Showing 15001 words to 18000 words out of 27098 words

Chapter 6 - SANADIN BESTY Complete Hausa Novels by hubby .txt

  

01 Jun 2024

12961

sake mai hannu ta yi shigewar ta gida tana kuka, murmushin nasara da farin ciki Dee ne ya kuɓce a fuskar Dee, cike da ƙwarin gwiwa shima ya miƙe ya bar wajan...






Tabdijam lallai Raudah kin ɓallo ruwa ni dai babu ruwana idan Abba da uncle Babangida suna miki lugude, Fan's dinki sa kwace ki ah to ni kam na yi nan🏃🏃














VOTE






COMMENTS






SHARE


✍️
BADAWEEYERH


💐💐S͆A͆N͆A͆D͆I͆N͆ B͆E͆S͆T͆Y͆ 💐💐



L͆a͆b͆a͆r͆i͆/R͆u͆b͆u͆t͆a͆w͆a͆✍️


R͆A͆B͆I͆'A͆T͆U͆ A͆H͆M͆A͆D͆ M͆U͆A͆'Z͆U͆
(R͆U͆B͆B͆Y͆)




G͆a͆j͆e͆r͆e͆n͆ l͆a͆b͆a͆r͆i͆
(S͆h͆o͆r͆t͆ s͆t͆o͆r͆y͆)




M͆y͆ w͆a͆t͆t͆p͆a͆d͆ l͆i͆n͆k͆👇🏻


https://www.wattpad.com/1190086089?utm_medium=link&utm_source=android&utm_content=share_published
💐💐💐💐💐💐💐💐


Dᴇᴅɪᴄᴀᴛᴇᴅ ᴛᴏ


Mʏ ʟᴏᴠᴇʟʏ ᴍᴏᴍ (Hᴀᴊ Rᴜᴋᴀɪʏʏᴀ), Aʟʟᴀʜ ʏᴀ ƙᴀʀᴀ ᴍɪᴋɪ ʟᴀғɪʏᴀ ᴅᴀ ɴɪꜱᴀɴ ᴋᴡᴀɴᴀ ❤️❤️




Sᴘᴇᴄɪᴀʟ ɢɪғᴛ ᴛᴏ


Kᴀɪɴᴜᴡᴀ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀᴛɪᴏɴ


Aʟʟᴀʜ ʏᴀ ƙᴀʀᴀ ʜᴀᴅᴀ ᴋᴀᴡᴜɴᴀɴ ᴍᴜ ᴀ ᴅᴜᴋ ɪɴᴅᴀ ᴍᴜᴋᴇ 🤗






*____________________________________*


*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻


https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association


*____________________________________*




PⒶⒼⒺ 1️⃣2️⃣


Ko da Raudah ta shiga gida ɗakin Mommy ta nufa, bata gadon kamar yadda ta ganta dazu, dammm gabanta ya faɗi


"Kar dai a ce Mommy ta tashi bata ganni ba?" Ta faɗa tana zama a kan stool ɗin da ke gefen gadon, maganganun Besty ne suke yawo a cikin zuciyar ta, da kuma yanayin da ta ganshi, fuskar shi kaɗai zaka kalla kasan baya hayyacin shi, gaba ɗaya tausayi ya bata, ya zama dole su koma kamar yadda suke da, sai su gyara salon su ta yadda babu wanda zai gane suna tare har tayi aure ta bar musu gidan.


Mommy ce ta fito daga toilet, ganin Raudah a zaune ya sa ta ɗan dakata bata karaso ba, karantar yanayin da ta ke ciki ta yi, chan kuma sai ta ce


"Raudah lapiya? Tunanin me ki ke yi"?


Firgigit ta dawo cikin hayyacin ta, murmushin dole ta ƙirƙiro, ta ce


"Ah haba Mommy tunanin me zan yi ina da ke", dariya Mommy ta yi koba komai akwai shaƙuwa mai ƙarfi tsakanin ta da ƴaƴan ta duk da ba ta musu goyon sakalci ba amma dai sun shaƙu sossai, kuma duk wanda ya yi laifi suna hukunta shi dai-dai da laifin shi.


