Showing 1 words to 3000 words out of 5536 words
ο»Ώ[1/29, 6:39 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): π
π
π
π
π
DARE. DAYA
π
π
π
π
π
Na
Hafsat. (Hapsy baby)
10&15
Nurayya nacikin bacci taji saukar ruwa masu sanyi jikinta tayi firgit tatashi a firgice tabude idonta saitaga gwaggo tsaye bisa kanta . gaggwo cikin fusata tace don ubanki baki San safiya tayi bane ki kwanta sai bacci kike shegiya tashi maza kisha re man gida da kuma gidan tumaki. Ko kuma nayi miki shegen duka. Tahaure da kafa nurayya cikin sauri tatashi natafara shara bayan tagama ta ibo ruwa tayi tayi Alwalar safe domin ta makara bacci yadauketa domin da asuba Baffa
kedata shikuma ya nufi massalaci batasan abinda yahana yatadaba ita kuma bata tashi ba. Bayan tagama sallar tanufi daki gwggo da durkusa gwggo Ina kwana ta harereta tace daban kwana ba dakinganni gwagggo Ina kalacina tawurgo Mata wani kofi kingin kadan yazube hannuta saiki dauka gayanan kokone tsururu babu kauri ko kadan atare dashi gashi babu sugar ko kadan hakanan nurayya tahau shanshi. Bayan tagama tadauraye Kofi takaishi maajinsa. Tanufi hanyar soro domin tadubo lafiyar Baffa tayi sallama dakin ya Amsa Mata yana kwance. Yace nurayya tace naam Baffa Ina kwana yace lfy lau kintashi lfy tace lfy lau Baffa najika shiru yau har na makara sallar Asuba domin kasaba tadani. Baffa yace Ayya!! Nurayya tunjiya banajin dadin jikina shiyasa kikaji jini shiru wallahi zazzabi da mura kedamuna. Tace sannu Baffa. Allah sawakkka. Yace Ameen yar Albarka. Kinyi kalacine Tace Masa nayi Baffa yace to. Nima naji sauki yanxu zantashi infita nima.
ABUJA
Wata kyakyawar matace bazata wuce 36 years zaune kan kujera tayi tagumi salllama ake batajiba saidai taji antabata saudat!! tayi firgit tagoge hawaye da suka zobomata Amma tayi late, yariga yagani saudat sai yaushe zaki rage sa damuwa cikin ranki ne tafashe da kuka tace sai ranar danaga Meenat Alhaji bansan araye takeba ko mace shekara 12 haryanxu shiru babu labarinta duk da Allah yabani wash yayan Amma Meenat takibari raina. Yace kiyi hakuri saudat komai rubbbatce daga Allah zaga ganta tana Raye. Insha Allah. Nan yarrrasheta tayi shiru.
"NURAYYA ce ke tafiyarta cikin natsuwa zuwa Aiken da gwago tayi Gidan delu dillayiya," kawai taga mutum Gabanta ta tadago fuskarta a firgice taga Ilu ne cikin muryasa ta Mashaya yace waike meyasa kincika girman Kai?? Anunamaki Anasonki Amma saiki ta wani kaucewa ko taja wani tsoki ta tofar da yawu tace Allah sawwake nayi soyaya da kazami mashayi,
Dakai tajuya tayi tafiyarta,
"Bayan tadawo daga Aiken gwaggo saidatasha rankwashi wai tadade bata dawo ba.
BAYAN KWANA BIYU
Dadddare nurayya ce kwance bayan ta idar da sallar isha'i wani yaro yashigo wai Ance nurayya tazo wajen kafin ta motsa har gwaggo tafito Zane rike da hannu waye ke Kiranta tane yaro yace Ilu ne dan Gidan malam garba sarkin noma,
"Gwago tace muje wajen bada jimawa tadawo ,
Nurayya!! Don ubanki bakiji Ana kiranki bane munafuka kina fitowa ko saina biyoki cikin dakin nayi miki shegen duka,
Dasauri nurayya tatashi tanufi Hanyar wajen tafito taga Ilu Ansha dan duwala sai tashin kamshi nurayya ta kalleshi tace waikai Ilu saunawa zanfadamaka ka kyaleni ko Ana soyaya dole ne tayi tsaki tashige ciki,tanashiga gwaggo tace munafuka har kin koroshi saboda bakin halinki KO??takaimata bugu nurayya takauce.
