Showing 21001 words to 24000 words out of 26215 words

Chapter 8 - HADUWAR JINI BOOK 1 WRITING by AYESHA CRYSTAL PEN Maman Uwaisu.doc

29 Sep 2025

778

ta zaba da kanta. An kawo flowers daga waje, aka shigo da kwalliyar chandeliers masu she?i daga Dubai. Kayan kujeru da tebura kuwa imported ne an rufe su da silks masu wal?iya"

"Fannah ta fito kamar sarauniya, cikin doguwar riga ta lace milk da aka Winka a London. Jikinta ya rufe da veil mai santsi, kwalliyar ta natural ce amma tayi haske kamar fitila. Fahat kuwa ya saka white agbada da hula ta sarauta, da agogo"

An shigo da amarya da angon cikin wakar *classical Hausa love song* da DJ ke busawa, kuma aka sha shagali

"Kalil kuwa, yana daga cikin masu gabatar da baki, amma zuciyarsa ba cikakkiyar farin ciki take dashi ba. Duk da cewa bikin yayi kyau, yana jin babu wani abu na musamman da ke tayar masa da hankali& sai *?watance* da yayi da wata mace da bai sake gani ba"

"Maybe it's better this way..." ya faWa a zuciyarsa.

Sai ya Waga gilashin fruit wine dinsa, yana kallon jikin hall Win.
"Fahat ya samu matar da yafi so, Allah yasa ni ma zan samu tawa."

***
_____bangaren Dije
"Dije ta nufi Wakin minti kadan sai ga ta ta fito tana sanye da doguwar riga dinkin atamfa kasancewar Dije ta kasance mai son dogayen riguna ta saka gyale ruwan shudi a saman kanta, ta Wan yayyafa turare a jikinta. Duk da talaucin su, Dije na iya tsara kanta da kamala da tsabta"

Nafisa ta shigo Wakin tana kallon Dije sama da ?asa.

"Toh lallai yau Dije kin dawo kamar  yar birni"

Dije ta yi dariya kawai, tana gyara zoben hannunta da aka yi da karfe.

"Ni dai kada ki cika ni da magana. mu tafi kafin mu makara."

Suka fito suka nemi izini daga Dada. Bayan an musu addu a, suka nufi waje.

A hanyar zuwa Dandali

"Tafiya suke yi cike da nishadi. Nafisa na ta ba ta labarai, Dije kuma tana sauraro tana dariya"

"Suna isa, suka tarar da shagalin biki ya fara. Ana rawa, ana busa algaita da kida, yara na ta tsalle, manya kuma suna zaune a ?ar?ashin bishiyoyi suna hira"

Dije da Nafisa suka gaishe da manyan gurin suka samu wuri a cikin kawayen da ke gefe suna kallo An raba ra?e da sauran abubuwa har ana jefa kudi akan wasu da ke rawa.

Dije na kallon komai da dariya a fuskarta, zuciyarta cike da kwanciyar hankali. Duk da ba wani kaya mai tsada gareta ba, tana jin girman kanta fiye da kullum.

"Nafisa kin ga yadda ake rawa kuwa" Dije ta faWa tana ?ara matsowa kusa da kawarta"

"Ko dai muma kishiga ne Nafisa ta ce tana dariya"

"A,a ina tsoro kar aganni aje akai gulmana a gurin Baba"

Sai suka ci gaba da hira da dariya,

***
_____Bangaren Sarafina
Bayan Sarafina ta koma Waki, ta rufo ?ofar a hankali. Ta jingina da jikin ?ofar na Wan lokaci, zuciyarta na Wauke da sabbin mafarkai"

"Ta cire kayan jikinta, ta sa doguwar riga mara nauyi launin shuWi mara ado, ta kwanta a gado tana kallon silin Wakin"

Karan kiran wayarta ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi koda ta daga wayan sunan Usman ne akai ta amsa kiran

"Hello mu Queen ya kike"

"Lafiya kalau Dear"

"Ya Mamie tana lafiya ina son zuwa na gaishe ta amma kin ha nani ban san dalili ba wallahi baby ina sonki auren ki zan yi"

"Ba za ka gane ba ne Usman so nake na gama wannan school din kamin muyi maganan aure"

"Baby aure fa baya hana karatu kin gane kawai kice min har yanzu kina nan kina jiran Kalil koh ki bani dama yanzu nayi ma Abbana magana a turo gidanku ayi magana"

