Showing 1 words to 3000 words out of 24876 words

Chapter 1 - SO DA ZARGI BY MARYAM ALIYU AHMED.txt

[12/27, 9:22 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮



✍🏼Maryam Aliyu Ahmad


Dedicated 😊to Aysha Ali Garkuwa



1 - 5



Kwance take a laulausan gado, kusa da ita jinjiri ne kwata kwata kwanansa 3 a duniya, misalin large 9 ne Na dare, idonta a lumshe kamar mai barci, hawaye ke kwaranya a fuskan ta, zufa take kamar a dakin yin biredi take, du da AC dayake dakin ama kamar babu,

kuka ya kubuce mata, Sauri tayi ta Ciro hular kanta ta to she bakin ta dashi Dan kar mahaifiyar ta taji kukanta,

Tunani take _takira_ ko kar takira shi, motsin danta taji, alamar nono yake nema sai tayi saurin dauko shi tabashi.

Kusan minti 20 yana tsotsan nono har yasamu ya koma barci itako kwalla ke kwaranya a fuskarta, 😭😭 *won't u call,* a zuciyar ta take fadin haka har ta hakura tayi barci da kunci a zuciyar ta.


Misalin karfe takwas har tayi wanka, ta karya, ta gama gyara dakin *ummeen ta* danta Na kwance yana barci,

Itako ta kunna TV zatayi kallo, sai ta tuno Ai basu mayi waya ba, ta duba tym tace, by now nasan ya tashi, zata dialling saiga call inshi ya shigo, atake ta receiving.

Suka gaisa, yace ya bbyna, tace Lfia lau, a zuciyar ta kuwa race lallai guy innan ya raina mata hankaki, watau shi yana nan aciki farin ciki abunsa,


Taji haushi sai tace mai sai anjima, shiko yace mata toh
aje wayar da sauri tayi , saiga kwalla a idonta😢😢


Kurawa danta ido tayi, motsin ummeenta taji shiyasa tayi saurin share kwallar ta, ta saka was TV ido.



Wlh Ai nima, Na zaci operation za'a wa *Ishrat* mummy kefada, itako ya *jami* cewa take, inbama jaraba ba,


'Yar yarinyar nan harta San wani Abu haihuwa, kyajimun dai, Ai gadon uwarta tayi.

Suka tafa ita da 'yarta, mummy kishiyar Ummi ce, mahaifiyar ishrat.


Alhaji Bala Hamza Zakari haifaffen garin nasarawa ne, a birnin jahar wato lafia daga Wata karamar hukuma OBI


Aiki ne ya kawo shi cikin garin lafia har yayi aure, Hajia Aisha ita ya fara aura watau mummy.


Bayan aure kuwa ya gane cewar Dan kudinsa take sonsa, yaso ya sauwa kemata Dan bata ganin mutuncin sa ko Kazan,



Daman abokinsa yasashi auran ta, Dan tana da kirki, a cewar abokin Ashe duk magirci ne.


Mahaifinta ubangidan sane ba yadda zaiyi, kullum Addu'a take Allah ya masa sauyi da mata ta gari.



Had Allah ya hada shi da Mallama Maimuna Umar Usman *ummee* watau mahaifiyar ishrat a wajan musabaka,


Hajia Aisha watau mummy tana da yara uku3 mata 2 namiji daga, jamila _ya jami_ , junayna da Jamal,



hajiya Maimuna kuwa ishrat ce kadai 'yar ta kuma takai kusan shekara biyar Karin ta samu haihiwa,




Mummy kuwa bata kaunar Ummee ko kadan kullum kishin yau daban Na gobe daban


Tun tana kuka har tazo tasaba , yayan ta ma basada mutunci musamman ya jami sam Dan Abba,


Na tsawata masu da sun gama cin mutuncin Ummee Na kullum😟😟


Next pg 5-10😘😘
[12/27, 9:24 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑 SO DA ZARGI🔮🔮


✍🏼Maryam Aliyu Ahmad


Dedicated 😊to Aysha Ali Garkuwa



11 - 15


Yau suna, abokanan Abba da umme na da abokanan arziki sun cika gida dam ba matsaka tsinke, mummy ko da ya Jami sai gulma da leke suke, yaro ko yaci sunan IMRAN mahaifin ishfaq


, Amman ana kiransa da najmuddeen



Kayan suna ko DAM dakin Ummee Na kaman shago guda aka dauko, lokacin ya Jami har kuka tayi dan bakin ciki😢😢wai duk wannan kayan nawane😭😭



