Showing 198001 words to 201000 words out of 268365 words
Chapter 67 - Tana Tare da ni complete book document .txt
Juyowa tayi tana fuskantanshi “please kar kayi haka kaji? Karkayi losing wannan oppurtunity, karka damu dani in nasamu na kwanta I will be fit.”
“Kinsan fa ba ke kad’aice ba yanzu akwai little one namu.” Wahallalen murmushi ta saki “don’t worry I’ll take care of it for its Daddy, off you go kaji? Best wishes I love you.”
“I love you too Flower” yayi maganan yana gyara mata blanket d’in “take care of yourselves for me ko in kira Afrah tazo ta tayaki zama?”
“A’a karka damu I can manage.”
“Sure Flower?”
“Yes Baby.” Brushing light kiss ya mata a baki “I love you okay? Ki kirani in wani abu na daminki kinji?”
“Yes Sir!” ta masa murmushi har ya miqe sekuma ya dawo ya zauna “kinga banyi greeting baby naba” hannunsa yasa cikin kayanta yashafa kan cikin. “Good morning my baby your Daddy loves you so much.” Murmushi kad’an ta saki dukda kuwa yabata dariya sosai.
“Habeebi nothing is certain yet fah kar muta hoping muzo kuma abu yayi turning out in a different way.”
“I still don’t care, I love you bye.” Jakansa ya d’aga ya fice a yayinda ta rufe idanunta tare da aza hannunta kan cikinta tana shafawa a hankali da murmusi fal kwance a fuskarta.
****
Sosai d’an baccin da tayi ya taimaka mata dan kuwa ta samu k’arfin jiki takuma warware, d’aya daga cikin masu aikin nata ta aika chemist ta siyo mata strips guda biyu, bayan ta kawo mata tashiga toilet tayi carrying out test d’in se bugawa zuciyarta ke bayan daya gama reading ta bud’e ido d’aya da rabi ta leqa tana ganin ‘P’ ta bud’e duka nan ta karanta ”POSITIVE” ta karance. Tsalle ta daka “yeyyy!!! I’m pregnant!! I’m pregnant!!”
A gurguje tafito daga bayin ta d‘au wayanta ta kira Anas sede har ya yanke be d’aga ba kasancewar yana a meeting 2 missed calls tamasa ganin be d’auka ba tamiyar da wayar ta ajiye.
1:50PM lokacin da Anas yafito daga meeting d’in ya duba wayarsa yaga missed call na Flower ba tare da b’ata lokaci ba ya kirata back daidai lokacin da take fitowa daga wanka kenan a dole tayi zuciya tak’i picking se a karo na biyu ta d’aga nan ma tak’i cewa komai “Halo Flower?”,nanma shiru. “Flower don’t be mad I was in a meeting kinji? Yi hak’uri kimin magana.” Se anan ta sauk’o.
“Ya meeting d’in?”
“Alhamdulillah yanzu muka fito, ya jikin ki?”
“Da sauk’i me kakeso kachi yau?”
“Babu karki dafa komai zan saya mana lunch banason kina wani aiki yanzu.”
“Hunmm! As you say Mr. Fauzi yau inada suprise maka.”
“Really Flower? I hope ba irin suprise na miyan kukan da kika min ranan bane?” Dariya ta saki “ko kad’an Habeebi”
“Toh tell me meh suprise d’in?”,Baki ta cuno.
“Suprise nefa Habeebi ai ba’a fad’a seka dawon de, k’arfe nawa zaka shigo?” Rolex agogon hannunsa ya duba “erm... Zuwa 3 haka.”
“Okay toh sekazo.”
“Wait.. Wait fad’amin kinji meh suprise d’in? Ko hint ne kibani.”
“O’o seka dawo I love you!” Bata jira ya sake magana ba ta katse wayar tana murmushi shima murmushin yake.
Had’ad’d’iyar kwalya ta tsara tasa wata had’ad’d’iyar light purple lace da torches na fari da dark purple d’inkin peplum da skirt. Bayan nan ta kafa d’aurin network nata me kyau sannan ta feffeshe da turarukan ta meh yima Anas dad’i. Game ta zauna tata bugawa chan takira gida suka gaggaisa.
3:15PM nayi ta b’allo sabon strip ta sake carrying out test d’in ta ajiye 3:20PM Anas ya dawo gida k’ofa na bud’uwa Fannah ta bayyana a bayansa kallonta yake wane a mafarki sekace ba itace ke kwance ba lafiya ba d’azu. Another symptom yace a ransa morning sickness. Bayan ya shigo ya miyar da k’ofan sannan ya juyo yana kallonta har a yanzu tunanin wani kalma ze furta wanda ze dace da kyan da Fannah tayi yake.
