Showing 102001 words to 105000 words out of 171073 words

Chapter 35 - KASAITAR SO Completed Book by Nana Haleema.doc

13 Oct 2025

7841

ake so ta d'auke ba sai wacce take da burin zama a duniya? Ga tsoffi nan da dama wanda ya kamata ace ta d'auke bata d'auke ba sai y'ata?" Ta fad'a tana sake fashewa da kuka, "Subahanallahi!" Shine abinda y'an falon suka fad'a gabad'aya suna kallon Hajiya Batula da take kukan, cikin takaicin abinda tace Anty Amina tace, "Haba Batula wannan wacce irin magana kike kamar mara ilimi? Daman sai wanda ake so ya mutu yake mutuwa? Ko kuwa sai wanda ya girma ya tsufa ne yake mutuwa,? Kin manta mutuwa tana d'auke jaririn da aka haifa a yanzu ta bar tsohuwa y'ar shekara casa'in a duniya, ko kuwa kin manta mutuwa tana d'auke budurwa d'anyen jini ta bar babbar mace wacce ta haihu tayi jikoki a duniya, sai kace mara tawakalli ko wacce bata yadda da k'addara ba, addu'a zaki mata kawai shine abinda take so a yanzu wannan kukan ba gata kike nuna mata ba" Anty Amina ta sake fad'a ta kallon ta, ajiyar zuciya take saukewa a hankali tana girgiza kai sai hawaye ya sake sakkowa daga idon ta.

Mata suna ta shigowa ana karb'ar gaisuwa har aka dawo daga kai Eman makwancinta na gaskiya, makwancin da yake jiran kowa na duniya, makwancin da duk kud'in ka, mulkin ka, kyaun ka, ilimin ka, da duk abinda kake taqama dashi haka za'a saka ka cikin k'asa ba shinfid'a balle pillow, ba fanka balle a.c, Allah kasa mu dace muyi kyakykyawan k'arshe amin.>?z?

A hankali yake bud'e idanun sa da suka masa mugun nauyi kamar wanda ya bugu da giya a karon sa na farko, so yake idon ya bud'e tarrr amma abin ya gagara biyu-biyu yake gani komai kuma yana juya masa a d'akin, dafe kai yayi ya mayar da idon sa ya kulle kusan mintina biyu kafin ya sake bud'ewa, ya daina gani biyu amma kuma har lokacin idon bai bud'e tarrr ba sai dai yana gani amma ba sosai ba, "washhhh" ya furta yana dafe kansa jin yadda yayi masa wani irin nauyi kamar an d'ora masa k'aton dutse a kan ga ciwon da yake masa kamar zai rabe biyu sabida bala'in ciwo, a hankali idon ya fara washewa ya fara gani sosai yana k'arewa d'akin kallo yana k'okarin ya tuna abinda ya faru na k'arshe kafin yayi wannan dogon baccin, sutturar sa wacce ta kasance a jikin sa daren jiya ya gani a k'asan tiles ko wanne ya kama gaban sa, kayan Ibteesam ya sake karo dasu idon sa ya sauka akan breziyar ta da take can kusa da mirror da aka cillar da ita akayi, da sauri ya kalli kansa ya ganshi naked babu komai a jikin sa kamar yadda yazo duniya haka yake, da sauri ya yunk'ura zai mik'e bayan sa ya bada sautin k'as yayi saurin komawa yana runtse ido sabida azabar da ta ratsa shi.

Yaye bargon da yake ciki yayi saurin mayarwa yayi yana rutse ido ganin sa kwance cikin jinin da ya bushe a kan bedsheet d'in, kallon sa ya kai ga Ibteesam da take kwance kamar matacciya babu alamun nunfashi a tare da ita kamar yadda yake naked haka itama take naked, "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" shine abinda ya furta yana sake k'okarin mik'ewa ganin ta a wannan yanayin amma k'ugun sa da bayan sa kamar an saka masa igiya an d'aure haka yake ji, dak'yar ya samu ya mik'e jawo towel d'in dake kusa da gadon ya d'aura a yana takawa a hankali yana rik'e bayan sa, zagayawa yayi d'aya side d'in inda Ibteesam d'in take ya yaye blanket d'in da take ciki, runtse ido yayi ganin ta babu komai a jikin ta ga inda take duk jini har jikin ta duka ya bushe, zama yayi ya tallafo ta jikin sa ya fara girgiza ta muryar sa na rawa yana fad'in, "Precious! Precious!! Ibteesam!!! Wake up" ya fad'a muryar sa na sake yin rawa hankalin sa mutuk'ar tashe.

