Showing 18001 words to 21000 words out of 22164 words

Chapter 7 - SAKE Book 1 Hausa Novels By Maryam K. Mashi.doc

ba hk ake wa yaro ba, yanzu ka bar mani mgnr a hannuna nasan marakin dauka, ke tashi ki je , ki daina kuka kinji kilo"
Na Mike sumi-sumi na fice daga dakin Baffa.




Tunda na fita naje na shige kuryar dakin Adda na hau kuka na ni har yanzun na kasa hada zancan Baba yatafi dai dai ballantana ma in gane me yake nufi, sai dai nanata maganganunsa da ni ke yi a zuciyata,Wanda ba zan iya fadar adadi ba.




Wata murya na dinga jiyowa sama sama kmr nasan mai ita , Wanda zan iya cewa na samu kusan awa biyu a kwance . Dijama da sauran mutannan gidan sun shigo sunyi mani tmbyr duniya amma nakasa basu amsar komi tunda bansan komi ba bankuma fahimci komai ba.



Wannan murya da nike jiyowa ita tasa na dan yi shiru domin in samu in gane muryar ko waye, cikin lkc daya na hada abu uku , salatin Annabi (SAW) da tshi zaune da sauri da faduwar gaba, sbd na gano miryar likitace a kofar dakin Adda, gumi ya hadu da hawayen fuskata suka dinga tsiyaya a sakokin rigata maimakon in ji ya shigo dakin sai naji ban kara jin muryarshi ba .




Da kyar na tashi nayi sallar azahar , Wanda Ina gamata Baffa ya shigo yace in same shi kofar dakinshi , nayi saurin cikin firgita na mayar da hijibin sallah ta na zauna na kurawa gabas ido wani abu mamaki da nayi a nan zaune shine Wai na rasa abinda zan roki Allah akai , shin Allah ya rabani da likita ko kuwa Allah ya bani likita.





Ban roki komiba Adda ta shigo tace inje ana Kira a firgice na isa na tsuguna gefe , shikuwa likita na zaune gefe daya da dan mukullin mota a hannunsa , hkn da na fada kuwa na ganoshi tun kamin in isa wajan Dana iso kuwa ai motsi ya gagara a gareni.





"Munyi mgn da yarinya tace ba ita tasa ka tura mutane ba, asalima bata taba cewa tana sonka , kaima hk, shin mgnrta gaskiya ne?"
"E, gaskiya ne Baffa, amma Ina da dalili na na turawa , ko zan iya fada?"
"Bismillah"
"Ni na nuna ina sonta , amma yanda take kaucewa shiyasa na gano itama tana so na kunyata take ji ta nuna mani, Abu nabiyu km na taba tmbyrta in kmr ana sonta ya za'ayi , tabani amsa da gidansu ake zuwa a nemo izini, sbd Babansu baya son zance"
"Yauwa, munji dalilanka amma in tmbye ka?"
"E, Baffa"
"Ka taba gaya mata baki da baki cewa kana sonta?"
"A'a"
"Kana da dalilinka nayin hk."
"E"
"To Ina son inji"

.


"Gani nayi ni ba yaro bane ba balle in fito fili in gaya mata, amma a ganina tunda tayi ilimi , km tana da nutsuwa zata iya fahimta ta yanda nike kula da ita , da dan fada mata wasu maganganu da alamomin Ina sonta"
"Ba katseka nayi ba, banda hk ba wata hujja ko shaida da zamu iya samu wadda zata bamu damar yarda da Kai ko wata shaida"




"E, na bata zobe, kamin in bata shi ma tuni nasha gaya mata ita na tsayar a matsayin (Fiancee) dita"
"Me ce ce ma'anar Wannan kalamar da ka fada"
"Ma'anarta shine na tsayar da ita a matsayin wacce zan aura"
"Ke ya taba fada maki hk?"
"E, amma ni bansan ma'anar kalmar kenan ba, dama manufata in na koma gida in duba littafin fassara kalmar turanci da ta shige maka (Dictionary)




"Na ji , to Kai yanzu kana sonta tsakani da Allah km zaka iya auranta?"
"E, Ina sonta "
"Ke fa kina sonshi, km zaki iya auranshi,"
"a'a, bana sonshi , bana it's auranshi, mgnr da ni kaina nasan karya na fada , amma sbd iyayena suji dadi su San km Ina girmamasu yasan na fada.




