Showing 3001 words to 6000 words out of 9927 words
Chapter 2 - BIG LADY'S BOOK COMPLETED BY AUTAR ALHERI .txt
kalli tsabar idonshi tayiwa Wannan mummunan k'azafin Kuma agaban k'anenahi tab dijam..
Cikin tsiwa da Rashin kunya jidda tace dakabarshi yatab'a ta wlh kuga yadda zanmuku agidannan domin wlh munfi k'arfinku.....Baki Imran yabud'e zeyi magana sukaji muryar dadynsu Yana saukowa tareda ammi ga dukkan alamu waya yakeyi sabida yadda yakeyin magana cikin far,a da Jin Dad'i..."to shikenan badamuwa son allah yakaimu itace kallarman dady tak'arshe kamun yayanke wayar suka k'arasa saukowa...cikin girmamawa suka gaidashi
Ahakan yake Amma musu fuska asake bawani matsala atatte dashi bayan sun Gama gaidashi yafice tareda cewa Imran yasameshi awaje...dato Imran ya,amsa itako ammi tasamu gu tazauna...kallansu bayan sun Gama gaidata tace miyake faruwane anan tind'azu nake jiyo hayaniyarku... bakomai ammi cewar sager.. okay kawai tace tana d'aga wayarta dake ruri...cikin d'auki me Kiran ke fad'ar ammi Wai jibi big bro zedawo? Yanzu dady kegayamun.....Jim ammi tayi kamun tace eh jibi zedawo insha Allah.. woww ammina Allah yakawoshi lpy...hummm kawai ammi tace tareda yanke wayar.. kallanta sukayi suna had'a baki wurin fad'ar Waye zedawo ammi? Your big brother's.....Ido suka zaro 😳 atare suna fad'ar what?? Shiko Imran dayakai bakin k'ofar fita perlon Jin kalaman ammi seda yagara kanshi da k'ofar arazane shima yace innalililahi wa innailaihiraji un.....kamun yarufe bakinshi sager yace munshiga ukku 🙆 itako jidda Ido tazaro kamun tasaki wani munafukin fukin murmushi suna kashewa juna Ido itada lawisat Amma fa kasan zuciyarta Kamar yayi bindiga sabida fargaba..!
BIG LADY'S na manyan matane kawai idan kesan bakida aure kobakikai babbar mace ba karki kiyimun magana domin zangane ta hanyar sayenshi dazakiyi inbakikai babbar mace ba bazan Saida mikiba sayen BIG LADY'S sekinshirya game bukatarsa zata iya tuntub'ar Wannan nomber 👉 07037092176 karkiyimun magana idan bakj shigaba.
Game bukatar littafan autar alheri kuwa kamar irinsu
IZZAR MULKI
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA
TANTIRANCI
Shima ze,iya tuntub'ar Wannan nomber 👉 07037092176
Autar alheri ✍️
💃 *BIG LADY'S*💃
(Romantic. S&L novel)
Paid book. page
Gaduk me buk'atar wannan novel ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉07037092176 on WhatsApp
7 & 8
___________jikiba kwari Imran yabar perlon zuwa inda dadynsu kenemanshi...shiko khaleel murmushi kawai yayi Yana cije lips d'inshi nakasa aranshi yake fad'ar Allah yadawo dashi lpy shine dedeku
Dukkansu tashi sukayi kowa yanufi bedroom d'inshi fargaba falransu hadda ammi tasu acikin fargaba take da zuwan wannan big brother d'in....itako yarinyar data Kira ammi ayawa tinda taji tabbacin yayan nasu zedawo tayi wulgida wayar lokaci d'aya tasa ihu tana rawa domin koba komai ze tarwatsa tarkacen da ammi ta,ajiye musu agida..
Abuja
Zeelat nafitowa gadin tanufa inda tahangi shareef zaune akan d'aya daga cikin kujerun dake wurin k'arasawa tayi cikin tafiyarta me matuk'ar Jan hankali danutsuwa zana tayi agefenshi tareda yimai sallama.....ahankali yad'ago Yana kallanta kamun yasakar mata murmushi yace seyanzu zakizo....."sorry my bro miyafaru kazonan kai kad'ai kazauna?
