Showing 15001 words to 18000 words out of 26215 words

Chapter 6 - HADUWAR JINI BOOK 1 WRITING by AYESHA CRYSTAL PEN Maman Uwaisu.doc

29 Sep 2025

775

FATAHIYYA MOHAMMED YKS
Tare da


Allah ya bar kauna.

*Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jin?ai.*
Yabo da godiya sun tabbata ga Allah, Mai komai da komai.
_ Ya Allah ka bani ikon rubuta daidai. Amin. _

Wannan page din na sadaukar da shi ga ?ana abin alfahari na

*MOHAMMED UWAISU*
Allah ya albarkaci rayuwarka >?2?>?2?
Wanda idon na ganshi nake tunawa da Mahaifina =?-?=?-?=?-?

***

0?? 9??
"A Sangaren Dije
Dije ta na zaune a Wakinta, tana tunanin maganganun Inna. Duk da cewa tana son ci gaba da karatu, tana jin tsoron kada a aurar da ita kafin ta cika burinta"

"Allah ka taimake ni ka ba ni ikon cika burina kafin aure ta yi addu'a a zuciyartaTana jin karfin guiwa daga maganganun Inna, amma zuciyarta na cike da shakku da fargaba tasan Inna ba ruwanta yanzu za ta canja ma ta tace a aurar da ita"

***
"Kalil ya kasa kwantar da hankali tun bayan ganin hoton Sarafina a Facebook. Duk da cewa yana ?o?arin mantawa da abin, zuciyarsa na ci gaba da tunani"

"Me yasa Ammi take son hadani aure da Sarafina bayan bamu dace da juna ba"

"Me yasa Ammi ya tambayi kansa ganin ba mai bashi amsa kawai ya lumshe idonsa yana tuna fuskar yarinyar da ya ga ni a school kuma ya ganta wancan anguwar"
Me yasa nake jin kamar akwai wani abu da ba na fahimta game da ita ne ya tambayi kansa"

***
"Kinga ki kwantar da hankalinki my daughter in sha Allah Kalil zai za ma mallaka kinki yanzu dai kishirya ki fito daining ki yi breakfast karki zauna da yunwa"

"Ta dan share kwalla dake idonta okay Mamie bari na shirya yanzu ta tashi ta wuce toilet"

"Koda Mamie ta fito parlour ta tadda Yar aiki tana jera abinci"

"Barka da fitowa Hajiya"

"Barka Zulai ya aiki?."

"Alhamdulillah Hajiya an gama hada komai"

"Okay kije ki huta koh"

"Aci Lapiya ta wuce ta corridor da zai sadata da Wakinta"

"Lokacin da Sarafina ta fito daga wanka tana zaune saiga kiran Halima ta daga ba yabo ba fallasa"

"Hello Baby S kin dawo gida lafiya jiya"

"Lafiya kalau amma Halima kin ban mamaki yanzu sai kiyi tafiya ki barni kinsan kuma ban fito da motor ba"

"Sorry besty gani nai kina tare da UsmanSk ne shiyasa kuma ma ni ai yanzu nake dawowa gida kin san jira ban kwana a gida ba"

"What Halima anya kin san abunda kikeyi kuwa"

"Ke dai ba za ki waye ba Koda yake ba laifin bane Daddy ne ke jamana birki amma karki damu kema nan gaba za ki dawo kan hanya"

"Allah ya sareni ni dai kema Allah ya kawo miki sauki da shiriya"

"Ameen yanzu dai ya ake ciki da fatan Mamie bata gane kin fita ba jira"

"Kedai bari wallahi in fada miki Sk ya baza hotuna mu ako ina ni yanzu tsorona daya kar Kalil ya gani"

"Toh me aciki nifa daman ba son wannan kalil din nake ba kene dai kika nace masa amma ga maza nan sai binki kawai suke Besty kiseya ki kwashe kudi ga manya nan neman irinki suke ido rufe"

"Sai anjuma banda lokacin wannan hiran kidai ki fama yaushe ne za mu je gun wancan malamin da kikace din"

"Anzo wojen kinga daman wani guys ne zai kaini in dai kin shirya sai muje amma fa akwai kudi a hannu"

"Karki damu da wannan zan neme ki Bye"

"Shikenan amaryar Sk ko Kalil ta katse kiran"

"Cikin minti kadan ta shirya cikin arniyar kaya wonda da riga tasa hula akanta ta fito parlour"

