Showing 99001 words to 102000 words out of 124968 words

Chapter 34 - MUTUM DA DUNIYARSA Book Complete by Billyn Abdull.doc

07 Aug 2025

5470

koda Wan aiken ya fito saiyace ai Uncle yahya bayanan ma, ance yaje Adamawa.
 Adamawa kuma? Abba yafaWa a fili cikin mamaki da al'ajabin uwarmi akeyi a adamawar kuma?.
Bashida mai bashi amsa, danhaka yabar anguwar da ?udirin ai gobema ranace ko, zai dawone.

>?#?>?#?Abba kana ruwa gaskiya=??.


('('('('('('('('('('('

*BAYAN KWANAKI UKU*

Abubuwa dayawa sun faru takowanne Sangare, dan hajia deluwa tana cikin jin azabar jin jiki su Ashir suka dawo suka sameta, hankalinsu tashe sukahau tambayarta miya faru, cikeda magagin azaba tafaWa musu abinda ya faru, takumace Alhaji Zakari ne da Amarya suka saka Alhaji garba dukanta.
Sosai Ashir da bala suka hasala, suka kuma kira babban wansu suka sanar masa abinda ya faru.
Ransa a matu?ar Sace shima yazo gidan, sai dai kuma Alhaji garba ya?i fitowa, wannan ne yasaka su sakawa amusu bincike akan Abba.
Ita kuma suka kaita asibiti, kwananta uku cif tana jinya acan, yau da safe aka sallamosu, suna direta a gida kuma suka nufi gidan Abba da akai musu kwatance.


=?F? @&Abba maza bisa kanka.


('('('('('('('('('('('

A gidan Sheikh Aliyu dai sai muce Alhmdllh, dan suna cikin aminci gwargwadon iko, bandama dai Maimuna dake fama da lalurar laulayi, wadda kuma Alhamdllh tana samun kulawa ga mijinta da Jiddah ma, dan ?iri-?iri Jiddah ke ?o?arin hanata wasu ayyukan, dukda itama Maimuna na hana jiddah, acewarta amaryace saita gama amarci sannan.
Amma sam Sai Jiddah ta?i bari. Hakanne yasaka Aliyu kuma samun kwanciyar hankali da nutsuwar zuciya, a gefe kuma yana addu'ar ALLAH yasa su Wore hakan.
Shida Jiddah dai kam tun ranar bai kuma takurata ba, dan soyake takuma sakin jikinta tamkar yanda yaga ta fara, ?an wasanni dai kam yakanyi da ita, dan har yanzu a sashenta yake kwana saboda kwanakin da Maimuna ta ?ara musu, da safe Jiddah taita Soye fuska batason su haWa ido, shikam yata tsokanarta kenan yana dariya.

Yaukam tunda suka gama fira a sashen maimunatu ta dawo nata sashen, tana gama shirin barci saiga Aliyu ya shigo shima cikin nasa shirin.
Kallonsa taWanyi tana amsa sallamar a saman laSSanta, mamaki yabata, takula tunda yasha kunun kwakwar Wanzun yakoma wani shiru, firarma daina saka musu baki yayi, yabarta itada Maimuna kawai.
Cikin sauke numfashi tace,  Kobaka jin daWine? .
Murmushi yay mata danya kula batasan dawan garinba, amma harga ALLAH tausayintama yakeji shi, dan yasan yau kam bazai iya juriyar binta a hankaliba tunda yasha kunun kwakwarnan............=?6?
'

*_Ya Sheikh masoyan jiddah fa sunce kabi a sannu dan ALLAH=?J?=???&
@&_*

_ZAFAFA BIYAR MASU ZUWA A 2020 INSHA ALLAH._

*?AURIN ?OYE!* (Safiyya Huguma
*SAUYIN ?ADDARA!* (Hafsat rano)
*KAI MIN HALACCI!* (miss xoxo)
*BURI ?AYA!* (Mamu gee)
*WUTSIYAR RA?UMI..!* (Bilyn Abdull)