"Bakomai kawai nayi ra,ayin zananne Ina su umman saudat dasukazo ? Suna ciki kosun wuce? ""No sunaciki....."hummm waini suna bani mmki k'anwa Wai saudat sukeso na,aura adole bansan mihakan ke nufiba Kuma narasa yazanyi dasu wlh shiyasa nakiraki please kibani shawara yazanyi? Yak'arasa maganar kamar zeyi kuka..
Itako zeelat kallonshi kawai takeyi kamun tace Yaya idanfa baka santa karka takura kanka tinda basune zasu zaunada itaba Kaine tobawani abun b'oyo anan kawai kagaya musu gaskiya."""wacce gaskiyar zanfada zeelat? Kinsandai ban Isa nacebazan auretaba...haka Kuma baka Isa kayi auren doliba zeelat tafad'a a zafafe...Ido kawai shareef yabita dashi domin yasan daya matsa za,aji kamsune nisawa yayi kamun yace to shikenan naji yanzu kawo wata mafitar..."okay kabarmun maganar zansan yazanyi..uhn uhn fa k'anwa karkiyi abunda za,ajikunya please nasan halinki..zeelat da hartabar wurin tafara tafiya tajiyo tareda yimai Dan gajeren murmushi tayi wucewarta....shima tashi yayi yabar wurin Yana addu,ar Allah yasa karta janyo wata fitinar..!
Japan
Wasu tsalatsalan motocine kesharara uban gudu akan dugon titinda zekaisuga babbar asibitin sojoji tindaga nesa duk Wanda yahanki mitocin yake darewa darewa yabasu hanya sabida gudun shiga matsala kowacce daga cikin motocinnan tana dauk'eda nomber me G A A ahakan suka shiga farfajiyar asibitin tinkamun mitocin sugama Perkin wasu daga cikin sojojin suka shiga dirowa suna zagaye motar dake tsakiya se mazurai sukeyi kamar wasu namun dawa...bayan sugama Dede Perkin d'insu ne suka k'arasa fitowa tareda bude motar tsakiyar kusam minti 15 da bud'eta Amma ba wanda yafito daga ciki mutaneko se zagaye sukeyi wasuko na lek'owa har way'anda kecikin room lek'e sukeyi sukawaye wannan..nikaina ak'agare nake domin naga waye acikin wannan motar inacin wannan tinanin naka azuro kafa d'aya kamun asake zuro d'ayar kafafuwan cikin rufaffen takalman sojoji suke hakan yasa baza,aiya ganin ainihin k'afar me takalminba fitowa yayi gaba d'aya Yana k'arewa asibitin kallo shiko mutane na kare mishi kallo nikaina seda alkalamina yafad'i wurin kallon wannan halittar ta uban giji shakka Babu ya had'u iya had'uwa kyakkyawan namujine ajin karko k'ak'k'arfa dogoneshi Amma basosai ba Kuma farine tass yasaka glass shiyasa bazan iya ganin idonshiba Amma yanada kyakkyawar fuska dogon hancinshi yayidede da zagayayyen bakinshi ya,ajiye saje Wanda yakewaye ilahirin zagayen fuskarshi lips d'inshi pick ne Amma me haske bayada duhu sosai seda suna shek'i kanar yashafa musu lips close sumar kanshi kuwa Tasha gyara kamarta indiyawa se kyalli takeyi tsaki yadanyi marar sauti kamun juya cikin tafiyar majiya k'arfi da kuzari yadoshi cikin asibitin fuskarnan tashi amurtuk'e kamar an aikimai da mala,ikar mutuwa...ahakan wasu daga cikin sojojin suka takemai baya har yak'arasa inda zashi wani office yabud'e yashiga batareda neman iziniba kawai yafad'a....cikin sauri Dr yad'ago Kai Dan yaga waye zeshigo mishi kaitsaye hakan murmushi yayi ganin Wanda yashi cikin ranshi yace dama ai nasan sekai Dan renin hankali. Afilikuma seyace my lovely friend saukar yoshe?
Shiru yayi kamar bazeyi maganaba har seda Dr yaderai kamun yaji saukar sweet voice d'inshi Yana fad'ar Ina amanata sadeeq? Murmushi Dr sadeeq yayi yace amanarka nanan *ASHFAAQ* tana samun kyakkyawar kuwala Kuma munaran samun lpyr ta akowanne lokaci insha Allah..
