MAGANIN SANYIN MARA KOMAI TSANANINSA INSHA ALLAH.

Mansur Usman Sufi

  

16 Aug 2025

276

MAGANIN SANYIN MARA KOMAI TSANANINSA INSHA ALLAH.

MAGANIN SANYIN MARA KOMAI TSANANINSA INSHA ALLAH.

        Matsalar sanyin mara matsala ce wacce take addabar mutane maza da mata masu aure harda wadan da basu da aure.

       Kuma cuta ce wacce take shigar mutum ba tare daya sani ba sai bayan wani lokaci yayin sa ya fara ganin alamomin ta.

Ga kadan daga Alamomin cutar sanyin mara.

1. Dauke sha'awa

2. Fitar farin ruwa daga gaba

3. Tsagewar farji

4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji

5. Saurin inzali.

6. Ciwon idanu,har ya kan sa a daina gani

7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki.

8.fitar kuraje a baki da makogaru 

Amma fa bacterial infection suna da yawa,amma mu masu maganin hausa duk suna daya ake kiran su dashi wato sanyin mara.

Amma a ilimin zamani na likitanci suna da sunayen su daban daban ga kadan daga cikin su 

1. Candida

2. Pelvic inflammatory disease(pid)

3. Gonorrhea

4. Urinary tract infection

5. Chlamydia

6. bacterial vaginosis

Wadan nan sune kadan daga cikin su,sai dai ta hanyar alamomi kusan baa iya banbancewa domin wasu lokutan suna da makamantan alamu,saboda haka aje ga likita domin sanin kalar wanda mutum yake dauke dashi.

Amma ga kowannne a cikin su ga hanyar da zaa magance shi insha Allah.

ABINDA ZA A NEMA.

1. Saiwar Zogale(Sayen zogale) da turanci kuma Moringa Root

2. Tafarnuwa (garlic)

3. Jar kanwa(potash)

Da farko zaa samu saiwar zogale masu kyau zaa wanke ka samu kamar na #100 a zuba a tukunya sannan a kawo tafarnuwa dunkulen ta guda daya a bare shi,a daka sama sama,itama a zuba a tukunya,sannan jar kwanwa kamar karamin lemon tsami a saka duka da ruwa liter 4.

Sai a dafa sosai a sauke idan ya huce a tace a zuba a roba a adana a rika shan karamin kofi sau 2 a rana sati 2 idan cutar batai yawa ba,idan kuma tayi karfi ayi sati 3 zuwa wata 1.

Insha Allah zakai mamaki kwarai da gaske.

08137237071

 

1 Comments

16, October 2025
Tukur TIJJANI

ALLAH ya saka da al'khairi, am in.

Leave a Comment

Your email will be kept private. Required fields are marked *
Search


Recent Article
KIDA A RUWA PART 3 BY BILLYN ABDULL
KIDA A RUWA PART 3 BY BILLYN ABDULL
Read MoreKIDA A RUWA PART 3 BY BILLYN ABDULL
KIDA A RUWA PART 2 BILLYN ABDULL
KIDA A RUWA PART 2 BILLYN ABDULL
Read MoreKIDA A RUWA PART 2 BILLYN ABDULL
KIDA A RUWA PART 1 HAUSA NOVELS BY BILLYN ABDULL
KIDA A RUWA PART 1 HAUSA NOVELS BY BILLYN ABDULL
Read MoreKIDA A RUWA PART 1 HAUSA NOVELS BY BILLYN ABDULL
Top 10 Best Travel Destinations to Visit in 2025”
Top 10 Best Travel Destinations to Visit in 2025”
Read MoreTop 10 Best Travel Destinations to Visit in 2025”
Top 10 Profitable Online Business Ideas in 2025 You Can Start with Low Investment”
Top 10 Profitable Online Business Ideas in 2025 You Can Start with Low Investment”
Read MoreTop 10 Profitable Online Business Ideas in 2025 You Can Start with Low Investment”
The Rising Importance of Mental Health Awareness in 2025
The Rising Importance of Mental Health Awareness in 2025
Read MoreThe Rising Importance of Mental Health Awareness in 2025
The Importance of Preventive Health Care in 2025
The Importance of Preventive Health Care in 2025
Read MoreThe Importance of Preventive Health Care in 2025
Real Estate Investment in 2025: Best Strategies and Opportunities for Global Investors
Real Estate Investment in 2025: Best Strategies and Opportunities for Global Investors
Read MoreReal Estate Investment in 2025: Best Strategies and Opportunities for Global Investors
Best Investment Opportunities in 2025: Where to Put Your Money for Maximum Returns
Best Investment Opportunities in 2025: Where to Put Your Money for Maximum Returns
Read MoreBest Investment Opportunities in 2025: Where to Put Your Money for Maximum Returns
Top 10 Types of Insurance You Need in 2025
Top 10 Types of Insurance You Need in 2025
Read MoreTop 10 Types of Insurance You Need in 2025