su mana." ?aya daga cikin samarin ya ce:

"?ije, mai kika ce za ki yi da Chemistry gobe idan kika sha iska irin ta lambu nan?"

?ije ta Waga kwando tana dariya:
"Zan rubuta C + O? = CO? sannan na saka mangoro a gefe!"

Suka kara dariya gaba Waya, Nafisa ma har tana kamo ciki.

Sun taimaka na Wan woni lokaci wajen tattara mangoro, sannan suka ce su koma gida domin dare na matsowa. Nan aka basu ko wacce guWa uku uku.



WRITING BY Mrs EXCEL*
'?
'?

TAKU HAR KULLUM

*AISHA MOHAMMED*


'?ALKALAMIN

* MAMAN. UWAISU (Jr)*



d'?Allah yabar kauna >?2?

*SAKON GODIYA TA GA YAN KUNGIYAR*

JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION =ت?
'?
( J" W" A" )

MAMAN IHSAN=?i?
PENDING QUEEN=?x?
LELE LADY>؋?

MARYAM ANAS BRANDO >?w?

KHAIRAT

SAKINA ISMA"IL CAMEROON

NUSAIBA MOHAMMED IBRAHIM

PRETTY SK

ALLAH YA
KARA MUKU BASIRA AMEEN >?2?>?2?

*>?x? *HADUWAR JINI* >?x?*

*BY AYESHA (CRYSTAL PEN)
'?*


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JWHderlOBro5xNW5zGvMFU


=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


=??? Ina mi?a gaisuwa ta na musamman ga:

Tare da


Allah ya bar kauna.


*Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jin?ai.*
Yabo da godiya sun tabbata ga Allah, Mai komai da komai.
_ Ya Allah ka bani ikon rubuta daidai. Amin. _



*Ga yadda ake miyar agushi*

*Kayan hadi:*
- Agushi (garin ?wai)
- Man gyada (ko man ja)
- Nama / kifi / kaza (zabi)
- Kifi mai gishiri (idan ana so)
- Daddawa (na garin ko ?uli)
- Yakuwa / ugu / aleho (ko ganyen da kike so)
- Attarugu (tsamiya ko sabo)
- Albasa
- Maggi da gishiri
- Citta, tafarnuwa (idan ana so)

---

*Yadda ake hadawa:*

1. Da farko a dafa naman da kayan ?amshi (albasa, maggi, gishiri) har sai ya dahu.
2. A juye man gyada a tukunya, a soya albasa har ta fara zinariya.
3. A zuba garin agushi a soya shi a cikin man na dan lokaci (ko a rika zuba shi da ruwa a hankali idan ana so danye).
4. A zuba ruwan da aka dafa nama a ciki, a barshi ya dahu sosai.
5. A saka nama, kifi, da daddawa. A barshi ya dahu sosai har miyan ta yi kauri.
6. A zuba ganye a ?arshe, a dafa na mintuna kaWan, sai a sauke.



***Ga yadda ake tuwon semovita cikin sau?i:

*Abubuwan da ake bukata:*
- Semovita (kamar cup 2-3, gwargwadon yawan mutane)
- Ruwa
- Ludayi (karfe ko roba mai kauri)

---

*Yadda ake hadawa:*

1. *A dafa ruwa:*
Ki zuba ruwa a tukunya, ki kai shi wuta har ya tafasa sosai.

2. *A zuba semovita:*
Da zarar ruwan ya tafasa, ki rika zuba semovita a hankali, kina juyawa da ludayi ba tare da ya Wauki lumps ba.

3. *A juya sosai:*
Bayan kin gama zubawa, ki cigaba da juyawa har sai tuwon ya hade ya yi kauri yadda ake so.

4. *A dan rufe a dahu:*
Idan kina so ya dafa sosai, ki dan rage wuta, ki rufe tukunya ki bar shi na minti 3-5.

5. *A juya karo na ?arshe:*
Ki bude ki juya karo na ?arshe, idan yana da kauri sosai sai ki zuba dan ruwa ki murWe shi.

6. *A sauke:*
Idan ya gama dahuwa, sai ki sauke ki zuba a faranti.

