Showing 12001 words to 15000 words out of 26215 words

Chapter 5 - HADUWAR JINI BOOK 1 WRITING by AYESHA CRYSTAL PEN Maman Uwaisu.doc

29 Sep 2025

772

shiga daga tagar gilashi ke ba shi dan haske. Cikin zuciyarta, tana tunanin rayuwa  iyayenta, makaranta, da burinta na zama abin alfahari

Ta sauke ajiyar zuciya. "In Allah ya yarda, zan yi duk mai yiwuwa na faranta ran su ta faWa a ranta."

Washegari da safe, karar kiran sallar Asuba ya tashe ta tabbatar mi?e cikin nutsuwa, ta nufi bayi, ta yi alwala sannan ta dawo ta yi sallah. Bayan ta idar, ta zauna ta na karanta azkar cikin natsuwa

Ta ji ?arar motsi daga dakin Dada alamar an tashi. ta mi?e ta gyara gadonta, sannan ta nufi Wakin girki don taimaka wa Dada

"Dada, ina kwana?" ta ce tana Waukar tukunya.

"Lafiya lau ?ije. Yau kin tashi da wuri."

"Eh ina son zuwa makaranta da wuri ne." ta amsa da murmushi

Sun haWa shayi tare, suka shirya karin kumallo. bayan sun ci taWauki na Inna ta kai ma ta ta dawo ta fara shiri don makaranta"

Baba ya fito daga Waki cikin shigar aiki "?ije yau ki dage sosai a makaranta. Kar ki manta da abin da muke faWa miki kullum."

"In sha Allah Baba." ta ce tana Waukar jakar ta

A bakin ?ofa Dada ta ce "Allah ya tsare ki ?ije. Ki yi addu a kafin ki shiga aji."

A wannan lokacin, Dije ma ta na makaranta. Ranar ce jarrabawarsu ta biyu Health Science ta na zaune a kujerarta cikin natsuwa, biro a hannu da ID card Winta a kunne, ta na jiran a raba takardu

Malamin ya fara zagayawa ya na rabawa. bayan ta karSa, ta lumshe ido ta Wan furta

 Ya Allah Ka bani sau?i kamar jiya.

Ta fara amsa cikin kwarin gwiwa. Wasu tambayoyin suna da sau?i, wasu suna bu?atar tunani. amma saboda irin dagewarta da karatu, ba ta firgita ba bayan ta gama, ta sake dubawa ta mi?a takardar cikin girmamawa. Ta fito daga aji ta na mai jin sanyi a zuciyarta

A bakin harabar makarantar, ta hangi kawarta Nafisa tana jira. Suka gaisa cikin fara'a

"Yaya paper?"

"Alhamdulillah," Dije ta amsa "Wallahi sai na fi na jiya jin sau?i."

"Allah ya kara sau?i."

Sun fito har titi, suka samu adaidaita suka nufi gida. Dije ta na ?ara jin daWin ganin cewa tana samun cigaba a jarrabawarta

A gida kuwa, lokacin da ta dawo, Dada na tsakar gida. Dije ta shiga da sallama, ta zauna kusa da ita. Suka fara hira da nishadi ?ije ki huta Sai ki kaima na ni?an garinnan"

"Toh Dada"

Na gode! Ga ci gaban bangaren *?ije*:

***

Bayan ta dawo daga Wiban ruwa da yamma, Dije ta shiga gida cikin gajiya. A tsakar gida ta tarar da *Dada* tana gyara kayan lambu.

"Kin dawo kenan, ?ije?"

"Eh Dada," ta amsa tana ajiyar guga da bokitin ruwa.

Dada ta dubeta sama da ?asa. "Me ya sa kika Wade haka? Har lokacin sallah ya kusa?"

"Wallahi Dada, sai da muka tsaya tare da Nafisa, mun ga bana, suka ce ba ta jin daWi. Na tsaya na gaishe ta ne."

Dada ta dan jinjina kai. "To Allah ya basu lafiya. Amma ki sani lokaci yana da daraja. Dole ki dinga tsayawa da ma auni."

"To Dada, na ji."

