Showing 1 words to 3000 words out of 5407 words

Chapter 1 - MY LITTLE SISTER Part 1 Complete Document by Autar Alheri .txt

20 Dec 2024

4667

ο»ΏπŸ’¦πŸ¦š *MY LITTLE SISTER*πŸ’¦πŸ¦š




(SHE'S MY HEARTπŸ’–)




Daga alk'alamin *Autar alheri ✍️*


Labarin my little sister lbr ne mematuk'ar kayatarwa bandariya saka nishad'i dakuma zazzafar soyayya πŸŒΉπŸ’ƒ




*AUDIO NOVELS*


Gamasu buk'atar Audio novel d'in autar alheri to gadama tasamu zaku,iya tuntub'ar wannan nomber πŸ‘‰ 07037092176 domin shiga group d'in audio Novel d'in autar alheri ✍️ akan nera 500 kacal πŸ‘Œ VIP group spc Kuma 1k zaku saurari Novel D'ina kamar irinsuπŸ‘‡


IZZAR MULKI


SOLDIERS FAMILY


INGARMAN NAMUJI


WAYE MIJINA return


TANTIRANCI Sabon salo


Idan Kuma document d'in complete d'insu kikeso shima Zaki ,iya tuntub'ar nomber na ngd.






BISMILLAHIRAHMANIRAHIM




Page 1&2






_____________Wani kyakkyawan matashin saurayine dabaze wuce shekaru 27 ba aduniya kwance yake akan makeken gadonsa Yana bacci cikin kwanciyar hankali duk yakanannad'e jikinshi da blanket daganin yadda yake baccin kasan cewa hankalinshi kwance yakeyinsa Kuma bakaramin dad'in baccin yakejiba,,,asukwane tashigo d'akin tana famar surfa uban ihu tareda fad'awa kan bed d'in tana fad'ar wayyo Allah na sweet bro katashi bera ad'akin ado megadi wayyyo tashi kaganta,,, Y'ar k'aramar yarinya ce keta wannan uban ihu tana tana tada wannan saurayin.


Cikin bacci yabud'e Dara daran udanuwansa Yana watsa matasu hakan yasa taja baya dasauri tana sauka tareda rik'e bakinta da duka hannayenta biyu tana waro Ido domin Sam ita batayi tinanin bedroom d'in big bro d'insu ne tashigoba tad'auka bedroom d'in sweet bro d'inta ne wato sultan.


Shiko kallanta kawai yakeyi ko kiftawa Babu yakasa cemata komai,,,cikin tsoro Takoma dabaya tareda kwasa aguje tafita Aiko bakin k'ofar fita part d'in nasu taci karoda sultan d'in cikin sauri yatarota ganin tana gudu jikinta se rawa takeyi.


"Ke lpy my sweet sis Miyake faruwane kidawaye? Yatambaya Yana d'aukarta dudda cewa tawuce d'auka Amma sultan kamar jinjira hakan yake jinta,,,akunne tace bedroom d'in big bro naje natadashi daga bacci nad'auka Kaine domin banduba d'akin da kyauba.


Dariya sosai sultan yayi kamun yace yy miki kyau kinje kinjawo magana Kuma kinajin tsoro kindai San waye big bro too inkika jawa kanki duka ruwanki,,,aa ma baze dakeniba tafad'a cikin shagwab'a kamun tace sweet bro bera ne ad'akin ado megadi zumoje kaganta katuwa mukoreta karta shigo mana


"To shikenan muje mugantato,,hanyar fita daga part d'in suka nufa yanadaukeda ita suna saukowa sukaga anty asabe aperlo tana shara cikin sauri tace anty asabe kihad'amun sobo kafin mukori b'eta,,,to shikenan autar mom za,ahad'a.




