Showing 12001 words to 15000 words out of 22164 words

Chapter 5 - SAKE Book 1 Hausa Novels By Maryam K. Mashi.doc

sonshi yayi dai dai da wanda kike yi mani a matsayina na yayanki , zaki iya auranshi ?"
"Eh mana, inhar gidanmu sun amince da in aureshi ,sannan km mutumin kirki ne dan mutunci kamar......
Nayi shiru daga nan,
"Kamar wa?"
"Kamar shi Salim din"
Ya dan daga kai yana kalle kalle tamkar yana kallan masu noma su Adda
"Yau nike son komawa , sbd ina dawani babban aiki a gabana , na riga km na farashi kada inyi *SAKE* ya kubuce mani, ina ganin km alherine gaba dayanmu "
" nomanka fa?"
"Zanyi in na dawo"
"Yaushe zaka dawo ?"
"Tunda nace zandawo to ki yarda kawai"


Ya kalli agogon dake hannunshi ,
"kin ga yanzu goma da kwata, au banma tambayeki ba yaushe kuke koma gida?"
"Wajen sha biyu ko karfe biyu in dai in da ba rana , in da rana sha biyu "
"To bari in bari a tashi tukunna , gudun kada su dauka wani abu ya faru"
"Kamar kasan maganar da zanyi maka kenan"



Gaskiya Doctor ya kara shiga raina sosai , balle yanda naga ya samu karbuwa sosai a wajansu baffa surbajo.


Karfe hudu na yamma, mu kayi tsatstsaye a kofar gida kmr wadanda aka yiwa mutuwa nan kuwa rakiya mukayo wa likita zai koma gida ,bayan duk angama sallama da godiyar zuwanshi , shima yayi godiyar tsarabar da yasha,irinta kauye.


Wani abun dadi da murna km , sai ya bude bayan motarshi da take lillibe da rigarta , yace su dambo su kwashe kayan cikin but din sukai cikin gida tsarabarshi , gaskiya naji dadi km nayi mmkin tsaraba, amma har a kwana a yini baiyi ko hirarsu ba



Buhun shinkafa ne da doya ya kawo wa su baffa surbajo, bayan ya zauna a mazaunin direba ne na zo na sunkuyo ta taga domin yin sallama , abun mmki sai muka dinga murmushi daga ni har shi , sannan nayi karfin halin nace masa ,
"Mun gode Allah yabar zuminci saika dawo "
Yayi murmushi mai bayar da ma'ana biyu ,tausayi da takaici ,sannan yace
"Bazan dade ba insha Allahu zan dawo "
Sannan ya tashi motar


Tamkar sakarkaru hk muka yi tsaye a kofar gida har saida muka daina ganin motarsa, wani abun ban haushi kuwa sai naji alamun hawaye a fuskata, nayi dubara na goge gudun kada wani ya gani,


Duk kwanakin nan da nayi bayan tafiyar likita said inji kmr bani da lpy, duk da nasan hnkl gidan gaba daya ba a kwance yake ba , sbd kwana biyu kenan da kwanciyar baffa surbajo, yana fama da zazzabin damina


Babu sake saken da zuciyata bataraya mani ba na in likita yadawo infito fili in fada masa cewa ina sonshi , amma wani hanzari ba guda ba shine kunya da tunanin darajar da Allah yayi mani a matsayina na mace , ace duk nayi fatali dasu sbd son zuciya , wannan tunani shi yake hanani aikita komi balle inyi tunanin mata nawa ya rabu dasu , wata kila duk shi ya gansu yace yana so balle nida na rokeshi ya aure ni



Wannan tunani har yau dashi nake kwana nake tashi amma har yau naki amincewa da abinda zuciyata ke raya mani,abu daya danasawa zuciyata shine in dage da addu'a itace takobin mumini, haka aka yi kuwa .



*in naga comment dayawa gobe Insha Allahu inyi maku typing, inko babu dayawa sai bayan sati daya*=?
?=?
?=?
?


