Showing 12001 words to 15000 words out of 46909 words
alamin ran maza yabace
da sauri yafito daga office dinshi wanda saida yaba bodyguard dinshi tsoro
saida yashiga motar har sunfara tafiya kqna yace hospital xamu wanda driven nashi ne kade yaji miyace
koda suka isa kai tsaye wurin likitanshi yayi yagaya mai abinda yakeso ayimashi
bawani dogun xance ya ibe jininshi amma koda ya auna saiya nuna mashi positive jim
dr bashir yayi kana cikin murya mai laushi yace am sry sir
cikin masifa haisham yatashi tsaye sry for what
saida dr bashir yayi jim alamun ko mixai fada bamai dadi bane kana yace
sry sir is positive
fitowa yayi daga office din dr tamkar yahadi xuciya ya mutu dan bakin ciki
*cigaban lbr*
*rugar jalo*
Ansholly😘
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭27
sadaukarwa gareki qawar alkairi maryam rimaye Allah yaraba lfy yasa ahaifamana baby gal muzo muchashe💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
😘Ansholly😘
uwale ita da yalwa gaban bokanya yalwa ce take bayanin abinda yaka wosu saida tagama kana bokanya tafara
mgn da harshan filanci tamkar yadda sukai mata bayani
kutashi kuban wuri batattu bani da binciken daxan iyayi maku akan wannan yarinyar kamin kuxo
mutane dayawa sunxo amma kona duba wani farin abu kemamaye man qwarya kawai dai abinda nasani zata zama abin alfahari arugarnan indai hartana raye
uwale ce tayi mgn to bokanya yaza ai tabar duniyar gabaki daya domin ni natsani inbude idona inganta
wata dariya tasa wacce duk gurin saida ya amsa kana tadaure fuska
takama magana cikin aman murya tamkar ba mace ba kuje gida duk sadda natashi yin aikin zan kiraku
suduka duk ba haka suka soba domin sunsan indai hartace zata nemi mutum to aikin yayi mata wahala ne
ko saitayi bincike sosai wanda ba rana ba lokaci ana iya kaiwa shekara daya batai mgnr b
haka dai suka fito cikin sanyi jiki saida suka kusa xowa gida kana uwale tadubi yalwa
tace yalwa bakisan gidan wata bokanyarba kai kawai yalwa takada mata
haka suka ida karasawa gida xuciyo yinsu ba dadi
suna shiga uwale tai tozali da hainan acikin madafi tana qoqaran xuba dumaman tuwan da uwale tayi
wata tsawa da hainan taji abayanta yasata sakin ballan tuwan data dauqo take qoqarin zuba miya tace domin wata irin yunwa takeji
da sauri uwale tayo madahin dama haushinta takeji na axabar da taci jiya da kuma yanxu da bokanya tace wai hainan xata xamar ma rugar abin alfahari
wanda tasa aranta ko zatai yawo tsirara sai hainan tabar duniyar nan
*hmm tamkar ita keda ranta*
jawota tayi da iya karfinta tabu gata da qasa maqareta tayi sosai wanda har saida idanuwanta suka fito waje
yalwa dataga kawar tata tanaso tai kisa da sauri tai warin haba uwale baki ganin zaki kasheta kisaketa haka nan mana
barni yalwa nakasheta inhuta bakin ciki tabbas wannan yarinyar ita zatai sanadin kasheni inhar niban kasheta ba
yalwa tayi tayi taqwaci hainan hannun uwale amma taqasa
cikin matsifa tace wallahi uwale tafiya zanyi nabarki da ita baxaki jaman bala iba
jiya haka nakwana ido biyu yauma sokike kijaman kwana tsaye kinga tafiya ta
kamin takai kofar fita taji uwale tasaki wata irin qara
jiyowar daza tai taga hainan tayo kanta tamkar xakanya
ihu xatasa amma kamin tayi ihun tajita tamkar anqunna wuta antsomata ciki sumewa kawai tayi dan atunaninta ta qone
itama hainan nan tasilali qasa sume
har aka kira la asar suna nan kwance suduka uwale kuma tamkar ta mutu
