Showing 6001 words to 9000 words out of 9013 words

Chapter 3 - DARK PASSION Free Book Hausa Novels By Zainab Habib Mom Islam.doc

nake ji haka marar daWin sauraro?"

Bakin Hisham na rawa yace "wal...walhi...ya...yarinyar tana da ka...ka....kamun kai, sabo...da a hoton nata tana sanye da hijabin islamiya"

Yagwal tace "dallah can matsa, kai yanzu baka tunanin yarinyar tayo wani abin kunyar ta ma?ala maka, aiko kasan dai ka cutar da mahaifinka da masarauta ko?"

Yagwal ta faWa tana nunasa da hannu, kana taci gaba da cewa "kar in sake ji wlhi kar in sake jin wannan mummunan labarin da bashi da daWin ji, haba sai kace ba namiji ba, idan har sonta kakeyi, ga ?an mata nan a duniya, duk wacce kace kana so zaka sameta tabbas koda sadakinta ya haura nawa ne"

Mamy ta karSe da cewa "Baaba, wlh koda yarinyar nan tanada kamun kai, Hisham bazai aureta ba",

Mamy ta faWa tana watsa masa harara,

Caaa sukai masa har ya rasa bakin magana,

Any time hoton fuskarta ne yake yi masa yawo, hakan yasa wutar sonta ke ?ara samun masauki a cikin zuciyarsa, fitowa yayi jiki a sanyaye, yabar Mamy da Yagwal suna tattauna maganar,

Tabbas ya Wauki al?awarin zuwa nemo Zahra, ya shirya gwabzawa da koma waye, ya shirya yin gwagwarmaya da duk wanda yake da hannu gurin Satan Zahra, sannan ya fara tunanin ranar da ta dace ya fita, sannan kuma a sirrance zai bar gidan, zai ce zaiyi tafiya ne, bakin abokinsa" duk da yasan ba lallai Mamy ta yarda ba, koda mai martaba ya amince.
***********
Umma tayi ba?i sosai ta rame, abincin ma da zasu ci yana neman gagararta, saboda matar da take yiwa aiki bata nan, darajar masu shigowa yi mata jaje ne yasa take samun na kashewa,
Yau kam ta tashi babu ko sisi, hankalinta a tashe yake, rabonta da abinci tun jiya, gashi yanzu har ?arfe 3pm, shigowar maman Momy ne ma yasa ta Wanji sanyi a ranta, ganin yanayinta yasa maman Momy mi?ewa tace "yanzu zan dawo" maman momy ta fice, sai gata ta dawo hannunta Wauko da kwanon abinci, ta rufo a cikin hijabi, ta mi?awa umma, kana tace "kici dan Allah gashi babu zafi sosai"
Jikin Umma na karkarwa ta karSa sam ta kasa ha?uri Maman Momy ta tafi, aiko ta fara cin abincin hannu baka hannu ?warya, maman Momy ta bita da kallon tausayi, gashi itama mijinta bashi da wani hali, siyar da kayan miya yake a tebur, ba wani mai yawa yake siyowa ba, saboda bashi da isasshen jari, sai dai kullum sukan Wora abinci koda babu daWi kuma babu yawa,
Sallama tayiwa Umma kana ta koma gida, Wora abincin yamma.
Maman Momy na gama abincin dare ta sako Da Umma, momy ce ta kawo mata, tuwon masara miyar kuka, bayan tayi sallahar magriba da isha'i sannan taci rabi ta ajiye rabi, saboda safiya.
,,,,Hisham na komawa sashensa ya kira number Sauban, ringing Waya ya Waga kafin yace "Barka an samu wani labari kuwa?"
Sauban yace "wlhi har yanzu shiru"
Hisham yace "kana magana da Prince Hisham yaron Sarki Abdul-Karim" da sauri Sauban yace "ah Prince ne da kansa ashe ni wlhi ban sani ba ai"
Hisham yayi murmishi gami da cewa "inason full address na gidan iyayen yarinyar nan, saboda wancan baya wayar"
A take a gurin ya sake tura masa a karo na biyu, Hisham yace "insha Allah gobe zan kai musu ziyara"
Sauban yace "kamar ?arfe nawa zaka zo sai mu haWu?"
"Hisham yace "insha Allah kamar 4:pm haka"
Sauban yace "Allah ya kai mu"
Sukayi sallama,
.... Mamy ce zaune a bedroom Winta, ta fito daga wanka kenan, ta Wauko wayarta ta danna number mahaifiyarta, suna kiranta da mama, su biyu ta haifa, Mamy da kuma yayarta suna kiranta da Ammi,
Mama ta Waga cike da nuna kulawa da kuma ?aunar Wiyar tata, tace "ya gida ya mai gidan" Mamy ta kasa bawa mama amsa tace "Mama ina cikin wani yanayi, Hisham yana neman jefani cikin tashin hankali, Mamy ta kwashe labarin Faman da take yi da Hisham akan maganar Zahra, sannan ya ?ara da cewa "babbar damuwata tayo cikin shege ace Hisham ne, koba shi bane, an Sata mana sunan masarauta wlhi"
Mama tace "tabbas sai anyiwa tufka hanci, idan auren yara yake sonyi, gasu nan da yawa a gari, masu kyau da wayewa"