Ajiyar zuciya ASHFAAQ yasaki kamun yace that's good my friend Kuma se bek'ara cewa komaiba ganin hakan yasa Dr sadeeq mik'ewa yace muje kadubatako...cikin sauri yace no basena dubataba I'm busy now because of I will go back to Nigeria tomorrow just kakulada ita yadda yadace sadeeq..."okay insha Allah za,ayi abunda yadace abokina
Hannu yamik'awa d'aya daga cikin sojojin dasuka shigo office d'in yafashi wasu manyan jikkuna guda ukku yamik'awa Dr sadeeq karb'a yayi Yana dubawa biyu daga ciki kayanane da akeyiwa amanarshi hidima dasu kamar irinsu kayan da,ake saka mata da mayukan shafawa d'aya Kuma kud'i ne aciki masu yawan gaske...ajiye biyu d'in Dr sadeeq yayi agefe d'ayar Kuma yamik'awa jojan tareda kallon ASHFAAQ yace ba kaikad'ai kesan aikin ladaba nima inaso koba hakanba karka Kara yunkurin bani kud'i akan wani Idan nayima inba hakaba zamu samu matsala...d'agowa ASHFAAQ yayi Yana kallanshi domin yanajin aminin nashi sosai aranshi kamar yadda shima yake sanshi yad'auki tsawon lokaci Yana kallan Dr sadeeq batareda yace komaiba yamik'e yabar office d'in shima sadeeq girgiza kanshi kawai yayi domin yasan bazeyi maganaba...tafiya yakeyi cikin sauri da kuzari yayinda dandazon sojojinshi ketakemai baya bitowarshi daga cikin asibitin yayi Dede da Perkin din motarsu teenah ahankali suka fito tareda nufar cikin asibitin kowacce su tayi shiga ta d'aukar hankali wadda duk tabayyana siffar jikinsu duk inda suka wuce se anbisu da kallo na d'aukar hankali yayinda suko hankalinsu yatafi wurin kallon ASHFAAQ daya fito daga office d'in Dr sadeeq cikin sauri kushfa tatari gabanshi tareda fad'ar hello handsome man...tsayawa yayi cak Amma bedagoba aranshi yake fad'ar wacce me karar kwanace wannan tatareshi cikin sauri captain Haroon yazo gabansu da niyyar saukewa kushfa kwandon rashin mutinci Amma damk'arda yaga megidan nashi yayi gashin kantane taredayin wulgi da,ita gefe d'aya yasakeyin ball da,ita shine yahanashi karasawa azafafa sauran sojojin sukayi mata rubdugu zasu daketa cikin sauri yad'aga musu hannu tareda kaucewa cikin sauri tafiyarshi yabar wurin suka maramai baya.
Tsananin tashin hankali da bakin ciki yahana sauran motsi seda ASHFAAQ yawuce da tawagarshi kana suka samu kuzarin karasawa gunta hankali atashe resha kefadar wlh tamutu munshiga ukku 🙆 cikin sauri nurse d'in dake wurin suka dauk'eta akayi cikin emagency room da ita... dukkansu sunshiga damuwa yadda ASHFAAQ yayiwa kushfa sanian tace Wai mitamishi dazemata wannan zamuncin? Kamun sauran suyi magana sukaji muryar wani sauriya Yana fad'ar indai G A A ne wlh kad'an kuka gani domin yatsani mace tarab'eshi arayuwarshi yatsani mata sam basa gabanshi Kuma duk maccenda tayi gigin shiga Sha,aninshi wlh sunanta gawa Kuma ba,abunda za,ayimai..."tofa dami yake tak'ama? Yake wannan cin zarafin? Humm baya tak'ama dakomai dominshi din mutumin kirkine yanada San mutane da temakon nakasa dashi sedai baya d'aukar wargi koma baya shirida mata. Yana kaiwanan yayi tafiyarshi.
""Humm Aiko senayi maganinka kotayayane seka Rena kanka sabida mace wlh sekanemi mace dakanka cikin tsananin azaba da rad'ad'i zansaka kanemi mace Dani kake zancen cewar reesha inda teenah takarfe dacewa nu natsani irin wannan mutanen madu jidakan bala,I Amma fa yahad'u""gaskiya kam yahad'u domin nakyasa cewar sanian dariya sukayi kamun suce zamuyi maganinka...