Loading.....,
Takuce *Maman Sadiq*
[2/15, 5:11 PM] Maman Sadiq=?K? *SAKE*
=???=???=???=???=???=???=???=???
*LITTAFIN MARYAM K MASHI*

Writing by *Maman Sadiq*
Dedicated to
Marcy Novels

Bismillahi Rahamanurrahim

Book 1

Typing.......... 2?
Ainihin sunana Ummu Rumana Almustapha, amma duk jama'a suna kirana da Rumana, mu bakwaine a gidan mu ina da yaya saifullahi wanda yake dalibine a polytechnic katsina sai dayan yayana sunansa Adamu amma Almustapha ake kiranshi dashi sbd yaci sunana mahaifin Babanmu, yana bautar kasa(NYSC) a fatagwal

Nikuma na kammala makarantar gabada primary a shekara da tawuce zan iya cewa harda wata hudu kenan a makarantar (federal kazaure) tunda nagama nakeso inci gaba da wata amma banana yahanani, nikuma gashi baba kula samari balle ayiman aure

Asalima Babanmu baya barinmu zance ganin haka yasa ko na sami saurayi na kanji tsoran nakawoshi gida sai idan yabiyo ni bansaniba

Cikin irinsune wani salim ya ke yawan zuwa wajena, shima saida yatambayi izinin zuwa wajan babana, amma har yanzu nakasa sakin jiki dashi dan ma na lura su baba na sonshi da tuni na san yarda zanyi na rabu dashi, amma km duk da HK idan yakwana hudu ko uku bai zoba sai inji duk banjin dadi, tunda shi mutum ne mai zuwa duk bayan kwana biyu

Mahaifinmu Alh. Almustapha sana'arsa shine yawo gari gari, matafiyine, wanda dan kwangilane da sauran yan huldodin gwamnati, yakan taba yar siyasa in lkc yazo, sai dai bai taba fitowa takarar wani abuba na mulki, yakan dai goyawa jama'arsa yan siyasa baya

Bawani babba bane ba amma zaikai shekara hamsin da haihuwa, wannan yanuna bai isa yin ritaye ba (retire), tunda yafi shekara sha hudu ya yin irin wannan sana'o in tun muna yara nasamu lbr wajen mahaifiyarmu kararshi akayi daga wajen aiki amma bada laifinshiba,

Ganin HK da mahaifinmu yayi yasa ya km yan sana'oinsa wanda a yanzu hk yana da wuraran buga bulone a garuruwa kmr katsina, Abuja, Lagos, Ibadan da Akwa Ibon, yakan dauki kawanaki da dama baya gida, sai ita mahaifiyarmu amma idan yadawo yana wuce sati biyu yana gida, sai dai in lkcn siyasa ne

Mamarmu ita kadaice wajen Babanmu mu bakwai ne agidanmu ina da kainai hudu, muhammadu ne ke biman sai sahir sai Aisha ana cemata ummi sai dan Karamin da ake goyo Hafiz

Ni kuwa zan iya kiran kaina da chocolate color gani mai dan Karamin jiki, jama'a da dama suna mamakin shejaruna da wannan Karamin jiki amma ina da diri mai kyau sbd irin jikinmu bature ke cewa (model) wannan sunan na bature dashi yan makarantarmu ke yiman lakani wai (Ruma model)

*Wannan kenan*

Ban tunkari ko inaba sai gidan makotanmu na gaba damu wanda zan iya cewa gida na bakwai a layinmu

Bawani abubane zai kaini gidan illa in gaya mata rashin lpyr mamarmu ko don musamu motar da zaikai mamarmu asibiti tunda direban da Babanmu yajiye don kai mamarmu unguwa bai zoba. Duk da na bakullum yake zuwaba sai randa zata fita take sawa asanar da shi

Kwana mukayi mama na suma ganin ni kadaice babba agidan shiyasa nafita inda Allah yatemakan mai mana aiki dake zaune agidanmu datijuwace

Acikin sauri naji karar tahowar mota nayi tunanin a bayana take. Daga kan da zanyi sai na ganta ashe a gabana ta bullo, bawani dalili amma sai naji gabana ya fadi danaga motar wannan kyakkyawan( hand some) din mutumin ne wanda naji ance sunanshi Alh. Nura

Wai sai naji nayi ma kaina tmby me yafito dashi yanzu shima? Mutumin da sai bakwai da kwata yake fitowa wani sa'in harda minti ashirin da biyar?