Mamy tace "uhm mama nifa gani nakeyi kamar sun asirceshi ne, sam yanzu baya jin maganata ko kaWan...!


*DARK PASSION =؋?*
(Stolen Love)


Mom Islam

Page 13-14

Mama tayi murmishinsu na manya, kana tace "dama idan har sukaso abu ai gani suke sun fi kowa lissafi, yanzu dai ki barni dashi insha Allah zan yi masa nasiha, nasan zai fahimta"

Sukayi sallama Mamy ta ajiye wayar,

Washe gari, tun da Asbha bayan ya dawo masallaci ya shiga toilet yayi wanka, yana fitowa ya sanya ?aramin towel ya fara goge sumar kansa a hankali, tunanin Zahra ya fara dawo masa, ya jima yana goge sumar kansa har ya ma mance meye zai yi, ajiye towel Win yayi, kana ya isa gaban mirror, tabbas ya rame, tunda yake a duniya bai taSa tunanin akwai yarinyar da zaiji yana sonta ba, kwatsam sai ga Zahra, shi kansa ya kasa misalta irin soyayyar da yake yi mata, har ya gama shiryawa cikin shadda fara tasha aiki, sai hula da ya Wora a saman kansa, irin ta sarauta, takalminsa duk kusan akwai ado irin na gidan sarauta, yasa Waya daga ciki, sannan ya daura agogo a tsintsiyar hannunsa, kana ya zauna saman bed, tunani ya farayi, mai yasa zuciyarsa ta kasa yiwa iyayensa biyayya, mai yasa ya zaSi bijire musu akan yayi musu biyayya ya samu farin ciki, tabbas zuciyarsa bazata iya ha?ura da Zahra ba, wani ?arfi ne yazo masa, ya mi?e tsaye, tare da kallon gabas, kafin ya karanto sunayen Allah kamar guda biyar, (Allahu. Arrahmanu. Arrahimu. Al malikku. Al- kuddusu, kana ya Waga hannayensa sama, yace "ya Ubangiji nayi tawassili da sunayenka nayi tawassili da Alkur'ani mai girma, ya Allah ka baiyyanar min da wannan yarinyar, ya Ubangiji ka nuna min hanya... A gain gabas Win yake kallo, lokaci Waya gabansa ya fara bugawa rass rasss sai da ya dafe ?irjinsa, kafin ya fara ambaton innalillahi wa inna ilahir raji'un, kana ya fito parlonsa, wayarsa ya Ciro a aljihu kafin ya danna number Habu, bayan ya Waga yace ina son ganinka, ba tare da bata lokaci ba, Habu ya shigo, cikin ladabi ya gaishe da Hisham kana ya dur?usa,

"Na yarda dakai, Shiyasa na kiraka, zaka rakani anguwa, bana son kowa ya samu labarin inda zamuje.."

