Showing 30001 words to 33000 words out of 41816 words
Chapter 11 - AUREN ƘIYAYYA by Nana Khadii Complete .txt
ya sake kaisu gun Kakar bbu musu suka sake shirya wa zuwa gidan.
Zaune take kan kujerarta cikin sa'a Anty Fatima Babbar yayar su duk gidan knan,first born din haj Hadiza suna zaune suna hira suka shigo da sallaman su,kaka ce ta ansa suka gaida ta, Salkhan ne ya miƙawa haj Fatima Noor yana faɗin yau tare zaku tafi, murmushi tayi tana faɗin, "wannan abu bbu gashin kai hka barina san miki nawa, kakace tace, "ahaaf wannan gashi dakike rainawa idan yafito zaki sha mmki dukan su dariya sukayi,nan Noor ta fara kuka tana miƙawa Nanah hannu,gaishe da Haj Fatima tayi jikinta a sanyaye kuma da mamaki ta ansata da fara'a sosai tana ce mata, "kun koya mata ƙiyuwa ko murmushi Nanah tayi bata ce komaiba takarba Noor.
Sai tym ɗin Ammih ta iya gaishe da Haj Fatima,can ƙasa ta ansata Ammih bata damu ba tafara mgna kaman hka,Kakah Dan Allah Dan Annabi Muhammad S.A.W Nasan nime laifi ce agare ku kuyi hkri ku yafeni natuba na gane kuskure na naci albarkacin hajiya da Alhaji nasan da sunanan nazo neman gafarar nan da sun ƙarbe ni da kuka Ammih ta fashe sosai, wlh nasan halin Hajiya nasan halin Alhaji wlh mutane nagari masu kara masu tunci nasan ban kyauta ba kuma nasan laifina yanada girma agareku amma Allah ma muna masa laifi ya yafe mana bare mu ƴan Adam dan Allah kuyefi ni in dawo cikin zuriya inci albarkacin manzon Allah s.a.w badanni ba koda ɗan uwanku da ƴarsa da jikarsa kuyi hkri,Nanah ma nan ta fashe da kuka tana faɗin, "da kakah nanan da ko danni nasan zata yafe komai nice jikarta mace farko kuma takwarar ta nasan da zanci albarkacin hakan,jikin kakah da Haj Fatima sosai yayi sanyi harda ƙwala hakiƙa sun tausaya musu yadda sukaga suna kuka kaman wasu yara,cikin dashashen murya Haj Fatima ta rungume Nanah tana faɗi baza muƙi jinin mu kullun kina lissafin mu dan dai kin fi ƙarfin ganin mune amma tunda Allah ya dawo dake muna sonki muna son ɗan uwanmu.
Sosai Nanah taji daɗin mgnar Haj Fatima kuka takeyi tsakani da Allah,sai tym ɗin Kakah tace ma Ammih bbu komai Allah ya yafemu gaba ɗaya daɗi gun Ammih har rasa me zatace tayi,godiya sosai tayima Kakah da Haj Fatima sun ɗan jima sunata tsokanar Noor me suna biyu,wato sunan maman Salkhan dakuma Ammih,sai sukayi la'asar kafin suka kama hanya ranar murna gunsu har yaɓaci Ammih sai albarka take sakama Salkhan da Nanah.
Kwana uku da yin hka kafin Ammih saka Salkhan yakaita har gidan Haj Fatima,takarbe ta bbu yabo bbu fallasa Ammih sosai taji daɗin nan take sanar mata da abinda ya yakawo ta kan mgnar auren Nanah,sosai Haj Fatima tayi murna kuma tace bbu komai ko zuwa jibin sai ya turo,tunda anyi bin cike kuma ansan halinsa nagari ne Allah yasanya alkhairi,Ammih taɗan jima suna hira kafin takoma gida,tasanar ma Nanah ta faɗa ma Jamal akan jibin ne,Nanah sanda tayi ajiyar zuciya dan sosai ya takurata mgnar turowan koda ta sanar dashi yayi farin ciki sosai,dan yafara tunanin dako bazasu bashi bane.
Yau takama za'aje agaisu tare da tambaya mijin Haj Fatima sune suka karɓa gaisuwar,sun karrama su sosai harda su abinci dasu drinks nan akace bbu komai,basuyi ƙasa aguiwa ba wajen tambayan zasu kawo sadaki kuma nawa zasu kawo,nan suka tsayar da shawarar sati ɗaya kuma su basu yanke sadaki duk abunda suka kawo Allah ya anfana.
