Showing 93001 words to 95088 words out of 95088 words
Chapter 32 - Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt
Yace shegiya CE fa wannan yarinyar ka duba yanda tafito mai kamar wata matarsa HAMEEDA
KHAMIS ya lumshe ido Yace Wlhi har tasa na hango fuskar Aunty XEE yanda tayi fari da idan nan
RAMADAN yajah tsaki Yace Wlhi natsani yarinyar nan bansan dalili ba
KHAMIS Yace dalilin 'daya ne kana kishin yanda take tafiyar da rayuwarta ne .....
Ga shegen FAWAS ba yarda xaiyi taxamah tashi bah
RAMADAN Yace shi wawane daya gama da ita xai nemi killaceta cikin gidansa
Yace aibaikai ga hudata bah
RAMADAN yajah tsaki Yace ana tafedai
FAWAS ko tunda tafitoh ya kasa 'dauke idansa akanta
Sosai tafiyar da ayanxu tatsiriyi take tafiya da imaninsa.
Inyayi shirin barinta ya tuno da farin da take mai da ido da tafiyar da take mai sai yaji yana San ganinta mah a lokacin.....
Wlhi FAWAS kasameni yanda kakeso. Aymana tafa'di hakan tana harararsa
Yajah mufashi da cewa kimin afuwa dan daqerma nasamu na fitto
Tace wai wacece wannan matar takace
Meyasa ta cutar dani
Meyasa ta rabani dakai. Bayan nice nadace danaxama mata agareka
Wlhi FAWAS ina so in ganta danna tsaneta.....
Yace hmmm kiyi hakuri haka pls....
Xata qara magana ya katseta da cewa baxan juri yanda kikesan mafa'damin magana akan matata ba
Ina Santa yanda nake sanki
Karki qara furta kalmar kin tsaneta agaba nah
Tace me kake nufi. Kanaso ka qara fahimtar dani cewa kayi Aurene kuma kanasan matarka kar in gaya maka magana akanta
Yace abinda nake nufi kenan
Dan ayanxo kemah kika xamo matata baxan jure watacan awaje tanemi fa'damin magana akanki bah. Dan haka kikula
Na fitoh da niyar ganinki naqara samun farin ciki da nutsuwa kamar yanda naso Saidai kin 6ata min dan haka nabarki lpy
Ya qarashe da San shigewa cikin mota....
Aiko tasauri tatareshi tana cewa ni yanxu naqara girmah nasan abinda xai 6atamin da kuma abinda xai faranta min
Dan haka daga yau FAWAS kabarni.....
Yace au dama nariqeki ne ban sani bah
Takaici yacika xuciyar Aymana nan take tasamai kuka Tace Allah ya isa tsakanina dakai FAWAS. Ka cuci rayuwata ka 6ata min xuciyata da soyayyarka
Gashi yanxu nace kabarni kana fa'damin dama kariqenine Ashe duk alqawarin da kakemin na qaryane na yaudara ne
Yace ban ta6a yimiki qaryaba haka kuma ba halina bane
Amma yanxu kinsa na koyi qarya dan kawai na faranta ranmu ni dake
Duk sanda xanxo gareki ayanxu saina shararamah matata qarya
Wannan bai isa kigane cewa ina sanki bah
Tace qarya kake baka sona tunda ka'iya Auranta bani ba.
Kaje kawai FAWAS na yafe maka saboda baxan iya yimah masoyina baki ba
Amma kasani da sanka zan rayu har qarshen rayuwata
Tana fa'din hakan tashige gidansu tana kuka ta fa'da agadan kakarta
Tsaki FAWAS yajah tausayinta ya dami xuciyarsa lokaci 'daya
Dan haka ya fara neman numbarta
Aiko yakira taqi 'dauka kamar xai share yadai da'da kira. Xuwa lokacin baxata iya jure in 'daukar wayar tasa bah. Dan Sosai yayi nasarar 6ata mata xuciyarta da soyayyarsa
Tace FAWAS nace kabarni haka
Yace kiyi hakuri mana masoyiyata
Tace meyasa kidena Sonah Yace wannan ba gaskiya bane ina sanki
pls karki qara cewa komai yanxu.
