Showing 9001 words to 12000 words out of 22164 words

Chapter 4 - SAKE Book 1 Hausa Novels By Maryam K. Mashi.doc

8?
' ' ' ' ' ' ' '
Tare aka kwance mana dinki nida mama, wanda zan iya cewa bayan kwanaki bakwai kenan, doctor Nura kuwa sai dai muce Allah yasa masa da alkhairi, sbd kullum yazo dubamu sau uku sau hudu, wani lkcnma har sha dayan dare sai ka ganshi, duk da zan iya cewa dama halaiyarsa ce, tun kafin hk ta faru,

Likita Nura yace a fara koya mani tafiya sbd kafata ta saki, kulsum diyar baba mahadi ita ta kamani muna zagayawa a hnkli ina dingisa kafar har dakin su mama sannan muka mike barandar gaban dakinmu.


Karfe shidda da rabi na yamma doctor yashigo, yasameni zaune abakin gadona da kufin shayi a hannuna ko dankwali babu a kaina, sai shigowarshi tasa na janyo dankwali na narufe gashin kaina da ya tattashi tsaye,

"Ya jiki," naji nace mani,
"Da sauki doctor, sai dai har yanzu ban iya taka kafar sosai "
"Dama zaki samu hk sai a hnkli zaki daina jin wannan "
"Yaushe za a sallami mama? "
"Muna sa ran nan da kwana bakwai ko biyar, shima dan an samu wannan matsalar, da tuni an sallameta "
Nayi shiru tare da tunanin wata tmbyr a raina gashi ban iya yimashi ita.


"Ni zan tafi gida, in samu in je in dan huta, na gaji da yawa"
"Sannu"
"Yauwa Umma ",
"Nifa mmki kake bani"
"Da akayi me? "
"In naji kana mgna"
"Wannan ma kamawa tayi, kema kina bani mmki"
"Nima danayi me"?
"Dakike yi mani mgna, dalilin kinsan ba mgn nakeba"
Nayi murmushi "ga shayi "
"Nakoshi nima yanzun zanje gida in dansamu abinda zanci ",
"Mhm! Kwai nace, shikuma yajuya tare da yiman sallama.

A cikin barcina naji mgna sama sama na dauka ko mafarki nake, amma dana bude ido sai na tabbatar mgna ce, na bude idanuwana a hnkli sai naga doctor a tsaye suna mgna da me jinyata, wannan abu yabani mmki, mmkin da yasa nakasa mgn sai da na waiga na kalli agogon dake saman tebur gefen gadona.

Karfe daya da mintuna hudu, har zan jefawa kaina tambayoyi, sai nai tunanin kowani aikine yataso mashi cikin wannan lkcin, tunda su aikinsu dama bashi da lkci, da wannan tunani nai saurin sakin fuskata na tashi zaune, tare da mgn irin ta wanda yatashi daga barci.


"Doctor dawowa kayi? "Ya amsa mani da aikine yataso mashi cikin daren nan, shine da ya gama ya biyo ya dubamu ni da mama, nayi murmushi,
nayi yar dibara janyo zani na lullube jikina dashi sbd wani kallo danaga yana yimani, duk dana san rigar baccin mai duhuce tunda riga da wando ne masu gajeran hannu kmr (T shirt) masu laushin gaske, amma nasan kirjina zai iya jan hnklin mai kallona, tunda Allah ya hore mani na fulani dayawa, to balle a gansu a (T. Shirt) mai bayyanar da suffar jiki.

Girgiza kanshi yayi yace mana sai da safe, muka amsa mashi, sannan ya yi gaba, wai sai naji na kasa komawa barci, sbd tunani doctor Nura (hand some man), sbd ni nakasa yarda in kirashi da wani suna, shin ko son Doctor nake yi? Tmbyr da nayi ma kaina kenan lailai ina son Doctor, amma km shi yakasa fitowa ya nuna mani zahirin abinda ke zuciyarsa.

Shi sona yake, ko kuwa kwakwace kwai irin ta likitocin da suka kware ga aikinsu? Wai sai gani har safe in baya ga tunanin mgnr shi, yanda yake gudanar da harkokinshi cikin natsuwa, lallashin da yake yi mani in ya zo ya tarar ina kuka murmushinsa, da sauran abubuwan da yakanyi, wadanda suke burgeni.

