Showing 3001 words to 3273 words out of 3273 words
Chapter 2 - AUREN NESA Book Complete Document by KADIJA ABDULLAHI BATURE.txt
uku ya mik'omin "ungo wannan ki zagaya can wajan fasinjoji ki naimi taimako ya yi saurin barin gurin na neme shi na rasa ya b'ace tamkar walkiya.
Nima na yi sauri na ta shi tunda na samu d'an sassauci a dalilin abincin da ta siyamin, da sassarfa na bar gurin na za gaya ta baya inda fasinjojin suke na shige cikin mutane inda na San da wuya ta ganoni a nan na fara magiya kamar yadda mutum ya bani shawara ina naiman taimako a karo na farko a cikin rayuwata.
A bun mamaki saiko naga a nata mik'omin saboda duk wanda ya ganni sai ya tausaya min , musamman da sukaji ina kuka ina cewa kudin motata ne ya fadi daga cikin fasinjojin wani mataship wanda daga ganinsa naira ta zauna ya matso ya yi min magana a cikin tausayi" wane garin Zaki ? na ce Kano ya ce a she tafiyar mu d'aya to ina zuwa, in takaicewa maikaratu nan ya biyamun ba a jima ba muka mika mukad'au hanya .
Tunda muka zo Zariya na farajin kamshin garin Kano, na ji nutsuwa ta fara saukar min.
Masha Allahu la kuwwata illabillah
Shi ne a bunda na fad'a lokacin da na ji matashinnan da ya biyamin kud'in mota na ji ya na cewa mun iso garin Kano ina zaki?, na sa kaina ta taga ina shakar kamshin garina wata daddad'ar iska ta doki fuskata na lumshe idona , bansan lokacin da fatar bakina ta fara furta kirarin garin kanoba da k'arfi , Kano ta dabo tunbin giwa tunjumin gari mai dala da goron dutse mai Mata mai Mota.
Alhamdulillah.