Hakan ko akayi yau yacika kwana 7 ciss kuma yau sadakin Jamal ya iso naira dubu ɗari biyu,agun aka yenke rana wata biyu da kwana uku.
Tunda aka kirasa aka sanar masa ya kasa zaune yakasa tsaye murna duk ta lullube zuciyarsa,nan yasanar da Nanah akan cewa zaizo after magrib,ɓangaren ta kam tunda aka sanar mata anbada sadakin sam takasa sukuni jinta take wani iri,ahka har magrib tayi a massallacin layin yayi sallah har isha'i kafin yashigo,yakirata yace mata ya iso duk jikinta asanyaye yake riga da wando jeans ne ajikinta after dress kawai tasa tayi rolling gyale powder da man baki tasa ta feshe jikinta da turare tafita.
Yau tsabar murna a Parlour din baƙin ma already tasa mesa,tana shigowa ya miƙe cak ya ɗagata yayi juyi da ita ya direta, hugging ɗinta yayi yana faɗin, "at last ashe zanga wannan rana Nanah i love you to the moon and back,Nanah son danake miki da zaki buɗe zuciyata kigani saikin tausaya min,Nanah kiriƙe hanu bibbiyu kin samu mijin maraini ya Nanah kar son danake miki ya illatani Nanah i love you!! Ɗagota yayi suna kallon juna yace, "pls Nanah tell me that you love more,ƙwallane ya ciko idonta rasa mezata ce masa tayi hanunta biyu tasa ta rufe face dinta harta kallon daya kemata means alot to her, murmushi yayi ya sake ta yana faɗin soon wannan kunyar zata ƙare,saketa yayi takoma kujera kanta a sukunye ganin bata daniyar mgna yasa yace zai tafi bbu musu tace masa saida safe, bai damuba ya tako har inda take ya ajiye mata bunch din one thousand,ya juya yafita tajima agun jikinta bbu ƙwari kafin ta miƙe ta ɗauki kuɗin tashiga gida,a Parlour ta tarar da Ammih da Salkhan suna zaune Noor nata galanto yin ɗinta tana kaiwa da kawo wa tashigo,ganin ƙaton akwati tayi Ammih nata yima Salkhan faɗa, "wannan kaya kace ka kawo ma Nanah ga nasuna can ma bata ɗinka suba tun na auren kuna ninake kyau tar da wasu kuma yanzu ka jibgo wasu kayan,wlh ban ba Nanah ajiyewa zanyi mufara tarin aurenka dan kaima bazan zuba maka ido hakan nanba dole kayi Aure.
Nanah dai kallonsu kawai takeyi tama kasa mgna jikin ta sam bbu ƙwari da kyar tace, "Yayah Salkhan gskyn Ammih ne wlh kaya sun min yawa kawai zamu ajiyema Anty Amarya, murmushi kawai Salkhan yayi baice komai ba,Nanah sama tahaura tabar sugun gadonta ta faɗa tunani kala² tashiga yi.
"Look Nabilah nataɓa miki alƙawarin bazan ƙara aure ba tunda na aureki? "Cikin kuka tace shine bankai nasan komai ba saida har akasa rana zaka kalle ni kafaɗa mun,Aida kabari kawai sai an ɗaura naga ankawota,saina tabbatar kacika cikken ma daurari mara amana,wlh Jamal nayi dana sanin aurenka kafita kabar ni just leave me alone,bana son ganin wannan face din taka mara mutunci kawai,takowa yayi kusa da ita zaiyi hugging dinta, "haba Nabila kiyi hkri mana tunda nace miki kiyi hkri makarba laifi na,hanunta tasa bibbiyu ta turesa tana faɗin,I hate you Jamal kafitan mun a ɗaki wlh kayi ban kwana da zaman lfy wai yar gidan uban waye ma yarinya, "ransa a ɓace yace karki kuskura bbu ruwanki da ita nina ganta nace inaso sokarki yadda kisa ta a masifarki nan,muyi nina dake.
"Ai kace ma har sun gama dakai lalle Jamal abunda zaka saka mun knan? Bata sake cewa komaiba tawuce tagefen sa tashige ɗaki kan lafiyyan gaɗon dake ɗakin tayi super ta kwanta taciga ba da rera kukanta.
Wasa² abu natafiya gashi har anci 3weeks ɓangaren Jamal sosai suke shiri mahaifiyar sa sosai take son Nanah koda bata taɓa ganinta,saide kullun sai Jamal ya haɗa su a waya kuma taga pics din Nanah tace yarinyar ta kwanta mata arai.