Ad'akin ado megadi kuwa ba b'era bace irin k'aton burgunnanne Wanda yakusa girman kaza wani gidan akakoroshi yafad'a d'akin ado megadi Kuma yarasa hanyar fita shiyasa yake ta hauka ad'akin shikanshi ado megadi yakashiga domin damutin yashiga zasu fara Dara dashi,,,,suna zuwa Basu tsaya komaiba suka fad'a d'akin cikin sauri tamayarda k'ofar tarufe gamm Aiko burgu najin k'arar rofe kofa yashiga gudun neman ceto,,,Ido sultan yawaro ganin abunda sweet sis d'inshi kekirada b'era kamun yayi wani yunk'urin tuni burgun yayi kansu danneman hanya hakan yasa suka saki ihu atare suma suka shiga tsere dashi uhu sukeyi burgun nakarayi cikinsu..ganin hakan yasa ado megadi kwasa aguje yanufi cikin gidan Yana gayawa mom da fitowarta kenan daga kitchen taji wannan shirmen zatayi magana kenan wannan saurayin yafito cikin sauri tace "yawwa *AHZAD* Dan Allah kujeda ado waigasu sultan da *HUZDA* burgu yarutsasu.


"Cikin sweet voice d'inshi yace "mom wani irin burgu Kuma Shi sultand'inne keyiwa burgu wannan shirmen? "Ah to kaimadai kafad'a kuje Dan Allah Ni kad'aukomun autata karta firgita shiko shiyasani,,,bek'ara cewa komaiba suka nufi d'akin ado d'in Koda sukaje suka bud'e k'ofar tuni HUZDA tasuma sultan kuwa yasamu yadoke buegun aka dawani sandar k'arfe dayagani ad'akin da kyar bayan sunci uwar danbe domin yayi Masa cizo ukku biyu ak'afa d'aya ahannu dukkansu ukku agalabaice yasamesu,,cikin ko inkula yasa hannu yad'auke HUZDA kana yakwadawa sultan harara yafice,,,cikin k'arfin hali yatashi yabi bayanshi suka koma cikin gidan shiko ado megadi yad'aure bakin burgun yafitada can karshen layi yabawa almajirai.




Yana shiga mom dake zaune tataso tana fad'ar subahanallah miyasameta ne? Shidai bece Mata komaiba yanufi bedroom d'inta da HUZDA yakwantarda ita se alokacin yad'ago Jin mom Bata tambayar sa Wai Mike faruwa ne domin taga sultan d'in ma yashigo ahargitse.


,,Sumane tayi fa mom inaga tatsoratane,,Yana gama fad'ar hakan bejira cewartaba yanufi bedroom d'inshi cikin k'ank'anin lokaci yadawo da kayanahi na aiki atake yashiga Bata temakon gaggawa cikin sa,a kuwa tafarka tana ihun fad'ar b'era ze cinyeta wayyo Allah sweet brooo,,cikin sauri mom tace "ke ya,Isa autan dady kinji Babu wani b'era yayanki yakoreshi,,,se alokacin tayi shuru tana k'walalo Ido tareda kallon AHZAD dake yiwa sultan d'in dressing fuska amurtuk'e,,,shiko ko kallon inda take beyiba Sund'an jima ahakan kamun tazabura kamar wadda aka tsikara tana fad'ar anty azabeeeee Ina sobonaa? Tafad'a tareda kwasa aguje tabar d'akin,, murmushi mom da sultan sukayi suna fad'ar auta kayan Allah,,shiko AHZAD kamar ma besan abunda akeyiba,


Tana fita perlon tacikaroda anty asabe takawo Mata sobon cikeda cup,,takarb'a tana murmushin tareda d'auko cake d'aya Akan dining tajuya zata koma bedroom d'in mom cikin saurinta tana tafe tana Shan abunta batama kallon gabanta bazataso ba tsammani kawai taji tayi kaurada mutin gabaki d'aya sobon hannunta yawanke mishi jiki duka fararen kayansa sunyi fyanti,,,Ido HUZDA tawaro tana Jada baya cikin tsoro da fargabar abunda ze biyi baya..!









