Showing 1 words to 3000 words out of 11375 words

Chapter 1 - Kida A Ruwa Book 1 Complete By Billyn Abdul.doc

07 Oct 2025

2286

??ࡱ?>?? *?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????&????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F+
WordDocument????:0Table????????rData
???????????????????? P??KSKS?:?????????pp???????l????LLLLLLLLN$??o*p??LL????L????L?L??LL?? *_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 1_
*_Free pages_*

________________

ht

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,=??=??=??=??=?? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya
________

A tsari da tarihin rayuwa ?ADDARA MADUBI ce. Domin tana sakaka kallon kanka a Wan adam kuma bawan da rayuwarsa ba ikonsa bace. UBANGIJI ya halicci duniya da halittun dake rayuwa a cikinta daban-daban, wanda suke a zahiri, da wanda ya baiwa kansa ilimin sani shi kaWai. Sai dai a dukkan halittunsa ya tabbatar mana ?AN ADAM mai daraja ne. Musamman idan mukai dubi da ayoyi da suka zo cikin Alkur'ani mai girma.
? ? ? ? Bawai hakan na nufin sauran halittunsa basu da muhimmanci ba, a'a kai dai DAN ADAM ya baka wannan darajar, ya kuma fifitaka, idan muka duba Suratul Baqarah. Yayin da ALLAH ya ce wa mala iku zai halicci khalifa a ?asa (wato Adam), kuma ya umurci su su yi masa sujada, abin da ya nuna fifikon mutum fiye da mala iku (sujuda ta girmamawa ba ta ibada ba). Bai barmu a mutanen kawai ba, sai ya rabamu a jinsi guda biyu, NAMIJI da MACE. sannan ya yomu a BA?IN FATA da FARAREN fata. Ya yomu a YANKUNA DABAN-DABAN. Ya kuma banbantamu a ADDINAI DABAN-DABAN. Ba iya nan kawai muke ba, yarukan bakunan mu ma daban-daban suke, ta yanda wani idan zai kwana magana wani bai san mi yake faWi ba koda zaginsa yake kuwa. Ba'a nan kawai muka banbanta ba, yama wasu ARZI?I, wasu DUKIYA, wasu ILIMI, wasu BAIWAR SARRAFA HARSHE ko yin AIKI tu?uru daga gaSSansu da ?arfin daya azurtasu da shi. Samun Waya daga cikin wannan bashi ke nuna maka kafi wane DARAJA ba. Dan zai iya yinka mai ARZI?I a DUNIYA, ka tashi talaka a lahira, talauci irin na rasa ?yawawan ayyuka da rashin samun ?ya?y?yawar MAKOMA. Zai iya yinka TALAKA a DUNIYA a lahira ka tashi mai tarin arzi?i da AYYUKANKA da samun kyakkyawar makoma. Zai iya yinka mai ILIMI, a lahira ka tashi ILIMIN bai amfaneka da komai ba domin baka amfanar da kanka da shi ba bisa kyakkyawar hanyar data dace da iklasi a DUNIYA. Zai iya yinka JAHILI, amma ka tashi a ?ya?y?yawar MAKOMA saboda baka cutar da kowa ba a duniya, baka kuma bi mummunar hanyar da zata RUGUZAKA ba wajen yin ayyuka saboda RIYA (Rahama ta ALLAH ce). Wannan kaWan ne daga cikin RAHAMARSA ga bayinsa.
? ? ? A yanda DUNIYA take kamar ?wallon wasa a ido, haka RAYUWAR kowane ?AN ADAM take a NASARA ko FA?UWA. Yanda kwallon ke a hannunka kusa da idanunka babba, haka girman matsalolinka da damuwarka da nasararka suke a zahirin idanunka da ZUCIYARKA. Idan ka harbata nesa da kai takan koma ?arama, haka idan ka yarda UBANGIJI shine mai ?addarawa da bada sakamako sai ka dinga kallon wannan damuwar taka da matsaloli da jarabawoyi ?ARAMA kamar yanda kwallon nan dake nesa da kai take ?arama.
? ?? Banbancin kawai girma da ?arantar kwallo a idanu muke ganinta ?wa?walwa ta auna mana. Amma girman jarabawa da matsalolin rayuwa muna kallonsu ne a ZUKATANMU da KWAKWALWAR MU baki Waya.
? ? ? Bara mu ta?aita domin ku fahimci inda ainahin shimfiWar tamu ta dosa kai tsaye, dan karmu shagala lokaci na gudu ba kuma mu yake jira ba. Abinda kawai nake so mai karatu ya auna anan minene ainahin RAYUWA? WANENE SHI? MAI ZAI KOMA A WATARANA? MINENE ?ARSHENSA A ?ARSHEN RAYUWA?.
? ?? Ki yarda, ka yarda a cikin kowace RAYUWA akwai farin ciki, akwai jarabawa, akwai nasara, akwai faWuwa, akwai ?alubale, akwai mafari, akwai ?arshe, akwai mina aikata mina bari a bayana?. Dukansu kuma suna ?unshe ne a cikin wannan rayuwar taki ko taka guda Waya tak da ba'a hannunka take ba, yanda ba'ai shawara da kai yayin halittarka ba, sai da ka girma ma kasan wanene kai? Haka baza'ai shawara da kai wajen tabbatuwar waWan can abubuwan na sama ba. Domin a dukkan ni'ima da rahamar da UBANGIJI ya baka babu wacce kake biyansa da KU?I. Ibada ma idan kayi kai kakema kanka gata bazaka rageshi da komai ba, ba kuma zaka ?areshi da komai ba. Dan haka mu tafi kai tsaye kawai a wannan labari mai suna KI?A A RUWA! MAI MAGANIN DODO. da zaizo gareku a wannan lokacin, mu kuma hango darasin da yake mana hannunka mai sanda akai domin mu fahimta, mu ilimantu, mu nishaWantu, mukuma wa'azantu idan hakan ta kama......