Yau tunda ya tashi yayi breakfast yaja motan sa zuwa ugunwan yayi parking,saide har kusan azzahar shiru harya ja mota zai tafi yaga an buɗe gate da sauri ya juyo ganin mata biyu a motar yasa shi bin bayansu,tafe suke har suka isa wani katafaren supermarket kusa dasu yayi parking da sauri ya fito yasha gaban su.
"Aslm hajiya ina wuni fatan kin wuni lfy?da wani wulaƙanceccen kallo tabisa tana faɗin, "kaikuma meye hka bakasan inada aure bane zaka zomun hka tsigau tsiyau, "yi hkri hajiya mgnace ce mai mahimmanci nake so muyi ina kece matar Jamal soje? Da wani kallon wulaƙanci tace meye damuwarka dani da har kake gaya mun wai ni dakai zamuyi mgna,kallon yar uwarta da kina kallo zaka san ƴan uwane bbu tambaya tace, "kinga matsalan fita bbu security ko shiyasa ya hanani fita bbu shi yanzu ma dan muna faɗa ne daban isaba.
"Yauwa Hajiya temako na zakiyi mijikine yake ƙoƙarin kwace min farka ta wlh naji ance yakai sadaki, kuma wlh bana so narabu da ita sam wlh wlh hajiya karuwa tace,da mamaki Nabila ta bishi da kallo tana faɗin, "waida gske kakeyi murmushin gefe yayi yana faɗin ga hotonun damukayi tare,wayansa ya ciro yashiga nuna mata pics ɗinshi shida Nanah wani a mota wani a aginsa hotuna kala² murmushi tayi ta ce zonan,mota suka shiga ta buɗe jakarta ta ciro bunch din one thousand ta miƙa masa tana faɗin, "more details about her karɓa yayi yana murmushi yace anga hajiya nidai fatana kar abunnan ya yiyu yabarni naciga ba da kwaƙular kayata,Nan ya zayyana mata komai na rayuwar nan hka ta tura pics dinsu kusan kala 5 bunch din one thousand ta sake miƙa masa, murmushi yayi ya miƙa mata wanda tafara bashi yace nafi buƙatar kar auren ya yiyu akan kuɗin,wani dariyar basawa tayi tare da faɗin ba'a mayar mun da abu idan nabayar ka ƙarba akwai masu buƙata dayawa idan kafita zaka iya basu, samun number ɗinka anan ƙaramar wayanta ta miƙa masa yasa mata num dinsa yafice yana dariya.
Habiba yau fitar nan tamu tayi kyau zan koya wa yarinya hankali sai tayi da tasanin cewa zata auri mijina,dariya sukayi suka tafa Habiba na faɗin, "ina bayanki Anty Nabilah komai kikayi dai² ne super market din suka shiga basuma jima ba suka koma gida.
Koda yadawo gida yau bbu rikici bbu tashin hankali abun mamaki yabashi sosai saide baice komai ba,amma aransa yasan ba ƙalau ba.
Lace ne brown me tsada a jikinta da tayima dinki bubu,ta ɗaura zanin akai tayi ɗaurin ture kaga tsiya,power, lipgloss and kwalli as usual shine a face dinta ba ƙaramin kyau tayi ba,kyanta sosai yasake fitowa tunda aka saka ranar auren nan, Ammih wlh yanzu zan dawo body spray dinane ya ƙare bazan daɗe ba insha Allah,bana iya zama bbu shi ne Ammih nima wlh fitan yaza mun dolene kawai, "tom shikenan Allah ya tsare saikin dawo,ina Noor? "Tayi bacci nasata ɗakinki"
Tana faɗin hka tafice.
"Ke anbuɗe gate din gidan, "ni wlh anty Nabila nagaji tun ɗazu munata jira Allah yasa itace suna cikin mgna cikin sa'a ko Noor tafito da motar ta, "kai Anty wlh yarinyar kyakyawa ce kuuuuuut, " tsaki tayi tana faɗin nima ai ba mummuna bace ni wlh kin ma ɓatan rai jan motar tayi suka bi bayan Nanah, sunyi ɗanyi tafiya mai nisa kafin tayi parking dai² bakin wani katafaren store,bayanta sukayi parking kafin ta ɗauki wayar yasa ajaka tafito already abakin gun motan ta tarar dasu.