"Mamie na zaune tana shan tea hankalin kwance"

"Ma sha Allah daughter kinyi kyau"

"Thanks Mamie nah tana ko karin zama tahada tea ta buWe womar soyeyyen dankali ne da kwai sai kuma indomie da kwai ta Wiba kadan ta fara sawa a Saki tana danna waya"


***

Washegari Dije ta tashi da aiki ba ji na gani aiki kawai take kasan cewar basu exam yau tana cikin aikin ne Bana ya dawo ya sameta ta tashi da gudu taje yi masa sannu"
"Sannu da dawowa Baba ta na karban ledan daya rike"

"Yawwa manana aiki kike haka"

"Eh Baba yanzu wanki nake ma"

"Haba Mamana kin yi ?o?ari sosai yau ya ce yana dariya"

"Nagode Baba a taya da addu'a dai akan jarabawarmu mun kusa gamawa"

"Allah ya kawo sakamako mai albarka"
"Ameen ya Allah Baba"

"Mahaifiyarta kuma ta tsaya gefen su tana ?arfafa ta da addu o i. Allah ya ba ki sa a,  yata, kada ki manta cewa mace mai ilimi ba ta taSa ?as?anci ba ta faWa cikin tausayi ta san yarta ta na cikin takura na Inna akan aure"

"Wannan kalma ta zama tamkar fitila mai haskaka zuciyar Dije tana ?ara ma ta kwarin gwiwa da himma wajen samun ilimi da cigaba a rayuwa. Ta yanke shawarar cewa ba za ta bari wani abu ya hana ta cimma burinta ba, komai wahala harda Inna ma"

***
"Yaya_yaya"

"Ya bude idonsa ya tashi ya bude kofan Wakin"

"Ummul lafiya"

"Yaya Abbi yana neman ka"

"Okey yana ina yanzu"

"Yana parlourn sa"

"Ganinan zuwa bari na shirya"

"A parlour kuwa Ammi da Abbi suna zaune sai kuma Ummul da ta iso yanzu ta samu guri ta zauna"

Ba,a dauki lokaci ba ya fito yana sanye da riga da wonda na Adidas "

"Assalamu alaikum"

"Wa, alaikum Salam kafito "

"Barka da warhaka Abbi "

"Barkan ka dai samu guri ka zauna zamuyi magana ne"

"Toh Abbi ya zauna kusa da Abbin ya sunkuyar da kai yana jiran yaji me Abbin zaice masa Allah dai ya sa ba magana za,a masa akan Sarafina ba"

"Bayan minti talatin gurin ya yi sit ba abunda yake motsi Abbi yayi gyaran murya"

"Kalil ina son ka bani hankalinka ana maganan da zamuyi mai mahimmanci ne "

"In sha Allah Abbi ya faWa zuciyarsa na bugawa da karfi"

"Kalil ya kamata kasan cewa ka girma yanzu woni abun ba sai an ajiyeka an maka magana akai ba "

***
Kira ne ya shigo wayan Mamie koda ta duba taga Daddy sai taji zuciyar ta ya buga kar dai ace shima yaga hoton Sarafina ne"

"Mamie lapiya ana kiranki kinyi shiru"

"Daddy kine yake kira ina ga shima ya ga hoton ne"

"Koma me ki gada nasan bazai ce komai ba"

"Assalamu alaikum Alhaji ya aiki"
Banji me aka ceba amma dai naga ta haWa fuska kamar dai abunda aka fadan bai ma ta dadi ba ne"

"Alhaji bai kamata karinga biyema maganan mutane ba yarinya sai tayi ta zama a gida ba za ta fita yawo da kawayen taSa"

"Shifa yaron nan sonta yake to me aciki kuma ni banga abunda akayi da bai dace ba yaron nan mutumin kirki ne Wan gidan masu kuWi ne kuma gidansu akwai tarbiyya kawai dai zamanin nasu ne ba irin namu ba"

"Ba ta farka ba"

"Za,a kula hakan ba za ta sake faruba Allah ya huce zuciyarka "

"A huta gajiya ta katse kiran tana mai buda hanci "

"Mamie yayi faWa koh"

"Karki damu ba abunda zai miki yanzu dai ko ya kira karki daga sai zuwa yamma kima kashe wayan naki"

"Toh Mamie amma?

