Showing 1 words to 3000 words out of 63329 words
An dauko wannan littafi daga shafin www.arewanovels.com.ng ku ziyarci shafin na
www.arewanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake
yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta
don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin
littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta
whatssap da wannan nambar +2347032707179
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda
ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura
maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi
amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga
dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.arewanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including
your book summary,commentary and others via this number +2347032707179 its free we do not
charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free,
any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending
novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our
site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or
TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
WHATSAPP NO:
+2347032707179
[6/1, 12:08 AM] Sajna:
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
*...............✍ by sajnaa*
*TRUE LIFE STORY*
*Bismillahir rahmanir rahiim*
_*godiya gareku masoya na. Nagode sosae da sak'onninku gareni, kuma insha allah xancigaba
da kasancewa daku a wannan sabon littafin nawan, ku biyoni domin mu nishadantu tare*_
1⃣➡5⃣
"Jawahir wai me ke damunki ne kam? Yau at all bakida sake kinata wani hade rai?"
Jawahir taja numfashi tashi "humm nana baxaki gane damuwata ba, kwata kwata wlhy
idan mami bata da lfyn nan hnklna tashi yake"
Nana tace "ayyah sorry. Kibar damuwa she will be ok insha allah"
"Toh, allahu yashaa"
"Amin k'awata ko kefa kisaki ranki xatafi jin k'arfin jiki muje ma in dubata"
Haka sukabi gidansu jawahir suka gaida mami mahaifiyar jawahir sannan nana ta hau napep
takoma gidansu.
_*TAK'AITACCEN TARIHI*_
Jawahir da Nana khadija asalinsu k'awaye ne masu tsananin k'aunar junansu, koda wasa basa
san b'acin ran junansu.
Jawahir dai y'ar talakawa ce masu rufin asiri basuda wani abun azo agani se tarbiyya dasuka
samu sosae na addinin islamaa, su biyu ne gun iyayensu itace auta se yayanta sahib me
shekara 24 . itakuma tanada shekara 16 ahalin yanxu.
Nana khadija kuwa ita dayace gun iyayenta sanan sunada arxiki me yawa. Mahaifinta sananne
ne sosae a garin gombe sbd dukiyarsa. Iyayenta suna sonta sosae suna mata duk abunda
takeso.
Rayuwa suke yi cikin kwanciyar hnk da k'aunar juna, k'awancensu yawuce misalin kwatance
sunxama tamkar hanta da jini. *jawahir da nana kenan*.
*••••••••••••••••••••*
"Mami....mami.... Nashiga uku na mamii na kitashi please banason kimutu kibarni pleasw
mamii..."
Jawahir tana ta ihu tana jijjiga maminta, seda tasha kukanta sannan tadauko wayar ta tadanna
lambar yayanta sahib, yana dagawa tasake fashewa da sabon kuka...."yaya munshiga ukun mu
mamin mu tak'i tashi dan allah kaxo mukaita asibiti"
Shima nan danan hnklnsa yatashi ya dawo gidan a kidime.
A hannu yadauketa zuwa kofar gida. Jawahir ta nemo keke napep suka hau se asibiti.......
An dad'e sosai kafun numfashinta yadawo daidai., se alokacin aka basu damar shiga suga
mamin nasun.
Kuka jawahir take sosai sbd yadda mami ta galabaita, da k'yar sahib ya lallasheta tayi
shiru. Yaje yabiya kudin magani da darw aka sallamesu.....
••••••••••••••••••••
Jarrabawar waec sukeyi amma koda wasa jawahir bata qani karatu kula kawai takeda maminta
da kuma ayyukan gida....
Nana ta kalli jawahir tace "oh allah nah jawahir meke damun kine kam?"
" Rashin lfyn mami nah" tabada amsa a tak'aice.
"Amma dai jawahir kinsani addu'a ne mgnn komai ba wannan damuwa dakike sawa ranki
bah"
"Haka neh. Nagode"
"Jawahir dan allah kisaki ranki muyi mata addu'a kuma mudage a karatun mu kinsani fa dis is
our final exams daga nan mun gana secondary. Ko dai so kike mufito da mummunan result ne
dear?"