' ' ' ' ' ' ' '
Yau lahadi wacce tayi dai dai da (20-6-2004) wacce tazo daidai da kwananmu goma da sallamowa daga asibiti, dagani har mamata, wanda zan iya cewa tare muke kara jinya da ita, amma gara ni da ita, tunda ina fita rakiya, kadan km yarage in idasa taka kafata.


Doctor kuwa kullum sai tazo gaishemu, safe da yamma, tare da karasa ma mama allurarta, yau ma yazo da yamma yayiwa mama allura, sai nashiga gaisheshi a falan Babanmu, na sameshi zaune a kasa, da kofin ruwa a hannunshi.


Inayi sallama gabana na faduwa, amma na shiga na zauna nesa dashi, tare da mika gaisuwa ta musamman, yayi man ya kafa, da ya me jiki, na amsa da duk mun samu sauki,
"Matso sosai inga kafar taki"
Bance komiba na matsa tare da mika mashi kafar, dora hannun dayayi a kafata, yayi dai dai da faduwar gaban da naji ya dirar mani cikin sakan daya.


"Tayi sauki, amma na gaya maki kada ki dinga yawaita samata ruwa "
"Ai bana ma aiki har yanzu, ko wanka zanyi sai na dora leda akafar, gudun kar kayi mani fada",
,yasaki kafar
"Kina tsoran fadane? "
Na daga kaina alamar E, ya kalleni sai muka hada ido dashi, nayi saurin kawar da idona, Ummi tashigo da gudu, nayi saurin daga kaina, Aunty ance.......
"Koma kiyi sallama ki gaida mutane"
Ta koma da baya sannan tayi sallama, ina jinshi ya amsa, sannan ta gaisheshi,
"Aunty dama yaya salim ne yana dakin mama yace akiraki" na sunkuyar da kaina kamin inyi mgn, doctor Nura yace tace ganinan zuwa tace to, sannan ya juyo gareni yace
"Kitashi kije ni zantafi, dama nakirakine domin indiba ci gaban kafar takine, km Alhmdllh "
Yamike tsaye wanda haka yayi dai dai da sallamar salim cikin girmamawa da natsuwa suka baiwa juna hannu, salim yace
"Ya kafar tatane doctor? "
"Da sauki sosai amma duk da hk sai an kara mata allurar (procaine) ko biyu ce, sbd naga wajan dinkin yayi ja, ina jin yawan takata take yi sosai,,ni zan tafi sai an kwana biyu, kasamu allurara ayimata sau biyu sbd zanyi tafiya, bazan dawoba, inaga zata daukeni wata daya koma biyu".


Nan take naji jikina yayi sanyi, shin likita ko baya sona ne, ni kadai nake ta haukana?
"Yaushe kenan zakayi tafiyar? " inji salim kmr yasan tmbyr dake zuciyata kenan
"Gobe da asuba in Allah ya kaimu ",
Nace amin a zuciyata, sannan ya juyo ya kalleni,
"To Ummu Rumana Allah ya baku lpy, ki kiyaye sosai dan Allah"


Na daga kaina, wanda manufata shine na amsa mashi, na mike a hankali, na waigo na cewa salim ina zuwa in dan taka wa doctor, har muka isa bakin kofar gida ba wanda yayi mgn har zai fita, sainaga ya tsaya, tare da cire gilashin da ke fuskarshi, yayi minti daya yana wasa dashi, sannan naji ya fara mgn,.
"Insha Allahu banzan wuce wata dayaba, kikula sosai dan Allah, "
Cikin wani yanayi na kamar wacce zatayi kuka na dago da kaina, hkn yayi dai dai da dago kan shi da yayi, muka hada ido dashi, sunkuyar da kai nayi tare da saurin yin mgn
"Sai ka dawo, Allah ya tsareka ya kiyaye hanya, nadanyi shiru, sannan na ci gaba, amma na san kamin ka dawo munji sauki sosai, koma ince mun warke, kulawar da kayi damu kuwa, saidai ince zan sakaka a addu'a Allah ya taimaka maka akan abubuwan Alherin da kasa a gaba.
Na mayar da numfashina, mun gode Allah yasaka da Alheri, sai ince sai ka dawo ko doctor ",
Na juya na fara tafiya cikin dan gyass s kafata mai ciwo, a tunanina zanji yayi mani mgn, amma har nakai kofar shiga cikin gida banji ko gyaran murya yayiba.