saigab da magrib mlm iro yadawo yana shiga ya iske mutum ukku kwance tamkar basu da rai
da sauri yakoma waje yakira mutane dan sutai maka mashi
ruwa aka dauko aka watsa masu amma ciki hainan ce kawai tatashi
saida aka qara watsawa kana yalwa tafasa qara tamiqe tace dan allah
nawa kiri karka buga man wannan sandar aradu zan dunga sallah kuma nadaina zuwa wurin bokanya
mlm iro ne yajata zai fidda ta daga cikin ruwan da suka watsa masu wata irin
qara yalwa tasaki dan Allah mala ikan wuta karka maidani cikin wutar aradu zan daina rashin sallar da banyi
tsaye kowa yayi yana kallan yalwa wanine ya mikama mlm iro sandarsa takiwo yariqemai dan yadau yalwa yakaita daki
yalwa naganin gilmawar sandar tafasa ihu ta sume
*grin abuja*
*kuyi haquri d wannan fans gobe in allah yakaimu zan maku da yawa insha Allahu*
*Ansholly*
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR. IZAYA😭28
😘Ansholly😘
wannan page nakune masoya bakar ixaya ina gdy da kaunarku
bayan 15mnt hafsa tatura office din doctor tashiga mikamai takardar tayi
amsa yayi saida yagama karantawa kana yadago kai cikin fara,a yace congratulation hajiya hafsa baki da aids ajikinki ko wata alamar cuta mai suna HIV baki da ita dan haka ina maki murna
cikin farin ciki takai goshinta kasa tai sudaja kana ta dago taima likita godiya takarbi result din tatafi cikin jindadi tatada motar tata
tadau hanyar kaduna gudu take nafitar hankali tamkar ba mace ke tukin motar ba ita dai sotake kamin qarfe hudu tashiga cikin garin kaduna
tanajin tunda ta auri haisham wannan ne xuwanta gida ita kadai
4:30 ta isa cikin garin kaduna hanyar gidansu tayi dake mahuta hon tayi mai gadi yataso yabude da sauri
saida tagama parking kana tafito tayi hanyar cikin gida,
sallama tai tashiga palon amma ba kowa sai tv dake tafaman aiki
hanyar kitchen tayi domin tasan mahaifiyar tata tana chan
rungumeta taji anyi tabaya magana tafara haba auta miyasa ke haryanxu baki girma ba
shin waima har kindawo daga islamiyar ne kukan dataji anfashe dashine yasata juyowa
wace tagani yasa hankalinta tashi lfy hafsat ina haisham din ko wani abu yasa meshi kai kawai tagirgixa
to minene hafsat kinbarni cikin tashin hankali takarardar da haisham yabata tami qama mahaifiyarta
tana gama karantawa tasa salati ke yanxu hafsat mikakaima haisham har yai maki saki ukku
share hawayanta tatayi kana takalli mahaifiyar tata tace wallahi umma bansa ibinda nayi mashiba kawai
ina zaune Palo yashigo yamiqa man dana tambayeshi minai mai cayai kawai hakanan danya gaji daxama da juya marar haihuwa
abinda yasa tai wannan qaryar dayane tasan inhar tace ga sharrin da haisham yayi mata to mahaifinta yanada xafi zai iyacewa saiya kai haisham qara daganan aita abu daya ita harta rasa mijin aura tunda dai tasan aids abin tsoroce ga mutane ba lallai in ance batada itaba mutane su yarda ba tunda ga mijinta da ita
maganar umman tace tadawo da ita daga tunanin datafi amma haisham yaban mamaki wama yasan ko shine bashi haihuwar
amma ba komi tafiki wanka kihuta kafin mahaifinki yazo yaji abinda yafaru muji hukuncin daxaya yanke
😘Ansholly😘
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭29
gareku Ansholly novels aiman afuwa pagen nan nakune 💋lv u all💋
😘ASHOLLY😘
sai da isha alhaji bashir yadawo saida yagama komi kana hajiya zainab tagamai abinda yafaru
saida yagamaji kana yace ina ita hafsar tana daki itada yar uwarta Mira kiraman ita
waya tadauka takirata ba afi mnt5 ba saigata saida tagaishe da mahaifinta kana taqara sinniyar da kanta qasa