Nacigaba da tafiyata tunda nasan ba mai bani amsar tambayata sai shi nasan km bazan samuba. Mutumin da ko mgn bata taba hadani dashiba to balle ta kaiga yi masa tmby

Sam ban taba tunanin gaidashi ba tunda ance bai amsawa, bama akaceba tunda nagwada har sau biyu. Banda yan kannaina dasuke gaishe shi yaki amsawa

Ba wani zato naji tsawar da mota ban dago da kainaba nasan shi kadai ne me motar da ya taho duk layi, jin yayi mgn yasa na waigo cikin tsoro da ladabi na amsa mashi ke lpy naganki da safen nan ina yaranfa.

Loading..................

Takuce
*Maman Sadiq*
[2/15, 5:11 PM] Maman Sadiq=?K? *SAKE*
=???=???=???=???=???=???=???=???
*LITTAFIN MARYAM K MASHI*


Writing by *Maman Sadiq*
Dedicated to
Marcy Novels

. Bismillahi Rahamanurrahim

Book 1

Typing......... 1? 1?
Kawu Dikko, kawu Bello, kawu Halo, kawu gyado, kawu Baiti, kawu Sallau, kawu Badama, ragowar biyun kuwa matane, sai Babanmu wanda sunan sa na fulani Ja'e, kenan ya nuna mana kowa da sunansa na gaskiya, duk a yan dakin su Babanmu shine na uku agidan km shi Allah ya kadaddara zai yi karatun zamani dana arabiya, sanadiyar likema wani malamin gona, a wancan lkcn malamin gonar yanemi alfarman tafiya dashi cikin garin katsina domin karatu.


Kakanmu Alh. Surbajo sunanshi na gaskiya Adamu, wanda ya amince da atafi da Babanmu, tun yana dan shekara takwas, ashekarar kuwa anyi annobar fara ne duk ta bata amfanin gona, shine gwamnati ta tura malaman gona kauyuka da abin yashafa domin kaimasu taimakon gaggawa,.


Adda Rakiya kuwa itace mahaifiyarsu Babanmu,
Fasalin dakunan gidan duk irin dakunan nanne masu km da rumbuna, ma'ana bukkoki ko ince mai dorin sama na zana,


Rayuwar kauyen na burgeni. Dijama diyace ga baban yayansu Babanmu, wadda zan iyacewa itace tsarata, duk dana san na girmeta amma sbd rashin kawaye na maidar da dijama tamkar kawata, sbd duk gidan ita kadaice budurwa, ragowar yan mazane sai kuma kannanmu na nesa ma.


Banwani sha wahalar zaman garin ba sbd babanmu ya koya masu irin cin abincinmu sbd haka shi suke ci, amma duk da haka idan gari yawaye, vazasu fasa al'adarsuba shine a tatso sabuwar madarar shanu, asata a wuta a tafasa sai a gutsura ragowar tuwan da akayi da daddare, za a zuba ma kowa a kwarya, susa ludayi su shanye, wanda haka shine karya kumallansu,


Da dadi don dadi saidai rashin sabo balle wasu furanni masu ruwan foda (pink color) suke jefawa aciki, a tunanina shine matsayin sugansu, tunda in kana sha kana jin zaki a cikin km ba tare da an zuba suga ba,


Nasamu kwana goma sha biyu kenan a garin jandikko kullum safiya muna zuwa gona sbd lkcn yayi dai dai da noman farkon, amma sai muka wayi gari yau juma'a sunce ba za'a gonaba,
Ni na takura Dijama da cewa lallai sai munje gona yawo, dama mukan je yawo ni da ita, mu zauna jikin korama muna wasanni da rairayin saman inda muke zaune


wata irin annashuwa naji ta sauka a zuciyata, ni kaina nasan zuciyata tasamu natsuwa sai dai km kash har yau nakasa janye tunanin likita daga zuciyata,
Mayafin kaina nacire na likashi hudu nasa na zauna, wanda kafafuwana na zira a cikin koramar, duk da nasan ba zasu tabo ruwan dake gudanya a cikin taba.



Koramar bawai ruwane kwance a cikin taba a'a rairayi ne kwance a ciki, sai ruwa dake gudanya a rairayin kasan ruwan, wata isaka ta kada a hankali wadda dadinta yasa natuna ashe jiya da dare anyi ruwan sama,.



