Showing 3001 words to 5536 words out of 5536 words

Chapter 2 - DARE DAYA COMPLETE DOCUMENT BY Hafsy Baby .txt

07 Jan 2025

1232

wankemata kayan,




Bayan shekaru ukku,






Wata kyayawar budurwa nahango tana wanki gindin famfo,


Tulin kayane gabanta sai wankewa take,
Can nahango wata budurwa babbace domin tafi wadda ke wanki,
Tanufo wajen ke don ubanki Ina kikaiman,
Wayata cikin sauri tadago fuskarta razana nayi ganin nurayya ce tayi wani kyau,


Tace wallahi Aunty ban daukar miki wayaba,


Ikaram ta iso wajen haba lubna meyasa kika tsani nurayya ne metayimiki


Dazakice tadaukar miki waya kodan kinga brother bayanan,


Lubna tsoki taja kawai tabar wurin


Ikram tace kiyi hakuri kinji
Nurayya Allah yanatare cake


Ikram tace Amshi wayanan brother yanason magana dake,


Nurayya takarbi wayanan tasa kunnenta


_Assalamu_ _Alaikum_




Muhammad yace walaika salam kanwata kina lapiya,?? tace lapiya lau yaya Muhammad


Yace ya karatu tace yaya Ai mungama sati daya dayuwuce sai jiran result,


Yace wai na manta ikram tafadaman,


Yace inafatan baki kula kowa nayi miki miji danawo zaizo wurin dady Ayi magana
Tace yaya nida bana fita sai inzani isalamiyya,
Yace yauwa kanwata nagode,
Sai anjima KO,
Tace Allah yakai mu lafiya
Ta mika ikram waya ikram tashige tana waya,


Nurayya Cikin. Ranta. Tace Allah sarki yayana,yaceman kingin wata biyu yadawo Ai naga wani miji yazabamn ne


Ta cigabada wankita sai bayan mangariba ta idar,










Yau Gidan suntashi da murna domin yau Muhammad zaidawo Daga tafiyar dayayi kasar England,
Karo karatu na shekara ukku,
Adafa wannan Asauke Kamar zaayi baki goma,




Karar mota sukaji da gudu sukaji da gudu lubna da ikaram suka nufi waje


Nurayya kuma tana lekensu ta window ganin wani handsome guy yafito Daga motar ne yasa nurayya Kara murza ido badai yaya Muhammad bane yakara kyau haka


Sunji hayaniyarsu tayi sun shigo falon itama yasa , tafito, sallama tayi




Muhammad yadago fuskar yaga wacece mai zazzakar muryanan.
[1/30, 11:23 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…
DARE DAYA
๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…


Na


Hafsat (Hapsy baby)




60&65


ยฎ *P* *W* *F*












Nurayya tayi sallama tashigo,




"Muhammad yadago fuskarta yaga wacece wannan mai zazzkar murya
Shagala yayi da Kallonta harta durkusa tana gaidashi
Besani saida ikram" tace yaya nurayya tana gaida




Sannan, Muhammad yadawo firgit yace kanwata, Aibanganekiba kinkaba kinkara girma,


Momy takatseshi tace Babana. Banason yawan surutun dauki Abinchi kaci,


Kadawo Daga tafiya sai surutu ko ruwa bakasha,


Momy ta wurga ma nurayya wani Kallo dasauri tatashi zata bar wurin,
Muhammad yace inazaki kanwanta??






"Momy takatseshi Ina ruwanka da inda zata,?? Ne








Muhammad yasaddadakai kawai,








Dadaddare zaune suke falo harda dady,
Yadawo Daga. Abuja kiran da maigidansa yayi masa,


Harda Muhammad dady yake cema Muhammad to An idar dakaratu sai shirin Anje. Iyali KO??


Muhammad Sosa keya kawai yayi yatashi yabar wurin.










Muhammad yadawo kullum sunatare da nurayya




Amma badasanin momy ba


Yauma zaune suke yakecewa kanwata kishirya Gobe zakiga wadda nazabamiki, Amatsayin miji




Nurayya murmushi kawai tayi tace Allah yakaimu yayana,


Nan sukaci gabada fira Amma motsi kadan sai Muhammad ya kalli nurayya,









Nurayya tafito daga Cikin dakinta Muhammad yakira ta da wayar daya bata batare dasaniba kowa,




Tanufi ;Garden inada yace ta iskeshi yanatare. Da wadda yazavamata,




Tayi sallama tace yayana gani Ina bakon dakace


Mohammed ya juyama nurayya baya yace ni ne nan Bakon kanwata ni nake son nakasance uban yayanki,


Har A bada


Nurayya Cikin figici tadago fuskarta tace yayana.....