=?G?
*ga mai buqatar littafan zafafa biyar dukansu ko wasu daga ciki sai ya biya 500 ga dukka litattafan,ko 200 ga littafi? daya,ko 300 ga littafi biyu,ko 350 ga liitafi uku,ko 450 ga littafi hudu*

*za'a tura kudin ta wannan accnt number din*

Hafsat kabir umar
0225878823
GT bank

Saika tura shaidar biya ga wannan number

08030811300

Ga masu turo da katin waya kuma zaku tura katin MTN? ta wannan number din

07067124863

Da zarar kin biya kai tsaye zaki tsinci kanki cikin gidan da zaki samu littafin da kika biya.


*Karki bari ayi babu ke*>??????


*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*=?O? [12/27/2019, 11:35 AM] =؞?Noorunnisa=؞?: *_Typing=???_*



*_=ء?HASKE WRITER'S ASSO...._*



*_=ا?MUTUM DA DUNIYARSA....!!=ا?_*
_(ya dace ya gyara kansa)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_[53?'54]_*


............A matu?ar kasalance ya zauna a bakin gadon idonsa akan ?irjinta, hakan data fahimtane yasata yin?asa da kai da ?o?arin gyara ?aramin gyalen data Waura akanta ya rufe mata ?irji sosai.
Sassanyan murmushi yayi yana lumshe ifanunsa da sauke ajiyar zuciya kafin yakuma buWewa a kanta yana mi?ewa tsaye, hanyar fita ya nufa, saida yaje ?ofar sanan yajuyo yana kallonta  Idan kingama abinda kike, Kisameni a Wakina .
Kamar zata fasa ihu tace,  to .
Bai kuma cewa komaiba ya fice abinsa.
Shiru jiddah tayi a tsaye, zuciyarta sai sa?awa da kwancewa take, tana mamakin miyasa yace taje can? Tunda tazo gidan bata taSa shiga Wakinsaba, kullum shike zuwa ya sameta, taja wasu mintuna kafin ta matsa gaban madubi ta Wauki turare ta fesa da wasu sirrikan ?amshi na humra, sannan ta saka hijjab har ?asa ta fita.
Gidan tsitt babu wata hayaniya gashi babu nepa, rabonsu da wutarma tunda safe, saida aka tada gen Win masallaci, kuma suna kammala karatu aka kashe, koda Aliyu ma yashigo gidan har an kashe.
Taja wasu adadin mintuna a bakin ?ofar falon kafin ta tura ta shiga da sallama. Babu kowa a falon, hasalima dunWum yake da duhu, fitilar wayarta ta haska falon dashi, komai yamata ?yau gwargwadon iko, kujeru da labuloli duk kalar ruwan siminti, sai ba?i kaWan, ?ofa Waya dake rak a falon ta nufa, ta Wora hannunta saman handle Win, harzata murWa saikuma ta fasa tayi tsaye tamkar mai fargabar shiga Wakin jarabawa.
Saida taja kusan mintuna biyu kafin ta murWa ?ofar ta buWe, da sallama ta shigo a bakinta kanta a ?asa.
Aliyu dake zaune a bakin gado laptop a gabansa yana dannawa ya Wago ido yana kallonta da amsa mata, kafin ya Wauki kofin shayinsa yakai baki.
 Kosai na taso nayi tarbane Amarya? .
Kai Jiddah ta girgiza tana cigaba da takowa ciki da faWin,  A'a nagode .
Murmushi yayi yacigaba da abinda yakeyi,  Bismillah ki zauna to .
Takowa tayi zuwa bakin gadon Wan nesa dashi ta zauna.
Kofin shayin ya mi?a mata. ta girgiza masa kai alamar a'a.
Baice mata komaiba ya cigaba da akinsa, itama saita jawo littafin *KITABUT TAUHID* daya ajiye tana dubawa.
Kusan mintuna huWu suna a haka kafin ya Wago yana kallonta,  Afuwa gimbiya inaWan rage sa?wannine, kozaki tayani? .
Murmushi tayi tana ri?e baki,  Wai inani ina wannan sa?wannin? Aina manyane .