Daga alk'alamin Autar alheri ✍️




Yanzu akafara kabcen kowayaya Kuma wannan salon zetafiπŸ€”


















Autar alheri ✍️




πŸ’¦πŸ¦š *MY LITTLE SISTER*πŸ¦šπŸ’¦




(SHE'S MY HEARTπŸ’–)




Daga alk'alamin *Autar alheri*✍️




Gamasu buk'atar complete Novels d'in autar alheri ✍️ kamar irinsuπŸ‘‡




SOLDIERS FAMILY


INGARMAN NAMUJI


WAYE MIJINA return


TANTIRANCI Sabon salo


IZZAR MULKI


BIG LADY'S


Ze,iya tuntub'ar wannan nomber πŸ‘‰ 07037092176 on WhatsApp zakusamu kowanne Novel d'in autar alheri ✍️ kukeso da izini Allah.




Page 3 & 4




______________"seyarfa hannu takeyi duk idonta suncikoda kallah,,,shiko wani irin kallo yakebintadashi yamakasa cemata komai ganin tananeman guduwane yasashi damk'ota cikin sauri yanufi bedroom d'inshi da,ita,,,Baki tabud'e zata kurma ihu yayi saurin toshe bakin da hannunshi sunashi yamayarda k'ofar yarufe kana yayi wulgida,ita ak'asa,,,seda tasaki k'ara cikin had'e fuska yace oya maza kiyi kamun kunne anan Kuma d'akin tashi zangani zakiga mizanmiki,,Yana gama fad'ar hakan yashige bathroom tareda banko k'ofar,,,itako HUZDA cikin kuka taduk'a tareda fara kamun kennenda yasakata,,tsawon minti 15 tana ahakan,,,,shiko fitowa yayi raureda towel akugunshi d'aya ahannunshi Yana goge sumar kanshi ga dukkan alamu wanka yayi Sam yamantada HUZDA ad'akin hakan yasa yanufi mirror






Yana d'auko mayukakkanshi masu sanyin k'amshi shafawa yafarayi ahankali kamar wata mace seda yagama shafa duk inda kewaje ajikinshi kana yad'ora hannu akan towel d'in k'ugunshi yakwance atake towel d'in yafad'i k'asa hakan yayi dededa d'agowar HUZDA zata fara Masa magiya Aiko tayi arbada cikakkiyar halitarshi metada hankalin duk Wanda yaganta Masha Allah abunshi atsaye yake k'aumun Kamar Wanda kecikin Sha,awa Kuma gawasu manyan jiniyoyi dadukayiwa abar k'awanya se lallausar sumarda ta kwanta zagayeda wurin,,,wata muguwar k'ara HUZDA tasaki tana k'ank'ame jikinta gabaki d'aya idonta naneman k'arewa domin ita ko shakka Babu atinaninta wani siffar macijine ahakan...wannan uwar k'arar datayi shiya ankararda AHZAD aika,aikar dayayi hakan yasa yakwashi towel d'in aguje akoma bathroom Yana banko k'ofar cikin takaici da bak'in ciki wannan abun domin ko Dan uwansa namuji betab'a ganin tsiraicinshiba se wannan k'yailar innalillahi wa innailaihhiraji un yafad'a Yana dafekanshi kamar yarusa ihu.


Itako uganniyar tuni tasome anan tsaye...anty asabe ce taji ihunta cikin hanzari tanufi hanyar part d'insu sedai tana zuwa tatunada ba sultan bane AHZAD ne takosan za,asamu matsala cikin sauri Takoma tana fad'ar Allah yasaba dukantane yakeyiba domin tasan AHZAD bashida wargi.