"Ba haka ba ne Dear kaga yanzu ma Daddy baya nan ka Sari sai in ya dawo"

"Haka kika ce kenan Allah ya kaimu"

"Ameen Dear na fi ka matsuwa ai naga anyi aurenmu burina bai wuce na ganni a gidanka ba amatsayin matarka"

"Ni kuma burina in kasance dake cikin wannan rayuwa tare da ke. Ko da za mu tsaya a matsayin da muke yanzu ne, zan zauna har sai kin fahimci ni kin shirya aure na"

Suka ci gaba da hira har na dan wani lokaci, ba tare da yawan surutu ba sai Usman ya ce da ita

"Yau akwai small party a wani hotel nan kusa birthday ne na abokina, amma zai kasance gathering mai kyau. na so ki fito mu je tare, ko da na dan lokaci ne. zai faranta min rai sosai Sarafina."

"Sarafina ta yi shiru na Wan lokaci tana tunanin yadda Mamie ta ce kar ta fita ko'ina har sai ta fito daga Waki. Sai kuma ta tuna abun da ya faru kwanakin baya'

"Usman ka san dai yanzu halin da nake ciki ba kamar da ba ne. Mamie ta ce kar na fita har sai ta fito. Ban son in karya alkawari kuma har yanzu ba ta huce takaicin abunda ya faru nan ba"

Usman ya dan yi shiru kafin ya ce
"Na fahimta Sarafina amma dai jibi kam za ki samu fitowa ai "

"Na gode Usman in sha Allah zan san yadda zan yi na fito ba tare da wata matsala ba."

"Ni zan jira. duk lokacin da kika samu fitowa zan fi so mu haWu a irin haka amma yanzu ki huta lafiya."

"Na gode sosai bye Dear"

Bayan sun yi sallama, Sarafina ta ajiye wayar tana murmushi kadan.

Zuciyarta ta dan narke... amma har yanzu tana da shakku:
*Kalil ko Usman?*

______Bangaren Mamie*

Mamie na zaune a parlour tana karanta wani littafi mai taken *Rayuwar Mace . Kamar kullum, ta saka manyan gilashi a idonta, da hijabi mai launin zinariya wanda ya dace da doguwar rigarta.

A gefe guda na tebur, akwai lemuka Cikin natsuwa ta Waga kanta, ta kalli agogo. Ta hango lokaci ?arfe biyar na yamma. Ta lumshe idonta na ?an dakiku kafin ta kira Zulai

"Zulai!"

"Na'am Mamie," Zulai ta ce tana fitowa daga kicin da Wan goge hannunta.

"Kije ki duba Sarafina a Waki ki tambaye ta ko lafiya ba ta fito ba"

"To Mamie."

Zulai ta wuce, Mamie kuwa ta aje littafin tana mai sauke ajiyar zuciya.


Ta Waga wayarta, ta duba ko Alhaji ya kira babu kira, sai wata sa?o daga wata kawarta a group
"Zainab ki shirya gobe ne za mu je gun bokan nan fa"

Ta murmusa.
"Ba damuwa zan zo da wuri mu tafi ta furta cikin ?asa-?asa"

Cikin wannan yana yin , Sarafina ta sauko a hankali daga Waki. Da alama ta sauya kaya zuwa wondo da riga tana zuba kamshi

"Mamie, kin kira ni?"

"Eh, zo mu zauna, mu Wan tattauna. Ina so in ji me ke kike so ayi miki akan Kalil gobe ne zuwan nawa"

Sarafina ta zauna kusa da ita tana satar kallonta.

"Mamie so nake a mallaka min shi ya dawo sai yadda nayi dashi kawai"

"Ba ki da matsala ta nan in sha Allah burinki ya kusa cika"

"Nagode Mamie da kaunar da kike nuna min"

Mamie ta dafa hannunta da kulawa.

 Ina tare da ke. Duk inda kika faWi, zan tayaki mikewa"

***

Washegari da safe, Kalil ya tashi tun kafin kiran sallah. Bai iya bacci sosai ba saboda sa?on da Abbi ya turo masa jiya. Bayan ya idar da sallar asuba, ya zauna yana karanta Qur ani har zuwa lokacin da rana ta fara haskakawa.

A falo ya tarar da Abbi zaune, yana karanta Qur'ani Kalil ya ?arasa cikin nutsuwa ya gaida shi

"Barka da safiya Abbi."

