Showing 1 words to 2147 words out of 2147 words

Chapter 1 - YANKIN MUTUWA Littafinyaki Compelet by Abdurrahman Muhammad Gidado.pdf

created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
createdbyAIBookCraft
YANKIN MUTUWA
YANKIN MUTUWA
Littafin y aƙi Na Abdulrahman Muhammad Gidado
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
createdbyAIBookCraft

created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
BABI NA FARKO
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft

created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
BABI NA FARKO
A wani xamani mai tsawo da ya gabata, anyi wani azzalumin Sarki
Wanda ya ke mulkin ƙasar Istanbul, sarkin ana kiransa da suna
jaufur.
Sarki jaufur ya kasance taƙadirin shedani Kuma azzalumi Kuma
gawurtacce sadauki mai dakawa maxa gumba, a wannan xamani
ana yi masa kirari da "cewa baƙar fura dakan ibilisai ana gama ki
mai gida na mutuwa".
A rayuwar sarkin baisan tausayi bah.
Sannan bai taɓa halartar yaƙi ba tare da ya samu nassara ba, Burin
Sarki jaufur ɗaya ne shi ace yafi Kowa Kuma ya xamanto shi yake
mulkar Duniya baki daya.
A mulkin Sarki jaufur talaka baisan jindaɗi sai bauta, Babu masu jin
daɗin face attajirai,bokaye da Kuma masu sarauta, Kuma ya
kasance ya na tsaurara dokokin sa domin Ko da ace satar abinci
kayi domin Kaci, Toh hukuncin ka shekara biyar ne a kurkuku da
Kuma horo mai tsanani.
Kamar kullum sarkin ya halarci fadar sa ana ta gudanar harkokin
mulki da yamma tayi Kuma Yaba da umarni fada ta watse. Ya
sauko akan karagar mulki fadawa sai faɗuwa kasa suke ruf da ciki
ya na taka bayansu yana tafiy ar kasaita tamkar hawainiya, da saurin
wasu da ciki fadawa suka ɗauko gado ya hau ya xauna, fadawa
suka dauke shi suka nufi tur akar sa, An ƙawata gidan tamkar
aljannar duniya, gida an gina shi da narkakke lu'u lu'u da zubarda
anyi masa kwalliya da dutse murjani a tsaya misalta wannan gida
ba xai yiyu ba a cikin wannan karamin littafi, Ba yan wasu sa'oi suka
iso turakar sa, Sai wasu kuyangi kyawawa tamkar su sukayi kansu,
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft

created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
suka shimfiɗa wata dar duma mai tsananin taushi, sannan wasu
suna sanya turare miski akan dardumar, sarkin ya sauko akan
gadon yana tafiy a akan dardumar da aka shimfaɗi Sai wani cika
yake waishi Sarki, da ya iso bakin kofar turakar sa Sai wasu kuyangi
sun xo da sauri suka canxa masa takalmi da Kuma tufafi, aka buɗe
masa kofar turakar, da budurwar kofar wani sanyanyar kamshi mai
sanyaya xuciya mai daɗi ya mamaye gidan sarautar, turakar anyi
mata adon da xallar deman shuɗi komai na turakar y kasance shuɗi
sannan akwaii kujeru waƴanda akayi da narkakken xinar sai sheki
suke da ɗaukar ido, a chan wani gefe akwaii katon teburi dauke da
abinci Kala kala, da kuma soyayyen naman rago da Kuma
gasasshe, kai a tsaya bayyana komai ya xamo kyauyanci,aka kaishi
wajen teburin abincin yaci aka bashi abinci Bayan ya gama aka
bashi ruwn tatattun kayan alatu ya sha,
Sannan ya sallami Kowa ya nufi bahon wanka ba yan Gama wanka
Sai ga wasu kuyangi suka xo suka Saka masa tufafin bacci aka
kaishi ɗakin bacci wanda komaii da cikin ɗakin kore ne Sai wani
sanyi Mai daɗi kake ji Wanda aka samar da karfin Shiri aka kwantar
dashi akan wani lumtsattsen gado lallausa anayi masa tausa Har
yayi bacci.
A wani yanki na Duniya a ƙasar kufa akwai wani kauye ake Kira da
suna Darul ni'ima a cikin kauyen akwaii wani manomi Wanda ake
Kira da haiman.
Haiman ya kasance yana matar aure guda ɗaya wadda ake Kira da
Fatima.
Fatima ta kasance mace mai hakuri da tausayin mijinta sannan
takan taimaka masa wajen aikin gona, Haiman ya kasance talaka
bayada wata Sana'a da wuce noma. Suna xaune cikin farin ciki
Amma duk duk sa'adda suka tuna cewa basuda magaji, Sai suyi ta
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft

created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
kuka a rasa mai rarrasar wani, yanxu shekarar su ashirin da aure
Amma basuda magaji, sunyi xuwa wajen bokaye Kala kala fiy e a
ɗari amma Kuma Burin bai cika ba,
Har sun ɗebe rai da samun haihuwa.
Wata rana haima ya tafi Gona Kamar y adda ya Saba sai yayi tsaya
cak cikin fir gici, ba komaii yasa yaji tsoro ba face wata wata koriyar
guguwa ce ta taso a gabansa abinda Kuma ya tsora tar dashi a
rayuwar sa bai taɓa gani Ko Jin koriyar guguwa ba Ko a tarihi, ya
ƙudutce a ransa wannan guguwa walau wani mugun aljani Ko
Kuma boka, ƙura ta karade ilahirin filin Ba yan ƙurar ta lafa Sai yayi
arba da abinda yasa ya jefar da fatanya yana maxuraii ba komaii ya
gani ba face wani murgujejen bakin aljani. Aljanu ya bushe da wata
dariya tamkar ana gugar karfe mai rikitar da Ruhi, Amma duk
wannan abin dake faru wa haiman kaɗai keji da ganin aljanin da
yayi nufa ruga da gudu sai yaji tamkar bashida laka, Bayan Kamar
dakiƙa ashirin aljanin ya tsuke bakinsa da baring dariyar y fuskanci
Haiman.
" Yace yakai Haiman xan baka maganin abinda ya dameka shekara
da shekaru , dajin wannan Batu Sai haiman yaji daɗi a ransa, a cikin
xuciyarsa Yana mai cewa Toh miye dalilin da yasa xai bashi
maganin bokaye ma suka kasa, wata xuciya tace kayi sani cewa
aljanu ma kansu suna bauta wa bokaye, Amma bari ya Ji mi
wannan aljani yake tafe dashi, Sai aljanin Yace yakai " Haiman ibn
nauzur ba komaii ya kawo no wajen ka ba face nazo in Yi maka
godiya akan abinda kayi mini",
Haiman yace a ransa to minene Na yi wannan aljanin.
Aljanin yace masa wata rana kaje a bakin rijiya da dare domin ka
ɗebo ruwa sbd matarka Fatima bata da lahiya, Sai kaga wata
jaririyar yarinya kwance cikin jini a bakin rijiya cikin mugun yanayi,
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft

created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
ka dauke yarinyar kayi mata magani da kai da matar ka fatima Har
ta warke, kukayi cigiya matata tayi shigar mutane taxo ta karɓe tah,
toh itah wannan ƴa ce a gareni Kuma a ranar aka haifeta wani
makiyi nane ya turo bawan sa ya sace ta, sannan yace ya hallakata,
soboda ya gani a halwarsa wannan yarinyar Idan ta girma xata
xamo adila Kuma sarautar birnin xata dawo hannuta Kuma zata
shimfaɗa mulkin adalci Kuma ta kawar da duk wani azzalumi, Shi
kuwa ya kasance yana daga cikin azzaluman. Dalilin da Kuma ya sa
ka tarar da ita anan shine bawan nasa ya bakin rijiyar nan fa nufi y a
jefar ta a ciki bayan soka Mata wuka sai wani bawa na yazo ya
hana aukuwar haka ya karɓe yarinyar ya ajiye a inda ka tarar da ita,
shi ya fuskanci wancan da Idan ya kashe shi ya dawo ta ita garemu
amma cikin rashin sa'a makiyin nawa yazo ya hallakasu baki daya
yazo da nufin y a Iyar da itah bai tarar da ita ba, ka tafi fa ita gidanka
dalilin da Yasa kuma ya kasa zuwa wajen shine domin kana da wani
tsari Kuma a cikin jinin ka yake Kuma matar ka ma haka, yanxu
nima ƴa ta tana da wannan tsari saboda tasha nonon matar ka, Sai
Na yanke shawarar na kai ta wani dajin na ɓoyeta da tseratar da
rayuwa na ga a Duniya Babu inda xai kaita ta samo tsaro Sama da
wani daji da mahaifina y abani tsawirarsa yace Kuma Sai ɗaya
kawaii zan iya Shiga duk bayan shekara dubu ni, Kuma bazan iya
jira har wannan lokaci bah, yanxu a kaf fadin duniyar nan babu
wanda zai iya shiga wannan jeji sai mai irin jininka, Kuma wanda
baikai shekarun ka ba, shine Sai Na yanke shawarar cewa bari in
baka maganin haihuwa da ɗebo a cikin jejin, yanxu Idan da matar
kuka aha wannan magani xaku samu haihuwa, Kuma xaku haifi
namiji kuma xai kasance barde fasa runduna, Kuma xai tafi wannan
jeji dalili biyu zai saka nabaka wannan magani mai matukar tsada
domin Idan Na so ni xan aha Kuma Idan na sha wannan magani
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft

created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
Zan haifi ɗan da xai iy a Shiga wannan jeji, Na farko ka Ceci ƴa ta, na
biyu kuma kafi ni bukatar sa, sannan da ka cet o ƴa ta banyi maka
sakayya ba, to ka ɗauka wannan magani da zan baka shine ladan
ceton ƴa ta da kayi, Kuma Koda ace kasha wannan magani ka
samu haihuwa bazan tilastawa ɗanka sai ya je wannan jejin bah ya
ɗauko mini ƴa ta ba, aljanin ya Saka hannusa cikin rigar sa ya
ɗauko wata kwalba mai ɗauke wasu korayen ruwa, ya miƙa masa,
haiman ya karɓa yayi godiya, aljanin yace na barka lahiya, Sai
haiman yayi sauyi yace miye sunan wannan magani da Kuma sunan
jejin, aljanin yace kayi tambaya mai amfani naso in gayamaka
Amma kasan mu aljanu muna da mantuwa sosaii,"yace wannan
magani Ruwan Bahar sihirun suhur ne dake cikin wannan jejin, shi
kuma wannan jejin ana kiransa da suna YAKIN MUTUWA.
yana faɗin haka ya ɓace ɓat tamkar bai taɓa wanzu ba Kuma komai
ya dawo dai dai, duk wannan abu a faɗi ne kawaii yake da tsawo
Amma ya faru a cikin dakiƙa daya.
Haiman ya ɗauki fatanyarsa ya nufi ha yar da zata kaishi gida, da
isar sa gida ya sanar Fatima komai game da abinda ya faru
tsakanin sa da aljanin nan, tayi murya , Sai Toh sai mu jarraba
mugani, suka sha ba'ayi Sati biyu Fatima ta samu ciki, kai rannan
haiman tamkar ya zauce kan murna, Bayan cikin yakai wata tara,
fatima ta haifi ky akkyawan ɗa aka Saka masa suna Salman, yaron
ya girma yakai shekara hudu, kai tun Salman yana kananun shekaru
yake abubuwan al'ajabi yakan shigan mugaye dazuzzuka ya karɓar
horon yaƙi Daga aljanu ya xama bashi abokai Dan suka wuce aljanu,
uwaye ba son Yana shiga daji tun yana yaro amma fa suka fuskanci
cewa duk bala'in ya shiga fita su ka daina damuwa da al' amurransa,
Bayan Kamar shekara goma sha shida Salman ya girman ya zama
babban sadauki Wanda a kaf nahiyar ƙasar kufa babu tamkar sa
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft

created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
indai a fagen jarumata ne domin shi tsantsar jarumata ce kawaii a
jininsa ba bu karfin sihiri kuma ba ya tsafi duk aljanu sunyi masa tayi
yin hakan, a lokacin kyawunsa ya wuce misali, Al Amarin jarumi
Salman har y wuce ƙasar. Domin ko Ina kashi ga a duniya xakaji ana
xancen sa sbd tsananin jarumatar da Kuma kyawunsa ƴa ƴan
sarakuna suna ta aiko masa da tayin ya zo aure su, Salman ya
kasance dogo ne fari yana doguwar fuska, sannan yana da saje mai
kyawu Kuma gashin Kansa mai tsawo ne Kuma baƙi sidik sannan
yana da Jan leɓe bakin ɗan madaidaici, sannan Kuma gashi da kirar
sadaukai, Kuma yana farin jini a gurin al umma kauyensu, domin
kyawawan halayen sa duk almajiran gari shi basu abinci da suci
kullum, Idan mace tayi arba da Salman koda sai taji ya ma xa'ayi ta
mallakeshi a matsayin abokin rayuwar tah na har abada, Amma shi
Ko kaɗan mata basa burgeshi babban burinsa shine yayi abin aljabi,
da Koda bayan mutuwar sa baxa a manta dashi ba,Kuma ya
kasance baya so zalunci , Kuma yakan taimaki mahaifinsa wajen
aiki gona domin saboda ƙoƙarin sa Sai mahaifin nasa y a kasance a
kaf fadin nahiyar Babu Wanda yakai Shi samun amfanin gona,
ba'ayi shekara hudu ba Sai haiman ya zama hamsakin attajiri da
Babu kamarsa a duk fadin ƙasar kufa, ya xamana cewa yanxu
komaii Sai anyi musu Kuma Salman bai daina taimaka gajiyayyu
bah, har Takai cewa garin Babu talaka sbd alherin Salman, wata
rana Salman ya iske mahaifinsa y a ce yakai abbana Ina so gobe ya
tafi kasuwa domin yaga yadda ake kasuwanci,Sai haiman ya ce Ai
daman jiya Dani mahaifiy arka muka yanke shawarar na kaine xaka
jagoranci kasuwa a ko'ina faɗin dunyar nan, Salman ya Ji daɗi da
Jin wannan albishir,tun a cikin daren aka shirya kayan da za'a kai a
kasuwa gobe, tun asuba sukayi harma suka nufi cikin garin kufa,
aka kawo Salman Wani ingarman doki fari ya hau suka tafi ba yan
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft

created by AIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
created by AIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft
ƴan mintuna suka Isa kasuwar, Toh anan kake ganin yadda Mata ke
ɗimaucewa da ganin jarumi Salman, wasu su sun saki baki Sai
yawu ke xuba, Salman yayi umarni aka buɗe haja, kafin kace me
mata duk sun zo sun saye saboda kawaii suji muyarsa Ai kuwa Idan
sukaji sa wasu sai an dauke su sbd Basu taɓa Jin murya mai
sanyaya xuciyar mai begen ma'aboci muyar da Salman ya ga haka
Sai ya rawani ya rufe fuskarsa idon sa Kaɗai a ke gani. Nan take
yasa aka kwashe kayan yace dasu su tafi xai biy o Bayansu, Sai nufi
cikin gari ya bai idonsa abinci domin garin a ƙawata Kuma gidajen
garin iri ɗaya ne, Yana tafiy a Sai yaga dakaru suna dukan Wani
mutum saboda ya saci abinci yaci dan yana jin yunwa, yayi sauri ya
nufi Idan suka yace dukan sa mana Idan dan abinci yaci ne ni
xanbiya, yace kudin sai badakare yace dinari biyar nan ya biya yace
to su bashi ya tafi dashi, dasu ga cewa mutuminan yana kudi masu
yawa, Sai babban yaso ya haike mai ya anshe su kuma su haɗa Har
shi suce ɓarawo be, Wai ance rashin sani yafi dare duhu, da a ce
Shugaban dakarun yasan abinda xai faruwa da bai yi gangancin da
ya ke da niyar Yi bah. yace kai karamin ƙwaro kawon jakar nan, nan
take ran Salman ya ɓaci xuciyar sa ta kufulu ya fusata ya gabzawa
Shugaban dakarun nan wawan naushi a fuska na take ya faɗi
sumamme, sauran dakaru suka ranta a na kare, yaje inda mutumin
nan ya ɗauko wasu kudi a ƙugunsa ya bashi, ya yi tafiy arsa, bayan
wasu daƙiƙu Shugaban dakarun ya farfaɗaɗo ta ke ruga izuwa
gidan sarautar birnin ya buga kuge yaƙi, nan take jarumai da
sadaukai aka fara shirin yaƙi,
created by AIBookCraft
created by AIBookCraft
createdbyAIBookCraft

1

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login