Shiko yajima a bathroom d'in Amma yakasa yadda zefito taganshi ganin Yana k'ara B'ata lokaci gaya Kuma hospital zeje yasashi Dan bud'e k'ofar kad'an cikin d'aure fuska yace "maza kibar dakinnan domin wlh Idan nasameki aciki Sena kareki mayya kawai,,,shiru yaji kamar bakowa ad'akin hakan yasa yak'arayin magana nanma shiru fitowa yayi Yana mita domin atinaninshi tafita sekawai yaganta kafe wuri d'aya,,Ido yawaro Yana mmkin abunda yasumarda ita kamun yad'auki kayanshi yasaka cikin sauri yad'auketa yafitada ita mom nahad'awa sultan coffee sukaga fitowarsu cikin sauri sultan yak'arasa wurinshi Yana fad'ar lpy big bro miyasameta? Taredakai hannu yakarb'eta...shiko komi bece mishiba illa yasakar mishi ita ganin yanufi cikin perlon da,itane yada yabud'e Baki kamar bayaso yace sakamun ita amota hospital zamuje..juyawa sultan yayida ita yanufi waje kamar zeyikuka domin baya k'aunar abunda zetab'a sweet sis din tashi...itako mom wurin AHZAD tak'araso tana fad'ar miyasameta son? Kodai inzo muje?Dan yutsa fuskarshi yayi kamun yace no mom kawai inaso nasan abunda kesaurin sumarda itane Kar abun yazama matsala daga baya kawai kiyi zamanki yanzu zamu dawo..to shikenan Allah yabata lpy,,,ameen y Allah yafad'a tareda barin perlon,,a bakin motar yasamu sultan d'in bayan yasakata aciki,,shiga kawai yayi batareda yacewa sultan komaiba,,shine kawai yace Allah yabata lpy bro,,ya,amsada ameen kana yatada motar yanufi asibitin shiko sultan yakoma cikin gidan.


Yanashiga cikin katafaren hospital d'inshi yayi Perkin yafito tareda zagayawa yad'aukota hakan yasa duk ma,aikatan dake wurin suka taso cikin sauri wasu daga cikinsu suka janyo gadon tura marasa lpy Koda suka,isoda gadon tuni yafara tafiya,,,cikin girmama sukarika gaidashi suna jajanta Masa domin sunsan k'anwarshi ce,,Amma ba Wanda yakula inba Dr yaseer ba dayabud'emai k'ofar k'ayataccen office d'inshi,,,shiga yayi yakwantarda ita akan gadonshi dake cikin wani dad'i a office d'in Dr yaseer nabiyedashi.


D'agowa yayi Yana kallonshi ganin hakan yasa Dr yaseer fad'ar meye matsalar Dr? Yatambaya Yana kallon HUZDA,,,shidai komai beceba sema komawa dayayi akan kujera yazauna kana yace "I don't know kawai Abu kad'an kesakata suma inaso nasan Mike kawo hakan.


Okay kawai Dr yaseer yace kana yad'ibi jininta kkafin yatada ita gudun karta farka tahana ad'iba seda yakai Lapp kana yadawo yadda abarta hakan yasameta shiko Dr AHZAD Yana Shirin shifa theater,,cikin sauri yashiga Bata temakonda yadace sabida theater dazasuyi ganin hat abokin nashi Kuma oganshi yashirya,,cikinko sa,a tafarka idonta yasauka akan hannun Dr yaseer sabida irin mutanennan ne masu gargasa ajiki,,wata irin k'ara tak'ara saki tana fad'ar nashiga ukku wayyo Allah ya zad macijin wayyyo macijine Allah zecijeni se motsi yakeyi wayyyo k'aton maciji K'arasa ihun cikin d'aga murya domin sosai takeganin hajiyar datagani dazu a,idonta tana Mata gizo.


Ai AHZAD besan lokacinda yak'araso kansuba tareda rik'eta sosai yace keee kinutsu kinjiko wanne maciji Aina yake? Dominshi Sam beyi tinanin jikinshine data gani take fad'ar macijiba,,,itako jinta ajikin mutin Kuma tagane kowaye sabida kamshin turarenahi hakan yasa talafe lufff,,,Sunday lokaci ahakan kamun yace gayamun Aina macijin yake? Kamar jira takeyi yak'ara tambayarta tasaki kuka tana fad'ar wlh ya zad macijine Kuma niyake kallo katoto yadda wata suma yakeda,ita Kuma ad'akinka yake..!
















