Showing 6001 words to 9000 words out of 21740 words
Chapter 3 - MIJIN BABATA NE Book Complete by Ummu Jafar.txt
abinda yake ya fito, ta barma yasa aka shinfiɗa masa tsakar gida duk inda Hansa'u tayi idonshi na kanta, amma abinda ya tsaya mishi rai duk bai fi ace ko ta gaishe dashi ba, sosai yaji zafin haka, yana ganin ta kamala shiryawa shima yace fita zaiyi tazo ya rage mata hannya, baki ta turu gaba tace a'a ya barshi ta gode.
Dube mumy yayi cikin zafin rai yace,
"Naga fa yarinyar nan ta rainani kuma kina kallon duk iskancin da take min amma baki iya magana saboda kema tsoronta kike yi, to bari kiji ni bazan ɗauka ba, ina ga dan taga ina zaune gidan ubanta ne yasa take min rashin kunya dan haka yanzu zan bar gidannan idan na gama gina nawa zaki iya komawa can".
Yana gama faɗar haka ya tashi ya fice rai ɓace sai huci takeyi.
Hannu Mumy ta ɗaura saman kai ta bishi amma yayi nisa dan haka ta dawo gida bata tsaya komai ba ta kama Hansa'u tana duka tana faɗin,
" Wallahi dukk kikayi sanadin mutuwar aurena sai na kasheki, shagiya mai baƙin kishi, tun ba yau ba yake cemin yaga kina kishin sa dan haka ki buɗe kunniki da kyau kiji duk inda yaje kije ki nemoshi ki bashi haƙuri ki dawo wallah ko ranki shi ɓace".
Kallonta Hansa'u kawai keyi saboda gabaki ɗaya momy ta sauya duk hankalinta ya tashi, kamar wace akace uwarta ta mutu, kamar kanshi ta fara aure, Haushinta ne ya kama Hansa'u dan haka ta ɗau jikarta ta fice zuwa makaranta, ita ko Mumy a tunaninta Hansa'u wajan bashi haƙuri ne zata ta tafi.
Bayan taje makaranta kafim malam yashigo sai wata maƙociyar su, kuma abokiyar Hansa'u tashigo, aikuwa tana ganin Hansa'u ta washe baki haɗi da ƙarasowa wajanta tace,
"Yau wa muke gani kamar Hansa'u?".
Murmshi Hansa'u tayi wanda yasa sai da kumatunta suka lotsa, tace ,
" nice Na'imat".
Ƙarasowa Na'ima tayi ta zauna wajan da Hansa'u ke zaune tace,
" Shikenan kema tunda Mumyki tayi aure kuka shiga kulle keda ita".
Murmushi Hansa'u tayi kana tace,
"A'a wallahi kawai abubuwa ne sukayi muna yawa".
"Hmmmmm Hansa'u kenan ni dai wallahi shawara zan baki komai runtsi karki bar karatu wallahi shine jigon rayuwarki".
Godiya tayi mata suna cikin haka sai ga Malam ya shigo, kiran waɗanda basu biya kuɗin makaranta ba ya farayi, Hansa'u itace farko, duk taji wani iri, dubanta Malam yayi yace ke yanzu baku son biyan kuɗin makaranta ko, dan haka yanzu kije ki karɓo in ba haka ba, to karki dawo makaranta ta sallame ki.
Jiki a sanyaye ta fita haka ta riƙa tafiya har ta koma gida, tana shiga gida sukayi ido huɗi da Mumy, kafin ta buɗa baki tayi sallama sai Mumy tace,
"Kin bashi haƙuri? ya haƙura? ina yake?".
Ido na kifamata sai kallonta nake irin yadda tayi magana hankali tashe.
Kai tsaya nace mata,
"Ni fa Mumy makaranta naje kuma yanzu ma haka ƙuɗin makaranta ne aka ce nazo na karɓa".
"Tau Hansa'u karkije amma kisani yau ko mutuwa nayi kece kika kashe ni".
Sosai Hansa'u taji tsoron wannan magana ta mumyn ta dan haka ta aje jikarta ta fito, kai tsaye wajan da tasan zata sameshi ta tafi.
