Showing 1 words to 3000 words out of 62695 words

Chapter 1 - YAR HANNU BOOK COMPLETE NA ZEE MD.pdf

Zee MD   

10 Jul 2025

1230

[11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU*



_NA_
*Zee* *MD*



*Hamdala* *Writer's* *Association*
https://www.facebook.com/111403834371046

✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨


*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*




_Page._ 4



Sosai Aysha tayi jinyar jikin ta batare da Gogal ta gane ba , shi kuwa Khalid tunda
ya d'an d'ana Aysha kullum cikin yi mata magiya yake akan takuma bashi jikin ta , Aysha
dataga abin nasa yayi yawa ta daina shiga sabgar sa kwata kwata , tun Gogal nayi mata fad'a
akan shariyar data keyi wa Khalid har tagaji ta zuba mata idanu .......
Kusan wata d'aya kenan kwata kwata Aysha bata shiga sabgar Khalid , a lokacin kuma
takejin wani canji atare da ita tamkar wata mara lafiya , Gogal ta matsa mata sai sunje asibiti
amman firr Aysha tace taji sauk'i ba inda zataje , a cikin wata na biyu taga batayi period d'in ta
ba aikuwa ta shirya ta nufi asibiti batare da Gogal tasani ba , gwajin farko likita ya sheda mata
tana d'auke da ciki na kwana Hamsin , tuni zufa ta karyo wa Aysha tana zaune tuni ta mik'e
batare da tasani ba , nan ta dubi dr. Tace " dan Allah likita ka fad'amin gaskiya wanne irin ciki
gareni ? duban ta yayi sosai sannan yace " haba ke kuwa 'Yan mata akwai wani ciki daya wuce
cikin haihiwa , In kina da miji kije kiyi masa albishir nan da wata takwas yana da Baby agidan
sa , tuni Aysha ta goge zufar dake zuba ta jikin ta tace " nagode likita ta juya ta fice daga office
d'in , wani asibitin ta nufa shima gwajin farko suka tabbatar mata tana d'auke da ciki , nan ma
Aysha bata yadda ba ta nufi wani Asibitin , a haka haka dai sai dataje asibiti guda hudu kuma
duk sun tabbatar mata tana da ciki , kuka sosai ta shiga yi a cikin asibitin k'arshe dan abun
sosai yabata tsoro , haka ta wanke fuskar ta tayo hanyar gida tana tunanin yadda zata cewa
Gogal , koda tazo gida tayi sa'a Gogal bata nan amman tabawa me shagon gidan nasu mukulli

ya ajiye wa Aysha d'in , tana bude gida tashiga tana shiga tafad'a toilet tana kuma wanke fuska
sanna tafito , d'aki tashiga tasamu waje ta kwanta tana tunanin mafita yadda zata fuskan ci
wannan al'amari , wata zuciyar tace " kawai kije kisamu Khalid kiyi masa bayani tunda har shine
yayi miki wannan cikin , haka kuwa tabi shawarar zuciyar ta ta mik'e tafice daga cikin gidan.....