Autar alheri ✍️


πŸ’¦πŸ¦š *MY LITTLE SISTER*πŸ¦šπŸ’¦




(SHE'S MY HEARTπŸ’–)




Daga alk'alamin *Autar alheri* ✍️


Gamasu buk'atar complete Novels d'in autar alheri ✍️ kamar irinsu πŸ‘‡




SOLDIERS FAMILY


INGARMAN NAMUJI


WAYE MIJINA return


TANTIRANCI Sabon salo


IZZAR MULKI


BIG LADY'S


Ze,iya tuntub'ar wannan nomber πŸ‘‰ 07037092176 on WhatsApp zakusamu kowanne Novel d'in autar alheri ✍️ kukeso da izinin Allah.




Page 5 & 6




____________"Ido yazaro Yana kallanta shisema yanzu yafahimci mitake nufi kenan penis d'inshi ne takeyiwa kallan maciji? Tab d'ijam yafad'a aranshi kamun yayi gamdala na Bata fahimci ko minene taganiba,,,cikin tausasa murya yace is okay yanzu bamacijin ai nakoreshi kinjiko?


Kaitad'aga mashi taname k'ara shigewa jikinshi atake bacci yad'auketa,,,shiko duk yamatso berabatada jikinshiba domin shidai bayasan had'a jikinshi danata Sam hakan yasa yashimfid'ar da,ita kana yamik'e Yana duban Dr yaseer dake kallansu tind'azu kamar yasamu tv


"Dr Aina kahad'uda macijine? Naji tace bedroom D'inka,,Dr yaseer yak'arasa tambayar Yana kallanshi,,,shiko ko kallanshi beyiba balle yasaran zetanka mishi kayanshi kawai yad'auka kana yanufi k'ofar fita,,,ganin hakan yasa Dr yaseer girgiza kanshi kawai yabi bayanshi sabida yasan halin aminin nashi Amma tabbas akwai ayar tambaya akan wannan abun.




"Mama zanje gidan dady yanzu yakirani jirginsu zetaso inaso muje d'aukoshi nida AHZAD,,,cewar wani kyakkyawan saurayi dake tsayeda shirinshi nafita...kallanshi matar tayi wadda bazata wuce sa,ar mom ba tace "to shikenan badamuwa Allah yadawo daku lpy..ameen y Allah ya,amsa kana yakama hanyar fita,,abakin k'ofar yacikaroda YUSIF DA YUZARSIYA twins d'in mama se rigima sukeyi tsawa yadaka musu kana suka shiga taitayinsu inda yusif yace yaya MUHFT wlh wayata taboye tind'azu nake nemanta banganiba Kuma tagayamun tana hannunta Amma Tak'i bani..kamun muhfat yayi magana tayi sauri cewa ya muhfat inazakajene?


Harara yawatsa mata kana yace inda Kika aike mazaje kid'auko mishi wayarshi,,to Yaya Zan d'auko Amma please gidan dady zakaje? "Eh to miye incanzanje minene? "Dan Allah Yaya zani inaso naje Naga ya AHZAD please Dan Allah,,,murmushi muhfat yayi yace indai AHZAD ne kunfi kusa jeki d'auko Masa kisameni a mota...ihu tasaki tareda kwasa aguje tanufi bedroom d'inta tad'auko wayar kana tayiwa mama sallama tabibayanshi...mama kuwa Kai kawai tagirgiza tana fad'ar Allah ya kyauta.




A hospital kuwa seda sukafito daga theater kana Dr ahzad yadawo office d'inshi Koda yashigo tana zaune kan kujerarshi tana wasada wani abun kamar mutinmutumi se juyashi takeyi tana kwasar dariya harse kyakkyawan hak'oranta sun bayyana,,,shiko gabaki d'aya yashagala da kallonta secan yatida k'anwarsa cefa Kuma uwa d'aya uba d'aya to miyasa yakejin wani abun akanta kodai Dan suna jini d'aya ne? Cikin sauri yakauda kanshi tareda fad'ar ke zomuje gida,,Yana gama fad'ar hakan yabar office d'in


Bayanshi tabi tana dariya abunta ba,abunda yadaneta






A Parking space tasameshi tsaye Yana maganada Dr yaseer tana zuwa tashige motar tareda d'aukar wayarshi tashiga yiwakanta video dama tasan Cort d'inshi,,,,shiko seda sukaga maganarsu kana yashigo motar ganin abunda takeyi dawayarshi yasashi fad'ar wayasa Kika d'aukar mun waya?


