Showing 36001 words to 39000 words out of 98763 words

Chapter 13 - ANA MALIK HAUSA NOVELS BY HUMAYRA BULAMA .doc

bai sake cewa komai ba.

Tun k arfe bakwai su Oscar suke tsaye a k ofar gidan dama a k a idarsu breakfast ma a k ofar gidan suke yi! Kuma ko Ma a zai kai k arfe d aya na rana bai fito ba to suna nan ba zasu je koina ba ruwa! Iska! Rana ba su isa su tashe su a wajen nan ba har sai sun ga fitowar Ogansu.
Yana fitowa suka mik e suka hau ife-ife suna sara masa, tapping shoulders d insu ya yi suka gaggaisa idanuwanshi a kan y ar k urk urar da aka kawo masa rake a cikinta himini guda!
 In sha Allahu zai tsaya ya yi sana ar nan tsakaninsa da Allah Ya aiyyana hakan a cikin ransa& dan da farko su Oscar sun shirya ne akan  Ana kawo raken za su dinga rabawa gida-gida dole kowa ya karb a ya bayarda kud i ko kana sha ko baka sha shi Ma a d in ne ya hanasu ya ce a kafa trader duk mai son siya ya zo ya siya.

Kamar daga sama suka ji jiniyar y an sanda, kafin ka ce kwabo layin ya d inke mak il da motocin y an sanda har da wasu masu kayan sojoji a tare da su.
Suna zuwa ba su yi wata-wata ba masu kayan sojojin nan su biyu suka yi kanshi suka datsa masa ankwa aka tafi da shi.
Sai da suka tafi da shi tukunna aka gane ashe wannan sabon magidancin da yayiwa b alli b alli kwanaki ne y ay ansa suka kai k ara shine aka zo aka tafi da shi.
Tun da y an Unguwar suka ji labari haka nan Mata da samarin layi suka dinga sintiri a gidan suna basu shawarar  Wallahi su tashi kafin Ma a ya dawo Unguwar tun wuri su san inda dare ya yi musu Amma ba su ji ba! Babban d an mutumin ma ce musu ya yi  su saka a ransu inda ya kai Ma a ba wajen da zai je ya fito ko da nan da shekaru goma bane ba!
Ya tafi kenan har abada shi zai
kawo k arshensa, su zuba ido su gani! .
Ganin mutanen masu taurin kai ne ya sanya aka hak ura aka zuba musu ido kowa ya bisu da addu a kawai sannan kowa ya ja y ay ansa samari Yara da y an mata zuwa gida aka rurrufe koina dan sun san tabbas yau akwai world warr 3 a Unguwa Uku.


Dole ce ta fito da Dije daga gida dan har yanzu Baba bai dawo ba Ya Aminu shima kuma shiru gashi basu da ko sisi a gidan dan kud in adashin Inna ma duk an had a jiya ya tafi a asibiti, hakan ya sanya ta cewa Dije ta je gidan wata k awarta a bayan layinsu ta karb o mata ranchen dubu biyu ta kawo mata ta je asibitin kawai da kanta ta ga me yake faruwa.
Sun dai ji anata hayaniya k asa-k asa d azu a gidan amma ba su san me yake faruwa ba da yake throughout yau d in suna d aki shiyasa ma Inna ta barta ta fita.

Ta karyo kwana kenan da yake gidan k awar Inna a layin gidan mutumin yake ta hango Babban d ansa ya tara samari yana ta cika baki da zage-zage! Har da cewa  Baya gari lokacin da abun ya faru ne shiyasa Ma a ya samu har ya yiwa Mahaifinsa hakan sannan bayan ya dawo rashin lafiyar ubansa ce dama ta sa bai kula Ma a tun a ranar ba amma yanzu kuwa tunda ya waiwayeshi Wallahi kashinsa ya bushe su saka a ransu ya tafi kenan har abada.
A ranta ta ce  Allah ya sa! Ma a ko masifa.
Da gudu ta ga wata mota ta shigo cikin layin wanda hakan ya karkato da hankalin gaba d aya jama ar wajen& ..da ikon Allah personal motar dpo d in police station d in da aka kaisu suka tuk o, Oscar shi ke driving sai Scorpion da wani daban a gaban, yayinda shi kuma Ma a yake a baya ya hakimce ya saka wani bak in glass.
Waenda Allah ya bawa ikon ganesu kafin su k araso ne suka kwasa a guje, wasu kuma basu ma san mai ya faru ba suna gani ana gudu suma suka hau gudun, ragowar samarin kuwa masu son ganin kwakwaf tsayawa suka yi har sai da Oscar ya k araso da motar wajen ba tare da ya jira ya yi parking ko ya kasheta ba ya diro daga cikin motar k ofar ma a wangale ya barta ya zaro wata zabgegiyar Adda ya shiga sauk eta a kan duk wanda ya samu.
A take wajen ya hargitse in banda ife-ife babu abunda kake ji.
Fitowar su Scorpion ce ta sake hautsina wajen dan suma suna fitowa suka shiga sare-sare.