Murmushinki kawai nake san ji da kuma kiss 'dinki dan nakwana da tunanin dan Allah
Murmushin tayi kana kuma tasakar mai kiss tana cewa nayi
Yace nagode kisharemin hawayanki dan inasO kiyi mafarkina
Idan kuma kin kasa sharewa kifitoh in share miki pls
Tace Xanso na qara shaqar qamshin turaranka.Yace xanso naqara ganin kyakkyawar masoyiyata
Tace toh ganinan
Shigewa zauran gidan nasu FAWAS yayi dan iskancin nashi ya motsa
Aiko dashi taci karo
Ya rungumeta da caf kar bakinta yana kissing 'dinta cikin tsantsar buqatarsa saikace bayansu ya baro matarsa bah
Bai 'dauki lokaci yana kissing 'din nata ba wayanshi tayi qara ahankali ya saketa kana ya fara goge mata fuskarta da hankicif yana cewa naji da'din bakin nan. Ki kulamin da kanki dan kishiyarki tayi kira
Yana fa'din haka ya ficce kuma Cikin sauri ya shige motar tasu KHAMIS ya jata
Sosai yanutsu bayan yaji muryar HAMEEDAN tashi cikin wayar tasa. Yace kiyi my MEEDAT gani kan hanya yanxu
RAMADAN da KHAMIS Suna jinta Tace dan Allah kayi sauri in baso kake xuciyata ta buga ba. Dan wlhi 'duminka take san ji
Yanxu haka ina kwance HABIBINA
Murmushi yayi Yace rufe idanki yanxun nan Xaki ganni
Tace tohhh narufe...
Kashe wayan yayi ya kalli KHAMIS Yace Wlhi maidani gida
RAMADAN Yace ai baka isa bah Wlhi sai yaje ga MEENAT ya kuma saukeni a gida
Wayyo Allah FAWAS yace
KHAMIS yace am sowie.
RMADAN ya gyara xama Yace karabu da Aymana mana FAWAS kaga 6ata mata tunanina kawai kakeyi
KHAMIS Yace hmm rabu dashi tunda koya barta ita ba barinsa xatayi bah
RAMADAN yajah tsaki Yace Amma dai Kasan yana cutar da ita ko
Yace eh toh da wannan dan wannan (wai antura tsowan banxa biko)
Murmushi FAWAS yayi Yace xan rabu da ita
Amma saina ha'da addu'a dan gaskiya naji ina mata wani so a raina yanxu ba kamar nada bah
Saidai nasan baxan iya Auranta ba
RAMADAN yayi murmushin Takaici Yace xan tayaka da addu'a Amma pls kasa aranka kabarta
FAWAS yayi Murmushi Yace toh 'dan Uwa.......
KHAMIS yayi parking a qofar gidansu meenat
Kamar yanda FAWAS yayi haka shima yayi ya kirata a waya
.
Tafitoh cikin sanyayyiyar kwalliyarta
Yace kaga tauraruwa me dishashe hasken.....
Xaka fara ko. Meenat ta katseshi
Yace da bakina kice baxan ba'di gaskiya bah
Murmushi tayi Tace hmm minti biyu momyna tabani
dan haka bara nabaka muhimmin labari
Yace ina jinki Tace Dadyna ne yakesan ya ganka wai yagaji da soyayyar nan tamu ya kamata yasadu da iyayanka dan muxama mallakin juna........
cikin sauri KHAMIS Yace what😳 baki gaya mishi ko 3 years banyi da Aure ba
Tace toni ina ruwana da Auran ka
Yanda baka duba dacewar ni yakamata da in xama matarka ba hakanne yasani Kasa yarda cewa kayi Aure dan haka idan Sonah kakeyi nimah ka Aurani yanxu.
Kaga tafiyata. 'dan rainin hankali kawai. Wlhi kadena 6atamin tunani
Kuma kasani 'daxo na kiraka matar taka ta'dauka nace mata nice meenat me shigowa gidanka matsayin matarka ta biyu.....
Tana fa'din haka tashige gidan nasu
Shuru KHAMIS yayi kana ya shiga motar RAMADAN yajah yana murmushi
FAWAS Yace yau matsalace tafitoh damu
RAMADAN Yace kalli KHAMIS yayi Murmushi Yace ta ha'dama bom gun Aunty XEE sai kafara tara qaryaryakin da xaka gaya mata dan kafidda kanki
Yace Wlhi sai yanxu natuna ban fito da wayata ba. Na shiga uku.....