Da mamaki take kallon su da kyar tace, "sanunku lfy kuwa? Dariya sukayi suka tafa suna faɗin lafiyar knan, "wato kece karuwar da kike tunanin auran miji ko? Banza karuwa shasha wacce da aurenta take bin mazan wasu,to wlh mijina ba irin naki bane kije can ki lallaɓa rayuwarki ki auri wanda ya gama ƙwaƙule ki bayan kina da auren wani akanki,kokuma ki koma gidan baban yar taki au ashe fa bayida tabbacin ko ƴarsa ce sbd angama tamba ɗa a waje,Nanah tuni hawaye ya wanke face dinta tama rasa mai zata ce masu,"muna fuka aibaki fara kuka ba yanzu kika fara banza karuwa mazinaci ya me bin mazan wasu kin gama yawon ta ɓarar dinki yanzu kizo kina ce mijina,ni tsorona ma karta zo tara ba muku cutar aids,hoton su itada Mainah ta nuna mata tana faɗin kifita harkar mijina kokiga wannan a jarida banza jaka kilaki,Habiba muje shawara yanzu ya rage naki.
Agun Nanah tayi zaman dirshan tama manta a titi take tashiga rere kukanta kaman ranta zai fita,ji take kaman ta tashi tashiga titi mota ya ɗauke tahuta sbd ba'a taɓa mata zagi hka ba,tayi kuka har zuciyarta na rikewa da kyar ta miƙe tashiga motan ta idonta arufe tafara kiran num din Jamal,harya tsinke bai ɗauka ba tada motar ta tayi da gudu tashiga hanya,cikin sa'a ko saiga kiransa dama haɗe yake da speaker na motanta tana picking ta fashe da kuka tana faɗin, "wlh nafasa Auren ka har abada katuro akarba maka kuɗin ka,jin yanayin ta a gigice yace, "Nanah wait are driving?nemi guri kiyi parking i will come and meet you there,pls cikin kuka da tashin hankali tace, "matar ka ce baikuma jin komai ba kuma sai shiru, "Nanah!Nanah!! innalillahi wa'innah ilaihinji'un atake a wayan sa yafara tracing dinta,cikin ƙankanin lokaci ya iso gun mutane a zage agun baiko ƙarasa parking ba ya sauka da gudu,ya ƙarasa gun Nanah ce akwance agun an zagaye ta jikinta duk jini ko motsi batayi bare mgnar nun fashi,da sauri ya ƙarasa gun ya ɗagata zubewa yayi agun kaman yaro yana faɗin, "Nanah!!! Sai hawaye ɗaya nabin ɗaya da sauri yasata mota sai asibiti,koda suka isa ER aka wuce da ita bbu ko tambaya.
*Daga alƙhalamin* ✍🏽📝
*Nanahkhadii* 💅🏽🛍️
*08069224458*
[9/3, 11:48 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥
*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚
*A short story* 💋
*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️
*Marubuciyar👇🏽*
*Cousins ne*
*Aruwan sama* *kaddara tasame*
*Almajiri ko attajiri*
*Hamdan paid book*
*Auren kiyayya*
🅿️4️⃣0️⃣🔁4️⃣1️⃣
*Bismillahir rahmanin* *Raheem*
"Rasa meyake damun sa yayi up and down kawai yakeyi a asibitin kallo ɗaya zaka masa kasan ran Soja ya ɓaci,kusan 1hr kafin Dr dake lura da ita yatito ahan zarce ya ƙarasa yana tambayan Dr, "ya condition ɗin ta bata dai jiwo sosai bako?
"Eh tom gsky condition ɗin ta sai hankali ta karye a hannu kuma ta bugu sosai akanta,but insha Allah bbu komai mun sha kan ciwon yanzu za'a kaita ɗakinta.
Jamal ji yayi zuciyan sa na wani tafasa sanda ya clearing bill dinsu,kafinnan ankai Nanah ɗakin ta ya koma yashiga,kwance take harda oxygen kallo ɗaya zaka mata kasan taji jiki,cikin sauri ya ƙarasa ganin condition ɗinta tsugu nawa yayi ya riƙe ɗayan hanunta cikin nasa yakai bakinsa yama musu kiss, " Allah yabaki lfy Nanah ,wlh da ana cire ciwo asama mutum da yanzu za'a cire ciwonki asamun Nanah basan irin son danake miki ba,Nanah yau ko bacci bazan iyayi ba ganin cikin wannan yanayi wlh shine bbn tashin hankalin da yasa nafita hayyaci na arayuwa ta, miƙe waya yayi yafice ya tada motar sa kaman zai tashi sama.
