Showing 3001 words to 6000 words out of 7784 words
Chapter 2 - MAKARANTAR KWANA FREE BOOK, Na Mujaheedah Matar Malam Ammyn khausar.pdf
kike ba Kawai Ni nasan dakwai masuyin hakan ne to Dan na
WA'AZANTAR cikin sauk'i shiyasa nake Zama na K'IRK'IRE labaruka Dan gyara rayuwar mu
Amma Ni bantab'a kallon rayuwar wata ko wani nazauna nayi littafina Akansa ba Kuma
bantab'a karanta littafan wasu Marubuta ko wasu y'an film nakwaso fasahar su ko idea d'insu
nazo nayi Amfani da ita cikin littafaina naba a'a Bahaka Mujaheedah Matar Mlm Ammyn
khausar take ba Ina Zama na nazarce labari da Abubuwa masu ma'ana Dan nakawo nawa
gyara cikin hikima ga Al'umma kowanne littafina da baiwar da Allah yamun nake rubututa shi da
k'wak'walwata nake shiyasa nake AMFANI da *BASEERATA ITACE ARZIKINA í ½í¸* WANNAN
Kuma haka yake basirar kowa yakamata tazama Arzikinsa Nagode ina sonku masoya Adik inda
kuke Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar takuceí ¾í´¸â€â™‚ï¸í ¾íµ°```
*BAWAI IYA PAGE BA DIKA LITTAFAINA NAKUNE MASOYAí ¾íµ°*
........ Nishinsu kawai ketashi cikin d'akin
Dogon tsaki nusy taja had'ida fad'in"Allah ya shiryaku inkuna da rabo"
Ficewa tayi daga d'akin gaba d'aya..
****************
Hafsat! Hafsat!!! "Haba Dan Allah kitsaya ki saurare Ni Mana tind'azu fa naketa Miki magana
Amma kinmun banza kuma fa kina jina,"
"Kayi hak'uri bawan Allah nifa na gayama idan nadawo daga makaranta bana son tsayawa
dakowa Saboda badaidai bane," Bata jira Ansarsa ba tawuce Abunta
Murmushi kawai yasaki tare da komawa baya ya hau motarsa yawuce,
Jabir kenan d'aga Tahir Auwal Mai gidan kaji,.
Jabir shine kawai iyayensa Suka Haifa baida k'ane Kuma baida wa shine kawai Allah yabasu,
Tahir Auwal Yana da gidan kaji dayawa k'wayak'wai kuwa mota mota suke SIYARWA suna
Aikawa gari gari, dika Wannan dukiyar Jabir shike kula da ita Kuma tana hannunsa saka makon
mutuwar iyayensa dika biyu hakan tafaru ne saka makon hatsarin mota dasuka samu, Allah
bainufa zaimutu ba shiyasa tafiyar batayu dashi ba, tinyana Yaro hannun kakansa Auwal
yatashi yasami tarbiya sosai dik da cewar Rik'on Kaka yakan lalace amma sam banda Jabir,
Rabi itace kakarsa mahaifiyar babansa mutuniyar kirki ce Kuma Bata tab'a haihuwa ba hakan
yasa take masifar son Jabir, Mata dayawa suna Nuna masa k'auna harda dangin mahaifiyarsa
Amma Sam baicika biyesu ba saboda sanda baida Yana neman taimako k'insa sukayi sai
Yanzu suke binsa saboda Anga yanada,
Dukiyarsa takansa yafito neman Aure inda ba'a Sansa ba kuma saiya nuna baida, wannan
Kenan.
Yau sungama Exam d'insu duka Kuma Anbasu hutu su sope kuwa Saida Suka sake b'arje
Ayarsu sannan suka rabu da basma kowa Yana cikin missing d'in d'an uwansa,
Bata jira zuwan Abba ba tafito tana neman mota,
Shafiq ne ya k'araso gurin da motarsa yace"Basma na zo musauke ki Mana tinda Muna gari
d'aya Anguwa ce kawai daban,"
Kamar bazata shigaba Kuma saita shiga ganin ba shik'ad'ai bane,
Motar tad'au shuru bamai magana sai can Shafiq yace'"Basma nasan kinajin haushina koma
halayyata Amma wallahi zan iya dainawa saboda sonda nake miki idan kina tantama kiban
dama kigani"
Batayi magana ba dai Amma tanajinsa kawai
Saida suka Isa har k'ofar gidansu ya sauketa yanemi number ta, tabashi tashige gida Abunta
Murmushi kawai yasaki Yana dukan sitarin motarsa shikawai yasan manufofin dake ransa.