“Flower you are looking extra ordinary spectacular, you’re looking amazing.”
“Thank you Sweetheart” ta fad’a tana mai murmushi matsowa kusa dashi tayi seda ta rufe gap dake tsakaninsu nan k’amshin jikinta me haukatasa ya buga masa hanci besan alokacin daya fara bin wuyanta yana shunshunawa ba. Hannu tasa ta shuresa da k’yar “Baby waittyy manaaa” bata bari ya sake komawa jikinta ba ta mik’a masa strip dake hannunta.
“What is this Flower?” Ya tambayeta.
“Pregnancy test strip.”
“Kina nufin har kinyi carrying out test d’in without me?”
“Yes Baby I’m sorry duba kaga result d’in.” Da hanzari ya maida kallonsa kan bar d’in “POSITIVE” yaga rubuce kai.
*© MIEMIEBEE*
beeenovels.blogspot.co.ke
[12:58, 12/18/2016] +234 903 612 6826: •° ★°•❣🎀❣🎀 •°•★•°• °•★•° °• •°
°•°
*TANA TARE DANI...*👫
❣🎀❣🎀❣
*_written by miemiebee👄_*
In dedication to *Aunty Sis💕*
7⃣6⃣
Hannunsu ta had’a tana murzawa a hankali, “I’m ready Habeebi.”
Har yanzu ya kasa yarda, “Flower are you sure?” Kai ta gyad’a “I am Habeebi.”
“No kawai fad’a kike Flower kinbar tsoro na?” D’an dariya ta saki “tsoronka? Aini bana tsoronka.”
“Are you sure?” Ya sake tambayarta yana d’age mata gira d’aya. “Bakiya tsoro kar nayi destroying naki na saki kuka?”
“Kukah! Adalilin me zanyi kuka ko ka manta am not a virgin” bata jira ya sake magana ba ta jawo sa ya fad’a jikinta ta cigaba da kissing nasa yana meh mayar mata da martani, hannu ya mik’a yayi switching off wutan d’akin.
(Ba halin d’auko rahoto se Fans suyi hak’uri. LOL)
Chan de na d’anji k’aran Fannah ai bada jimawa ba ta soma ihu tun tanayi kad’an kad’an zafin ya fara mata yawa. Ko Habeebi da Babyn ma babu yanzu.
“Anas I’m not ready dan Allah kabari wallahi I am not wasa nake maka I don’t mean it kabari please.” Ko kad’an Anas be saurara mata ba dan kuwa gabad’ai ya riga yafita daga hayyacinsa.
“Wayyoo Allah Mami!! Anas zaka kasheni wallahi I’m not ready please I’m sorry” se hawaye shark’af shark’af take. “Mr. Fauzi please kadena dan Allah kayi hak’uri barin sake forcing naka cin tuwo ba na tuba dan Allah!!!”
Ba kalan suratan da Fannah batayi ba a daren ranan, tana me ma Anas rok’an duniya amman ko kad’an Anas be saurara mata ba seda ya gamsu tukunah, anan ne ma yasoma jin sautin kukan datake ta rerawa a hankali tsabagen yadda k’arfin jikinta ya k’are a shurin Anas data tayi, dande bata da faracu ne da Anas yasha yak’ushi kam. Matso ta gam yayi ajikinsa wane za’a k’wace masa ita se kissing gashinta yake yana suburbud’a mata albarka.
Har a yanzu sarkin kukan datace she is ready bata bar kuka ba haka yata bubbuga bayanta har seda yaji nauyinta a jikinsa ya dad’u tabbacin tayi bacci kenan se anan shima ya samu yayi baccin. Asuban fari ya tashi a hankali ya raba jikinsa da nata sannan ya fad’a bathroom yayi wankan sunnah tare da d’auro alwala ya had’a mata warm wata cikin jacuzzi sannan yafito bayan yasa jallabiyansa ya koma ya zauna gefen Fannah dake ta bacci har a yanzu, fuskarta duk jirwayen hawaye murmushi sosai wanda ya sake lotsar da dimple nasa had’e da k’ara masa kyau ya sakar se anan kalamunta suka fara masa yawo akai. “Flower” yayi wispering a kunnenta a farko bata bud’e idanunta ba se a karo na biyu. A hankali ta soma bud’e idanun nata har tagama bud’esu, kyakkyawar fuskar Anas ne yasoma mata sallama pillow taja ta kare fuskarta. D’an murmushi ya saki.