,
[1/29, 7:08 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): π
π
π
π
π
DARE D'AYA
π
π
π
π
π
Na
Hafsat ( Hapsy baby)
1&5
Dasunan Allah mai rahama mai jinkai
Masoyana nacanza salon book dinan daga so Gamu najini zuwa Dare D'AYA dafatan kuna tare Dani luv you All masoyanaππ
Muje zuwa.
'Nurayya!!! Nurayya!!! "Naam gwago ganinann fitowa",cikin fushi Gwago dake zaune akan tabarma tace" karma kifito, kiyi ta zama" Nurraya dake tsaye cikin d'aki kaya sawa tane a gabanta tama rasa wani kaya zatasa yabuda ma jikinta domin duk sun tsufa sai faci dake garesu, Can tajawo wata tsohuwar atamfa wadda keda dama- dama tasa ta d'auko wani tsohon hijabi duk saman anyi, masa faci tasa. Tafito tazira takalmata da duk suka sha d'aurin leda. Tanufi inda gaggwo take cikin natsuwarta tace "gani Gwaggo nagama" Gwogo ta wurgamata harara sannan tace "sai yanxu kika damar fitowa don ubanki? Nurraya ta sunkuyar dakai tace "kiyi hak'uri dan Allah" Gwaggo tace " ga gyadar nakuma samiki, saura kuma kik'i saidowa kiga yadda zanmiki shegen duka! kuma bazan baki abincin yau ba kowaye yatsaye miki kuwa, dauki maza kije kisayar man da gyadata kidawo inajiranki" . Nurayya cikin sanyi jiki tana k'okarin daukan faranti gyada wani uban rakwanshi taji akanta wanda yasata tsala kuka saboda azaba, Gwaggo tace" yimin shiru munafuka kiyimaza kidauk'a kitafi ko saina jawo Kara nayimiki shegen duka?" Nurrayya tad'auki faranti tanufi waje tana matsar kwallah.
Tana cikin tafiya tagamu da Hanne k'awarta tadauko dankali nan suka nufi rumfar Bobo inda suka Saba zama in sundauko tallah.
Bayan sun saida sukatashi suka nufi Gida sunatafe suna hira Hanne kecema nurrayya iro yakusa Aikuwa gidansu domin Maganar bikinsu. Nurayya tace " Allah yanuna mana lafiya" Hanne tace Amin tana murmushi, ahaka suka cigaba da hirarsu harsuka rabu kowa yai kwanar gidansu.
Tana shiga Gida tayi sallama Goggwo ta wurgo mata wata harara tasan maganar, cikin sauri taje gaban gaggwo tazube ta mik'a mata kud'in ciniki datayo gwaggwo takarb'a ta k'irga taga sun cika daidai tayi dariyar mugunta sannan tace "Allah ya taimakeki suncika" Nurayya cikin rawar murya tace "Gwaggo Ina abinci na?" Gwaggo tace "sai kije gayacan bakin kitchen" Nurayya cikin sauri tanufi wajen kitchen domin wata azababiyar yunwa takeji, tana budawa taga wani dan guntun tuwo sai uwar miya datasamata, hakanan tajawo tafara ci tashanye miyar tatashi tayi Alwallar sallahr La'asar sannan tashiga dakinta.
Dakin kamar bola domin cike yake da shirgin gwago babu matsaka tsinke, Nurayya tanufi inda yagyalar tabarmata take ta shimfida Abin sallah wadda Baffa yabata shima duk ya tsufa ta tada Sallah.
