Showing 1 words to 3000 words out of 14440 words

Chapter 1 - WANI BURI Book Complete BY Nanah ibrahim.pdf

10 Jul 2025

480

[17/07, 17:32] JAMILA Katin:

*WANI BURI*



```TYPING```✍

*ON 25 JUNE 2020*


*ALHAMDILILLAH!*


````DUKKAN YABO DA GODIYA SI TABBATA GA ALLAH SUBAHNAHU WAta ALA````



```SPICIAL DIDECATED
TO MAMAN ZAHRA AND DAUGHTER AMMI``` Love u so much

*STORY*
Nana fiddausi

PAGE1️⃣▶️2️⃣

"masoyiyata babban farin cikina kuma abinda yake raina nake ta burin ganin tabbatuwarsa
shine ganin ranar auran mu"sahabi kenan nima yanzu abinda nake buri gani kenan"
Huzaiyya tasa hannu ta rufe fuskarta alamar jin kunyar maganar da tayi Adiyya ce tazo zata
shiga gida ta farayiwa sahabi kirarin dayake sanyashi yimata kyauta jaka guda cikin yanayin
barkwanci ta fara cewa "yayi babban yaya manya abaku naku daban kaga maigidan Huzaiyya
eyye angon Huzaiyya sannan baban yaranta da sauri yasa hannu a aljinu yana washe baki ya
ɗakko jaka guda sabu dal ya miƙawa wa Adiyya yace" gata kin cancanci inbaki fiye ma da haka
domin kuwa duk duniya bani da masoyin daya fice maisan aure na da Huzaiyya" ita dai
Huzaiyya najinsu batace komiba kasancewar kunsan mutanan kauye da tsananin kunya.

Huzaiyya ce ke tafiya rafi ita da ƙanwarta Adiyya hannu guda riƙe da kayan wanki a c. k boket
hannu guda kuma rike da tulun ɗibar ruwa, Adiyya sarkin hira dan gaskiya Adiyya tana da
yawan magana saɓanin yar uwarta Huzaiyya da batacika yawan surutu ba, takalli yayar tata
tace "yaya Huzaiyya gaskiya kinyi sa a domin kuwa yaya Sahbi na matuƙar kaunarki sannan
gaba ɗaya kauyen tulunkalwa babu wani matashi maiji da kyau waye ilimi kuɗi da kuma
nasaba kamar yaya Sahbi gaskiya ina matuƙar maki murna da samun kamarsa" mumrmushi
Huzaiyya tayi wanda yafito da kyauwunta da kuma beouty piont ɗinta mai ƙarawa chaculete ɗin

fuskarta kyau tace"nagode Adiyya kema Allah kawo maki miji nagari" haka suka isa suna
tahirar soyayyar Huzaiyya da Sahbi.

*SAHABI*
Sahbi ɗane ga wani attajirin mutum a cikin kauyen tulunƙalwa inda duk wanda ya kwana yatashi
a kauyen yasan da zamansa da kuma tarin dukiyarsa yana da yara guda biyu duka maza bashi
yana da mata wadda kullum cikin faɗa suke tana faman yaji wanda ba wanda yasan abinda
yake yawan haɗasu fitanar again itace mahaifiya ga Sahbi da kaninsa Aminu Sahbi yana matuƙar qaunar Huzaiyya irin kaunar nan daza a iyabada kwatancanta a ko ina
agamsu bama Huzaiyyaba masoyan Huzaiyya ma in Sahbi gani baya barinsu haka yanajin zai
iya ƙarar da duk abinda suka mallaka adoran duniya indai akan soyayyar Huzaiyya ne shikam
yasan bai faɗi ba. yana da aboki guda ɗaya Anas, ra ayinsu yazo ɗaya da Sahbi domin Sahbi
mutum ne mai zuciya da takaici bashi da shashanci yana da maida kai akan duk abinda
yasanya agabansa yakansa hakuri da juriya jajurcewa da kuma addu a hakan yasa abubuwa
kaɗanne bayayin nasara akai shiyasa tasu tazo ɗaya da Anas domin shima sunanan suna
kauyene ne amma bashi da duhun kai ko mutuwar zuciya bare shashanci.

wanke wanke takeyi tana ƴan wake wakenta inda Inna Barira ka ƙaraso tana cewa" Adiyya
maza kigama in aike ki gidan mallam Tanimu gurin Afshe kikaimata kuɗin dashi kai taɗago
"haba Inna kinga wanke wanke nakeyi amman ga yaya Huzaiyya nan bata ta miƙa" Huzaiyya
dake ɗaki tanajinsu tayi maza ta fito tace " Inna kawo namiƙa mata" tasan abinda ya hana Innar
ta aiketa tun wuri saboda tasan gidan su Sahbi ne bata kuma san zuwa amman zata daure
