Showing 24001 words to 24075 words out of 24075 words

Chapter 9 - MAI FARAR KAFA Hausa Books by Maman Afrah.txt

20 Jan 2025

3456

ga wanda suje aikata hakan ya kuma zama silar gyara halinsu ina roƙon Allah haɗa mu a ladan kuskuren cikinsa ya yafe mini👏🏻


Ina miƙa ɗimbin godiya ga masoyana a duk inda suke ina ƙaunarku irin sosai ɗin nan😍❤️🚶🏻‍♀


Sai kun sake jina a sabon littafina mai cike da barkwanci mai suna ƘARA'IN INNA DELU wanda zai nishaɗantar da ku kamar littafina YAR ZAMAN WANKA. NA GODE


MAMAN AFRAH😍🚶🏻‍♀️

7
8
9

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login