Showing 69001 words to 71256 words out of 71256 words

Chapter 24 - YARIMA ASHMAN CMPLETE by Mommyn Fareesa .txt

23 Dec 2024

6204

musu kyautar mota,hakan kuwa yasa duk mutanen dke gun suka San yasmeen nada daraja agun mijinta...


Suma sa Anty lubna da hannan da Anty sameera ba'a barsu abayaba gun liki dan yanxun lubna ta aje makaman yakinta tadawo hanya ,saidai fa yasmeen bata wani saki jiki d itaba bacin gaisuwa bbu abinda ke hadasu dan duk Wanda yace baya k'aunarka bazakata taba mantawa da kinsa agarekaba.....salim kuwa sunan sa duk yana bakin Maroka sbd irin Barin kud'in da yyiwa twins sister tashi ...


da hakadai taro yatashi lfy kowa yadawo gd agajiye ...


Washe gari da misalin karfe 11:30am aka d'aura auren Maryam isma'il Khalid da Omar Ahmed akan sadaki dubu dari, bauan angama nasu aka d'aura na bashir bala d salma kabeer akan sadaki dubu dari ,daurin auren da ya halarci dubban jamaa kosu alhj tsoho d baba mlm sun harta dattijan kirki kenan,har cikin gidan Sarki sukaje suka gaisa da jamaa,yasmeen kuwa ta hannun Damar alhj tsoho bayan sun gaisa da ita tayi masu kyautar turare d goro ,sukayi ta saka mata albarka sannan sukayi sallama.


Hakafa akayita hidima da jama'a ab'angarori dana su yah Omar da nasu salma d gidan Sarki ,yasmeen kuwa anayin azahar gidansu ta tafi ....


Da misalin karfe 5:30ne motocin daukar amarya suka bayyana ak'ofar gidan Sarki ....nanfa jamaa sukayi ta fitowa dg ciki suna shiga motar..


"Acikin gida kuwa salim d Maryam sun rungumeta juna sai kuka suke anyi anyi arabasu amma sunki rabuwa ,dan ita kanta ammi duk daurewarta saidatayi hawaye sbd tabbas sun shak'u da autocinta ta saba da kiriniyarsu da shagwabarsu dasuke zubawa ajikinta ,dan haka bata galaifinsuba dan sunyi kuka...yarima ne da kansa yarabasu had'e da yima salim dubara da cewa ai yayah Omar Wanda yace yyimasa daki agidan sai Yakoma can da zama dan yalura da Maryam sai cewa take ita inbada salimba zasu tafi to ta fasa auren...




Hakafa aka rabasu akatafi da Maryam gidan yah Omar ,gd masha ALLAH yyi dan yah Omar yyi kokari sosai dan harda get gidan dagun shak'atawar su,bayan kowa ya watse akabar su kubra da yasmeen suka d'an kara gyaramata gidan suka sataka tayi wanka ta shirya ,sukuma sukayi sallah nan driver ya aiko su fito.


" gaba d'aya Maryam ta rude hankalinta yatashi ganin gidan yarage saura ita daya,aisaita saka musu ihu ita saidai sutafi tare ....maganar yah Omar taji hakan yasakata jin fad'uwar gaba d gudu tashige bed room itadai yesmeen dariya tayi dan dama tasan duk amarya a irin wannan ranar atsorace take ...


Shikuwa yah Omar bakin nan yaki rufuwa ,koda yashigo yaga su yasmeen ,yawaniyi kicin kicin d fuska had'e da cewa yaya dai malamai?"aiyakamata kutafi gd haka ko?"murmushi sukayi state sukace hmmm yah Omar kenan bakaga driver awajeba yana jiranmu ai tafiya zamuyi basaika koremuba"!murmushi yyi yace to saida safenku....dariya sukayi had'e da ficewa shikuma yashige bed room din Maryam.


Washe gari d misalin karfe 8:am salim yafito d trolley dinsa,zai fice ,ammi dake zaune kan kujera tana lazimi tace kai Auta ina zuwa haka harda trolley? "Fuska asake yace yo gidan Anty Maryam mana can zankoma sbd yah Omar yyimun daki a can!


Salati ammi tayi tace oh kajimyn yaro Ashe har yanxun baka girmaba ,kai bakasan wasaba dan ancemaka haka saika yadda to ahir d'inka nasake jin maganar nan abakinka zan sabamaka yo yanxun ko tashima sunyi ne mitts taja tsaki...