"Amma me kiyi abunda nace kawai kuma in sha Allah za ki auri Kalil gobe zanyi tafiya amma kwana Waya zanyi karki faWawa kowa kinji "

"Ba wanda zai ji "

"In na dawo zan miki bayani Kalil zai dawo hannunki sai yadda muka yi dashi"

"Wow da gaske Mamie"

"Kedai ki kwantar da hankalinki kiyi karatu ba kiga yadda nake yima Daddyn ki ba"

"Na ga ni"

"Shikenan za ki san komai nan gaba"

"Thanks Mamie Allah ya barmin ke ta tashi ta rungume ta "


***
"Dije kizo na aike ki"

"Dije dake kwance a Waki ta amsa toh Dada gani nan zuwa ta tashi ta dauko gele tafito"

"Karnbi kudin nan kije gidan Mallam Mudi ki seya min kifi na dari da kuma yakuwa na hamsin sai maggi shima na hamsin"

"Toh Dada"

"Dije don Allah karki dade kuma karki seya neman tsokana banda rasa gun Nafisa"

"Dada zanje ta rakani fa"

"Ban amince ba yi tafiyar ki in kin dawo sai kije kinga ina jiranki kam koh"

"Toh ta fita gida da gudu"

"Allah ya shirya minke Dije kin girma amma har yanzu kina yin abu kamar yar yaye"




'?
'?WRITING BY Mrs EXCEL
'?
'?

TAKU HAR KULLUM

*AISHA MOHAMMED*


'?ALKALAMIN

* MAMAN. UWAISU (Jr)*



d'?Allah yabar kauna >?2?

*SAKON GODIYA TA GA YAN KUNGIYAR*

JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION =ت?
'?
( J" W" A" )

MAMAN IHSAN=?i?
PENDING QUEEN=?x?
LELE LADY>؋?

MARYAM ANAS BRANDO >?w?

KHAIRAT

SAKINA ISMA"IL CAMEROON

NUSAIBA MOHAMMED IBRAHIM

PRETTY SK

ALLAH YA
KARA MUKU BASIRA AMEEN >?2?>?2?



>?x?HADUWAR JINI>?x?

BY

AYESHA (CRYSTAL PEN)
'?


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JWHderlOBro5xNW5zGvMFU


=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


=??? Ina mi?a gaisuwa ta na musamman ga

Tare da


Allah ya bar kauna.

*Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jin?ai.*
Yabo da godiya sun tabbata ga Allah, Mai komai da komai.
_ Ya Allah ka bani ikon rubuta daidai. Amin. _

=??

"Abbi ya ci gaba da magana cikin nutsuwa
"Ka girma Kalil. Yanzu kana da burin rayuwa, kana da aiki mai kyau, kai ne babban Wana kuma ina son in gani kana Waukar nauyin wasu manyan abubuwa a rayuwa"

"Kalil ya Waga kai kaWan, yana kallon fuskar Abbi"

"Abbi, ina sauraronka"

"Kasan wannan ginin gidan da nake son kafawa a kusa da unguwar Zariya na zaSi kai ka Wauki nauyin wannan aikin. zan tallafa maka, amma ina so ka jagoranta da kanka"

"Kalil ya numfasa. Wannan babban abu ne zan yi ?o?ari Abbi, in sha Allah"

"Abbi ya gyara zama, yana kallon Kalil da kyau.
"Na yarda da kai Kalil. Kuma yanzu akwai wata magana ta daban ya Wan ja numfashi, sannan ya ci gaba"

"Maganar aure"

"Kalil ya kafe Abbin da ido. Bai ce komai ba"

"Lokaci yayi da zaka kafa gidanka. Kuma na lura da yar uwarka Sarafina. Mamie ta taSa fada min kuna da niyya, ko akwai wani ci gaba a tsakaninku?"

"Abbi muna magana da ita amma ba maganan soyayya a sakaninmu"


"Abbi ya yi murmushi mai nauyi ya ce, Ina son ka duba yiwuwar neman auren Sarafina

"Kalil ya yi tsit zuciyarsa ta buga da sauri, ya kalli Abbi cikin rashin fahimta"

"Amma Abbi ya ce Sarafina yar uwata ce ta jini, ba mu taba magana ba. Yaya zai yiwu in nemi auren yar uwata?