I LUV MASOYANA INASONKU FIYE DA YADDA KUKE SONA LUV YOU๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[1/31, 9:34 AM] Hafsat ( Hafsy Baby): ๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…
DARE DAYA
๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…
Na
Hafsat (Hapsy Baby)




ยฎP. W. F






70&75














"Nurayya tace yayana kasan Abinda kake fada Kuwa??


Muhammad yajoyo yace nasani mana nurayya


Kobazaki soni ba??
Nurayya tace yayana kafi karfina kyau daidaini marar iyaye nifa tsintaciyyace bansan kowaye iyayena,


Kyau kaje Gidan marayu kasamo man daidai Dani
Amma nibazan iya soyaya dakai ba.


Tajuya tagudu tashige ciki tana kuka,






_ABUJA_




wata yarinyace bazata wuce 12 years ba tashigo daki dagudu mamy kinga Afnan ya Amshema chocolate wadda dady yayoman tsaraba,


Amma wadda Ake Kira mamy batasan tana iyiba,
Takurama wani photo na Hannu ta ido tana kuka,


Yarinya takara matsawa kusada ita tace mamy sannan tadago fuskarta tafara tsiyayar Hawaye tace yesmeen yaushe kika shigo ne,??




Tace mamy inatayimiki magana bakiji kin kurama wannan pic din ido wacece ita tacikim photo??


Mamy tagoge fuska tace yayarkuce Meenat wadda tabata shekaru 16 dasuka wuce tana yar shekara 2 tabata haryanzu babu labarinta,


Kiyi Addua intana Raye Allah bayyanata kinjiko
.
Domin jikina yanabani meenat tana raye kuma takusa bayyana garemu,




Toro kofar Akayi Da Amsa da Ameen Hibba,




_can_ _baya_ _nakirata_ da _Saudat_ _mistake_ _dafatan_ _zaayi_ _man_ _Afuwa_








Mamy tajoyo taga mijinta tane uban yayanta ya Amsa Mata da Ameen,


Tace Alhaji inaji A jikina Meenat ta kusa bayyana gareni, domin Ina mafarkinta kwananan tanakuka Alhaji yace Allah yatabbatar mana da Alkairi to tace Ameen.










Abangaren nurayya kuma tana shiga ta iske babu kowa falon dagudu tashige Cikin dakinta,


Tafada bisa Gado ta fashe da kuka tace wayyo zuciyata nasan kina son Yaya Muhammad Amma yafi karfinki, kinfara sonshi tunranar dawowarshi daga England,
Amma yaya Muhammad ba Ajina bane, yana da iyenyenshi,
Tafashe dakuka tace ya Allah kafiddaman yaya Muhammad Cikin raina,


Kadda ciwon son yaya Muhammad yakamani kamar yadda Yakama saffeya Akan Dr Ahmed,










Wasa wasa duk yadda Muhammad yaso su hadu da. Nurayya Abun yafaskara wayar dayabatama ta kasheta ta Aje,


Abun yafara damun Muhammad yarasa yadda zayayi su hadu da nurayya,




Yauma zaune yake yayi tagumi
Kawai sai wata shawara tafado masa da sauri yatashi yashiga Cikin ya iske momy tare da ikram da lubna Suna Kallo yace ke ikram kiraman nurayya tagyaraman dakinna


Momy batace komai jin wahala zaasa nurayya,

Ikram tatashi tashiga dakin nurayya tafadamata sakon Muhammad


Nurayya tatashi tafito Muhammad yanaganin tafiyarta yabi tabaya ya isketa


Nurayya tana tura kyauren dakin wani kamshi yaziyarceta taga daki tsaf babu inda yayi kura
Tajuya tacema ikram kodai ba gyaran daki yasaba,
Kawai tayi kicibus da Muhammad dasauri takoma ciki Cikin tsoro,


Muhammad yace kisameni A garden inbahaka Zan biyoki har dakin ki yajuya yatafi,








Nurayya tabi bayanshi suka isa garden Muhammad yace " nurayya meyasa kike guduna??


Nurayya batace komai yace kisani fa babu Wadda yafi wajen Allah sai wadda yafi tsoronshi,


Nurayya son tsakanida Allah nake miki har Cikin zuciyata, Amincewarki kawai nake bukata da dady yadawo nasanardashi nasamu Mata,




Nan Muhammad yakashe nurayya da zafafan kalamai har ta Aminche tana sonshi,










BAYAN WATA BIYU










Soyaya tayi nisa tsakanin Muhammad da nurayya babu Kama Hannu yaro
Amma haryanzu momy batasan Sunayiba.






