Showing 147001 words to 150000 words out of 155717 words

Chapter 50 - FURUCINA NE COMPLETE BOOK BY AISHA GALADIMA.txt

13 Oct 2025

3070

kuna dariya yawwa ku ƙaraso tsakiyar palo bari nayi setting camera sai muyi duk kan mu kai kuzo yacewa yaran so ɗaya sukayi na dukkan su Nasrim ta shafa cikin ta tana kallon setting dining din

Nasir yace "my son ina abincin da aka kawo kunci naku ko yayi maganan yana kama hannun Nasrim suka ƙarasa dining din shayi mai kauri yafara haɗa mata da kansa ya fara bata duk sauran yaran idan suka zo suka faida su suke komawa kan wasan su amma banda Khaflan sasu yayi agaba yana zuba manyance wai dole sai Nasrim ma tayi feeding din papa
wunin ranan de da zumudin Nasir akayi shi tattali kam Nasrim tasha


bayan sun tafi masallaci itama tayi nata tasaka yaran mata agaba suma sukayi sallan su daidai ba wanda tayiwa gyara daga nan tace suje su taya Rukayya fira

wayan tane yayi rig tana dauka taga Mommy wani irin kunya taji dan tasan Mommy tasan komai kamar bazata ɗaga ba amma taɗaga cikin sanyi murya tayi mata sallama tare da gaidata

"lafiya Nasrim ina fatan kin fara amfani da abinda Rukkaya ta kawo miki ban zaci abin zai zo da sauki haka ba shiyasa ban miki komai ba amma ki dage da amfani da na tsugunnon nan sosai shi kadai zai temaka miki kafin nan da kwana goma zakuzo bikin Abbaty .
Nasrim Nasir mutum ne mai saukin kai idan kika iya zama dashi amma idan baki fashimceshi ba zaki dauka yafi dutse tauri kai kiyi hakuri da halinsa
dan Allah kizama mai kiyaye dokokin sa kinji".

ajiyar zuciya Nasrim ta sauke tace
"mommy by the god grace you will thank me, but not to think I failed you mommy zanyi duk yanda zanyi dan naga nazauna lafiy dashi baki da damuwa dani insha Allah".
sosai mommy ta mata nasiha mai ratsa zuciya kafin sukayi sallama

haka lokacin cin abincin dare ma akaci cikin jin dadi da nishadi hankalin sa da kulawan sa yana kan dukkan motsin
ta

bayan gama cin abinci akwai aikin da yazame masa dole yameƙe tareda
cewa please my "Nan zan barki da yara akwai wani aiki". duk ya sumbaci yara yajuya zai hau sama Khafla
yace "papa bakayi kissing din Mami ba.."
yasalam yace a zuciyar sa akwai matsala idan yace zayi kiss nata za a samu babban matsala afili ko bai juyo ba yace " sorry Mami idan nafito zanyi miki naki"

da sauri sauri yake taka step din har suka dena ganin sa
Nasrim numfashi ta sauke tare da maida idon ta kan abincin da spoon kawai take juyawa

yana cikin aikin yaga kira daga Mommy ɓata rai yayi alaman shagwaba kamar bazai dauka bade ya dauka

shiru yayi itama shirun tayi can tace "kana jina ".
ataƙyaice yace " yes".
"ina son gobe Halima da yara suzo kasan za'afara shidimar bikin Abbaty bayan nan sai ita Halima ta koma yara kuma zasu koma School ".
"ok Mommy yara zasu je amma banda my Nan bata da rabon ganin bikin brother".
"shikenan wannan ikon kane amma a kaɗomin yara dan gidan yazama kamar kango Hajja tana ta masifa".

murmushi yayi yace
"Hajja ta kenan akwana biyun har tafara idan sun dawo nan da zama fa dan suna gama primary duk zasu dawo nan
Mommy kuma sai kika rufe min waya na kira na gaisheki dasafe Mommy Nana tayi Mommy Nan dita macce ce sosai Mom....
cikin son yanke maganan Mommy tace shikenan Allah yabaku hakurin jure halin juna".

