Showing 6001 words to 8738 words out of 8738 words

Chapter 3 - IYAYE NE SANADI END BY AMEENATU Y SANI.txt

23 Jun 2024

3051

WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________


https://www.facebook.com/103637491942644/


💫💫 *{{N W A}}* 💫💫




*51-55*








*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE prize*


*I'm
selling MTN data with this cheap price*


*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500


Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*


*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
Or 09022823910






Dama tuni ta yima mom sallama ta fito tana jiran shi tana ganinshi ta saki murmushi wanda ya sanya driver jin wani irin yanayi a tare da shi.
Yana kallo Sadiq ya bude mata gaban mota ta shiga,mai gadi ya bude maso gate suka fita.
Wata dariyar shakiyanci ya kama yima gambo "hahaha malam gambo driver ya kamata fa yanzu katsaya a matsayinka na driver Dan kuwa yanzu yarinyar nan tafi karfinka,ba kaga tunda ta shiga jami'a ba shikenan ko mi ya chanza ba?, ai malam nasan komi kakema kwadayi kuma na tabbatar yanzu yafi karfin gambo driver, hahahaha" ya ida maganar da sakin dariya.




Gambo kuwa da ya shaka sosai sosai sosai sosai wani kufurin tsaki ya saki kamar ya tsinka harshen shi, gidan ya bari batare da ya kula shakiyancin da yake mashi bBacci Tafiya suke suna fira wadda takasance duk batsa ce a cikinta, Sadiq yana mata irin wannan maganar ne Dan tayi saurin zuwa hannu akuwa yasamu nasarar tada mata sha'awar ta.




Hotel din daya saba kaita yanzu ma can ya kaita, ana bashi mukullan dakin ya dauketa cak sai bisa gado ya direta.


A wannan karan ma HANIFA taji zafi dukda baikai na jiya ba,bayan sun gama sunyi wanka ya kwantar da ita "to ni bari na wuce baby,yau karfe nawa zaki kofa school?"


"Karfe biyu da rabi saboda jibi zamu fara exam"


"Ok to kamun time din na dawo"
"Ok"
Fita yayi ya kulle dakin,ita kuma ta lullube da bargo batare da bata lokaci ba Bacci yayi gaba da ita.


Bayan wani lokaci


"Wani kam Sadiq bakajin komi kaita yawo a haka babu sure?,kaduba duk abokan haihuwar ka daga mai y'ay'a hudu sai mai ukku kai kuwa ga kanan haryanzu kaki ka motsa kodai da gaske har yanzu kana jiran diyar hajiya Rukayya ne?"


Wani sanyi dadi ne ya kwaranya a zuciyar Sadiq shifa dama irin wannan ranar yake jira tazo.
Zaman shi ya gyara "to momy ai dama ke nike jira inji kinyi magana saboda kece kukayi magana da mom kikace tace najira HANIFA" momyn Sadiq tace
"To nafasa Sadiq jiya mun sakeyin maganar da ita tace itafa Sam bayanzu suka tashi aurar da HANIFA ba,wai a karatu batayi komi ba adai kara jira,ni kuma gaskiyar magana nagaji yaza ayi ace kamar ka da shekarunka kusan talatin harda doriya amma kana jiran yarinya karama wanda ko shekara ashirin bata kai ba kuma nan gaba har wasu shekarun akesan karawa?,to gaskiya bazai sabu ba nima inasan naga jikokina na yawo Dan haka inkanada wadda kake so kayi magana in kuma babu toni yau basai gobe ba zan nemo maka mata wlh".