Wannan abu kuwa yayi mani ciwo wanda naji tamkar in sa kuka a wajan, amma sai nayi tunani da cewa nifa macece, kuma yar gidan mutunci, wannan tunanin yasa na dake, amma duk da hk sai da nadafa kofar shiga na juyo na kalleshi yana tsaye yana kallona.



Da naga yayi saurin mayar da gilashin hannunshi, nayi zatan wata mgn zai yi mani, amma sai naga kawai ya dago hannunsa duka biyu yana mani alamar nayi kokari akan tafiyar da nayi,.


Shin haushi ne ya kamani ko takaici ko kuwa kunya? Ni dai bazan iya bayar da amsa ko daya ba, sai nayi wani abu daya, shine bansan lkcin dana harareshi ba, na shige gida, jingina da bangon kofar nayi sbd wani yanayi tashin hankali da ya dirar mani a zuciyata, na lumshe idanuna, wanda manufata ko zanji sanyi a zuciyata,

Sam ni hnklina yatafi ga tunani me zanyi yanzu, wanda kwata kwata nasan bazan iya tunano komiba, wata irin firgita da nayi cikin sakan daya, ita tasa nayi saurin bude idanuna, dalilin yin ta kuwa, shine ji hannu nayi a fuskata ana goge mani wani ruwa mai kama da hawaye,.


Loading.........
Takuce *Maman Sadiq*
[2/15, 5:11 PM] Maman Sadiq=?K? *SAKE*
=???=???=???=???=???=???=???=???
*LITTAFIN MARYAM K MASHI*

Writing by *Maman Sadiq*
Dedicated to
Marcy Novels

Bismillahi Rahamanurrahim

Book 1
Typing...... =??
Ni kaina nasan nayi karya inde nace muku yanzu bana tuna doctor, amma nasan komi ya rage mani, tunda sai in yini wani lokacin ban tuna doctor ba wani lkcn har in kwana in tashi ban tuna shiba, shima ba ina tunashi don ya aureni ba, ko ina son ganinshi,
Kawai ina tunashi ne don alkharin da yayima dakuma abinda yafaru a asibiti wadanda har abada bazan taba mantasuba.

Nasamu kwanaki arba'in da takwas kenan banga koda motar doctor ban ganiba kuma ban damuba, ba kamar watannin da suka wuceba, na tabbata addu'ar tace ta karbu, dama kuwa nayitane akan Allah ya yayeman son doctor inde ba alkhairi bane arayuwata,


Kafata babu inda banzuwa da ita zan iya cewa na warke kwata kwata, haka ma mamata yanzu hk tasamu sauki sOsai, bacin anyi hutu da ni zancigaba da kai kainaina makaranta.

Yau takama ranar asabar zan iya cewa ranar hutun ma'aikat, wannan rana kuwa tazo man mai farin ciki, sbd zuwan aminiyata Hamsa'u Sagir wacce take karatu a poly kaduna, bani da wata Aminiya a makaranta sai Hamsa wannan yasa da hira tayi dadi nakwashe lbr doctor Nura na fada mata, a lkcn nakai karshe ne hawaye suka tsayayo a kumatuna, Hamsa ta kamma hannuwana, cikin nuna tausayawa sannan tafara mgn cikin laushin murya.

Ruma Almu me zaihana ki gaya mashi cewa kina son shi, amma ni ganina yanzu duk shirme kike yi tunda bai sani ba,
"To inama zan ganshi yanzu tunda yayi tafiya",
"In yadawo daga tafiyar, nayi imani zaizo wajanki",
"Haba Hamsa, kina ganin, mutumin da yasan number wayar gidan mu, amma bai taba kiraba yace yana gaishemu ba nida mama, alhalin yasan bamu da lpy ya barmu, ke kina tunanin da yana sona ko dan yayane, ai da kota waya ne nagane",

"To ke km sai ki zauna da ciwon da baya warkewa a zuciyarki, har sai yayi aure, ko an matsanta miki da auran Salim, kizo kina dana sani, kinga ke in baki iyawa ni ina iyawa, bari in rubuta maki takarda ki ajiye in yazo kibashi in jini",