Hannun ta ya kama ya rik'e pulse d'in ta nan yaji zuciyar ta bugawa alamun tana da rai a sume take kawai, hankalin sa a mutuk'ar tashe yakee furta, "Me zan mata? Me zanyi? Me na aikata haka,? I raped her,? How?" Ya fad'a yana dafe kansa dan har lokacin ya kasa tuna yadda abin ya faru. Kamar an tsikare shi ya kwantar da ita ya mik'e a hankali ya d'auko wayar sa yana tunanin wanda zai kira ya fad'a masa ta yadda zai taimake ta, dan shi ko lokacin da wani abu ya shiga tsakanin sa da Rahana takaici bai barshi ya sake kallon ta ba balle yasan wani abun da zai mata, contacts d'in sa ya shiga yana dubawa amma ya rasa wanda zai kira, yana takaicin kansa da ya sama careless a kan hakan, "Mummy?" Ya tambayi kansa a fili amma sai ya girgiza kai yana fad'in, "Nooo" ya fad'a yana cigaba da duba wanda ya kamata ya kira.

Idon sane ya sauka kan wata number da ya yayi saving da Dr David ai da sauri ya danna masa kira bugu biyu ya d'auka, Zaid bai jira sun wani gaisa ba ya hau kora masa bayanin abinda ya saka ya kira shi, nan take yayi masa bayanin duk hanyar da zaibi ya taimaka mata har ta farfad'o ta kuma ji sauk'in jikin ta, godiya yayi masa ya kashe wayar yana ajiyar zuciya, komawa yayi inda yake yana kallon ta yana tunanin ta yadda zai iya d'aukar ta ya kaita band'aki dan bashi da k'arfi ko kad'an ga ciwon baya da ciwon k'ugu da yake damun sa sosai.

Band'akin ya shiga ya kunna water heater ruwan yayi zafi sannan ya kunna famfon jikin jacuzzi ya tara ruwan zafin sosai sannan ya sirka shi dana sanyi ya d'auko dettol ya zuba a cikin ruwan yana yi yana dafa bango sabida yanayin jikin sa, fitowa d'akin yayi ya cicci6e ta amma sai ya kasa mik'ewa tsaye ya mayar da ita ya ajjiye a kan gadon yana sauke numfashin wahalar da yake sha, sake gwadawa yayi a karo na biyu ya d'auke ta dak'yar sabida duk jikin ta ya saki dole ta sake yin nauyi yana takawa dak'yar har ya shiga Band'akin ya saka ta a cikin ruwan, k'afar ta ya bud'e ruwan ya fara ratsa ta sosai azabar da take ji tana shiga jikin ta yasa ta fara motsawa, nan take ruwan ya koma ja kamar irin an wake nama mai jini a jikin sa, zubar dashi yayi ya kunna na sanyin dana zafin a tare ya sake watsa dettol yana rik'e da ita, ruwan ya d'iba yana shafa mata a fuska har ta fara motsawa idon ta ya fara motsi alamun zata bud'e su.

Idon ta a kulle amma bakin ta motsi yake alamun magana take yi kafin maganar ta fara fitowa fili a hankali tana fad'in, "Wayyo zan mutu, ka k'yale ni zaka kashe ni, ka bari, ka bari" Har lokacin idon ta a kulle take fad'ar hakan. Ido ya runtse yana jin tausayin ta over yana sake kama shi, ji yake kamar yayiwa kansa duka sabida takaicin abinda ya aika mata, da ana transfer d'in ciwo to someone da ya dawo dashi jikin sa, yace, "Sorry precious! I'm so sorry" yake fad'a kamar zaiyi kuka yana sake shafa mata ruwa a fuskar ta a lokacin idon ta ya fara bud'ewa a hankali.

