Showing 3001 words to 3370 words out of 3370 words

Chapter 2 - LINZAMI DA WUTA Book Free Writing By Gidan Iko.pdf

Advertisement

12 Jul 2025

1011

ka koma dakin ka bana son takura ...

Ya Haye gadon yana Fadin
"Ni Kuma takurar nake so nayi miki Donn ba zai yuwu na biya sadakin auren ki ba kice ba zanyi
wani Abu da ke ba....

"In don ta sadakin ka ne wallahi Zan mayar maka da abunka bana son wannan Rayuwar da
kake min ...
"Ki mayar min da sadaki? Sai kace auren Yan iska nayi?...

Ya soma balle botiran Rigar shi Yana Shirin tab'a ta ta mike zata fice daga dakin ya saka kafa
ya hardo ta sai gata ta dawo a jikin shi ya kuma matsa ta ya soma kissing din ta tana Kai mishi
Duka tana son kwacewa Amma ya nuna Mata mazantaka na karfi irin na NAMIJI...

"Kar kayi min fyade Anam don wallahi Zan nemi hakki na in dai kayi min fyade....

"Ai tunda na Gane sai da fyaden ne Zan samu abinda nake so to na Kuma daura aniyar yi Miki
fyaden in yaso ki nemi hakkin naki na shirya daukar hukunci ko biyan dukkan Tara....
Ta soma kokarin kwacewa Amma ta kasa duk dukan da take Aiko mishi Bai Hana shi yin yadda
yake so ba har ya tabbatar Mata da yadda yake nufi.......


Kuka take tamkar wacce aka zalunta ji take tamkar zata mutu duk da ba son Kansa yake nuna
mata ba .
Har ya fito wanka tana kuka ya Rungume ta Yana Fadin

"Yi hakuri madam ban San me yasa duk lokacin da zamu keb'anta sai anyi Abu tsiya tsiya in
Baki da lafiya nace muje a duba ki ...

Ta make shi tana kwace jikin ta tana Fadin
"Wallahi kayi ta auren ka don na Gama shi nace bana son kana min wannan wulakancin ka
kasa dainawa to wallahi na Gama auren ka azzalumi macuci kawai....






















To ke kuma Haka naki salon Yake? To Allah ya kyauta Bari muga matakin da saki dauka in Mai
bullewa ne muna Miki barka in Kuma ba Wanda zai bulle bane sai muce Miki how market.....

✍ Alkalamin GIDAN IKO

1
2

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login