Showing 3001 words to 5002 words out of 5002 words

Chapter 2 - YAN BIYU (kyautar Allah) by OUM AMJAD.txt

20 Dec 2024

1755

tana chart shi kuma yana buga games da TV momy tashigo falon tana waya gadukan alamu da Babban danta take waya Dan naji tana cewa to son Allah yadawo dakai lafiya can bagarenshi ya amsa da Amin momy sukayi sallama,takarasa tazauna Akan kujera zarah tace momy yaya Anwar ne eh shine zai dawo cikin satinnan,kai momy naji dadi yaya zaidawo munyi missing dinshi,


πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
Su Umaisha ko bayan fitowarsu daga gida sai tace dashi zamu,tsaya super market zamu,sai Abu to yace da ita sunkai bakin mall din yayi Perkin suka shiga ciki suka fara duduba abubuwan yara dai na kayan zaki,haka dai suka gama,zagayen,sunkagama,daga nan wurin,Cashiya sukaje zasu biya kudin kayan dasuka saye.






πŸ’« YAN BIYU πŸ’«
Kyautar Allah
BY
OUM AMJADπŸ’‹


Daga alkalamin✍️Oum Amjad


Free book
------------------------------
Page 8
Sunbiya kudin suka fito waje suka karasa,mota suka wuce suna zuwa kofar gidan sukayi Hon,getman yaleko,takaramar,kofa,kafin yabude,get suka shigo,Anan harabar gida yayi Perkin suka fito Unaisha tace to katafi Anjima idan zamu,koma sai mukiraka,yace to badamuwa hajiya karama tayi dariya tace ni bansan wannan suna,nikanwar,kace, yace to godiya nake, kanwata,tace bakomai kafin,tamatsa,kusada,Umaisha tace blood sister mikinka,tsayayine tace,bakomai kawai nace yaje anjima yadawo OK muje,suka wuce ciki,
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
Momy ce zaune cikin shiri fita zataje anguwa sai ga sallamar su tace kai kai twins din daddy ne tafe yanzu sukace Eh wallahi momy mune ina wuni yagida tace lafiya kalau yakuke da hajiya Balkisu sukace tana lafiya tace agaishe,ki tace to ina amsawa sukace,autan momy ba gaisuwa yace aunty 'yan biyu to baku kawomin,chacolate,ba sukace indai chocolate,ne gashi dariya yakeyi yataso yanacewa inason,ku my aunty's,sukayi dariya,gabadaynsu,har momy tace wallahi kunsangar,tashi Unaisha tace momy to wani kanin muke,dashi Ai dole mubashi kulawa,hakane to Allah yamuku albarka Amin momy,
Umaisha tace wai nikam momy ina zarah ko bata nan wallahi ni har kuntunamin,nan fa ita nakejira,tasauko saboda,inasan zanfita anguwa wajen barka,zanbarmata,aiki amma taki fitowa,yanzu tunda gaku,saikuyi tare kafin nadawo,Miswar jeka,kira aunty kace,nace tasauko,inajiranta,to yace yatshi,yawuce
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
Cikin dakinta yashiga da sallam yace aunty momy tace kizo tace OK kaje kace inazuwa,yafito,momy wai tana,zuwa suna zaune tashigo falon tana ganinsu tabuga wani ihuuuu tace yaushe kukazo bansaniba,bakuma sanarwa,umaisha tace sister ai bazata,mukamiki,tace wow amma gaskiya naji dadi sosai,momy tace to ina angama,murna ganin,juna zanyi magana sukayi dariya suduka,kai momy to mungama,ywwa zanfita wurin barka zarah ga gida nan akula kafin nadawo ayi girk kunji 'yanmatan,momy to momy Allah yatsare sai kindawo,
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
Bayan fitar momy mai makuna,sufara aikinsu,kamar yadda aka sanyasu sai suka cigaba,da firan school kunsa yan mata da anhadu sai firan malamai akeyi sunanan zaune har karfe ukku sannan suka wuce kitchen suka Dora girki kowacce ta dauki aikin da zatayi haka suka cigaba da aikin kuma suna fira har,sukagama komai lokacin karfe 5:00pm dai dai suka wuce dakin zarah Dan suyi wanka.