gyaran murya yai kana yafara mgn hafsa nasanki bakida hayani duk cikin yarana zan iya shedarki
kifada man gaskiya miya hadaki d haisham yai maki wannan sakin har ukku yadda tafadama mahaifiyarta haka tafadamai
ranshi yai bala in bace domin dama shi mutum ne maixafi tashi kitafi kawai ya iyace mata yayinda yakama neman haisham amma wayarshi kashe
ta baban haisham din yanema yayinda bugu daya yadaga suka gaisa kana yafara gayamai abinda yafaru
ran alhaji hamxa shima yabace haquri yaba alhaji bishir sosai
kana suka kashe wayar ya yinda alhaji hamza yaita fada dama zaune yake shida matarshi suna dinner
kallanshi tai tace lfy wai alhaji tsaki yaja kana itama yafada mata abinda mafi soyuwar danta yayi haisham
su biyu allah yabata amma har azuciyarta tafisan haisham yau kuma ita kanta yabata haushi domin tanasan matarshi hafsat batada matsala kwata kwata
ya yinda alhaji hamxa kwana yayi yana neman layikan haisham amma akashe
sai 9:00 am yasa meshi aiko yana dagawa yarife shi dafada naji abinda kayi ngd kuma yanzu nasan kayi kudi kuma kazama babban kanka giyar mulki na ibarka
tunda aikamin kasamu milkin zaune kake da matarka lfy kuma bakasan bata haihuwa va sai yanxu
to wallahi bari kaji nabaka nanda 2 weeks ka nemo mataka aura kuma wace nanda 9 month zata haihu danni ma namatsu naga jikana inba hakaba ranka saiya bace
😘😘Ansholly😘
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IXAYA😭30
page nan nakine ke kadai Mira danfodio ina godiya da kula warki gareni
😘ANSHOLLY😘
shidai haisham haquri kawai yakeba abban nashi domin wata irin tsanar hafsa yakeji tana qara shigarshi
domin yana ganin baccin abinda taimai bai ishetaba har saida taje tahada shi da mahaifine
mgnr alhaji hamxa ce tadawo dashi daga tunanin daya lula
haqurin da zanyi haisham dayane kawai kayi abinda nace maka kuma karka sake kazo man gida har sainan da sati biyun dana baka
inkuma kaqi to wallahi wa innan samu dawan daka aje abakin get zansa sufida mankai inkuma kana ganin wasa to bismillah yana kawo wanan yadatse wayar
yana ganin abban nashi yakashe yanemo lambar hafsa saidai yayi rashin sa'a wayar akashe take ita kuma tasan dole zai kirata shiyasa tacere layin gaba 1
taba kanwarta mira sautin inta dawo daga makaranta tatsaya tasayo mata saban sim card
yau kwanan haisham ukku ko qofar gida bai leqaba danshi yana jiran mutuwar shine shiya sama ko mgnin da dr yace yaje yariqa sha bai amso ba
amma abin mamaki komi bayaji ajikinshi shiyasa yashirya yauxai fita office domin yasan aiki nachan najiranshi
amma saiya biya wurin dr shi domin yacemai yasamo mashi mata mai irin cutarshi ya aura danya ciki umarnin abbanshi
inba hakaba shida aure har abada yana fitowa bodyguard dinshi sukayo kanshi baiko tantama yasan tunda yashiga cikin gida konan dachan basu jeba domin dukba musilmi acikinsu
da sauri dukkansu suka kame tamkar gunkuna
kallansu yayi daya bayan daya kana ya umarcesu dasu tafi gida dukkansu suhuta
yacema PA dinshi yakira mashi wa yansu domin chanji suke inwa innan sunyi nasati saisoba wa yannan haka ko akai ba ai 10mnt cikakke ba saiga wa insu sun iso kana wa incen suka tafi
aka bude mashi mota yashiga wace tamkar yashiga palo dan komi akwai aciki harta kitchen akwai
kallan PA dinshi yayi kana yabude baki cikin isata zaratan maza yace hospital zamu dan inaso naga doctor
kallanshi PA yayi yace bai dace ace ranka yadade kullin kaike zuwa ganin shiba wanda