Tunda Dije take Allah bai sa ta tab a ganin irin fad an na su Ma a ba sai yau, ta dai san d an daba ne ya addabesu wani zubin har curfew suke saka musu a unguwa kuma babu wanda ya Isa ya fita har sai
sun janye curfew d in sannan har hayar sa ake yi su je su yi kashe-kashe kuma a nan Unguwar tasu ma yana yi amma bata tab a ganin su in action suna chachchakawa mutane wuk a ba sai yau, shock da matsanancin tsoro da suka shige ta a lokaci guda na ganin yadda akeyiwa mutane kamar wasu kajin sallah ya sanya ta k ame k am a wajen ta gagara motsi, dama chan ita tana da tausayi shiyasa tun tana Yarinya take cewa ba zata iya yin Likita ba dan ba zata iya yanka jikin mutum ba& .tun tana Yarinya lokacin ko layya ce ta zo duk tsagarancin Dije bazaka tab a ganinta a wajen da ake yanka raguna ta je kallo ba.

Scorpion d in ne ya dawo ya zo ya bud ewa Ma a mota tukunna ya zuro
k afarsa ya fito daga cikin motar! Wanda fitowar tasa ta sake ruruta guje-guje da ife-ifen jama a.
Direct wajen d an mutumin ya nufa wanda har yanzu yake a tsaye a cikin riller gidansu ya saka sakata ta ciki yana waya da alama y an sandan yake sake kira.
K arasawarsa wajen ta yi dai-dai da k arasowar Mahaifiyar saurayin, tana zuwa ta tsinka masa Mari ta ce  inace daga wajensu ya tsinko
ya taho amma shine ka tsaya a waje kake sake kiransu? Wuce ka shiga cikin gidan kafin su yi
maka illah! Ita ba ta ma lura da Ma a ba dan duk ta rikice sai da ta ji ya saka k afarsa ya daki riller dai-dai wajen sakatar da wani irin mahaukacin k arfi a take k ofar mai raga-raga ta dare biyu.
Ihu ta saka ta fara rok onsa amma ko kallonta bai yi ba ya sa hannu ya shak o wuyan saurayin nan ya d ago shi kamar wani kayan wanki ya fito da shi ya dire sa a gabansa.
Wani irin wutar bala i da tsananin fushi da b acin rai Saurayin ya gani a cikin kwayar idanun Ma a ga wata masifar shak a da aka yi masa da ta sanya yake ji kamar yanzu-yanzu zai bar duniya dan haka gaba d aya sai ya fita a haiyyacinsa idanuwansa suka fara k ak k afewa.
Kuka sosai matar take yi, cikin mad aukakin tashin hankali ta fito daga cikin barandar gidan nasu ta zo ta fara k ok arin kwatar d anta amma cilli d aya Oscar ya yi da ita tunda ta tafi ta kifa ta kasa tashi sai wani irin kuka da ta dinga yi.

Wata zabgegiyar wuk a Ma a ya sa hannu ya zaro daga k ugunsa tana wani irin kyalli ya d aga sama ya kalleta!
A take uwar saurayin ta sake gigicewa fad i take  A a, A a! A a tana mai k ok arin tashi amma ta kasa dan a kan k afarta ta fad a.

Cikin saurayin Ma a ya kalla kafin ya saita wuk ar ya soka masa ita! Sai da ta lume ciki gaba d ayanta. Tashi d aya matarnan ta shak i numfashin tashin hankali ta sume a wajen.

Ido cikin ido suke kallon juna shi da Saurayin nan wanda har yanzu bai cikawa wuya ba ga kuma wuk a ya chaka masa a ciki yana k akarin mutuwa yana kallonsa. Cikin wani irin zafin kai ya fara juyi da wuk ar nan tana a cikin cikin saurayin a haka sai da ya yi juyin 360 da ita a cikin cikinnasa tukunna cikin wani irin zafi yana kallonsa ido cikin ido ya ce  Ka yi kuskure! A kaff fad in Unguwar nan Ana Malik! Kai a kaff garin nan ma Ana Malik!!Infact a Nigerian ma gaba d ayanta i m untouchable!!!
Ina so ka saka hakan a ranka ka dinga amfani da shi har zuwa k arshen rayuwarka idan kuma Allah ya sa k arshenka kenan Allah ya ji k an ka.
Yana gama fad in haka ya sakeshi ya zare wuk ar at the same time ai kuwa jini ya hau ambaliya fiye da farko yayinda saurayin ya tafi luuu ya fad i kansa ya bugu a jikin dakalin barandar tasu.