Hisham ya faWa yana Wage kansa sama,

"An gama ranka shi daWe, da izinin Ubangiji babu wanda zai ji, Allah ya ?ara maka lafiya da nisan kwana"

Hisham yaci gaba da magana cike da izza ta jinin sarauta,

"Ka tashi ka tafi, idan lokacin yayi zan nemeka "

Habu ya mi?e yana cewa Hisham, "na Barka lafiya"

Bayan tafiyar Habu ya fara zagaye parlon cike da takun ?asaita,

Daga ?arshe yayiwa kansa mazauni a Waya daga cikin jerin kujerun da suke jere a parlon,

"Zahra..!!!"

Ya ambata yana jingina kansa a jikin kujerar.

Acan part Win Mamy tunanin anya lafiya ta farayi, saboda har ?arfe 11:am babu Hisham babu labarinsa, zaune take a dinning table, Sam Mamy ta kasa cin komai saboda tunanin halin da Hisham yake ciki, har yanzu tunani take iyayen Zahra sun mallake mata yaro takeyi,
Da sauri Jakadiya ta iso gurin Mamy cike da girmamawa tace "uwar Wakina da fatan dai ba laifi akayi ba, game da abincin..?"

Girgiza mata kai Mamy tayi, sam ta kasa cewa komai, hannunta ri?e da spoon ta ajiye spoon Win tare da mi?ewa tsaye,
"Bani wayata"
Mamy tace wa Jakadiya,
?auko wayar tayi a saman table kana ta mi?awa Mamy cikin ladabi,
Mamy ta karSa, number Hisham ta kira, yana Wagawa tace "ina son ganinka"
Ya gama shiri kenan zai tafi gwagwarmayar neman Zahra mamynsa ta kirasa, gabansa na tsananta faWuwa ya amsa mata da cewa gashi nan isowa"
Tashi Waya ya birkice, shi kansa mamakin kansa yake yi, tabbas yauce ranar da ya shirya zuwa nemo Zahra, Amma Mamy tana neman hargitsa masa plan anya hakan zai yiwu?,
Flashing Winta ya sake gani, da sauri ya sa kyawawan takalmansa, kafin ya fito daga Wakin nasa, ya daWe a tsaye, hannayensa na cikin aljihu, daga ?arshe dai yasa kai ya fice, hadiman gidan nata mi?o gaisuwa, babu wanda ya samu damar amsawa saboda tafarfarsar da zuciyarsa keyi, tabbas yana ji a jikinsa duk akan maganar da yayiwa Mamy na neman Zahra ne take neman sauya masa,
Da sallama ya iso part Win Mamy, tana tsaye a parlor tayi forwarding hannayenta ta baya, tayi nisa a tunani bata san da shigowarsa ba,
Barka da safiya "Mamy.."
Hisham yace, yana zama saman kujerar dake kusa da ita, juyowa tayi ta watsa masa mari, ta kuma watsa masa mari, kafin tace "har kai ka isa..?"
Numfashi taja kafin ta nunasa da yatsanta tace "Hisham wlhi ka sauya, Hisham Wina ba haka yake ba, bashi da taurin kai, sannan yana tausayina"
Tai maganar tana dafe kanta,
Idanunsa sunyi jajir ya Wago kansa yana kallon Mamy kafin yace "kiyi hakuri ha?i?a mamy nayi laifi, sai dai a ganina abinda nake shirin yi ceto ne, tunda..."
"Shiiiit"
"Idan ka sake magana Wlhi sai na saSa maka, tunda har yanzu kana kan bakarka na zuwa nemo ?ar matsiyata"
Hisham yana jin ciwon furucin da Mamy take yi akan su Zahra, musamman matsiyatan da take cewa,
Ta daWe tsaye a gurin tana yi masa faWa, daga ?arshe tace "wlhi tallahi Hisham idan har kaje ceto yarinyar nan bada yawuna ba..!"
Tana gama maganar ta wuce bedroom Winta, ta barshi a parlon.
"Dama Jakadiya ta fice tuni,
Ya mi?e cikin Sacin rai kana ya fice,
Kamar wani mahaukacin zaki ya fito yana wani irin taku, har ya isa sashensa zuciyarsa na tu?u?i, a parlor ya zauna, saman kujera tare da Wora ?afafunsa a saman table, sama ya Wage kansa yana ci gaba da tunanin irin jarabawar da Allah yake yi masa na son ceto Zahra da soyayyarta dake cinsa a cikin zuciyarsa.
Yana zaune a gurin yana tufka da watwara, sannan yana shawartar zuciyarsa akan cewar ya hakura ne ko yaje?"
?arfe 2:pm, bayan mamy ta idar da Sallah tayi adu'ointa, ta Wauki wayarta, number Habu ta kira, tunda tasan, kaf cikin drobobin Hisham yafi ?aunar Babu, saboda amanarsa, bayan ya Waga kiran, ya gaisheta cikin girmamawa, gyara murya tayi, sannan tace "Babu, inason in baka wani aiki, Please idan har ba'a samu matsala ba, nayi maka al?awarin 1million, inhar ka kammala aikin nan ba'a samu tangarWa ba"
Gaban Habu na tsananta faWuwa yace "Allah ya taimakeki ina jinki sannan ina ro?on Ubangiji yasa in cika miki al?awari"
Mamy tace "tunda ka amince ina son ganinka yanzu...!"
Habu yace "Allah ya taimakeki, ai ban isa inyi miki gardama ba.."

