Showing 1 words to 3000 words out of 10261 words

Chapter 1 - BAGIDAJIYACE free pages by Hassenan Masoya .pdf

[8/19, 10:08 AM] Haisahhtttttt: *BAGIDAJIYACE*





*©️HIKIMA WRITERS ASSOCIATION.*
*(Home of peace ,joint entertainment to educate and enlighten our readers)*



*Godiya*
Ina mika godiya ta ga Allah madaukakin sarki,mai kowa da komai wandaya bani lafiya da Aron
numfashi,har nafara kawo maku sabon wannan littafin nawa ,Allah nagode maka.Allah kabani
ikon ga mashi cikin koshin lafiya,kuskuren dasuke ciki Allah kayafe mana.Ammen


*Dedication*
Na sadaukarda pajinnan gareku masoyan littafin RAYUWAR AFREDARH, Allah yabar
kauna...


*GARGADI*
Wannan littafin 'kagaggene daga kwalwar Hassenart ,idan kinga yayi daidai da rayuwarki ,to
kisani arashine.don haka vanyarda ajuyamun littafina ta kowacce sigaba batareda izininaba,yin
hakan babbar zunubine...akiyaye


*_written_ _by_*
*_Hassenart_ _Mohammed_*

*Litattafan marubuciyar:-*
-RAYUWAR AFREDARH (endless love)
-QASAITATTUN MATA
-RAMUWAR GAYYA (The shaded blood)
Now
BAGIDAJIYACE


*Wannan littafin na kudine,adon haka za'a biya #200 na katin mtn ma wannan number
09065990265 sai ayi screen shooting as evidence a dai turama number na saman.vip kuma
#300 don haka biya kudinki ki karanta littafin ki hankali kwance wacce tabiya
kudin ramuwar gayya nayi maku rangwamen zata biya #100 ne amaimakon #200 inkuma

VIP ne #200 a maimakon #300*



Bismillahir~ rahmanir~ raheem


___________________________


1️⃣&2️⃣




*Kauyen fallankin malam yahaya*
*Zuntu*


Wani irin gudu takeci uwa rainta zai fita,sakamakon ganin 'yan kungiyarta suna dab da shigewa
rutsutsin wajen gonakin.kwalla ma daya daga cikin su kiratakeyi da karfi, hakan yasa suka
dakata da tafiyan.
Har ta Karaso cikeda haki
"K'ure dadi nine zakuyiwa wulakanci ko?,wato da bansauriba tafiya zakuyi kubarniko?"

"Laa bahaka bane indo kinsanifa sarai lokacin birek gajerene...gashi munada yawa masu cin
gwavan inba muje da wuriba za'a iya komawa aji ,ko masu gonan su zo"

"Wooo, kahe da sunhememu...hanzarta mu higa layi yanda akasa ba ,kasan gonan nan akwai
hi da hammatsi" tafada da lalataccen hausan ta na gidadawan 'kauye
Layi maza uku sukayi agabanta sai rahane kawarta ta biyar sauran mazan abayansu
A hankali take tafiya sadaf sadaf cikeda tsoron karta taka kan maciji...har suka iso fili suka fito
sosai iya ganin ka mai cikeda bishiyoyin mangoro da guava
Daf undo tahaye nagovan tana watse masu suna watsawa abuhu

Dagacan nesa wani mutumi dake gyangyadi karkashin bishiya da zugegen dorina a gabansa,
ga dukkan alamu maigadin wajen ne,ya hango su a hankali yashiga sad'ad'awa wajenda
suke,karaf kan idon indo,dirkowa tayi akan bishiyar jikake tif!

Hada baki sauran sukayi suna fadin "lafiya?"
Ai yankan hanya tayi da gudu tana gayamasu cikib waka faditake"ga mai gona ga mai gona
nan...Wanda yakalla banyafeba".
Haba kafa mai naci banvakiba,shimako maigadin yadade masu baya .gudu sukaringayi tun

suna jin nishad'i har indo tafara kuka ,tuni a hanyar sun zubarda buhun goban amma
mutiminka yaki daina binsu, har suka shiga filin makarantan yana binsu.daidai nan aka kada
kararrawa na komawa aji, ai dagudu suka hade da yara kowa yayi ajinsu.

Koda maigadi yaga sun tsira ,takaicin gudun da yayi yakeyi,atake yayanke shawarar tafiya
ofishin malamai yakai kararsu
Duk ko malaman suna nan...
Discipline master ne yamike cikeda fushi yacewa mutumin "yi hakuri malam ,yanzu duk sun
gama shiga aji don haka muje inzaja iya ganesu a tsintosu"

"Tabbas zangane ,wannan mai muryar chanisawan(yana nufin indo)

Aji aji yaringa zagawa dashi ,har sukazo js 3 anan tun kafin sushigo yayi idobiyu da idon indo ta
windown ajin ,ido ranbadadau da kwalli. Daganinta kaga Mara gaskiya.

