Showing 15001 words to 18000 words out of 18993 words

Chapter 6 - YA YA MATA (COMPLETED) BY UMMU FARHANA.txt

02 Jul 2024

4398

shigo ,ya ganta yace ya Allah hajiya me yasameki ne ,tace ,ban saniba matarka ta hanaka zuwa tun jiya naji ciwo kwana nayi banyi bacci ba ,yace sannu hajiya ,husna bata sani bane ,tace karya kake ,naga halima ce ta kawuni daki,yace amma basu gayaminba ,Ay yanzu ina yake miki ciwo ne,tace kafata ,yace to mutafi asivity ,tace aa kaje ka kira man idi mai gyera ya duba ni ,yace to,kafin yafita ya leka ya gayawa hajar ,sannan yashiga gurin husna itama ya gaya mata,,

Mai gyera yazu ,yana taba kafa hajiya ta zunduma ihu ,aykuwa yace karayace kuma tayi tsami ,haka akayiwa hajiya gyera tana ihu ka fitsar ,nan anyi shi,

Duk abin nan da ake hajar bata leko ba kuma tace sharri hajiya tayiwa sahal,

Hajiya tana zaune haka da fitsarin ta gashi ita kadai lami ma zuwa tayi ta kuma ,,husna ma tazu ta kawu abinci ,ta kuma ,hajiya kashi ya matseta ,tayi ta kira,hajar lami,ba wanda ya kulata ,haka ta kirnashi ,a zaune ,

Umar ya dawo ,yashiga duba jikin hajiya yana shiga dakin ,yaji gum ,har zai fita yace hajiya ya dakin yake wari ,tace bayan gari nayi yai ta kira ba mai taimako,nikuwa nace amfanin yaya mata,cewa yayi ina zuwa ,

Zuwa yayi ya kira leema da melat ,yace maza kuzu muje ,haka husna tana tambayarsa ko kulata bai yiba, suka fitah ,suna zuwa yace lema hada ruwa melat sai fushi take haka suka wanke hajiya tas, suka chanza mata kaya, umar yace suje su kwanta. Tas ya wanke kayan kashin hajiya ya gyera ko ina ,sannan yace hajiya sai da safe ,

.a dakin hajar yake ya na shiga tace daga ina kake yace daga dakin hajiya ,,yace haba hajar yanzu tun da hajiya taji ciwo baki shiga kin dubata ba ,,gashi dazu matsuwa ta dameta sai a jiknta tayi, haba ki ringa lekata man ,tace chab kana nufin ni zan mata aykin kashi da fitsari kenan lalle mah, yace amma ay mahaifiyata ce ,tace ay kai ta haifa ba hajar ba ,wai sahal ne ya yar da ita sabuda sharri taje yawunta dai taniyu ciwonta ,mari ya wanka mata ,kuka tasa, ,,

Haka rayuwa take tafiyawa hajiya har kwana uku husna tana shiga ,sosai in yaranta sunan tana turasu ,suke kula da ita amma in basa nan kam sai umar ya dawo shi da lema su gyearata,,a haka tace yaje ya dauko yar kanwarta bazawace tazo ta ringa kula da itah,,,

Fillin musabaka yacika bakil da masu saurare da alkalai,haleema umar nuhu shine aka kira ,,take aka fara chanko mata tana karasarwa,,,

Yarima ne yacewa abukin shi kai sultan yaudai sai naga fuskar yarinyar,nan ,kullum nazu da nikan nake ganinta kuma sbd ita nake zuwa ,muryarta dadi take min,,,sultan tsaki yayi yace kodai sonta kakene yarima,yace inaga kasan bantaba soyayyaba koma ,,haka kawai duk inda zanga yarinyar nan sai naje in ban ji muryarta ba bana bacci,sultan yace anzu wurin mutumina ka kammu,,πŸ˜ƒ

Ay maneji ,ba wuta,

Taku uwar farhana😘
*BRILLIANT WRITTER ASSO*

πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€
*YA,YA, MATAH*
(Abin Alfaharine)
πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€

*By ummu farhana*

**DEDICATED TO MY FANS*

*my boy Abubakar Allah yabaka lfy mai durewa ,kuce Amin da bakunan ku masu Albarka*