Koda Aysha taje gidan su Khalid neman sa tayi sa'ar samun sa , yana ganin ta yashiga
murna yana ayyana ko ta sakko yanzu zata fara bashi had'in kai , dan gaskiya tayi masa zak'i
sosai yadda yakeso , duban sa Aysha tayi sannan tace " inason Magana dakai , Khalid yace
tazo su shiga cikin d'akin sa tunda daman babu kowa a gidan su , Aysha bataji komai ba ta bishi
suka shiga , samun waje tayi ta tsaya tana duban sa , shikuma wata kwanciya yayi kan katifar
d'akin sa yana fad'in " ya zaki tsaya daga nan yakama ta ki k'araso nan sai yafi , wani duba
Aysha tayi masa wanda banda zallar tsanar sa yanzu babu abinda takeji , daurewa tayi sannan
tace " ba zama nazo yi ba inaso in sheda maka yanzu haka ina d'auke da cikin ka , wata irin
zabura Khalid yayi yana duban Aysha tare da tasowa ya k'araso gaban ta yana fad'in " sake mai
mai tamin maganar da kikayi banji kiba , nan Aysha tasake gaya masa tana d'auke da cikin sa ,
wani murmushi Khalid yayi sannan yace " haba yarinya ki canza magana kawai daga zarar na
kusan ceki sau d'aya kawai sai kiyi ciki , kuma naga bawani me yawa mukayi abun ba taya
za'ace har kin samu ciki , wani takaici ne ya kama Aysha tace " amman ko yaya ne dai kayi ko
kuma ko minty d'aya ne ciki dai yashiga , Khalid ya had'e rai sannan yace " yakama ta ki kama
kanki kije can ki nemi wanda yayi miki ciki , kuma dan na kusan ceki sau d'aya taya zakiyi ciki ?
sai dai in wani kike bi yayi miki ciki ba niba , Aysha ta dubi Khalid tace " kaji tsoron Allah Khalid
wallahi duk duniya babu wanda yasanni 'ya mace sai kai , kuma tun randa ka kusan ceni ban
k'ara kusan tar wani ba , kai kan ka sheda ne akan tarbiya ta kuma kasan bana kula kowanne
namiji sai kai , Khalid ya yamutsa fuska sannan yace " taya zan gane bakyayin tarayya da
wasu mazan bayan ni ? hawayen dake zubowa a idon ta Aysha ta goge sannan tace " Allah
shine sheda ta wallahi ban tab'a tarayya da kowa ba sai kai , ta durk'usa a gabansa tana kuka
tana fad'in " dan Allah katai maka min kasan yadda zamuyi da cikin nan plss banason Gogal
tasani , Khalid yace " kine mi Uban cikin dake jikin ki wallahi bazan tab'a yadda nawa bane ya
kewaye ta ya fice daga d'akin , kuka sosai Aysha ta shiga yi tana tsinewa Khalid , ashe dama ba
soyayyar gaskiya yake mata ba ? haka ta tattara tabar gidan tana kuka tare da tsanar kanta
baki d'aya ........


Haka Aysha ta kasance cikin tararrabi kar Gogal tagane , sai dai tabi ta rame ta lalace
saboda tunanin yadda zatayi da cikin jikin , dabara ce tazo mata akan taje chemist d'in wata
baye rabiya datake a wajen makaran tar su ko tana da maganin zubar da ciki , dayake Gogal
tana da sakaci akan kula da sabgar Aysha shiyasa kwata kwata bata fahimci cikin datake
d'auke dashi ba , sai dai tana yi mata fad'a akan ramar datakeyi haka siddarar , sai Aysha tace
zazzab'in dare take fama dashi .......

Ranar dataje chamist d'in ta sanar da matar, take tace tabata dubu goma zata zubar mata
da cikin , Aysha tace " dan Allah kiyi min ragi wallahi bani da dubu goma , haka dai tasamu ta

rage mata dubu Uku zata kawo dubu bakwai kenan , haka Aysha tadawo gida tana tunanin ta
yadda zata sanar da Gogal taba ta kud'i har dubu bakwai , dabara ce ta fad'o mata tace da
Gogal tana so ta bata kud'i zata biya kud'in jarrabawar da zasuyi ta kammala secondry sch ,
Gogal tace tabari nan da kwana biyu in sunyi k'osai sai ta had'a mata kud'in .........


*Kuyi Maneji*




*'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_
[11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR HANNU*



_NA_
*Zee* *MD*



*Hamdala* *Writer's* *Association*
https://www.facebook.com/111403834371046

✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨


*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*



_Page._ 3


Jabir yayi murmushi yace " inaso kisaki jikin ki dani , bawai na shiga rayuwar ki dan
wani abu ba sai dan Soyayyar da nake miki , duk san da zan ganki cikin shigar kamala sai na
kwad'ai tu da san ganin cikakken jikin ki , kullum in zaki zo giftawa ta gaban mu nida abokaina
sai na dakata da duk kan abinda nake dan kawai na tsaya kallon ki , hakan tasa na shiga
bibiyar ki har nagano ashe kema *'Yar Hannu* ce , gumin dake zubowa a fuskar ta tasa hannu
ta goge tana kallon Jabir wanda yaza mar mata tamkad majigi , Aysha ta dake tace " naji kuma
na gode da bibiya ta dakake , amman kasani kar ka sake kazo min da maganar soyayya , dan
babu ita kwata kwata a cikin lisaafin rayuwa ta , sannan in har kana buk'ata ta na yini d'aya to

ka tabbatar da kana da kud'in da zaka d'auke ni , kuma inaso kamar yadda ka bibiye ni kagane
wace ce ni inaso kaja bakin ka kayi shuru , dan banaso ace mutane sun san wace ce ni , hakan
zai janyo wa Kaka ta babbar matsala na barka lafiya , juyawa tayi da sauri dan bata buk'atar ya
kuma tare ta da wani zance ..... Da ido Jabir ya bita tare da yin shu'umin murmushi yace " Tabbas Jabir bashi da kud'in da
zaiyi mu'amala dake , sai dai Tabbas sai kin soni kuma soyayya ta gaske , juyawa yayi ya nufi
majalisar su yana jinsa cikin farin ciki......