Gidan tashiga da Sallama
Mama dake wanke wanke ta Ansa tana d'agowa kafa Mata ido tayi nad'an lokaci
Kafin tace," Basma yanaga kinyi haske Kuma ba Rama saima k'iba dakika
k'ara,"............................
BASEERATA ITACE ARZIKINA í ½í¸
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*MAKARANTAR KWANAí ¼í¼’â˜„ï¸*
*FREE BOOK*
_(BOARDING SCHOOL)_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar
namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book,
(6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9)
Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12)
Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN í ½í²ž
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar ```
*Page 55 To 60*
"Mama haske kuma saikace Wadda take bleaching bayan ko man gyaran fata bana
shafawa A school fa nake, k'iba Kuma tinda banada yunwa ai ba Abinda zaikawomin ita Abba fa
yamun shopping Sosai Kaya masu Dad'i dayawa ga......,"
"Kinga ya Isa uwar surutu Abunda natanbaya daban Ansar da Zakiban daban ke Mai Wayo ba,
nidai bazan gaji da cemiki kiji tsoron Allah A koda yaushe banda biyewa y'an iskan makaranta,
Saboda inason ki da shiriya shiyasa nake miki fad'an so kanki,"
"To Nagode mama zankiyaye"
"Ah y'ar baba kindawo Ashe yanzu nake Shirin na d'auko ki Ashe kindawo waya maida Miki ne
halan,"
"Eh Abba wani d'an Ajinmu ne wallahi ya kawoni,"
"To jeki huta,"
...............................
Kamar yadda ya saba yauma hakan ne, wasu ya mutsatstsin Kaya ya saka, inda ya Saba
tsawa danjiran ta fito islamiyya Nan yatsaya,
Fitowa sukayi ita k'ad'ai tafara tafiya saiga Basma tafito Daga d'aya k'ofar ta islamiyyar su
"Hafsat D'an jirani mana Nadawo tinjiya Kuma naje gidanku yanzu Akace kina makaranta"
"Eh, Ashe kinshiga *MAKARANTAR KWANA*"?
"Eh nashiga wallahi, kiyi hak'uri bangaya miki Abun yazo A kaitsaye ne,"
"Uhunmmmmmm to Allah yataimaka kidai rik'a kula Kawai"
Daidai lokacin suka iso inda yake binsu Abaya yafara suna tafe suna firarsu,
Sallamu'Alaikum "Dan Allah kutsaya mana inata magana tind'azu"
Juyowa Basma Tayi tak'are masa kallo tsaf tindaga sama zuwa k'asa, saikuma tafashe da
dariya harda tafawa,
"Yo Kai bawan Allah neman sadaka hauka ne da har zaka tare y'an Mata kana wani d'auka
sallama haka,"
Kallonsa Hafsat tayi tamaida kallonta gun Basma dake masa wani kallo tace,"Basma kibari
Bafa Almajiri bane gurina yazo dama Yana yawan bibiyata Ni yake so, kuma na fad'amai yaje
gidanmu ba Wai Kan hanya ba,"
"Mene saurayinki wannan Abun? Hahhhhhhhh wayyo cikina yaushe Kika lalace haka Hafsat
harkika fara kula marasa Aji k'ima talakawa marasa hankali k'ask'antattun mutane marasa
A......."
"Ya Isa!!!!! Nace ya isa haka Basma ya Isa!!!!!!!!!!"...............................................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA í ½í¸_
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*MAKARANTAR KWANAí ¼í¼’â˜„ï¸*
*FREE BOOK*
_(BOARDING SCHOOL)_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar
namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book,
(6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9)
Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12)
Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN í ½í²ž
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar ```
*Page 66 To 70*
.......... Cike da mamaki tamaida kallonta gareta tace"To Kenan harkun zama d'aya
bansani Amma I kace shine Kawai ke sonki Baki tab'a kulasaba to idan hakane Jin haushi name
bayan Baki sonshi,"?