A gefena nashareshi da kyau kmr yadda nake kullum idan nazo gurin, na rubuta Doctor Nura da manya manyan baki, atake sai natuna da kwanciya ta asibiti ranar da zanfara taka kafata, a ranar yazo tunda safe yasani na dinga bin bango a hankali shi kuwa yana gefe na.
Bansan lkcn da kafata ta goceba na takata da karfi, nasaka wata irin kara na tafi wal zan fadi ban idasa faduwa kawai naji ajikin doctor, maimaikon yayi saurin dagoni, sai naji yasa hannunsa duka biyun yakara hadani da jikinsa, wata kunya ta kamani, adai dai lkcn da zafin ciwon ya sakeni na dago kaina naga hannayena makale a wuyansa , a take nake tambayar kaina rumgume likita nayi ko ya akayi?.
Ya dagoni "sannu"
Na dago da kaina na koma ina bin bango a hankali har na isa bakin gadona, ya iso ya tsugunna a gaba na kadan yace "kada kisami damuwa zaki taka a nan gaba kadan, mukan samu irin haka km suna takawa daga baya "
Nadafa kaina na kalleshi sai naga ya mike
"Sai anjima"
Na amsamishi da "to"din kada kai.



Nayi murmushi na sunkuyar da kaina ina kallon fuskata asaman ruwan dake wucewa, digar ruwa nagani nadago na kalli sama a tunanina giza_gizan dana gani a sama suna yawo ko sune suka fara saukar da ruwa, ina haka naji lema na tsiyaya a wuyana, nasa hannu nashafa, nadawo da yan yatsun a fuskata sai naji ashe tan ruwan ke tsiyaya, atake na amince da kukan zuci nake,.



Na mayar da numfashi afili nace
"I love him I really love him,"
najuya na kalli sunashi dake zane a jikin kasa hannu nasa na goge shi na koma na kalli sama, nafara mgn cikin natsuwa da hawaye masu zafi.


"Allah kai ka halicceni ka halicci sama da kasa, ka halicci giza_gazan dake yawo a sararin samaniya domin su zamo ado a gareta, dakuma tunasar damu cewa kaine me iko komai a kanmu, ya Allah kmr yadda kake sarrafani daka halitta, kake km sarrafa giza gizan dake yawo a sama, ya Allah ka sarrafa zuciyata tade san bawanka Nura, in har auren mu ba Alkhairi bane, inkuwa da alkhairi Allah ka sarrafa zuciyarshi da ta soni son da yafi nawa yawa, Allah kasa zuciyarshi da gangar jikinshi ta makance a sona da kaunata "

Inajin dan kwalin kaina ya fada bayana sbd daga kan da nayi yayi yawa sosai , wani iska mai karfi da sanyi ya ratsa mani jikina a inda gashin kaina ya dinga rausayawa, ma'ana iska na daukar saman gashina da dan wanda na sauko gefen fuskata domin ya zamo ado a gareni.



Ni kaina na baiwa kaina sha'awa na km birge kaina, nasha addu'ar danayi, jin yanda gashina ke kadawa na zare abinda na daure kan dashi (Ribbon) a nan nazama sa karya akan tare gashin kaina.


"Kawo in taya ki tare gashin"
Maganar da niji kenan wacce bazan iya cewa ga daga inda tafito ba, (Innalillahi wa inna ilaihir raji'un) nafada da karfi tare da firgita mai tsanani, a take fuskata ta kawo abu biyu.






Kuci gaba da biyoni don sani waye ya firgita Umma Rumana da kuma shin wanne abu biyu ne yakawo a fuskarta???????????




Loading..........
Takuce *Maman Sadiq*
[2/15, 5:11 PM] Maman Sadiq=?K? *SAKE*
=???=???=???=???=???=???=???=???
*LITTAFIN MARYAM K MASHI*


writing by *Maman Sadiq*
Dedicated to marcy novels


Bismillahi Rahamanurrahim

Book 1


Typing........ 1? 6?
*Eh gsky ban kyautaba, ni sam banyi wannan tunanin ba"
Haushi yabani kawai nayi gaba na dinga kiran Dijama kizo mu tafi
"Umma baki bani amsa mani ba "
Dijama tafito daga bayan wata katuwar bishiya harta dan ban tsoro hade da faduwar gaba gudun kada ace ta ganmu taje gida ta fadi a tmbyni ince shime ye nawa Aboki ko wa ko saurayi Wanda na san ni karya na keyi niba saurayi na bane ba.