Fad uwar tasa ta yi dede da fad uwar Dije wadda sai da ta gama juye fitsarin mararta a wajen tsabar tsoro tukunna ta tafi ta fad i sumammiya a wajen.

Yana juyowa idanuwansa a kanta suka fara sauk a ga fuskarta nan zagaye fayau cikin brown d in hijabinta har k asa.

A hargitse ya juya ya kalli Oscar cike da tashin hankali ya ce  me kuka yi mata?
Ya yi masa tambayar yana mai nufarta.

Rufa masa baya ya yi yana yi masa bayani a kan  tun d azu take tsaye yanzu kuma kawai ya ga ta fad i, ai sun san ya yi musu iyaka da ita da y an gidansu wallahi basu tab ata ba!
Sam Ma a ba jinsa yake yi ba dan hankalinsa ya kai k ololuwar tashi saboda yadda ya ganta a yashe a k asa kamar marar rai!
Yana zuwa ya shiga duddubata sai da ya tabbatar babu wani rauni a tattare da ita tukunna ya kinkimeta ya nufi motar da suka zo
da ita gaba d aya ya rikice sam ya gagara b oye zalamarsa a kanta yau d in dan kwana biyun nan dama kamar wani wanda aka yiwa xdubu na k aunarta haka yake ji, komai da yake ji a kanta ya nunku bilaadadin.

Tunda ya kinkimeta su Scorpion d in suka sunkuyar da kai, Sai da ya dakawa Oscar tsawa tukunna ya zo ya kunna motar suka ja suka bar wajen su duka hud un.

Kwata-kwata tunanin Ma a bai bashi ya je ya kaita gidansu ko ya kira wani nata ba dan a nashi ganin hakan ka iya janyo tangard a da delay a had uwarta da Likita..

Suna wucewa aka fara firfitowa ana dudduba mutanen da suke zuzzube a wajen cikin jini, mutane wajen ashirin ne suka ji rauni yayinda ake da tabbacin mutuwar d aya dan a mak ogwaro Oscar ya chaka masa wuk a gashi idanunsa sun k akk afe suna kallon sama, wannan saurayin shima suna tunanin ya rasu dan ko shurawa bai yi ba.
Akwai cases da yawa irin haka har da wanda ya kai shekara biyar a hannu ana kan yi dan duk yadda aka kai ga jin tsoron su indai suka kashe rai ana iyaka bakin k ok ari wajen tsayawa a kan abun sai dai matsalar da ake samu itace idan anje sai a dinga danganta abun da Oscar yayinda shi kuma Oscarn yana da file ma a Dawanau! To da haka ake fakewa kuma har gobe an gagara kullesa a gidan mahaukatan where he truly belongs.

BULAMA
'?
0806 402 1951
ANA MALIK!!
Book 01.
Page 10.

Humairah Bulama.
Mikiya writers Association.

Da mugun gudu Usama ya shiga cikin gidan nasu yana haki hannunsa yana d igar jini.
A hargitse waenda suke tsakar gidan suka taso aka yo kansa da tambayar  mai ya faru? Yayinda na cikin d aki suka fara firfitowa&
Cikin haki ya ce  Su Ma a ne suka kawo hari amma ni basu tab ani ba garin gudu ne na fad a a kan langa-langar da aka jide a k ofar shagon Aliyu shine na ji ciwo.
Cikin fad a Iyya ta ce  Amma sai da aka ce kowa ya killace nasa ko? Garin yaya ya fita? .
Cikin rashin fahimta Inna ta ce  mai ya faru? Fad a ake yi? .
Juyawa Iyya ta yi ta kalli Zainab ta ce  ke baki je aiken da na yi miki d azu wajenta ba? .
Turo Baki Yarinyar ta yi ta na guna guni.
Cikin taraddad i Iyya ta rafka salati ta ce  yanzu a batun rai da mutuwar ne kika sako kishi da b akin hali dan buhun ubanki?
Ta yi maganar tana mai kai mata duka.
Cikin b acin rai Ramma ma ta rankwashi kan Yarinyar ta ce  shegiya mai irin halin uwarta .
Dai-dai nan kuwa Uwartata ta shigo& .kamar yadda takeso ta dawo a gajiye hakan kuwa ta dawo dan Ya Muhammad bai dad e da komawa barci ba da kyar da taimakon allurai, tun d azu ya tashi Mallan kuma ya aiki Minu ya ce sai ta tayashi rik esa, har gula sai da ta sha a ciki garin rik esa. Gashi basu ci abinci ba wai duk su biyun azumi suke yi tun jiya suka cewa Inna kar ta kawo abinci shi kuma Ya Muhammad an hana sa cin abinci wai za a yi masa wani gwaji ba zai ci abinci ba for 24 hours.