"U'um bana fata, zamuyi nasara in alah yaso. Amma kinsan matsayin mami aguna uwace
kuma uba dan hk ni at dis tym banida lokacin karatun boko, lfyr mami ne agabana wlhy. Shyasa
ma yaya sahib dayafmga bana karatu ya samar min aron wayar android daga gun abokinsa
zasu na turo min amsa ta whatsapp, kinga ai se in tsaya in kula da mami na uwata ubana" "Ok allah yabata lfy"
"Amin thank you, kije ga can driver dinki yaxo daukan ki"
"Ok muje mana, jiki fah wai direba na direban mu dai, sekace batare muke tafiya ba" ta fadi
hkn tana make jawahir.
Jawahir yadanyi murmushi tace "a'a yayana sahib ne zai dauko mashin din abokinsa yaxo
muje gidan inna hafsa"
"Ok bye. I love u, kigaida min mamin mu da jiki"
*••••••••••••✍ by sajnaa*
*08140813180*
❣
[6/1, 12:08 AM] Sajna:
*WATA KAWAR TAFI*
*GUBA*
*TRUE LIFE STORY*
*••••••••••••✍ by sajnaa*
1⃣1⃣➡1⃣5⃣
Yau sun gama jarrabawar neco din su se kusan uku suka koma gida bayan hotunan da sukayi
tayi da frnds da kuma kukan rabuwa, sun jarvi nombar junansu sbd zumunci.
Soyayya se nisa take yi tsakanin mus'ab da jawahir kullum suna cikin waya da junansu,
minti kadan zakuji ringing aikuwa ana dagawa za'aga mus'ab ne.
Mami har cewa tayi "mus'ab dinnan anya va curemun kunyar diyata yayi ba?"
Jawahir tace "nameye mami?"
Mami tace"eh mana ni smdai nasan 'yata da kunya amma yanzu a gabana take amsa wayar
surukin nawan"
Jawahur tai murmushi ta rufe fudka sannan taruga daki aguje tacigaba da lobewan ta..
Ba ta jima da shiga ba se ga sallamar nana, suka gaggaisa da mami sannan ta ce "ina
mutumiyar ne mami?"
"Tana ciki, yanzu tashiga ciki mutymin kun ne ya bugo waya".
Nana tai murmushi tace"aikin kenan ai mus'ab"
Ta shige dakin tasamu jawahir kwance kan katifa.
Jawahir da sauri tataso ta rungume aminiyar nata sannan tace"mus'ab aminiya ce tazo bari
ku gaisa, dafa bata zamu k'arisa maganar"
Ta mik'awa nana wayar, ba yabo ba fallasa nana ta karba suka gaisa ba wani dogon hira ta
katse wayan.
Jawahir ta kalli nana tace "wellcome lil sis, bari na kawo maki ruwa koh?"
Nana tace"noo na hutarki yanzu fa nafito daga gida"
"Toh meye labari?" Inji jawahir.
Nana tace " Uhm labari na gunku ai kuda kuke ji da love, mukam se mubiku da eyes"
Jawahir tace "baki rabo da halinki kekam, toh ai kema dakin bi shawarata kema yanxun da
kinaji da naki love din"
Nana ta tsuke baki tace"wai me kike nufi ne, kina nufin soyayyada uncle aarif?"
" Yes, shi nake nufi mana"
Nana tace "hu'um har ynx baki fahimce ni ba jawahir, uncle aarif fa kada kimanta mahaifinsa
ma yana aikine a k'ark'ashin kampanin dad dina, me na sama yachi bare. yabawa na k'asa, me
zan samu agunsa, monthly salary din ko wannan haojue din nasan?"