"Abbi ya yi shiru na dan lokaci, ya sauke kai, sannan ya ce na san hakan amma akwai wasu abubuwa da ba ka sani ba Ina so ka yi tunani sosai Kalil"

"Kalil ya lumshe ido, zuciyarsa cike da rikicewa tunani ya fara yawo hoton Sarafina da ya gani a Facebook,da irin auren da yake mafarkin yi"

"Toh Abbi... zan yi tunani"

"Ka fi dacewa da mace mai mutunci, Kalil. Kar ka bar soyayya ta ruWin zuciya ta bata maka gaba"

"Kalil ya Waga kai da ?yar, zuciyarsa cike da tambayoyi"

"Kalil ya fita daga Wakin Abbi da nauyin tunani a zuciyarsa. Yana tafiya cikin sassanyar iska zuciyarsa na bugawa da ?arfi. A yanzu ba kawai ginin gidan ba ne, har da batun aure"

"Abbi yana tunanin Sarafina ce, amma ni na fara ganin wani abu daban. Ni bana so kawai kyau ko sunan iyaye  ina so mace mai kunya, mai kamun kai"

"Zuciyarsa ta kai shi tunani kan Dije yarinyar da bai san komai ba sai fuskar ta da murya mai sanyi. ya tuna da lokacin da ya hango ta a makarantar su lokacin da ya je wajen Fahat.ya daWe yana ajiye a zuciyarsa"

"Fuskar da bata bar tunaninsa ba. Kuma a zuciyarsa, ba Sarafina ba, ita yake jin kamar ta fi dacewa da shi"

"Wacece ita? Me yasa zuciyata ke Waukanta da muhimmanci fiye da duk wata mace?


_______A Sangaren Sarafina kuwa...

Kwanaki sunja ciki har da zuwan Usman gidansu akan yazo neman aurenta amma tace masa ya bata lokaci"

"Mamie taje inda ta fa da din in kuma samu nasara ta bangaren Abbinsa don yanzu haka maganan da ake yima ya kira Daddyn Sarafina akan in ya dawo za su yi magana"

"A daren nan Sarafina ta kwanta tana tunanin Kalil. Duk da rikicin da ya tashi, har yanzu zuciyarta na nan a kansa"

 Zan yi duk mai yiwuwa Kalil ya dawo hannuna ba wa ta ba ni ce zan aure sa
Ta lumshe ido, tana murmushi cikin kwanciyar zuciya"


A gidan Malam Mudi. Gidan ya sha shiru sai ?amshin turaren girki da ke fita daga cikin kitchen. A bakin ?ofa, ta kwankwasa cikin ladabi"

 Salamu alaikum.

Matar Malam Mudi ta fito daga ?ofar kicin:

 Wa alaikum salam ?ije, sannu da zuwa. Lafiya dai?

 Lafiya kalau. Dada ce ta ce in zo in samo maggi, kifi da yakuwa, ta ce ki shirya min a leda Waya"

Matar ta Wan murmusa, tana kallon Dije.

 Toh ki jirani ina zuwa"

Dije ta zauna a baranda tana jiran ta.

"Ba da jimawa ba matar ta fito da leda babba da kayan ciki"

 Ga su nan. Ki gaishe da Dada, ki ce akwai karin kayan gobe idan suna bu?ata.

Dije ta amsa da:

"Nagode sosai sai anjuma"

***

Washegari, tun ?arfe goma Sarafina ta farka. Har yanzu maganar da Mamie ta yi da ita na yawo a kwakwalwarta. Tana ji tamkar komai ya daidaita. Yanzu burinta daya ta zama matar Kalil komai kud'i, komai wahala"

"Ta farka da murmushi, ta nufi toilet. Bayan ta fito, ta shirya cikin doguwar riga mai tsari irin na gida, ta feshe jikinta da turare sannan ta nufi kitchen inda ta tarar da Mamie tana duba breakfast.

"Ina kwana Mamie"

"Lafiya lau Sarafina. Kin tashi lafiya?"

"Lafiya lau AlhamdulillahTa Wora plate tana taimaka wa Mamie ina zulai take na ganki a kicthen"

"Ba ta zo ba tana da mara lafiya au dai ki zauna a gida, kar ki fita ko ina."*

"Na ji Mamie Ta amsa cikin ladabi"





'?
'?WRITING BY Mrs EXCEL
'?
'?

TAKU HAR KULLUM

*AISHA MOHAMMED*


'?ALKALAMIN

* MAMAN. UWAISU (Jr)*



d'?Allah yabar kauna >?2?