---

Ana cin *tuwon semovita* da:
- Miyar agushi
- Miyar kuka
- Miyar kubewa
- Miyar taushe
- Miyar yakuwa
- Miyan alayyafo

Ki dafa lafiya!


0?? 6??
_________Gidansu Kali Ummul_Ummul"

"Na,am Ammi ta amsa tana kokarin fitowa daga cikin Waki ga ni nan Ammi"

"Zaman me kuma kike yi a Waki"

"Ba komai Ammi ina kwance ne kawai"

"Kwanciya kuji min wata magana ga can Baba Lami tana kicthen tana aiki ya kamata ace kina taya ta ai ko Allah zai sa ki koyi wani abun agunta"

"In sha Allah Ammi yanzu zanje kin kuwa ina son in koyi girke_girken gargajiya"

"Toh kinga koma ba haka Sa bai kamata ace tana aiki kina zaune a Waki ba wai don ana biyan ta kuWi sai muna bar ma ta aikin komai ba A,a muna dan taya ta da wasu abubuwan zaifi dacewa kin ita tsohuwa cemiji koba komai zata haifi Abbin ku balle kuma ni"

"Kar ki damu Ammi in sha Allah hakan ba za ta kuma faruwa ba"

"Haka nake sonji yi ma za ki je Allah ya miki albarka ya ba ki miji na gari wanda zai kular min dake"

"Ameen ya Allah Ammi na"
Ta wuce zuwa kicthen Ammi kuma ta samu guri ta zauna tana jin dadi da Allah ya Sata ?a'?a masu yi ma ta biyeyya"


***

"Bayan Dije ta dawo daga deban ruwa tare da Nafisa, sun raba hanya a bakin ?ofar gida. Dije ta shige gida cikin sauri domin ta san yanzu Baba ya kusa dawowa da ta shiga, ta tarar da Dada a tsakar gida tana shimfiWa tabarma"

"Dada ta kalleta da dan mamaki:
Ke Dije, ina kika shige haka bayan tun dazu kika fita sai yanzu za ki dawo daga debo ruwa kina gani.yamma tayi ai?"

"Dije ta dan yi dariya tana aje tulun ruwa mun je samo mangwaro ne ni da Nafisa a bayan lambu."

"Dada ta taSe Saki kinga Dije ki daina jamin magana acikin anguwa in ringa wucewa ana nuna ni"
Taya za'ayi ma wani zaice yana sonki Allah dai ya shirya minke kina gama wannan makarantar zan mai dake can gurinsu kawunki ko Allah zaisa ki samu mijin aure"

" Ta zumburo Saki haba dai Inna ba inda za ni ni kam ina nan tare da ku"

"?yaji da shi wuce ki bani waje kin fa da ma Nafisa Inna bata jin dadi kuwa"

"Wallahi Allah mantuwa nayi ban gaya ma ta ba"

"To amma ai da kin sanar da ita kinga sai ku shigo tare"

"Dije ta sunkuyar da kai yi hakuri Dada"

"To. Ki sa ido sosai, kada ki sake hakan nan gaba kin san Inna da son magana."

"Na fahimta Dada."

"Dije ta shiga Wakin Inna cikin ladabi, ta dur?usa kusa da ita tana fadin:
"Inna, sannu da jiki."

"Inna ta amsa :
sai yanzu kika tuna dani a gidan ne bayan na gane ba son zamana kuke a gidan ba daga ke har ita Uwar ta?i kuma na riga da na zama karfen kafa agunku tunda gidan Wana nake"

"Inna yi hakuri, mun je samo mangwaro ne da Nafisa Dada kuma da kike magana nasan ta shigo gunki kam kece dai kawai akwai ki da son rigima"



"Inna ta dan saki murmushi to shikenan, amma kar ki daina zuwa kin ji Idan na daina ganin ku sai na ji kamar na rasa wani abu."

"Wallahi Inna ba zan sake ba."

"Suka yi hira na Wan lokaci, sannan Dije ta tashi ta je Wakin ta don yin Sallah bayan ta idar da sallar magariba da addu o i, ta Wauki veil Winta ta nufi Wakin Baba don ta gaisheshi.
"Tana tura ?ofar da sallama, ta tarar da shi yana zaune a kan tabarma, yana karanta littafi Mai girma da fitilar batir a gefe"

"Assalamu alaikum Baba."