"To ko an fara tunanin rabuwa da mu ne?" Mommy ta tambayi Raudah cike da zolaya


Rau-rau ta yi da idanuwa, kamar zata yi kuka ta ke faɗin


"To ni Mommy ki dena cewa za mu rabu, ba kiji yadda gabana ya faɗi ba, Allah na ji wani iri" ta karashe maganar cike da shagwaba...


Shiru Mommy ta yi bata kuma cewa komai ba, zama Mommy ta yi a bakin gado ta dauko waya tana dannawa, wayar ta kara a kunne jim kaɗan ta fara magana


"Assalamu Alaikum, Hajiya Salimah, fatan kina lapiya"?


Daga chan ɓangaren Hajiya Salimah ta yi murmushi mai sauti sannan ta ce


"Lapiya qlau, Mommy Mubasheer ya gida da yaran?"


"Alhamdulillah, sai dai fa kar ki bari Arya ta ji kina cemin Mommy'n Mubasheer, ɗan ta ce ni Mommy'n ta ce ita kaɗai", Mommy ta faɗa tana dariya


Hajiya Salimah ma dariyar ta yi sannan ta ce


"Ah ah ai kuwa na tuna kam, na dena faɗa afuwa Mommy'n Arya", su duka biyun dariya suka saka, sai da suka ɗan taɓa barkwanci sannan Mommy ta ce


"Hajiya maganar da na mukayi jiya ne akan bikin Raudah, na ji ki shiru kuma kince da azahar za ki zo har nayi bacci na tashi ban ji ki ba, shine na ce bari na kira ki baeki ko lapiya"?


"Ohhh!!! Na manta ne ban kira ki ba, dama so na ke ayi la'asar sai na zo saboda nima baƙi na yi yanzun nan suka tafi" cewar Hajiya Salimah


"Toh shikenan, Hajiya sai kin zo".


Mommy na gama faɗar hakan ta kashe waya, juyowa ta yi tana kallon Raudah ganin itama ita ta ke kallo ya sa ta ce


"Wai mene ne ki ka saka ni a gaba kina kallo na"?


Ba komai Mommy cewar Raudah, "emmm dama dazu fa'iza ta kira ni wai maganar anko shine na ce ma ta zan kira ta anjima",


Kallon mamaki Mommy ta bi Raudah da shi, rasa me za ta ce ta yi kawai ta mata daƙuwa


"Ungo naki Raudah, na ce ungo na ki, yanzu dani za kiyi maganar ankon ƙawayen ki? Ah lallai kam zamani, sai ki jira idan angon ya zo kuyi maganar tun da ku ta shafa"


Mommy na gama faɗar haka ta fice a ɗakin, tashi Raudah ta yi ta nufi daƙin ta, gado ta haye ta buɗe data, sai gani kawai tayi an saka ta a wani group mai suna "Raudah's bride maid's", murmushi ta yi ɗan ta san wannan aikin fa'iza ne, ai kuwa tana shiga ta duba ta ga duk ƙawayen da take bukata ne a ciki, cousin's ɗin ta kawai ta adding a ciki, sannan suka fara shirye-shiryen yadda biki zai kasance.






Misalin ƙarfe takwas na dare Raudah ta shirya cikin wata maroon color ɗin abaya, stones ne a jikin ta tun daga sama har ƙasa,sai walwali ta ke yi da ɗaukar ido, ba ta yi kwalliya ba domin bata da ra'ayin hakan duk da Noor ya ce ta yi amma fa ita ba zata yi ba, kawai so ya ke ya takura ma ta, head band ta dakko shima maroon ta saka, da ɗan kunne, sai gyalen abayar da ta yafa, maroon ɗin flat shoe ta saka sannan ta fashe jikin ta da turarruka masu ƙamshi, Masha Allah dan ba karamin kyau ta yi ba, kamar ka sace ta ka gudu, fitowa ta yi parlour, a nan ta tarar da Mommy, Arya da saleem, Mubasheer ne kaɗai baya nan, Arya littafi ne a hannun ta, Mommy ma haka, da alama assignment ta ke koya musu ganin ba'a kunna tv ba.