Ihu salim yasaka ,kamar wani yaro shi sai yatafi ,anacikin hakan yarima yyi sallama.....






mmn fareesa ceโœ๐Ÿปโœ๐Ÿป
AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ


(palace of excitation and pleasant writer's)




YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ




Story & written by mmn fareesa




wannan page din nakune my bestie & mmn sultan kuyi yadda kukeso dashi ina mugun yinku amminnan kwarai ALLAH yabar tare๐Ÿค๐Ÿค




๐Ÿ…ฟ119&120


๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š


Ihu salim yasaka kamar wani yaro shi sai yatafi ,ana cikin haka yarima yyi sallam.!tsit salim yyi koda yaga yarima ,ammi kuwa kallon sa tayi tace yauwa gara da kazo !ashe yaron nan bashida hankali?"wai gidan Maryam zaikoma....kafin yarima yyi mgn wayar ammi tayi rin
ging, dubawa tayi taga maryamce ,cikin murna ta daga had'e da cewa autata kuntashi lfy? "Yah bakunta?" Maryam cikin shagwaba had'e da kuka n tace ammi wlh yah Omar mugune ni ALLAH gida zandawo wlh tun jiya yake tamun...tsawar d ammi tayi mata yasaka yin shiru "cikin rarrashi tace ya isa banason ji kuma bance kifadawa wani ba kina jina?"ahankali tace to !nan ammi tace to yanxun zanturo jakkadiya tazo ta kula dake takamuku break fast, cikin kukan shagwaba tace to ammi ina my salim?" Murmushi ammi tayi tace gashi kuma bance kifad'a masa maganar da mukayi yanxunba ,nan ta mikawa salim wayar yakarba yanata kumbure kumbure yabar parlourn...
Shikuwa yarima tsa
b yagama fahimtarsu ammi yyidai shiru azucoyarsa yace oh ina amfanin auren karamar yarinya?"ammi ce tace my son inasu arfat ?"murmushi yyi yace suna lfy ,nan yaduka yagaida ita had'e da mata ya gajiyar biki ....suna ta fira salim yashigo yabawa ammi wayarta dan dama Maryam takirasa bata samesaba.
Yarima ne yakallesa yace kai zonan!bbu musu yaje yaduka gabansa...cikin kakkausar murya yace dg yau nasake jin kace wai gidan Maryam zaka koma hmmm wlh jirgi zansaka dogarawa siyimaka nayima ka dukan tsiya kaiko kunya bakaji?"k'ato dakai kanada 16years kana abun yan4years hmmm to kabi ahankali inba hakaba sai mata sun rainaka wlh...ammi ce tace aigara kayi masa fada ya gyara nibara naje ciki dg haka tadauki alkyabbarta tasaka ta fice..
Shikuwa yarima Ta's yyiwa salim had'e da cewa ko wannan yawan rungumar yaga yana yiwa maryam sai yagane kuransa...nan dai yyita bada hkuri...




***** ****** *****
Yasmeen ce zaune kan 2seeter yyinda arfan keta sukuwa ajikinta,tunani takeyi itafa rabonta da ganin al'adarta tun month na bikinsu yah Omar gashi yanxun watansu 2da aure tana cikin hakan yarima yyi sallama yashigo parlourn d gudu twins sukaje gunsa yad'aga su sama yyinda yasauke arfan ,nan yarika kuka da gwaranci yana nufin asauke arfat adaukesa....murmushi yarima yyi dan sun tuna masa salim d Maryam in sunama ammi rigimarsu", wucewa yyi gefen yasmeen yazauna dan yafahimci kamar tanada damuwa"ahankali yasha fuskarta yace my Princess meke damunki pls ?"konima kinaso nashi ga adamuwar ne?"ahankali tace ah ah yace to menene?"hawaye sharrrrr!ne suketa zuba afuskarta ,arikice yace bazaki yaganba?"cikin shagwaba tace yo ba 2month kenan ba rabon danaga period dina ba ,kuma da k'yar inba ciki bane gashi yaran nan duka shekararsu daya d wata2....ta fada had'e da fashewa da kuka!"ajiyar zuciya yarima yyi ,cikin farin ciki yace ALLAH yasa shine ameen dan wlh inaso .....ihu tasaka had'e da cewa haba ai wlh d sake kaiko so bakayi na huta to inma shine gsky sai dai azubar....
Azabure yarima yace whatttttttt!?mekike nufi yasmeen ?"yafada atsawace Wanda har twins saida suka tsorata da tsawar ,afusace tace abinda kaji !cikin tsantsar mamakinta had'e da jin haushi yace yasmeen ni kike ikrararin zaki xubarwa d gudan jini ?"hmmm lallai bakya sona, son dakikemun k'aryane ,baki tsoron ALLAH dazaki zubarda cikin d'an halak?"cikin kuka tace ai lalurine pls muje abincika in shine sai a zubar wlh haihuwa d wahala bece komai ba yafita afusace...