PAGE 21

Sultan wani irin kamuwa kuma ,ina nufi sonta kakeyi ,murmushi yarima yayi yace tabbas bakayi karyaba sultan inajin ta araina sosai duk da ban taba ganin fuskarta ba,,,sultan yace to mai zai hana yau mu naimi izini a gurin malaman su musamu ganinta ,yarima yace haka yayi abokinah,,,

Bayan tashi a musabaka ne ,su yarima suka naimi izini ganin leema ta gurin malansu ,,,basu sha wahalaba kasancewar su yaran manya ,,,leema bata kawo kumai a rantaba dan tasaba da jama,a nason ganinta ,,

Da sallama tashiga ofes din da suke ,har kasa ta durkusa ta gaida su ,sannan tace ya shek yace kuna son ganina ,sultan yace eh halima ya karatu da kuma kukary tace Alhamdulilah ,,,,

Yarima yace Allah ya taimaka tace Amin ,,sultan ne yace halema nasan zakiyi mamakin kiranmu duk da dai kinsaba ,abukina ne ya gani ya yaba da halayenki,maana yana sonki ,da sauri lema ta dago kai dan ita ba wanda ya taba gayamata kalmar so,,shuru tayi sultan yace ya kikayi shuru ,sunkuyar da kai tayi ,sannan tace inaga a gurin iyayena zakusamu wannan izinin,,,

Yarima yace haka ne munsu dai kisan da zuwa nmu ne ,,sunana yarima Alamin ,abukina kuma sultan ina fatan mun samu karbuwa ,,,murmushi tayi ,tace zan wuce ,yarima yace to mun gode,, tana fita yarima ya rungume sultan yana dariya ,sultan yace ,naso kace kanaso ganin fuskarta ay ,amma kayi shuru yanzu yazamuyi kaga taki bude fuska kar muje muyi tambaya kuma musa fuskar daban,,,yarima yace kai ni ko ya take inasonta ,ay ita nakeso ba fuskartaba,,,,

Haka umar yatafi gidan kanawar hajiya ya dauku yarta rahama akan zatazu ta ringa kula da hajiya ,,rahama tazo da farko dai tana kula da hajiya kamar gaske amma daga baya abin ya chanza,,,

Hajar kuwa bata zuwa duba hajiya in ta shigo ma haka zatayi ta rufe hanci wai wari ,,,ita kuwa husna tana zuwa kullum ta dubata ,,

Kamar kullum yauma husna ta tattaro yaranta sunzu gaida hajiya suna shigowa hajiya tace,to kaza uwar yaya wai su halema da jamila bazaki auraddah subane ,kullum sai yawo suke agari amma ba mashinshi ni Allah yasa kar su biyu bakin jininki ,,dariya husna tayi tace ,hajiya ya karfin jikin tace ,nakusa warkewa ma ay inma dadi kikeji na zauna yau za a kunce,,,

Husna ta bude baki zatayi mgn saiga sahal da gudu yana hajiya kinga mamana wai sai naje makaranta ba wayyo ,kawai yayi kan hajiya da gudu ji kake kas hajiya ankuma karyewa,ihu tasa tana na shiga uku sahal ka karyani ,sudai husna da yayanta sai sannu suke mata ,melat ce abin yabata haushi ta make sahal aykuwa yasa kuka ,,hajar ce tafito da sauri, tace uban waye ya tabamin yaro,melat tace,take hajiya yayifa ,hajar tace to ayba uwarki ta haifamin shi ba ku kinga irinshi a gidan ku ne yar bakin ciki badake zanyiba uwarki ce saata,,,kafin ta rife baki ,melat ta kaimata mari ,kafin kace me kukawa daker rahama ta rabasu , ,,,husna ta kuri su melat makaranta sannan tacewa hajar kiyi hakuri ,da ne ka haifeshi baka haifi halenshiba ,,,hajar ta murguda baki ,tace karya kike muna muka,, husna tace ni ba saar yinki bace jira melat ta dawo,,,