Fess ta bud'e idon ta a cikin band'akin tana k'arewa band'akin kallo tana so ta tuna abinda ya faru amma tunanin ta yak'i tuna abinda ya faru, "sannu" ya fad'a mata bakin sa na rawa dan ba k'aramin zazza6i yake ji a jikin sa ba, d'ago kan ta tayi ta kalli bayan ta da yake zaune a gefen jacuzzi d'in yana kallon ta, mayar da idon ta tayi ta kulle hawaye ya fara sakkowa daga idon ta, hannu ya saka a cikin ruwan yaji ya sallace ya bud'e famfon ya fara zubewa kana ya fara zuba wani ya sake had'awa kamar wancan, tana ciki a kwance yana aikin kuka yana share mata hawayeen nata yana ji shima kamar yayi kuka.

Sun sami kusan mintina biyar ruwan ya sake yin sanyi ya rik'e fuskar ta ya d'ago da kanta, idon ta a kulle yace, "ki karanta niya" ya fad'a muryar sa na d'an rawa. "Leave me pls" ta fad'a muryar ta a dashe tana kawar da kanta gefe, "i can't, u need my help" ya fad'a yana sake rik'e fuskar ta.

"No need, pls leave me alone" ta sake fad'a muryar ta a can k'asa, "but precious..." saurin katse shi tayi ta hanyar cewa, "I said leave!" Ta fad'a cikin d'an d'aga murya tana sake runtse idon ta, dak'yar ya mik'e ya fita yana waiwayon ta ya tsaya a k'ofar toilet d'in yana sauraron ta, dak'yar ta yunk'ura ta mik'e zaune a cikin ruwan sai kawai ta fashe da kuka, so take ta mik'e tsaye amma ta kasa haka ta daddage ta mik'e amma bata kai ga tsayawa ba ta saki k'ara ta koma cikin ruwan ta zauna tana kuka mai sauti, a haukace ya banko k'ofar ya shigo ya k'arasa har cikin ruwan ya tsuguna ya rungume ta sosai a jikin sa yana fad'in, "i know u can't". Taimaka mata yayi ya mik'ar da ita tsaye har lokacin kanta yana k'irjin sa ta tsaya dak'yar tana hawaye ya d'auko ta ya fito da ita daga jacuzzin ya k'arasa da ita gaban shower, sai da ya saita ruwan sanyin dana zafin yadda bazai k'ona ta sosai na kana yace, "Ki karanta niya a ranki." Idon ta a kulle yake tana ta sauke ajiyar zuciya irin ta wacce taci kuka ta k'oshin nan, "kin karanta?". D'aga masa kai kawai tayi idon ta a kulle, ya saki shower ta fara zuba tun daga kansu har k'afar su.

Tana ji tana gani haka ya wanke ta dukkanin su a jigace suke har gwara shi a akanta ba, towel ya d'auka ya d'aura mata ya sake d'aukar ta dak'yar ya koma da ita d'akin ya ajjiye ta a kan kujerar da take d'akin, zubewa yayi shima yana hakki bayan ya sake rik'ewa, dak'yar ya mik'e ya koma band'akin shima ya gasa jikin sa Sharp-sharp yayi wanka ya d'aura sabon towel ya fito, kamar zai fad'i haka yake tafiya sabida jirin da yake d'aukar sa ya janye bedsheet d'in da blanket d'in dan shima ya b'aci ya kai band'akin ya cusa a washing machine ba tare da ya kunna ba ya dawo ya zube akan gadon yana jin kansa kamar ana sara masa shi, kiran sallah ya jiyo wanda ya saka shi mik'ewa zaune yana kallon agogo, "Subahanallahi" ya furta a fili ganin kiran azahar yake ji yana da tabbacin kuma basuyi sallar asuba bama, mik'ewa yayi dak'yar ya bud'e wardrobe ya d'auki trouser ya k'arami ya saka ya saka jallabiya, ita ya kalla da take zaune da towel har lokacin idon ta a kulle sai hawaye da suke biyo kunnen ta, k'arasawa wajan ta yayi ya zauna yace, "Precious sallah, bamuyi asuba ba ga kuma azahar tayi" ya fad'a a hankali yana rik'o hannun ta.

