Showing 1 words to 3000 words out of 10127 words

Chapter 1 - Sulthan Aneem Complete Hausa Novel By Mujaheeda Matar Malam.txt

ο»Ώ*SULTHAN πŸ€΄πŸ»πŸ‘‘πŸ€΄πŸ» ANEEM πŸ‘‘* _PAID BOOK 300 ONLY_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa dama Soyayya```

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVEL'S πŸ“–πŸ“šπŸ“– AND DESIGN GRAPHIC'S πŸŽ‰_

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🀴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR β˜ οΈπŸ’€πŸ˜ˆπŸ‘Ήβ˜ οΈπŸ’€ FREE BOOK..(35) SULTHAN πŸ€΄πŸ»πŸ‘‘πŸ€΄πŸ» ANEEM πŸ‘‘ PAID BOOK 300 ONLY..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SULTHAN πŸ€΄πŸ»πŸ‘‘πŸ€΄πŸ»ANEEM πŸ‘‘*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 Queen πŸ‘Έ of Writer's Hausa novels πŸ“šπŸ“–πŸ“š And design graphic'sπŸŽ‰```

_DECEMBER 26/12/2024 THURSDAY_

```BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM```

*Page 1 to 5*

..........Duk indakaduba bayi gamida guyanki zuwa fadawa keta faman safa damarwa ko wanne da Aikinda yakeyi gaba d'aya Gidan Sarautar ya karad'e da Zuwan baban yaron Sarki ANEEM konace SULTHAN ANEEM domin kuwa tinzuwansa duniya Maimartaba yasanarwa duniya cewa yasami magaji Sarki nagaba wato SULTHAN ANEEM, yau kimanin shekara 25 Kenan rabonsa da Nigeria yanacan K'asarwaje Domin k'arasa Masters d'insa b'angaren (C.I.D) K'wararre ne shi gurin Aikinsa domin kuwa yasamu A word ta k'asashe daban daban Kuma masanin computer Domin kuwa cikin sauk'i zai iya kutsawa cikin yanar gizo domin d'ebo sirruka dagano gaskiya, Hakan Yasa manyan y'ansiyasa suke son janyoshi cikin tafiyarsu Domin Samun cikar burinsu saidai Kash SULTHAN ANEEM yak'i domin Acewarsa baiyi karatu domin Amfanar da y'an siyasa ba Hakan Yasa Marasa gaskiya suke tsananin tsanarsa masu gaskiya kuwa suke k'aunarsa talakawa suke sonsa jami'an Y'an sanda kuwa manya da k'anana suke Alfahari dashi domin shi d'in na musamam ne, Yanzu haka hukumar Jamany taso rik'eshi domin yayi Aiki taredasu Amma firr Maimartaba da papi sunk'i domin suna buk'atarsa kusa dasu Hakan Yasa dole yafara shirye shiryen dawowa Nigeria,

Kowa ka kalla Gidan cike yake da murna domin dawowarsa, saidai d'ayan b'angaren Gidan Kuma takaici gamida bak'inci ne yake damunsu tareda fatan Allah Yasa yayi hatsarin jirgi yamutu kowa yahuta,

Gidan babbanne sosai Wanda kusan dukan Ahlin suna ciki game suke dajuna zaune suke cikin farinciki gamida k'aunar junansu,

Maimartaba Sarki Yazeed shine babba cikin Ahlin tsohon sarki Al'AMEER Sarautasu Sarautace Wadda tagina d'inbin tarihi Lokacin sarki Al'AMEER yana tausayin talakawansa bayan bayyanar tsufa yasa yabarwa babban d'ansa Yazeed Sarauta bayan ganin dacewarsa kan Hawa karagar Mulki saidai Abunda papi baisani ba d'aurashi kan mulkin wata wutar gaba yakunna tsananinsu da K'anensa Alhaji Hamid domin idanuwansa yakan mulkin tunsuna hara yakeson mulkin Saidai ina baisamuba cewar mahaifinsu bazai bashi mulkar bayin Allah ba domin baiga Alamar tausayi tareda shiba Hakan yayi mugun k'ona ransa daga ranar Kuma yak'i K'arb'ar ko wacce Sarauta agidan saidai yanuna komai yawuce yanzu saidai kuma tana k'asa tana dabo domin kuwa cike yakeda son ganin cikar burinsa Koda baiyi Sarautar ba tofa dole Y'ayansa suyi, Bazaka tab'a gane dawani nufi cikin Zuciyarsa ba,