Hajiya dai bata ba san me akeba dan azaba ,an dada kiran mai gyara ,an gyera hajiya sai kuka da salati take tana sahal ka cuceni,,,

Bayan umar yazo yashiga bangaren hajiya da husna ,,yana shiga bangare hajar yasameta ,tasa waya agaba tayi rub da ciki tana batse cinya tana lumshe ido,leka cikin wayar yayi ,mai zai gani bue film ne take kallo ,yace suba hanallahi hajar ba na hanaki kallon iskancin nan ba ehyee amma baki dainaba ko ,,,kamushi tayi tace washi ahhhh ,yaya zu kayimin man ,wanka mata mari yayi yace yar iska kidawo hankalinki dama nagayamiki in na sake ganinki da bue film abakacen aurenki ,dan haka kije na sakeki,,,,

Manej my fans abin sai a hankali,

*nagode masoyana wanda sukama boyna abakar addua,da wanda sukazu har gida dubashi ,Allah yabar zumunci*

Taku uwar farhana😘
*BRILLIANT WRITTES ASSO*

πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€

*YA,YA, MATA*

Abin Alfahari ne

πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€πŸ‘±πŸ»β€β™€

*BY UMMU FARHANA*

*DEDICATED TO MY FANS LOVE U ALL*❀

22

Sakiyyyy fa kace wallahi baka isa ba ,ka isa nema yar ka ta dakeni sannan kazu kasakeni ,,yace eh din banza inba iskanciba mace da aurenki kina kallon blue films ,tace na kallan din aykai ne baka biyamin bukatu ne ,yace to ya isa jeki dai ki auri jarababbe irinki ,,,

Haka hajar tafito tanata zage zage har dakin hajiya ,tana shiga tasa kuka hajiya kinga umar yasakeni ko ,munafukar matarsa ta zugashi,

Hajiya dama akule take ,cewa hajar tayi to ay sai kiyi hakuri hajar kema bake jin mgn ,,hajar tace kice dama da hadin bakinki ,tshowar banza da wufi wato kinsa danki ya mayarni bazawara kamar ke ko ,bakar azzaluma ,,,hajiya tace hajara ni kike gayawa mgn haka ,nafada din ,hajar tas tayiwa hajiya, sannan tafita hajiya sai kuka take ga ciwo ga takaici ,

Umar yana shiga gurin husna yana hada gumi da haki, husna ,da sauri husna ta tareshi tace my me ya faru haka kake ta gumi,ruwa ta mikamar mai sanyi tace cool dawng ,shuru yayi bayan yasha ruwan sannan yace husna ,tace naam yace nasaki hajar ,salati husna tayi tace haba my kai da nagayamaka abinda melat ta mata maimakon kamata hakfita kuma sai ka saketa ,,haba dan Allah kaifa uban ya,ya, matane abin da kayi shi zaamaka,,tsawa ya daka mata yace dakata husna dan na haifi ya,ya, mata baizama hujjar da zan zauna yarinyar na tanamin halin banza agidah ba,nan yabata lbr abun da hajar takeyi,durkusawa husna tayi tace kayi hakuri na dauka akan fadansu da melat ne fah ,bansan kana da naka dalilin ba ,,,,

Yarima kullum tunanin lema ya hanashi sakat ,bashi da ayki sai saurarun karatunta ,inda ya kudura atansa yau zaije yasamu waziri akan mgn yaje ya naima mishi izini ,ganin leema,,,

Tare da sultan sukaje basu sha wahalar fahimtar da waziriba ,sbd leema sananneyace duk wani mai fada aji a garin yasan ta sbd fita musabaka ,sosai waziri yayi murna yace zai samu mai martaba da zance ,,,

Haka kuwa akayi yaje da maganar mai martaba ma yayi murna sbd ya dade yana saurarun magnar aure daga bakin yarima ,,haka aka shirya zuwa naiman aure ,ta hannun malaman mkrtrsu leema,inda kafin suje aka sanar da umar,shikuma ya gayawa yayunshi ishaq da hamza sai babban abukinshi ,salim,

Jamaar gidan sarki sun iso naiman izinin auren leema ,kuma anbasu ,,har antsayar da sadaki maganar aure da girma,saura sa rana,,,