Bayan ta idar da sallah ne tazauna tana lazimi can taji gwago nakiranta tayi zumbur ta mik'e tafito gwaggo tace "wanke- wanke da ibo ruwa waizai miki? Da zaki shige daki munafuka, cikin sanyin jiki ta nufi wajen tulu ta dauk'a tanufi rafi tafara jido ruwa sai data cika komai na Gidan tazo tafara wanke- wanke, ba ita ta gamaba sai daf da magariba tayi sallar magariba bata tashi daga kan salayar ba sai datayi isha'i tadan kwanta nanfa cikin ta yafara kukan yunwa tarasa yadda zatayi,
Har bacci yafara daukarta taji Anhakali Ana kiranta "Nurayya!" Firgigit ta tashi saitaga Baffa ne Yayi maza ya mik'omata wata bak'ar leda yace "maza tashi ki cinye, karta gani" Nurraya ta tashi tana mitsika ido ya juya yatafi dasauri ita kuma tazauna ta buda leda saitaga rogo ne, nantafara cinsa hannu baka hannu kwarya, take ta cinyesa ta tafito ta lallaba tasha ruwa takoma ta kwanta a ranta tace " Allah sarki Baffa, shikadai kesona ko Ina nahaifiyata? domin nasan ba gwaggo ce ta haifeniba! Da wannan sak'ake-sak'en bacci me nauyi ya d'auketa.
[1/29, 10:17 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): π
π
π
π
π
DARE DAYA
π
π
π
π
π
Na
Hafsa(Hapsy baby)
20&25
Nurayya ce daki kwance tana tunanin irin bautar datakesha Hannu gwaggo to wai ita Wacece ita,
In Baffa maihaifinta ne Ina mahaifiyar ta domin tasan ba gwaggo bace mahaifiyar ta,
Tayi nisa tana wannnan tunanin taji" Baffah yanacewa nurayya firgit tayi tatashi tace Baffah yaushe kadawo ne,
"Yace nurayya kikara hakuri nasan kina,cikin matsi daga wurin jummala da bauta babu yadda zanyi Amma kikara hakuri kinjiko,
" Nurayya ta dukar, dakanta Baffah dama cewa zanyi wai Ina mahaifiyata??? domin, nasan gwaggo ba ita tahaifeni ba,
"Baffah yayi shiru yace kikara hakuri nurayya zakisan komai Nan gaba kadan kinji ko.
"Nurayya ta gyada Kai shikenan Baffah,yace yauwa,
Bari nakoma. Dama nashigo naduba lafiyarki danasan batanan Bari nakoma,
Gwaggo ce zaune da kawarta delu nurayya tadawo daga tallar gyada cikin natsuwa tashigo talkma duk sun katse sai qulin leda ga Atamfatar duk ta qoqe,
Tadurkusa taba gwaggo kudin gyadar gwaggo saidata kirga kudin "tace Allah yataimakin kin kawoman kudina. Daidai,
Dayau nadakamaki shegen duka,
Nurayya cikin murya mai sanyi tace gwago Ina Abincina,
Tace bandafa sai kisha eyes .
Nurayya tatashi tatafi dakinta
"Delu kawar gwaggo tace wai ke yamaganar Auren
Diyar nan mai suffar Aljanu da Ilu, ne,
Kinsan yalikeman yace sai ita yakeso zai Aura kuma kinsan babu Abinda nakeso irin farin cikin Ilu,
"Gwaggo tace kawata sha kuruminki indai wannan munafukar diyarce naba Ilu,ta
Kawai kicema mallam ya Aiko Anyi Magana,
"Nurayya dake daki tace Ilu za aban Aure wallahi bazan Auri Ilu, tafashe da kuka,
Bayan kwana biyu
Nurayya ce kita jido ruwa daga rafi yunwa duk ta isheta,
Tazo saidai shigowa taji Abba yanacewa Haba jummala bazaki duba Amanar Allah dayabamu
Nurayya tasaurara bata shiga cikiba,
Kisani nurayya Amanace Allah yabamu bamusan ko waye mahaifantaba Amma kita Azabatar da diyarnan.