kodan kara da yawan karamcin Inna Batiri ga rayuwarta ta mata komi ta inganta rayuwarta
kamar daman ita ta haifeta tunda ta tabbata marainiya bata kukan maraici saida kukan rashin
uwa da uba amman Inna Barira ta haɗadu duka tariƙe kamar ita ta haifesu hakan yasa bata
taɓa bijirewa Inna ko barin Inna dadamuwa da tamata gata da dukkan alkairi.
amsar kuɗin tayi tasanya hijabinta tana cewa" saina dawo Inna" tafiya take kasancewar lokacin
damunane kuma jiya antafa ruwa ƙasa tajiƙe gari sai kamshi lema yakeyi yayinda bishiyoyi suka
juku sukayi gwanin kyau tsirrai sunfito sunyi lif yayinda hatsi duk ya fidda kai a gonaki haka take
tafiya a hankali kamar mai tsoron taka ƙasa tana fice gonaki masu cike da albarkatun gona ga
tsanwaye shar gwanin sha awa.

sallama tayi tayi amman ba a amsama mata ba da ƙarahe jitayi anfito anfisgeta anjefa ɗaki
anrufo ƙofa haka tayi tazabga ihu ba maijinta



haka tanaji tana gani tana ihu tana komi aka afka mata inda akayi disvargin ɗinta da ƙarfin tuwo
aka rabata da martabarta dasha kuka bakaɗanba


tunda tatabbatar anɗagata tayi sauri ya ja jiki tana ta faman murzar kuka tafito tana har harɗe
ƙafa ƙamar zata faɗi wani irin raɗaɗin azaba takeji a ƙarƙashinta sai da ta shiga cikin gonaki

tasami wata bishiyar limis ta zauna takifa kanta akan gwaiwarta tana ta rigar kuka a haka iska
da danahin gurin suka saukar mata da kasala inda batsan sanda barci yayi awon gaba da ita
anan ba .

cikin barcin ma mafarkin abinda ya faru da ita tayi inda ta farka afirgice zata kwalla ihu baki taji
an rufe mata kiciniyar kwacewa takeyi a hankali yace" haba Huzaiyya miyasa zakizo nan
kikwanta baki tsoron wani abu ya cutar mani dake anan gurin inba dan Aminu ya ganki yaje
yasanar danoba da komi zai iya faruwa wai ma miyasa kike kuka ɗazu Aminu yace mani
yaganki kina kuka???" yana tambayarta dasan ƙarin bauani cikin tsananin damuwa bil haƙƙi ita
kuwa bata lura da Aminun ba kuma bata daniyar kokallansa bare tabashi amsa tashi tayi tana
harhaɗe ƙafafuwantanta tana ƙoƙarin tafiya mamaki ya kama Sahbi yace"Huzaiyya Sahbinkine
ke maki magana" banza tayi sashi zatayi gaba yayi maza yasha gabanta cikin kuka tace" kasan
Allah inbaka matsamin hanya na wuce ba yanzu zanma ihu kwarto!" agurinan mamaki yakama
Sahbi kodai wani abu tasha sannan ganin dadik gaskiyarta tayi maganar yasa yayi maza ya
matsa amman kanshi ya ɗaure

zaune take gaban madubi tana shfa man *NIVEA* na campany gucci a hankali takebin sannan
jikinta mai yawalwattacan kyau da da lafiya take shafewa zuciyar ta kuwa cike da ɗoki zuwa ga
cikar *burinta* haka ta tsaya ta tsara kwalliya ta mussaban da burge Taupiq cikin wata fadi ɗin
shadda milk color wadda aka yiwa aiki da pink ɗin zare wani cover sheos tasa pink mai zallar
kyau wanda akayiwa ado da golden band ɗin kanta da abin hannu sarka da ƴan kunne duka
pink da adan golden lip ɗinta yadau lip sectek sai walkiya yake turaran gucci blood ta fisa inda
jikinta yasha humra da kulacca da shuwa da body spray masu daɗi daka kalleta kaga babbar
yarinya duk wanda ya ci yatada kai zaiso ya huta da kuruciyar yarinyar da kuma lafiyarta domin
tayi takowwane gefe fitowa tayi tana "cewa oum na sai nadawo nasiha oum na mata sannan ta
mata fatan alkairi inda ta nufi ƙayattaccan garden ɗin gidan inda suka saba hira da sanyin
idaniyarta *Taupiq*



*Pls dont forget shared and comment*

*Nanah Fiddausi*
[17/07, 17:32] JAMILA Katin: .
*WANI BURI*


TƳPING✍

*ON 29 JUNE MONDAY 2020*

