Showing 45001 words to 48000 words out of 56306 words
Chapter 16 - ZAMANI (1 to end) Book Complete by Fiddausi Sodangi .pdf
k’asa sumammiya, a rikice akuma tsorace ya kai
dubansa gare ta ganin bata numfashi,
" Hmm! Aliyu meyakai ka! Meyakaika gaya mata wannan magana baka bari har tazo gidan ka
tagani da kanta ba?"
Zuciyar sane keta gaya masa wannan magana, dasauri ya maido hankalinsa kanta daukar ta
yayi cak ya azata bisa gado ya sunkuyo Kanta ya hada bakinsa danata yaringa hura mata iskar
bakinshi cikin nata a hankali numfashin ta yake dawowa har ya saisaita, tashi yayi ya shiga
kewaye ya dibo ruwa ayar roba yazo ya yaiyafa mata a fuska, ahankali ta bude idonta ganinshi
tayi tsaye akanta, atake maganganun sa suka shiga dawomata sunayimata kuwwa a kunni,
hannuwanta tasaka duka biyu ta toshe kunnuwan nata tasaki ihu sosai tana fadin "karya kake
Aliyu wallahi baka isa ba!!".
Yaya Abba ne ya nufo d’akin da gudu saidai k’ofar rufe take ruf, dukar K’ofar yashiga yi jin ihun
Aysha na kara tsananta tana sambatu tamkar batada hankali,
Jikin Aliyu a sanyaye ya bud'e k'ofar nan Ya Abba ya shigo ya ringa mata nasiha hade da fad'a
har dai suka samu tad'an sauko.
************************
*WACECE SADIYA*
Garin dutsanma dake nan cikin jahar katsina gari ne mai tarin ni’ima, gari ne daya tara manyan
malamai da manyan yan’boko masu tarin ilimi, gari ne mai cike da tarihi, garine kuma mai
tarin albarka, mutanan garin dutsanma sunada karamci da girmama bako, mutanan dutsanma
sunada son zumunci gaba daya kansa hade yake, sunada kara da son juna, mutanan
dutsanma sunada kishin junan su gasu kuma da tarin arziki!, mahaifan Sadiya sun kasance yan
dutsanma, mahaifin ta babban Malami ne Allah yayi masa rasuwa shekaru uku dasuka wuce
taci gaba dazama gun mahaifiyar ta, takasance y'a d'aya tilo wajan mahaifan ta tasamu tarbiyya
mai kyau abin koyi, tagama karatun secondary dinta a wannan shekarar, Sadiya yarinya ce
karama mai tsananin kunya, tanada kyau sosai dai dai gwargwado.
******************************
*WASHEGARI*
Mahaifin Aysha da kansa ya kawo Aysha Amarya har garin katsina gidan angon ta, nasiha yayi
masu sosai sosai mai ratsa jiki, daga k'arshe yabawa Aysha wannan wasika da _uncle_ Safana
ya rubuta kafin yabar duniya.
Har wajan mota Aliyu ya raka Abban Aysha yadawo kamar babu komi a zuciyar sa, yadawo ya
iske Sadiya zaune tacika tayi fam tamkar zata fashe,
dasauri ya isa wajan ta yawani rungumota jikinsa gaba daya tafado jikinsa tasaki kuka mai karfi
cikin kissa take bugun kirjinsa tana fadin
"Ya Aliyu gaskiya ba a kyauta minba kariga kasan ina kishinka sosai sam ni banaso inyi sharing
dinka dakowa naso ace muyi rayuwa ta har abada mu biyu kawai a cikin gidanmu," (ita kanta
saida taji kamar ta nutse but dole saida hakan dan Anty din ta tagama kitsa mata komi)
murmushi yadanyi yakai dubansa a sace kan Aysha daketa kuka kamar zata shide.
"ki kwantar da hankalinki ke kadai ce cikin zuciya ta ki dauka a zuciyar ki cewa ke daya ce tal a
cikin gidan nan babu kowa a ciki bayan ke sai yan aikin ki! Inafata kin fahimceni?"
Rungumeshi tayi ta hada bakinta danashi hannunta daya kuma tana wani shafasa tamkar
tasamu mage, atake yanimi shidewa ya kankameta yana aika mata wasu irin sakonni a dukkan
sassan jikinta, a take suka fara sakin wani irin nishi na dadi sai wasu sambatu Aliyu keyi daga
karshe ya dagata ya mai data kan kujerar yakoma samanta yana mata wasanni ita kuwa sai
dada rikitasa takeyi, (harga Allah ita kam dole yasa ta yin hakan amman zuciyar ta inbanda
bugawa babu abinda yakeyi)
Aysha kuwa bakinciki kamar ta mutu, ta mike da dakyar zata shige wani irin tsawa Aliyu ya daka
mata yana fadin "ubanwa ya sallame kine?"