Wannan karan dariya RAMADAN ya sheqe da ita
Ya kalli FAWAS Wanda shima ita yakeyi
Yace tonidai na iso gida
Dan haka fitoh kajaku dan Wlhi kabar KHAMIS xubar daku xaiyi atiti dan kwakwalwar cike take tam da tunanin makwamarsa gun Aunty XEE
Ya qarashe da fitta yana qara sakin Murmushi
FAWAS yayi Dariya Yace sai da safe a shafamin kan 'Yan matana
Insha Allah RAMADAN Yace da shigewa gidan nashi yana 'dagawa KHAMIS hannu
Da gudu gudo sauri sauri FAWAS yake tuqi damuwarsa ya kai gida da sauri ya kalli KHAMIS Yace kaje mata da addu'a kawai
Yace hmm baka santa dakyau bane
Na tabbatar yau hukuncin da xatamin yanxu na musamman ne....
Murmushi FAWAS yayi Bayan yayi parking qofar gidansu Yace karka kanuna mata tsoranka dan xatafi wahalar da kai
Yace hmmm saida safe ka shafah kan Ahmad
Yace insha Allah da shigewa gidan nasu
Yasami HAMEEDA harta 'dan fara bacci
Dan haka yayi toilet kawai yaqara yin wanka yasaka kayan bacci yaje yara6e ajikinta Yana shafata...
bu'dar bakin HAMEEDA cewa tayi Daka shigo naji qamshin turaran wata ajikinka
Waro ido FAWAS yayi
Yace badai turareba
Tashi HAMEEDA tayi shima ya tashi
Ta qura mishi ido Tace gayamin gaskiya daga Aiken gun Dady kawucce gun Aymana ko
'Dan rikicewa ka'dan yayi Yace nace miki bansan wata Aymana ba
Tace koh
Ya 'daga mata kai
Tace banyar dakai bah FAWAS......
Jin haka yasa yayi Saurin cewa wani turarene fah na siyamah Dady tun jiya shine dana ganshi Cikin mota shine fa na'dan fesa
Tace hmm ai baka fitta da mota ba
Yace kanna fitane nayi niyar fita da motar sai kuma nafasa ganin turaran yasa nafesa
Murmushi Hameeda tayi Tace OK shikenan
Ya kama hannunta Yace pls kiyarda dani
Ta kallesa Tace Wlhi nayarda da abinda kace
Rungumarta yayi ya rayawa aransa yabar ta6a jikin Aymana daga yau dan bayasan xargin matar tasa
Shiko KHAMIS da addu'a ya shiga falan masoyiyar tasa
Ahankali ya tura qofar bedroom 'dinta
Tana kwance tsakiyar gado taci kwalliya Sosai sai qamshi takeyi
Da sauri ya haye gadan Yace nadawo my Luv
Tace gada gun meenat ko aikan Momy
Yace daga Aiken Momy dai
Tace KHAMIS wacece meenat
Yace watace can da; da nasanta. Amma yanxu Wlhi tallahi bana tare da ita kiyarda dani kiga na rantse miki
Shuru XEE tayi tana qare mishi kallo Tace Amman ka bartan shine har ta'iya cewa xata shigo gidanka matsayin matarka ta biyu
Sosa qeya KHAMIS yayi Yace qila tafa'di hakan ne dan ta6a miki rai
Tace KHAMIS kaji tsoran Allah Wlhi kamin kishiya mutuwa Xanyi 😰
Qara Tsaida idansa yayi akan fararan idanuwanta wa'yan da suke birgeshi. Kuma sanda da qaunarta na qara mamaye xuciyarsa Yace Wlhi dake ka'dai nakesan rayuwa matata. Pls kikwantar da hankalinki narantse miki kika mutu nima binki Xanyi....
Ya fa'di hakan yana me rungumarta da kissing 'dinta.........