"Kice masa me? Ina sonshi, ko yazo ya aureni? Haba Hamsa'u, ai duk inda akasan mace a Santa da kunya da rike mutuncinta, wlh ko sanadiyar ciwon sonshi zai kaini lahira ba zantaba iya bude bakina ko sako a rubuce ba in gaya mashi, na gwammace na matu. Kina tunani ba na zubar da mutuncina ba dana iyayena, koda kuwa ace yace yana sona zai aureni, Haba Hamsa'u ko a al'adarmu ta bahaushe wannan ma abin kunya ne babba",
"Ke wai sai Kice abin kunya, wlh Umma Almustapha abinda ake yayi ne yanzu mace tace tanason namiji da yayi mata, shine wayewar in baki saniba banza kawai, "
"Wlh na yarda ki kirani da jahila in har sai nayi hk nike wayayyiya haba.... ",
"To zauna nan a aura maki wanda baki so, ke kije manyan makarantu kiga wayewa",
"Au sai kace kana son namiji shine kacika wayayye ", nayi shiru tare da girgiza kaina cikin jimamin da tausayawa kaina, Hamsa'u Sagir nasan ina son doctor Nura so na hakika, wanda bansan lkcn da nayi( *SAKE*) Ya shigeman cikin zuciya ba, amma wlh bazan iya nuna mashiba balle ta kaini da sakin bakina in ce mashi ina sonshi"
Nayi tsoki wlh tsaya in baki shawara, mazan yanzu bafa irin iyayenmu bane ba, wa inda suka san darajar mace, kiyi tunani ahaka zasu gammu a hanya suke mana in bakeba sai rijiya mai kwalebani, amma da zanran sun same ka daki rantse baku bata nuna ma juna soba, ganinku kawai kukayi kuna aure,
Haba Hamsa'u inaga kace masu kana so su wlh! Wlh!! Wlh!!! Wula kanta kaine wannan kuma dama In muna hira da mamanmu tana cewa gara mace ta auri wanda sonshi yafi nata tawa, ba wanda sonta yafi nata yawaba,
"Hamsa'u zan iya hakuri in auri salim wata kila shine alkhairi a gareni ",

"Ni kin dameni da surutu, ni nace Kice kina son shi, ni dai ra'ayina zanbi yanzu hk naga wanda yayimani zanje in gabatar da kaina a gareshi, sbd bazan iya auran hakuri biyu ba "
"Meye kuma Lauren hakuri biyu "?
"To yace yana sona in hakura in aure shi badan ina son shiba inje kuma ya wulakantani inta zaman hakuri, kiga ai yazama hakuri biyu,gara zaman hkr daya, tunda ina sonshi dayayi man wulakanci sai in shanye abina",

Nayi dariya, ni tashi muyi sallah la'asar ko munje gidansu yahanasu ni dai (What I believe), idan Nura mijina ne Allah zai sa mashi sona ya firta da bakinshi cewa yana sona har muyi aure, inkuwa vs mijina bane ba, dole inyi hkr in Auri mijina koma shi waye,
"Yan mgn dai sunce a bari ya huce shi ke kawo rabon wani, "
"Naji ni dai,Nura a yau din nan ma ya ga damar ya auri mata hudu ko a kaina tunda ba mijina bane ba shi, nima ina zaune nawa mijin zai zo har gida ya aureni, na mike na shige vandaki, sbd maganganun Hamsa'u sun fara bata man rai,

Acikin nishadi da natsuwa muke tafiya idan ka hango mu, ni da Hamsa'u da yahanasu yar rakiya, muna shanyo kwanar wacce daga ita sai ta gidanmu, watau bayan gidanmu kenan sai naji gabana na wani mugun faduwa, ban dai gayawa su yahanasu ba, wadda taki komawa abinka da an dade ba a haduba, munkai minti talatin muna tsaye an hirar yaushe gamo, sannan muka yi sallama da ita wanda ni na matsanta ayi sallamar sbd faduwar gaban da nike yi ta karu sosai

Muna tafe muna hira kamar kar mu rabu, tundaga dan nesa na hango wani mutumi zaune a gaban barandar gidanshi akan farar kujera ta roba sanye yake da singlet da dogon wando shiya burgeni, duk da ba a ganin fuskarshi sbd yarefata da jaridar dake hannunsa mai suna (Daily Trust).

Har muka wuce banga fuskarshi ba, mutumin da yafama man ciwon da ke zuciyata na rashin ganin doctor Nura, balle har inyi tunanin samunshi, hawaye naji sun tsiyayo mani a kumatuna, nayi sauri na gogesu gudun kada Hamsa'u Sagir tagani ta cigaba dayi mani tsegumin tsiya, har tasha na rakata, mukarabu cikin son juna.