Mummy ko wai Ai asirce shi mukayi da danginsa shiyasa suke mana ruwan kudi shida daddynsa da mummynsa



Daddy ko dadi yaji sosai Dan anmai takwara😅



Ba daman nafito shan iska a tsakar gida nida Najmu, habaici gunsu mummy da ya jami,


Dan ita batada aiki yi kullum a gida take, inta fita toh Abba baya gari sai taje harkar ta har kwana take



Itako ya junayba bata cika biye musu ba, ita kawai karatun ta ke gaban ta, dan ita so take ta zama LAWYER



Abun Na damu Na yadda suke mun, kaman ba uban mu daya ba, har Ummee Na ta kula, ta kirani race na dinga hakuri



Nima dan nayi aure ne Na mance da halinsu ne?



Itace ishfaq yaxo mu koma gida wankan ya is a haka tunda nakan iyawa Najmu, nawama inayi



Ishfaq baya kirana sosai arana daga saidai ya kirani sai biyu ko uku, bayan da a gida in yaje office mukan yi waya sau7 INA day


Inko ya tashi zuwa sai dai yaxo da Frnd inshi ko Broda inshi, abun Na damuna


Bana samun daman fada mai damuwa ta , ko waya muke minti daya sai ya kashe yace , he will call me back, kullum he's busy




Nafara tunani ko yadaina sosane daman ance in an haihu soyayya Na rabu biyu ,💔 rabi naki Rabi ko Na wajan bby
Amman ga dukkan alamu nawa duka ya tafi ba rabi ba😟😢



Yau ishfaq yaxo da mota har biyu dan kwasan mu dakuma kayan mu,



Abba da ummee sun mana nasiha sosai , da cewa mu cigaba da hakuri da juna



Na fito naje side in mummy batanan sai ya Jami na sallame ta, ko kallo na bata yiba,



Haka dai muka bar gida abba da umme suna daga mun hannu har kwalla sai danayi , dan har nafara missing insu



Najuya na kalleshi sai ya sakan murmushi yace eh lallal yarinya bakida wayo😝😝



Wai kodan shekaru na 20 shikuma 34 shiyasa yake yawan cemun yarinya?😏😏😏



Kukan Najmu yadawo dani daga maganan zuci ya yace toh, basa yasha, nace mei??? Abunda na saya man



Nadan harareshi yaushe kasaya? Sai yay murmushi



Shegiya Ai dama dukanta kikayi tsinanniya wato harda dauko dan taxo , mtswww banxa kawai,


Ya junayna kuwa girgiza kai tayi ta fice a dakin, eh Ai daman me sungama kashe making zuciya Ai mummy me fadawa, Ai batasan meye duniya bane haryanxu.

*Gida na a Abuja*


Next pg16 - 20😘
[12/27, 9:24 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮


✍🏼Maryam Aliyu Ahmad


Dedicated 😊to Aysha Ali Garkuwa


6 - 10


Gobe suna, Ummee Na da 'yan uwanta nata aiki dan taro da Abba zaiyi da yadade yana jiran ganin jiko kinda


Ya Jami taki yi aure sai harka, ya junayba ma haka, wai bata kaiba, Jamal kuwa yanxu ya shiga university Dan nama girme shi.


Ishrat Na zaune a parlour sai taji sallama ta daga kai kawai saiga ishfaq ya shigo,


Har ranta taji ddin ganin sa sosai Dan ta missing inshi, 😊kamar ta tashibta rungumeshi Amman


Haushi kuma sai zuciyar ta ke rays mata kilama kullum yana nan tare da Wata, tunda yanxu baya kiran ta sosai a waya


Kawai kuma sai ta Ganshi da jafar kaninsa sunshigo.😟😟 bayan mun gaisa da jafar ya mun congrat nace thank u, danni ban cika was an kanin miji ba


Shiko gogan naku sai smilling yake, yace kin tashi lafia? Nayi kaman banji shiba ya wuce naje nakawo masu abinci da drinks


Yace Ai sai yaga bbyn shi tukun Na, Na daukoshi daga troler inshi, nakawo shi hat ranshi nasan far in ciki take



Hmmm adole shi he's now a father, can sai have umme fa, banfa gaishe ta ba,,aww sai yanxu ka tuna da ita, INA fada INA hararar sa, sai yace am sorry ,


Nace tana daki, kaje ita kadai ce, yace namai jagora nace wlh kaikadai zaka aiba cinyeka zata yiba,


Yawuce yana fadin kinsa bashi yarinya, duk wannan abun da mukeyi jafar Na zaune yana faman cin kashi farfesun kaida kafan rago,besan wainar da Muke toya was ba.