```SPICIAL DIDECATED TO
MAMAN ZAHRA AND DAUGHTER AMMI```

*STORY*
Nanah ibrahim


مسب* الله نمحرلا *ميحرلا



*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=106249334371950&substory_index=0&id=106248
871038663&sfnsn=mo


*⚜{{H.Q.W.A}}*

_SEASON_ 4

……Hannayenta ta kama ta riƙe a gaban cikinta idanuwanta ta ɗago tana kallan fuskarsa cike
da tausayi itama hawayan ya fara sauka a saman kuncinta, ido ya kura mata yana matsowa
kusa da ita a hankali ya durkusa bisa gwaiwowinsa ya fara magana bakinsa na rawa yace
"Adiyya Huzaiyya bata zuwa ko????" miƙewa yayi yana kakkaɓe hannayansa daya dafa a ƙasa
yaci gaba da cewa "bansan minayiwa Huzaiyya ba ta juya mani baya tsaneni bata sona narasa
dalili!" magana yake cikin damuwa wata kan wata inda Adiyya ta cigaba da kallansa kamar pic
yayinda hawaye yaci gaba da kwarara a saman fuskarta cikin sayin murya fara magana yaya
Sahbi kayi hakuri komi mukaddarine in Adda taƙika wata za taso...."bata ƙarasa ba ya juya da
sauri yabar kofar gidan yana sa hannu a kunne yana toshe kunnansa alamu baya sanji.

maraicene mai cike da sanyin damina inda biyoyi ke kaɗawa inda garin mai tarin ni imar yalwar
saiwar itace masu saukar da nutsuwa a yanayi rani sai kaɗawa suke ,cikin yanayinta daya
zama identity ɗinta tana tafiya rungume da alkur ani a hannunta mai rubutu warash tun bayan
faruwar abin bata da wani sukuni kullum cikin damuwa take ga chanzawar lafiya ajikinta da
takeji direct gurin Idi mai tireda tanufa sallama ta mashi ya amsa yana cewa"Malama Huzaiyya
kin ƙaraso har an tashi ya karatu???? kinsan kawun nan naki yadamu da sanjinki bara ingama
inmashi filashin sai kuyi magana" kai taɗaga mashi tsaf ya gama jere kayan tiredar sannan yace
"yawwa barana mashi ko" yana magana hankalinsa akan sweet ɗin dake gyarawa zama .

hira sukayi da kawu Lauwali kamar yadda ake kiransa a kauyan na tulunkalwa sosai kamar
bada credit a keyin wayar ba kewar ɗiyar ƙanwar tasa yakeji ji yake kamar yayi tsuntsuwa yazo
kauyan ya ganta itama kuma a halin yanzu tana cikin kaɗaici da damuwar rashin ma kusanci
shiyasa ta kejin itama kewa dasan ganin waninta a kusa da ita, duk kuwa da cewar gaskiya

Inna bata rageta da komi ba basuyi sallama ba saida yayi mata alƙawarin zuwa last mouth
insha Allah.