Hakama b'angaren Matan sarki 4 saidai 3 daga ciki kansu had'e yake suma cikeda burin ganin bayan SULTHAN ANEEM suke.....

*HUNMM AKWAI DARU DAYAWA CIKIN WANNAN LABARIN KUDAI KUBIYONI KAWAI AHANKALI TAREDA K'UD'IN KU 300 KAWAI DOMIN JIN WANNAN K'ASAITACCEN LABARIN MAITAKEN SULTHAN πŸ€΄πŸ»πŸ‘‘πŸ€΄πŸ» ANEEM πŸ‘‘*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

_WhatsApp number 07064904617 or 07031012948_

*SULTHAN πŸ€΄πŸ»πŸ‘‘πŸ€΄πŸ» ANEEM πŸ‘‘* _PAID BOOK 300 ONLY_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa dama Soyayya```

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVEL'S πŸ“–πŸ“šπŸ“– AND DESIGN GRAPHIC'S πŸŽ‰_

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🀴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR β˜ οΈπŸ’€πŸ˜ˆπŸ‘Ήβ˜ οΈπŸ’€ FREE BOOK..(35) SULTHAN πŸ€΄πŸ»πŸ‘‘πŸ€΄πŸ» ANEEM πŸ‘‘ PAID BOOK 300 ONLY..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SULTHAN πŸ€΄πŸ»πŸ‘‘πŸ€΄πŸ»ANEEM πŸ‘‘*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 Queen πŸ‘Έ of Writer's Hausa novels πŸ“šπŸ“–πŸ“š And design graphic'sπŸŽ‰```

*Page 6 to 10*

......Wani kyakykyawan matashin saurayi maicike da cikar haiba da zati, kallo d'aya zakamasa yamaka kwarjini sanye yake cikin suit milk colour Wanda sukayi bala'in zaunawa da fatarsa, farin glass ne manne a idanuwansa, fukarshi tak'awatu da kyakykyawan Sajensa Wanda yakewaye fuskarsa harzuwa gemonsa ya had'e, Ahankali yake saukowa daga kan benen jirgin d'ayan hannunsa cikin Aljihunsa d'ayan Kuma yajanyo trolly bag d'insa Yana saukowa tindaga nesa yahange su Ciroma sai baba K'arami fuskarsa d'auke da murmushi baba K'arami shine K'anen mahaifinsa, saida yasauko duka yafito da sauri wani bafade yak'arb'e bag d'insa Yana zubewa tareda mik'a gaisauwa d'agamusu Hannu kawai yayi, yarissina Yanagaida baba K'arami cikin girmamawa, cikin sakewa da fara'a ya Ansa tareda jansa jikinsa,

"Barka dazuwa My son Munyi kewarka sosai"

Kasan k'asa cikin girmamawa yace"Nima haka Abbah fatan nasameku lafiya,"?

"Lafiya qlu my son muje ko kasamu kahuta,"

Bud'e Masa mota Ciro yayi yace"Well back my brother"