"Wa alaikumus salam ?ije, kin dawo kenan?"

"Eh Baba, na dawo tun da yamma. Nayi aikin gida yanzu na ce bari na shigo in gaisheka."

"Baba ya kalleta yana murmushi, Allah ya kara basira ?a ta. Ya jarrabawar yau?"

"Alhamdulillah Baba. Na rubuta yadda ya kamata."

"Madalla. Ki dage da karatu sosai. Karatu tamkar fitila ce a duhun rayuwa. Idan kika samu ilimi, rayuwa zata sau?a?e."

"Ina ?o?ari sosai Baba. Ina karanta notes dina bayan sallah, kafin bacci."

"Toh hakan yayi. Amma ki rike tarbiyya da ladabi kamar yadda kuka taso da shi, ilimi ba zai amfane ki ba idan ba tare da hali na kirki ba."

"?ije ta sunkuyar da kai In sha Allah Baba. Zan kiyaye."

"Suka Wan yi hira har aka kira sallar isha. Baba ya ce:
Toh tashi ki shirya, kema kije kiyi sallah ni zan tafi masallaci"

"?ije ta ce toh Baba."

"Ta tashi da sauri ta wuce dakinta zuciyarta cike da farin cikin kulawar iyayenta da fatan samun nasara"

"Dada ta is?e a daki, tana jera kayan wanki"

"Dada sannu da aiki."

"Sannu ?ije. Kinci abinci ne?"

"A a, bari inyi sallah kafin in ci abinci."

"Ta shiga bayi, tayi alwala, ta dawo tayi sallar isha'i daga nan ta fito, ta ci abinci tuwo da miyar kuka mai daddawa"

"Bayan ta gama cin abincin, ta sha ruwa, ta mi?e Dada zan je na kwanta in Baba ya dawo kice mai sai da safe"

"Dada ta ce to, ki je ki kwanta Allah ya miki albarka karki manta da Addu'a"

"?ije ta shiga Waki".


***

Washegari da safe, Sarafina ta farka cikin nutsuwa. Bayan ta idar da sallar asuba, ta Wan kwanta har zuwa ?arfe bakwai. Da ta tashi, ta shirya cikin simple sportswear, ta fito domin dan motsa jiki a cikin harabar gidan"

"Yar aikin gidan, Zulai, ta gaishe ta tana share tsakar gida"

"Barka da safiya Hajiya Sarafina."

"Barkanki dai Zulai, ya aikin?"

"Alhamdulillah ta amsa da fara'a"

"Bayan motsa jiki, ta shiga cikin gida, ta yi wanka sannan ta ci light breakfast. A lokacin ne Mamie ta fito daga dakinta"

"Morning Mamie ta gaishe ta"

"Morning my baby. Kin tashi lafiya?"

"Lafiya lau Mamie."

"Toh yau dai Daddyn ki ya wuce yace zakuyi magana ta waya kar ki damu"

"Toh Mamie"

"Ta Wauki laptop dinta, ta zauna a dakinta, tana duba lecture notes da past questions. Duk da Kalil na yawan fado mata a rai, amma ta dage sosai da kokarin mantawa da shi domin karatunta"

"A zuciyarta tana maimaita sai na zama abin alfahari ga iyayena. Ba zan bari wani ya Wauke min hankali ba nan gaba zakayi dana sa ni ai in kashiga hannu"

***

______Da safe, Kalil ya tashi da wuri. Bayan ya yi wanka, ya saka farar riga mai Wan Wauri a wuyanta, da wando mai launin shudi. Ya Wora agogon hannu, ya Wauki jakarsa, sannan ya sauko ?asa"

A ?asa, Ammi na zaune a Wining tana shan shayi ita da Ummul sai kuma Abbi"

"Barka da safiya Abbi"

"Barka katashi lafiya ya wajen aikin naka"

"Alhamdulillah komai normal
Ina kwana Ammi"

"Kalil, ka tashi lafiya?" ta tambaya.

