Showing 1 words to 3000 words out of 22164 words

Chapter 1 - SAKE Book 1 Hausa Novels By Maryam K. Mashi.doc

??ࡱ?>?? n??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????j????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?Fo WordDocument?????0Table????????b Data
???????????????????? P?ȹKSKS???????????pp???????|???< < < < < < < < > $??_*p??< < ????< ????< ?< ??< < ?? 
*SAKE*
=???=???=???=???=???=???=???=???
*LITTAFIN MARYAM K MASHI*

??????????????
Bismillahi Rahamanurrahim


Typing........ 1?
Yara ne masu kimanin shekaru biyar da uku rike a hannuna, Namijin shine dan shekara biyar, macan kuwa itace yar shekara uku, yayyansu biyu na gabansu suma duk maza, daya yayi shekara takwas dayan kuwa goma kenan sun zama sakon juna, duk da daya ya baiwa dayan shekara biyu.


Bulu mai cizawane (dark blue) kayan da suke sanyawa ajikinsu, farar Riga ce mai kwala, da tayal (Neck tie) a wuyansu, wanda duk takalman kambos ne sanye a kafafuwansu (Convass), in zamu yi la'akari da kayan da na lissafa, sun yi mana kama da shigar yan makaranta kenan yan Nursery da primary.


Yan makarantar Kiddies kenan ta cikin garin katsina, wacce ke kofar marusa( low-cost) , yan gayu suka mayar mata da suns (lay- out)

Nike jaye da hannuna yan kanannasu, nice yayarsu, kenan su duk zan iya kiransu da yan kannaina. Meye dalilina na kamo hunnunsu? Dalilina kuwa baya wuce in rakasu makaranta, Ba dan kawai yawo ba, a'a domin gidanmu nakusa da makarantar amma matsalar sai an tsallaka titi


Muna tafe muna wasa nida yan yaran amma wasan baki, in ta kama muyi dariya gaba dayanmu, Nike tsallakar da yaran kullum safiya, da kuma in sun task wanda karfe biyu nayi mun tafi islamiya gaba dayanmu

Agogon hannuna nakalla naga yanuna bakwai da mintuna ashirin da gudu, tabbas yau mun makara gaba dayanmu, jin gunjin mota abayana, yasa na juya a hankali, murmushi kawai nayi abina.

Harsaida motar ta shigeni Sannan na dago kaina na kalli direban motar mota kirar (Honda Integra) itace motarshi, Sam mutumin ba baki bane ba, Sannan shibama akiranshi da fari ba saide zan iya kiranshi da kalar fatar jikina wanda ana iya cemata (light brown) bature kuwa sunan da yasa mata shine (chocolate colour) kai da kaganshi kaga natsatsan mutum wanda bai fiye hayaniya ba, yakan birgeni tuninasa masa suna da (handsome and gentle man)


Akoda yaushe na fito rako yara makaranta da safe sai mun hade dashi, haka kuma idan mundawo islamiya karfe shida sainaga wucewar sa

Duk da naji mutanan unguwarmu nacewa bashi da halaiyar kirki, wai shi mutum ne wanda Baya zama da mata ga dukan mata ga hana a shiga gidanshi ga auna abinci gashi baya gaisawa da kowa a unguwar tamu, balle ta kaishi ga yiwa wani mgn, gashi ba asan aikinshiba balantana asan asalisa.

Zan iya cewa tunda nadauki tsawan shekara daya da wata uku ina kai kainaina makaranta sau biyu muke hadewa dashi amma ko kainaina bai taba yimasu mgnba balle daga hannu

Amma duk da wannan halaiyyar tasa ni birge ni yake km bana gani laifinsa, ganinake har yanzu bai samu mace ta gariba, duk da ance mata uku yan aura yana sake, wasu ko shekara ma basa yi, harda mai wata uku amaryarsa ta karshe

Wani al'amari dake daure man kai shin laifin matansa ne ko ko nashi?
kullum sai nayi mgnr mutumin a zuciyata zai kai sau goma arana, amnma km na tabbatar ni ba sonsa nakeba inade sha'awar arayuwarsa ne kawai ,

Wani abida yake damuna shine dana taho hanya inde ban ganshiba to ranar nakan samu kaina bani da sukuni har sai yamma tayi naganshi,
Inko ranar Alhamis ce Nadinga duba agogo kenan domin Inca lokacin wucewarshi, ko ta tagar folon babanmu ne.