" malam itace wagga"yanuna ta da yatsa da sauri
Malamin bai wani damuba don yasan indai indoce zata aikata abunda yafi haka

"Fito gaban allo kowa yaganki barauniya,ina sauran?" Cewar discipline master.

Ganin ba matsera yasa tafito tana muzurai,kyar tayi da ido ma en ajin
"K'ura dadi,lafazi,rahane....kai nagaji dakiran sunayenku,malamai ai he kuhito ko"
Ba arziki suka yo waje ,don sunsan inya zakado su zafa adake sun,sukuma bi hanya itama ta
narka.
dukansu saida suka fito malamin ya mikama maigona bulala yazanesu...haba kura dadi yafara
gaba shine dama bai tsoron bulala, sauke masa da yafara yi ,azabar dukan yagigitashi kwara
ihu yakeyi iya karfinsa,tuni idon indo ya raina fata,baya taringa yi har tajingina da gajeran
windon ajin basu yi auneba saidai sukaji dirkanta cikin gonakin bayan ajinsu,kalkalawa tayi da
gudu 'yan ajin akasa sukabita amma haka suka kare gudun su suka dawo don tab'ace masu.
Dabalain gudu tashiga gidan,mama na tsugune tana wankin waken alala bataji shigiwarta ba
saidai taga giftawarta tayi ciki da roban waken.
Mikewa mama tayi tana tafa hannu tareda sallallami
"Auta wa kuma kika tono yau ?ina makarantab?kifito inji nace"

"Alkur'an mama banfitotwa sukamani....ke makarantan ma anbari daga yau...yasin yau ban
kwanan garin nan tunda kowa ya tsaneni"

Shigowa dakin tayi ,taciro ta a bayan kofan.
"To kwantarda hankalinki kimun bayani sosai"
Hmmm inazuwa " randa tanufa ta dibi ruwa a mod'a tashiga kwankwa'da daga nesa kanajin
karan wucewar ruwan.tana gama sha ta suri buta taje bakin vandakin gidan ta tsula fitsarinta
yako gangaro wajen dakin yaya(kishiyar mamanta)ta kakkabe jikinta tashigo daki.
Mama nanan zuru tana jiran fitowa r ta, zama tayi kan tabarma gefen mama tayi gyaran murya

tasoma koromata bayani

"Mama ina gonan gobannan danake kawo maki kinaci ,kina tond'e baki?todai yau dubunmu
tacika dinko su rahane yau sunkade har buzunsu da duka...."

"Ke tsaya auta menene na duka kusiya Abu da kudinku?"

"Tab lallai ma to debosu mukeyi ,hannu nki ana ke hin dauka kudi muke basu to yasin yau ban
zaman garin nan Zaria ba nufa gidan anty,bazan zauna me gari yazo akamoniba,dama gashi da
jikakka tsakanina dashi....ki tashi ki shirya mun kaya don alkuran akazo kamani zance kece
barauniyar zaunen ,akama dake..."
"Auta nice barauniyar ?to ba inda zaki kijamasu magana ,acan su basu saba da hayani yaba
,unguwarsu na natsatsune"

Geiwoyinta tasa a kasa tana rokonta "mama nice fa autarki indo,zakiso akashani,ji nake idan na
kara kwana ajalina kekira ,konafada ruwa ko rijiya...

.....to shahararriya fito ki wanke fitsarin da kikayi ....ace kaf ,kafin gidannan kin karyesu da
fitsari?komai nagida kin lalaceshi ,mudai anhaifo mana annoba"
"Bani bace annoba sunusi danki shine annoba"buge bakinta mama tayi,tasoma ba yaya hakuri