dolan shine yazo inka kirashi komi yake dole yazo kiranka kuma yabi yama buqa tunka
wata irin tsawa haisham yasama PA nashi abinda nakeso za aiko abinda kace
sry sir kana yaima drive"n inda zasu
*rugar jalo*
Ansholly
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭31
page nan nakine nanette ina yaba maki akan qokarinki
😘Ansholly 😘
daqyal aka samu aka kai yalwa daki kana aka dawo wurin uwale
ruwa aka dauko masu yawa aka watsa mata ihu tasaki kana tatashi zaune
mutane take gani dishi dishi domin gani take tamkar mutane tamkarba mutane ba wani irin ihu tasaki gatanan zata cinyeni
dan Allah kutai makaman xata kasheni waiyo Allah gata nan ihu take tamkar zata fasa gidan mlm iro ne yamatso ya dauketa da mari domin tabashi haushi
wata qarar da tasaki saida yayi dana sanin marinta dan Allah kiyi haquri aradu nadaina dukanki karki kuma
dukana nima natuba baxan qaraba aradu bazan kashe kiba
nima kisakanman wuya hakanan
wuyanta takama tanata ihu mutane sai kallanta suke gashidai sunga bakowa gurinta amma sai ihu take da naiman tai mako
mlm iro mutane kawai yaima godiya domin yasan ihun uwale ba yanxu xata barshi ba
barinta akai nan zaune kowa yakama gabanshi domin anyi magrib
ya yinda hainan take gefe zaune tunda tatashi takoma gefe taxauna tanata kallan ikon Allah
tana nan zaune taga mlm iro yayi alwalla ya wuce masallaci itama da sauri tatashi tadau buta tayi alwallar tazo takama dosa sallah wace bata san mita kecewaba
ya yinda har yanzu uwale bata bar rusa ihu ba ita kuma yalwa ko motsi batayi
nandai tsakar gida uwale takwana itada hainan domin mlm iro ba yarda baiyi da itaba takoma daki amma
daya dosota zata fasa uwar kara dole yaqyaleta
ga kuma hadari yataso daga gani xai saki ruwa sosai haka yanaji yana gani yashige daki yaqyale uwale
wadda har cikin xuciyarshi tausayinta yake dan ruwa ake kamarda bakin qwarya
ya mance yarshi duk ruwan daza ai tana cikinsu amma ita vaiji tausayinta ba har yawuce yatafi masallaci taga banta sai matarshi
mlm iro dai bai runtsaba ko kadan ana kiran asuba yafito daga dakin lokacin andaina ruwan saidai wani irin sanyi
wurin uwale yayi ko kallan inda hainan take xaune baiyi ba domin yasan tabbas itace silar ciwan matarshi
yana zuwa kamin yatabata tamiqe tsaye tana kallanshi amma sai qermar sanyi take
murmushi yai mata kana yace uwale wuce daki kichanxa kayan jikinki kamin nakawo maki rushin wuta kigasa jikinki to kawai tace mashi kana tashige daki
tana shiga ta iske yalwa itama zaune kobata tambaya ba tasan itama cikin gidan takwana
ba abinda suka cema junansu iyaka dai uwale taje tachanxa kaya kana tatura wa yanda tacire waje ta dawo taxauna
bata dade dazama ba mlm iro yashigo da rushin
saida ya aje kana yajuya yatafi yai alwalla yatafi masallaci
ita kuma hainan tadauki tulu tatafi rafi kamar yadda uwale tabuqata cewa ko anyi ruwa dole taje rafi
saida uwale taji tqdan dawo dai dai kana takalli yalwa tace
😘Ansholly😘
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭32
wannan page nakine churber💋 dake da dukkan masoya baqar ixaya
😘Ansholly😘
saida uwale taji tadan dawo dai dai kana takalli yalwa cikin murya dushashiya tace yalwa tunda nake bantabacin axaba irin tajiya ba
yalwa dariya tasama uwale kana cikin dariyar datake tace basaida nace kidaina ba amma kikai kunnan uwar shego dani
sai gashi hardani kika jamawa itadai uwale daure fuska tayi tamkar bata taba dariya domin tana ganin tamkar yalwa taraina mata wayo