Bbu jimawa yadawo tare da Dr khadijat yace ta bincika masa yasmeen, nan tayimata yan tambayoyi tasakata tayo fitsari a wata yar rober, bayan takarba ta tafi,bata jimaba d fita yarima yabita ....


Koda yafita yasmeen tabe baki tayi race oho dai haka kawai ina shekarar karshe askul sailawai ka kunsamun ciki d sake wlh dan nafiso nayi service dina wasai bbu wani ciki...yarima ne yashigo bbu ko sallama fuska a d'aure kamar be tab'a dariyaba ..


"" cikin bacin rai yace to yasmeen cikine dke har wata2 inaso kisani wlh duk abinda yasamu gudan jinina kece!kuma bazan taba yafemikiba,ashe baki son had'a zuria dani hmmm to zan auro wacce zataita haifamun yara...ai tuni su yasmeen wani kishi yatasomata ,shikuwa yafad'ane dan yyimata barazana dan yasan ko yyi aure bazai iya adalci atsakanunba cos yanawa yasmeen wani SO nadaban.... Muryarta yaji tana cewa oh naji ciki saina zubar kuma kaima banasonka gidanmu zani saika auro wacce kakeso aidama ance d'a nmj bashida tabbas tana fad'in hakan ta ture su arfat dke gabanta had'a da cewa kuma na tsaneku d gudu ta wuce bed room dinta ...


Shikuwa yarima gaba d'aya yasmeen ta hargitsa masa tunani ta daga masa hankali ,bawan ALLAH saiyaji dama rarrashinta yyi ,twins yadauka ganin suna kuka bed room din yashige....mamaki yakeyi gani yasmeen na kuka tana shirya kayanta acikin trolley da alama dai gd zata tafi kenan..


Fita yyi yaje yakaisu twins parlour yabazamusu kayan wasansu Yakima a bed room din yasmeen."


Samunta yyi tana k'okarin saka hijab nata da azama yanufeta had'e da rungumota ajikinsa...afusace ta kwace jikinta ,shikuwa gam yarik'e ta "cikin rarrashi yace pls my Princess kada kitafi kinji?" nida yaranki muna bukatarki pls....aisai ta ida haukacemasa tanata zizzile zizzille da ihu d koke koke ita sai tatafi afusace yad'aga hannunsa ya wanketa da mari.....dafe kuncinta tayi ciin itsantsar mamakinsa,shikuwa fita yyi had'e da saka key yarufe k'ofar....


"Taja taja amma taki budewa kan bed ta fada tasaki kuka mai cin rai"


Shikuwa yarima mota yahau yawuce gidansu,bayan ya isa part din ammi yawuce idanun nan nasa sunyi jajir ,kallo d'aya ammi tayi masa tasan bbu lfy ,cikin rudani ta tambayesa meke faruwa ,shiru yyi beyi mgn ba ,sake tambayarsa tayi...cikin damuwa kamar zaiyi kuka yace ammi yasmeen ce ,ammi zata zubarmin d cikina ammi wai gidansu zata tafi bata sona nida yaranmu bakiga yadda ta turesuba ,yazanyi ne?"yazanyi d rayuwata takasa fahimtar haka ALLAH yatsara!


Ammi tace subhanallahi! Tana ina yanxun?"nan yace tana gd a cikin bed room dinta na rufeta nan ammi tace kaje gani nan xuwa nan jiki b kwari yafice ...
Kai tsaye motar yashige ya koma gd.


Bakin k'ofar bedroom din yatsaya,taba jiran zuwan ammi anan ammi tasamesa ,nan yabude suka shiga ,yasmeen nakan bed tana kuka ,kallo daya ammi ta mata tagane cewa yarima yamareta ,tashi tayi ta fada jikin ammi tana kuka had'e da cewa pls ammi kisaka yasauwakemun bazan iya zama dashi da wataba ,atake ammi tagano k'ila cewa yyi zai zai kara aure..




Nan ammi yakamata suka fito parlour ,bayan sun zauna ,ammi ta tambayi yarima meke faruwa ,Ta's yazayya nemata komai,ajiyar zuciya tayi bayan ta tambayi yasmeen ta ce eh hakane..