" yimana shiru baqar algunguma...ba kece kikajaba,to maza sata tawankemun kofar daki don
bazan dauki cin kashiba"Tsidik tayi mata a gaba
"Ninan na isheki ,kuma tunda kika zagi uwata abakin wankin fitsarin kofar dakin ki"
Tayi shigewarta muryan daki tahaye gado,masifa taringa yi kamar zata ari baki tagaji tafita ,don
takaici ya hana mama bintu magana.saida taji tsiyar ya kwanta,tashiga tasameta tayi daidai a
gado tana barci hankali kwance.daka Mata duka tayi acinya
"Jai'rah tashi ki hada kayan ki kitafi zarian,konaji kunne na kwana biyu"
Aidasauri tafigi Ghana mustgo tagaudanna kayanta acikin.taje tadako tsaminta tadan gurza
Vaseline guburi guburi,tayafa kanannadadden mayafintada kila baitava ganin iron ba a rayuwar
sa
"Mama na shirya sallameni,karsu taso makarantan" tsaki tayi ta kwanto hannun zani taciro Dari
biyar tabata,tashi ga rumbu ta jibgo kayan tsaraba irin nasu na 'yankauye tabata takai
masu.mai baro tafita tanemo ya kwashe kayan ta suka tafi tasha,saida tajita a motar Zaria
.kuma tacika sun hau kwalta tafara jin daidai a ranta"cab ai Yaseen sai na huta na watanni
zandawo lokacin komai ya lafa...,"tunanin rayuwar ta data gudanar a garinsun yasoma dawowa
kwanyarta,tartar.........


#vote
#share
#comments

[8/19, 10:09 AM] Haisahhtttttt: BAGIDAJIYACE




*©️HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*(Home of peace, joint entertainment to educate and enlighten our readers)*




Wannan pajin nakune kuyi duk yanda kukaso dashi,,, kawayena,aminan arziki,abokan tsegumi
da dan gulma�
Aisha Abubakar musa(mrz zuntu)
Zainab Isah (hajiya babba)



Written by✍
Hassenart Mohammed


Littafan marubuciyar:-

-RAYUWAR AFREDARH (Endless love)

-QASAITATTUN MATA

-RAMUWAR GAYYA (The shaded blood)

_And now_

BAGIDAJIYACE


*littafina dashi da ramuwar gayya,dukna kudine#200na mtn ake biya ta wannan number
09065990264 inkuma vip kikeso zaki turo #300 ace tabiya na ramuwar gayya kuma #100
zata biya VIP #200 ajiya daure rage ciki kibiya ba tsada bane gareshi da zaisa sai anfita maki
dashi kina jira aturo kisamu, inmai turowa hidima yasha masa kaifa�*


___________________________

3️⃣~4️⃣


Wani handsome sojane fari tar kyakyawa ajin farko sanye cikin farar T-shirt da gajeren wandon
kakinsu, nagani tsaye acikin filin wajen training din 'yan Navy acikin makarantar NDA ta
kaduna,gadai dukkan alamu dalibin department dinne .waya yakeyi cikin natsuwa...ayanayinsa
da yanda yake harhad'a maganarsa zakagane shid'in bamai cika son hayaniya bane,da yawan
surutu....
daidai nan wata matashiyar inyamura takaraso wajen dayake itakuma cikin complete shigan
uniform dinsu na navy,amma tana d'auke da alamar 'yan shekaran farko,acikin collegin.

Tana ganin sa ta fara feck call,"hello my friend,can u hear me?...eh I told u what man can do,a
woman can do beyond... Letz..."rashin sani kenan donko
Awani bala'in zuciye yaje ya shaqota ya jefata cikin wani tabon jar kasa mai dauke da ruwa
kimbul,tako fada ta fuska, ji kake facccch!, yayi saurin bin bayanta kafin ta dago yataka keyarta
fuskarta dakanta yalume cikin ruwan jar kasan mai kamada yanbu na training dinsu.haba wutsil
witsil takeyi da kafa kamar kifi, tana kuka amma bakaji saima ruwan dake shigamata ta hanci da
baki,adole tai shiru cikin sadakar da cigaban rayuwa.shikan gogan ko a jikinsa saima yacigaba
da wayarsa.

Da sauri wani matashin sojan ya 'karaso wajen dasuke,rai a 'bace ya saita cinyar kafar da ya
daura akanta ,ya kaimasa tokari da sauri yad'an goce, cikin sauri yayi azamar janyota ya
watsar gefe,sannan ya soma magana
"Farouk yaushe kazama maras imani ?,kashata zakayi komene,jibe tafa wannan tama
suma...taimaka mukaita asibiti"

"...kai baka da hankali,nine zanyi punishing mutum kuma inzo inkaishi inda zai samu relieve?...
Bayan rashin kunyarda victim din taimun?Towaima me ruwan ka dani da zaka daka tar dani
eyee haidar?,kamata yayi kabarni inbata lesson tukuna,i want to confirm her that,what man can
do, a women can never ever do...even if they can die and resurrected hundred times,so now
banwaje mtseww"
bai jira tacewarsaba ya ja tsaki ya bar wajen.girgiza kai aliyu yayi ,yakira juniors dinsu dasuka
zo wucewa yasa suka taimaka suka dauketa zuwa asibitin cikin makarantan.