Jawahir tace"a'a kada kizagi me haojue kinsan fa haojue mus'ab ke dashi, mgnr bayada
tarun dukiya kuma ai wannan na alkah ne k'awata ya kamata kigabe kuma ni banga laifin uncle
aarif bama tunda albashinsa ta kai forty thousand to me kike nema na tilin dukiyar da mutum ze
mutu ya barta? Kin sani fa wata dukiyar ma tana kai mutum ga halaka, kiyi tunani my dear" "Nooo k'awata kibar wa'azin nan haka, wallahy wa'azinkin nan yana karyar mini zuciya,
nikuma banason hakan yafaru in kai kaina ga wahala kinsani, rayuwa se da kud'i ke bakiga
mijin aseey white bane yadda yaje wanka da naira, gatacan a gidanta se hole ryw take batada
damuwa"? Nana fadi hkn tana kallan jawahir. Jawahir tace "uhm, allah ya k'ara musu zaman lfy,wai nan ma ke din yar masu akwai ne
amma da wani dan talaka ne irinmu yake fadan hk se ace tsuyan dan talaka kenan dogon buri".
Nana tayi nunfashi sannan tace"toh ai dole ne in fadi hon svd nasaba walwala cikin kud'i
kinga ba yadda zan iya jin dad'in zama da talaka, kema banga laifinki ba na cewar se mus'ab
din sbd yanada kyau sosae he is so friendly komai nasa yayi, rashin wadata ne kawai matsalar
sa da ni kaina in nice ke ba abunda ze hana in so shi, kuma mum dina ta sadaukar da soyayyar
masoyinta ne sbd tasamu a walwala in mun tashi muga kanmu a wadace kinga nima dole ne bi
nata ra'ayin nima in samawa yarana ubanda ze wadata su da komai kinga kyan ya ta gaji
uwarta,bakida wani laifi na k'in auren me kud'i sbd kinga zaki iya cigaba ne da zama yadda kika
saba, kinga ni nasaba da dad'in kud'i".
Jawahir tace "tooh yanzu kam dai zagina zakiyi koh ke kinsan dadin kud'i ni bansani ba".
Nana tace "a'a ba ma haka dake kuma kada mufara, ni ba manufata ba kenan kawai dai ina
miki bayani ne ko ince misali yadda zaki gane".
Jawahir tace"ok nagane kina nufin ke yanzu bazakiyi aure ba se me kud'i?
"Eh sosai ma kuwa, inshaa allah" inji nana.
Jawahir tace "toh allah yakawo me kud'in nagari wanda ze rik'e mana amanarki da kyau,
amma fa kisani nikam kafunnan na tara yayana in kinje kaimun kati ma se dai kiji ana miki
oyoyo second mummy".
Dukansu sukai dariya suka washe sannan nana tace"kada kidamu allah ya kaimu, inadae
zasuce second mummy din kam toh ai da sauk'i, nikuma in naje se inyi ta haihuwar twins kafun
ki ankara na iso ki yara koma na fiki.
Haka sukayi ta hira se yamma sannan nana takira dureba yatmzo ya dauketa.
••••••••••••••••••••••
_*2 months later*_
Zaune take tanayiwa mami tsifa wayar ta ta hau ringing, wak'ar soyayya ce ta nura m inuwa me
taken *nafada miki sirrikan rainah*.
Ta lek'o kanta ta kalli mami da idonta cikeda kunya, a hk ne mami tagane me kiran tace"oya
go mana, jeji ku gama zan k'arisa tsifan"
"A'a no mamii nah, aikinki yafi mun na kowa kibari in nagana ma yi wayar"
Da kyar mami ta lallab'ata tashiga daki ta ansa wayar, basu wani jimawa ba tafito mami
tace"har angama ne autar?"
Kunya yarufe jawahir tace"eh mamii dama zai zo ne wai anjima shine yake tambayata wai
vanida aiki ko islamiyah?"
Mami tace"madalla da wannan surukin nawa shima hankalinsa sak da yar autar nawan,
komi cikin tunani da tsari gashi da son auta na taje islamiya kamar ni anan".
Jawahir tace "kai mamii nah nikam zan dakatar da Yar samun". Mami ta zaro idanu tace
waye kenan?"
Kaa tai dariya tace ce"shi surukin naki mus'ab din mana, sbd yanzu naga k'arfi da yaji yana
son ya k'wace min mamii nah, kinga ai dole na taka masa birki, dan innai sake nabarsa se inyi
biyu babu ni ba baba ba ni ba mami ba".