“Flower good morning.” Nanma bata tanka saba, daya gwada sa hannunsa cikin blanket d’in kuwa setayi sauri ta tattara ta mammanne a jikinta. “Flower tashi kiyi warming jikinki kinji? Bamuyi Sallah bafah.” Nanma shiru. “Flower baraki min magana ba?” Nanma shiru. “Seda fa na fad’a miki I’m a Lion kika ce you are still ready yi hak’uri ki tashi.”
“Toh ai daga baya nace maka kabari I’m not amman kak’i ji na.”
“I’m sorry toh yi hak’uri ki tashi.”
“Naji excuse me in nagama komai zan kiraka.”
“Are you sure barakiyi needing assistance d’ina ba?”
“Eh kafita please.” Hannu yasa ya cire pillon data rufe fuskar nata dashi “kabani” ta fad’a idanunta a rufe kamar wacce zatayi kuka. Peck ya manna mata a goshi “I love you Flower” k’in replying nasa tayi seda taji ya fita sannan ta bud’e idanun nata sewani tura baki take kayanta dake a k’asa ta d’aga tasa a kasalance sannan ta gwada tsayawa sam takasa da k’yar d’in k’yar tana dafe-dafe ta isa bayin ta shiga, ruwan daya tanadar mata ta gwada shiga nanma se k’ananun ihu take sakarwa sam ta kasa shiga, zama tayi a gefe guda tana kuka ita ta d’au ai tunda this is not her first time barataji komi ba ai duk laifin Mami ne data sani gaba tariga bani wasu jik’e-jik’e.
Anas dake tsaye bakin k’ofar d’akin yana jirarta daman yasan ba abin arziki Fannah zatayi ba jin shiru yasa kai ya shiga. D’akin ya duba be ganta ciki ba chan yaji sautin kukanta a bayi da hanzari ya k’ariso bakin k’ofan. “Flower why are you crying?” Tana jin muryarsa ta share hawayenta tare dayin kum da baki.
“Flower meya faru? In shigo?”
“A’a karka shigo dan Allah.”
“Toh kinyi wankan?” Data kalli jacuzzin seta sake b’arkewa da kuka dan batajin zata iya shiga wai ruwan yamata zafi. Take Anas ya bud’e k’ofar ya shiga. Baya ta juya masa da wuri “Anas ka fita banaso ba kyau dan Allah ka fita” ko sauraranta beyi ba ya d’agata chak kamar ‘yar Baby ya tsunduma ta cikin jacuzzin, zafi sosai taji ta sakar da wani erin k’ara tare da matsesa jikinta gagam ta riqesa tak’i sakesa seda jikinta yasaba da ruwan d’umin tukuna.
A kunyace ta sake sa ta soma kare k’irjinta tana kallon k’asa. “Zakiyi wankan ko in miki?”
“Anas wani erin magana ne? Taya zakamin wanka ni ka fita dan Allah banaso.”
“Anas kad’ai yau ba Baby ba Habeebi bakuma Lion?”
“Ai kafi Lion mugunta Hyena ne kai nikam kafita min.” Murmushi sosai yakeyi “kiyi sauri ina jiranki” yana kaiwa nan ya fice. Binsa tayi da kallo sannan a hankali tasamu tayi wanka tayi alwala tafiya d’ai d’ai takeyi har tafito. Zaune ta tarar da Anas kan gado tafiyarta tayi k’ok’arin daidaitawa amman sam ta kasa dan zogin da takeji, miqewa yayi ya k’ariso da ita kan gadon ya zaunar da ita tare da d’auko mata lotion nata.
“Baby me zakayi?”
“Shafa miki.”
“A’a nikam banaso zanyi abina dakaina” hannu tasa ta karb’e. Kallonta kawai yake seda yabari tasa man a hannunta sannan ya kama ya kwashe man kafin tayi magana ya fara shafa mata man. “Anas kabari its embarrassing.”
“Dan ina shafawa Flower na mai shine abin kunyan?”
“Eh mana” ta gyad’a masa kai. Bayan daya gama shafa mata ta masa godiya sannan ta mik’e tasa wata simple doguwar riga bak’a.
Suna idar da Sallah suka koma suka kwanta se anan tayi noticing chanza bedsheet da Anas yayi.
“Habeebi kai ka canza bedsheet d’in?”
“Yes Flower” ya amsata lokacinda yake kwantar da ita kan k’irjinsa.
“Dama ka iya changing bedsheet?” Murmushi kad’an yayi “meh kika maidani ne wai Flower?”
“Ajebo mana, ajebon da be iya komai ba ma.”