**********

Indo kam an sauka a tashar kofar doka cikin zeetown lafiya, mai Babur tayi kiran sa tayi masa
kwatancen inda zai kaita ,yadaukar mata buhun tsara barta,yasa agaba , tsohon Ghana must
go dinta abaya sannan itama tahaye bayan.tiiiiiiii haka yakwasheta har GRA .daidai kofar wani

gida dayafi duk sauran gidajen gurin tsaruwa ya ajeta ,taciro #200 tabasa yanda sukayi
ciniki,kamar mumina Wanda tasaba biyar masu ocada hakkinsu,yo ehmana matarda saidai ta
dirka tafalla a guje tace inkanada zarra kabiyota ka amsa?!

Tadad'e tsaye kafin tasami almajiri tarokesa ya shigar mata da kayan.
Tundaga bugun gate d'in, gatemen din su kasan sunyi ba'kin mahaukata.
Don haka dasauri nakusada kofar ya bude cikeda fushi dafatan kama kowaye ya Zane....ganin
ta yasasu saranda don yasan watan aikin su ya tsaya,baxai taba manceta da balainta ba,sakin
baki yayi galala yana istigfari aransa inyayiwa Allah laifine ,donko hadaka da indo gida daya
babbar jarabawace..." Bai ida zancen zucinba yaji takarashe hankado gate din ji kake,garararaf to ufo ciki abunta,a
firgice ya juyo yana kallonta
"Malam inkagama kalle kallen ba yaro waje yahuce,haba mutum haka sai kallon tsiya ba aiki?,
Sam anty bahuyi sahan mai gadiba...wannan ai shai yarinka koron masu bakin alkhairi"
Fuuuu tayi ciki da katon ghana mustgo dinta akai.
Dasauri ya amshi buhun hannun almajirin,yabi bayanta dashi don Sam baiso yazama na farko
dazasuna soma rikici.


Babban kofar dazai sadaka da asalin cikin gidan tashiga kai tsaye,tasoma kwarara sallama
"Assalamu alaikum sallama nake,gaba kuwa gaisheku take,ina antyn tambayrku nake"
"Barkanki da zuwa...anty na ciki" taron masu aikin suka hada baki wajen bata amsa.
Cikeda fargaba daya daga cikin housemaid din ta amsheta da Jakarta ,har cikin falon.
ACikin falon ,Hassana da Husseinane zaune akan kujera Hassana game take a laptop dinta
Hussaina na charting da wayarta ta like kunnenta da earpiece, sai Ahmad dan karamin kaninsu
dabazai gaza 10years ba,dake kan dinning yana shan Golding morn.ga karan t.v dayacika
falon ,din haka Sam basu ji shigowar taba saidai sukaji dirkan buhu akan center Carpet din
,take kurar kuka da barkonu yatashi alamun sun fashe ta cikin buhun.daidai nan indo tasoma
magana
"Kai dan uwarku bakuga muhane bane hiyyeee"
Ai tari suka dauka atare,don Hassana harda hawayen azaba don direct yawuce mata ta kofofin
hancinta.
dasauri tarufe laptop dinta tabar shinan tahaura sama da gudu,sauran 'yan uwannata suka dafe
mata baya

Tsaki tayi tasama kujera tabaje tanajiran azo atarbeta,shiru har kusan Rabin awa. Sannan ne
Hassana tadawo falon,tasungumi laptop dinta tanufi hanyar komawa dakin su

"Ke ina uwartakune,ne ne?"
"Kai indo kin cika fitina to tana dakin abbey kuma har yanzu ba tafito ba tukun, sai kijira in akayi
azuhur zasu fito ai"

"Caftsi,kenan zaman cikin nan zantayi?,aiko na gaji saidai ko naje dakinku najirata....yaa shafii

kafii" takarashe maganar ta tareda yunkurawa tayi hanyar wajen steps din.Ai azabure Hassana
tayi ciki da gudu kamar wacce ta ga horror, tashige dakin su tamurza key da sauri.
Jingina tayi da jikin kofar tana hakiiy.

"Ke lafiyarki kuwa?" Hussaina takaraso tana tambayarta

"Inafa lafiya, laluwa bala'i zata shigo mana daki"bugun kofar suka somaji da karfi
"Mtseww to meye ?,ke wannan tsoron ne zaisa tarainaki....kina ganinta da lodin kayannan
,kinsan tafiyanta ba yanzuba...kuma kinsan abbey baison hayaniya ,ji yanda take bugun kofa?"
Janyeta tayi ajikin kofar tamurza key din ta bude tashigo,duk suka koma gadon su suka zauna

"Ke to meye na guduwa ,harda sa makulli saikace kinga mu da fatalwa?"
Hussaina ne tasoma magana cikeda kambamawa
"Wanemu anty ayeeshar...jakadiya er saleh,sa baki dariya sai yak'e ,kowa yace zaiga
dariyansa ya mutu ,margamargan dutse kinfi gaban aljihu....barkanku da zuwa bakin
zuntu"...........