Yauma zaune suke garden inda suke haduwa suyi firar love dinsu,


Muhammad yawaigo yakalli nurayya yace Amaryata,
Ta sunna Kai Cikin kunya,
Muhammad yace kidaina jin kunyata domin nakusa mallakarki yau dady zai dawo Zan fadamasa,










Dadadre dady ne zaune da iyalensa Anata fira saiga
Dady yace wai Ina nurayya tunda tayiman sannu dazuwa bangataba,
Lubna kiraman ita,


Lubna Cikin kumbere kumbere tatashi takira nurayya,


Dady yace nurayya lafiya tunda kikayiman sannu dazuwa banjikiba tace lafiya lau daddy yace Ina fatan babu matsala ko tace
Eh,


Muhammad ya shigo Cikin sallama,
Nurayya tatashi zata tafi dady yace dawowar ki nurayya Ayi firar dake,


Nurayya tadawo Cikin kunya tazauna,


Muhammad yace dady nasamu matar Aure fa,
Dady yace mai babban suna
Inakasameta??


Muhammad yace nan Cikin gidan
Wato nurayya


Zumbur hajiya saratu ta mike wa kace??
[1/31, 5:06 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…
DARE DAYA
๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…


Na




Hafsat ( Hapsy Baby)






80&85








ยฎ P. W. F.
















Zumbur hajiya saratu tamike wakace nurayya ??


Itazatama uwar yayanka tsitatar magen wadda baasan Asalinta itace kake fatan tazama matarka?


Dady yace ya isa saratu zauna,




Momy Cikin fushi takoma tazauna tana huchi,




Dady yajuyo wajen Muhammad yace Mai babban suna nurayya kakeso yace
Eh dady,




Kanemi yarda tane??


Eh dady ta Aminche
Dady yace tashi kaje zamuyi magana,


Muhammad yatashi yafita,
Dady yajuyo wajen nurayya jeki kema daki
Yakalli su lubna yace kuma kutashi kutafi,




Dady yace. Saratu meyasa kike wannanan maganar gaban yarinyar nan


Don basan kowaye maihaifinta shine kike Aibata Haba saratu kowaya taimaki wani Allah zai taimakeshifa


Momy tayi shiru domin bataji wannan sai kada kafa take,


Tace Alhaji bazan yarda ba ya Aure ta fa yarinyar dabaasan Asalinta ba wayasani ko shegiyace batada uba yake neman hada kanshi da ita,




Dady Cikin fushi yatashi yabata wuri domin yaga batajin maganar dayakemata,












Nurayya kuma tanashiga daki takara fashewa da kuka tace Allah kabayyana man iyayena insuna Raye,
Adainayimani gori, Rashin. Asali,


Tanawannan tunenen har bacci yadauketa tayi mafarkin wata mata tatafo gareta tana buda Hannu taho yata nadade ina kewarki A tare Dani,
Nurayya taruga dagudu kingi kiris ta ida kaiwa ga matar nan kawai tafarka firgice tatashi,


Tace Allah kabayyana man mahaifiyata idan tana Raye,


Tayi Addu' takoma ta kwanta.




Washe Gari




Anyi break lafiya lau dady yatafi office shida Muhammad,


Momy tashigo dakin nurayya tace fito munafuka makira,


Algunguma, nurayya tadiro daga kan Gado jin muryar momy ta iso


Momy tashigo har inda nurayya tajawo ta keyy!! Har waje


Tace uban mikakayi ma dana ya likemakine??




Tahau jibgarta kamar jaka nurayya tafara Ihu,


Saiga lubna tafito itada Ikram,


Lubna tana ganin Nurayya ce Ake bugu kawai koma daki tayi


Ikram kuma gaban momy tazo tace momy don Allah kiyi hakuri ki kyaleta,


Momy tasaketa tana numfashi tace,


Muzuba nidake inhar kindage sai Muhammad wallahi kin gamu da wahala Kala Kala,


Har sai Kince kin hakura,


Kuma kitashi ga wanki can kiyiman, danawa Dana su Ikram,


Banza tsintaciyar mage,
Marar Asali
Nurayya Cikin kuka tatashi ibe kayan wanki tanufi, waje






Dady yadawo dadddre yatarasu baki daya yace Muhammad nabaka nurayya nanda wata daya insha Allah zaayi bikinku,


Nurayya Cikin kuka tace nidai dady banasonshi,
Yanemi wata,ya Aura,


Dady yace ke nurayya banason maganar banza nariga nasa saidai kinuman iyakata,


Nurayya tatashi tashige daki tana kuka,


Momy tamike tace wallahi bazata sabu ba bindiga Aruwa muzuba mugani fuu tashige daki,










Muhammad yanafita yakira wayar nurayya saidayayi Kira ukku bata dauka yana na Hudu tadauka.