Cikin tsananin mamaki da kaduwa Aysha ta tsaya tana kallonsa.......
[5:21AM, 3/7/2018] Maman twins: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*
*ZAMANI* 4⃣3⃣
*A TRUE LIFE STORY*
*WRITTEN BY*
*FIDDAUSI SODANGI*
*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*SHAFINA NAYAU SADAUKAR WACE GARE KU*
*ZAURAN BIEEBIEE ISA*
*MATAN KWARAI*
*KHALISAT HAYDAR NOVELS*
*YASMEEN TAFEESU NOVELS*
*UMMI HAMBALI NOVELS*
*TABITAL PULAAKU*
Cikin kad'uwa Aysha ta juyo tana dubansa cikin ido, girar sa d'aya ya d'aga mata yana wani
d'aure fuska tamkar baitaba dariya ba, zuciyar Aysha ce tayi wani irin bugawa lokaci d'aya
k'afafunta suka d'au rawa.
"Mtswww, wuce kibani waje dallah banson duban mummunar fuskar kima batan rai take
wollah!".
Wani mugun harara Aysha ta watsa masa ta wuce abinta.
D'aukar Sadiya yayi cak ya nufi cikin d'akin ta da ita itakuwa zuciyar ta sai bugawa take, a bakin
gado ya zaunar da ita shima ya zauna daf da ita kamar zaishige cikin cikin ta.
A hankali ya shiga furta sunanta babu sassautawa.
“Sadiya! Sadiya! Sadiya! Sadiya!".
Wani irin abu taji yana yawo a duka jikinta, takasa koda motsawa, ya kara matsowa gab da ita
kanshin turarenta ya dakeshi, hannunsa ya saka ya zame mata mayafi suka kurawa juna ido,
nan da nan ta janye nata ta sunkuyar da kai kasa ya furta a hankali ” tashi muyi nafila
mugodewa Allah SWT munemi albarka a auran mu",
wani sanyayyen kamshi taji yana fitowa daga bakinsa , a ranta tana jinjinar tsaftar Aliyu
a hankali ta mike ta nufi toilet tayi wanka tare da brush ta fito ta Tarar baya wajan, bakin mirror
ta nufa tayi shafe shafenta na mata , turaren da Antyn ta ta bata ta dauko ta saka a bayan
kunnenta da duk wata gaba ta jikinta, tayi alkawarin kyautatawa Aliyu tsawon ranta insha
Allahu!……
Da sallamar sa yashigo bayan yaje ya d'auro alwala a d'akin sa ya ce "bismilla".
ya tayar tana bayansa, raka’aa 2 sukayi ya dade zaune yana musu addu’a ya kama kanta ya
tofa mata suka shafa, yamike ya fita ta rakashi da ido ta tabe baki tabi lafiyar gado, kwanciyarta
keda wuya yadawo dauke da tray ya kalleta da hijabinta a jiki yyayi wani shu’umin murmushi,
" sauko _sweetheart_ muci abinci,".
tace ‘ "nakoshi".
ta juya yayi daria kawai yaci abinsa yayi nak tare da maida kayan _kitchen._
Hawa gadon yayi ya rage hasken fitilar dakin, yana facing dinta yaga ta rufe ido yasandai ba
bacci takeba, matsowa gab da ita yayi ya zare mata hijabi ta bude ido !
" Ba abinda zanyi miki kwantar da hankalinki"
yazare mata hijabi nan fa yaga halittar kirjinta duk a waje "ya salam!"
Ya furta da k'arfi
Nan fa hankalin Aliyu haydar yai bala’in tashi, wani kanshi na turare ya daki hancinsa ya
janyota jikinsa, har wani tsuma jikinsa keyi, rawar jiki ta fara sosai itama, "dan Allah Ya Aliyu
kayi,hakuri,"
" shhiii!! A hankali yace bana son surutu pls!".
A rikice yake gaba daya, da sauri ya hadata da kirjinsa yanajin saukar boobs dinta a jikinsa ya
lalubo bakinta yafara _kissing_ dinta, wani Abu ya daki zuciyar ta _kissing_ dinta sosai yakeyi,
yana shafata gaba daya ya rude ya fice a haiyyacinsa, saida Sadiya tabari yayi nisa sam baijin
kira aikuwa ta turesa da k’arfi ta sauko daga kan gadon, dasauri ya fisgota yana fadin "wani irin
iskanci kenan Sadiya!?"