πŸ’« YAN BIYUπŸ’«
Kyautar Allah
BY
OUM AMJADπŸ’‹


Daga alkalamin✍️Oum Amjad


Free book
-------------


Page 9
Suna shiga cikin dakin,Umaisha ce tafarayin,wankan kafin,zarah,Unaisha,ce karshe,wankan,kafin suka canza,kaya sannan sukadawo,falon,suci abinci kafin,momy tadawo suwuce,gida,kowacce tazuba,dai dai cikinta,sukafaraci,har suka gama,unaisha,takwashe,kayan tawuce,kichen,dasu tawanke,kafin tadawo falo wurin su tazuna,sukaji,sallamr momy tare da Miswar,a tare suka amsa mata sallama kafin suka,mata sannu da hanya tace kunga sai yanzu nadawo,suke ai momy bakomai har,mungama komai,munyi,wanka,kuma munci abinci tace Masha Allah ko yanzu nai muku aure banda matsala,umaisha tace kai momy duk nawa muce dazakice,ayimuna aure gaskiya bayanzu,ba tace to yanzu 23,yeah ne baku isa aure,ba muda tun,muna,14to15 akemuna,aure kuma muzauna, lafiya kalau,zarah tace to momy kuzamaninku, dane mukuma,yanzu,lokacin,mune ko yakukace,sister's,sukace haka ne wallahi to naji duk ba wannan ba, Anan zaku kwana ko Unaisha tace A'a momy kamar ya a'a,ita hajiya Balkisu ce,tace karku,kwana,wallahi a'a,bamu dai gayamata,zamu,kwanaba, OK bari nakirata,Awaya,nasanar,da ita Dan yanzu,yamma,tayi sai gobe,zaku kuma to momy
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
Hajiya Balkisu ko,bayan,tafiyarsu,gidan Daddy bacci tayi,sai karfe 2:00pm tatashi daga bacci,bayan tayi sallah taje kitchen tadafa abunda zataci tunda yau,yaran basunan,dan sukeyin komai sai inbasunan,sunfita,kamar irin,yau kenan jallof,din taliya,tayi wadda taji busasen,kifi da vegetables dasauran,kayan hadi,cikin kankanen,lokaci tagama,dan Ammi wurin girki tadabance,kuma suma yaranta ta horasu,takowanne,bangaren, cikin filat tazuba abincin tadawo falo tazauna tanaci hartagama,tasha ruwa,tamaida filat din kitchen tadawo bayan tazauna tadauki wayarta zatakira hajiya maryam taji ko lafiya har yanzu 'yan biyu basu dawoba,sai ga kira yashigo wayarta tadauka,tare da sallam suka gaisa,bayan sungaisa,take sanar,da ita yara bazasu dawo yauba sai gobe yamma tayi,tace bakomai,dama yanzu nake kokarin,kira naji ko lafiya tace wallahi lafiya kalau nuance,sai gobe zasu dawo to Allah yakaimu goben ai gida suke da can da nan duk day ne,hakane hajiya to sai Anjima,sukayi sallama,
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
Acan gidan Alhaji mansur ko suna nan zaune duka a falon daddy yadawo sukaimai,sannu da zuwa yake tanbayarsu,ya amminsu,sukace tana lafiya yace to Masha Allah,kafin yawuce,sama,yayiwanka,yawuce masallaci,dan anfara,kiraye kirayen,sallah magariba, sukuma,suka wuce dakin,zarah,momy kuma tawuce,dakinta,sai bayan sallah isha'i daddy yashigo shida,miswar,dan tare sukaje kafin 'yan matan suma sukafito,dan sungama, sallah,suka kara,gaida daddy da momy kafin akafara,cin abinci bayan angama,sunka,dawo falo aka cigaba da fira gaskiya wannan family sunburgeni,sosai wallahi Allah dai yadawwamar,da farin ciki acikinshi,amin.