wasu hawaye suka zubo mata wanda tun bayan faruwar abin takeda tabbas ɗin akwai wani abu
mai muni dazai faru ga rayuwarta ga matsananciyar soyayyar Sahbi data addabi ruhinta.
tafiya takeyi ciki gonar inda tadau hanyar gida kasancewar gidajan garin duk a haɗe suke da
gonaki Aminu ne ƙanin Sahbi ya tsaida ita da fara a domin daman mutuniyarsa ce dan yana
kaunar auran yayansa da Huzzayya yace " Adda Huzaiyya sai ina?" tana ƙoƙarin bashi amsa ta
hango Sahbi da sauri ta juya da nufin tafiya shima da sauri ya bita gefan hijab ɗinta ya kama
yace" wai mekike nufi Huzaiyya? ina ɗinbin kaunar dakike ikirarin kina mani? dama yaudara
takike ko shin kinsan irin halin da kike ƙoƙari jefa rayuwa kuwa ? haba Huzaiyya kada kikunyata
kauna kada ki juyawa masoyinki baya ki gayamin lefina zanzamo maineman yafiya ina kuma
roƙonki kizama maiyafiya yayinda nakasance mai lefi agareki "yaƙarashe maganar yana kama
kunnuwansa kuka tafashe dashi tana fizge hijab ɗinta da sauri tayi gaba duk abinda sukeyi
Aminu na kallansu wata kwallar tausayin ɗan uwansa tazibo mashi a domin yasan irin macewar
da ɗan uwannasa guda ɗaya yayi akanta hankali Sahbi ya isa kusa dashi yasa hannu yana
goge mashi hawayan shima idansa na fitar da kwallah tausayin kansa suna ciki haka sukajiyo
wani gigitacan ƙara inda suka tabbatar da Huzaiyya ce da sauri suka bazama suna zuwa
sukaga wasu kwailayene suke ƙoƙarin haye mata da sauri Sahbi ya tube ya fara gabzarsu inda
ba aje ko ina ba ya masu raga raga wasu kuma sunga zasu sha wahala suka ari takare.
hannuwanta yakama yana duba ko ina najikinta up to down idanuwanta ke yawo aka kyakyawar
halittarsa tun daga sama har ƙasa kirarsa kamar ta larabawa kyauwunsa kamar bana jinsin
Hausa ba yafi kama da ƙabilar larabawa ko fulani masu tsantsar kyau hawaye yazibo mata
datatuna ta rasashi data tuna illar da ke jikinta tafi wadda yake nema tanaji tana gani zatayi
asarar wannan gwarzon matashi, dara daran idanuwansa masu haske kamar tocilan ya ɗago
yana cigaba da ƙare mata kallo inda ita kuma ta sadde kai ƙasa