"Amma ai baikamata kaci zarafin mutum gabansa ba, Kuma ya kike neman walak'anta D'an
Adam bayan Allah da kanshi ya karrama d'an Adam why Basma meyasa kikeson wannan
rayuwar bayan batada komai face dana sani A k'arshe ki.......,"
"Enough!! Enough!!! Hafsat kunnuwa basada lokacin sauraren banzayen kalamanki Atinaninki
kece kawai Mai ilimi ko kamilalliya? To ya isa, nidai nafi k'arfin matsiyaci irin Wannan, sannan
keda kikaga zaki iya togaki gashi saiya Aureki da tsiya ya cidake da tsiya nidai nafi k'arfin shi ke
hatta ke fa bawai Ina binki bane saboda narasa k'awa no.... Kawai Dan Kar Ace nayi Karatu ke
bakiyi ba shiyasa nabarki Amma ke kanki kinsan Arzikin bana yaci uban na bara, babbar
yarinya kamata maiji da kyau Aji wayewa ga boko baidace Aganni da Mara Boko kamar ke ba
so daga Yanzu munyi hannun riga bani Kuma bake kuje ku Ida tsiyarku BASMA tawuce Nan,"
Mtswwww taja doing tsaki tare da barin
Hafsat kuwa mamaki ne ya hata katab'us Wai yau Basma ke cimata mutunci harda cemata
tsiya kenan tana nufin tsiyar ta hanata cigaban karatun ta? Why BASMA Saboda kinje
*MAKARANTAR KWANA* Shine kike zagina haka?
Wasu zafafan hawaye suka Soma zuba daga idanuwanta Zuciyar ta nata tafasa da
Abunda batasani ba dik kalamannan Nan data fad'a Azuciyar ta dika Afili tayisu, Sarai yaji
Kuma ransa yasosu Sosai da Wannan cin mutunci data Mata Abainar jama'a
"Kiyi hak'uri Allah Yana tare dake Kuma Nima zankasan ce dake indai maganar karatu ne ni
Nan namiki Alk'awarin daganan har birnin sin dik inda kike buk'atar zuwa zaka wallahi muddin
kina Ina raye Koda bazaki Aure niba ni zanmiki saboda Allah gobe ki shirya Zaki k'arb'e Ainahin
bak'o na musamman" Yana Gama maganar yabar wurin cike da b'acin Rai
Mamaki yasa tabishi da kallo toshi waye dazaice zaimata tsaye tayi Karatu wane bak'o zatayi A
gobe,?
Rashin Ansa yasa takwashi kafafu jiki ba k'wari tayi gida...................
_Kuyi manage da Wannan Page d'in wallahi Banda lafiyar ido, idona ciwo suke Wallahi
kutayani Addu'a Allah yaban lafiya_
_BASEERATA ITACE ARZIKINA í ½í¸_
What's app number 07064904617 or 07031012948
*MAKARANTAR KWANAí ¼í¼’â˜„ï¸*
*FREE BOOK*
_(BOARDING SCHOOL)_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar
namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book,
(6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9)
Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12)
Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN í ½í²ž
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar ```
*Page 75 to 80*
Wani k'yakykyawar matashin saurayi na hanga sanye da dakakkiyar shadda Fara sol
tasha Aiki kansa sanye da hula takalminsa da da Agogonsa dika iri d'aya Bak'ak'e, durk'ushe
kasa na hangosa Agaban Malam sani wato mahaifin Hafsat,
"Baba Ni sunana Jabir Tahir Auwal
Kuma ni maraya ne iyayena sunjima da rasuwa Amma Ina hannun kakana watak'il ma kasanshi
Auwal Mai gidan kaji wanda dik familyn mu sana'ar mu Kenan Saidai mahaifina Tahir yafi
samun d'aukaka A sana'ar, Abunda yakawoni shine Ina neman Auren Hafsat wanda najima Ina
bibiyarta Kuma saita nunamin nazo wurinka na neme izininka kawaiw shine nazo"
"To masha Allah kayi kyan Kai kaima Amma bana yanke hukunci nik'ad'ai ba Saboda tanada
hakken sani hakama mahaifiyar ta, saina fad'a musu koma mene kaji Abakinta, Sosai nasanshi
Ai babanka Allah yajik'anshi mutumin kirki ne"
"Ameen Ameen baba Nagode, sannan Abu nagaba najima Ina burin ganin tacigaba da Karatu
zanyi k'okarin had'a komai nanda sati biyu tafara zuwa"
"Mungode D'an Nan Amma kajin kirar da maganar karatun kabari idan har ta Amince Akayi
Auren naku saika sata Acan badamuwa bane ai,"
"To baba Nagode, ga wannan Asai goro dan Allah,"
"A'a Nagode kad'auki k'ud'in ka Kawai"
Mik'ewa yayi yana barin wurin had'ida cewa"a'a wallahi baba ai sadaka ce badan Ina neman
Auren yasa nabaka ba sadaka ne kawai Ama iyayena Addu'a"
"To Nagode Allah shiyi Albarka,"
"Ameen baba sai Anjima"
Yashiga motarsa yawuce,
Shiga gida Baba yayi ya fad'amusu Komai Sosai Mama tayi Amanna Kuma itama Hafsat Tace
dik Yarda sukayi daidai ne, tajima tana mamakin dama shine Alhaji Jabir da takejin Ana yawan
fad'ar Alkairansa lalle wani Abu sai ikon Allah yau shine ke neman Aurenta lalle dik Yarda
mutum yazo maka kada ka walak'anta shi.