Cikin sauri ya, fito domin amsa kiran Mamy saboda kar yayi jinkiri yai lefi da yawa..!

Mom Islam

*DARK PASSION =؋?*
(Stolen Love)


Mom Islam


Page 15-16

Da sassarfa ya ?arisa part Win Mamy, tun daga corridor ya fara sallama har ya iso ?ofar da zata sada shi da sashen Mamyn, nanfa hadiman gidan suka fara gulmace gulmace har ya shige ciki,

Mamy na zaune a parlor, tana jin muryarsa tai saurin amsa sallamar da yake yi, tare da cewa "Habu shigo.."

Cikin girmamawa ya ?araso kana ya zauna a saman Capet yana karSar gaisuwa, bayan sun gaisa Mamy tace "dalilin da yasa na kiraka, ina so ka samin idanu akan Hisham, motsinsa sa komai nasa, sannan idan har ka bari yasan plan Winmu, tabbas sai kabar gidanan wlhi"

Mamy tai maganar tana kallonsa,

Kansa a ?asa yace "insha Allah ranki ya daWe bazai san komai ba, daga cikin ayyukan da zamu fara, yau Winnan, akwai inda uban gidan nawa yace zan rakashi wata unguwa, sai dai bansan wace unguwa bace.."

Yana rufe baki Mamy tace "yauwa, ka bishi duk inda zaije, sannan kayi masa duk abinda yake so, abinda nake so dakai, duk abinda akayi kar ka rage koda ?aWanne, kazo ka gayamin"

Habu yace "insha Allah"

Mamy ta bashi 50k kana tace "idan aikinka yana kyau, zaka samu sama da haka"

Jikin Habu na rawa tsabar murna ya dinga yi mata godiya, tace "yaje sai sunyi waya"

Ta shi yayi yabar gurin ta, kai tsaye Wakinsu ya nufa, yayiwa kuWaden Soyo mai nisa, saboda dama gobe yake sa ran zuwa ganin gida, a fili ya furta hanyar samun kuWi ta sake buWewa wlhi, duk da Yarima yana bani kuWaWe, amma bai taSa dun?ule kamar haka ya bani ba, daga dubu ashirin sai talatin, duk da hakan ai kogi bai ?i daWi ba"

Yai maganar yana fitowa ya samu ?an uwansa,

Akwai wani wanda suke shiri dashi a cikin hadiman gidan shima munafiki ne, sai dai Habu yasan irin takun da yake yi dasu duka,

"Ah Habu, ni naga sai shige da fice kakeyi, lafiya kuwa, ko ta samu ne?"

Habu yace "sai kuma idan ta samu in kasa kiranka saboda mugun hali ko?"