Ta tafi cikin Waki ta sauya kaya, ta Wora riga ruwan goro mai sauki, da mayafi. ta fito tana Wauke da plate don cin abinci

*Dije ta zauna gefen inda suka ci abinci tare da Dada"

Bayan cin abinci, ta kwashe kwanuka ta wanke, sannan ta zauna a gindin Waki tana jiran DAda ta fito da masaran da za,a kai ni?a

***

Kalil yana tsaye kusa da motar su, cikin shigar farar rigar likita da wando mai kauri. Wurin ya kasance sabuwar anguwa da ke cikin marasa karfi. Sun zo ne da Abbi domin duba fili da za a gina masa gida domin haya, tare da shigar famfo domin taimakawa al umma

Abbi yana magana da wani dattijo da ke kula da filin. Kalil kuwa yana sauraron su, amma hankalinsa ya fara karkata ne lokacin da ya hangi wata yarinya da ke tahowa tare da wata kawarta suna dariya cikin annashuwa. Wa ta sanyi ta ratsa zuciyarsa

Wannan ita ce yarinyar da na hango ranar da muka je school wajen Fahad? Ya tambayi kansa a zuciyarsa Kalil ya ji wani abu ya motsa a ransa ba wai soyayya bane amma sha awar sanin wace ce

Abbi ya katse tunaninsa:
"Kalil, kana sauraro na kuwa?"

"Eh Abbi, ina sauraronka ya amsa cikin sauri"

"Ka ga wannan fili? Zamu gina flat uku, sai mu bar d aya domin amfani na jama a. Famfo kuma sai a kafa shi kusa da titi domin sau?in amfani."

Kalil ya gyaWa kai wannan shiri ne mai kyau sosai Abbi. Zai taimaka."

***

"Yayin da Dije da Nafisa ke tafiya a cikin unguwar su, suna hira cikin nishadi bayan sun dawo daga nika, sai suka ga wata mota mai she?i ta tsaya a gefen hanya. Mota ce kirar Rolls-Royce Cullinan wacce ta yi fice wajen alfarma da tsada, tana da farashi mai yawa a kasuwar Najeriya

Dije ta kalli motar da mamaki, tana faWin, "Nafisa, ga irin motar da ake gani a fina-finai kawai!."

Nafisa ta amsa, "Wallahi kuwa! Ashe irin wannan mota na shigowa unguwarmu?"

"Kalil, ka kirawo mai kula da filin, yazo mu yi magana da shi."

"To Abbi."

Dije da Nafisa suka wuce, suna hararar motar a gefe

Bayan Kalil ya koma cikin mota sai ya juya ya kalli Abbinsa

"Abbi, kun taSa zuwa wannan unguwar kafin yau?"

Abbi ya ce, "A a, wannan karon ne na farko. Amma na samu bayanai cewa unguwar nan tana da kwanciyar hankali duk da talaucin da ke tattare da ita. Hakan ya sa na yanke shawarar taimaka musu da ruwa da gidajen haya masu sau?i."

Kalil ya gyada kai yana tunani. Zuciyarsa na sake komawa kan Dije, wadda har yanzu bai san sunanta ba

***

A Sangaren Dije da Nafisa kuma suna shiga gida suka iske Dada tana zaune tana zuba ruwa a bokiti

"Sannu da zuwa  ya yana."Dada ta ce

"Sannu Dada." suka amsa

"Ina kuka tsaya haka." Dada ta tambaya

"Mun je nikan ne sai muka tsaya hira a hanya kadan Nafisa ta ce da dariya"

***

A Sangaren Kalil kuma suna dawowa gida, ya kasa kwantar da hankali. A daren ranar, yana zaune a Wakinsa ya bude laptop, amma ba ya iya mai da hankali

A ransa ya ce:
Ya kamata in gano wacece yarinyar nan. Idan tana unguwar da za mu gina, wata rana zan sake ganinta.




WRITING BY Mrs EXCEL*
'?
'?

TAKU HAR KULLUM

*AISHA MOHAMMED*


'?ALKALAMIN

* MAMAN. UWAISU (Jr)*



d'?Allah yabar kauna >?2?

*SAKON GODIYA TA GA YAN KUNGIYAR*

JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION =ت?
'?
( J" W" A" )

MAMAN IHSAN=?i?
PENDING QUEEN=?x?
LELE LADY>؋?

MARYAM ANAS BRANDO >?w?

KHAIRAT

SAKINA ISMA"IL CAMEROON

NUSAIBA MOHAMMED IBRAHIM

PRETTY SK

ALLAH YA
KARA MUKU BASIRA AMEEN >?2?>?2?