Tunda Aysha ta shiga cikin gida Gogal keyin fad'an kaiwa daren datayi , Aysha cike da
ladabi tace " kiyi hak'uri wallahi ashe wani malamine daga cikin malamai yayi hatsari shine aka
had'u akaje dubashi ,shiyasa kikaga nakai wannan daren , sosai Gogal ta jimanta tare da yin
addu'ar samun lafiya ga malamin , d'aki Aysha ta shige tayi saurin cire kayan jikinta tare da
saka wata doguwar rigar atamfa sannan ta fito , wanka tayi sannan ta d'auro arwala tazo tayi
sallah , bayan ta idar Gogal ta d'auko mata tuwon shinkafar datayi musu da miyar kub'ewa ta
ajiye , sosai Aysha ta shiga murna tare da cewa " wallahi kamar kinsan yau dama sha'awar cin
tuwon nake , Gogal tace " ai gashinan sai kici ni dama nagaji da shinkafar nan shiyasa nayi
tuwon , sosai suka shiga hira wacce rabi duk akan k'aryar da Ayshar takeyi wa Gogal d'in ne
akan zuwan su dubiya......

Wajen k'arfe tara yaro ya shigo cikin gidan yace " wai ana sallama da Aysha , da sauri
Gogal ta furta "kace tana zuwa gatana yanzu , Aysha ji tayi ranta yayi mugun b'aci dan duk
duniya ta tsani azo ace ana kiran ta , Gogal ta dube ta tace " kinajin ana kiranki a waje naga ko
alamar son fita ba kya yi , Aysha tace " haba Gogal ai kafin kice ina zuwa yaka mata kiji ko
waye , Hararar ta Gogal tayi sannan tace " sannu uwa ta wato har sai na tsaya jiran jin ko waye
kenan ? Sayyada inaso kisani nagaji da wannan halin naki na rashin son fita zan ce , wato
kina cikin gida zaki samu muji ko ? maza kitashi kije kiga waye ai a haka zamu dace har
kisamu na arzik'i , mik'ewa Aysha tayi tana turo baki sannan ta nufi d'akin ta , Hijab taje ta sako
ta feso turare sannan ta fito tasa takalman ta tayi waje .....

Tana fitowa taga Jabir a tsaye sanye cikin k'ananun kaya , mamaki ne ya kama ta cikin
zuciyar ta tana fad'in " wato wannan mutumin baiji abinda nace masa ba kenan , tabbas zata
koya masa darasi sai yagane ita ba sa'ar sa bace , k'araso wa tayi batare da tayi sallama ba
taja ta tsaya , duban ta Jabir yayi sannan yace " wa'alaikissalam tunda bakiyi sallamar ba ,
had'e rai tayi sannan tace " meye ya kuma dawo dakai waje na ? Jabir yace " Soyayya ,
Soyayyarki itace wacce ta saka bazan iya k'yale ki ba koda zaki dunga yankan naman jikina ,
duban sa tayi shek'e k'e tace " amman tunda gar kasan wace ce ni meye na Sona ? murmushi
Jabir yayi sannan yace " shi So ba ruwan sa da wane ne wannan ko wancen , inhar yatashi
kama mutum to baya duba matsayi ko kuma kyau ko nasaba ko asali , ba ruwana da ko wace
ce ke tunda har na tabba tar da ba matar aure bace ke , Dan Allah Aysha kisoni koda nawani
lokacin ne , zuciya ta takamu da sonki kuma banajin zata iya daina sonki mutuk'ar ina numfashi
, Aysha ta kuma kallon sa a karo na biyu , cikin ranta take fad'in " tabbas baka da makusa ta
ko'inah sai dai kwata kwata bazan yi soyayya ba saboda so ba gaskiya bane , a fili tace " babu
wani gurbi da zaka samu a cikin zuciya ta , Bana soyayya kuma bazan kuma yin taba , dan

Allah inaso kafita a cikin rayuwa ta , Abu d'aya zaka nema nabaka shine Jikina , dan duk namiji
in yazo gareni abinda yake nema kenan , tunda nake ba bu Namijin da yatab'a sona dan Allah
sai dan jikina kodan Sha'awa ta , sanadin hakan yasa nafara wanan harkar daka ga inayi ,
inhar kaima dan jikina kake sona inaso ka tanadi kud'i da wajen da zamh had'u zanzo nabaka
sai ka rabu dani , tana gama fad'ar hakan tajuya ta shige gida zuciyar ta nayi mata k'una......