?an murmusawa yay kawai yana cigaba da aikinsa,  Hakadai kikace, amma ai kuma bana wasa baneba Jiddatulkhair. Shin Kin haddace littafin nan ne? .
?agowa tai taWan kallesa ta janye idonta  A'a ba dukaba, mun fara babu daWewa na daina zuwa makarantar .
Sosai ya kalleta yace,  miyasa? .
da ?yar ta iya fisgo maganar tana inda-inda, tunda yataSa cemata bayason ya tuna ta taSa aure,  lo lokacin wancan au..ren ne .
 Humyim kawai yace yamaida kansa.
Kasa daurewa tai saida taWan kallesa saboda yanda ya bata amsar, ganin yacigaba da aikinsa itama saita cigaba da duba littafin.
Minti kusan ashirin yanata aikinsa, kafin ya janye laptop Win gefe yana faWin  Alhamdulilahi, hajiyata basai kicemin na huta hakananba .
Cikin rufe fuska Jiddah tace,  Haba saikace wani aiki? .
 Aikine mana tunda nabar Matata ita kaWai yay maganar yana Matsowa jikinta.
Jitai duk kasala ta saukar mata, taWan matse jikinta waje Waya tana sinne kanta.
Sumbatar hannunta yay dake ri?e a nasa,  kinyi alwalar barci? .
 A'a ta faWa tana girgiza masa kai.
Batareda yace komaiba ya fara ?o?arin cire mata hijjabin, batayi jayayyaba ta barsa ya cire, kayan barcinta wando da riga kalar pink suka bayyana, sihirtaccen ?amshin da take zubawa ya sha?a yana lumshe idonsa, kansa ya Waura bisa kafaWarta, gashin gemunsa dake taSata ya saka tsigar jikinta tashi, hancinsa yakai jikin wuyanta yana shinshina, tuni jikinta yakuma yin sanyi ?alau.
Ganin yana neman zurmawa tace,  Zanje nayi alwalan to .
A kasalance ya sauke numfashi kafin ya matsa daga jikinta yana nuna mata hanya alamar taje tayi.
Sum-sum tamkar munafuka ta wuce bayi Wauro alwalar barci. Bayinma yamata ?yau, gashi a tsaftace babu wani ?azanta, kodayake dama batai tunanin samunta daga gareshiba, dan ko farcen malam ka kalla kaWai ya isa shaida maka shimai matu?ar tsaftane.
TaWan jima sannan ta fito, yanda ta barshi haka tazo ta iskeshi yana duba littafin data ajiye. Ta gefen ido yake kallonta harta zo ta Wayan gefen ta kwanta can ?arshen gadon.
Ruwa takeson zuwa tasha, amma kallon ?urullar da yake mata duk saita daburce. Shima lura da hakanne ya sakashi Wauke idonsa daga kanta yana faWin,  Ko kina bu?atar wani abune? .
 Uhm zan sha ruwa ne
jug Win Ruwan dake ajiye a dirowar gefen gadon ya tsiyayo ya mi?o mata. Zaune ta tashi ta karSa tanasha, shikuma ya mi?e yanufi bayi.
Lokacin daya fito Jiddah hartayi addu'ar barci tai luf.
Baice mata komaiba ya shinfiWa abin sallah domin yin shafa'i da wutiri kamar yanda ya saba. Duk abinda yake Jiddah na kallonsa, amma ta?iyin koda ?wa?w?waran motsi dazai tabbatar da hakan.
YaWan jima yana addu'a kafin ya mi?e yay shirin barci, tunda Jiddah taga zai cire jallabiyar jikinsa saita rumtse idonta, shi baimasan tanayiba, duk zatonsa kotayi barcine mashi.
Harya hawo gadon ya kwanta da kashe fitilar tana jinsa, hannu yasa ya lalubota yana jawota jikinsa,  Haba Kairunnisaa, waya ce miki haka mata da miji ke kwanciya? .
Shiru tai takasa koda tari, saida taji yana hura mata iska a kunne ne tashiga sauke numfashi da ?yar, hakanne yasakashi fahimtar idonta biyu dama, sai kawai ya canja zuwa wani salon daban..........=?J??&
@&