D'ago kai tayi ta kalle shi ta mayar da idon ta kulle tace, "Kaina, baya na, mara na, k'ugu na duka ciwo suke min, zazza6i ne a jiki na zan mutu ka kira min Mama na da Umma" ta fad'a tana sake runtse idon ta tare da k'ank'ame hannun sa dake cikin nata, "I'm sorry precious ban san ta yaya hakan ta kasance ba, I'm sorry" ya fad'a muryar sa na rawa sosai, ji yake kamar yayi kuka sabida tausayin ta,? "Ki tashi muyi sallah" ya sake fad'a yana mik'ewa dak'yar, rik'e hannun ta yayi ta mik'e itama ya lalubo doguwar rigar ta ta jiya ya zura mata, a zaune dukkanin su sukayi sallar asuba da azahar suna idarwa Ibteesam ta zube a wajan sai amai, k'arasawa yayi kusa da ita ya jawo ta jikin sa ta cigaba da aman a jikin sa jikin su dukka rawa yake ga zafin da ko wannen su yake fitarwa.

Luf tayi a jikin sa bayan aman ya kwanta tana sake ajiyar zuciya idon ta na lumshewa kamar mai jin bacci shima a nasa b'angaren hakan ce ta kasance.

To a can k'asa kuwa Daddy ne ya shigo ta baya ya hau saman sa ya kira wayar Anty Amina yace tazo, koda ta hau smaan yace, "Amina wai har yanzu Zaid bai sakko ba shida Ibteesam?". Ajiyar zuciya tayi tace, "wallahi basu sakko ba, ni lamarin ya fara bani tsoro wallahi". Shiru Daddy yayi kafin yace, "nima haka kawai ai zuwa za'ayi a tashe shi dan dai ko shi bai sakko ba ai ita yaci ace ta sakko, daman tsoro na kin san ba'a tashin sa in yana bacci sabida ciwon kansa" Daddy ya fad'a yana niyar fita daga falon.

Yana sakkowa kusa da saman Zaid d'in duka mata ne a zaune hakan ya saka ya fice yace su Anty Amina da Mummy har da Umma suje su duba su su gani, hakan ce ta kasance su uku suka hau saman falon shiru babu kowa babu kuma motsin kowa sai tashin k'arar a.c, Umma ta kalle su tace, "ku shiga ku dubo su" ta fad'a tana tsayawa daga baya, Anty Amina ce ta tunkari d'akin ta bud'e k'ofar nan ta hango su a zaune a k'asan tiles rungume da juna dukkan su suna sauke numfashi, "Subahanallahi" ta fad'a suna shiga ciki dukkan su, Umma ta janye Ibteesam daga jikin sa zafin jikin ta ya rud'a Umma tana fad'in, "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, Ibteesam baki da lafiya haka?". Mummy da Anty Amina sukayi wajan Zaid da shima jikin sa yake kamar wuta ce take fita, idon sa a kulle yake Mummy tace, "Amina mu kira Daddyn sa a kira likita ya duba su duka". Anty Amina da take a rud'e tace, "Bara na kira shi Allah yasa na tawo da waya ta" hannun ta har rawa yake wajan kiran Daddy ta sanar dashi.

Ibteesam ta kasa tsayawa ta zube wajan ta zauna Umma ta bita ta rik'e ta ta kwantar da ita a k'irjin ta tana jin yadda numfashi ta yake fita da zafi, "meya same ku haka Zaid?" Mummy ta fad'a tana sake rik'e shi, d'an bud'e ido yayi ya kalle ta kafin yace, "Mummy Precious, Precious Mummy" sai kuma idon nasa ya sake kullewa bakin sa na rawa.

"Me ya sami Ibteesam d'in?" Mummy ta fad'a tana kallon sa, "help her Mummy she's sick, seriously sick Mummy" ya fad'a idon sa a kulle yana girgiza kai, a lokacin Daddy ya shigo shida Dr Auwal da waga nurse a bayan sa.