"Ku tashi ku tafi kaikuma Alhaji ka kara saurara mani a game da yaran nan",
"Baffa saurarawa tame , ga gaskiya ta baiyana, ai ni nasa Rumana va zata so Wannan mutumin ba, dama nayi mamakin hk"
Ina tafiya zuwa dakin Adda naji hk, Ina shiga na saka takalmana, nafito manufata dama in tafi korama in danji ko sanyi a can duk da nasan tsakiyar rana ne .






*d'TO KUBIYO NI DON JIN MEZAI FARU A GABA SHIN BABAN RUMANA ZAI AMINCE AYI AURE KO KUWAd'*




Loading......
Tawuce *Maman Sadiq*
[2/15, 5:11 PM] Maman Sadiq=?K? *SAKE*
=???=???=???=???=???=???=???=???
*LITTAFIN MARYAM K MASHI*


Writing by *Maman Sadiq*
Dedicated to
Marcy Novels

d'nasadaukar da wannan page din ga duk wasu masoyan wannan littafin d'


Bismillahi Rahamanurrahim

Book 1

Typing....... 1? 2?
Kunya da tsoro, a lkc da ta juya taga ko waye wannan me maganar,

Wata gani? Likita nura, nayi alamar mikewa domin guduwa da raina, dariya naji a bayana ana ambatar sunana da karfi, na waiga da sauri sai naga Dambo kanin Dijama, ya matso yace, bako kikayi shine Adda tace a rakoshi wajanki, kinganshi daga birni yake,
"Naji shi "kadai nafada, adai dai lkcn da nike mayar da numfashin tsoro, Sannan na waiga ga likita Nura da yake tsugunne a gefena.



"Sannu da zuwa"
Bai amsa ba, ya dai yi murmushi, nima na mayar mashi da murmushinsa, sannan nayi alamar tashi,
"Mu idasa gida ko ka huta"
"a'a, nima nan zan zauna in huta yanda nasameki kina hutawa ",
Ya juya ya kalli Dambo,
"Jeka gida gamunan zuwa kaji ",
Dambo ya amsa da to, ya juya abunshi.



Nayi alamun mikewa
"Ina zaki "?
"Gara mutafi gida yafi"
Yadan daure fuska, "nan zan zauna nikuma"
Nasa hannu na dauko dankwali na zan daura, yasa hannu ya rikeshi
"Kinfi kyau a haka"
Na dan tsuke fuska, sai naga ya saki ya shimfida dan hankicif tawul dinsa shima ya zauna kamar yarda nayi.


Ganin yadan so ya matsi mani yasa na dan gyara tare da dan matsawa,
"Lifiya kika taho nan garin "?
"Meyasa kayi mani wannan tambayar "?
"Kibani amsata, sannan in baki taki, kinsan dai tambayata tariga taki"
"Lifiya kalau, hutu nazo, dama mukanzo "nayi dan shiru
"Ya akayi kasan ina nan garin? "
Yanisa a hankali.
"Naje gidan ne in duba ku sbd barin da nayi maku ba lpy, duk da nasan zan sameku kun warke, shine mama ta fada man kina kauye, har zan tafi na tamvayeta wanne kauye shine ta fada mani tare da in na iso garin ga irin tambayar da zan yi in gane gidan, kuma na gane. "
"Lifiya ka biyoni har nan? "
Yayi shiru wanda zai yi tsayin mintuna biyar har hkn tasa na dago na kalleshi duk da kanshi a sunkuye yake, amma na karanto damuwa a fuskarshi, ni kuwa sai fuskar tayi mani kyan gaske, a take na rayawa zuciyata abu biyu .


Na farko Allah tavani shi ta zama mijina, na biyu dama ace yadan rungumeni ajikinsa, kamar yanda nake karantawa a littafin (Novel), abinka ga ruwan ido bai bani wahala, sai naji hawaye suna bin fuskata, nayi sauri kawar da kaina gefe daya maganarsa a hankali ita tasa na juyo na kalli gabana duk da nasan ba zan iya kara kallanshi ba.



"Saboda inzo inga(my fiancee), na biyu km nasan na barki ba lafiya, a matsayina na likitan dake kula da ku, shine naga ya cancanta inzo in duba marasa lafiyar dana bari",
Nasan naji abinda ya fada, amma km hnkalina ya rabu gida biyu a lkcn da yake fada, na farko sauraransa, nabiyu tunanin me kalmar (fiancee) take nufi, duk da ni dai nasan kalmar amma ban taba sanin fassarar taba.