Nikadai a hanyar dawowa gida nake wannan tunanin. Bayan nakai yara makaranta

Loading..................


Takuce
*maman sadiq*
[2/15, 5:11 PM] Maman Sadiq=?K? *SAKE*
=???=???=???=???=???=???=???=???
*LITTAFIN MARYAM K MASHI*

Writing by *Maman Sadiq*
Dedicated to
Marcy Novels


Bismillahi Rahamanurrahim

Book 1

Typing.......... 5?
Nayj Allah wadar da dinkunana, gashi nariga da namayar da kayana hk, sai na sallahna ne kawai ban maidaba hk ba,

Nadauki kayana nayi ina tafe inajin kunya tamkar dukka asibitin ne suka ganni

Ina isa daki natar da kayan dana baro cikin but din motarshi zube a kasa, nan ma sai mamaki yakamani, ina ajiyewa Alh. Ya'u na tmbyta, " ke wai waye wannan mutumin na dazu, yanzuma kinga shiya kawo wa innan kayan tare kukajene?

Har natafiya yace inzo ya kaini in dauko tunda sauri ake, "ina kika sanshi?" Anan bayan layinmu yake, kan kwana, daga ciki aka ce "waya ce"?, " nima hk naji Ana fadi, yayi shiru. Nikuma na wuce gadan da mama take kwance sumi-sumi na lekata tana ta barci.

Wajen shidda na yamma duk akayi kora, lkc yayi da za'abar mara lpy yahuta, domin lkcn ziyara ya wuce, anan akace in zauna indinga kula da mama sbd aike, mama karima itake jinyarta ganin duk kowa ya tafi km hklina ya kwanta tunda naga mama ta farko lpy, sai nashiga wanka, dama nima da kayana a kulle na dauko danaje gida.

Nagama shiryawa sai kawai naji sallama, daga kan da zanyi sai naga Alh. Nura da wasu mata nurse biyu a bayanshi, yana shigowa bai kalli inda nake ba, sai da ya wuce wajan mama ya gaisheta tukuna, nan naji yace wadannan nurse din sudinga kula da mama yayarsa ce, amma da harshen turanci, sannan yayi mata yajiki, ta amsa da sauki, ya juyo wajen mama karima, ya gaisheta, bai ce mani komiba, yajuya yatafi har ya kai kofa ya juyo yace.

"Mutum biyu dama ke kwana, ". "a'a doctor Deen ne yace a barta ita ta kwana sbd ta taimakawa mai jinyar"yace okay, yafice abunshi,

Azuciyata nace lallai mutumin nan bamma san kowane suna zsnkirashi dashiba, miskili, ko mai jiji da kai, ko mai wulakanci, amma sai naji na kasa samashi ko daya daga ciki, tunda ni komi y ayi burgeni yake yi, balle ma yanzu dana san zakin muryarshi, sai dai Abu daya yanzu km dake damuna, kunyarshi da nake ji, tunda na gane ya gane mani saman mamana.

' ' ' ' ' ' ' '

Kwananmu goma a asibitin nan, amma mama ta samu sauki sosai, sbd har ta fara koyan tafiya kwana biyu da suka wuce, ciwon mama kuwa shine tayifot (typhoid) fever ce ta tsinka mata yan hanji, shine aka yi mata aiki akai, wannan dalilin yasa dole sai mun jima a asibitin, ba kmr sauran ragowar yan operation dasuke kwana bakwai, wasu uku ma, amma abinda ya daure man kai shine tunda akace doctor Deen zai dinga duba mama har yau bai taba zuwaba, saidai kullum likitoci zasuzo su dubata, tmbyr danake ma kaina kuwa itace ko ciki likitocin nan doctor Deen din yake?

Ban taba tmbyr kowa ba, sbd bani da yawan tmby sosai,

Namike nafita waje domin in dan yawata a cikin asibitin sbd na gaji da zama waje daya, ga jama'a yan dubiya naga zuwa sbd yamma tayi

Cikin natsuwa nike tafiya har na zagaya bayan dakunan mu, na isa wajen wani dan daji da yan fulawoyi masu kyau, ina nazarin wajen da zan zauna na hango wasu kujeru guda biyu na roba masu kalal koraye ( Green) , cikin farin ciki na, naja daya bazauna na zauna daura kafafuwana kan daya, dan littafin da ke hannuna mai suna ( love scene) shina bude nafara karantaba.