*Pls comment and share*

Nana ce
[17/07, 17:32] JAMILA Katin:
*WANI BURI*


TYPING✍


*ON*

*MONDAY6 JULY/72020*

```SPICIAL DIDECATED TO MAMAN ZAHRA AND DAUGHTER AMMI``` Love u so much


*STORY*
Nanah

_SESION SIX_



مسب* الله نمحرلا *ميحرلا




*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=106249334371950&substory_index=0&id=106248
871038663&sfnsn=mo


*⚜{{H.Q.W.A}}*


........Ajiyar zuciya Kawu ya sauke yayinda ya ɗan fesar da iska ta bakinsa yace"Barira kinsan
halin yaran zamani tunda yarinyar ga taƙi to mubarta tunda dama susuka shirya kansu kinga
bamu da masaniya akan dalilin ƙin amincewarta wata ƙila tana dadalili" Inna itama dai nisawa
tayi dan wannan kawai sai yazama abin kunya agurinsu ƴan ƙauye domin abin kunya baya
kaɗan a ƙauye.

tace Lauwali kana ganin ba matsala yace "eh tashi yayi yana mata sallama zai koma amman
insha Allah nan kusa zai dawo akwai abinda yayanke amman zai je ya fara daga can. haka ya
mata sallama yatafi sanda ya fito har ya kama murfin car ɗin zai rufe Huzaiyya tafito da sauri
har tana tuntuɓe, hannu take ɗaga mashi daga kƙofar gidan kofar motar yabuɗe ta baya alama
ya mata data shigo shiga tayi magana ya fara mata cikin sigar lallashi yace"Huzaiyya nasani a
rayuwa kowanne bawa da irin kaddararsa ina baki hakuri da kiyi hakuri da lamurranki duk da
bansan damuwarki ba bazan tsananta ba amman idan nayanke hukunci akanki any way
banasan ki watsa mani ƙasa a ido kai ta ɗaga alama gamsu nasiha sosai ya mata sukayi
sallama ya tafi.

zaune yake a porlour yana rubuce rubuce inda yake lissafin abinda aka rasa a kasuwar wannan
satin momi ce take cewa "Dad ɗin Taufiq kada kazama mai halin ƴan kasuwa mana idan ansami

riba shuru inkuma ansami faɗuwa jaje" cikin barkwanci tayi maganar inda ya ɗan ɗago idansa
wanda ke dauke da siririn tabarau yaɗan girgiza kai.

cikin wasu lafiyayyun T shert da trozer sky blue fuskarsa kamar Dad ɗinsa sanye da tabarau
shima launin sararin samaniya kamshi jikinsa mai daɗi da sanya nutsuwa ya fara shigo cikin
porlour ɗin sallama ya masu inda ya zauna kan wata rest cheir dake gurin cikin nutsuwa ya
gaida momi sannan ya gaida Dad ɗin bayan ya gama gaidasu Dad yace masa Taufiq ya kamata
fa ka girma haka kansa yaɗan sosa inda ya ƙara sadda kai yana ɗan satar kallan iyayan nasa
sannan daga bisani yace"am daman Dad inaso ingaya maka munriga da munga magana da
Hadiya nama gaya mata zakaje gidansukan batun" ɗan gyara zama Dad yayi sannan yace
"banganeba wace yarinya kake nufi kennan?" Momi tace "haba Dadyn Taufiq yakake magana
kamar bakasan cewa yana neman yarinyar ba aikasan da maganar ta"
haɗe ransa Dad yayi yace "eh nasanda maganarta kuma za ayi tata amman yanzu nasama
mashi matar aure amman dayake shi mijin mace huɗune ko bayan ya auri wannan ɗin daga
baya sai ya auri ita Hadiyar amman bisa sharaɗi ɗaya shine ya tabbatar zai adalci"

Dariya Momi tayi tace"wai dan Allah Dad ɗin Taufiq miyasa kake dasan zolayane miyasa kake
da abin mamaki? sai ana maganar gaske kuma sai kakawo wasa miyasa?"
kallanta yayi serious yace "kamar ya wasa in rasa da wanda zanyi wasa sai My son kuma a irin
maganar nan kina tunanin zan sanya wasa a cikinta? to kinyikuskuran fahimta ya canza akalar
zancannashi da cewa Taufiq ya amsa na am Dad inaso kasani ni mahaifinka nazaɓa maka
mata kuma ba kowa bace face Huzzayya ƴar ƙanwata ramla marigayiya sannan inaso kashirya
kaje kugana dan sati biyu kacal za a sanya shiyasa nakeso kaje kaganta umarnine nabaka
yana gama faɗar haka ya miƙe Momi baki da hanci tasaki tana mai matuƙar mamakinsa daman
da gaske anayiwa Namiji auran dole yau zataga abinda ya shallake tunaninta.
ɓangaran Taufiq kuwa mamakine ya cikashi fatansa ya farka daga mummunanan mafarkinsa
mai firgita masa tunani haka ya dinga mursa idansa amman me sai ya tabbata aleave abin yake
faruwa.

miƙwa yayi bai cewa Momi komi ba ya fice itama Momin tashi tayi tayi ciki.
sosai Dad yake duk wani shiri duk da yasan cewa har yanzu Taufiq baije ƙauyan ba gashi yau
kwana huɗu dayin maganar yanzu kam yayanke shawarar zuwa yasami dangin mahaifin
Huzaiyya zai bayar da sadaki daga baya aje ayi a daura aure yanasa ran tafiya ganin likitansa
totarly one week ya rage shiyasa yakeso kafin ya tafi ayi komi agama. kwance yake a ɗakinsa juyi yake akan bed ɗin baya iya tuanin komi sai damuwar da Dad ke
ƙoƙarin sanyasa acikinta domin shi kam taya za ace za mashi auren dole auranma ƴar ƙauye
baya yana da wadda ya dauki burin duniyarsa ya ɗora akanta gaskiya akwai cutarwa agareshi
pellow dake hannunsa ya matse a kirjinsa gam yana rufe idansa tsam ya miƙe a bed ɗin rigar
wankansa ya sanya bayan ya cire ƙaramin bozer ɗin dake jikinsa toilet ya cikin kwamin wankan
ya shiga rigar wankan ya fdda take ya fara juyi a cikin kumfar data gaji da sinadarin kamshi wa
gumi mai daɗi yake ratsa duk wani sassa na jikinsa saida ya gama gasa jikinsa da ruwa ɗimin
sannan ya ɗauraye jikinsa ya fita tsaf ya shirya wayoyinsa ya kwasa dake kan bed size
saukowa ya farayi daga upsteir's inda Dad da Mom ke zaune suna hira cikin nishaɗi wani

kululun baƙin ciki ne ya turkinƙe zuciyarsa wato Momi harta manta abinda Dad ɗin yake shirin
masa shine har da zama dayin hira har da dariya cikin nutsuwa ya gaidasu sannan ya miƙe zai
fita Dad ne ya dakatar dashi dawowa yayi ya zauna yana fuskantarsa kansa a sunkuye ransa
namasa zafi dan yasan kwanan zancan Dad "yace Taufiq

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login