Aiko cikin sauri ta,ajiye takama bakinta tareda zare kyakkyawan idanuwanta,,yadda tayi se abun yayi Bala,in birgeshi yashagala da kallanta seda Kira yashigo wayar kana yadawo natsuwarshi tareda seta kanshi yad'aga wayar batareda yacekomaiba,,,daga d'aya bangaren muhfat yace bro kana inane nazo gida mom tace bakadawoba? Dan shiru yayi kamun yasauke ajiyar zuciya yace Ina hospital but I'm coming home now,,, okay kawai muhfat yace tareda yanke wayar.


Shiko fisgar motar yayi betsaya ko,inaba se gida yanayin parking huzda tabud'e motar tafice dagudu dama D'ani,artace,,shikuwa da kallo yabita hartashige perlon gidan kana shima yafito cikin takonshina cikakakken namuji yanufi cikin gidan.


Huzda nashiga tagasu yuzarsiya ai cikin ihu tafad'a jikin muhfat tana fad'ar oyoyo ya muhfatna yazo,,,shima dariya yayi Yana dungure Mata Kai tareda fad'ar Wai yoshene autar mom zatagirmane? Baki tatura gaba cikin shagwab'ar tace nidai Allah bazan girmaba seranada na haifawa mujina baby tafad'a ko,ajikinta.


Ido duk suka zaro suna kallanta hadda mom,,shiko gogan da shigowarshi kenan yaji wannan furucinnata seda gabanshi yafad'i haka kawai besan daliliba,,cikin sauri yawuceso kowabe kallaba yanufi bedroom d'inshi,,hakan yasa yuzarsiya tashi itama Tamara mishi baya tana fad'ar nidai baranaje gun mijina yafimun Jin shirmen autar mom dominni nakusa Kama dahir,,,dariya sukayi dukkansu hadda mom,,kana muhfat yace angel wayagaya Miki ana haifawa Miji baby? "Malamne yagaya Mana na isilamiya yace da munhaifawa mijinmu baby mungirma shiyasa nima nakeso nahaifawa nawa mujin kaga shikenan Sena girmako? Dariya muhfat yayi yace tofa waye wannan mujin autar mom? Dariya itama tasaka kana tace ahh ya zad man...Bata K'arasaba tarufe bakinta tana zare Ido,,,shima muhfat idon yazaro shida mom atare suna dubanta,,,ganin hakan yasa tasaki kuka tana girgiza kanta,,kamun waninsu yayi magana sukaji sallamar dady shida sultan dakuma yusif,,hakan yasa duk hankalinsu yakoma kanshi,,itama huzda dagudu taje gun dady Takoma bayanshi tana fashewada kuka hakan Kuma yayi dededa fitowar ahzad d'in shida yuzarsiya da gaisuwar kirkima Bata had'asuba.


Dukkansu gaisarda dady sukayi cikin farin ciki muhfat yace "dady shine kabiyo way'annan yaran bayan mune zamuje d'aukoka..."ah to munrigaku zuwa shiyasa akabiyomu cewar yusif,,inda sultan shikuma hankalinshi nakan huzda dake Kusan dady yana rarrashinta cikin kad'uwa yace sweet sis miyasa kike kuka? mi,akamiki? Keda waye? Duk atare yakemata tambayoyin...dady ne yace haba sultan duk wannan tambayar haka wanne zata,amsama ne?


"Bamazata amsaba tinda shirmentane kawai cewar mom kana tace to kuzauna Mana kunbiyewa huzda har dadynku bezaunaba...murmushi dady yayi lokacinda yake zaman yace "to inani inazama antamamun y'arlele waima mikuka matane hakan.


"Humm wlh ba,amata komaiba dady kawaifa firace mukeyi shikenan tasaka kuka cewar muhfat..eh dahakama Amma ai abunda tafad'a ne yasakata kuka tinda tasan batayi dedeba mom tafad'a tana murmushi...dady yace ikon Allah to mitafada d'in?