Mik'amasa Hannu yayi cikin k'aunar K'anen nasa yakama suka shiga motar tare bafaden yarufe motar d'ayan motar baba K'arami yashiga suka hau hanyar komawa masarauta duk Wani Abun Hawa dakatawa yayi saboda zuwan nasa domin bazai hau hanya bayan motocin Sarauta sunakai ba, tinda yashiga motar yajinginarda kansa Zuciyarsa take bugawa yarasa dalilin hakan Amma yana Anbatar sunan Allah cikin Zuciyarsa, mintuna k'ad'an suka d'auka suka iso dasu wani katafaren gida, Wanda idan nace fad'in k'awatuwar gidan zanyi tho lalle b'atamuku Lokaci zanyi reader's kawai ku hasko had'uwarsa dakanku, Hong sukayi saida Akatabbatar sune kafin Aka bud'e makeken gate d'in Gidan tafiya Akayi sosai kafin Akai wani gate d'in ko ina Kuma cike da fad'awa da bayi sai zubewa suke suna bada gaisauwa duk da Amota yake, tafiya sukayi k'ad'an Aka iso harabar Gidan, tsayawa sukayi cikin sauri bafaden yafito tareda bud'ewa ko wannesu murmun motar, idanuwansa haryanzu lumshe suke Amma sarai yaji sunzo kuma yaji bud'e murfin motar Amma baiko matsaba ganin Hakan Yasa Ciroma d'an dafa k'afad'ansa k'ad'an yace "My brother munk'araso fa,"

Jinjina kansa kansa kawai yayi batateda yamotsa ba,

Hakan yasa Ciroma fitowa yatsaya kawai Domin yasan halin miskilancinne yamotsa saiya gama zaifito,

Ak'alla saida yad'auke 15 minute's kafin yabud'e idanuwansa ganin Ciroma tsaye yanad'e hannayensa Yana kallonsa yasa yafito Ahankali, wani k'aton carpet Aka shimfid'a jikin carpet d'in Anrubuta WELCOME BACK SULTHAN ANEEM da manyan bak'i Akarubuta cikin farin zane yayinda capert d'in yakasance ja Hakan yayi Mugun k'awata shi Ahankali yake takawa tareda bingidan da kallo bayi kuwa kansu Ak'asa sai gaisuwa suke yayinda tafida yaketa zabga Masa kirari sauran kuwa sai bushe bushe suke, idansa ya lumshe kamar maijin bacci shidai Arayuwarsa yatsane wannan Ak'idar da hayaniyar shiyasa tsawon lokaci baidawo ba domin can bawata takura ko wani bushe bushe, rugumarda yasamu itace tayi sanadiyar dawodashi duniyar tunaninda ya Afka

"Oyoooo Yaya"

K'aramar k'anwarsu Kenan Huzna

Murmushi yasake mata tareda d'auke ta Sama Yana mata wasa kafin yasata jikinsa itakuwa sai dariya take Masa domin tayi kewarsa domin bata tab'a ganinsa Azahiri ba Saidai ta video call shiga parlour sukayi da Sallam Ammy dake zaune kan kujera ta Ansa cikin fara'a, sauke Husna yayi cikin sauri kamar k'aramin yaro yak'arasa kusada ita tareda zauna dafda ita yad'aura kansa kan k'afad'arta cikin muryar shagwab'a Yace "I'm back my Ammy"...........

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

Whatsapp Number 07064904617 or 07031012948

*SULTHAN πŸ€΄πŸ»πŸ‘‘πŸ€΄πŸ» ANEEM πŸ‘‘* _PAID BOOK 300 ONLY_

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa dama Soyayya```

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVEL'S πŸ“–πŸ“šπŸ“– AND DESIGN GRAPHIC'S πŸŽ‰_

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🀴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR β˜ οΈπŸ’€πŸ˜ˆπŸ‘Ήβ˜ οΈπŸ’€ FREE BOOK..(35) SULTHAN πŸ€΄πŸ»πŸ‘‘πŸ€΄πŸ» ANEEM πŸ‘‘ PAID BOOK 300 ONLY..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SULTHAN πŸ€΄πŸ»πŸ‘‘πŸ€΄πŸ»ANEEM πŸ‘‘*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login