Kai tsaye gidan iyayenshi taje, da sallama tashiga, bayan sun karɓa mata ne ta gaishesu kana ta tambaya ko Mijin Mumy nanan, akace mata yana nan ɗakinshi kai tsaye ɗaki tashiga haɗi da sallama, yana ganin itace yace tashigo bayan sun gaisa ne ta durgusa har ƙasa ta bashi hakuri, bai ce da ita komai ba ya jawota jikinsa yana shafar bayanta sai fitar da numfashi yake a hankali-a hankali, ita kuma dumin dataji ne yasa tayi lamo a jikinshi, lokaci ɗaya idonta suka nuna mata yarinyar nan tacikin film ɗin da ya kunna ranar.
Koda Innar Hauwa ta koma ɗaki ciyon zuciya ya rufeta lokaci ɗaya idonta suka sauya, hawayen baƙin ciki ne suka fara zuba a idonta tunani ta farayi lokacin da tana yarinya kafin ta aure Baba Hauwa irin gwagwarmayar da tasha da iyayenta kafin su yarda ta aureshi.
Zaune nake na haɗi ƙafafu da kaina ina faɗin
"wallahi Babu shina ke so kuma shi zan aure...." dukan da Inna ta ɗana min ne a gadon baya yasa ban ƙarasa sauran maganar ba, ƙara nasaka ina faɗin,
"Inna dan Allah ku barni wallahi shi nake so na aura".
Ajiyar zuciya Mahaifina ya sauke kana yace,
" Wallahi Maryam badan komai zan hanaki auren wannan bawon Allah ba sai rashin halinshi kuma kowa yasan gidansu basu da asalin mai kyau, gaba nake guje miki ba baya ba Maryam, ke kaɗai gareni dan haka ina son rayuwarki tayi fiye da tawa".
Hannu na ɗaura akai ina kuka tabbas ba wanda zan aure sai Abbas, Inna ko ta tafi tayi min hukunci sai Babu ya hanata yace ba duka ya kamata ba, addua ya kamata muyi ma maryam Allah yasa ta gani abinda muke mata hange.
Ina taƙaitamuku na wahala iya wahala tun Babu na bina ta lalama har ta kai da harshi ke dukana, saboda na gani abinda suke nufi har abinci sun hanamin sun ɗauke min duk wata sutura tawa sun kyautar ba abinda nake a gida sai akin wahala duka safe dab na rana dab, amma duk da haka bai sa naji na sauya ra'ayi na ba.
Da ƴan uwa suga naƙi sauya ra'ayi na, dan haka suka bawa Babu shawara akan ya bari ayi auren tunda nace shi nake so, danaje na jawowa zuri'ar su abin kunya gwara anmin auren kowa ya huta.
Ba dan Babu da Inna sun so ba aka ɗaura min aure da Abbas, kuma duk da haka lnna da Babu sunyi min sha tare na arziki dan kowa yaga ɗakina sai ya jinjinama ƙoƙarinsu.
Bayan wata biyu da auren mu da Abbas lokacin ne ya fara nuna min wayeshi kuma ya halinshi suke kuma a lokacin kuɗi sun zaunawa Abbas fiye da tunanin mai karatu......
_*PLEASE AND PLEASE JIYA KUNJINI SHURU DAYAKE MUNA HUTUN WEEKEND KUMA ƊANKU JA'AFAR BASHI JIN DAƊI SHIYASA KUKA JINI SHURU, INA MAI BAKU HAƘURI DUK DA BA LAILENE NARIƘAYIN POSTING A WAƊANNAN RANANKUN BA SABODA AIKWAI UZURI.*_
*Comment and share pls*
*SUMMY M NA'IGE✍️*
*🤦♀️🤦♀️ MIJIN BABATA NE🤦♀️🤦♀️*
*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚✍🏻*
*Z.W.F.🏝️*
*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*
*Marubuciyar*
*Ƙawar ƴata ce*
*Umarnin saurayi*
*Ƙawaye ne sanadi*
*Auren biyayya*
*A chating muka haɗu*
And now
*Mijin Babata ne*
*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM, (Zakiyya).*
*SHAFI NA BAKWAI*
Tunda na cika wata biyu Abbas ya daina zama gidana ya daina kulani ba abinda ke haɗani da Abbas face ya bani abinci nace, idan ya fita baya dawo wa sai cikin dare koshi gaf da sallah asuba, kuma da an dawo masallaci zai fita, ashe Abbas ya gama gina wani gida ya zuba ƴan aiki maza da mata to a can ya tare komai nashi ya koma can, kai ina taƙaice muku halin Abbas shine ɗan bala'in son mata ne, dan a yadda Abbas yake ga wannan lokacin ko ƴarshi zai iya kwana da ita bai damu ba.