Legos
Tinda gari yawaye jidda da ammi suka shiga kitchen sabida Shirin tarbon big brother sunjima suna had'a mishi abunci kala2 madu kayatarwa dudda suna ganin ballai yaciba Amma za,a kodan aburgeshi...bayan sungama jidda tafito perlon tasamu laweesat zaune tana kallo itada yusaira yayinda samarin gidan sukaje d'aukar big brother d'in sager ne kawai agidan...kallon laweesat tayi tareda yimata Alamada tazo da hannunta Aiko tatashi tabita izuwa bedroom d'inta kallon juna sukayi jidda yabud'e baku zayi magana kenan sukaji dirar momoci agidan cikin matsiyacin gudu se jiniya ketashi kamar zasu tada gari...Ido sukazaro atare suke big brother ya,iso kenan...!
Wannan novel paid book ne duk mebukatarshi ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉07037092136 akan nera 500 spc group Kuma 1k
Autar alheri ✍️
💃 *BIG LADY'S* 💃
(Romantic novel)
Paid book. Page
Gaduk me buk'atar wannan novel ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp
9 & 10
___________kamun suyi wani yunk'uri sukaji ihun sager Yana tarbar yayan nasu cikin sauri jidda tafad'a bathroom yayinda laweesat tazauna tana jiran fitowar yayar tata danbazata iya fita ita kad'aiba.
Shigowa sukayi cikin perlon gidan hannunshi cikin na dadynshi suna fira ahankali suna sakarwa juna murmushi yayinda khaleel Suraj da Imran kebiyedasu abaya...ammi naganinsu tataso cikin farin ciki tana lalemarhabin lale lale my son sannu da hanya kunzo lpy? Tafad'a tana k'ok'arin rik'o hannunshi cikin sauri yagoce tareda watsa mata wani mugun kallo yace lpy atak'aice ya haura pert d'inshi..
Dukkansu baki suka saki suna kallanshi harya b'acewa ganinsu girgiza Kai kawai dady yayi kamun yace Allah yashiryamun Kai my son...itako ammi shiru kawai tayi tana murmushin yake Amma kasan zuciyarta kamar yayi bindiga takeji hannunta dady yarik'o yace zomuje kizauna salmah kiyi hak'uri Dan Allah halin ASHFAAQ seshi narasa wani irin haline dashi hakan me wuyar Sha,ani yak'arasa maganar cikin rauni....cikn kissa ammi tace haba mijina bakomai fa wlh karka wani damu nafa sabada halin kayana tomiye abun tashin hankali aciki? Murmushi yayi tareda rungumota jikinshi yace ngd sosai dakika fahimceshi..!
Sukuwa kannenshi dake wurin murmushi kawai sukayi kamun suce indai ya ashfaq ne shine dedeku wlh""Ni nama matsu inga yadda za,afara chaskale agidannan cewar Imran dariya Suraj yayi Yana fad'ar ai wlh aikwai chakwakiya bara kawai muzuba Ido shidai khaleel bece komaiba wucewa kawai yayi bedroom d'inshi shima.