"Mommy bari na je Noor na jira na a waje".


A dawo lapiya Mommy ta ma ta, Arya ce ta ajiye littafin da ke hannun ta, ta je kusa da ita ta na cewa


"Anty zan biki", ba tare da Raudah ta ce komai ba ta kama hannun ta suka fita waje, yana tsaye a jikin motar shi ya saka kaftan Black colour, ba karamin kyau suka mai ba, saboda shima Noor kyakyawa ne, jingina ta yi da jikin motar ita ma tana gaishe shi, amsa wa ya yi ya miƙa ma Arya hannu yana faɗin


"Little zo mana mu gaisa", da sauri Arya ta karasa kusa da shi, hirar su suke ta yi da Arya, hirar ba ta komai ba ce face school, satar kallon Raudah ya yi, yaga tana ta lanƙwasa ƙafa alamun ta gaji, motar ya buɗe ya ciro chocolate ya ba Arya, cike da farin ciki ta ce


"Thank you uncle" tana gama faɗar haka ta shige cikin gida da sauri tana ƙwalawa Saleem kira.


Juyowa ya yi ya kalli Raudah, ba karamin kyau ta mai ba, murmushi mai sauti ya yi, bai ce mata komai ba, kuma a irin yanayin shi ba zai ce ta yi kyau ba, dama ta saba in dai Noor ne, da wuya kayi abu ya yaba, shi yasa ta ke jin daɗin Dee komai ya gani ya yi ta koɗawa kenan, koda abin bai ma ta kyau ba har sai ta ji ya shiga ranta, gaishe shi ta yi amma sai da ya ja wasu seconds sannan ya amsa, shiru ne ya biyo baya daga bisani ya ce


"Amarya ba kya lefi, ko kin kashe dan masu gida inji hausawa", murmushi Raudah ta yi da jin maganar da ya faɗa sannan ta ce


"Uhmmm su ango manya", dariya ya yi sannan ya ci-gaba da faɗin


"Dama nazo ne muyi magana na ji mene ne shirye-shiryen ki, kwana biyu ban samu zama ba ne, tunda daddy ya zo, sai da ya tafi yau da safe sannan na dawo dai-dai, kin san daddy sai a slow, sai ya saka ni a gaba ya ce duk inda za shi sai na raka shi, bayan ya san ina da schedules ni ma"


"Allah sarki ashe daddy ya zo, ban ma sani ba, ko da yake na ma manta yaushe rabon da muyi waya da kai", Raudah ta faɗa cike da damuwa


"Kiyi hakuri Amarya, abubuwan ne sai a hankali kema kin sani" Noor ya bata amsa cike da ƙwarin gwiwa, da uhmmmm kawai ta amsa daga nan bata ƙara cewa komai ba, shima shirun ya yi, sai da suka kwashe wajan minti biyar a haka sannan Noor ya katse shirun da cewa


"Raudah mene ne shirye-shiryen ku? Ina so na sallame ki ne gaba ɗaya tunda kinga yadda abin ya zo, ko da ya ke ai dama chan exams din ki ne ya ke ja mana delay, amma komai ya zama ready, amarya kawai na ke jira ko da yake inaga da yanzu kin aihu"


Mamaki ne ya kama Raudah ganin irin zumuɗin da ya ke yi, tunowa ta yi da wani lokaci da suka taɓa hirar event da Besty ya ke faɗa ma ta abinda ya ke so ta yi a bikin ta, murmushi ta yi sannan ta ce


"Anko za mu cire jibi, za muyi henna party, friends of honour, kamu shikenan, kai mene ne shirinka?"