Gani yana da kuɗe ne yasa yake ta iskancin da yaso, kowani gari yaji an buɗa sabowar bariki sai Abbas ya kai ziyar, ba barikin da ba'a san Abbas ba sai idan ɗan barikin ya kasance sabo, kuma duk barikin Abbas bai kwana da macen da wani ya taɓa kwana da ita, yara ake kawo masa guda biyu ƴan mata waɗanda suka karɓa sunan su ƴan mata, Abbas ko bai je barki ba yana da kwalwanai masu kawo masa ƴan mata har gidan hutawarshi, kullum kwanan duniya Abbas sai ya kana da ƴan mata sama da biyu saboda shi zai iya zube ko nawa ne dan ya samu mace, idan yaga mata jikinshi har rawa yake shi da burinshi ya kai gare su, ashe duk wannan abun da yakeyi iyayenshi na sane, ranar da nagaji da jin jita-jita na wanke ƙafa naje na gayawa iyayenshi halin da ake ci wallahi kamar sumin duka, faɗa suka riƙa yimin wai ya nake so yayi , ni ke bashi kuɗin da zaije ya nemi mata da zan samishi ido, haka dai na dawo gida zuciya ba daɗi.
Haka naci gaba da zama da Abbas har nayi haihuwa uku dashi kullum cikin kunci nake, duk wanda ya dubeni ya san ina cikin damuwa amma iyayena basu taɓa cemin miyake damuna ba, haka nima ban taɓa cewa ga abinda ke damuna ba, ina cikin haka har ciyon zuciya mai tsanani ya kama ni, ina nan tsaye ban kwanta ba sai ranar wata safiya ina zaune yara sun fita makaranta sai ga dan dazon mutane sun zo ƙofar gidana wai suna neman mai gida nace musu baya nan jarirai suka bani guda biyu wai idan ya dawo nace gashi inji wance, kin ƙarɓa nayi suka ce wallahi sai na karɓa nace wallahi bazan karɓa ba sai dai sukaiwa mahaifiyarshi, haka kuwa suka je suka kaiwa mahaifiyarshi, tundaga lokacin ciyo zuciya ya fara kaini ƙasa nayi baƙi na rame na koɗe kamar wata ƴar unwa.
In taƙace muku abin Abbas kullum ƙaruwa yake ba ragowa ba, dan haka na yanke sharar zan barshi kuma zan nemi ya sake ni, da yake namiji idan yana ji da kuɗi duk abinda yake son yi shi ya keyi, ban sha wahala wajan ƙarɓar takarda hannunshi ba sai dai niko nasha wahala kafin ya bani yara, duk da iyayena ba ruwansu a wannan lokacin sai da suka min baki na ƙarɓi yarana amma Abbas yaki ya bani su, Hauwa ce kaiwa nasamu na saceta na gudu garin iyayena, bayan kwana biyu da guduwana aka aiko min da cewa yarana mota tabi ta kansu sun mutu, wai makaranta zasu je ba wanda zai tsalakar dasu ti-ti shine suka tsalaka da kansu to basu ankara ba sai ganin mota ta take musu kai, nashiga tashin hankali sosai nayi kuka har na dangana nabarwa Allah na dawo riƙon ƴarta Hauwa, kuma babu wani lokaci mai tsayi tsakanin rasuwar yarana da Babu, itama lnna sanadin haka ne hauwan jini ya kamata koda aka waye gari babu ita.
Nashiga damuwa kuma nashiga baƙin ciki daga baya na zo na fara sana'a har na sanya Hauwa makaranta kuma ko makaranta ta ƴaƴan musu kuɗi nasa Hauwa duk wani gata da ɗa ke son samu wajan iyayenshi to naba Hauwashi , ta sauki alƙu'ani har ta fara harda, ana cikin haka nasamu miji nayi aure kuma ya yarda naje da ƴarta.