Wanda yayiwa Habu magana yai shiru da bakinsa,

Bayan an fito sallahar la'asar, Hisham ya dawo masallaci ya fito parlonsa, bayan ya sake kayan jikinsa, number Habu ya gwada, tana ringing Waya ya Waga kafin yace "ina son ganinka"

Duk a tunaninsa ya gano shirinsu ne, wanda sukayi shi da mamy, gabansa na faWuwa ya fito ya iso gurin Hisham Win, yana zuwa ya zube yana kwasar gaisuwa, Hisham yace masa lokacin tafiyar yayi,

Fitowa sukayi su biyu shi da Hisham Win, yaje da sauri ya fara buWe masa mota ya shiga, ya sake kiran Hisham Win, saboda ganin, wasu daga cikin masu tsaronsa zasu bi bayansu, (securities)
"Ka gaya musu bana bu?atar wani ya biyo ni"

Habu ya gaya musu, suka koma, sannan, ya shiga mota suka wuce,
Sunyi nisa sosai, Hisham bai ce da Habu komai ba, sai shine yace "ina zamuje"
Hisham yace "rijiyar Lemo"
Habu ya juya mota suka nufi inda Hisham Win ya gaya masa, sai da suka je sukayi siyayya kana suka ci gaba da tafiya har snguwarsu Zahra,
Gidan nasu yana jikin wani masallaci, dan haka Habu yai parking a gefe, kamar inda Hisham ya umarcesa,
Ya fito da gudu ya buWewa Hisham Win murfin mota, cike da takun ?asaita ya fito sai wani daWa kyau yake ga annuri a fuskarsa, komai nasa abin birgewa ne, musamman sumar kansa da tayi luf irin na fulanin asali, ga kwantaccen sajensa da ya ?arawa farar fuskarsa kyau, pink lips Winsa ko shima dai Masha Allah, sallama Habu yayi tun daga bakin ?ofa, Da sauri Umma ta mi?e tana zaune a tsakar gida, taci kukanta ta godewa Allah, tasa hijabi kana ta amsa tare da cewa "mai sallamar ya shigo"
Hisham na gaba, Habu na biye dashi a baya suka ?araso cikin gidan, Umma tai saurin dauko tabarma duk taji jiki ta shimfiWa musu, Hisham ya zauna, Habu ya tsugunna ya gaishe da Umma ta amsa, tana yi masa kallon daga ina yake..
Sosai Hisham yai mata kwarjini, bayan sun gaisa yace mata "sunansa Hisham Wa a gurin Sarki Abdul-Karim" da sauri Umma ta gyara zamanta tana fashewa da kuka, tare da cewa "ikon Allah kaine a gidan namu" ita kanta rasa kuka me takeyi,
Hisham yace "Umma kiyi hakuri Zahra zata baiyyana da izinin Ubangiji, sannan ina mai sake jaddada miki cewar muci gaba da adu'a, insha Allah nayi miki al?awarin, zan fita da kaina, sannan zan shiga duniya, wlhi zan iya sadaukar da komai akan Zahra"
Umma ta sake fashewa da kuka tana yi masa godiya,
Hisham yayiwa Habu umarnin ya shigo da kayan abincin da suka siyo, Habu ya fice, kai tsaye Boot ya nufa ya fara jido su buhun shinkafa taliya wake manja maggi da sauran kayan abinci,
Sai da ya tabbatar da ya kashe recording Win daya kunna sannan ya koma gidan yana jidar kayan,
Umma kam sai aikin kuka take yi,
Hisham ya ajiye mata kuWaWe masu yawa, kana ya mi?e tare da yi mata sallama, yana fitowa ya haWu da su Sauban shi da Maleek, suna gaisawa da Habu dake shigar da kaya, godiya sukai masa kana suka shiga ciki, shi kuma ya shiga mota bayan Habu ya buWe masa sannan suka wuce gida.