"Ah ni ba abinda zanyi, friends ɗina ne za su haɗa mana dinner, daga nan shikenan, amma ba damuwa ki tura min list ɗin abubuwan da kike so sai na tura miƙi kuɗin, shikenan"?


Bata ce komai ba ta illa ɗaga kai da ta yi, daga nan suka ci-gaba da hirar su, sannan ta mai sallama ta shigaa gida ganin dawowar Abba tun dazu.






Fadeelah bata farka ba sai karfe uku, salati ta yi sannan ta miƙe zumbur kamar wacce aka tsikara da allura, kallon ɗakin tayi bata ga kowa ba, tashi ta yi sai taji wajan ya ɗan rage zugi amma dai tana ɗingisa ƙafa, toilet ta shiga ta ƙara gasa wajan kamar yadda taga ya mata dazu sannan ta yi wanka, a ranta tana tunanin a haka zata koma gida? Kar fa Anty ta gane, da wannan tunanin ta gama wanka ta fito, ganin Adnan ta yi a kujerar da ke chan gefen ɗakin, ba ta ce mai komai ba sai ya taso ya nufo inda ta ke


"Besty har kin tashi? Nima na gangara ƙasa siyan kati"


"Eh na tashi ka mayar da ni gida kaga yamma tana yi"


"To shinkenan shirya mu tafi"


Bayan ta gama shirya wa ne suka fito, duk da haka tana ɗingishi, kallon ta ya yi sannan ya ce


"Sai fa kin gyara tafiyar ki Fadeelah kada Anty ta fahimci wani abu" da kyar ta saita ƙafar saboda ko yaya ta haɗa su sai wajan ya ma ta zafi, amma haka ta daure suka tafi, suna isowa junction ya ajiye ta kamar yadda ya ɗauke ta, godiya ya mata tare da kalamai na soyayya sannan su kayi sallama ya tafi, da kyar ta iya karasa wa gida. Da sallama ta shiga, a tsakar gida ta iske Anty na wanke-wanke, karasa wa tayi ta ƙarba, taba faɗin


"Sannu da gida Anty"


"Sannu Fadeelah kin dawo?"


"Eh na dawo", ta bata amsa suka ci-gaba da wanke-wanken, suna gamawa Fadeelah ta tashi ta nufi hanyar ɗakin ta, kamar daga sama ta ji muryar Anty tana cewa


"Keee Fadeelah me ya same ki? Wacce irin tafiya kike yi haka?"....






Fan's yau fa asirin Fadeelah zai tonu, chabb ko yaya zata kaya gashi Anty kamar ta gano an ɓarar da darajar......
















VOTE






COMMENTS






SHARE


✍️
BADAWEEYERH
💐💐S͆A͆N͆A͆D͆I͆N͆ B͆E͆S͆T͆Y͆ 💐💐



L͆a͆b͆a͆r͆i͆/R͆u͆b͆u͆t͆a͆w͆a͆✍️


R͆A͆B͆I͆'A͆T͆U͆ A͆H͆M͆A͆D͆ M͆U͆A͆'Z͆U͆
(R͆U͆B͆B͆Y͆)




G͆a͆j͆e͆r͆e͆n͆ l͆a͆b͆a͆r͆i͆
(S͆h͆o͆r͆t͆ s͆t͆o͆r͆y͆)




M͆y͆ w͆a͆t͆t͆p͆a͆d͆ l͆i͆n͆k͆👇🏻


https://www.wattpad.com/1190086089?utm_medium=link&utm_source=android&utm_content=share_published
💐💐💐💐💐💐💐💐