" Nifa Ya Aliyu gaskiya"
Bakin su ya hade waje daya yashiga sarrafata son ransa,
” Sadiya ganin babu sarki sai Allah yasata daurewa kawai tashiga
maidawa kura aniyarta,
Aliyu yaji mamakin yanda Sadiyar ke sarrafa bakinsa a natse, nan hankalinsa yafara fita daga
jikinsa, ya lalubo boobs dinta yafara tsotsa kamar jariri hankalinta ya tashi,
" Dan Allah Ya Aliyu kayi hakuri".
da kyar ya mike ya kashe wutar dakin gabadaya ya cigaba da sarrafata, hannu yakai kasanta
yaji alamun danshi bashiri Yakuma rikicewa saida ya tabbatar ta jiku sannan ya Shige ta da
k'arfi aikuwa zuruf yaji ya shige babu wani abinda ya tsaida shi tamkar an zura guga a rijiya,
kuttt!!
Saboda halin dayake ciki dole ya daure ya cije ya k'arasa kafin ya d'aga ta yanai mata wani
mummunar kallo wanda yasata kad'uwa harma tasoma bashi hakuri.
Kunna wutar d'akin yayi yaganta a zaune tana faman bashi hakuri, wani gigitaccan mari yasakar
mata ya shake ta yana fad'in "mezangani haka Sadiya mezanji haka!?"
Bakinsa sai rawa yake yama kasa ci gaba da maganar sai cewa yake "dama dama dama......."
Haka dai sukai kwanan bakinciki a ranan.
da asuba bayan yadawo sallar asuba ya shigo d'akin nata.
ta cikin madubin take dubansa shima ita ya kura ma ido, cikin sanyin muryar ta take fadin
"ina kwana Ya Ali".
Shuru yayi mata yana cigaba da karasowa inda take, juyowa tayi tana duban yanayin sa da
alamar akwai wani bacin rai kwance a fuskar sa, tsoro ne yashigeta cigaba da matsowa yayi
harya karaso inda take, jawota jikinsa yayi yafara shafata tako ina yana _kissing_ dinta a
tsorace take kallon sa ganin yanda yake mata abu wuta wuta kamar wani mayunwacin zaki,
muryarta na rawa tace "Ya Aliyu ina zuwa bari inyi fitsari dan Allah".
Tafad'i hakan ne kawai danta gudu dan bata fahimci wannan abuba haka.
ko sauraran ta bai yiba yaci gaba da abinda yake, lokaci d’aya ya rabata da tawul din jikinta yai
cilli dashi gefe dasauri ta rike shi tana fadin wallahi fitsari nakeji dan Allah……… Bakinsu ya
hade waje daya cikin sauri yasoma aiki bisa kanta babu sassautawa cike da mugunta.
Kuka Sadiya keyi sosai hade da ihu har muryar ta bata fita sosai dan azabar da Aliyu ke gana
mata.
" wayyo Allah Ya Aliyu nasan nayi maka laifi amman bai kamata ka hukunta ni ta wannan
hanyar ba za ka kashe ni!".
" Dan girman Allah ka kyaleni haka bai kamata ka hukuntani ta wannan hanyar ba! ”
hmm Aliyu saikace kara zugashi takeyi,
"wayyyyo Aliyu wallahi Allah zanmaka Allah ya isa! Wallahi zanma ihu! Wayyo nika kyaleni
wallahi…… Cizo yakushi d’uka dukka babu wanda Sadiya batai masa ba amman yayi biris da
ita kawai soyake ya kureta,
Ba karamin wahalar da ita yayi ba daga karshe ya mirgina gefe yana maida numfashi.
Ita kuwa kuka takeyi tana hararar sa da kyar ta mike tsaye taje tayi wanka harta fito yana nan
kwance bai motsaba daga inda yake.
Mikewa yayi yawuce yai wanka abinsa yazo ya fice daga dakin tana nan cikin rud’u tana kuka
tasan shurun Aliyu yana nufin abubuwa dayawa agareta!..........