πŸ’« YAN BIYUπŸ’«
Kyautar Allah
BY
OUM AMJADπŸ’‹


Daga alkalamin ✍️Oum Amjad


Free book
----------------------------------------
Page 10
Haka sunka cigaba da firan har karfe 10:00 dai dai " daddy yace yaran daddy aje akwanta dare yayi " da to suka amsa sunamikewa harzasu wuce"momy tace zarah kinko canzama Miswar kayan bacci"? Eh momy nacanza mai OK to Allah yatashemu lpy suka amsa da Amin bayan sunwuce bedroom dinsu kowacce tacanza kayan bacci kafin suka kwanta suna riqe da wayoyinsu chart sukeyi Dan da alamu basujin bacci yanzu,
Acan falon ko bayan yaran suntafi ne "daddy yace wallahi hajiya maryam yaran nan tausai suke Bani suda mahaifiyarsu baruwansu da kowa kamar mahaifinsu Allah yajikanka Aminina" momy tace Amin haka suka cigaba da firarsu ta masoya Dan naga yau tsohuwar Zumace tatashi har karfe 10:30 suma suka wuce bedroom nikuma Oum Amjad nace Asuba tagari daddy,
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
Da Asuba haka naleka dakin 'yan matan dan ganin ko suntashi aiko suna zaune Akan sallaya sungama azkar sukeyi Dan yaran akwai addini,bayan sun idarne Unaisha da Zarah sunja blanket da alama baccin Bai sakesuba " Umaisha tace minene haka zaku kwanta kamar bamuda aikinyi Dan Allah nikutashi muwuce"! " Zarah tace haba sister Dan Allah kibarmu mudanyi bacci daga baya sai muyi aikin ko yakikace, sister Unaisha" Eh gaskiya kam Dan ko ni bacci nakeji wallahi takarasa magana tanajan blanket" Umaisha ko tacika kamar tafashe Dan ita basan raini koyayane tafison da tayi magana kawai ayi abunda tace, aiko harsunfara bacci tayaye blanket din gabaday sukace minene tace kutashi muwuce "Unaisha tace zarah tashi muje wallahi tunda batayi niyar barinmu baccin nan ba wallahi ko mun kwanta bayinshi zamuyi ba!" takarasa magana suka mike Dan ita goganyar har tawuce haka suka iskota kitchen suka cigaba da aikin sunkusa gamawa tabar musu tadawo falo takakkabe shi tashare kafin takuma cikin kitchen din suka karasa tare suka kai dearning kafin suwuce bedroom Dan suyi wanka su shirya kafin su daddy su fito,
Bayan sunshirya ne suka dawo falo jiran iyayensu suna zaune momy tashigo falon takalli dearning taganshi dauke da abinci sai kamshi ketashi ga kamshin turaren wuta Dan mai dogori ga kuma na girki sannan ga sanyin a/c yahade yabada wani irin kamshi na musamman kafin tadawo da kallon ta akansu tace " yaran momy sannu da kokari Allah yamuku albarka suka ce Amin kafin su gaisheta tace to kubari ga daddyn Ku nan saukowa sai muyi break sukace to momy, suna zaune daddy yasauko falo suka gaidashi ya amsa tare da tambayarsu suntashi lafiya sukace lafiya kalau yace to Masha Allah haka suka gama break cikin kwanciyar hankali bayan angama daddy yace yaushe zaku koma "Umaisha tace daddy anjima to Allah yakaimu lafiya nizan wuce suka mai Allah yakiyaye ya amsa da Amin,
πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
Gidan ammi yau tatashi da kewar yaranta Dan haryanzu takasa sabawa da rashinsu insunyi tafiyar kwana kamar haka nikuma Oum Amjad nace to ammi idan sukayi aure ko yazatayi koda yake shi aure na dabanne haka dai jikinta asanyaye tahada karin kumallo takarya tadan kimtsa gida dukda bawani datti gareshi ba,
Wai ina labarin Usman tunda ya amshi gadon shi bamukara jin labarin shi ba ko ina yake bamusani ba amsar dai tana cikin next page in Allah yakaimu gobe.