,,,nan ammi tayi musu nasiha da cewa ada bahar gorin haihuwa akewa makuba har juya ancemiki ,sai yanxun kikeson butulcewa ubangijinki to tun wuri kituba ga ALLAH kibawa mijinki hkri,sannan indai dan yara ne ni dg yau zan karbesu in maidosu guna yaye...har sai kin haihu ..


Shiru yasmeen tayi dan jikinta yyi sanyi ,wani k'aunar ammi tayi da son mijinta ,dan yanxun maganar da ammi tayi ta tunamata d gorin dasu hjy babba d Anty lubnasukayimata ,nan taita bawa ammi hkri.


Nan ammi race bbu komai yawuce ,tadai nawa mijinta hkri,nan yakalli yarima taga yyi mata kuri d ido yyiwani wuri wuri dashi,"ahankali tace yaya kayi hkuri ka yafemun bazan koma ba"ahankali yace ba komai yawuce nima kiyafemun Marin danamiki nan tace ta ya femasa,cikin jin dadi ammi tasaka musu albarka had'e da saka kuyanginta dke waje su dakko mata twins ,nan su ammi suka bar gdn tare da twins ,yasmeen ko bbu kunya ta rungume yarima duka fada wata duniyar...




BAYAN SHEKARA 6


Agidan yasmeen na leka ,wasu kwawawan yarane nagani zaune a waiting parlour d yuni foam na light blue ajikin mata 2,farare kal kuma jikin maza3 sai wasansu suke .


Arfat dke babba wacce ke yar 8years ta kalli arfan tace kanina muje islamiya lokaci yyi ,make kafada yyi yace um um sai mommy ta zo tamana addua sai driver yakaimu ....sallamar da yarima yyine yasaka yaran da 3gudu xuwa gunsa, wato elham wacce akasakawa marya (sunan umman yasmeen) sai sadeeq da imran ,dagasu yyi daya bayan d'aya sai dariya suke nan su arfat sukazo suka yimasa sannu da zuwa... hmmm su yarima Manya kenan matashi maiji d kudi d ilimi kuma d'an gatan matarsa yakara frash fatarsa tayi had'e da shek'i ,alamar Hutu na jikata ...


Wata sweet voice naji tana cewa oyoyo my man yaushe kadawo?"juyawa nayi wow Masha ALLAH su yasmeen anxama manyan mata tak'a kyau da wayewa tayi yar kiba ,murmushi yarima yyi yace eh my Princess gashi kuma yaranki zasu kayar dani ..turo baki tayi kamar yarinyar ta kallesa had'e da cewa kuxo maza nayimuku addua g driver can najiranku yakaimu islamiyya....nan sukazo tamasu suka fice ..


Kan kujera taje hade da hayewa saman cinyar yarima ,yar kara yyi yace oh my Princess gsky kinyi nauyi d yawa kidagani ,dariya tayi ta ce oh ka rama ko ?"murmushi yyi yace ni na manta ammi race afadami gobe ake saka bikin autanta ...ware ido yasmeen tayi ta ce oh salim yadai rantse sai yyi auren nan ,cikin rad'a yarima yace ai gara ayimasa yasha gara yafada hade da daga mata gira ,yamikar da ita dg jikin sa yace muje ciki ki sallameni tunda yara basa gd ...


Bed room d'in su suka nufa kan bed suka kwanta da Sauri yarima yaja musu blenket yace my Princess mu rufe jikinmu kada mmn fareesa taganmu tasamu abin fad'awa fans d'in ta...


Tamat bi hamdilillahi..


Anan nakawo k'arshen wannan littafi kuskuren danayi yah ALLAH kayafemun abinda nayi daidai ALLAH kabani ladar..


AFUWAN! AFUWAN!! AFUWAN!!!
Yaro ko babba duk Wanda na batamawa a wannan littafi ya yafemun.


GODIYA
Nagode! Nagode!! Nagode !!!ga kamar dasuka fara bina tun dg farkon fara wannan novel har xuwa wannan lokaci ALLAH yabar kauna...


GODIYA 2


Ina godiya ga duk grps d'in da ake posting wannan novel ,kunyi yawa sunayenku ,alkalamina bazai iya rubutawa ba saidai yabo d jinjina agareku ,insha ALLAH mmn fareesa natare daku Dari bisa Dari dg karshe sai mun hadu asabon novel dina mai zuwa insha ALLAH๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿ˜๐Ÿ˜


gaba d'aya wannan novel nasadaukar dashi gareki halak malak my lovely sister Hauwa'u Usman lado (Jidda)




Mmn fareesa ce โœ๐Ÿปโœ๐Ÿป

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login