" aiho ai na aza baku marhabin danine ,dasaina koma inda nafito ".
Allahumma ameen, Hassana tace a hankali

" wanemu anty ,salan kija mana fushin ummy....ai murnar ganiki muke...(ta waigo da fuskarta
wajen Hassana) ai ma ringa samun dadadan labaran ban dariya awajeta ko !"

Gyada kai tayi kawai batace komaiba.turo kofar akayi,ummyne da abbey suka shigo yi mata
sannu da zuwa,din dinki shigewarta

"Barkaana ,barkaana daganinku mutanen zuntu...kun iso lafiya?"
Dadyne yake magana tareda tafa hannu wa fuskarsa cikeda fara'ah

"Barkankadai alhajinsu 'yan biyu...munsameku lafiya"
"Lafiya klou,ya wajen su mama....Hassana yabakusata tai wankaba"ya tambaya cikin sigar
tsokana

" yoooh inbanda abinka alhj yazasu martaba ni ,haikashe fatsima uwarsu?...dadai itane zasu
bata...to kusani matsayin mu daya da fatsime dan iyayen Ku,gatanan tsaye Ku tambayeta
"tafada tana zazzare ido kamar uwarsu

" ayi hakuri dai ranki yadade...kuruciyace"abbah yafada cikin sugar zolaya dafatan kwantarda
tarzoma

"Hmmm...wai ina mutumina ne aliyu haidara,hoja mazan hwama" tafada tana washe dafaffun
hakoranta

Ummyy ta amshe maganar"Nana aisha tashi muje dakina ...sweetheart kubiyota da
Jakarta...aliyu na makaranta ,but munasa karan zuwansu a satinnan"

"Eyyah Allah yakawoshi lafiya donjin gidannan nake uwa maka barta dabayanan" tafada tana
karkade 'Yar zaninta tamike tabi bayan ummy ,Abby ma yafita.




#vote
#share
#comments
[8/19, 10:10 AM] Haisahhtttttt: BAGIDAJIYACE


*©️HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*(Home of peace,joint entertainment to educate and enlighten our readers)*


This page ix wholly dedicated to my besty Hameedart
Allah yabama mamanki twins,anty habiba saura karkice ameen��



Written by
Hassenart



Littatafan marubuciyan:-

-RAYUWAR AFREDARH (Endless love)

-QASAITATTUN MATA

-RAMUWAR GAYYA (The shaded blood)

And Now

BAGIDAJIYACE


*Wannan littafin na kudine only #200 VIP #300 , idan kinbiya na ramuwar gayyya kibiya #100

vip #200. Hanzarta kibiya kudinki kafin nagama*


5️⃣~6️⃣


*WACECE INDODO*


Indo Aisha diyace ga mal.abdullahi da mal.binta
Mal.Abdullahi asalin su fulanin usulne 'yan asalin garin zuntu a wani 'kauye da ake kiransa
fallanki,babansa ,shi yakafa kauyen sunan shi mal.yahya ,amma shidan kauyen gabane ana
kiran kauyen *fallankin sab'a dutse* to lokacin da ya bar kauyensu da matanshi ,sai yayi 'yar
madaidaicin gidansu suka zauna anan. sai ya zamana infulani sukazo wucewa zasu sauka awajen sudanyi bukkansu na wucin gadi
sutashi wasu su tsaya,ahaka waje yayi tayawa har yazama gari ana cemasa fallankin
mal.yahya.

Mal.yahya yana da matan aure hudu dayara Ashirin da uku ,Ashirin da daya matane biyu maza
Abdullahi da Abdussalamu

Lokacin da yaran shi maza suka fara tasa wane yadaukesu yakaisu almajiranci abdullahi aka
kaisa Zaria ,shi kuma abdulsalamu yafi kusa akabarsa a soba .

Abdullahi Dane mai hazaka saida yayi sauka sau uku da tishi ,abdulsalam baiyi dayaba. adon
haka sai yafara sana'arn dinkin hula anan cikin Zaria ung. Albarkawa tunda ba halin komawa
yabar dan uwansa bai dawoba,yina sana'ar sa yana karatun littafai don sun zama
gardawa.Ahaka wata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login