πŸ’« YAN BIYU πŸ’«
Kyautar Allah
BY
OUM AMJADπŸ’‹


Daga alkalamin ✍️Oum Amjad


Free book
--
A W
----------------------------------------
Page 11
Usman tunda ya amshi gadon shi yagashi yafi karfin tsayawa karkashin wata ma'ana matar yayan shi tunda farkon kafin Araba gadon takirashi tace " usman kaga yanda Allah yayi yayanka Allah ya karbi ransa yarigamu gidan gaskiya da azo rabon gadon nan idan anraba mizai hana kacigaba da kullama da 'ya'yanka da dukiyarsu tunda kaikasan harkan kasuwanci tun mahaifinsu yanaraye!"
"Usman yace hajiya banki tatakiba amma abari raba tukunna agani kamar hakan zafi"? Tace to yayi Allah yakaimu jibi tunda yanzu Alhaji mansur yakirani yakemin maganar za'a zo Araba shi to shikenan badamuwa haka yatashi yana wata tafiyar kasaita shidai burinshi kawai abashi rabon shi shine damuwar shi,


πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
Bayan kwana biyu Aka raba gadon Alhaji Bashir mutuwa kenan mai tunun asiri haka Aka kira malamai suka tambaya Babu wanda yake binsa bashi kokuma shi yakebi Alhaji mansur yace gaskiya ya bincika ba'a binsa bashi shima bayabin kowa malan yace to Alhaji kakyauta dakayi haka akayi kashi biyu kashi dayan na yaran mamacin sauran dayan kashin Aka sake rabashi gida biyu Aka baiwa matar shi nawanka kashin dayan dayarage Aka baiwa Usman Nan zuciyarshi kamar tabuga saboda bakin ciki bahaka yasoba amma Babu yadda zaiyi haka akayi Addu'a Alhaji mansur yasallame malamai yadanyi musu ihsani dai sukayi sallam suka wuce,
Bayan sati biyu Usman yazo gidan margayi da wata shegiyar Leda wai yazo duba yarane da gaida hajiya tace Masha Allah wallahi ko Usman kakyauta dakazo dubasu tunda yanzu Kaine ubansu yayi dariya niko nace usman aji tsoron Allah wannan dariyar bata banza bace tace kaga ko tundazu sukaje makaranta amma yanzu direba yaje dauko su yace to bari intsaya sudawo tace to bari nadauko ma ruwa kasha kafin sukaraso ,danasan suna Kan hanya sunanan zaune suka shigo Umaisha ce tafara shigowa tawuce wurin ammi tanacewa wallahi yau ammi malan yayi ta dukan mu bankara zuwa "ammi tace Umaisha keda 'yar uwarki bakuga babanku bane " suka ce bamu Lura dashi ba OK yanzu kunganshi sukace ina wuni yace lafiya kalau 'yan biyu yakuke ya makaranta sukace lafiya,yabasu wannan Leda wai ga sweet nan susha suka ce mungode tare da karban Leda suka wuce bedroom,haka yagaji da Zama yace to ni hajiya zanwuce sai ankwana biyu koma to usman mungode sosai Allah yabar zumunci,


πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
Alhaji mansur ne zaune a falon hajiya Balkisu yazo dubasu ko suna da bukatar wani Abu ,ita kuma takawo mai ruwa tana zaune Akan one siter Umaisha da Unaisha ko suna makale da daddyn su Dan yanzu shisuka dauka ubansu ,"hajiya Balkisu tace A'a Alhaji bamu bukatar komai wallahi Alhmdullh ko yanzu Akwai sauran abinci Bai kareba " to hakan yayi Dan Allah idan yakare kisanar dani to shikenan Babu damuwa insha Allah za'a sanar yace to twins dina fa baku bukatar komai suka ce daddy ice cream muke so to kutashi muje asayo " hajiya tace Alhaji dan Allah kyalesu da kayan zakin nan , " yace a'a Babu ruwanki tsakanina da yarana " tace to nayi shiru Allah yasaka da alkhairi yace Amin ,


πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«πŸ’«
Haka yayita yawo dasu cikin gari duk wurin wasan yara na manyan mutane Alhaji mansur sai da yakai twins yasawo musu kayan ciye ciye dana Wasa kafin yakaisu gida da kaya Niki Niki har hajiya Balkisu tace Alhaji anfa gode da dawainiya yace Ai anzama daya yayimata sallama yawuce.






Ayi hakuri bayawa shine nafarkoπŸ₯°


TO BE CONTINUE ✍️

1
2

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login