yaza aitana fada mata ixayar dataji takama yimata dariya
yalwa dai dataga kawar tata tahau saita nemi hanyar saceta
uwale miyena hushi inajin kamin wannan ranar tazo gunki nitafara zuwa guna kuma ko jiyan yadda kikasha azaba nima haka nasha abinne yaban dariya naganmu manya mu biyu amma yarinya qarama tabamu wahala
uwale sai yanxu tasaki fuskarta wace dukta kumburi aina dauka nikikema dariyar
wata dariyar tazo mata amma tadoje domin batasan tabata shirin amma ko kallan fuskar uwale kayi dole tabaka dariya
to uwale waiya akai keda nabari bisa ita amma naganki akasa harda ihu
saida tayi Jim kana tafara mgn kedai bari kina juyawa nafarajin jikinta yafara tauri tamkar dutse kamin nayi wani yinquri tuni tamaqare man wuya aradun Allah jinai tamkar wani qatan mutumne yamaqaran amma itace tsaye da dan hannuta tamkar ludayi ni nasan saura qadan na mutu Allah ne baisa kwanana yaqare ba
yalwa tace aini aradu saida namutu nadawo domin har mala ikan daukar rai nagani da nawa kiri
kefa naki yalwa mai sauqine nida aka kaini cikin dodanni mlm iro da tundazu yake jinsu yai sallama yashiga
dakin yana masu dariya nan yaba yalwa lbrn abinda sukai yace yalwa mutane kika gani kikecewa kinga mala ika inkin ganshi aiko baxaki dawo duniya ba
kema uwale mune kika gani atsaye kikecewa kinga dodanni
nidai shawarar dazan baku shine kudaina neman makasar hainan uwale inkina da tunani keda kanki zaki gane inhar dukan hainan xakiyi ba abinda ke
faruwa dake amma inhar zaki nemi makasarta to kema sai kingaba dai dai ba
bawai nahanaki kimata abinda kika gadama bane a,a inaso kibari sai kinhaifa man dana saiki dora daga inda kika tsaya yatashi yafita domin tafiya kiwo
ita kanta tayarda da mgn mlm iro shiyasa yanxu tasha fama hainan lfy amma duk aikin datake bata dainaba hardana makwabtan abinci ko saitayi da gaske take samu haka dai rayuwa take tafiya
har gashi yau sati daya da baccin hainan
hmm wannan karin komi xai faru arugar jalo
*Abuja*
*Ansholly*
[3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭33
😭Ansholly😘
dai dai asibitin sukai parking fitowa yayi yashiga cikin assibitin ya yinda sojoji suka take mai baya yana cikin office yana waya da nafi yaji anturo qofa
dago kanshi yayi cikin masifa domin yahana ashigo mashi office ba excuse
da sauri yatashi tsaye amma bai kashe wayarba ajeta kawai yayi domin yanasan nafi taji yadda zasi da bergidiya general
saida yaqame tamkar gunki kana yace gud morning sir nafi wace tayi niyar kashe wayar domin tayi mgn taji shiru jin an ambaci sir yasata saurarawa
morning kawai yace kana yace yaxauna xama dr bashir yayi kana ya kalli haisham ranka yadade kana buqatar wani abune maimakon kakirani
daga mashi hannu yayi alamar yayi shiru hakanan
saida haisham yajima shiru kana yafara magana wanda hakan yana cikin al adarshi
inaso kanemo man wata mai irin cutata nanda kwana kadan dan inaso inyi aure kuma wannan mgnr tazama sirri tsaka nina dakai inhar kabari wani yaji to kasan sauran
yana gama mgnr shi yajuya yafita ya yinda nafi murna take tamkar tataka kan jariri shima haka dr bashir dan yasan dole adama dashi cikin gidan birgediya general
wayarshi yadauka kinji nafi plan dinmu yayi wallahi nida naganshi zansa yagano gaskiya zowa yayi yasa akamani
hmmm yayana kenan ai har abada bazai gano gaskiyar ba kamanta saida nasa boka nakan dutse aiki kana muka tunkare shi bazai taba guje makaba yaje