('('('('('('('('('('('


Ba?i dai duk sunyi ?aura, hatta dasu balu duk sun tafi, sai umma taji gidan duk babu daWi, yayinda kewar jiddah ta dawo musu sabuwa fil a zuciya.
Koda Uncle yahya yazo Wazunma da safe haka yaytajin babu daWi da baiga jiddah ba. Yazone sun tattauna akan batun sauran kuWin sadakin Jiddah daya rage a wajensa, shinema har yake sanar mata Abba yaje nemansa ranar, amma sai ya cema yaron yace yaje Adamawa, kuma yana gida babu inda yaje.
Murmushi Umma tayi tana faWa masa suma dayazo nan bai zaunaba ya fice abinsa.
 To ALLAH ya ?yauta, insha ALLAH idan ya huce zanje nabashi ha?uri, dan nasan da gaske ba a ?yauta masaba Win, amma bamuda wata mafitane sai wannan Win .
Murmushi kawai Umma tayi, dan tasan ko ma?iyi bazaice yahya baiyiba, mutumin kirkine dayasan ha??in Wan adam da darajar zuminci. a wannan zamanin irinsu ?alilanne a cikin al'umma.


('('('('('('('('('('('

Su Ashir harsun kama hanyar gidan Abba sai yayansu ya dakatar dasu bayan zuciyarsa tamasa wani tunani.
Canja hanya yayi zuwa police station.
Bala yace,  Wai ina kuma zaka kaimune yaya? .
 Station zamuje Bala, Waukar hukunci a hannunmu bai daceba, ai dama da ji?a??iyar kuWi a tsakani, kunga daganan saimu wuce kotu .
A fusace Ashir yace,  Amma yaya kabarmu muWan sassafashi mana, kaga daga yanzu baya sake munafincin zuga waniba ai .
 cooldown ?anina, abinda zamuyi masa yanzu saiyafi duka zafi ai .
Shiru duk sukayi badan sun soba, a station duk abinda ya dace sun yishi, atake akaje kamo Abba.

Abba yana kasuwa hankalinsa kwance, dan sosai yakejin daWi ganin a kwana ukunan babu sammacin da Alhaji garba yace za'a kawo masa na kotu, shi kansa Alhaji garban ma baya zuwa kasuwa gaba Waya.......
Yana tsaka da wannan tunaninne ?an sanda suka iso shagon b???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?isa kwatancen dasu Ashir sukai musu.
Sosai gaban Abba ya faWi, amma saiya fuske yana mazurai, ?an sanda dai bayani sukai masa na bu?atar ganinsa a ofishinsu. Kamar Abba zai musa saikuma ya fasa ganin idanun mutane yadawo kansa gaba Waya.

Tunda aka baro kasuwa da Abba ?ananun magana ke tashi, kowane baki da abinda yake faWa akan wannan tafiya da ?an sanda sukayi dashi.

&&&&&&&&&.

Hajia hindu da yara tun suna tsumayen shigowar Abba har suka bari, gashi yau yamusu al?awarin sayo musu kayan daWi idan zai dawo kasuwa, hakanne ya saka yaran zumuWin dawowarsa, amma har goma na dare tsit kakeji babu amo babu labari.
?osawar dasu kalifa sukaice tasakasu fara tsaki, itako hajia hindu takaicinta da tunaninta yanakan cewa Abba yana gidan Ummane jarabarsa ta kaisa, hakanne yasakata Waukar masifaffen fushi, tacika tayi fam dan kumbura, sai kaWa ?afafu take na tsumuwar bala'i.
Wasa-wasa dai har shabiyun dare, tuni ta kora yaran Waki sunje sun kwanta, itakam tana zaune tana shiryama Abba shika-shikan bala'in da zata Sarar masa idan yadawo gidan. Dataga lokaci ya jane taje ta kwanta itama.