Shinema bama danasani ba zaki zaatoroman su malam. Garba maihifinn Ilu Akan maganar Aure,
Tuss sukaji fashewar wani Abu suka waiwaya suka nurayya,
"Cikin kuka nurayya tace Baffah
Dama bakai kahaifeniba
Waye mahaifina to"
[1/29, 11:43 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): π
π
π
π
π
DARE DAYA
π
π
π
π
π
Na
Hafsat(Hapsy baby)
30&35
_Baffah_ _dama_ _bakai_ _ka_ _haifeniba_ to _waye_ _mahaifina_???
"Baffah yamatso kusada da nurayya tashi nurayya kiyi hakuri yanzu zakiji komai,
"Gwaggo tace don ubanki sai kin biyani tuluna ji yadda kika fasheman shi babu wani sauran moruwa dazaiyi,
Baffah Hannu nurayya. Yaja kawai yayi suka nufi Hanyar dakin shi,
Yazaunar da itah yace kiyi hakuri nurayya da Abinda Zan fadamaki ki tabbas tsintar kiyi nayi Ahanya tadawo Gida
Kinga kayan dakeji jikinki yatashi yadaukomata kayan
Yan kati pink masu kyau,
Yace natafo dake na niyyar nakawo ma jummala ta raineki tunda Allah bemamu haihuwa ba,
Amma jummala taci Amanar da Allah yabata,
Kuma inhardai da raina baza'ayi miki Auren dole ba,
Tashi kije Allah yayi miki Albarka,
"Nurayya tafito tanufi dakinta
Tafashe,da kuka Ashe ni yar tsintuwa wace baasan mahaifana ba, menayi ma mahaifiyata harta yadani haka, wayyo Allah nashiga ukku,!!!
BAYAN WATA UKKU
NURAYYA tanacikin matsala bacin gwaggo takara takuramata Arayuwa sai tunanin wacece ita,
Nurayya ce zaune tana wanke wanke sallama taji ta Amsa saitaga Atallabo Baffah cikin sauri tamike Baffa!! Gwaggo! Gwaggo tafito meye kike kwalamn Kira Kamar wadda tayi sata!
Ganin A tallabo Baffa tace meyasa meshi bayinAllah haka,
Suka yana Aiki A gona ne maciji yasareshi,
Amma Anbashi magani
"Bayan Anje Baffa ne nurayya tazo kusadashi sannu Baffa,
Cikin Alamun yanajin jiki yakadamata gwaggo ta ingije nurayya munafuka tunda be lafiya sai ki kyaleshi KO,
Bayan sati daya
"Baffah yana jin jiki nurayya ce tashigo dakin sannu Baffa cikin karfin hali yace yauwa,
""Yace nurayya ba tabbas bane tatashi Ina rokon Allah yahadaki da iyeyenki,
Tari yasarka shi yace nurayya bani ruwa da gudu tafito tanufi wajen ruwa tabuda ta ibo takawomishi
Baffa yace nurayya kowani hali kikasami kanki karki saida ,mutunchi ki kinjiko,
Nurayya tace Baffah sannu
Amma Ina Baffa Kalmar shahada kawai yake,
Dukkan mai rai zai zama gawa Baffah ya Amsa kiran mahallichi
Wata Kara nurayya tasaki daidai shigowar gwaggo Domin fitar take babu ruwanta,
Ta Afko cikin dakin taga
Baffa kwance dasauri ta isa wajensa mallam!!
Amma yaki motsi dasauri shikenan malam ka mutu wayyo Allah na,
Nan dai Akayi ma Baffah wanka Akaishi makwancin sa na gaskiya,
Nurayya Tasha kuka kamar me
Amma gwaggo Anatafiya kaishi suka dasa gulma,
(Allah yashirya)
Bayan Wata Biyar
Komai yafara wucewa bautar nurayya da tallar datake sai Abun yakara gaba
Yauma kwance take tana tunanin, mutuwar Baffah gwaggo ce tashigo dakin munafuka sai kitashi Ilu nakiranki, konayi miki shegen duka, kuma natsaida bikinku Nan da sati biyu tunda babu shirin dazanyi nidai
Damasu sun shirya, nisuke jira
Nurayya tafito wajen Ilu yace Amaryata cikin fushi tace wacece Amaryaka yace kemana Nan da sati biyu,
Tsoki nurayya tayi takoma cikin Gida Amma labewa tayi taga gwaggo batanan sannan tashige dakinta,
Tazauna dabas
"Tace wallahi daayiman Aure da Ilu gwara nabar garinan dama Baffah kadai kesona kuma ya mutu,
Tadasuri tatashi ta kulle kayanta
Tafito salab salab
Har tafito tana fitowa tadinga gudu kamar zaa kamata,
Tanufi Hanyar Gari
Ina nurayya ta nufa??