Cikin kwanaki k'alilan Hafsat da Jabir Suka d'inke da soyayya sosai harma manya sunyi
magana Nanda wata d'aya za'ayi bikin su...
Dik Abunda Ake Basma batada labari Domin Hutunsu ya k'are Takoma makaranta Ancigaba da
ta'asar da Akasaba Amma Yanzu sun jone Sosai da shafiq Domin Yana sakar Mata kud'i ba
k'ad'an ba,
Saidai haryanzu ba wanda yasan halin d'aya daga cikinsu ita batasan munanan halayyarsa ba
shima baisan nataba..
**************
Alhamdulillah kusan Ayau su Basma suka kammala karatunsu na b'angaren health Kuma
Alhamdulillah Basma Tayi winning results d'inta Murna gunta Kam ba'a magana,
Kuma Asannan iyayen shafiq suka nema masa Auren Basma
_HAUSAWA SUKACE RANA BATA K'ARYA SAIDAI UWAR Y'A TAJI KUNYA_ Hunmmmm
Karin maganar ne haka fa namu na hausawaí ½í¸Š
Ayaune dubanni mutane suka shaida d'aurin Auren MASOYAN Hudu Hafasat sani da jabir Tahir
Auwal Mai gidan kaji, sai basma Musa da Shafiq Abba Carpenter
Ansha shagali Sosai kowa yayi tasa rawar...................... Ankai Amare kowacce gidanta Jabir
Kam d'auke matarsa yayi Suka wuce Abuja Acan suka Sha Amarcinsu, Hafsat taga tarairaya da
soyayya gurin Jabir musamman daya sameta A budurwarta kyautuka Kam tasha Dan har gida
ya sauyawa iyayenta bayan wasu kwanaki yad'auke ta sukatafi honey moon Malesia Acan
yasata school Abunta.........
B'angaren Basma kuwa Daren farko A BAK'INCIKI tayishi Domin Abuge Aka maida shafiq gida
yasha giya Kuma Wannan dik Aikin sope ne Domin ta lashe takobin rabasu dama tona Asirin
Basma gareshi........................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA í ½í¸_
What's app number 07064904617 or call 07031012948
*MAKARANTAR KWANAí ¼í¼’â˜„ï¸*
*FREE BOOK*
_(BOARDING SCHOOL)_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar
namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book,
(6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9)
Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12)
Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN í ½í²ž
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar ```
*Page 85 to 90*
Hunmmm"Ai Wallahi Nusy bazan bar Basma tazauna lafiya da Shafiq ba" cewar sope
tana tauna chinwgom k'at k'at irin na gogaggun y'an bariki,
"Hunmmm nidai kibi sannu kisani koyanzu kincutar da ita kinje fata harkar less sannan kina
zina da mijinta kinayi da ita wannan wane irin muguwar rayuwa ne Dik ba Abinda yajamana
bala'i A wannan rayuwar face *MAKARANTAR KWANA* ga,".........
"Enough Nusy banda time sauraranki waima keda kike Shan sheesha da yawan charts ga
kallon blue film Wai ke Zaki Kira Wani d'an iska,"
"Kinga Sope nibanzo danki cimin zarafi ba, Kuma Allah ya shiryar Dani nadaina komai
damacan shairin *MAKARANTAR KWANA* ne Kuma Yanzu na Gama na had'u da mutanen
kirki na shiryu, Kuma ni Aure na zanyi keda bakida Alamar shiriya gaki ga duniya,"
**************
Zaune take ta rafka uban tagumi tana faman tuna tunane,