Kusan 5mins yafito daga dakin sai yace toh zan wuce, sai naji kamar wuta a raina nace yanxu yanxu harxaka wuce, yaufa 4days kenan bamu hadu ba Amman kace zakaje ka barni😟😟😟😟nafa missing inkafa sosai wlh duk a zuciya ta make fadi haka


Ko akwai wani abune? Tambayar sa ya kaumun ta naganar zuci Dana keyi, nace eh bakaci abinci ba ai, wlh daga wajan mum nake, kuma kema kinsan ta


Sai naci abinci a gabanta kafin Na fita daga dakin ta, tabe baki nayi nace hmm yaron mama, Na kafa mai ido kamar ban taba ganin saba, bana son yayi nisa dani wlh



Koda Na minti daya , balle gashi munyi 4days bangan shiba, kuma daga zuwansa wai zai tafi😟😟😟raurau nayi da ido kamar mai shirin yin kuka



Can sai Na kalli jafar dake zaune a kujera yana kallon TV, ganin haka sai ya matso kusa dani yace GIMBIYA ta me kike bukata? Ya fada tare da rungumoni jikin sa,


Lamo nayi a jikin sa kaman karna tashi, nace abun taron suna nake so, ma'ana kudi, a hankali ya dagoni daga jinkin sa, yay shiru,


Nace I know wat u will say ba kudi ko?? A zuciya tako nace Allah nuna mun ranar da zan tambayi ishfaq kudi ya bani shiru



Shidai sai maki komai Na morewar rayuwa Amman banda *mika* maki kudi a hannun ki, wannan abun Na damu Na😟☹



Kinsan banda kudi,managing nake,maganar da ya dawo dani hankali Na kenan,



Mutum kenan shi kullum inkika tambaye shi kudi toh baida shi, Amman wani lokaci in yaso making kyau sai kisha mamaki, had sainaga Lamar duk duniya ba wacce ta kaini sa'ar mini, toh Allah shi kyauta, duk a zuciya ta nake fadin haka





A fili kuwa nace a daiduba, sai ya Ciro 10k ya bani, yacemun hard a Na dinki, zanyi magana yace kiyi hakuri ayi managing, shiru kawai nayi mukayi sallama da jafar suka FITA



Na dawo parlour INA kallon kudin nace ishfaq kenan shida nace mai dinki #6k yanxu me zan saya da #4k Na bawa baki da zanyi, Dan namagode ummena zata mun su abinci



Na dauki bbyna daya tashi yana son shan nono, na bashi nace kamar Kasan abunda daddyn ka zaimun yau shiyasa kaki bude ido lokacin da yazo☹☹☹Allah maka albarka😅😅


Yau suna.....


Next pg11 - 15
[12/27, 9:24 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮



✍🏼Maryam Aliyu Ahmed




Dedicated 😊to Aysha Ali Garkuwa



16 - 20

*Gida Na a abuja*


Muna Shiga gida Na tun daga get naga wasu flowers masu kyau da daukan hankali daga cefe kuma ga wasu kujeru na zaman mutani biyu wanda yay kama da na lilo


Ga wani haske fitillu kai abun sai wanda ya gani, parlour nama haka duk ya canza kamar ta wata sabuwar amarya


Kujeru TV set furnitures duk an canza Wanda daman tun daga get naga alamun haka, sosai gidan ya burgeni kuma naji mamaki Dan ishfaq bai fadamun anything about gyaran nan ba, Wata zuciya ko cemun take kodai aure yayi, kai aa ba aure yayi ba Haba kwata kwata sati nawa, nai saurin kauda zaigin shi a zuciya ta


Gida sai gyalli yake, Na juya Na kalli ishfaq sai smilling yake mun Dan yadda yaga duk mamaki ya cikani,


kin tsaya a bakin kofa, sai kace ba gidan kiba Ai gani nayi duk gida ya canxa, lallai Kayi kokari


Allah saka da alkhairi Allah kara budi , Allah sa kafi haka, Allah barmun kai ni kadai😅😝



Mamaki bai cikani ba saida Na shiga dakina woow 😊😊🔮🔮fadin kyau dakin bats lokacine Dan gsky yayi kyau