*SAKON GODIYA TA GA YAN KUNGIYAR*

JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION =ت?
'?
( J" W" A" )

MAMAN IHSAN=?i?
PENDING QUEEN=?x?
LELE LADY>؋?

MARYAM ANAS BRANDO >?w?

KHAIRAT

SAKINA ISMA"IL CAMEROON

NUSAIBA MOHAMMED IBRAHIM

PRETTY SK

ALLAH YA
KARA MUKU BASIRA AMEEN >?2?>?2?




>?x?HADUWAR JINI>?x?

BY

AYESHA (CRYSTAL PEN)
'?


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JWHderlOBro5xNW5zGvMFU


=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


=??? Ina mi?a gaisuwa ta na musamman ga

Tare da


Allah ya bar kauna.

*Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jin?ai.*
Yabo da godiya sun tabbata ga Allah, Mai komai da komai.
_ Ya Allah ka bani ikon rubuta daidai. Amin. _

1?? 1??


______A Sangaren Dije
"Yayin da Dije ke komawa gida daga gidan matar Malam Mudi, tana ri?e da ledojin kayan miya, sai ta tsaya gefe kadan don gyara gyalenta. Kafin ta ankara, wata budurwa mai haWaWWen shigar zamani ta buge ta da kafada"

"Sai ki wani seya akan hanya kamar hanyar na gidan kune budurwar ta faWa da girmanci"

"Dije ta dubeta da mamaki, tana kokarin daidaita kayan da suka kusan zubewa"

"Kiyi ha?uri, ban ganki ba da wuri kuma ai ba akan hanya na seya ba da kike kokarin zagina ta faWa tana murguda ma ta Saki"

"Ha?uri Ki ke ce min ha?uri? Kina nufin ni ce ban iya tafiya ba"

Wani saurayi da ke wuce wa ta gefensu ya ce,
 Haba  yar uwa, ai ta ce miki ha?uri, ki wuce kawai"

Amma budurwar bata daina ba. Ta ce:
" To kai kuma wa ya sa Sakinka aciki kodai ita din budurwar kace kake kokarin kareta"

Dije ta ji zafin maganar, amma ta daure. Ta mayar da kallonta gareta a hankali ta ce:
"Ina ganin kin fi bukatar tarbiyya fiye da rigima. A barin hanyata, domin ban saba da hayaniya ba idon kuma kika sake na fara saukar da nawa bala'in baza a kwashi da ?aWi ba don nima fitineniya ce anan"

Kafin budurwar ta ?ara magana, wata dattijuwa ta ?araso daga gefe tana cewa:

"Kuna mata daku ku seya akan titi kuna cecekuce Ki tafi  yata, kada ki tsaya da mutanen da ba su san darajar kansu ba ta fa Wa ma Dije"

"Budurwar na ta girman kai tana murguda baki, sai ta Wan janye gefen gelenta, ta ce cikin jin kai"

"Ni kike faWa ma haka kin san ko wacece ni kuwa Wata yar kauye ke faWa min magana"

"Kafin Dije ta yi wata ?wa??warar magana, budurwar ta Waga hannu ta mari Dije da karfi"

"Jin saukar marin ya sa Dije runtse ido, amma kafin kowa ya motsa Dije ta fizgota da ?arfi, ta kama ta da hannaye biyu tana kare kanta, sai ta kwada mata wani lafiyayyen duka har ta fasa ma ta baki"

Budurwar ta saki ?ara
"Na mutu duhu nake gani ke zaki kashe ni"

Dije ta jany??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????e jikinta tana numfashi da ?yar. Sai tayi mata kallon wula?anci ta ce:
"Daman ai ba ki san ko wacece bace ni shi ne na nuna miki yanzu na riga na ba ki darasi ki tsaya ki Waura shi da kyau"

Wani dattijo ya zo, yana tsawatarwa
Ku dakata Wannan ba hanyar tarbiyya ba ce. Me ke damunku haka ku kuma kuma sai ku tsaya kuna kallonsu"

"Budurwar na kuka tana dafe baki da jini ke fita, Dije kuma ta juya tana goge zufa. Cikin zuciyarta tana jin tsananin haushi"

"Ta Wauki ledojinta, ta kama hanyar gida da sauri"


***
______Sarafina ta sunkuyar da kai, cikin ladabi ta amsa:
"Na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login