"Barka dai Khalil zo ka zauna"
Ina fatan ka gama shawararka"

"Abbi a dan kara min lokaci kadan"

"Shikenan na gama yanke hukunci na tashi ka ban guri"

"Ya tashi ya fita"



______A cikin wannan satin, Abbi ya yi magana da Daddy Sarafina akan batun auren Kalil da Sarafina. Abbi ya bayyana cewa yana son a daura auren cikin wata guda, ba tare da wata jinkiri ba"

"Daddy Sarafina ya saurari maganar Abbi cikin natsuwa. Ya nuna cewa yana bukatar lokaci kadan don tattaunawa da Sarafina da kuma iyalansa kafin yanke hukunci. Ya ce yana son tabbatar da cewa Sarafina ta shirya kuma tana da ra'ayin auren Kalil kafin a ci gaba da shirye-shiryen aure"

"Abbi ya fahimci matsayar Daddy Sarafina, ya kuma yarda da bukatar tattaunawa da Sarafina. Ya ce yana fatan samun amsa cikin gaggawa domin a fara shirye-shiryen aure cikin lokaci"

"A yanzu, ana jiran amsar Sarafina da iyalanta game da wannan bukata. Idan suka amince, za a ci gaba da shirye-shiryen aure cikin wata guda kamar yadda Abbi ya bukata"

Ya kuke gani kuna ganin wannan auren zayu kuwa ku biyoni a page na gaba don jin ya zata kaya ko sarafina zata amince kuwa


'?
'?WRITING BY Mrs EXCEL
'?
'?

TAKU HAR KULLUM

*AISHA MOHAMMED*


'?ALKALAMIN

* MAMAN. UWAISU (Jr)*



d'?Allah yabar kauna >?2?

*SAKON GODIYA TA GA YAN KUNGIYAR*

JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION =ت?
'?
( J" W" A" )

MAMAN IHSAN=?i?
PENDING QUEEN=?x?
LELE LADY>؋?

MARYAM ANAS BRANDO >?w?

KHAIRAT

SAKINA ISMA"IL CAMEROON

NUSAIBA MOHAMMED IBRAHIM

PRETTY SK

ALLAH YA
KARA MUKU BASIRA AMEEN >?2?>?2?
.

>?x?HADUWAR JINI>?x?

BY

AYESHA (CRYSTAL PEN)
'?


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JWHderlOBro5xNW5zGvMFU


=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


=??? Ina mi?a gaisuwa ta na musamman ga

Tare da


Allah ya bar kauna.

*Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jin?ai.*
Yabo da godiya sun tabbata ga Allah, Mai komai da komai.
_ Ya Allah ka bani ikon rubuta daidai. Amin

1?? 4??

______Bangaren Dije

Bayan sun dawo daga Dandali inda aka yi bikin kawarsu Dije ta zauna a Waki tana ta tunanin rayuwa gashi nan ta gama makaranta amma shiru babu mijin aure sai ta tuna da Lawandi saurayinta sai ta yi murmushi, tana jin kamar taje ta nema sa ta amince akan zata aure sa tun kamin yan kauyen su fara gulma"

 Dije"muryar Dada ta katse tunaninta.

 Na am Dada"Ta fito da sauri.

Dada na tsakar gida tana shara, ta ce,
 Kije ki duba tukunya a kicin, kada tuwon mu ya ?one kin wani shiga Waki kin zauna kamar matar kulle"

"Toh Dada"

Ta juya, zuciyartarta cike da tunani

Amma kafin ta karasa shiga kicin, sai ga Nafisa kawarta ta shigo tana fadin:

"Dije ga Lawandi can ya zo yana ?ofan gida yana jiranki"

Dije ta ce cikin raha,
 A a dai ba dai gurina ba kam ke taya akayi ki ka sa ni ma"

Nafisa ta Wan kalleta sama da ?asa, sannan ta ce:
 Hmm, Allah ya shirya kar dai kice kishin ne ya motsa toh kwantar da hankalinki na zo wucewa ne ya ganni ya rokeni akan na miki magana"

"Dije ta shige kicin tana dariya, amma a zuciyarta tana jin wani sabon sanyi a ranta Sai ta ce a ranta"

"Wata?ila yazo ne akan maganar auren mu"