Yarima kam murna kamar zaiyi yaya inda sultan ke tsokanarsa wannan shine cinkin biri a sama kaida bakaga fuskartaba ,,,yarima yace ita nakeso ba fuskartaba ,kuma yau zanga fuskar insha Allahu,

Haka suka shirya sai gidansu leema ,suka ayka suna sallama, daker husna tasa ,leema tafita har tafita ta dawo tace momy me zance in naje ,husna dariya tayi tace ki gaishesu ,sannan tafita a dakin zaure aka saukesu ,da sallama tashiga ta gaida su ,inda duk su biyun suka lalace a kallonta ,yarima ne ya dakawa sultan duka suka sa πŸ˜ƒ leema dai kanta a sunkuye ,sultan ne yace hajiya leema ya gidah ,haka dai aka taba hira ,sultan ya fita yabasu waje nan yarima ya baje kulin soyayyah ,lema ma atake taji duk duniya ba wanda take so sai shi,haka suka dau lkc kafin yarima yayi sallama da leema yabata waya da sauran kayan da ya kawo mata ,wannan kenan

Abubuwa sun taru sunyiwa hajiya yawa ga ciwo ka rashin mai kula da ita dan rahama sai tayi sati batayiwa hajiya wankaba ,,haka uwar hajar tazo har gidah taimata rashin mutumci ,sannan sahal bai daina kumai ba bayazuwa mkrt ga sata daga yaga kudin hajiya zai dauke haka abinci ,,,

Yau surayya ce tazo daga yobe kasancewar taji lbr auren leema tazo tayasu murna dumin leema tayi babban kamu wato yarima sadik,

Sun dade suna hira sannan surayya tace ke husna yau ina hajiyarki take ne naji shuru gidan ,,,husna tace ay hajiya ta karye har sau biyu,surayya tace amma baki da kirki shine baki gayamin ba maza muje in dubata,,,da sallama suka shiga dakin hajiy daker suka samu gurin zama ,kacaca dakin ,ga wani wari dayake tashi ,rahama ko tayi ficewarta,kasancewar surayya nus ta duba kafar hajiya ,tace ay wannan kafa bata gyeruba ,nan fa tafara fada ,haba husna kina gidan nan da ya,yanki ace hajiya tazama haka ,maza leema dauramin ruwan zafi ,kafin kace an gyre hajiya da dakinta sbd tsbar datti kasan katifarta harda tsusa ,hajiya sai godiya take tana hawaye,

Surraya takira umar tace lalle gobe Monday akai hajiya asivity kashi dan kafarta ta lalace ,,,kafin surayya tabar gidan saida tayiwa husna nasiha sosai akan kula da hajiya ko ita baza tayiba tasa su leema su dunga gyrata kullum ay ko a lahira wani yana cin albarkacin wani,,,,

Washegari zaakai hajiya asivity ,akayiwa lami mgna tace suje zatazo matar ishak kam ko bude kofa takiyi ,,,hawaye umar yafara zubarwa shidai yana jin kunyar husna bazai iya sata doleba ,haka ya kuma dakin hajiya ,abin farin ciki husna yagani da leema da melat sun gyera hajiya ,husna tace ya mu futune yace eh muje ,aransa kuma yace Allah yasakawa surayya da alheri har inda take,

A asitvty ma albarkaci melat akaci dan tana practical agurin ,da sauri aka duba hajiya ina likita yayi ta fada yace lalle ne sai an yanke kafar dan ta baci sosaiiii

Takuce dai uwar farhana ,love u fans😘

*ALHAMDULILAHI INA MAI GODIYA GA ALLAH DA YABANI IKON GAMA WANNAN LITTAFIN NAWA ,INA MAI RUKUN MAKARANTA ABINDA NA FADA MAI AMFANI SUYI AMFANI DASHI ,WANDA BASHIDA SHI SU WATSAR DASHI,ALLAH KAYAFEMIN KURAKURAINA*

*DEDICATED TO MY FANS LOVE U ALL*❀❀❀❀

Page 24

πŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”š

Zaro ido tayi ,tace defuty gomv ,yace yes

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login