Kanshi a kasa yace " nida ma momy inada wadda nakeso to ganin kinyi magana da ita mom din HANIFA ne shiyasa banyi maganar ba"


Da farin ciki tace "kai amma naji dadi wlh wace yarinya ce wannan?"
"Yar gidan malam musa ce Safiyya"


"Wai Kana nufin Safiyyar malam musa?"
Kai ya gyada cikin fargaba Dan kar tace zabinshi bayyi mata ba,amma saiyaji tace
"Kai Alhamdulillahi kamar kashiga raina wlh nima ai ita nake harin naje na nema maka auranta,to a she ka hutashsheni,to yanzu yanda za ayi kace mata jibi za ka turo iyayenka ayi maganar biki Dan yarinyar tanada hankali da tarbiyya,nidama fa HANIFA bata yiman ba saboda bata da tarbiyya wallahi"


Cikin jin dadi yace "to nagodai sosai momy amma Dan Allah karki sanar da gidan su HANIFAr sai komi ya kankama"
"Ai infada maka saidai na aika masu da katin biki"


"Yauwa momy hakan yayi nibari naje in kirata sai na fada mata"
"To shikenan Allah ya tabbatar mana da alkhairi"
"Amin"




HANIFA kuwa tayi wani irin kyau da kiba haskenta ya kara fitowa har wani daukar idanu take fatarnan ta goge ta kara taushi fitowa tayi daga dakinta rike da riga a hannunta mom ta samu gaban tv tana hada ta tace "wani mom shikenan yanzu duk kayan da zan sanya sai sun matseni? Duba fa wannan rigar duka duka yaushe na dinkata amma ko wucewa batayi da na sa "


Mom ta saki dariya "wallahi kinada abun dariya HANIFA,waike Dan kinyi kiba shine na tada jijiyoyin wuya?,to dama tunda kina samun abinci mai kyau kisha mai kyau kisa mai kyau hankalinki kwance bakida wata damuwa komi kika nema kina samu to Dan Allah ba dole kiyi kiba ba?"


"Nifa wallahi bana san wannan kibar dan haka zannemi maganin rageta tun kamun a daina ganina da kyau"
Ita dai mom dariya kawai tayi


"Mom wai har yanzu wasila bata gama man fatan ba?"
"Bari naji kota gama maki" mom tashiga kwalama mai aikin su kira.


*Astagfurullah*👏
[5/20, 10:52] +234 816 362 6370: *😭IYAYE NE SANADI😭*






*Writing by Ameenatu Sani*






*😭IYAYE NE SANADI😭*




*Writing by Ameenatu Sani👌*






*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________


https://www.facebook.com/103637491942644/


💫💫 *{{N W A}}* 💫💫






*56-60*






*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE prize*


*I'm
selling MTN data with this cheap price*


*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500


Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*


*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
Or 09022823910






Da sauri Wasila ta karaso "gani Hajiya"
"Ke wai baki gama fatan ba har yanzu?"
"Nagama hajiya ina zubawa ne kika kirani"


A tsawace HANIFA tace "kuma shine kika wani taho sungum sungum batare da
Kin taho dashi ba?"
"Ayi hakuri hajiya" wasila tafada tana tashi.


Wasu kayan HANIFA ta canzo riga da siket na kanti sumadai din sun kamata sosai,zama tayi a gaban mom ta wani baje sai kwasar fatan take wanda yasha kayan hadi yasha manja yayi jajir dashi sai kamshi ke tashi gashi sai zankada yaji takeyi.


"Ohni HANIFA wai ina kika koyi kwadayi?, keda babu ruwanki da wannan cimar?"


Idanu HANIFA ke lumshewa alamudai tanajin dadin fatan, shiru tayi ta kyaleta.


Sallamar Anty Aisha ce yayar mom dake aure Abuja ta katsemasu shurun, mom ta fadada murmushinta gami da mikewa "oyoyo mutanan. Abuja saukar yaushe?"


Itama murmushi tayi wanda yanuna zallan farin cikinta ta kara rungumar kanwar tata "wallahi yanzun nan tunda ku bakwasan zumunci nace bari ninazo na ganki".


Dariya mom tayi suka zauna a kujera tana jera mata sannu da zuwa.


HANIFA tunda ta kalleta sau daya bata kara kallanta ba saima kara zankada yajinta take a fate tana sha.


Bayan Mom takawo mata ruwa tasha tace "waini kuwa ina HANIFA ko tana school ne?"


Waigen bangaran da HANIFA take mom tayi tace "gata nan,Ke HANIFA bakiga anty Aisha ba?"