***
_____Bangaren Mamie
"Mamie ce ta tafi wurin boka, tana neman mafita game da Kalil. ta yi magana da boka cikin sirri, ta bayyana masa yadda ta ke son ayi da Kalil"

"Boka yayi wa ta iriyar dariya irin na muguntan nan ya fara cewa Hajiya wannan aikin naki ba zai yuba saboda wanda za'ayi aikin akansa yana da kariya saboda addu'o'in da yake yi wanda yasa ba a iya shafar shi da sauki. boka ya ce akwai wani aiki mai ?arfi da za a iya yi, sai dai a yi shi akan iyayen sa kinga in1 anyi hakan za,a samu nasara ba zai iya sallake umarnin iyayensa ba"

"Da jin haka sai Mamie ta amince ayi hakan ta cire makudan kudi wadda ita kanta bata san adadinsu ba"


"Bayan dawowarta daga wurin boka, Mamie ta zauna da Sarafina a Waki cikin natsuwa"

"Sarafina Mamie ta faWa na je wurin boka don yin aiki game da Kalil."

Sarafina ta kalle ta da mamaki, "Me ya ce?"

Mamie ta ci gaba, "Ya ce Kalil yana da kariya ta musamman, akwai addu o i da yake yi saboda haka ba a iya shafar shi da sau?i. Amma akwai aiki mai ?arfi da za a iya yi idan aka bi matakai daidai."

Sarafina ta Waga hannunta tana tambaya, "To, me za mu yi yanzu?"

Mamie ta fara faWa ma ta " za,ayi aikin ne akan iyayensa kinga in sunyi magana ba sai iya sallake umarnin suba yanzu za ki tashi mu shiga kicthen muyi girki mai lapiya sai asaka maganin aciki ki kai musu in dai sunci shikenan sauran aikin kuma boka zaiji da shi wannan aiki ba zai yiwu ba sai an yi shi cikin natsuwa da cikakken tsari."

Sarafina ta sauke ajiyar zuciya, "Na gode Mamie, zan yi duk mai yiwuwa."

"Bayan ta gama hira da Mamie, Sarafina ta shiga kitchen cikin nutsuwa. Tana ta haWa girki kamar yadda aka tsara, zuciyarta cike da karfin gwiwa. Ta fesa turaren da boka ya bayar, ta zuba maganin cikin miya da kazar da za a kai gida su Kalil"

"Zan kai girkin da kaina, inji Sarafina, tana kallon Mamie.

Mamie ta gyada kai cikin jin daWi. "Ki tsaya da fara'a, kada su ji wani abu. Idan suka ci, aikin ya shiga."

***
_____Bangaren Dije
"Bayan ta gama tuwo, sai ta le?a ?ofar gida da kyar, zuciyarta na dukan uku-uku. Ganin Lawandi tsaye a gefen bishiya, ya sa zuciyarta ta saki kaWan. Ya kalle ta, ya saki murmushi"

"Dije, kin yi kyau kamar kullum ya faWa cikin raha"

Ta sunkuyar da kai tana murmushi. "Lafiya dai naga kazo yanzu"

Lawandi ya ?arasa kusa da ita yana faWin:

"Haba Dije babu ko gaisuwa"

"Ina wuni ta faWa a da?e"

"Lafiya kalau daman na zo ne in faWa miki. Idan har za ki yarda ina son aurenki. Ina so naje na gaishe da su Baba kamin manya suzo kinga kin gama makaranta Gara ayi auren tun kafin mutanen gari su fara magana."

Dije ta Waga kai da sauri, zuciyarta na bugawa da ?arfi. Tana so, amma tana tsoro.

"Ina son nayi shawara da Dada kasan ita ce gatana Lawandi. Amma ka fara magana da manya ka tukunna in sun amince shikenan"

Lawandi ya gyada kai cikin mutunci. "Zan dawo gobe da abokaina mu zo muyi gaisuwa."