Aiki fa sai yazame mani sabo tafiya Hamsa, sbd ko motsi nayi sai likita ya fado mani a zuciyata, hudubar Hamsa kuwa sai yawo take mani a kwakwalwata, lallai in har na aikata hudubar Hamsa zan iya samun likita, to idan naje na gaya mashi kuma yace shi bayasona fa? Kinga na zubarwa iyayena da mutuncinsu.

Har gari yawaye idanuwana biyu, narasa abinda ke yi mani dadi a rayuwata, wannan abun ne da yayi mani yawa akai yasa na yanke hukuncin in hada kayana in tafi kyauyen su babanmu, dama yayi mani alkawarin duk lokacin da na tashi zuwa in tambyeshi zai barni, wannan tunanin shiyasa naji sanyi a zuciyata.

Bayan Nagama aikin komi, na gida sannan naje na fadama mamata, cewa ina son zuwa garinsu babanmu, m???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ama tace mani inyi hkr gobe babanmu zai dawo, in ya dawo sai in tambayeshi.

Karfe daya da minti goma na rana na isa garin jandikko, kauyen jandikko kauyene na bakaken fulani wanda inka hango su daga nesa, sai kace bakaken buzayene, kauyen jandikko shine garin mahaifinmu wanda karatu yakawoshi katsina daga nan km bai komaba har sai da ya kammala diploma mgnr da nike yi yanzu shekara arba'in da hudu kenan,.

Mahaifinmu Alh. Almustapha, wanda akafi sani da Alh. Almu, mutum ne dattijo dan kimanin shekara hamsin da hudu zuwa da biyar, kauyen jandikko kauyene wanda yake a karkashin karamar hukumar MASHI, mukan je da Babanmu duk bayan yan lokuta, duk da garin irin tsakiyar dajin nan yake wanda korama ta sakashi a tsakiya, sannan km gasu manoma, km makiyaya,.

Tun a hanyar shiga garin na dinga sha'awar yanayin garin, badan komiba sbd korayen ganyayyaki da suka bazu a cikin dajin, duk da muna iya cewa yanayin farkon damuna sbd shukar mutane da tafara tsayin zakara.


Murna kuwa wajen mutan gidan sai ka gani duk da dama gidan namu ma iya cewa gidan gandu, tunda mutane ne sunkai talatin a cikin gidan wasu da matansu wasu kuwa samarine, amma km duk su yan uwan Babanmu ne na jini, tunda kuwa uwa daya uba daya suke harsu goma ragowar kuwa matansu da ysyansu ne,


Kubiyoni don jin yazata kasance a kauyen jandikko.......


Loading.........
Takuce *Maman Sadiq*
[2/15, 5:11 PM] Maman Sadiq=?K? *SAKE*
=???=???=???=???=???=???=???=???
*LITTAFIN MARYAM K MASHI*


Written by *Maman Sadiq*
Dedicated to Marcy novels


Bismillahi Rahamanurrahim

Book 1

Typing......1? 7?
Na dansa tafikan hannayena na rufe fuskata ,sannan na daga mashi kaina,
"Banason irin wannan amsar, da baki nake son kiyi mani magana"
"Eh, Ina,sonsa "
"Duk cikin samarinki shi kadai kikafi so"?
"Eh, ni dama bana bayar da fiskar azo gidanmu"
"Saboda me?"
"Babanmu ne baya so",
"To ya akayi salim yake zuwa wajanki?"
"Shima kafin yafara zuwa wajena saida iyayensa suka tambayi izini a wajan Babanmu"
"To yanzu shi zaki aura kenan?"
Na daga mashi kaina
"Nace bana son irin wannan amsar,da baki nake maki magana, da baki nake son ki bani amsa"
"Eh, shi zan aura"
"Kina sonsa kmr yadda kike sona a matsayina na big brother dinki?"
"Eh, Ina sonsa"
"Son wa yafi yawa ni dashi?"
"Kai tunda kai yaya nane ,shi km mijina ,kaga ana sake miji, amma ba'a sake dan uwa ko yaka gani?"
"Haka ne, amma yanzu kika samu wani saurayin yace zai aureki , sai kiji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login