>?x?HADUWAR JINI>?x?

BY

AYESHA (CRYSTAL PEN)
'?


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JWHderlOBro5xNW5zGvMFU


=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


=??? Ina mi?a gaisuwa ta na musamman ga

Tare da


Allah ya bar kauna.

*Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jin?ai.*
Yabo da godiya sun tabbata ga Allah, Mai komai da komai.
_ Ya Allah ka bani ikon rubuta daidai. Amin. _

0?? 8??

____A bangaren Sarafina
Ta sauke ajiyar zuciya dama dai ba komai ta faWa a hankali, amma a zuciyarta tana cewa Duk da kina mamaki Mamie& ni ba zan tsaya ba sai na mallaki Kalil"

"Ba ta jima ba, wayarta ta fara ringin Halima ce kawarta mafi kusa da ita a gurin rayuwar banza"

"Baby S Kin shirya kuwa kin san party zai fara da karfe tara fa"

" Sarafina ta dan yi murmushi, tana tashi daga gado na shirya tun kafin ki kira zan zo cikin minti talatin"

"Ta buWe closet dinta, ta zaro wata riga ja mai she?i, tana manne da jiki, buWe gaba da baya, gajera sosai ta haWa da high heels da makeup mai haske da jan leSe"

'Kallon kanta a madubi ya sa ta murmushi"

Bayan ta gama shiri, ta Wauki wayarta, ta ce da Halima"

"Ki zo ?ofan giWa"

"Tana fitowa da sauri daga ?ofar gida, ta le?a dama da hagu, kar Mamie ta gan ta Sai ta tsallaka ta shiga cikin motar Halima, wadda ke jiran ta a wajen titi"

"Yau zamu more Halima ta faWa tana dariya"

"Wallahi yau, komai sai dai safe Sarafina ta amsa tana kafa gashin kanta"

"Sun isa wajen party wani babban filin dakon mota da aka gyara da light DJ da manyan kujeru masu launi"

"Muryar waka na ?ara garin yana jijjiga Sarafina ta shiga kamar sarauniya. Idanunta na yawo, har sai suka hadu da wani shahararrin fuska Usman Sk, Wan wani babban mutum a cikin gari, wanda tuni ake ?iransa da  Dan Millionaire."

"Usman Sk ya matsa kusa da ita yana dariya"

"Wai Sarafina, yau kika fito kenan Nima na samu rana"

"Ta juya kai da dariyar gefen baki Kawai nazo nishaWi ne, ba wani abu"

"Da suka haWu a waje, motar Halima ke jiran su. DJ na bugawa, haske da dariya na tashi a speaker Win party venue. Su ne farkon shiga. Tuni wasu daga cikin samari sun fara kallonsu"

"Sarafina ta Wan daga gilashin drink, tana dariya"
Tonight

"A tsakiyar haske da kiWa mai ?arfi, Sarafina na rawa cikin walwala amma kuma idanunta na lura da Usman Sk yana ?ara matsowa kusa da ita. Hannunsa ya taSa gefen hannunta, tana dariya amma a ranta akwai cikin ba daWi".

"Ke dai kin canza yau Usman ya faWa yana Waga cup Winsa"

"Sometimes, ana bu?atar canji Sarafina ta amsa, tana Waga gira"

"Wani mai Waukar hoto na party ya zo da camera Winsa:

 Ga party queen! Mu je da hotonku"

"Usman ya jawota ya rungume ta kaWan daga baya, suka tsaya click"

"Smile mana, Sarafina"
Click! Click"

"An Wauki hotuna da dama wasu da ita kaWai tana shan abin sha da dariya wasu da ita da Usman suna sanye da juna har da Waya da yana faWa mata wani abu a kunnenta tana dariya kamar ta fiye jin daWi"

"Halima na gefe tana Waukar su da wayarta kuma tana Wora su a story"

"Best night ever Queen S & UsmanSk

Sai kida ya sauya, DJ ya ce:
 Next track: Party Queen Sarafina!

"Kowa ya juya mata, ta shiga rawa da iyakar kuzari. Tana daga leSe, tana jujjuya gashi, tana dariya ba tare da damuwa da komai ba"

"Lokacin da agogo ya nuna 12:07 na dare Sarafina ta farka daga shagali. Mutane da dama sun fara tafiya, Halima ta riga ta samu lift gida, amma ba kowa ya rage a wajenta ba"

Ta nemi Bolt  babu.