"Umma! Umma!! Umma!!! "
Ambatar sunana da yayi har sau uku, shi yasa na juyo a hankali na kalleshi, ina kallo ya matso kusa dani sosai, amma gangar jikina takasa tabuka komai, yasa hannunshi daya ya tallabi kumatuna, daya km naji yasa yana share mani hawayen da suke bin fuskata, na lumshe idanuwana tare da daukar da asirtaccan numfashi, ban san dankwalin kaina ya zame ba, sai dai naji gashin kaina ya bazu a fuskata, sakamakon iskan dake kadawa.


Yasa hannu ya dinga aikin gyara gashin, wanda hakan yasa na bude idanuwana, nasa hannuwana na dauke hannunsa sannan na ja da baya, ina kallo yasa 'yanyatsunsa biyar ya shafi fuskarsa, sannan ya sunkuyar da kansa kasa, shirun dayayi yabani damar mikewa tsaye,
"Likita ka taso mu tafi gida kasha ko ruwane, kada dare yayi maka "
Ya dago kanshi ya kalleni, sannan ys kalli agogon hannunsa.


Ina kallonsa ya mike tsaye shima, yazo dab dani sannan ya miko mani hannunsa wanda yake daure da agogo,
"Kalli ki gani biyar har da mintuna, ina zani yanzu, yayi shiru, km nima hutu nazo na karshen sati, in km kince bakyaso to intafiyata yanzu".


"Gaskiya da yafi, tunda banga dalilin ka na zama har kwana biyu ba "
Ina rufe baki iska mai karfi na tasowa, ta janye mayafina da hankicif dinsa, nayi saurin binsu na kamo, na yafa nawa, sannan na mika mashi nashi, ya amsa batare da ya kalleni ba, ni kuwa iska ta rudani bayi gaba kawai, sai danayi nisa sannan na waigo in cewa likita mu kara sauri kada ruwa ya sauko gashi da dan nisa zuwa gida.



Sai naga ba kowa bayana, abinka da farkon damuna amfanin gona na karami hk yasa na hango likita a tsaye da hankicif a hannunsa ga iska mai karfi anayi ina jan jikina iska naja har nadawo wajan likita.


"Doctor baka jin iska? Zo mutafi gida kada ruwa ya sauko"
, ya dago ya ka kalleni,
"Kije ni da bani da gidan zuwa, ai kamata yayi in tsaya nan in ruwa ya dauke sai in tafi "
Na zaro idanuwa alamun mamaki
"Allah ya bayar da hakuri, ni wlh ba bakar magana na fada maka ba"
"Haka ake bayar da hakuri? "
Atake nayi saurin zubewa a kasa (Nil_down) Allah ya huci zuciyar likita"
"To nayi hakuri sai akara inviting dina kama"
"Ni Rumana in gayyatar likita da yazo mu tafi gidanmu ya zauna ruwa ya dauke sannan ya tafi "
"Baiyi mani ba,
"Kai doctor to ya zance" nafada cikin alamun shagwaba
"Cewa zakiyi na gayyaci likita da yayi hutunsa a gidanmu (week end) "
"a'a wlh ba zanceba "
Ina rufe baki ruwa na saukowa, irin mai sauri da saurin nan, alamun dai ruwa za ayi mai yawan gaske, ina kallo ya juya yatafi, amma ban bishi ba,.


Loading..........
Takuce *Maman Sadiq*
[2/15, 5:11 PM] Maman Sadiq=?K? *SAKE*
=???=???=???=???=???=???=???=???
*LITTAFIN MARYAM K MASHI*



Writing by *Maman Sadiq*
Dedicated to *~Alkawari hausa novels~*


Book1

Typing.....2? 1?
Kyarmar (rawar jiki) ta balle mani , na duka Ina tsiyayar ruwa a tulu
"Allah huci zuciyarka Baffa, Rumana ma ai takace gatanan kayi duk yadda kaga dama da ita.
Ni dama jin tace bata son shi , shiyasa na kara mata goyon bata......."
"It's yaushe aka haifeta da zata ce sai Wanda take so, kusa mani ido da it's zakuga komai yayi daidai, ai shi yasa na tsayar da shi Alhajin".