RAMADAN na shiga gidan nasa yayi part 'dinsu kawai dan yasan Innah Yalwa tayi bacci yanxu
Qamshine yake ratsa hancinsa yana lumshe
Direct bedroom 'dinsa yayi ya GYARA kansa
Kana yanufu gun rikitacciyar Auntyn tasa 😆
Tana xaune tana karanta wani littafi waishi *BIRNIN MASOYA*
Yalequ dakansa 'dakin yana cewa Auntyna a'dan furgice takallesa kana tagallamai harara da ajiye littafin
Tatashi tanufu bakin qofar. Aiko yana ganin haka yakoma baya ga falan. Biyoshi falan tayi
Tace wato kamin qarya wai momyce batajin da'di ko
Ya 'daga mata kai a shagwa6e
Tace ina kaje
Yace raka FAWAS da KHAMIS nayi wani gu
Tace kai basu rakaka bah
Yace Allah basu rakani ba
Shuru tayi kawai tana kallansa
Ganin haka yasashi shagwa6e mata yana wani yimata qif qif da ido da cigaba da cewa dan Allah Auntyna Karki hukuntani kinji
Tunda nagaya miki gaskiya😬
Murmushi tayi Tace naji Amma daga yau kadena fitta da daddare Wlhi
Yace indai baxaki hukuntani yanxu bah nayarda
Tace inasan jin 'duminka mijinta
Da sauri ya rungumeta Yace nima haka Auntyna
Ahankali takai bakinta cikin nashi tana tsotsa. Yana lumshe mata ido
Sanda taga yana qoqarin yi mata bacci atsaye sannan taxare shi daga jikinta tana cewa a tsaje xaka min bacci
Ta qara shi da xamah a dining
Yayi mata sanyayyan Murmushi Yace ina yarana suke Aunty
Tace ai kasani Suna tare da Innah
Yace O yah Allah gashi sunyi bacci yanxu
Tata6e baki Tace aikasan da wuri sukayi dake yau bakaso jin 'diminsu ba shiyasaka shantakewa......
Ya 'dane cinyarta yana Murmushi Yace xomuje mukwanta
Tace saina baka wannan madarar tukunna
Ya kalli cup 'din da madarar take ciki ya kalleta ashagwa6e. Ai wannan yayi min yawa Aunty
Tace Wlhi ko saika shanye dan ba abincin Karki kaci 'daxu ba
Kamar xai mata kuka haka tadinga bashi yana Sha
Can daya koshi kuma ba barinshi xatayi ba sai kawai ya hau shafata yana lumshe ido
Ai ba shiri ta ajiye cup 'din tana harararsa
Tashi yayi yana janta yana cewa Wlhi yau saina gani dan nalura kamar yau kinyi sallar asubah
SAILUBAH tawaro ido Tace banyi fah
Ya wurga mata mugun kallo da cewa kinsan Allah saina gani.....
Da gudu tayi bedroom tana qoqarin rufe qofar ya shiga da nasa gudun
Numfashi tajah ta manne a bango ya harareta Yace wannan ka'dai ya tabbatar min da cewa da tsarkinki
Tayi mai shuru
Yayi murmushin Takaici da ciga da cewa watoh kinda'de dayin tsaki shine kika barni kicin bala'i ko
Tace toh ai jiya nayi tsarkin
Shuru RAMADAN yayi yana tunanin yanafah ganin tada'de dayin tsarkin qilamah ba jiya bane
Yace ai shekaran jiya ma naganki kina Sallah
Tace eh waccan shekaran jiyan nasamu tsarkin
Yace kikace jiya kuma
A shagwa6e Tace kana burkini RAMADAN pls kabarni haka
Yace koh
Tace eh
Yace ai ban burkitaki bamah tukunna sai kin tuna ranar farkonmu dana sami nasarar kar6ar hakkina
SAILUBAH Tace baxan tuna ba imma na tuna menene 😙
Yace Ba komai😀 kawai dai wannan xafin da kikaji awannan ranar shixan qara maimaita miki shi awannan ranar
SAILUBAH tawaro ido Tace Allah 'dan Qanina😳
Yace Wlhi Auntyna👯
By Rahamat Hajju
[5:58PM, 01/02/2017] R🇦HAⓂ🇦T Nalele:
*Na gode da kulawarku sisters*
Zainab
Sadiya
Haleema Auwal
Salmah
Meelat
Hajjaju 😀
Sis Manuh geee Allah ya qara basira
Hindatu
Fatima
Maryam
Xarah
Maman sam...
Nagode da addu'arki 😀
Luvr gal
Zulfau Mustaph
Duk ina gaisheku MASOYA
Narasa contact naki masoyiyata😰
Kinyimin xaxafar addu'a na biki da tawa 'daxo
Nasan kuma zaka gane kanki dan haka ina miki fatan alkairi daga HAUSA novel part 2 kika fito👏🏻