"Lafiya lau Ammi"

"Yaya ina kwana"

"Lafiya haWa min tea da wuri"
"Abbi ne yayi Geran murya yafa kama ta kayi aure"

"Toh Alhaji gara dai kai kayi magana ko Allah zaisa yaji"

"In sha Allah Abbi na kusa akwai abunda nake son in gama ne"

"Shirme har zuwa yaushe kullum kai magana daya a bakin ka ba ka jin nauyin mai_mai tawa Sam"

"Hajiya mu kara bashi lokacin mugani amma fa kasani idon har lokacin yayi banga ka fito da mata ba toh Ni inada wacce zan hadaku"

"Haba Alhaji ga yar uwarsa nan a hadasu kawai awuce gurin"

"Dam kirjisa ya buga wace kinan Ammi take nufi kar dai Sarafina No bazai bari hakan ta faru ba"

"Wow Ammi da kuma kin burge ni kinga anyi na gida nima sai nafi jin dadi Allah Yaya kadaure ka yarda kaga tana sonka ma"

"Ke rufe ma mutane Sa?i wayayi dake anan ko akwai sa,anki ne"
"Shiru tayi bata sake magana ba"

"Ya tashi zan wuce Asibiti sai na dawo"

"To Allah ya tsare hanya"

"Ameen ya Allah"

"Yaya a seya min Ice_cream"

"Kalil ka dawo da wuri zaka raka anguwa"

" Toh Abbi"

"Ya fita da tunani iri daban__daban ransa"



WRITING BY Mrs EXCEL*
'?
'?

TAKU HAR KULLUM

*AISHA MOHAMMED*


'?ALKALAMIN

* MAMAN. UWAISU (Jr)*



d'?Allah yabar kauna >?2?

*SAKON GODIYA TA GA YAN KUNGIYAR*

JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION =ت?
'?
( J" W" A" )

MAMAN IHSAN=?i?
PENDING QUEEN=?x?
LELE LADY>؋?

MARYAM ANAS BRANDO >?w?

KHAIRAT

SAKINA ISMA"IL CAMEROON

NUSAIBA MOHAMMED IBRAHIM

PRETTY SK

ALLAH YA
KARA MUKU BASIRA AMEEN



>?x?HADUWAR JINI>?x?

BY

AYESHA (CRYSTAL PEN)
'?


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JWHderlOBro5xNW5zGvMFU


=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


=??? Ina mi?a gaisuwa ta na musamman ga

Tare da


Allah ya bar kauna.


*Wannan page din na sadaukar da shi ga*
Yar uwata e&?Ameera Mohammed
Maman Rabi,atul badawiya and Mansur

Tare da
Mohammed Uwaisu

Allah ya arbakaci rayuwar ku >?2?

*Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jin?ai.*
Yabo da godiya sun tabbata ga Allah, Mai komai da komai.
_ Ya Allah ka bani ikon rubuta daidai. Amin. _

0?? 7??

_____A bangaren Sarafina
Bayan ta gama sallar isha i, ta koma Wakinta ta zauna a gaban madubi ta na gyara sumar kanta hannunta na karkaWe gashinta da tsumma, idanunta kuma suna kallon hotonta cikin nutsuwa.

Wayarta ta dauki kara  notification ne daga WhatsApp group na ajinsu, an aika timetable na jarabawar mako na gaba da sauye-sauyen da aka yi.

Ta Wan sauke numfashi wannan makarantar sai ta kawo sauyi a karshe ta mike ta Wauki wayarta.

Bayan ta gama, ta zauna a gado, tana danna waya,ta buWe gallery, ta na kallon hoton Kalil da suka Wauka tare lokacin wani family event.

Sai dai zuciyarta ta fara cika da tambayoyi Kalil ya na sona kuwa ko dai ni ce nake jin komai da yawa? Ya na da kyau na rage tunani a yanzu, in maida hankali ga burina,ta kashe wayar, ta cire hijabi, sannan ta kwanta. Kafin ta rufe idonta, ta faWi

"Ya Allah, Ka zaSa min mafi alheri a dukkan lamarin rayuwata."

***

*A bangaren Kalil kuwa*
Kalil ya fita daga gida cikin nutsuwa amma zuciyarsa na cike da rikice-rikicen tunani. Kalmar da Ammi ta ambata Sarafina ita ce ta fi dukan komai bugawa a kunnensa.

"Sarafina A matsayin matar aure? A'a... ba zai yiwu ba."