Ameen Mommy kar kiji komai if there's love you can manage with each to her".

ajiyar zuciya mommy ta sauke tace " haka nake fata Allah yasake ninka muku kaunan juna
zaman ku tare shine kwanciyar hankali na shine fari ciki na idan na tuna kuna tare sai naji kamar bamu shiga wani damuwa ko tashin hankali ba adduar da zan dege dayi Allah yabarmu cikin wannan moment din mai dadin ji".

"Ameen Mommy amma kiyi Addur Allah yasake ninka sona azuciyar Halima ni kibarni ahaka idan yafi haka to zan zama macce ita ta zama namijin nikuma inason na zama mai jarumtan da zanfi ƙarfin gidana Mommy tana min ƙwarjini sosai".
dariya Mammy tayi tace "no ɗana bazai taba zama tace ba NASARAN KOGANI KAFI MUTUM fa wacece Halima" .

Mommy ina sonta nefa over
Nasrim da take tsaye abayan sa faɗawa bayan sa tayi ta kafa harshen ta a jijiyar gefin wuyan sa


wani ƙara yasa yace "washhh Mommy zata kashe miki ni kin ganta ko washhhhhhhh".

Mommmy kashe wayan tayi tana murmushi dole ta dage da addua da sadaka Allah ya barmata yaran ta abin Alfaharin ta cikin wannan yanayin

*bayan wata 6*

cike da mamaki Nasir ya ware idanu shi yana kallon Dr din with low and matured tone
cikin wani irin yanayin farin ciki
yace" ciki u mean wife is pregnant".?
Dr yayi murmushi yana meƙa masa shedar gwajin
cikin sauri ya karɓa ya bude tareda ware idanuwan sa akan takardar
cikin wani irin farin cikin da bai sanda shi ba ya daga hannuwa sama yayi godiya yajiya ya dubi gabar yayi sujudur shukur
yace " Ya ilashi im blessed".

ya meke ya nayiwa dr godiya kamar shi yabashi cikin yakeji

manta da driver yayi yafada mota da kansa ya bara tukawa yana mai maita Alhamdulallah security din sa suka rufa masa baya tun a free parlour ya fara zan baɗa mata ƙira
"My Nann..
Nasrim da take shirin kwanciya taji ƙira kamar daga sama dafe kanta da take jin hajijiya tayi da sauri ya ƙaraso gadon yana hayewa ya rungumota yace " bansan da bakin da zan gode miki ba NAN tunda kika shigo rayuwata kike haska shi da farin ciki NANA....

ya sauke numfashi a hankali yana shafa cikinta yace kinsan inada ajiya har na wata 2 anan meyasa kika ɓoyemin dama nace wancan watan banga period din kiba kikace kinyi da ina chaina meyasa kika boye min".

"soboda banso hakan ba banso na samu ciki dawuri haka ba".

take moment din sa ya canza

yace "but why did you say all that Nana ".
Nunfashi ta sauke
tace " saboda ina son in huta ta mijina ciki reno takura ne kaga fa yanzu aiki ya hanaka muje Nigeria Mommy sai fada take naki komawa ina missing gida musamman Hajja da tunda nazo ban ganta ba maganan
honeymoon ma kamanta dashi ina son nayi yawo".

"Nana ciki da reno bazai hanamu komai ba iyaka ki haifune fa mukaiwa Mommy tayi mana reno idan yafara girma mu karbo kayan mu maganan aiki kiyi hakuri da yanayin mijin ki shi mai nemane ina da mutane sosai a karkashina wanda dani suka dogara mutane da bansan adadin suba idan ban nema ba yazanyi ni nasan idan dan ni da family nane iya abinda natara ya ishemu to Al'umman da suke ƙasana sunfi dubu goma su zaki gani jinin mu jinin nema ne aciki aka haifemu aciki zamu tafi ke kima godewa Allah kina ganina kullum Mommy fa ada sai tayi wata shidda bata saka Abbana a idonta ba Mommy batasan dadin aure ba sai da ta auri Daddy
maganan Hajja kuma insha Allah cikin satin nan zakigan su harda Ta soro ma baza su tafiba sai kin haifu sai mutafi can muyi suna
cikin murna Nasrim ta ƙen ƙeneshi ".