[4:33PM, 3/7/2018] Maman twins: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*
*ZAMANI*4⃣4⃣
*A TRUE LIFE STORY*
*WRITTEN BY*
*FIDDAUSI SODANGI*
*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*WANNAN SHAFIN NAWA NAYAU KYAUTAR SADAUKARWACE GA DUK WATA MAI SUNA
MARYAMA TA DUNIYAR NAN KUYI ALFAHARI DA SUNAN KU WANNAN SHAFIN NAWA
TUKUICI NE A GAREKU*
*MARYAM SODANGI*
*MARYAM ZUBAIRU*
*MARYAM QAUMI*
*MARYAM AMEENU*
*MARYAM MUSA*
*MARYAM ALKALI (MAMU)*
*MARYAM SAFANA*
*MARYAM LUGGA*
*MARYAM SULAIMAN*
*MARYAM SALISU*
*MARYAM SALISU MAIDALA*
*MARYAM MAIDUGURI*
*MARYAM ANAS (MIEEMIEEBEE)*
*MARYAM KABIR*
*MARYAM CIROMA*
*MARYAM KAITA*
*MARYAM BASHIR (QUEEN MIEMIE)*
*MARYAM HARUNA*
***************************
This is jst the beginning
*"Azzani la yankihu illa zaniyatan au mushrikatan"*
_Mazinaci na miji baya aure sai mazinaciya mace ko mushrikai_
Vice versa to female
*"Wahurumma zalika alal mu'uminin"*
_An haramta hakan ga Mumunai_
#Alkawarin Allah gaskia
***********************
Gaba d'aya ihun kukan da Sadiya ta ringa yiwa Aliyu da ban hakuri duka a kunnan Aysha ne,
duk a zaton ta Aliyu yana bare Sadiya daga ledar tane tazaci kukan azabar rabata da budurcin
ta take batasan bahaka abin yake ba, tayi kuka tamkar zata mutu dama k'wanan zaune tayi
tana kukan da asuba kuma takuma cin karo da wannan abu na tashin hankali duk taji ta tsani
kanta, hawayen ma har ya kafe saina zuci kawai takeyi.
Misalin k'arfe tara daidai Aliyu yashiga d'akin Aysha zaune take ta tsurawa waje d'aya ido babu
ko kiftawa, yace "ke zaman me kike har yanzu baki shiga _kitchen_ kin had'a mana _breakfast_
ba bancin nasan komi a kunnan ki ya kasance kinsan yarinyar nan bata lahiya ai nasan kinji
gumurzun damuka sha ko?"
"Dan haka kitashi kije ki had'a mana kalaci kanta karya!".
Daga haka yafice abinsa ya bugo mata k'ofar da k'arfin tsiya kamar zai balla.
" wani shegen kallo ta bishi dashi tace "d'an iska azzalimi wallahi bazan yafewa Aliyu ba"
ta fashe da kuka.
Yafi minti ashirin zaune a palon bata fito ba sake komawa d'akin yayi a fusace yace "Aysha
menagaya maki ne, kokuwa rashin tarbiyyar ce zaki soma gwadamin tun yanzu, ai dama nasan
ba cikakkiyar tarbiyya gare kiba wallahi tallahi idan baki wuce kinyi abinda nasaki ba wallahi jikin
kine zaigaya maki ai kinsan hali na sarai ki zauna insake iskoki kigani!".
Yajuya zaifice har yakai k'ofa kamar daga sama yaji tana fad'in " dani dakai ai sai a laluba aji
wanda yafi wani rashin tarbiyya, mugu kawai azzalimi wanda yayi gadon iskanci gun ubansa
uba d'an iska d'a ma d'an iska ai wallahi asarar tayi yawa na mamajon bura'uba kawai wanda
bashida alkibla.....".
Sam bata ga zuwan shi gaban taba idon ta ya rufe sai jin saukar mari kawai taringa ji hagu da
dama mari kawai yake sauke mata baji ba gani daga k'arshe ya finciko wayar wuta yashiga
shimfid'a mata shi ta rik'e wayar ta cukuikuye sa tana wani irin kuka tana zagin sa sam bakinta
bai mutu ba k'afa yashiga kaimata yana bugun ta da hannun sa gaba d'aya ya rud'e idanuwan
sa sun rufe sai bugun ta yake tana d'ura masa ashar dataga yana niman kasheta "wallahi ka
sake ni Aliyu nafasa auran banayi tsinanne kawai d'an gidan matsafi wanda uban sa yayi suna
a harkar luwad'i da yaran mutane tsinanne wanda ubansa yayi k'aurin suna a niman mata ba
y'an matan ba ba matan auran ba, banza kawai d'an gidan d'an akuya, ubansa yabi shi yabi,
wani irin abin kunya ne daya wuce uba yayiwa matar d'ansa fayd'e a daran auran ta!!........".