A gona kuwa ba wanda likita bai sa dariya ba ,wai shi dole sai yayi noma,su likita an nade kafar wando da hannun riga,duk da dama rigar t- shirt wai gona zashi ,kunya daya aka bashi ,amma har Ahijjo sai da tawuce shi,wadda amaryar kawu dan auta ce (Kuyya).



Baffa sirbajo kuwa, dariya, dasu Adda, yadda su ke yi mashi tamkar dama sun sanshi tunda dadewa,bayan ya Kai rabi ne , nikuwa ina inuwa zaune, sai gashi ya taho hutawa, sai nishin gajiya yake yi, nadinga tuntsura mashi dariya harda hawaye tun kafin ma ya iso,da yake da dan nisa zuwa nishiyar ,.



Yana isowa ya dan dangware keyata,sannan ya fada saman tabarmar da nike zaune, nayi saurin tashi na miko mashi ruwa,ya tashi
"Yauwa my sister",wai wai wash",
"Lambo likita,sai kace bakai na gani ba ranar nan yanata faskare a kofar gidanshi ba,yanzu shine zaka langwabe",
"Naji tunda karyar taki tayi dadi",
Nayi saurin rufe fuska,
"Har naji kunya nayiwa likitana karya",
"Yayanki dai ko?"
Na girgiza kai ,
"Au me kike nufi ,don ban kawo maki matata ba,to tsaya inyi maki kamanninta,kinga dai tana da dan duhu kadan kamat fatar jikina ,sai dai ta ta tafi tawa kyau sannan akwai dan karamin jiki, ga iya kallo da idanuwan nan nata, gashi yar gajerace, tafiyarta ma abin kallo ce , Kai har kin tunano mani ita, bari ma in tashi in tafi gida, kada tayi missing dina da yawa , daga na zo zuminci wajan sister ta.


"Ke na ma manta bamuyi zancan amaryata ba, wacce Adda tace zata bani dana dawo , kinsan sister"
Nace
"Ina jinka"
"Bazan dawo garin nanba sai na baiyanar da kaina ga iyayen amaryata, sai izo muku da albishir kawai"
"Kai in banda abinka bakaga yarinya ba balle ka san iyayenta har kaje gaisheta "
"Zauna nan dai tun yaushe na sansu, Adda fa ta kaini yau da asuba , har muka zauna tabarma daya ta bani ruwa nasha mai sanyi mai dadi ,"
Ya daga ruwan hannunsa ya kurba
"Kinga irin wannan ne ma ruwan mai dadin gaske ,inga Shima wannan Dan na masoyiyar kanwata ne shi yasa yayi mani zaki tamkar sugar kika zuba mani a ciki, kai I LOVE YOU MY LITTLE SISTER".
"Do yo love me kema, a matsayina na big brother dinki , nayi saurin cewa
"No I don't love you,"
Nanfa har wajen sau uku ina girgiza Kai daga tsugunne kamar mai jin wakar da take so , har da wani lumshe idanuwa, ya rike kaina
"Rimana zan can gaskiya "
Kafin ya kara wata kalmar har naji wani sanyi a zuciyata sbd nasan na samu big brother a hannuna.



Nayi shiru inajin abinda zai fada , sai naji ya cigaba
"Ki gaya mani gaskiya ba wasa, Do you love me as your elder"
Nayi shiru ina mamakin shi , shi da gaske yake zuminci ba son aure ba,
"Please Umma",
Na daga kaina yayi murmushi
"Yauwa yar kanwata nagode, amma tsaya (Remain one thing) kiyi mani alkawarin sakin jiki dani tamkar ciki daya muka fito"
Nayi murmushi
"Likita ke nan"
"Ni ba likita sunana ba,Ni sunana big brother,likitan ki doctor Deen ko ba haka ba?"
"Eh,to, zan iya cewa haka ,amma kasan wani abu , har muka gama zaman asibiti ban taba gani doctor Deen din nan ba ,amma gaskiya bashi da kula da aikinsa , amma har naji mutane na ta kurantashi".


Na gyara zamana sosai
"Wallahi ina son inga wannan doctor Deen din, amma har yau ban ganshiba "
"Shin ko kina sonshi ?"
"Banji abida kace ba "
"Ko zaki aure shine?"
"Wlh kama bani dariya , daga inason ganinshi sai zancen aure , to nama fasa, bani son ganinshi, kadama kaje ka hadani da Salim",
"Au Salim na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login