Kira motar haya  busy.

 Shi ke nan, yau zan hau kafa.

Ta tube takalman tsini, ta Waura su a hannu, ta kama hanya cikin dare, tana tafiya a hankali a titin GRA da duhu ya lullube.

"Sai iska mai sanyi ta daki jikinta. Ta ?ara rufe jikinta da karamin gelenta, tana tafiya da ?afafu masu gajiya"

"Gidansu na can gaba... hasken gidan yana yi. Tana fatan Mamie ba ta farka ba"

***
"Dada ta kallesu da kulawa, ta ce kuje ku huta, sai ku ci abinci. Yau kin jima a hanya ?ije, Inna ma ta tambayeki"

"?ije ta murmusa, tana cire takalmi cikin gajiya, ta ce"

"To Dada, zan je na gaisheta in na dan huta kadan layi na tawar a gun ni?an daga nan, ta mi?e cikin nutsuwa, ta nufi Wa?in Inna. Har lokacin, jikinta na gajiya amma zuciyarta cike take da natsuwa da godiya ga Allah ganin ta dawo gida lafiya.

"Inna na zaune tana karanta tasbihi. Da ta ga ?ije, fuskar ta cika da farin ciki".

"Lale marhabin da ba?uwa"

?ije ta rungume ta da dariya mai cike da kauna haba Inna yanzu nu ce ba?uwa ma"

"Ni dai yau tun safe na ganki ban kuma sake ganinki ba"

"Ni?a fa naje Inna da banje ba za mu ga yadda za ki ci abinci yau"

" Kuji min yarinya shi uban naki zai
san yadda zai yi dani ai"

"Inna ta gyara zama ta dube ta da ido mai zurfi"
Toh ?ije, yanzu fa kawayenki suna aure Waya bayan Waya. Ke fa kuwa?"

"?ije ta Wan sunkuyar da kai, tana murmushi kaWan a ranta tana cewa
ku ji min wannan tsohuwar da neman magana amma a zahiri kuma sai ta ce"

"Inna ai aure lokaci ne, idan lokaci ya yi in sha Allah za'a yi"

"Inna ta Wan taSe baki toh haka kike cewa tun da kika shiga wannan makarantar sai ka ce akwai wata rana da aure ke nema ma ta takamaiman rana. Yanzu kowa na gaba da ke yana gida da miji da yara, ke kina nan kina wani cewa makaranta in anyi magana ace lokaci ne baiyi ba"

"?ije ta sauke ajiyar zuciya, amma bata ce komai ba don tasan halin Inna za ta iya sa Baba ya aurar da ita tun ba ta cika Surinta ba"

"Ki sani, ?ije, duniya bata jiran mutum. Ke da kike da tarbiyya da ilimi, da kyau me kika rage su wadan can kawayen na ki ba wacce ta kaiki kyau amma sabar sakarci waike ba ki ma bama samari dama su miki magana kowa tsoron ki yakeji kamar wa ta abarce ke ki farka ki yi tunani. Kar ki zauna har duniya ta yi gaba da ke"


"Na gode Inna, zan saka duk abinda kika fada a rai"

Inna ta shafa kanta:
"Allah ya baki mijina kwarai, wanda zai girmama ki kuma ya so ki saboda Allah."

?ije ta ce,
"Amin Inna"

"Allah ya baku sa a a jarrabawa. Amma ki sa ni karatu ba ya hana aure in an samu sai ayi"

"Na fahimta Inna"

"Ina fatan hakaTashi ki je ki huta."