Baki ta tura gaba itafa batasan matar nan saboda fadan tsiya gareta shiyasa ko gidanta bata zuwa,cikin gunguni tace "ina wuni?"
"Bazan amsa ba Dan gidan ku, sai da akayi maki magana kana zaki gaisheni saboda rashin tarbiyya?"
Tana gunguni ta Mike zatabar falon har ta fara tafiya taji Anty Aisha tace "ke zonan"
Saida gabanta ya fadi saboda yanda takirata jitayi kamar ta zura da gudu.
Asanyaye tajiyo Dan kuwa taji tsoro


Tana isowa gaban ta takama hannuwanta ta duba ta Dale idanunta sai ta zaro ido😳 tace "Rukayya aure kuka yima HANIFA bamu sani ba?".


Sadiq


Ankai kudin auranshi har ansaya lokaci wata biyu saboda momyn shi tace so take ayi awuce wajan kawai.
Ba karamin jin dadi yayi ba da har aka gama komi su HANIFA basu Sani ba".
Zaune yake shida abokan shi sunata tsokanar shi "ango ango kasha kamshi nan da Dan lokaci kadan zaka shige daga ciki ka kwashe Roman ka"
Dariya ya saki "kaidai bari aini naso ace sati daya akasa wallahi Dan yarinyar da gani zatayi dandano mai dadi"


Jafar dake gefe yace "wai kuwa HANIFA tasan zakayi aure?"
"Kai haba an fada maka ni sakare ne da zata Sani ai saidai kawai taji na shige daga ciki wallahi"


Jafar yace "amma wallahi baka kyauta ba kasan HANIFA na sanka kuma duk kabi ka kwakuleta shine zakace ba zaka aureta ba?"


Sadiq yace "kamn balasti kana nufin in kwakuleta a waje kana kuma in kwasa inkai gida na, cab to ai bari kaji wallahi duk sanda nake ma mace daga inda ta bari ko kiss dinta nayi to nagama da ita bazan iya auranta ba bare HANIFA tun tana yar shekara takwas n ake kwasar galimarta babu wani lungu da sako na jikinta da ban Sani ba".


Hasham yace " ina bayanka abokina kara ka auri dalleliya kakai gida wallahi,nasan bakai kade ka ke mu a mulla da ita ba"


"Yauwa Hasham ganeman hanya bar jafar dinnan".




Jafar yace "Allah ya kyauta ".


Gidan su HANIFA


Mom ma zaro idanu tayi tace aure kuma?"


Aibashiri anty Aisha tamike ta kare ma HANIFA kallo, sallamar dad ce ta maido da hankalinsu wajan dad yace "lafiya na ganku kunyi cirko cirko haka?"


Anty Aisha tace "yauwa Suleiman yi maza kira doctor dinku ko muje asibitin musamaishi,Dan baza aji mutuwar sarki bakina ba".


" doctor kuma,wake bayda Lafiya?"
Atsawace tace "kana kiranshi kokuwa?"


Da sauri ya dauki wayar sa ya kira doctor din gidan Dan bakaramin rudashi tayi ba.
Mom kau baki ya mutu takasa furta koda kalma daya,bare HANIFA da tuni idanunta suka fara zubar hawaye kyarma kawai takeyi Dan ta tsorata da yanda anty Aisha ta sauya lokaci daya.




*Astagfurullah👏*
[5/21, 17:51] Auntyn. Seeyamah: *😭IYAYE NE SANADI😭*








*Writing by Ameenatu Sani👌*






*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________


https://www.facebook.com/103637491942644/


💫💫 *{{N W A}}* 💫💫






*61-65*






*Sdeendtm*allcontactingTHEcheap
I'm sell data to allcontactingTHEcheap Nigeria network
contactingTHEcheap
Thank you for contactingTHEcheap Sdeendtm! *BUY DATA FROM THEcheap AFFORDABLE prize*
cheap
*I'm
selling MTN data with this cheap price*


*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500


Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*


*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951
Or 09022823910






Cikin kankanin lokaci doctor yazo,kiran dad yayi ya fada mashi gashi ya karaso.