Wani irin takaici ne ya tasowa Inna na ganinta amma sai ta d auke kai kawai.
Tana shirin yin magana Asaben ta ce  Ramma mai ya faru kike dungure mini kan y a?
Sai kuma ta yi tsaki kamar an tambayeta ta ce  ko da yake ba ta ke nake ba, duk a gajiye nake, Mallan da iyawa wai ai kwanana ne dan haka in je in tayashi jinya.
Shiruuu, kowa ya yi yayinda wasu suka fara tunanin anya kuwa kan Asabe babu motsi?.
Tsaki ta sake yi ta kalli Zainab ta ce  zee d aura mini ruwan wanka, in samu in yi wanka na yi sallah in huta .
Iyya ba ta san lokacin da ta ce  ikon Allah ba.

Shiruu tsakar gidan ya kasance har ta zo ta wuce su tana tafe a gajiye, sai kuma ta juyo ta kalli Inna wadda ta bita da kallo kawai, ta ce  Yauwa, shima Mallan d in Ina ga gajiya ce ta tarar masa yanzu haka ma drip aka d aura masa ya ce in sanar da ke .
Duk yadda Inna ta so sai da ta ji wani irin zazzafan kishi ya taso mata, wato bashi da lafiya ba zai iya gaya mata ba sai k anwar bayanta ce zai aiko ita zata gaya mata kuma daga ji ma rashin lafiyar tasa ba wata serious bace ba tunda gashi har y ar tayin kwana yake nema amma ita ya gagara d aukar wayarta&
Da sauri ta kawar da tunanin ta ce  tam kawai daga nan ta juya kan Usama ta ce  ka ga Dije? .
A take hankalin kowa ya koma kan Yaron.
Jinjina mata kai ya yi ya ce  eh, na ganta ana ta gudu ita kuma tana tsaye tana kallo .
Dai-dai nan wata mak ociyarsu mai suna Ladidi ta shigo tana rafka salati  Innalillahi wa inna ilaihirrajiun! Yanzunnan labari ya iske ni Halimatu Ma a ya yi garkuwa da Dije.

Salati tsakar gidan ya d auka ana tafe hannuwa yayinda Inna ta tafi ta zube ta zauna dab ass! A dede k ofar d akinta inda suke dama ga damuwa ga bak in ciki yanzu kuma ga mad aukakin tashin hankali duk sun had e mata waje guda.

************
Idan ana maganar Fada (palace) to tabbas wannan ta cika ta kai Fada har ta wuce hakan ma& Girmanta ya kusan kai girman wani tafkeken filin ball d in, yayinda adon ta ya bambanta da sauran Fada dan ita nata ado da tsarin na musamman ne!
Kamar yadda bangon ko wanne d aki da parlour na duk wani mai fad a a ji a cikin masarautar ya kasance an yi masa ado da asalin gold, haka itama wannan Fada ta ke, sam! Girma da fad inta bai hana an yi mata wannan ado na gold a bangonta gabas da yamma kudu da arewa ba.

Bayan ka shigo cikin asalin ginin na Fadar wanda Dogarai da sojojin masarautar suke tsaronta kamar rayukansu, sai ka bi ta k ofofi uku tafka tafka waenda suma ake bawa tsaro ba na wasa ba tukunna za ka Isa Babbar tangamemiyar k ofar da zata sadaka da main hall na Fadar!
Ana bud e k ofar bayi ne (masu lamba d aya) sanye da jajayen kaya da bak in d ankwali mazan kuma da bak ar hula a zaune sun d an rissinar da kawunansu hannayensu hard e a kan ruwan cikinsu& waennan bayi sun kai su d ari biyu a zazzaune tun daga farko har zuwa kusan tsak iyar Fadar a kan layi..layi wajen ashirin, layi goma a waje guda(b angaren dama) layi goma a waje guda(b angaren hagu) sai hanyar wucewa wadda ta kasance a saitin k ofar shigowa a tsakiyarsu, haka nan suke zaune cikin tsananin tsari opposite kujerar Sarki wadda take a saman wasu kujeru guda biyu ta su Wambai da Waziri
kujerun da sai ka bi ta wani stairs mai wajen taku kusan goma waenda aka k awata da lights da gold tukunna za ka k arasa kujerun Wambai da Wazirin yayinda ta Sarkin take a saman tasu dan a k alla itama sai ka bi ta stairs d in da ke a tsakaninsu kusan guda goma tukunna za ka risketa a tsakiyarsu (chan sama) kuma ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login