Ni kaina na san nasamu awa daya har da mintuna a zaune, sai dai in na nisa da karatuna in daga kaina kadan in hangi cikin asibitin, domin inga meke farawa

Novel ne mai dauke da Kalaman nasa jiki yayi loushi, sannan yasa ka atake kaji kanason kayi saurayi , Wanda duk yanayin saurayin cikin littafin sai yake mani Kama da Alh. Nura saidai abu daya ya bambantasu, shi na cikin littafin yana da wasa, kodayake bansan Alh. Nura ba, nazo dai dai wata kalma wacce saurayin ke fadawa yarinyar

Nayi saurin lumshe idanuwana, wai nima ina kwaikwayo ta cikin littafin sai kawai naji mgn, "naje daki akace mani kin fita tundaxu, na taho nemanki, amna bansamu ganinkiba sai yanzu" wannan mgn ita tasa nai saurin bude idona, Alh. Nura ne tsaye, nayi saurin jan mayafina na gayara lillibina sosai, sannan na dauke kafata daga saman kujerar na mike naja tawa kujerar baya

Mai makon in zauna sai na rusuna na gaisheshi, ya amsa mani sannan yaja kujera ya zauna, kyau naga ya kara yimani balanta shigar da yayi ta kayatashi sosai, Green din shadda ce ta dinkin kwankwaso .

"Rumana kikace sunanki ko? "
"Kwananmu nawa a tare ai ya isa karike sunana, amma sai kadinga ce mani ke! Kamar yarka tafari"
Yayi dan murmushi, da bantaba ganin yayi hkn ba, atake sai murmushi ya kayatar da fuskarshi,
"To daga yau na rike sunan, yasa hannu a aljihu ya dauko gudi-gudi guda biyu, yamiko mani daya,
"Ga tsaraba na kawo maki"

Namika hannu biyu na karba tare da cewa Allah yasaka da alkhairi, yayi dan murmushi, muka yi shiru gaba daya, har na tsayin mintuna biyu, sai naga ya miko hannu
"Mugs littafin in ga zan iya karantawa"
Nayi alamun zan rufe inda na tsaya
"Don Allah kada ki rufe "
Na kalleshi
"Ko ban isa karantawa bane "?
Ni bance ba, na mika mashi harda rusunawa alamar girmamawa.

Nasan ni kaina zan ji kunyar wajan in har ya karanta, wannan ne yasa naja mayafina na rufe fuskata, ina kallanshi ta cikin mayafina, ya kalleni ya girgiza kai
"Kada kiyi tunanin abinda kika gani a littafin nan zai yiyyu, wlh ki sani
"Life is changing any moment " again life is like a shade "

Yayi shiru tare da dafe kanshi da hannuwanshi duka biyu,
"Rumana, kada ki yaudari kanki da abubuwan da ake rubutawa a littatafan ko da kuwa na Hausa ne ba novel ba, turanci, sbd kisani, some one to love you with all his heart, is difficult to come by "

A kan rubuta littatafan ne kawai sbd nishadantarwa, koyarwa, sanin me duniya take ciki, kyakkyawan zato ga rayuwa, da gyara kurakurai, yayi shiru tare da mayar da numfashi,
"Umma, kina da wani wanda kike so ne? "
Na girgiza kaina ta cikin mayafina
"Nima hk, bani da wadda nake so a rayuwata, ni kadai nike so ingama rayuwata har in mutu",
Nazame mayafina a hnkli na fito da fuskata na kalleshi sosai, Alhaji! Sbd me yasa kace hk,?
Bai bani amsaba sai dai yadaga kanshi sama ya zame ya gyara zama sosai, kanshi Ya kwanta bayan kujerar da yake zaune kmr me karanto wani abu asama, Sam ba son Alh. Nura nakeba, amna anan take sai naji zuciyata ta karya, ma'ana tausayinshi ya kamani

=???=???=???=???=???=???=???=???
To kubiyoni don jin me Alhaji Nura zai fada Rumana
Km me mata sukai mashi.