Daddy yayi kan Zaid yana fad'in, "Zaid lafiya me ya same ka haka?". "Help her Daddy, help precious" y sake fad'a.

Dr Auwal yayi kansa ya ita kuma nurse d'in ta nufi wajan Ibteesam d'in, Dr Auwal ya fara duba shi yace, "Me yake damun ka Zaid?". Dak'yar ya iya cewa, "Back pain, fever, headache, stomachache etc" ya fad'a yana jan numfashi dak'yar.

Nurse d'in da take kan Ibteesam tace, "Dr ta kasa magana fa balle nasan abinda yake damun ta." Juyowa yayi yace, "shikenan I'm coming". Bud'e jajayen idon sa yayi ya kalli Dr Auwal yace, "don try to touch my wife" ya fad'a idon sa cikin na Dr. Murmushi Dr yayi yace, "to fad'a min abinda yake damun nata." Lips d'in sa ya motsa tare da fad'in, "she get raped" iya la66an sa ya fad'i hakan wanda in ba Dr ba babu wanda yaji abinda yace, kallon nurse d'in Dr yayi yace, "FNC".

Juyawa tayi ta cigaba da abinda take dan ta fahimci abinda Dr yace yana nufin first night condition, kallon su tayi a lokacin an gama duba Zaid an masa allurai tace, "Dan Allah ko za'a iya bamu some space, Dr har kai" ta fad'a tana kallon mutanen d'akin. Basu ce komai ba duk suka fita ya rage daga ita sai Ibteesam da Zaid da yake kallon su, Ibteesam ta kalla tace, "zan buda ki yanzu ki saki jikin ki kinji?" Ta fad'a tana saka handgloves ta d'an juya ta kare Zaid yadda bazai gansu sosai ba ta duba Ibteesam sosai, kallon Ibteesam tayi cikin tausayawa tace, "I'm sorry to say, kinji ciwo sosai kina da buk'atar ayi miki stitching" ta fad'a tana fara d'auko kayan da zatayi amfani dasu, y'ar k'aramar torchlight ta fito da ita daga jakar ta Allah ya saka ta tawo da komai na amfani ta kunna, allura ta fara yi mata ta kashe zafi kafin ta haska wajan ta fara binta a hankali tana d'inkewa.

"Washh" Ibteesam ta furta lokacin da aka fara d'inkin dan duk da anyi allura taji zafi, yana kallon su duk abinda suke dan ma bayan nurse d'in ya kare baya ganowa sosai ya dai zuba musu ido har aka gama, ta zare safar hannun ta ta saka sanitizer ta goge hannun ta sannan tayi mata allurar bacci, kafin ta gama had'a kayan ta bacci ya soma d'aukar Ibteesam a kan kujera ta juyo tana kallon Zaid da shima baccin ya fara d'aukar sa a kan carpet d'akin, fitowa tayi daga d'akin ta same su tsaye a falon sunyi cirko-cirko.

Daddy yace, "nurse me ya faru?". Kallon Dr tayi sai ya fara cewa, "ammm matar sace?". D'aga kai Daddy yayi alamun eh kafin Dr yace, "Alhaji girma ne ya same su, ina nufin sex ya shiga tsakanin su amma sai yazo musu a baibai, abinda nake nufi a nan a yadda na lura kamar dukkan su hakan ta faru ba tare da sanin su ba ko kuma basa cikin hankalin su duka su biyu, dan jikin Zaid d'in yayi over working wannan reason d'in ya saka jikin sa yayi bala'in gajiya sai ya haifar masa da wannan ciwon na yanzu, inda a hankalin sa yake bazai yi abinda yayi a yanzu d'in ba hakan ya bani tabbacin akwai abinda ya gusar da hankalin su" ya fad'a cikin nutsuwa yana kallon su.

Nurse d'in ma tace, "Ta b'angaren ta itama hakan take, ta galabaita sosai tasha wahala dan a tak'aice yanzu haka sai da nayi mata d'inki amma bada yawa ta k'aru ba dan da na barta a haka ma in tana shiga ruwan zafi zatayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login