Anty Aisha tace "kace mashi ya shigo".


Bayan yashigo sun gaisa anty Aisha tace " doctor sonake kayima yarinyar nan ayo na jini da fitsari kai harma dana miyau kayi mata kuma yau basai gobe ba nake San ganin saka mako".
"Ok" doctor yace yana fiddo kayan aiki "yauwa " madam Dan matso, dawo nan". Yanuna ma HANIFA gefan kujerar da ke kusa dashi


Kin matsowa tayi saida anty Aisha ta kwatsa mata tsawa kana ta dawo


Wani Dan tsinke ya fiddo ya ce "Dan daga bakin ki". Banza tayi dashi tana kuka saida anty Aisha tasake yimata magana kana,


Tsinke ya soka abakinta ya Dan jawo miyan bakinta kana ya bata wani tsinken da ya bare a leda yace " anshi wannan jeki kiyo fitsari akanshi"


Kintashi tayi tana cewa "waini mom minayi ne duk da akeyiman haka?"


"Zaki tashi mutafi kosai na balleki a gaban mom din da kike tambaya?"


Simi simi tamike anty Aisha tarakata har toilet tayo fitsarin kana suka dawo tsinken ta bashi shikuma ya dauko sirinji ya zuki jininta kadan kallan anty Aisha yayi "hajiya bari naje asibiti na auno wannan jinin saboda bansan harda shi za abukata ba".
" ok to kada ka dade"


Bayan doctor ya fita Dad da tunda akafara yayi zuru, yace "waini kam hajiya Mike faruwa ne Dan Allah?"


Wani murmushin takaici tayi tace "duk zakuji bari doctor din ya dawo".


Bayan wani lokaci saigashi ya dawo tare da sakamakon gwajin dayayi yami kama Anty Aisha su " a'a warware da kanka ka karanto kowa yaji"


Doctor yace "to hajiya saka makon dai duk gwaje gwajen da akayi mata yanuna tanada CIKI na wata biyar da sati daya"


Zumbur mom tayi tamike tana nuna doctor da Dan yatsanta manuniya, amma takasa magana saidai tayi baya luuuuuu ta fadi Dad kuwa Dan yana namiji ne yasa shima bay sumai ba amma a lokacin da za'a aunashi tabbas sai anga jininshi ya hau sosai.


HANIFA kuwa wani uban ihu tasaki tanufi mom da anty Aisha keta faman jijjigata, tana kiran sunan ta. Jikinta ta fada tana cewa "momy ki tashi Dan Allah wallahi karya yake Dan allah kitashi"


Wani kukan kura dad yayi kanta ya fisgota daga jikin mom din, wankama HANIFA maruka har biyu masu kyau a tsawace yace "ubanwa yamaki ciki????" Yayi tambayar cikin karaji


Kuka ta shiga rusawa tana bashi hakuri anty aisha ce da tasamu mom ta dawo hayyacinta saboda taimakon da doctor ya bata sai ta dawo ta kwaceta "miye kakeyi hakane sulaiman?, kake mata wannan dukan"




"Wallahi hajiya kara na kasheta harni HANIFA zata tozarta mina rageta dashi ne a duniyar nan da zata sakaman da wannan aika aikar?"


Anty Aisha itama cikin daga murya tace "kunyima HANIFA ko na jin dadin rayuwa amma kun rageta da tarbiyya, kunga ga irin ranar da ake guje maku nan tazo wata rananr nadama".


Mom ce da karaso inda suke da sauri ganin doctor na hada kayanshi tace " kaiwa girman Allah inda gaske kake tanada CIKI ka zubar mata dashi, wallahi ko nawa kake bukata zan baka,danni abun kunya ne a gareni ce wai diyar da na haifai tayi cikin shege". Ta ida maganar cikin sakin wani marayan kuka mai ban tausayi.


Anty Aisha ce tacema doctor yayi tafiyar shi kawai.