Loading.........
Takuce *Maman Sadiq*
[2/15, 5:11 PM] Maman Sadiq=?K? *SAKE*
=???=???=???=???=???=???=???=???
*LITTAFIN MARYAM K MASHI*

Writing by *Maman Sadiq*
Dedicated to *~Alkawari hausa novels~*

Bismillahi Rahamanurrahim

Book1

Typing.....2? 2?

*Wannan page din nakune Sumy b da Maman Nasser comments dinku yana kyau, ku yadda kuga dama da shi inkuso kar kiba kowa ya karanta* =??>??


Naji zaman shi Amma ban kara jin motsinshiba, wata zuciya tace indago inga ko lpy, wata kuwa tace lpy kalau, so yake ya janye hankalin.





"Rumana! Rumana!! Rumana!!! "
Ya maimaita sunana har sau uku acikin wata murya wadda zan iyacewa tayi kama da tausayawa, wani bangaren ku ta tayar da hnkln masoyi yasoka so na gaskiya kmr yadda nake wa likita.




Maimakon dago kaina da zanyi , kawai sai naji hawayena ne ke amsa kiranshi , tare da dik wani gashin jikina sbd ya tashi tsaye tmkr na gamu da abin tsoro.



Hannuwa naji yasa ya dagoni , Wanda naga ya kura mani ido alamun al'ajabin abin da ya gani a fuskata, maimakon yayign ko ya goge mani hawayen, sai dai naji yasa dan yatsansa tun daga goshina ya zanoshi har zuwa saman labbana, ya zagaye labbana da danyatsan nan, sannan naji yasa hannu yana tallaba kumatuna, tamkar wacce yaga ta kone a fuskarta.




Na samu najuyar da fuskata na girgiza kaina,
"Rumana zaki aureni, wlh! Wlh!! Wlh!!!, Inasonki kinsan dai ni ba yaro bane, nason so, nasan ki, ba km akanki nafarba, Amma wlh kece wadda zuciyata da gangar jikina tafiso , ki temaki rayuwata ta same ki a matsayi abokiyar firata".
Ya kura mani ido , sanna yaci gabada ,
"Amincewar ki nake so, Umma"
"Na! Na!!....."
Nakasa rasawa,
"(Just forget about what happened in the fast, and answer me)"
"Na amince"
Sai naga ya dan matsa kadan yasa hannu a aljihu, sai naga ya fito da zoben nan, yakama hannuna,
"yarda ki da amincewar ki shine zoben nan ya koma mazauninsa"
Na mika mashi hannuna ya kama dan yatsana, yasaka shi sannan ya sumbaci hannuna, kunya tasa nayi saurin dirawa cin koramar nan na ruga.



Ni dai nasan murnace kawai take dawainiya Dani, shikuwa da kmr yana jira , sai diro shima dakyar ya kamoni yana dariya
"Yanzu dai zomuje kirakani gida in tafi , wlh hankalina yakasu Kashi biyu, shekaran jiya alhamis nayi wa wata tsohuwa tiyata, wlh ba natsuwa a jikina nayi mata, kinga jiya km nataho nan wajen my sister, sbd inason in mayar da sunanta my wife, tunda nasamu gara in isa ga ceton rai, duk da dai ance doctor Deen baya kula da aikinsa, kinga yanzu zanji fadanki in kula da aikina"
Na harareshi,
"Kin gama dani ai tunda kinbani kyautar kanki, inma inkwanta ki takani, duk naji zan iya ,"
Na bata fuska nace
"Gobe fa lahadi"
"Sorry,wlh zan dawo cikin satin nan, ke ya kamata ma kikoma gida ma haka nan, koda yake nanfa yafi sakewa, ga dadi garin, zuwa zanyi ma in gina gida a bakin koramar nan, sbd naga kina sonta, kinga yazama tarihi kenan"
Mukayi dan murmushi, sannan ya kama hannuwana
" I promise to you I will come back tomorrow early in the morning".
" A'a, na yafe, inde kasaku lkc ka zo mu koma gida, in km Baba yace zai turo a tafi Dani shike nan kahuta"
Yayi dan shiru,
"Ai sai naga kmr Alhaji bai sona?,"
"Kaga bana son irin wa innan maganganun matan,"
"Na dai na"
Mu ka jera muka yafi.