Tayi shiru,
.


Muhammad yace nurayya,
Tayi shiru yace nurayya pls kiman magana,


Cikin sheshekar kuka tace mezance yayana don Allah muhakura da juna tunda momy, bata so


Yace kull nakarajin wannnan zance,


Nurayya ruwa ko iska bazai rabani dakeba,


Nan yakashe ta zafafan kalamai itama taji babu Abinda zai rabata da Muhammad itama,










Nurayya tanashan wuya yanda Baku zato masu karatu wajen momy da lubna da dady da Muhammad sunfita


Zasu Fara sata bauta,


Su duketa Abinsu San ransu kuma momy tace tasake tasanar da dady tana shan wani duka wadda yafi wani,








Wasa wasa yau bikin ki nurayya da Muhammad kingi sati daya duk wani Abun da uba zai ma diya dady yama nurayya,




_ABUJA_






Alhaji sadiq ne zaune da iyalensa falo yajuyo wajen Hibba matarshi yace mata


Kishirya jibi zamu bikinki dan Alhaji Lawal mai Kula da company na Kaduna,


Hibba tace Allah yakaimu lafiya wallahi Alhaji kanafadin kaduna gabana yafadi yace kiyi Addu'a to










Dady ne zaune falo yana rarrraba invitation na biki
Hajiya saratu sai kumbure take tabi duk yadda zata Hana wannan Auren yaki yiwuwa dady yace takara magana Bakin Auren ta,


Shiyasa tayi shiru Amma badon ranta yasoba


Dady yadago yakaleeta yace Gobe


Yallabai zaizo bikin Muhammad,


Kuma nan zasu sauka,


Momy tace Allah shi kaimu,






Washe Gari




Nurayya ce cikin kitchen sai girki domin momy tace baki zasuyi kuma manya taki Abinchi marar dadi taji duka wallahi,






Nurayya ta idar da girki tana jerawa bisa dinning,
Taji karar mota
Momy tafita dasauri tatarbo su


Hajiya Hibba ce ta Iso
Domin Alhaji yace tafara yo gaba Anjima zai tafo,
Wani Aiki ya tsaidashi office


Momy tataro Hajiya Hibba,
Cikin murna,


Itakuma nurayya tashiga ta hado juice,






Daidai fitowar wata Hajiya Hibba suka shigo,


Tas!!! plate Hannu nurayya yafadi domin Gabanta yayi wata muguwar faduwa....








Love you masoyana ๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2/1, 5:12 AM] Hafsat ( Hafsy Baby): ๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…
DARE DAYA
๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…


Na


Hafsat ( Hapsy baby)




90&95


LAST PAGE













Tas!!!! Plate yafadi daga Hannu nurayya domin gabanta yayi wata muguwar faduwa gani fuskar Hajiya Hibba,




Momy tace to marar Asali halin naki zaki nuna gaban mutane,


Tsintatar mage,


Hajiya kinga wadda
Muhammad yalikemawa
Zai Aura batada Asali kokadan,


Alhaji daga tsintar ta yarakitimana ita,


Har Muhammad yagani yalikemawa zai Aura,


Hajiya Hibba tajoyo wajen Nurayya


Kawai itama gabanta yawani yanke yafadi,
Tace Meenat!!


Nurayya tace sunana nurayya ba Meenat ba,


Hajiya Hibba tamatso kusa da nurayya tace yakikaji dakika ganin??


Nurayya tace naji wani sonki da Kaunarki dabantaba yima wata Arayuwata jinake


Hajiya Hibba tajawo Hannu nurayya
Suka zauna tace bani labarinki nurayya
Nurayya tafara bata labarin yadda Baffa yabata,
Taceyaceman ya tsinceni A katsina Hanyar zuwa kwado,


Dasauri HajiyaHibba tamike tace wallahi Meenat ce yata Allah Nagode maka, yau kanunaman Meenat.