Sai dai wani sashi na zuciyarsa ya na jin cewa watakila hakan ma nasara ce ta fuskar iyaye ganin Wa ya fi son mai kamun kai fiye da wacce ke yawo da hayaniya amma ba daga zuciyarsa ba, zuciyarsa na rigima da shi ta na tuna masa da Sarafina

Wa ta hoton dake rataye a kwakwalwarsa hoto da ya gan shi da kansa a story ta kawarta Halima kwanakin baya

Sarafina na sanye da riga mai buWe gaba har zuwa ?irji, mini-skirt mai Waukar ido, da gashin wuta wanda ke ta raurawa a bayanta a cikin hoton, ta na Waga gilashin giya ta na dariya, ta na juyawa cikin rawar rashin kunya a wajen swimming pool party da aka shirya a gidan wani mawaki abin da ya fi ?ona masa rai shi ne yadda take dariya cikin walwala, tamkar rayuwa ba ta da wata matsala babu sutura, babu kunya, babu tsoron Allah ko iyaye.

Ya kalli hoton har sau biyu kafin ya yi unfollow, amma fuskar nan, da rawar jikinta, da sheWananniyar dariyar dake haWe da dari-darin hasken wuta sun makale a ransa.

Sai ya dafe kansa "Sarafina me kika za ma?."

A asibiti Kalil ya ?osa ya gama aiki saboda tunaninsa baya zaune.

Duk da kasancewarsa likita mai ladabi da hazaka, yau hannunsa kamar baya jin daWin tabawa daidai.

A lokacin hutu, ya fita ya tsaya kusa da wani koren filin asibitin ya na shan iska, ya cire agogon hannunsa, yana duba lokaci.

***

A bangaren Sarafina, ta zauna a Wakinta da diary a gabanta ta na rubutu da zuciya cike da rudani dakin a shiru, fitilar bedside kawai ke ?yalli a gefe. Kamar kullum, ta kasa hana tunanin Kalil dawo ma ta ta mi?e daga kan gado, ta na tafiya a hankali a cikin Waki, kamar mai shirin wani abu& kawai sai taga kofar dakin ta Wan turo.

Mamie ta shigo ba tare da faWi ba.

Sarafina ta firgita

Mamie ta tsaya ta na kallonta "Me kike rubutawa haka cikin dare Har yanzu ba ki kwanta ba?."

"A a Mamie, just karatu ne da tunani kadan."

Mamie ta kalleta ta lura da alamomin damuwa a fuskarta "Tunanin karatu ne ko wani abu daban, Sarafina?."

Sarafina ta ?ara Soye damuwarta da murmushi "karatu Mamie, nothing more."

Amma zuciyar uwa ba ta bu?atar shaidar magana Mami ta ?araso, ta zauna a gefen gado "ki kwanta dare yayi yanzu." ta tashi tafita ta rufe kofa.

***

A asibiti, bayan Kalil ya gama aikin sa na ranar, ya fita daga ofis Win da dan takaitaccen murmushi yana shirin shiga motarsa ne, sai wayarsa ta yi kara Jafar ne

"Hello bro, lafiya." Kalil ya faWi

"Lafiya kalau, Ina nan kusa da cafe Win da ke bakin titin asibitin ku.???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?"

"Yanzu nake shirin tafiya, bari na zo."

Bayan mintuna kaWan, suka haWu a waje. Suna zaune suna sha?atawa, Jafar ya ce

"Kalil, da gaske ne Ammi da Abbi na tunanin haWaka da Sarafina?"

Kalil ya dan yi shiru kafin ya ce "Na jiyo hakan daga bakinsu, amma ba na jin zan iya."

"Me zai hana hakan karfa ka manta iyayenku yan uwane kuma jini daya"

Kalil ya dan busa iska, ya ce "Nifa ina da wacce nake so Sarafina ba ajina bace."

Jafar ya gyara zama "ka tabbata kuwa da haka? Ko dai zuciyarka ne ke ?arya?"

Kalil bai amsa ba, sai dai daga yanayinsa, Jafar ya gane akwai wani abu da bai gama warwarewa ba a zuciyar sa"

***

"?ije ta kwanta, ta na kallon silin Wakin da idanu masu cike da mafarkai, duhu ya lullube dakin, sai hasken wata dake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login