Intaƙaice muku Hauwa girama ya kamata son kowa ƙin wanda yarasa amma sai me, tunda Hauwa ta girma aka fara kamata ɗakin samari, tsofafi nasata longo suna taɓa mata jiki suna bata kuɗi, dana ji labari sai na gayawa mijina dama to akwai yaron da ke son Hauwa da aure dan haka muka haɗashi aure da ita ashe duk da haka ban tsira ba.
Sun jima a haka shida ita yasata jikinsa yana bugun bayanta itama haka da yake mata har ta soma jin bacci, mutsi ta farayi kana tace ita gida zata koma ya zo sutafi Mumy zata ganshi.
Baiyi musu ba ya sanya kayanshi suka koma gida, ranar Mumy da kanta ita ta ɗaura sanwa ta dafa mishi abinda take so.
Bayan sallah isha'i sai ga ruwa kamar da bakin ƙwarya dan haka sukayi saurin bacci.
Dare ya tafi sosai sai mijin Mumy ya taso a hankali har yazo parlour saman kurar da Hansa'u ke kwance ya ƙaraso, zama yayi a hankali kana ya fara shafar fuskarta, da yaji bata farka ba sai ya shigar da hannusa cikin rigar baccin ta yana lalobar sassan jikinta.
Can cikin bacci ta fara jin sabon yanayi sai ta fara miƙi alamu zata farka, amma bata buɗe idonta ba, kuma baccin bai sake ta ba, shi koma bai daina yawo da hannunshi cikin jikinta ba, da abin yayi masa daɗi ya haɗe bakinsu waje ɗaya ya fara ƙoƙarin shigar da hannunshi cikin pant ɗinta, cikin bacci taji wani abu mai zafi yashige ta, lokaci ɗaya ta farka a riƙece haɗi da sanya wata ƙara tana faɗin,
" Wayyo Mumy kwarto!!!.
Da yake ɗakin duhu gareshi sosai kafin mumy ta taso shi yayi kamar fitowa zaiyi daga ɗakin da Mumy take yana faɗi,
"Ina yake Hansa'u!".
Mumy ce ta fito haɗi da kunna fitala ta ƙaraso wajan Hansa'u tace,
" ina yake bai miki komai ba?".
Ta faɗi haka jiki na karkarwa kamar tayi kuka.
Da sauri yacewa Mumy bari yaje ya duba.
Fita yayi yayi dube dubinsa ya dawo yace shi bai ga komai ba, wata ƙila ma mafarki ne takeyi tunda kinsa ba yau ta saba irin wannan mafarkin ba, ai ko shekarnjiya sai da kika zuba mata ruwa ga jiki sannan ta farka ko ba haka ba".
Duben Hansa'u Mumy ta sakiyi da kyau kana tace,
"Ke gaya min gaskiya mafarkine kika yi ko yaya?".
"Wallahi mumy najishi yanasa min hannu cikin nan ɗina".
Ta faɗi haka tana kuka haɗi da nuna ƙasanta.
Tun Mumy batayi magana ba yace,
"Ba abinda ya sameta mafarki ne takeyi dan haka ki tashi mutafi mu kwanta dare yayi".
Ya faɗi haka a tsawace.
Ran mumy baiyi daɗi ba amma duk da haka ba yadda zatayi ta cire Hansa'u daga jikinta ta tashi ta bi mijinta ɗaki.
Ba jimawa da shigarsu sai taji sun fara ihun da suka saba.
Kai ta haɗe da ƙafafu ta fara kuka ƙasa-ƙasa.....
*More comment*
*More typing*
*SUMMY M NA'IGE✍️*
*🤦♀️🤦♀️MIJIN BABATA NE*🤦♀️🤦♀️
*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚✍🏻*
*Z.W.F.🏝️*
*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*
*Marubuciyar*
*Ƙawar ƴata ce*
*Umarnin saurayi*
*Ƙawaye ne sanadi*
*Auren biyayya*
*A chating muka haɗu*
And now
*Mijin Babata ne*
*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM, (Zakiyya).*
*SHAFI NA 8️⃣*
Haka Hansa'u tayi rabbin bacci a zaune, sai dai bacci ɓarawo ne ya saceta, amma duk hankalita a tashi yake.