Cak Aliyu yaja ya tsaya tamkar wanda wutar NEPA taja shi, shikin wani irin k'ad'uwa yake
duban ta,
Can kuwa kamar wanda aka tsikara yasake zabga mata wani mahaukacin marin wanda yasata
makancewa na wucan gadi ahaka ya jawota kamar wata bola har cikin _kitchen_ d'in yace " na
rantse da Allah idan baki had'a _breakfast_ d'innan ba wallahi yau sai kin kwanta asibiti dan ko
uwar ki da tsinannan ubanki d'innan ba gane ki zasuyi ba mahaukaciya kawai shashasha.
"Karkiyi kibari indawo in tadda bakiyi ba wallahi Allah kinji na hid'i maki wallahi saina canza maki
kamanni karuwar banza da wofi!".
"Nida kai da ubanka muke karuwancin ai!".
Kwafa yayi kawai yafice abinsa cikin zafin zuciya dan yasan halin ta sarai ko kasheta zaiyi
bakinta bazai taba mutuwa ba.
A palon ya zauna ya dafe kai maganganun ta nayi masa yawo a kwakwalwa tare dayi masa ihu
a kunnuwansa runtse ido yayi da k'arfin sa, can dai yasoma jin k'amshin girkin nata ya d'ume
gidan ya mik'e yashiga d'akin Sadiya dan yaji ita kuma ubanwa ta kaiwa nata budurcin.
Da k'arfi ya bud'o k'ofar a tsorace ta mik'e tsaye jikin ta na rawa, " Aliyu dan Allah kayi hakuri
nayi kuskure da ban sanar dakai ba tun farko wallahi Aliyu fayde akai mani ba a son raina bane
hakan yafaru ne tun ina yarinya kayi hakuri Aliyu ka yarda dani dan Allah wallahi gaskiya ce na
gayan maka Allah kuwa".
Murmushi yayi wanda baima san sanda yayi hakan ba saboda tsabagen jin rainin hankalin
datake masa, a zuciyar sa yace "lallaima yarinyar nan batasan waye Aliyu ba shiyasa zata nimi
ta rainamin hankali.
Fisgota yayi ta gaban rigar dake jikin ta dama gata yololuwa aikuwa ji kake keeyyyyy! tundaga
sama har kasa ya yagata ya kamota ya wurga kan gadon yace ai yanzu nikam amfanin ki kenan
a waje na.
" wayyo Allah Ya Aliyu dan Allah kayi hakuri bazan karaba",
kuka takeyi sosai tana rokonsa, dadai taga tabbas da gaske yakeyi ai tuni suka suma tikar
danbe, kokawa sukeyi sosai dadai taga yafi karfinta tasami kumatunsa ta yanka mashi wani irin
matsiyacin cizo dasauri yasaketa tare dasakin wata yar karar azaba yashafi wajan yaga jini
wani mahaukacin mari yakai mata ya shaketa daidai lokacin da Aysha ta turo kofar tashigo tana
fad'in "k'anwata fito mu karya karya huce".
Wani irin murmushin mugunta Sadiya tayi ta rungumoshi jikinta sosai, Aliyu jarababbe wani irin
shock yaji baisan sanda ya kara riketaba, cikin shagwaba tace "Eyya mana yayana bakasan
wasa bane?"
" Wasa fa nake maka".
"Hala kai bakasan cizon soyayya ba?"
To amshi rama abinka ta turo mashi nata kumatun daidai bakinsa.
Murmushi kawai Aysha tayi tace "to indai kungama kwa fito nizan shiga wanka kan ku fito.
Ta wuce abinta zuwa nata dakin.
cikin wani irin hanzari Sadiya ta fisge jikinta tayi kewaye da gudun tsiya tana haki dantasan
idan yariketa sunanta _sorry!!_
Gaba d'aya yama rasa abinyi duk ya rud'e ya susuce tasaka sa cikin wani yanayi, ya nufi kofar
kewayan da karfi yake bugun kofar yana fadin "wallahi yau idan nakamaki saina kakkaryaki! Ni
tsaran wasanki ne!?"
" Ni tsaran kine dazakimin haka?" "Ok kinaso ki hadani da matata ko?"
" To wallahi yau dinnan zakiga abinda zanyimaki acikin gidan nan dama ashe *KALLON KITSE
AKEWA ROGO*"
Yayi kwafa ya fice abinsa,
fitowa tayi ta rufe kofar ta tabar key din ajiki taje tayi wanka ta dau uban kwalliya tamkar wacce
zata party tasanya wasu Riga da siket da kadan rigar ta wuce cibi shi kuma siket din iya rabin
cinya kanta ko dan kwali babu ta bude kofar tafito palon,
Zaune yake yana kallo jiran fitowar su kawai yake