Ga wani kamshi da sanyi mai sanyaya zu ciyaa🔮🔮



Saidai abunda Na Sani shine kyau da kuma gyaran wannan dakin yawuce Na da namiji sai deko mace🤔🤔🤔😝. Toh fa😝

Next pg 21 -25😘
[12/27, 9:24 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮




✍🏼Maryam Aliyu Ahmed



Dedicated 😊Ayshe Ali Garkuwa



21 - 25


Kai dawa kukayi wannan aikin haka, nidasu Safiya?? na hurga mai Wata harara wata safiyan😡😡


Ah safiyan gidan can mana, dub dub dub haka zuciyata ke bugawa, nace Ai daman nasan baka sona, tunda Na haihu nasan ka daina sona😢😢😢



Shiyasa tunda naje gida ko waya bama yi sosai😭😭


Na dauki Najmu Na fara mai shirin wanka,

Am sorry wasa nake maki,kinji my love😊 ko kallon sa banyi ba Na cigaba da ma najmu wanka

Harna gama surutai yake wai yana bani hakuri sai daya kama kunne sai ya bani dariya😅


Sannan yaji dadi nima sai Na hakura, daidai lokacin aka kira salla, yace zaije mosque, nace Allah kiyaye, adawo lafia Allah kare mana kai



Ameen yau ba rakiya ne?toh Ai kaga nono Najmu kesha yanxu Na ajeshi kuka zaiyi, ah ah ah to Na yafe nayau
Saina dawo ko. Bye



Zaune nake INA lissafi abunda zan saya da sayarwa dan Abba ya bani 50k ummena kuwa 20k ta bani Gudu mawa kuwa sunkai 40k


Nace to ko kayan kamshi zan sayar ko rigunar yara ko takalma kawai sai naji sallama, Na amsa tare da cewa waye, gashi in kadaice a gida ishfaq yaje office, wazan gani



Rabi'at ce matar abokin ishfaq daman tace mun inna dawo zata zo tagai shan da jamilu mijinta yahanata zuwa lokacin suna wai karamin ciki da ita kuma tafiyan da nisa.



Na rungumeta Dan mun shaku sosai da ita tun kafin muyi aure,
Banda kirki Na dawo ban kiraki danace zanyi bako, ba komai Ai ishfaq ya fada wa _my dear_jiya shine nace bara nazo Na maki surprise


Aiko kin kyauta Na gode, ya jiki jiki ana nan ana fama ko, Ai bari kawai sai kicking yake, tohh ko footballer za'a samo daman kyau da ya gaje ubansa, saitayi dariya tare da Dan dukana



Munyi hira sosai da it's hard Najmu shima kaman ya Santa danko ko kiwa baiyiba, itako sai nan nan take dashi sai Allah nuna mata bbyn ta haka




Na daga mana tuwon alkama miyar ayoyo Dan wai shi take sha'awan shi, masu ciki da kwadayi Amman ita tata dabance,



Na mana zobo mai dadin gaske yasha abarba da cucumber da kayan kamshi,


Muna ci muna hira sai nake tambayar ta kina ganin *zafira* kuwa tunda Na haihu ko waya ,? Aiko ni nake ganin ta Dan yanxu ma har bilicin naga tafara


Kullum cikin tumash, bazawara da kawar kai ,hmmm ranan ma ita da ishfaq Nagani a mota suna kai suna dawo wa lokacin kinje gida haihu



Dab dab dum dum zo kuji zuciya ta kamar zata fashe Dan kishi wai zafira wai abunda nakeji Ashe da gaske ne dannasan Rabi'at bazatamun karyaba , nace aina kika gansu Rabi'at, natambaye ta kamar me shirin yin kuka....


Next pg 26-30😘
[12/27, 9:24 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮



✍🏼Maryam Aliyu Ahmed




Dedicated 😊 to Aysha Ali Garkuwa




26 - 30




Bamuyi waya ba wlh, bata kirani ba nima ban kira rata ba, dudda nasan ishfaq ya fada mata na haihu



Abun ya bani mamaki dan nasan yadda suke da ishfaq yadda suka shaku, danyana cemun tanada kirki sosai



Hmm kinsman muna kusa da gidan su, gida Na Na kallon gidan su Raman nafito wani shago kusada layinmu wlh saina ganta tafito daga gida yaxo ya dauke ta da yamma


Kuma ya dawo da ita INA parlour Na hange su a window,, zuciya ta sai tafasa take, nida Na saki jiki da ita,😡😡😠