Dᴇᴅɪᴄᴀᴛᴇᴅ ᴛᴏ


Mʏ ʟᴏᴠᴇʟʏ ᴍᴏᴍ (Hᴀᴊ Rᴜᴋᴀɪʏʏᴀ), Aʟʟᴀʜ ʏᴀ ƙᴀʀᴀ ᴍɪᴋɪ ʟᴀғɪʏᴀ ᴅᴀ ɴɪꜱᴀɴ ᴋᴡᴀɴᴀ ❤️❤️




Sᴘᴇᴄɪᴀʟ ɢɪғᴛ ᴛᴏ


Kᴀɪɴᴜᴡᴀ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀᴛɪᴏɴ


Aʟʟᴀʜ ʏᴀ ƙᴀʀᴀ ʜᴀᴅᴀ ᴋᴀᴡᴜɴᴀɴ ᴍᴜ ᴀ ᴅᴜᴋ ɪɴᴅᴀ ᴍᴜᴋᴇ 🤗






*____________________________________*


*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻


https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association


*____________________________________*




PⒶⒼⒺ 1️⃣3️⃣


Kiɗimewa Fadeelah ta yi cikin in ina ta ce


"Anty ogan mu ce ta sani mopping shine na zame a kan tyles na faɗi" gaba ɗaya ta ruɗe da kyar ta iya haɗo ƙaryar ta bada amsa, kallo Anty ta bita da shi cikin tausayi ta ke faɗin


"Subhanallah!!! Sannu Allah ya ƙara sauki, akwai pain relief a ɗaki ki ɗauka ki sha sai ki kwanta".


Da to ta amsa ta wuce ɗakin Anty ta sha maganin, fitowa ta yi ta koma ɗakin ta, ta chanza kaya, sai da tayi sallar la'asar sannan ta kwanta nan da nan wani baccin ya kuma kwashe ta.




Adnan yana kan hanayar shi ta koma wa gida ya haɗu da wata yarinya sanye da hijabi har kasa, yarinyar Black beauty ce tana goye da jakar baya, kallo ɗaya Adnan ya ma ta ya ji zuciyar shi ta kamu da sonta, tafiya ta ke cikin nutsuwa wanda hakan ya ƙara jan hankalin Adnan, kokarin tsayar da ita ya ke yi amma sam ta ƙi tsayawa, a haka ya dinga bin ta a baya har ta iso wata unguwa ta masu rufin asiri, dai-dai wani matsakaicin gida ta tsaya, knocking ta yi aka buɗe ma ta, ta shiga, duk da ta ga wannan mai mashin ɗin yana bin ta hakan bai sa ta tsaya ba, wani yaro Adnan ya gani ya kira shi yana tambayar shi,


"Ɗan samari wannan yarinyar a anguwar nan ta ke?"


"Eh nan ne ma gidan su" yaron ya faɗa yana nuna gidan da ta shiga,


"Mene ne sunan ta"? Adnan ya ƙara tambaya


"Zeenat" yaron ya faɗa har a lokacin yana wasan shi, godiya Adnan ya ma yaron, sannan ya juyar da mashin ɗin shi ya tafi, a zuciyar shi yana ta murna da zumuɗi, shifa ya samu matar aure, ɗan gaskiya wannan yarinyar yaga alamun tana da tarbiyya kuma irin macen da ya ke so ce, cikin farin ciki ya karasa gida ba tare da ya anƙara ba.




Washe gari da safe Noor ya tura ma da Raudah ƙuɗaɗe masu yawa, sai da ta faɗa ma Mommy dukkan shirye_shiryen su ita da ƙawayen ta, Mommy ta ƙara bata wasu shawarwari, Hajiya Salimah bata samu zuwa a ranar da ta ce zata zo ba, washe gari sai gata niƙi-niƙi da kayan mata ingantattu da magungunan sanyi masu kyau da inganci,wanda ta saka a ka haɗo musu a wajan shahararriya kuma ƙwararriyar likitar mata, wadda ta shahara wajan sanin duk wani magani mai saka ni'ima da kuma ɗanɗano,gwana ce sosai a fagen sanin sirrin kula da jiki ciki da waje ma'ana mai kara mayar da mace cikakkiyar mace ta hanyar ƙwato ma ta daraja da ƙima a wajan oga, a gefe guda kuma maganin sanyin ta ma ba'a bar shi a baya ba wajan magance ko wanne irin nau'in sanyi, sanyi na ciki da na waje duk tafiya su ke yi su bar ki ki shana, ba wata bace face MAMAN YUSUF wacce ake ma laƙabi da (Dr mata ko kuma likitar Mata) ƴar mutan sokoto, (duk mai bukatar kayan ta ya tuntuɓe ni).