Lokacin da suka isa gida ?arfe 6:30pm ana shirin kiran sallahar magriba, bayan Habu yayi parking, Hisham ya sake jaddada masa cewar yana son wannan ya zamo sirri a tsakaninsu, Habu yace babu damuwa, sukayi sallama, Hisham ya wuce masallaci,
Tun bayan fitarsu Mamy take dakon jin labari daga gurin Habu, tana son tasan, Hisham ya ha?ura ne kokuma har yanzu yana nan akan bakarsa?,

Sai da akayi sallahar isha'i, Habu ya tafi can wani waje a cikin gidan, kasancewar gidan wawakeke ne, ya wuce misali, ya danna number Mamy, bayan ya Waga yace mata, "idan kinayin WhatsApp zan tura miki da sa?o yanzu"
Ta matsu taji komai, tace "inayi Habu yi maza ka turamin, kuma karka bari kowa ya sani,
Habu ya dubo contact nata, sannan yai mata sallama, ta amsa ya turo voice da hoton kayan abinci ya tura mata, Mamy ta ri?e baki hawaye na gangaro mata a idanu, tayi masa voice Dan bata ma riga ta buWe voice Win daya tura mata ba, tace "Nagode Habu, Dan Allah kaci gaba da samin idanu a kansa dan Allah"
Habu yace "insha Allah"
Bayan Mamy ta buWe voice Win ta kashe data, sannan ta koma bedroom Winta, zama tayi a saman bed kana ta kunna voice Win, da sauri ta zaro idanu tana mamakin al?awarin da Hisham yake Waukarwa Umma, da kuma maganganun da sukayi, idanun Mamy suka sake cikowa da hawaye, ta share tare da ajiye wayar ta fashe da kuka mai tsuma zuciya...!
To masu karatu, masoya littafin DARK PASSION anan na kawo ?arshen free pages ina fatan zaku ci gaba da bibiyar labarin, Nagode sosai da sosai,
Akwai zazzafar cakwakiya, tsakanin ?an daba da Prince Hisham, ga Mamy Bugu da ?ari ga munafiki Habu, ya kuke tunanin zata kaya, sai mun haWu a paid group.
Idan kinason cigaban zaki tura da ? normal group ? 500 vip 1k idan ya zama complete 1k ne
08141799224 ga numberta nan
Kokuma ki tura ta account number 3175689751 Zainab Habibu first Bank shaidar biya ta wannan number 08141799224