Humairah ta kalli Nasrim tace "yanzu kina nufin har kin samu ciki ni ina nan gaskiya keda Izza akwai haɗama itama wai cikin wata shida ita kamma daga zuwa ta samu dagaku har mazajen ku jarababbu ne".

dariya Nasrim tayi tace "Allah sarki Rujulussalih na a na maka fassara a bai bai
wllh Humme Rajulu na bashida wani jaraba ga hakuri idan kina neman jarababben kika samu Yaya Agrif to an rufe kinsan halitta halitta ne shi Nasir yana da dogon manhoon tare da kauri dawuri yake samun nutsuwa yakuma kamsar da macce cikin nutsuwa da jin daɗi amma Agrif abun wani dan firit gashi bawani tsawon kinrki sai dan karen jaraba da ƙarfin tsiya ayi ta fama kafin a gamsu".

Hummee tace "to yanzu kina nufin Agrif da Nasir ba halitta daya bane kenan gashi kuma atsowo kusan tsayon su daya ashe daga ciki da ban banci to cikin su wanne yafi Nide da Kamal da Zarrat duk kusan halitansu daya amma gaskiya Zarrat yafi Kamal jaraba amma ni banji wani ban banci ba duk kan su balefi".

"to idan macce ta kasance mai zurfi tafi son mai dogon halitta idan kuma ba mai zurfi bace tafison mai gajeren halitta musamman idan macce ta kasance mai ƙoƙo anfi
samun macce mai ƙoƙo a dogin mata gaskiya especially ma mai dan jiki"?.

"me ƙoƙo kuma".?

Nasrim tace"
ƘoƘo wani dun kulillin namane acan cikin zurfin macce yana da wani kofa wanda idan namiji yasamu nasaran jafar wannan ƙofar to zai gigice kuma zai gamsu cikin nutsuwa kuma duk wanda ta dace da ƙoƙo zaki sameta mai ɗumin ƙasa kuma tana cikin jerin mata masu sha'awa amma yawanci mata suna dashi kuma namiji mai dogon zazzakarine kaɗai yake cin wannan moriyar"
Humairah tace
"ummm towai ni Nasy ina kike jin irin wannan abubuwan nagade tare mukayi karatu muka tashi amma bansan ki da irin wannan ba sai zuwan nan nawa na ƙaru da abubuwa dayawa acikin mata ayanzu ni nasan ya nake wanda yakamata kowacce macce tasan ita wacece acikin mata dan tasan matakin dauka nide bansan inda kika samu wannan lassien din ba".

"kin manta mijina doctor matane fa hakane ya kamata ace maccce tasan a ajinda take wata matar tana da matsi wata kuma a bude take wani namijin tana son macca ta tsuƙe wani kuma yana son yaji yasake sosai kamar yanzu ni Agrif kullum yana cikin cewa na tsuke har da kansa yake kawo min maganin matsi amma Nasir kuma yafison yajisa a sake".

awashe garin Humairah suka koma ita da mijin ta
Nasir duk wahaɗin da mommy tayi tabawa Humairah ta zomata dashi karɓa yayi ya zubar wai shi yafi sonta natural haka saide idan ta haifu idan yaji da canji shi da kansa yasan matakin dauka

bayan kwanaki ukku Hajja da aminin ta Ta soro suka sauka agidan Hajja dasu Nasir dadin na kwanaki biyu ne tafara korafin wai Nasrim tana barin su taje wajen mijinta da suka fara zama cikin su ana fira kuma tabara ƙorafin basuda kunya suna musu lashe lashe da tande tanden juna agaban su
hakade sukayi hakuri har

*watani bakwai*

Izza ta haifu yaranta biyu twice duk maza har sun shiga wata na 2
Humairah ma da ciki yayi na watanni 5

Nasrim ta shiga watan haifuwa

" please my Nana nasan ma yau zaki haifu idan kin haifu jego zaki shiga ban san sanda jinin zai dauke ba ki temaka min ko ya yake ahankali zan miki bazan hau kanki ba ki tausaya min".

murmushi tayi tace

" ai dole na temaka maga my shagwaɓa Baby zo zo kasha
tace tana lumshe masa ido

"yawwa my NN Allah yabar min ke kina cikin aikina

bayan komai ya lafa Nasir luf yayi yana sauraron yanda nutsuwa yake ratsa ilashirin jikin sa