[1/30, 3:09 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): π
π
π
π
π
DARE DAYA
π
π
π
π
π
Na
Hafsat (Hapsy baby)
40&45
Nurayya gudu take Hanyar ta tafita Daga kauyensu,
Marece yayi Tasha kawai tanufa tagarinsu Daga babu motoci sai daya kawai dazata Kaduna,
Tarage kingin mutum daya yarage dasauri tashige kartaga ma wadda yasanta,
" Sukafara tafiya ta kwance kullum kudin ta wadda Baffah yakebata taga. 950 da hamsin ne,
Akafara Amsar kudin mota naira 900 duka nari 900 nurayya ta mika sai naira Hamsin da ta tsira da ita,
Sun iso Kaduna lafiya Aka sauke su Tasha, kowa ya tafi inda zashi,
Nurayya kuma tsaya tayi tana kallon garin domin vataba shigowa birnin ba tarasa inda zata nufa,
Fitowa tayi Bakin titi inda taga kowa nafita,
Taga motoci sunata wali bisa titi gashi ita kuma bata
Iya ketara titi hasalima,
Bata taba ketarawaba,
Dagudu tanufi titi zata ketara ganin wata mota ta tafo ta dawo da gudu Amma inah dawowar dazatayi,
Wata mota tatafo garam!!
Tabanke nurayya,
Kan Ayi haka sai jini tabaki
Gashi duk taji ciwo bisa kanta,
Na cikin motar da sauri,
Yafito nan mutane suka taru,
Wadda yafito Daga cikin motar yace sun Santa
Sukace basu taba ganinta ba santa,
Dasauri ya sunkuce nurayya data suma yasata mota suka nufi Asibiti,
Bayan sun isa Akabata Gado
Akayi dinki wurin dataji ciwo,
Dama bataji ciwo sosai ba buguwa ce,
Kawai tayi tana farfado taga ganta bisa gadon Asibiti,
Kagakuma wani dattijo kusa da ita zayakai shekaru 50,
Tabuda idanuwanta wadda yabanketa yace ya matso gadon datake yace sannu baiwar ki farfado??
Inane inda iyayensuke naje nakirasu don su San halin dakike ciki??
Nurayya tafashe da kuka.
Yace baiwar Allah meyasameki kike kuka ne??
"Nurayya tace ni bani da
Iyayen bansan kowacece niba,
Mutum yaja Numfashi yace Allah mai iko,
To inazaki danaganki Har tsautsayi yasani nabankike??
Nurayya cikin kuka tabashi labarinta wadda tasani,.
Yaja Numfashi yace yace Allah yabayyana iyeyenki,
Yacemata sunana Alhaji Lawal
Inada Mata daya da yayyya Ukku,
Mahmmad shine babba sannan. Lubna ikram,
Zan daukeki natafi dake gidana domin duk wadda yataimaki wani Allah zai taimakeshi,
Doctor yace zaibaki sallama yanzu saboda baki Ji ciwo sosai va,
Nurayya tace nagode Baba,
Yace babu. Damuwa yata,
Alhaji lawal yace dauko kayan ki sai muje KO,
Nurayya tasabi kullin kayanta sukaje office din doctor yabasu sallama.
Sukazo Alhaji yaja mota suka nufi gidanshi,
Iluv masoyanaππ
[1/30, 4:33 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): π
π
π
π
π
DARE DAYA
π
π
π
π
π
Na
Hafsat (Hapsy baby)
50&55
Bayan sun shiga mota sun tafi
Isarsu Gidan Alhaji Lawal
Alhaji yaja hannu nurayya Har ciki Gidan ya iske.