Tuni jikin Jabir yayi sanyi da jin maganganun Aysha , tabbas shima yanaso ko sau d'aya ne
ya sha zumar ta , amman tunda yaji kalaman ta yaji yadaina sha'awar ta sai tausayin ta zallah
da ya cika masa k'irji , tabbas zai share mata hawayen ta zai tsaya tsayin daka ya nuna mata
soyayyar sa ta gaskiya dan ya cire mata shakku akan sauran maza.......

Aysha na shiga cikin gida d'akin ta ta nufa ta fad'a kan katifa tana kuka , rayuwar datayi a
baya itace tashiga dawo mata a zuciyad ta .......


*Tuna Baya*

Aysha tunda ta taso a hannun Gogal take , suna sana'ar sai da k'osai a k'ofar gida ita da
Gogal , da wannan sana'ar tasu suke rik'e da kansu tare dayin sauran buk'atu , tana zuwa
makaran tar Tahfez anayin kuma boko a makarantar , Aysha tana da k'ok'ari sosai shiyasa take
da farin jini a gun malaman su tare da sauran d'alibai , lokacin tana da shekara goma sha biyar
suka had'u da Khalid , Khalid yana son Aysha sosai dan lokacin ba wanda bai son Soyayyar su
ba , Gogal tuni tayi masa Alk'awarin basa Aysha da zarar ta gama makaranta , tunda Aysha
tafara zama budurwa komai na jikinta ya k'ara fitowa , kyau na usilin ba fullata na ya bayyana
diri da k'ira tamkar itace ta zana kanta , wanna surar ta ta tafara janyo Alhazawan birni suna
kawo mata hari , tun lokacin Khalid yashiga jin Sha'awar Aysha tamkar ana hura masa wuta ,
kwata kwata idanun sa suka rufe akan son sai ya kusan ce ta ko ta halin k'ak'a .....

Wata rana Gogal bata nan taje kasuwa tabar Aysha na shirin tafiya Makaranta , Aysha ta
fito daga wanka kenan sai ga Khalid ya shigo cikin gidan nasu , lokacin d'aure take da d'aurin
k'irji duk jikinta jik'e da ruwa , Khalid dama yana shigowa cikin gidan saboda shak'uwar dake
tsakaninsu , gashi kuma shima d'an unguwa shiyasa gidan yazamo masa tamkar gidan su ,
ganin Aysha a wannan yanayin yasa gaba d'aya Khalid ya fita daga hayyacin sa , shigowa
d'akin yayi yana nufo Ayshar yana fad'in " Mata ta ki taimaka min dan Allah ko sau d'ayane
kibani jikin ki , matsawa Aysha tayi ana ja da baya jikin ta na rawa tamkar mazari , shima
Khalid matsowa yake har sai da takai bango shikuma yayi mata rumfa , k'ank'ame jikin ta tayi
duka tana fad'in " dan Allah Khalid kayi hak'uri karka keta min mutinci na , kajira duk lokacin
dana zama matarka sai kayi yadda kakeso dani plss , kwata kwata Khalid ya fita a hayyacin sa
dan ji yake mutuk'ar bai kusanci Aysha ba zai iya mutuwa , tuni yayi kanta yana janyo ta jikinsa
duk wani k'ok'ari da zatayi dan ta k'waci kanta takasa yi , abunka da Namiji kuma wanda yake a
halin Sha'awa komai na jikinsa yayi k'arfi , tuni ya kwance zanin dake jikin ta tuni Aysha ta rufe
ido tana ambaton sunan Allah , gashi takasa ihu dan neman agaji ji tayi bakin ta tamkar ansa

mukulli an rufeshi , Shikuwa Khalid yana tozali da Na Shanun Aysha yafara murzasu tamkar
yasamu fulawa , tuni ya kashe mata jiki har yasamu ya biya buk'atar sa , sosai Aysha tayi kuka
da azabar da tasha a hannun Khalid , sai da yasamu kansa yaji wani irin kunya ta rufe sa ,
haka ya taimaka mata ya kaita band'aki ya gyara ta tare da bata hak'uri , Aysha jitake tamkar ta
rufesa da duka saboda haushi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login