' ' ' ' ' ' ' ' ' ' '
Ansa ranar bikina da doctor Deen , on 20_11_2004, yanzu yarage saura wata daya da kwana uku, gidanmu da yan uwana ba'a da zance sai na bikina shi kanshi likita, bashi da hira in yazo sai ta bikinmu, yabin yakan bani mamaki, sbd dokin da yake nunawa tamkar bai taba yin aure ba, shiya da yataba yin mata uku cir, saidai na taba yimashi mgnr sainaga ya bata rai harda yin fushin kwana uku, sai da na aika da takardar ban hkr tukunna.





Yana Zuwa da Jan kunena a ka fara na kada in kara yimashi irin wannan zancen, .



Lefena kuwa tuni yan Azare sun kawashi gidanmu akwatina ( Sonsonite) masu biyar akwatuna sai (Trousers) biyu , na ja kenan , sai ket daya,




Kaya kuwa kala arba'in da biyar komai da komai Banda jakunkuna da takalma da kayan shafa, su (Inner Ware's ( kuwa kmr na shiga kanti , haka rigunan barci, tun da aka kawo dasu daga Jandikko, sai suka Kona dakin Mama, sbd ita ta dinga hidimar Kai dinkuna, shi kanshi big brother sai da ya karbi biyar ya kaiwa wata nos ta dinko mani irin dinkunana, Wai yana sha'awarsu.






Hamsa ta kawo mani ziyara, domin taji ya za'ayi shirye_shiryen bikin mawa, kwananta biyi, sbd suna shirya in da za'ayi party, ita da Deen da kawayenmu su yahanazu , ranar da zata tafi ranar ya rage saura kwana goma sha hudu bikina, a ranar da yamma muka baro gidan su yahanazu, taje ne domin suyi sallama, da zumar tun saura sati daya zata dawo.




Bayan munyi sallama da yahanazu ne, da yan kaya a hannuna a leda, wanda Maman su yahanazu taba Hamsa , kamar dai yanda ta saba , yau kuwa har da dan saitin kofi da jok dinshi, da lemonta (Tang) da ta saba bata da tarkace dai iri na iyayenmu.




Mun taho a hanya muna ta hirar bikinmu , kmr ance daga kanki , sai na hango mutumin watani baya zaune a kofar gidansa , da singileti yau ma da jaridar nan a hannunsa yana karantawa ,




Sai dai yau sabanin na watannin baya , tunda yau kujeru biyi me da tebirinsu a tsakiya, ya daura kafafunshi a tebirin, Allah na gani mutumin nan na birgeni, sai a lkcn nayi tunanin ance fa nan wajan gidan doctor Deen yake , nayi tunanin wauta da shirme na da ban taba neman gidanshi ba, km addininmu ma ya hana ziyarar mijin da ba naka ba.



Kawai sai na kawar da zancan daga zuciyata, mu kawo dai dai saitin mutumin, da jaridar ta rufe fuskarshi Amma ta yau sabanin ta wancan watannin , tunda ta watan baya (Daily Trust) ce ta yanzun kuwa (New Nigerian) aka rubuta.




Kasa daurewa nayi sai da nayiwa Hamsa mgn,
"Hamsa kalli wancan mai karatun jaridar baya birgeki, km a fizge basa yi maki km da doctor Deen dina, duk da dai ba'a ganin fuskarshi",
Ta kalleshi ,
*Shegiya mai kalle kallen tsiya da mijinki fa yanzu",
"Ke kanki Hamsa'u kin San dai zuciyata ba canji, likita kawai take kauna, sbd hk ki sani so daban birgewa daban, ni har kinda ma naji na tsani shi ba gaira ba dan dalili, muyi saurin ma mu wuce inda ya ke, Ina ganin haramtacciyar tsoka koya....... "





Ban karisaba wata mata mai kyan gaske ta fito daga gidan farace Amma zamu iya ce mata yar shekara ashirin in ma rakai , kida yake fararan mutane ba'a gane gaskiyar shekarunsu balle ma masu jiki mai kyau, atamfar jikinta ma Ina da irinta a lefena , na kura mata ido sai naga har dinkin ma iri daya ne, acikin Wanda likita ya Kai mani dinki ne, kowa kuwa sai ya yaba dashi.




Faranti ne hannunta da lemo a jok Wanda ba zan iya gane ko wane irin lemo bane ba, ta ajiye a saman tebirin ta tsiyayo a kofi ta mikawa me karatun jaridar nan, atake suka birgeni , na aiyana araina hk zan dinga yiwa likita kwalliya in hada masa lemo idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login