Cikin kwanaki ukun da Raudah ta yi tana amfani da maganin sanyi ba ƙaramin daɗin jikin ta ta ji ba, ita ƙanta ta ji chanjin da bata sani ba a tattare da ita, dama da maganin sanyin zata fara amfani kafin tayi amfani da sauran, a cikin satin suka je cire anko ita da fa'iza da kuma Maryam, fa'iza ƙawar ta ce Maryam kuma cousin ɗin ta ce, sun ciro anko masu kyau sossai, ko a cikin group ɗin bikin ta da suka tura ma freind's din santi suka dinga yi, dama kwata-kwata su goma ne ƙawayen, cousin's din ta huɗu sai sauran kuma freind's ɗin ta, duk abinda ta ke yi sai ta tuntuɓi besty sun yi magana, ko da Noor ya turo ma ta da outfit ɗin dinner sai da ta tura ma Besty, amma Besty na gani ya ce basu mai kyau ba, haka ta kira Noor ta ce a chanza basu ma ta kyau ba,


"Haba Raudah basu miki ba fa ki ka ce? Ai naga is one of Ur best colour" Noor ya faɗa cike da ɓacin rai


"Eh kawai bai min ba ne" ta bashi amsa a taƙaice, bai ƙara ce mata komai ba ya kashe wayar, wayar ta bi da kallo sai chan kuma ta girgizar kai tana faɗin


"Ohoo dole a chanza min ɗan bai ma Besty kyau ba, tunda bai mishi kyau ba nima bai min ba", chatting ta ci-gaba da yi chan ta ji massage ya shigo tana buɗe wa ta ga wasu colours ɗin Noor ya turo ma ta, ba ta mai reply ba kawai ta tura ma Besty ta ce ya zaɓar musu duk wanda ya mishi...








Sai da Fadeelah ta kwashe kwanaki biyu ta na jinyar jikin ta tukunna ta dawo dai-dai, tunda wannan abun ya faru Adnan sau biyu ya kira ta, ba kamar da ba, da a rana sai ya kira ta sama da sau biyar, wannan abu ba ƙaramin ɗaga ma ta hankali ya yi ba amma ta daure bata mai magana ba.


Yau bayan ta gama aiki da safe ne ta kira shi, sai da ta kusan katsewa sannan ya ɗaga


"Besty wai me na maka ne ka share ni? Tun ranar da abin nan ya faru sau biyu ka kira ni"? Fadeelah ta faɗa tana fashewa da kuka, shiru ya yi bai ce komai ba, sai da ta yi mai isar ta sannan ya bata haƙuri ya ce idan ta fito ta kira shi za su haɗu, ai kuwa jiki na ɓari ta shirya, Anty tayi ma sallama ta ce ta tafi shago, tana fita ta kira Adnan, nan da nan ya zo ya ɗauke ta zuwa hotel kamar yadda suka saba, wannan ƙaron ma sai da ya ƙara yin sex da ita, sai dai bataji zafi ba kamar na farkon, haƙuri ya bata na rashin kiran ta da bayayi saboda aiki ya mai yawa a yan kwanakin nan, sai yamma ya mayar da ita gida tare da alƙawarin zai zo gobe da daddare.


Washe gari ne Fadeelah ta koma shago gudun kar Anty ta je shagon watarana bata ganta ba ko a ce bata zuwa, dan ta san Anty da bin ƙwaƙwafi, ai kuwa ta sha faɗa a wajan Madam Cynthia, aikin ranar gaba ɗaya ita ta yi shi,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login