Wai abokiyar aikin sa Ashe sonsa take,, toh shima meyasa bai aure taba tunda bazawara ce



Kuma sun Dade office daya, Ashe daman ba sona yake ba?💔



Kullum wajan ta yake zuwa da bananan shiyasa baya yawan kirana a waya lokacin da naje gida wanka😢😢



Kuma wajan ta kullum yake zuwa shiyasa bata ko kirani tamun barka ba



Yaushe zata kiraki tunda kintafi kin barmata miji, maganar Rabi'at ya tabbatar mun ba a zuciya nake maganan ba



Haka dai muka cigaba da hira har take fada min labarin Nazifa yadda tayi aure hard a mutuwar auren



Dan wai tunda mijinta yace zai kara aure shine ta addabeshi tana shiga tana FITA shiko da yake malami ne


Ko ajikinsa har yayi auren, kullum kuwa Sharrin yau daban Na gobe daban, dayake ma amaryar me hakuri ce , haka dai


Har dubun nazifan ya cika shiko ya saketa, har shine ta dawo gida sai ta fara Niman aiki, dan ta code ma ta danyi karatu shine har Allah yasa ta samu aiki a office insu ishfaq




Hmmm ajiyar zuciya nayi, Amman zuciyar kamar gwarwacin wuta dan tsabar kishi irin nawa



Nace Amman ishfaq ya bani mamaki wlh nifa kinsan banbari ta kwana Ai Na tambayi my dear (watau jamilu mijin ta) ta kissan muta mata yace wlh shima takasa ganewa ishfaq da Nazifa dan kowa a office maganar ake,


Inanillahi wa'innailaihi raji'un abunda Na fada kenan lallai banyi sa'ar mijiba , run yanxu daga haihu daya ya fara niman mata😳



Lallai namiji kanin mutuwa nihar na gaji dajin maganar Allah Allah nake ta tafi dan nasan abunyi, nasan matakin da zan dauka, danni kam komin Yaya inason mijina kuma banason wani yasan tsakanin mun komin Yaya



Aiko kaman taji zuciyata tace bara na tafi, sai wani lokacin nace tohh gaskiya nagode Rabi'at Allah bar zumunci.



Na mata rakiya Na dawo parlour tuni jiri yafara dibana nai maza Na zauna kawai saiga hawaye Shar shar😭😭😭



Danwlh komin yaya inason mijin kuma bazan iya lamun ta zanin sa da Wata macen ba inba uwarsa bace.



Inanillahi wa'innailaihi raji'un naketa maimaitawa ringing in waya ta katseni
*His Highness* nagani asaman wayar, haushi takara kamani sai kuma natuno *Nazifa* nace kilama sun hadu yau a office tsaki nayi,



Har wayar ta tsinke ya kara kira Na picking tare dayin shiru, bbyna kina jina , inaji Na fada kamar mai koyar magana kuma kamr wacce aka matseta


Oh noo hope bana tashe ki a barci bane, barci nake, OK sorry go back and sleep ko, daman I just call to check on u, hope u'r gud, am fyn OK bye.


Tek care, missed u, sanyi naji a zuciya ta, dadi naji Amman tuni Wata zuciyar ta kara tunomun da Nazifa haushi naki, nace kilama haka yake ce mata,


Na aje wayar hauahi keta kamani narasa, dalili



Ishfaq ya dawo gida yana cin abinci kamar na tambayar shi meke tsakanin sa sa Nazifa sai nayi tunanin mstww nayi dan nasan zaice meya kawo maganar ta kuma, kodai Rabi'at ta fada mun wani abune? Dan yasan taxo



Kawar sai nayi shiru, haka dai ranan NATA sukuku sukuku har dare yayi NATA kuka Na Wanda banma san dalili ba shiko gogan naku barci yayi dan ranar wai ya gaji a office🤔😟. Baima San nayi kukan ba





Bayan kwana biyu abunda Na damuna Na rasa ya zanyi Addu'a make Allah ya kawo mun mafita ,


Yau ishfaq ya dawo office Nazo zan mai serving abinci kamar yadda Na saba wai, kawai wai ba yanxu zaiciba


Abun mamaki ya bani, Na tsaya kallon sa da alamun tuhuma da tambaya wai bayajin yunwa ne kawai dax y




Ai tuni nace Ai daman nasan wannan bakar jara babbiyar bazawarar ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login