Fitowa tayi daga cikin bedroom d'inta taci kwalli tabugawa ajarida kamar wadda zatana gasar kyau tazubo atach d'innan har gadon bayanta gatsinannun kayanda tasaka komai najikinta abayyane cikin wani Dan iskan tako najan hankali tanufi kitchen tareda had'amai abunci kala2 tad'ora atire tanufi part d'inshi cikin sa,a bakowa a perlon hakan yasa tawuce bedroom nanma bataga kowaba Amma karar ruwada takeji bathroom shiyabata tabbacin yana ciki kamin tayi wani motsin kawai yabud'e k'ofar yafito d'aureda towel a k'ugunshi dawani k'arami ahannunshi Yana tsane sumar kanshi Sam bekulada jidda dake tsaye tana k'arewa kyakkyawar hajittarshi kalloba gabaki d'aya tabada gaskiya agareshi ko kiftawa batayi bakomai yafi d'aukar hankalintaba kamar faffad'an kirjinshi dake lulub'e da kyakkyawar suma me laushi da shek'i sekuma takalli fuskarshi dake d'aure Yana goge sumar kanshi Kuma Yana lumshe idanuwanshi kamun yabud'esu gabaki d'aya"""woww shine abunda jidda kefada domin bak'aramin tafiyada ita idanuwanshi sukayiba manyane sosai sedai alumshe suke kokuwa shine ke lumshesu Kuma kamar idanuwan mage hakan suke tajima tana kallon idonshi da kyakkyawar fuskarshi kamun tamayarda idonta setin k'ugunshi inda tad'ora idonta akan PN d'inshi wasu waha lallin yawu tahad'iye tana Kara Ware idonta akan abun gabaki d'aya tamutun akan kallon wurin kamar wata mayya...shiko yanacan Yana gyaran jikinshi Sam beyi tinanin akwai mutun adakinba tinda bame shigo mishi d'aki haka kaitsaye bada izininshiba se autarsu kamar ance yajuya aiko idonshi suka sauka akan jidda dake tsaye tak'ureshi da Ido kamar aljana cikin mmki yake kallonta kamun yamayarda idonshi inda yaga tana kallo batama sanda yajiyoba Ido yak'ara zarowa ganin abunda take kallan wani k'ololon bak'in cikine yarufeshi Wanda yasa yadaka mata wata muguwar tsaya seda tasaki tiren hannunta duka abunda tahad'o yawatse nunata kawai yakeyi dayatsa Yama rasa mizece mata gabaki d'aya jikinshi rawa yakeyi sabida tsabar zuciya kamar yaci babu...jidda kam tinda yayi mata tsawa tarasa natsuwarta ganin yadda halittarshi tasauya lokaci d'aya abun bakaramin tsoro yabataba aibatasan lokacinda tajuya aguje tabar pert d'in gaba d'aya...biyarta yajeyi tinawa da yadda yakene yasakashi komawa danya kintsa jikinshi yaji ko,itadin yar gidan uban waye da tasamu damar aikata hakan agareshi.
Jidda koda tafito babban perlon aguje kamar zata tashi sama su Imran tagani zaune suna lunch duk suka zuba mata Ido suna kallonta kamun ammi tace ""ke lpyr ki kuwa? Miye hakan? Bata bawa ammi amsa ba illa kwasa data sakeyi aguje tanufi bedroom d'insu.... kallon juna sukayi kamun sushek'e da dariya cikin shakiyanci iman yace lallai watan cin uban wata yatsaya agidannan.
""wlh kaga yadda tafito kamar korarriya to Wai Ina kayan abunci da kikace yad'auka yusaira? Murmushi yusaira tayi tace bakaganshi ajikintaba maybe juyeshi yayi akanta..""itamadai akwai dak'ik'iya kallah kaga banzar shigarda tayi Kuma taje pert d'in big bro da,ita ai wlh nad'auka akarye zata fito cewar Suraj...""ya,isahakan banasan shashancin banza kunjiko ammi ce daka musu tsawa kamun tamik'e rai bace tabar wurin..Aiko kamar jira sukeyi suka sake shek'ewa da dariya ""yau dai zamuga waye Dan iskan tsakanin itada ya khaleel datayiwa kazafi""surutun ya,Isa hakan Imran kuci abunciku..kamun yarufe bakinshi sega GENERAL ASHFAAQ AHMED yafito cikin tafiyar tamajiya k'arfi da izza yadunfaro perlon tinkamun yak'araso kowannesu yashiga taitayinshi Yana kawowa wurinda suke suka had'a baki wurin gaidashi Suraj yace ya ashfaq sannu da hutawa yayinda iram yace sannuda fitowa big bro khaleel kuwa seda yakallai kamun yace big bro yagajiyar tafiya? Dukkansu amsa musu yayi cikin kulawa Amma fa fuskarshi a d'aure cikin isha da izza yadubi yusaira dake fad'ar sannuda zuwa big bro ko amsa mata gaisuwarta beyiba yacewa Imran wacece wannan? Da wadda taje bedroom D'ina?
Yaran yayar ammi ne sukazo gidannan Imran ya,amsa mishi cikin sauri kamar mejira...""okay kiramun wadda taje bedroom D'ina Yana gama fad'ar hakan yabar wurin tareda fita harabar gidan...Aiko cikin sauri yusaira tanufi bedroom d'insu Dan isarda sak'onshi.