Mom Islam



$&HJ^`b??????????f h j ?
?
?
H J L ???????????????$&(??????
 >@B>@??fh?????.!0!????????????????????????????????????????????????????????????????????????H0!?$?$x%z%?%?%&&(&@'B'&)()?)?)?*?*?,?,x.z.|.?.?.?.?/?/?/?/?0?0?0:1<1?1?1:2<2333?3?3?7?7?8?899^9`9b9?9?9?9?9?9?9?9?96:8:::?:?:?::;<;>;<<<?<????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?<?<?<R>T>V>??????<@>@@@r@t@v@?A?A?AJBLBNB?B?B?B^C`CbC?C?C?C?C?C?C?E?E?E?F?F?FGGG?H?H?H\J^J`J:KK?K?K?K?K?K?K?K@LBLDL?L?L?L0M2M4MxMzM|M?M?M?M????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?M?N?N?N(O*O,O`PbP?Q?Q?R?RT T&U(U?V?V?W?WLYNY?Y?Y?Y?Y Z"Z?[?[@\B\?\?\"]$]&]l]n]p]?_?_?a?a?a?a?a*b,b?b?bjclc?d?d?f?f?g?g?h?hDjFjHjJjjjlj?j?j?j?j?j????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?j?j?j?j?jHlJlLl?l?l?l?m?m?mHnJnLn?n?n?n?o?o?o?q?q?qFrHrJrttvv>w@wBzDz?z?z?{?{?|?|P?R?n?p?????????6?8?z?|???????ؒڒܒ???̔Δ????2?4?6?,?.?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H.?0????6?8?X?Z?\?|?~?????????????ğƟȟ???$?&?(? ĠƠf?h?j?*?,?.???????*?,?.???????Z?\?^??????H?J?????t?v?????6?8???????2?4?Z?\?ԫ֫p?r?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hr?`?b???ίЯv?x?(?*?^?`?ȳʳR?T??????????
?D?F????????????????
?????????????J?L?????r?t?d?f???????????l?n???????
?@?B???????????????? ?"?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H"?$?0?2?P?R?T?f?h?j?????????????????????:? ?
?
?
?
?
\ ^ ` ??? "$???PRT???bdf???rtv$&????????????????????????????????????????????????????????????????????????H&FH?????"?"?"?"f$h$`%b%?%?%?&?&?'?'d(f(?(?(")$)^)`)~)?)+
+..?.?./?/?/?/?/?/?/0000<0>0@0T0V0X0?1?1?122
2?>?>?>~????????????@?@?@A????????????????????????????????????????????????????????????????????????HAAA|A~A?A?A?A?AdBfBhBCCC2C4C6C?C?C?C?E?E?F?F?F?G?G?G?G?G?GVHXH?H?H?I?IJKLK:N]????????????????????????????????????????????????????????????????????????H>]@],^.^?^?^__ _?_?_?_?_?_?_?_``6`8`:`<`\`^```b`v`x`z`?a?a?a?b?b?b?d?d?deee?f?f?fhhhBhDhFh?h?h?h?i?i?i"l$l&l~l?l?l~m?m?mnnn?n?n?noo????????????????????????????????????????????????????????????????????????Ho
orptpvp?q?q?qrsts?s?s?sJtLt?t?tuu0v2vww?z?z?|?|f~h~X?Z?????.?0????2?4?\?^?`?@?B?V?X?Z?
? ???????H?J?????:? ?
J L ?????????????????????????????????????&(???? @B@?h???0!?$z%?%(&B'()?)???????????????????????????)?*?,z.|.?.?.?/?/?0?0<1?1<233?3?7?89`9b9?9?9?9?9?9???????????????????????????98:::?:?:<;>;<<?<?<T>V>????>@@@t@v@?A?ALBNB?B?B`CbC??????????????????????????bC?C?C?C?C?E?E?F?FGG?H?H^J`JK?K?K?K?KBLDL?L?L2M4M??????????????????????????4MzM|M?M?M?N?N*O,ObP?Q?R T(U?V?WNY?Y?Y"Z?[B\?\$]&]n]p]??????????????????????????p]?_?a?a?a,b?blc?d?f?g?hFjHjJjlj?j?j?j?j?j?jJlLl?l?l?m???????????????????????????m?mJnLn?n?n?o?o?q?qHrJrtv@wDz?z?{?|R?p?????8?|???????????????????????????????ڒܒ?Δ??4?6?.?0???8?Z?\?~?????????Ɵȟ??&?(?Ġ??????????????????????????ĠƠh?j?,?.?????,?.?????\?^????J???v???8????4?\?֫r???????????????????????????r?b??Яx?*?`?ʳT?????
?F????????
???????L???t?f???????????????????????????????????n????
?B??????????"?$?2?R?T?h?j????????????? ?
?
?
^ ??????????????????????????^ ` ??"$??RT??df??tv&H???"???????????????????????????"?"h$b%?%?&?'f(?($)`)?)
+.?./?/?/?/?/000>0@0V0X0??????????????????????????X0?1?12
2?>?>?????????@?@AA~A?A?A?AfBhBCC4C6C?C?C???????????????????????????C?E?F?F?G?G?GXH?H?ILK otpvp?q???????????????????????????q?qts?s?sLt?tu2vw?z?|h~Z???0???4?^?`?B?X?Z? ????J???????????????????????????J???
???? !"???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0??HPVpx????CPH2687 WPS Office?>`??>Normal$a$KHOJPJaJ?0!?<?M?j.?r?"?&?&A>]o????????????????)?9bC4Mp]?m?Ġr????(?^ ?"X0?CZe?qJ????????????????????????????0?g??z ??Times New RomanTimes New Roman3?z?[SO?[SOG$?z????@ ? CalibriCalibri ?p?h0?̦????!p!%),.:;>?]}??????

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login