"?ije ta tashi ta fita da saukin zuciya, tana jin kalaman Inna sun zauna a ranta"

______ Kalil A ransa ya ce:
"Ya kamata in gano wacece yarinyar nan. Idan tana unguwar da za mu gina, wata rana zan sake ganinta"
Zuciyarsa na Sullo masa da tambayoyi Me ya sa ta dame ka haka? Kuma me za ka yi da ka gano ta?
Amma daya abu ne kawai a bayyane ya kasa mantawa da ita"


_______Washegari da safe, ?arfe takwas da rabi Sarafina ta tashi da ciwon kai da gajiya Idonta ya ?an?ance, jikinta ya yi nauyi ta shafa goshi tana kallon ceiling, tana jin kamar ba ita ce jiya ba"

"Wayarta tana cike da sa?onni da missed calls ta ja pillow ta Wora a kai, sai dai curiosity ya Wauketa ta buWe WhatsApp"

"Hajiya kin sha kyau jiya Usman Sk masoyinki na asali"

"Ta warware ido, ta buWe Instagram notifications 99 Ta shiga story na Halima gasu. Hotunan jiya Ita da Usman rungume, tana dariya, tana shan abin da ba za ta iya bayyanawa ba"
Wani page mai followers da yawa ya saka hotonta da caption:
"Wannan ce Sarafina 'yar tarbiya? Shekara biyu a Jami a, ga sakamakon club!"
Likes: 4,286. Comments: 916.*

"Tunaninta ya tsaya. Hannunta ya soma rawar sanyi"

"Ta fashe da kuka.wallahi ban so hakan ba& ban san hotuna zasu wuce haka ba"

"A gefe guda Mamie na parlo tana duba Facebook wa ta kawarta ta turo link. Da ta buWe ta rasa nutsuwa"
"What Sarafina& ?

"Mamie ta shigo Wakin Sarafina ta tarar da ita tana kuka sai ta yi shiru na dan wani lokaci ta yi magana a hankali muryar Mamie ce da ta ?ara wa Wakin sanyi. Sarafina ta yi saurin goge hawayenta, ta juya kai kamar ba ita ke kuka ba"

"Mamie ta rufe ?ofa, ta tsaya tsayin daka tana kallon ta.
"Shi ne kika tashi da safe ? Da hoton iskanci a duniya"

"Sarafina bata ce komai ba. Kukan da take Soyewa ya fara sauka"

"Me nayi Mamie& ? Wallahi ban san zai kai haka ba"

"Mamie ta harareta da idon uwa mai ?arfi, sannan ta zauna a bakin gado.
Sarafina, kin san me ki ka yi Ba wai hoton ba ne. Ba rawa ba ne. Ba abin da kika sha ba ne. Abin da ke ciwo shi ne ke kin rasa darajar kanki"

Sarafina ta sunkuyar da kai.
"Na Sata miki rai Mamie"

Mamie ta kamo hannunta.
"Eh, kin Sata min rai. Amma fiye da haka kin Sata wa kanki suna. Kin Sata wa iyayenki Wannan duniya ba za ta manta da hotonki ba. Yanzu duk wanda ya duba Instagram, ya san Sarafina tunda dai ke ba boyeyyi bace kowa ya sanki"

"Kina tunanin Kalil zai yi alfahari da ke har ya amince da wannan shiri da muke shiri yi na hadaku aure kin san fa Daddynki muke jiran ya dawo ayi magana"

Sarafina ta fashe da kuka shikenan ta rasa Kalil"

***
A gefe guda Kalil ya na zauna a Wakin karatu yana kallon hotunan da ke yawo a Facebook hoton Sarafina ne wanda ta yi jiya a party"

"Ya Wan jima yana kallon fuskar da ta taSa masa zuciya, sai ya girgiza kai ya wuce hoton tunda ya ga wannan hoto ya rufe wayarsa baiji dadi ba a ransa koba komai ai ita din yar uwarsa ce"



WRITING BY Mrs EXCEL*
'?
'?

TAKU HAR KULLUM

*AISHA MOHAMMED*


'?ALKALAMIN

* MAMAN. UWAISU (Jr)*



d'?Allah yabar kauna >?2?

*SAKON GODIYA TA GA YAN KUNGIYAR*

JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION =ت?
'?
( J" W" A" )

MAMAN IHSAN=?i?
PENDING QUEEN=?x?
LELE LADY>؋?

MARYAM ANAS BRANDO >?w?

KHAIRAT

SAKINA ISMA"IL CAMEROON

NUSAIBA MOHAMMED IBRAHIM

PRETTY SK

ALLAH YA
KARA MUKU BASIRA AMEEN >?2?>?2?


>?x?HADUWAR JINI>?x?

BY

AYESHA (CRYSTAL PEN)
'?


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JWHderlOBro5xNW5zGvMFU


=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


=??? Ina mi?a gaisuwa ta na musamman ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login