Hummm=??=?6?


('('('('('('('('('('('

Iya tantance tsakanin aya da tsakuwa jiddah tayi a daren jiya kam, shikansa ya Sheikh yasan yabuWe ?wanji da yawa, kuka dai hajjaju jiddah an shasa har an godema ALLAH, sai taji ranar ashe wasan yara akayima, yau Winne ta tabbatar da menene daren farkon.
Tana zaune bisa abin salla ya dawo masallaci, kanta a ?asa ta amsa masa sallamar.
Muskarsa shinfiWe da murmushi ya zauna a bakin gadon yana kallonta, cikin rawar murya tace,  Ina kwana .
 Ba irin wannan gaisuwar akema mijiba ai kairunnisaa .
Batareda ta shiryaba taWan Wago ta kallesa tai saurin janye idonta gefe.
 Ya kika fasa kallon nawa Hauwa-Jiddah? .
Shiru tayi takasa bashi amsa, tasowa yayi da kansa ya kamata ya mi?ar tsaye, dukda tagaza kallonsa bai damuba, ya cire mata hijjabin tareda sumbatar goshinta da laSSanta, cikin kuma sanyaya muryarsa yace,  ALLAH yay miki albarka kinji, yabama su Ummi ladan tarbiyar da suka baku .
Hawayen da take ma?alewa suka silalo, a zuciyarta ta amsa da amin.
 Kukandai bazai ?areba Jiddatulkhair? . Yay maganar yana share mata hawayen.
HaWiye sauran kukan tayi da ?yar, cikin sinne kanta tace,  A'a na daina, bara naje kar aunty tace zatayi aiki da kanta, kaga jiya ta yini batajin daWi ma .
Murmushi yay idonsa akan laSSanta dake motsawa a hankali, ya Wora goshinta saman nasa yana kallonta,  Ai kema bakida lafiyar, kiyi kwanciyarki zanje na tayata ni, dan yau a gida zan yini .
Ba ya da ta iya dole tabi Umarninsa ta kwanta Win, shikuma ya fice sashen Maimuna.
A kicin ya sameta tana ?o?arin kwaSa filawar da zatai fankasu, ya sumbaci gefen kuncinta yana faWin,  Jazakillahu bil jannah Ummudduniyah .
Murmushi tayi dukda kishinsa da takeji na taso mata, taWan juyo itama ta sumbaci kuncinsa tana amsawa da,  Tare da kai Kalby .
 Ya babyna? . Yay maganar yana zagayo da hannunsa a cikinta daya fito sosai.
 Yana cikin ?oshin lafiya Nurry, sai dai kewar Abbunsa da yakeyi sosai .
Numfashi ya sauke a cikin kunnenta, cikin raWa yace,  Shima Abbu yana kewarsa matu?a, ko zamuje yanzu mu gaisa .
Dariya Maimunatu ta sanya,  Yaya nikam rufamin asiri, ina ?anwata? .
Murmusawa yay yana sakinta kafin ya shafa kansa, cikeda jin kunyarta yace,  nabarota tana azkar, mizan tayaki dashine? .
Maimuna tai murmushi kawai, dan tasan badai azkarba, da azkarne ai dabaizo tayata aikiba, a filikam sai tace,  A'a na hutashsheka .
 Nikuma ban hutar da kainaba madam .
Babu yanda ta iya dole ta barsa sukayi aikin tare, bayan sun kammala yakoma Wakinsa.
Wayam ya tarar babu kowa jiddah ta gudu, amma an gyara Wakin tsaf yanata ?amshi.
Wanka yayi yashirya cikin ?ananun kaya, sosai yay ?yau tamkar ba shiba.

Jiddah data gudo tuni koda tadawo sashen natama ba kwanciyar tayiba, gyara Wakinta zuwa falo taWan kumayi, ta Waura ruwa ta dafa takuma gasa jikinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login