“Nine ban iya komai ba?”
“Eh mana toh me ka iya?”
“Na iya sa Flower kuka, na iya changing bedsheet and na iya girki.”
“I agree with number two amman ban yarda da number one and three ba dan ni baka sani kuka ba”
“LOL aikua harda majina ma nasaki”
“Hyena kawai”
“Ko baki yarda ba yanzu in sake saki wani kukan?” bugu takai masa a k’irji “mugu kawai” dariya sosai yake “when will you be ready next?”
“Ready? Chab! wallahi na tuba ba ruwana dan Allah kar ka sake”
“LOL Flower bade tsoro ba karki damu barin k’ara ba, I will suprise you today zan mana breakfast, me kuka kawai. Anas I’m not ready wayyo Mami” ya kwaikwayeta yana dariya.
“Mschw! Seka tayi ai” nan ta tashi daga jikinsa takoma k’arshen gadon tare da juya mai baya. Pillonsa ya matso kusa da nata “nikam ka koma wajenka kabarni inji da abinda ke damu na.”
“Meke damunki Flower?”
“Bansani ba ai kafini sani Hyena kawai.”
“Flower nine Hyena?” Kai kawai ta gyad’a masa “toh Flower I’m sorry.”
“Naji lets sleep toh” hanunsa ya zagaye ta cikinta ahaka suka koma bacci.
_11:16AM_
A hankali ta bud’e idanunta juyawanda zatayi taga ba Anas kan gadon k’ok’arin miqewa tayi sede ta kasa dan wani pain da take feeling yanzu har fiye dana da. Kuka ta soma tana kiran sunan Anas ko kad’an be jita ba dake yana chan kitchen yana garnishing masu breakfast. Louisiana me rai da lafiya ya musu yana tsaye gefen microwave yana jiran time d’in yayi ringing. Singlet neda vest baqi sanye jikinsa. Wayar sa dake kan counter ne yasoma ringing yana kai dubansa yaga Flower da sauri ya d’aga kafin yayi magana yaji sautin kukanta. “Baby please kazo” ta fad’a cikin sautin kuka, microwave d’in ya kashe sannan ya fita a gurguje kwance ya sameta kan gado se hawaye take “Flower whats wrong?” Ya tambayeta cike da damuwa yana share mata hawaye.
“Baby zafi.”
“Zafi a ina?”
“A k’asa na.”
“Okay sorry kinji? Sannu kinason muje asibiti?”
“Asibiti? Se muje mu cemusu meh? Munyi wani abu kajimin ciwo? Gaskia ni bara’ayi wannan kayan kunyan dani ba, just help me in miqe.” Murmushi sosai ya saki ya taimaka mata yakaita bathroom ya had’a mata warm wata sannan ya bata space. Bayan fitowanta ta shafa mai sannan ta sa wani babban vest tsayinsa iya guiwa, gashinta ya taje mata yamata packing dakansa sannan ya takota da kansa yakaita har dining sannan yayi kitchen ya ciro musu louisiana nasu tun anan k’amshin yasoma bugin hancin Fannah duk tabi ta k’osa taga meya girka.
“Wow!” ta furta lokacin da ya ajiye abincin kan dining kallon reaction nata kawai yake sannan yayi serving nata tana kai baki taji dad’insa sosai. “Baby meh sunan wannan?”
“louisiana” ya fad’a mata.
“louisiana” ta nanata.
“Akoi dad’i ba?”
“Ba laifi.” ta sake kai wani bite bakinta.
“LOL yafi wannan shirmen miyan kuka da kub’ewan da kikeyin.”
“Be fi ba kawai de ba laifi amman kad’an k’ara min mana yayi kad’an.”
“Kefa kikace ba dad’i akoi miyan kub’ewan ki sena miki reheating.”
“Haba mana Baby kasani kuka jiya kuma ka hanani abinci yau?”
“Bafa hanaki nayi ba Flower tuwon kine in kinaso in miki reheating.”
“Toh banaso louisianan nakeso kuma shi zanci.” Nan ta miqa hannu ta d’aga tray d’in seda ta cinye kap kallonta kawai Anas yake yana adoring nata bayan data gama ya b’allo mata pain killers ya bata ta sha.
★★★★★
Haka rayuwa ta cigaba da kasancewa wad’annan masoya guda biyu Anas da Fannah. K’ara san junansu suke a kowani second kullum suna maqale da juna in Anas yana gida ba ruwansu da wani fad’a. K’imanin wata d’aya da sati biyu kenan yanzu koda Fannah taga period nata yayi missing bata kawo wani abu a ranta ba