Abuja
Assalamualaikum""d'agowa alhaji abdusalam yayi Yana kallon kufar dakinshi da,ake sallama Kobe tambayaba yasan me sallamar domin yagane muryarta amsa mata yayi tareda bata izzinin shigowa...cikin nutsuwa tashigo d'akin kamun tasamu wuri tazauna tana gaisarda mahaifin nata...""murmushi yayi kamun yafurta muzeelat d'in abbanta ya gidan ya makaranta Kuma?""lpy qalau alhmdllh abbana""Masha Allah ya,akayine? Yatambeta
Shiru tayi nadan wani lokacin dudda hakan yazama Dabi,arta kamun tace Abba dama maganace akan auren yaya shareef da saudat...""to ikon Allah wani abun yafarune? "A,a Abba kawai dai bamasan auren ne tafad'a Babu alamar wasa afuskarta...""to miyasa muzeelat wani abun yafarune dabakwaso? Shi shareef d'inne yace bayaso kokuwa?
Shiru tayi nad'an wani lokacin kamun tacije lips d'inta tace Abba duk abunda kenan acikin gidansu saudat kasani kasan wacece umman saudat Kuma sanicewa dukkan halayarta ba Wanda saudat batadashi sabida hakan dukkanmu bamaso Abba Kuma Shi kanshi Wanda zaku bawa ita doline zakuyi mashi iname tabbar maka dacewa abba amadadin k'ara kullah zumunci wlh tarwatsashi zakuyi muddin akayi wannan auren please abbana kabar yayana yazab'i matarda yakeso Dan kanshi please 👏
Nisawa alhaji abdusalam yayi Yana tinani yasan tabbas abunda zeelat tafad'a gaskiya ne to Wai miyasama basuyi wannan tinaninba haiyake k'ok'arin cutarda yaronshi yajima Yana tinani kamun yace shikenan muzeelat insha baza,ayi abunda bakwasoba tinda shime auren bayaso to anfasa yaje yanemo matarshi da kanshi""wani irin murmushi zeelat tasaki kamun tamik'e tayi hugging abban nata tana mai godiya tafita..!
Aperkin space jidda tasamu GAA tsaye yagoya hannayenshi abaya yana kallonta..cikin tsantsar tashin hankali da fargaba jidda tafito Amma yadda taga fuskarshi ba yabo ba fallasa yasata da sakin jikinta atunaninta taja hankalinshine seda tazo Dede inda yake tatsaya kana tace gani ya ashfaq...yajita Sarai Amma yayi kamar bejitaba sunjima ahakan kamun yak'walawa wani daga cikin sojojin Shi Kira emernuweal cikin sauri emernuweal yak'aso wurin yafad'ar yes sr...kallon ukku saura yayi jidda kamun yace Ina buk'atar ganin tawagarku ta mata Nanda minti 10. "Okay sr yace tareda juyawa yabar wurin ko minti 10 ba,ayiba segaya yadawo tareda wasu sojoji mata kusansu 15 duk suka k'ame agabanshi.
D'agowa yayi Yana kallan jidda kamun yace ni sa,arkineko? Har kikasamu damar shiga bedroom D'ina kina karemun kallo fyad'e zakimunne? Yafad'a cikin izgilanshi..Ido jidda tazaro zatayi magana kenan tada katarda ita ta hanyar daga mata hannu adubi sojojinnan yace aji ayimata hukuncin da,akeyiwa karuwai Yana gama fad'ar hakan yashige motarshi captain Haroon yaja sukabar gudan tsice...ihun jidda tafara ganin sojojinnan nashirin d'aukar ta tashi tayi zata ruga aguje cikin gidan Aiko sukayi wuff suka dauk'eta tareda dannata motarsu sukabar gudan.
Ina muka nufa yallaibai? Cewar captain Haroon shiru yayi kamar bazeyi maganaba har kusan minti 5 kamun yabud'e baki kamar bayaso yace Abuja..!
Wannan novel paid book ne duk mebukatarshi ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07037092176 akan #500 kacal 👌 spc group 1k
Muje zuwa🏃
💃 *BIG LADY'S*💃
(Romantic novel)
Paid book. Page
Gaduk me buk'atar wannan novel ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp
11 & 12
__________"karkata kan motar captain Haroon yayi izuwa babban titin daze d'auke hanyar abuja...jiginawa yayi akujerar motar yaname