Mumy suna cikin ɗaka ita da mijinta amma gaba ki ɗaya yau hankalinta yanaga ƴarta dan sosai abin ya bata tsoro musamman ƙarar da taji Hansa'u ta sanya, itama haka suka gama abinda suke suka bi lafiyar gado, bacci ɓarawo ne ya sace ta.
Koda garin Allah ya waye Mumy tariga Hansa'u tashi dan haka bata tashe ta ba, sai da ta kammala duk wani aiki na gida sannan ta tashe ta dan tayi sallah, da ƙyar ta samu ta tashi tayi alwala tazo tayi sallah sannan ta fito tsakar gida.
Yana fitowa wajan da Mumy ke zaune nan ya zauna haɗi da jawo ta jikinshi, jin tayi yau bata son abinda yake mata dan haka ta haɗi fuska haɗi da janyewa daga gareshi kaɗan, tsawa ya dagawa Mumy yace
"ya haka? dan na jawoki jikina shine zaki wani janye? gaya min ko kin gaji dani ne?".
Jiki a sanyaye Mumy ta girgiza kai kana tace,
"Kayi haƙuri dan Allah, wallahi yau bana jin daɗin jikin ne".
Hararta yayi ya tashi ya koma ɗaki rai ɓace.
Duk wannan abun da yake gaban idon Hansa'u.
Ƙaramin tsaki tayi kana ta fara shin kununta.
Kaya ya saka sannan ya fito ko kallon wajan da Mumy take baiyi ba ya fice abinsa, itako yana fita rai ɓace duk hankalinta ya tashi dan kallo ɗaya zakayi mata zaka gane haka.
Yau Hansa'u tunda ta tashi take jin duk jikinta ba daɗi dan haka tana gama kalaci ta samu waja ta kwanta, ita ko Mumy bata bi ta kanta ba dan yau sahibin ranta fushi yake da ita.
Bashi ya dawo gidan ba sai ƙarfe 10pm, koda ya dawo Hansa'u tayi bacci Mumy ce kawai ido biyu saboda hankalinta ya ƙi kwanciya sabida bai taɓa kai irin wannan lokaci waji ba.
Tana ganinshi ta sanya wata sassanyar a jiyar zuciya sannan ta tashi taje ta tarboshi haɗi da riƙo hannusa kamar wani ƙaramin yaro, ruwan wanka ta haɗa masa bayan yayi wanka sannan ta kawo masa abinci da ta dafa masa wanda yaji naman kaza, ciki ya buɗe sai da yaci ya ƙoshi sannan ya bi lafiyar gado, itama kayan bacci tasa ta zo wajan da yake kwance tana bashi hakuri akan abinda tayi masa ɗazo, bai kulata ba haka yayi kwanciyarshi ya barta duk bata jin daɗi ba, ba dan taso ba itama ta kwanta bacci ɓarawo yayi awon gaba da ita.
Ko yau sai da ya bari bacci ya sacesu sannan ya tashi sannu a hankali ya tafi wajan da Hansa'u ke kwance, wata kwalaba ya ɗauko ya fara shafa mata wani abu ga jiki sannan ya fara sa hannu ya fara shafar duk wani sashin jikinta, a hakali yayi nasar cire mata rigar jikinta, lokaci ɗaya ya kafama dukiyar fulaninta ido, ba wani ɓata lokaci ba ya kai bakinshi garesu ya fara tsotsa.
Can cikin bacci ta fara jin baƙon yanayi cikin tashi hankali ta farka mutsi tare da sanya wata razanannar ƙara tana faɗin,
" Wayyo Mumy ƙarto, wayyo Mumy ƙawarto zai kasheni!!".
Yana jin haka ya koma ɗaki cikin hanzari yayi sauri ya ɗauko fitila ya konnan, dai-dai lokacin Mumy itama ta tashi a razane, tare dashi da ita suka zo wajan Hansa'u suna faɗin,
" Ina yake??".
Jikinta ne ya fara karkarwa, kasa magana tayi sai dai tayi nuni da hannu, tashi yayi yaje yayi dube-dubenshi ya dawo yace shi bai ga komai ba.
Ajiyar zuciya mumy ta sauke kana ta jawota jikinta ta kwantar da ita ta fara yimata addu'a dan ita yanzu gani take kamar mafarki ne Hansa'u keyi.
Bawani ɓata