"Wlh Nanah tana son tada mun da hankali daga cewa yanzu zata dawo hour nawa da fitanta,uwa uba nakira wayanta yafi sau nawa bata ɗaga,dani take zancen zata zo ta sameni,Ammih ranta sosai ya ɓaci ko sama taƙi hawa tana jiran shigo wan Nanah.
Gunda motanta yake yanufa police da road safety zage da motan,koda ya isa suna ganin motan sa bbu tambaya suka dare buɗe motan yayi ya cikin sa'a ga wayarta sai purse dinta dake gefe,hanu yasa ya ɗauki wayar ta tsage amma ana ganin komai miss calls yagani kusa 10 saide bbu halin buɗe wa amma ya hangi sunan Ammih ajiki,zuciyar sa sosai tabuga dan baisan me zaice ma Ammih ba da wannan tunanin wayan yasake ringing ganin sunan Ammih ne yasa shi juyowa da sauri baiyi picking ba yashiga motan sa zuwa gidan.
Da sallama yashiga Parlour Ammih naba Noor kunu taƙi shama sai rikici take mata,ganin sa yasa Ammih janyo gyalenta tasa sanda tamasa izinin kafin ya ƙaraso yane mi gun a carpet ɗin ya zauna,bbu yadda batayi dashi ya hau kujera ba sam yaƙi,nan ya gaisheta cikin girma mawa suka gaisa rasa me zaice mata yayi da kyar ya tattaro ƙarfin hali yace Mata, Ammih kinsan idan Allah ya kaddara ma bawan sa abu to baya wuce rana kiyi hkri da jin abinda zance, Ammih ji tayi zuciyarta ta buga acikin ranta take faɗin "Shikenan yafasa auren yaji wani abun, Ammih bata dawo hankalin ta ba sai ji tayi yace, "hatsari tayi yanzu hka tana asibiti. Azabure ta miƙe tana dafa ƙirji duk ta gigice tana faɗin, "innalillahi wa'innah ilaihinji'un Nanah nan kuka ta fashe dashi tana faɗin wannan wani irin ƙaddarar rayuwa ce daga wannan sai wancan Allah kabamu ikon cin jarrabawar mu,ƙwallawa Hajara me aiki kira tayi tashigo cikin ladabi nan Ammih take faɗa mata abinda ya faru duk da me aikici amma sanda jikinta yayi sanyi,sai hkri take ba Ammih da duk ta kiɗime miƙa mata Noor dake kuka tayi tace mata ta lura da ita sun tafi asibiti,duk jikin Jamal yayi sanyi hkri ya shiga ba Ammih haka yajata zuwa asibiti,ganin halin da Nanah ke ciki sosai ya tada mata da hankali rarrashin Ammih ya dinga yi har sanda yaga ta dawo hayyacinta kafin yace zaije gida ya dawo.
Zaune take hankalin ta kwace ice-cream ne a hannunta tana kallon wani Nigerian film,tym to tym take shan ice-cream din harya fara melting,bbu zato bbu tsamma ni taji an karɓa ice-cream din dake hanunta anyi jifa dashi cikin tsiwa ta ɗago idonta tana kallon yadda ransa yake a ɓace tayi ƙasa da kai, "meya haɗa ki da Nanah?!!! Tsawan daya mata sanda ta razana shiru tayi bata ce komaiba,sake daka mata tsawa yayi yana tambayan ta still shiru tayi masa sanda taga yafara cire belt kafin ta miƙe cikin ƙarfin hali da tsiwa tana faɗin, "ce maka akayi nayi mata wani abun?tsaya niko kalarta ma nasa nine lalle inada aiki tun kafin ta shigo ashe sun gama dakai,lalle nida wani abu waishi bita zai² .
Kafin ta ankara tuni ya wanke ta damari masu zafi guda biyu,har sanda ta zauna ga fitsari data sake jin azaban marin dayayi mata,kuka ta fashe dashi tana faɗin, "lalle ni ka mara akan wannan karuwar mazina ciya wacce da aurenta take zina har zaka iya ɗaukan hanu akanta ka mareni,lalle biri yayi kama da mutum kace kaima kashi ga sahun kwarta yen nata kome kayi dai² kafin ta ƙarasa yakuma kai mata wasu Marin zafafa biyu,ga ba ɗaya daina gani tayi sai duhu bbu abinda take gani saiji tayi yana faɗin, "kije gida na sake ki saki ɗaya nagaji da baƙa ƙen halinki wlh sbd damuwa irin taki zan zan ƙara aure ko zan dace,kuma karuwa dakike faɗa natiga ki sanin wannan hka nagani kuma nake son kayana sbd