Dariya mom tayi kana tazayyane masa komai dayafaru kafin sushigo,,Aiko dady yace mizeyi inba dariyaba,,shidai gogan yanajinsu dudda dokawarda zuciyarshi keyi bece komaiba koma d'agowa beyiba balle susaran zeyi magana,,,ganin hakan yasa yuzarsiya mik'ewa afusace tana nuna huzda dayatsa tana fad'ar wlh kinyi kad'an kirasa waye Zaki Kira amatsayin mijinki se Wanda Zan aura to wlh Hawai niyarki ta kiyayi ramata ingayamiki mahaukaciyar banza mahaukaciyar wuf....tasss sukaji and'auke yuzarsiya da Mari kamun tayi wani yunk'urin huzda takamata da kokawa suka kacameda dambe da k'ayar akarabasu,,,,cikin tsiwa da bak'ar zuciya huzda kefad'ar Idan Kika k'ara cewa Yaya ahzad ne mujinki narantse da Allah Sena kasheki Kuma banice mahaukaciya ba sedaike Kuma nafad'a nak'ara fad'a YAYA AHZAD ne mujina Kuma shizan haifawa baby,,,tana gama fad'ar hakan k'uuuuu tawuce kamar zata tashi sama tabar perlon...gabaki d'aya duk Wanda ke wurin mutuwar zaune yayi ankasa mecewa komai musamman ahzad da sultan dasuka zana kamar mutun mutumi..!




















Autar alheri ✍️


πŸ’¦πŸ¦š *MY LITTLE SISTER*πŸ¦šπŸ’¦


(SHE'S MY HEARTπŸ’–)




Daga alk'alamin *Autar alheri* ✍️




Gamasu buk'atar complete Novels d'in autar alheri ✍️ kamar irinsu πŸ‘‡




SOLDIERS FAMILY


INGARMAN NAMUJI


WAYE MIJINA return


TANTIRANCI Sabon salo


IZZAR MULKI


BIG LADY'S


Ze,iya tuntub'ar wannan nomber πŸ‘‰ 07037092176 on WhatsApp zakusamu kowanne novel d'in autar alheri ✍️ kukeso da izinin Allah.




Page 7 & &




____________"dady kuwa inbanda salati ba,abunda yakeyi yayinda mom tasaka kuka tana fad'ar nashiga ukku Ni halima wannan wacce irin ranace nake gani huzda nafad'ar yayanta zata aura Anya kuwa yarinyarnan qalau take kuwa? Wannan wacce irin masiface hakan innalillahi wa innailaihhiraji un....muhfat ne yayi k'arfin halin cewa haba mom kidena wannnan zancen please huzda fa yarinyace k'arama batasan dedeba Kuma batasan ba dedeba Sam batamasan minene aure ba balle tasan cewa Babu auren tsakanintada AHZAD sabida hakan dan Allah karki saka wannan abun aranki please.


"Babu zancen shirme anan muhfat domin kuwa Naga kishin ahzad k'arara acikin k'wayar idanuwanta Kuma huzda tasan Dede domin awannan lokacin Yara Y'an 7yeas ma sunsan abunda sukeyi balle huzda me shekara 12 shakka Babu akwai abunda keshin tunkaromu gidannan Amma furucin huzda yatsoratani muhfat cefa tayi zata kashe yuzarsiya haba kuduba wannan zacen,, tafad'a tana k'ara sakin kuka.


Shidai sulan wasu irin zafafan hawayene suka wanke Masa fuska domin seyanzuma yatunada cewa Babu aure Sam tsakaninsu da huzda tinda k'anwarsu ce Kuma Koda akwai abunda huzda ta aikata ayanzu yatabbatar Masa dacewa takamu da matsananciyar soyayyar yayanshi dudda yadana tabbacin batasan minene Soba Amma yazama wajibi yayi k'ok'arin koyamata sanshi dudda yasan baze auretaba Amma yadace tasan waye masoyinta na gaskiya tinda yasan babu abunda ya ahzad zryida ita kodama akwai

1
2

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login