Babu abinda kakeji a falan sai kukan mom da HANIFA dad ma sai gashi yana zubar da hawayan takaici inya kalli HANIFA.


Anty Aisha ce ta katse kukan nasu da cewa "dalla can kuyima mutane shuru,ke HANIFA zonan"
Bayan taje gabanta take tambayarta waye yayi mata ciki.I
"Wallahi Anty karya doctor dincan take man ban da wani ciki".


" zaki fadi kowaye kosai na ballaki ne yanzu? " cewar dad


"Ya isa sulaiman duk haka bata taso ba, wannan da kuke gani gaba daya laifin kune,Kune baku ba HANIFA tarbiyya ba yanzu nan duk wanda ya fada maku gaskiya kuntuna furucin da kuke mashi?,cewafa kukayi HANIFA kaddara ce mai tsada agareku babu wani jin dadi da zata naima kukasa bata shi, kunga kuwa hakan shine daidai yanzu ne zaku jidadin nunama duniya kuna Santa ai".


Dad yace "wallahi sai yanzu nagane kuskuran mu tun farko mune muka bata tarbiyar HANIFA da har muke kwana gado daya da ita har take ganin abunda mukeyi".


Salati anty Aisha tasaki tace " eh gaskiya kam ai yanzu ga saka mako nan kun samu".


"Mom ce ta nifi HANIFA ai kuwa tana ganin haka tayi wuf ta Mike taruga dakinta ta rufe, bugun duniya sunyi ma dakin amma taki budewa.


Anty Aisha ce tayi masu nasiha da su dauki kaddara karsu zubar da cikin Dan yanzu yazama mutum karsu aikata laifi na biyu..




Sadiq


Anata shirin biki tunda bikin yazo saiya yi blocking din number HANIFA Sam duk hanyar da yasan zata sa maishi ya dade ta acewarshi yanzu kuma sabowa zai bude mizaiyi da ita.


Ana saura kwana hudu biki momyn shi ta kaima mom invitation, ba karamin. Mamaki mom tayi ba amma saita share kawai, sairanar da suka titsiye HANIFA akan tafadi wanda yayi mata ciki tace Sadiq ne.
Ranar kau ba karamin tashin hankali akayi ba Dan mom da dad sunce sai anshiga kotu amma momyn Sadiq ta dunga bada hakuri tace a bar maganar harse ta haihu sai a yi awan jini a gani in Dan Sadiq ne to ahaka dai akabar maganar.



Driver kuwa tunda yaji kishin kishin din maganar bai sake dawowa gidan ba ya koma gida amma sai ya tatda tashin hankalin domin kau diyarshi yar shekara biyar akayima fyade kuma ba asan kowaye ba.


Anyi bikin sadiq ranar da akakai amarya a ranar yayi kokarin karbar hakkinshi amma kash koda yaje wajan sai jinshi yayi kamar kofar tasi gata salaf ba magi ba gishiri, aikuwa tajubgu sai gashi ya rankata mata saki ukku rass ya korata gida a daran.


Bayan wata biyar HANIFA ta haifi sargadeden danta maikama da Sadiq sak kamar yayi kaki ai batare da bata lokaci ba su mom suka kaima momyn Sadiq shi sunce tarike basuso tundade ga gardama Allah ya raba, hakuri tashiga basu nan dai suka sasanta a ranar aka daura auran Sadiq da HANIFA amma saita gama wanka zata tare.


Yaro dai yaci sunan mahaifin Sadiq yusuf suna mashi lakani da (Khalid)...






_Alhamdulillah anan na kawo karshen wannan Dan takaitaccen littafin nawa mai suna Iyaye ne sanadi, nasan ko ban fadaba angane manufa ta a kanshi Dan haka ina rokon iyaye Dan Allah mukara kula da tarbiyyar yaranmu Dan zamani ya lalace yanzu yara da wayansu ake haihuwar su wallahi_




_ina rokon Allah ya ya feman kuskuran da nayi a ciki, abunda na fada daidai Allah yasa ya amfani al'umma_


*Astagfurullah*👏
09039556566

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login