Dasauri tabude jaka tazaro waya hello Alhaji yau Addu' a ta karbu naga Meenat gata kusadani


Alhaji Sadeeq yace ganinan Bisa Hanya,


Momy ko mutuwar tsaye tayi tarasa Abinda zatace ne,


Itako hajiya Hibba tarike nurayya kam kamar zata gudu,




Bayan Alhaji Sadeeq ya iso shida Alhaji Lawal suka shigo,


Tare da Muhammad


Hajiya Hibba tamike Alhaji kaga Meenat yau
Allah yagwadamana Meenat


Allah nagode maka yau ga meenat gabana,


Alhaji Sadeeq yace Hibba samu wurin muzauna naji komai,


Nan suka rankaya suka zauna


Yacema nurayya tasake bada labarinta,
Nurayya tabashi kamar yadda taba Hajiya Hibba




Alhaji Sadeeq yace tabbas ki yar muce,


Nurayya domin mu da maifiyarki
Yan Asalin Garin katsina ne


Unguwar Gafai


Nida mahaifiyar ki makotane


Muntaso muna son junan mu
Har Allah yahada Aure mu,


Shekaramu daya Allah yabamu ke


Mukasamu miki Meenat


Ranar da Allah yayi zaki bace kuma


Munje unguwar kwado nida maihafiyarki Gidan Abokina


Munazaune muna fira harkika fita bamu Sani sai can maihafiyarki ta farga bakinan


Aka fantsam nemanki
Baagankiba
Aka Kai cigiya Gidan radion ta television,
Amma baadaceba,


Maihafiyarki tashiga wani Hali,
Na rashinki Ana haka Nasamu Aiki Abuja muka koma,


Nan Allah yabudaman nagida company Kasar wajen danan Cikin Garin Kaduna Alhaji Lawal shine manager,




Ashe da rabon zamu sake ganinki


Alhaji Lawal Nagode Babu Abinda zance face,
Nagode Nagode sosai




Alhaji Lawal yace babu damuwa Dana kowane
Ai


Momy Kuwa da lubna
Jiki yayi sanyi,


Yau DARE DAYA Allah yahada nurayya da iyeyenta


Kuma karkashin iyeyenta suke cin Abinchi,


Nan Hajiya saratu tanemi yafiyar Nurayya Akan tayafemata,duk Abinda tayimata,Nurayya murmushi kawai tayi tace tayafemusu duk Abinda sukayi Mata itada lubna,








Adaura Auren Muhammad da nurayya Anyi hidima Alhmdlh saiga hajiya saratu tana lalllaba nurayya,
Ankai nurayya Gidan Muhammad,


Masha Allah Gida yayi kyau
Sunatasha love,




Ga Nurayya yau gaban mahaifiyar ta da maihaifin ta suna nunamata soyayya kamar ita kadaice yarsu,
Sundawo Kaduna kusada ita,






Bayan shekara daya






Nurayya ce nahango takara kyau sosai, takarazama babbbar mace, tana shayar da diyarta kairat,
Wadda ta Haifa,


Can Muhammad yashigo. Shima yakara kyau da girma,


Khairat tanaganin maihaifinta tadinga bangala dariya,








Dadyn nurayya sunje kauyen tsanyawa, inda Nurayya tatashi, yagina musu masallachi babba tare da rijiya,


Nurayya suka shiga Gidan Gwaggo,


Gwaggo takoma Abin tausayi kafa ta rufemata sai tsotsi take, gashi babu mai taimakonta,


Nan tanemi yafiyar Nurayya.
Nurayya tadauki gwaggo takawota Asibiti Ayanke kafar,
Ilu kuma yahaukace saboda shaye shaye,






Anyi Auren ikram da lubna domin yanzu lubna tana ganin girman Nurayya sosai
Hakama hajiya saratu Abu kadan tace Nurayya,domin yanzuma Dadyn nurayya ya mallakama Muhammad daya daga cinki company sa na kano,


Bayan shekara biyu






Sallama ce Akayi dagudu khairat taruga tataro dadyn ta ya sabeta,


Suka shigo ciki
Yazauna kusada Nurayya maman khairat fushin ne Ake Dani to don Allah Adaina taso kiji wata magana,


Ya rugumenta Ajinkisa yace
Taso mushiga ciki Asamarma khairat Kane
















Nan nakawo karshe dare daya








ALHAMDULLAH๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป




Iluv All masoyana๐Ÿ˜˜




Jinjina gareku bisa kaunar
Dakukeman masoyana Nagode๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜ALLAH YABAR KAUNA

1
2

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login