Ban dakin gidan na isa nayi tsaye , ni dai bana tunanin komai, kuma Wai sai bana murna, kokari da nayi daya a nan , shine na samu na tmby kaina anya kuwa har yanzu Ina son likita kuwa? Jin mutum ya nufo bandakin ya sanya nayi saurin na tsuguna ins tsarkin karya.




Ina fitowa mukaci karo da likita shima da buta a hannunsa, ban San lkcn dana saki butar hannuna ba, ban km San me ye dalili yin hkn ba, shi ya matso ya sunkuyar ya dauko mani butar ya miko mani na karba , amma sai naga jikina yana rawa,
"Je ki"
Shi naji ya fada , shine dalilin na nayin gaba da sauri.



Bayan na gama sallah Asuba Ina zaune Ina Jan carbi na sai naji Adda ta shigo , na dago Kai na na kalleta sannan na tsaya da Jan carbin na ce mata
"Ina kwana"
Ta amsa mani , sannan tace inje in ji Baffa na kirana, hk na amsa mata da to, amma gabana faduwa kawai yake .





Kaina sunkuye tunda na samu na gaishe da Baffa, Ina sauraran wacce mgn ce zata fito daga bakinshi ,
"Umma"
Na amsa da
"Na'am Baffa",
"Na kiraki ne dama sbd wani babban dalilin nan kuwa shine Ina son kiyi mani biyayya ki auri wancan yaran likita.




Kada kiga kmr zan tilasta maki , a'a ni Ina ga kmr alheri ne a gareki , sbd yanda ki ke da karancin shekaru shi kuwa yana da isassun shekaru da ko kinyi hauka zai jure dake, karki biyewa mgnr mahaifinki , shima hk su kayi aure da mahaifiyarki yana da karancin shekaru daga baya aka zauna ba dadi.





Ya kwashe lbrn mahaifiyata gaba daya ya bani sannan ya cigaba da mgn ,
"Ina son in kin aure kada ki kuskura kice zaki kawo kararsa gida , kiyi hkr da duk abinda zaki gani a gidanshi , shawarata dai daya da ke, shine ki yawaita addu'a, Umma "
Nadago kaina da yake sunkuye Ina famar fitar da hawaye , hawaye ne ke tsiyaya daga fuskar Baffa.






"Ki amsa mani cewa zaki aure shi "
"Baffa kada kaji komai zan auri likita, Insha Allah zanyi mashi duk abida yake so , in dai bai sabawa shara'a ba"
"Na gode tashj kije, Allah yayi maki albarka, insha Allah sai kin yi murna da auranshi".






Ina fita ko karya banyi ba don murna , da kyar na samu na shirya na danci abinci , shima sbd su baba kawai, daga nan kuwa , sai gona , ko Dijama ban tsaya nema ba ,




Bayan na zauna ne na kara daga hankicif da ke hannuna, na kara karanta kalmomin nan na jikinshi , Miss you my little sister, nayi murmushi na sumbaci hankicif , na ware hannayena na daga su sama , kmr dai wacce zatayi ihun wani abu ya tare ta.





Sai kawai nace (I miss you too my big brother) da karfin gaske, nadawo da baya na kwanta na rungume hankicif a kirjina, na lumshe ido , sai lkcn na tunano irin son da nike wa likita , nayi saurin na tashi zaune, da na tuna banyiwa Allah godiya ba, duk da nasan kullum cikin yi masa nake yi , ba daga hannuwana sama kmr yanda nayi da farko.





"Allah banj da wata kalmar da zan gode maka , tunda kullum ni mai bukatace a gareka , amma duk da hk ya zama dole in nuna godiyata mai tarin yawa da taimakon da kayi mani na sarrafa zuciyar Nura ya soni, sannan ka mallaka mani shi a matsayin miji a gareni.





Na dinga jero sunayen Allah, har izuwa karshensu sannan na cigaba, Allah kasa daga gareni likita ya gama auran kowacce mace , Allah kasa in zamo uwar gidanshi kuma amaryarshi a gidan duniya a aljannah kuwa in zamo shugabar matanshi na aljannah.




Ina shafa addu'ar naji alamar tafiya, nayi saurin waigawa, sbd nasan dole Dijama ta biyoni, sai kawai naga likita , nayi saurin tashi tsaye tare da boye hankicif nan a bayana , kenan na mayar da hannuwan baya , maimakon yayi mgn sai kawai naga ya zagaya bayana, kunya ta hana ni in km juyawa.