***
"Bayan tattaunawa tsakanin Abbi da Daddy Sarafina, Daddy ya dawo gida ya kira Mamie domin a sanar da Sarafina batun. An zauna cikin Wakin parlour, Mamie na gefen Daddy, Sarafina kuma na zaune a kasa cikin ladabi"

Daddy Sarafina ya kalli  yarsa da kulawa ya ce:

"Sarafina, Kalil Wa ne ga Abbi kuma Wane a guna ke kuma yana matsayin dan uwanki Abbi ya nemi Amincewarki akan cewa yana da niyyar ganin kuna tare da shi a matsayin miji da mata. muna so mu ji ra ayinki kafin mu amince da maganar auren yana son a daura auren cikin wata guda"

"Sarafina ta Wago kai a hankali, zuciyarta cike da mamaki da kuma ?ayatarwa. ta dade tana jiran wannan ranar tun tuni, amma bata taSa zaton lokaci zai zo da wuri haka ba. Ta dubi Mamie, wacce ke kallonta da murmushi da kwarin gwiwa"

Cikin murya ?asa ta ce

"Idan kun yarda da shi, ni ma na yarda. Ina fata Allah Ya sa hakan shine alheri"

Mamie ta rike hannunta, ta ce:

"Ameen, Sarafina. Kin dauke mana kaya daga zuciya"

Daddy ya gyara zama, ya kalli Mamie da murmushi:

"Toh tunda haka ne, za mu ba Abbi amsa cewa mun amince. Auren zai gudana nan da wata guda insha Allah"

***
Washegari Kalil ya shirya ya tafi ganin ginin gidan da akayi duk da cewa aikin kusan ya kammala. Yana saka ido sosai, amma zuciyarsa ba ta fita daga tunanin Dije ba. Ya saka ma kansa wata tambaya: Ta yaya zan sake ganinta cikin sauki"

"Yana cikin wannan tunanin ne ya daga idonsa ya hango wata yarinya tana shara kusa da kofar gidan da Dije ta shiga ranar da ya ganta Ya gane gidan nan ne. Bai tsaya dogon tunani ba, ya matsa kusa da yarinyar"

"Barka da aiki, ?anwata"

Yarinyar ta Wago kai da fara'a.
"Yauwa yallabai"

"Akwai wa ta yarinya dana taSa gani kwanakin baya ta shiga wancan gidan"

"Eh, sunanta Dije yanzu haka tana cikin gida"

"Kalil yayi ma ta godiya sannan ya bata kudi kyauta ta karba tana mai godiya ya koma gefe, amma zuciyarsa sai bugawa take kamar don bai saba ba"

"Bayan kamar minti arba'in sai Dije ta fito domin zubar da shara. Kalil ya tsaya da nufin magana, amma ya tsaya cikin natsuwa"

"Assalamu alaikum"

Dije ta kalli gefenta, ta ga shi, zuciyarta ta buga kadan.
"Wa alaikum salam"

Kalil ya Wan sosa ?eya.
"Kiyi hakuri da shiga rayuwarki haka, amma akwai Maganan da nake so in faWa miki ne"

Dije ta tsaya, amma bata ce komai ba.

"Ba wani abu bane, ina ganin ki kin Surgeni yarinya dake amma akwai hankali a tare da ke. Ina fatan zamu iya zama abokai, idan hakan ba matsala bane"

Dije ta kalle shi kai tsaye a karo na farko.

"Ni dai bamu saba abota da maza ba Ni kawata Waya ce Nafisa duk sauran yan kauyen tsorana suke ji Dije mai makar maza ake kirana kagani har bishiyoyi ina hawa in cire mangoro kuma fa sata muke zuwa kullum sai an kawo karata gun Dada wai na gagari kowa amma naga kai kana da kuWi koh za ka seya min alawa shikenan zan yi tunani akan abotarmu amma fa sai kayi al?awarin za ka ringa s???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?eya min alawa"

"Kamin Kalil yayi magana sai taga Baba na zuwa ga Baba na zuwa zai min fada koya tambayeka karka fa da masa nace ka seya min alawa fa ta juya, ta koma cikin gida da sauri kamar wacce aka kama da laifi"

Kalil ya tsaya yana kallon kofar da ta shige, yana jin wani sabon farin ciki a zuciyarsa"

"Zan jiraki kuma na yi miki al?awarin seya miki alawa koda kuwa kuWina zai kare ya fa da a cikin zuciyarsa"

***

A cikin falon gidansu Kalil kuwa Abbi yana zaune a kujera yana magana cikin nutsuwa da Ammi. Ummul tana zaune kusa da su tana kallon talabiji ba ta shiga hirar ba"

"Ammin yara wannan al amari na Kalil yana damuna sosai," Abbi ya faWa da muryar damuwa, Ina ganin ya kamata mu gaya masa batun aurensa da Sarafina tun kafin ya shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login