Nan kuma idanu yaciko fal da k'walla, hawayen suka ringa sulalowa kan fuskarta, a hankali
mami ke bubbuga bayanta har ta daina kukan da takeyi, mami tace"auta kibar yin hk kinji ni?
Duk sanda kika tino babanku ba kuka zakiyi ba addu'a zakimasa kinji, kuka ba namu bane sbd
yayi kyakkyawan cikawa kowa na masa fatan alkhairi, so please mubishi da addu'a kawai
kinji?".
Kai ta d'aga wa mami tace insha allahu na daina bari naje nayi wanka in k'arisa aikin kafun
mus'ab yazo tunda naga kingama tsifan".
"yauwa auta nah ko ke fah? Ke da kike da miji me hankaki da natsuwa ma meye na kuka
ai insha alkahu kinsamu me dora miki tarbiyya daga inda babanki ya tsaya har yaranki zakuji
dad'in zama da wannan surukin nawan".
Jawahir tai murmushi tace "kai mami nah wai meye ne yasa kikeson mus'ab dinnan haka?
Ko zancen ya sahib dani kin daina yi sai surukin ki?"
Mami tace"ba abunda yasa nake sonsa se halinsa na k'warai, da addininsa, uwa uba kuma
autar baby na na sonshi da yawa shiyasa nima nake sonshi"
Da gudu jawahir tashiga daki, wani dad'i takeji aranta, tadaga hannu sama tace *"ya allah
inayimaka godiya wannan kyauta da kaimun na bawanka mus'ab, ya allah kabamu zaman lfy
me d'orewa incigaba da sonsa kamar yadda mami nah ke son kasancewata dashi, kuma ka
hadani da lkhairin da mami na ta hango taredashi, karabani da duk wani sharrin al'amarin nan*" A gurguje tayiwanka ta karisa girkin tuwon dare ra kwashe, biyar saura taji wayarta na
ringing a daki tashiga ta ga habibin nata ne. Cikin Sweet voice dinta sukai mgn yasanar mata
cewar ya iso.
Light makeup dinta ta gyara tsany farin hijabi akan farin doguwar rigar shaddar dake jikinta
wadda tasha aiki, ta daga madubi ta kalli kanta sosai ita kanta ta yavawa kyanta na yau, a ranta
tace sutura me gyara mutum komin yaya dai inhar mace tasa sutura me kyau komin muninta
zakaga ta hasku, nima nan sajnaa naga tayi kyau sbd rigar sallar ta ne yau ne tasaka shi na
biyu kuma dinkin yayi kyau aiki ko ta ina, allah sarki sahib yana k'ok'ari sosai wajen farantawa
ma mami da k'anwarsa jawahir, yanayi ma jawahir iya k'ok'ari wajen ganin yan matan zamani
basufi k'anwarsa da komai ba, aranta tace allah yabiyaka yaya saahib.
A tsakar gida mami ke zaune ta kalli jawahir tace "auta na kinyi kyau"
Murmushi jawahir tayi tace"nagode mami, ba inje se nadawo"
"Toh adawo lfy, a tsare mutunci autana kunya adon mace ne kinji?"
"Toh mami insha allahu"
*•••••••••••••✍ by sajnaa*
*08140813180*
❣
[6/1, 12:08 AM] Sajna:
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
*TRUE LIFE STORY*
*•••••••••••••✍ by Sajnaa*
*16↗20*
Yana zaune kan haojue dinsa se k'amshi yake kamar sabon ango.cikin sweet voice dinta tayi
masa sallama.
"wa'alaikumus salam my princess, barka da fitowa"
Tai murmushi wanfmda har dimple dinta ya fito tace "ni waya bani princess, ni yar waye?"
"Ni nabaki princess kuma ke yar mami da mummy, koba haka baneh"?
Tai murmushi "hakaneh ya hanya?" Ya amsa mata" lfy lau. Ya mamin mu take hope she's
fyn" tace "yes she is. Ya su mummy?