Ina jin yasa hannu ya cire hankicif daga hannuna, sannan ya matso dab da wuyana yace
"Wannan fa?"
Na rasa amsa, sai da ya kara wata tmbyr sannan na bashi amsa
"Kai nake jira in baka"
Ya juyo Dani
"In gaskene kalleni in gani"
Nasa tafin hannuwana na rufe fuskata sbd kunyar da ta kamani.




Yasa hannuwanashi ya tallabo kumatuna, sai naga ya matso kusa dani sosai, Wanda har hancinmu yaso haduwa, nayi saurin na goce, sannan na koma na zauna a inda nike amma yanzu yasha banbam tunda na kwantar da kaina a cinyata Ina kallon ruwan da ke gudu a karkashin kafafuwana.




*Ayi man afuwa najina shiru kwana biyu*


Loading.......
Takuce *Maman Sadiq*
[2/15, 5:12 PM] Maman Sadiq=?K? *SAKE*
=???=???=???=???=???=???=???=???
*LITTAFIN MARYAM K MASHI*


Writing by *Maman Sadiq*
Dedicated to ~*ALKAWARI HAUSA NOVELS*~

Bismillahi Rahamanurrahim


Wannan shafin nakine kiyi yadda kikeso dashi inkiso karki bar kowa ya karanta marubuciyar SANADIN SON BANZA DA BAHAGON KURMA wato Shamsiyya Daheer (Mrs Abdulaziz )>?p?

Book1
Typing......1? 8?
Tun karfe sha biyun rana nake sa ido ganin likita , sbd tunanin yau take jumma'a, amma ba likita babu dalilinsa, ganin har karfe shida na yamma, gaskiya ni kaina nasan bani cikin natsuwata , kadan kadan kuwa na waiga bayana, in ga ko zan hango likita, kamar yanda ya biyoni korama wancan lkcn amma har magariba ta gabato ba likita.



Muna tafe a hanya ni da Dijama ne take yani mani wata mgn da saida 'ya'yan cikina suka hautsina gaba dayansu Wai ,
"Ni kuwa Umma Ina son gaya maki wata mgn , tunda dadewa ,amma nakasa"
"Wace mgn kenan ?"
"Inason in gaya maki wata mgn amma sai kinyi mani alkawarin bazaki fada a gida ba",
"Nayi maki Dija"
"Dama cemaki zanyi im-im! I'm!! "
"Ki fada mana",
"Kunya fa nake ji"
" Kunyar wa? Ni , lallai Dijama"
"Dama cewa zanyi in bakon nan yadawo in da gaske yake yana son mata a kauyen nan kice mashi gani, kinga dai ni ba za'a hanani zuwa birni ba , tunda gaku a can birnin",



Tun daga lkcn ban kara sanin me tace ba , sbd tashin hankali , sai dai na tsinci kaina da tana janyoni indawo hanya , sai lkcn naga ashe naratsi hanya na shige cikin gonakin mutane.



A lkcn na km tayi mani wata tmby ,
"Wai Umma me yasu ke ba kya sonshi, yana da halaiyar banza ne?"
"Ai ni baice yana sona ba Dijama,"
"Amma duk danike a kauye zan iya fadar dan abinda na fuskanta a tsakaninku , "
"Me kika fuskanta",
"Kuna son juna",
"Kin fuskanci shirme "
"Gaskiya dai, gashi yanzu daga nace Ina sonshi kin rude , km dama don in gwada kine , na biyu ranar da muka tafi gona tare da ku duk Ina kallon abinda yafaru a tsakaninku".



"Ke Wannan, shirme ne, shi hk yake, malamin asibiti ne shi yasa , Kinga sun iya kulawa da mutane, tsaya ma in fada maki gaskiya ko ke zaku iya yin hk dashi shi mutum ne mai son wasa "
A hk muka iso gida , wanda magariba ma a hanya tayiana,



Bazan cuci kainaba , hk naji zuciyata ta fada, nayi tsoki ni kadai a daki nayi Allah wadarai da kaina da nike zama tunanin wanda baya sona , wani bangaren ince ya cuceni, tunda zuciyata ta dan rage son shi gashi yanzu ya biyoni har nan ya dawo mani da sonshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login