Nasrim ko wanka ta shiga tana fitowa ganin sa kwance tace "ba zakayi wankan ba ko da ƙari ne ".?

girgiza mata kai yayi yace "kawai ina jimamin daga yau shikenan ne sorry Baby da kanki kikayi wankan".

yaƙarashe maganan yana meƙewa tsaye

Nasrim tace
"my Rajul ba lalle bane fa dan Edd yan nuna yau ne na haifu ayau gaskiya inaga ba yau bane banajin ciwon komai fa".

murmushi yayi yace "Insha Allah yau zaki haifu ayau zan cika shikara 40 a duniya ayau nake jin Baby Ni'mra na zata zo duniya ai nashiga wajen najita akusa idan ma baki sani ba kina cikin labor har kinshiga mataki na 2 abin yazo miki da sauki ne kawai ina zuwa yanzu".

ya ƙarashe maganan tare da juyawa ya shige bathroom din

Nasrim ƙarasawa tayi jikin mirror hannu ta daga da zumar daukan mai taji maranta yayi wani irin murdawa ahankali ta zauna akan stool tana cije lip wani ruwa taji yabiyo cinyar ta
Nasir a gurguje ya watsa ruwan yana yana fitowa yagan ta dasauri ya karaso yana mata sannu yasaka wandon sa 3quarter ya kamata sai ɗakin da yashirya musamman wanda aka rubuta labourroom asaman ne wani ƙaton Tuup ne kamar swimmingful amma na roba ne kuma yana da ɗan zurfi kaɗan idan mutum a tsaye yake zai kusa zuwa masa cinya idan aka zuba ruwa idan kuma a zaune ne iya ciki yana dafe da ita yana matsa sannu ya kunna wani famfo zai ga bahon ya cika da ruwan dumi har yana turiri a hankali ya ɗauketa yasakata cikin ruwan shikuma ya zauna a bakin bahon ƙafafuwan sa suba cikin ruwan ya kunce towel din da yake ɗaure a ƙugunta yana mata sannu
tace " Habibi ka fitar dani ruwan akwai zafi".
"No my one srry zai temaka miki zaki haifu yanzu".

ahankali yake shafa gadon bayan ta zuwa ƙugunta hannun sa daya yana shafa kanta gar ruwan ya huce ya canza wani
cikin wani irin nishi ta wawuro shi tana juya kai bata san sanda
ta gartsa masa wani cizo kamar zata cire masa fatan dantse hannun sa ba
cikin tausayawa yace "sorry jiyake ina ma ciwon ya dawo jikin sa haka a nishi na biyu ma ta garza masa a ƙirji anishi na ukku ne yayi saurin sakin ruwan tare da kwantar da ita arigingine acikin bahon
yace "Nasrim kiyi nishi ga kan ɗa kar ki kashe mana baby nishin tayi amma kan bai fito ba da sauri ya dauko almakashi cikin kuka tace "dan Allah Habibi kar ka ƙarani
"Nasrim nishin ki is Low zaki kashemin yarinya".
zanyi nishi dan Allah my Rujul kar ka ƙarani....
bata karasa maganan ba fet ya Ƙarata yunkurin da zatayi dan tayi magana sai ga sunkuceciyar ƴa tareta yayi yana bismillah Alhu'akbar Alhu'akbar yake ta mai maitawa ya mata kitashi ki tsaya ki tameƙe tsawon ki dan mahaifar tasamu komawa inda take'' yace
shikuma ya dauko wani almakashin ya seta cibiyar
ya yanka
sai da Nasrim tayi tsayuwa yayi na miti ukku yace ta hau gadon idan zata iya shi yarinyace a hannun sa gadon ba wani tsawo dan haka ta wau yace tayi rigingine tayi ya daura mata yarinyar a kirjinta cikin nutsuwa ya gyara wajen sannan yayi bismillah ya kwantar da yarinya ya dauko Nasrim tare ya mata allura ya sun sha artabu awajen ɗinki amma ya mata ɗinki mai ƙyau acikin wanan bahon ya mata wanka tare da gasa mata jiki da towel taji dadin jikinta ko kamar ba ita ta haifu ba duk kansu towel suka daura ya dauki yarinyar da sai kuka takeyi yakama hannun Nasrim sukayi bedroom din su kwantar da Ƴar yayi ta sakawa Nasrim kaya ya dauko ƴarinyar ya daura mata a cinya tare da fito mata da mama ya seta bakin ta yasaka gengeɗi Nasrim take tanajin yanda yake matsawa yarinyar nonon amma ba komai yace ki kula yafita yahado mata shayi mai kauri da zafi tashi alokacin itama yarinyar tayi bacci