Lubna da ikram falo,
Suka tashi cikin murna dady kadawo
Amma ganin bakuwar fuska taredashi kuma yar kauye nan suka Fara yatsina Fuska,
Daddy inakasmo Almajira ne??
Daddy yace ba Almajirabace Ina Momyn Ku??
Ku kiranman ita saiga Hajiya
Saratu tafito Abban mahhmad me Akasmu ne Akace Akirani ne,
Yace zoki zauna sai kiji komai,
Itama Hajiya saratu kallon wulakacin tabi nurayya dashi,
Alhaji yayi gyaran murya yace nasan zaku ganni da bakuwar fuska Baku sannan kowacece ba,
Nan yabasu labarin nurayya kamar yadda tabashi,
Yace inafatan zaku kulata da ita sosai, kamar ya' nadauketa wajena,
Lubna tashi kinunama nurayya dakin nan da bakomai cikinsa,
Gobe zanfita da ita tazabi Abinda take so,
Lubna cikin. Yauki tatashi tanunama nurayya daki,
Nurayya taga daki tsaf ga Gado ga komai,
Ta aje kayanta bisa Gado,
Lubna tace banan Ake Aje kayanba cikin wadrope,
Dama tsiyar bakauye kidahumanci,
Komai dady yagani zai kwasoman nake,
Mswwtt
,nurayya tayi shiru batace komai ba,
Lubna ta harareta kawai tayi tafita,
Washe Gari
Alhaji Lawal da family dinshi suna zaune Suna break fast,
Alhaji Lawal yace banga nurayya ke!!
Ikram tashi kikrata tazo taci Abinci,
Ikram tatashi domin tun labarin da dady yabata na nurayya taji tana tausayin Hanyar kofa daki nurayya tayi,
Tatura kofa ta iske nurayya zaune takure,
Tace nurayya dady yace kixo muyi break fast,
Nurayya tace meye Break fast,
Ikram tayi dariya tace bakisan ma'anarshi ba
To karin kummalo,
Nurayya tatashi tabi bayan ikram,.
Suka nufi dinning,
Muhammad dake cin Abinchi, yadago fuskar da sauri yakware ganin kyawu Irina nurayya Dady yace sannu sha ruwa,
Yace nuryya yakika shige dakine zo zauna kiyi kakaci
Kizama kamar yar Gida kunji KO,
Bayan sungama break ne dady yace Ammm nurayya wannan jiya baki Ganshi ba KO,
To shine Muhammad babban Dana,.
Nurayya tadago fuskarta ta kalleshi,tamaida,
Haka rayuwa taitafiya dady yasaka nurayya makaranta tafara Daga primary 5
Masha Allah nurayya tana gane karatu,
Amma tanashan wahala wajen lubna da Hajiya saratu domin basu kaunarta kokadan
Wasa wasa yauga nurayya.
Tana shirin zana exam din kammala jinour section,
Zaune take tana karatun exam din kawai saiga lubna tashigo ta watsa Mata kayan wanki.
Tace tashi maza kije ki wankesu kuma wallahi inbasu fita ba sai kin Kara wankesu, tsintartar mage,
Nurayya tatashi tasabi wanki tafito tana fitowa tayi cin Karo da Muhammad
Muhammad "yace nurayya inazaki da kayane tace Aunty lubna tace nawankemata,
Muhammad yashiga kwalama lubna Kira saiga tafito
Yace bahanaki bama nurayya wanki ba Ina Amfanin mai wankin dake cikin Gidanan Maza Amshi kayanki bazata wankeba,
Ba baiwarki bace Ai
Hajiya saratu tafito cikin sauri Daga daki tace Ahhh mezan gani babana meyafaru,.
Muhammad yace Momy lubna taba nurayya wanki Kamar baiwarta
Momy tace meke Amfaninta dama???
Shine kake ta mike wuya zaasa nurayya Aiki kul nahaneka wallahi
Maza ke wuce kitafi ki