haka suka sa yarinyar a tsakiya suka kwanta sai da asuba bayan ya dawo daga masallaci ya ƙira Mommy yake gaya mata murna sosai Mommy da Daddy sukayi kashe wayan yayi gaba daya ya kwanta yana sake tofesu da adduar

kamar misalin karfe 8 sujaji ana salati akansu Nasir ne ya fara bude ido fuskan nan ahade murtuk
yace " meye haka zaku shigowa mutane bakusan tana bukatan hutu ba".
Hajja sake doka salati tayi
tace "ni maryama me zan gani Nasuru Halima ta haifu ku kayi abunku ku daya muna cikin gidan nan nida Ta soro duk bawanda kuka gayawa kukayi abunku mekewa yayi saune yana bin su da kallon mamaki

yace " da muda suwa zamuyi waya mana cikin da zamu tashe shi umm gayamin ku kuka mana cikin ne Uummm kugaya min man".?
ya karashe maganan cikin bacin rai shi adole an shigo an bata masa rai
Hajja bata damu da abinda ya fada ba amma Ta soro ido ta zaro tace "na shiga ukku ni Zainabu meye hakan Nasuru bakasan zunubi kake dauka ba to kayan jikin ka bazaiyi sallah ba gadon mai jego sabon haifuwa ka hau harda runkumar ta kuma nida kakar taka kake cewa wasu ashe kunyan ka mai rauni ne ban sani ba".

Hajja tace " dan Allah Ta soro ina kika taba ganin hakan kiga yanda ya mamuƙu jikin mai jego idan ba rashin kunya irin na Nasuru ba ai munsan ku kukayi cikin ku amma zaman me mukeyi a gidan ba zaman ta haifu mu karbi hai huwa ba muna gidan hoto sai daga nigeria zamuji haifuwa".

Ta soro tace " Hajja wata kilama yasake komawa wannan kwanciyar nasu ai ba ayishi banza ba yaran yanzu basa tsoron sunubi to mu ada da sai miji ya shekara bai leka dakin matar sa ba idan ta haifu".

ba karamin yaki akeyi da Nasir ba a daren ranan ma nacewa yayi shi da matar sa zai kwana har saida Hajja ta hada da Mommy Mommy ta bashi hakuri yako cika fam duk wani al adu na jego Nasir
ya kafe baza ayiwa Nasrim ba ita de Nasrim dariya ne nata daga ta Ta soro har Hajja buyagin faɗan su baya tashi sai Nasir ya gama nasa ya fice

washe garin ranan suka tar kata suka koma gida

A ranan sunan kyakkyawar yarinyar mai kama da Nasrim taci sunan Hajja Maryam an mata alkunya da NI'MRA zokaga murna wajen Hajja

ansha shagin suna a washe harin ranan Akace a taru a palon Hajja za ayi baƙi masu mushimmanci dama anjima ana shirye sheryen zuwan su
Nasrim ta kallin Sadiya matar Abbaty
tace "wai ni su waye za a sauƙe a Part din Agrif ne naga an gyarashi sosai na tambayi Humme bata gaya min ba kafin Sadiya tayi magana sukaji sallama a rikice Nasrim ta dago kanta jin muryar da bazata taba mantawa ba haka Nasir ma cak suka meƙe Nasrim da Nasir a tare
ahankali suke takowa cikin parlur cikin shigar alfarma wanda kallo daya zaka musu kagane hutu da soyyaya da shakuwa ya gama kamajikin su
hannusu sarke da najuna kowanne su hannun su daya rungume da baby

Nasrim dafa kanta tayi da hannu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login