" >" >" >" >" >" >"

.....17/5/20013.....

? ??? ......Motse-motse yake Wan yi da surutai cikin barci, har takai wanda ke a kusa da shi yana iya jin komai. Gashi yayi sharkaf da zufa a goshinsa duk da ba yanayi ne na zafi ba. Hasalima wani Wan karan sanyi ake zuwabawa irin mai hazo Win nan da iska mai kwaso ?asa ta buWe mutane.
? ?? Da mamaki wanda ke kusa da shi da littafi a hannunsa yana dubawa ya Wan zuba masa ido, sai kuma ya kai hannu ya taSa shi yana kiran sunansa amma ko motsi. Littafin hannun nashi ya ajiye, zuciyarsa na ?ara shiga ruWani da tsoro. Ba wannan ne karo na farko da abokin nashi kuma amini ke shiga cikin wannan halin ba a cikin barci, wani lokacin har sai ka fara fassara al'amarin nashi kamar na mai aljanu, kuma sam ba aljanun bane ba, in dai har zai kwanta barci mai nauyi a ?an shekarun nan da wahala ya tashi bai shiga wannan yanayin na mafarki ba, duk da bai taSa faWa masa irin mafarkin da yake yi Win ba shi ya fahimci mafarkine mai nauyi da ban tsoro....
? ? ?? Sosai ya girgizashi kam yanzu, bayan ya janye bargon da yake ciki kalar army green, tare da shafa masa ruwan gorar dake gefensa a fuska. Wani nannauyan numfashi ya kawo tamakar mai dawowa daga suma, sai kuma ya Wan furzar ya sake jan wani kaWan kafin ya buWe idanunsa a hankali.
? ? ? Masha ALLAH na ambata ganin wasu kyawawan idanu tamkar ba na namiji ba. Da farko abokin nashi da shima ke kallonsa ya zubama ido, sai kuma ya kauda gefe yana yun?urawa ya tashi zaune yana jingina da jikin tantin da suke ciki. Riga ce armless data kama ginannen jikinsa kalar army green, sai wando 3-quater irin kakin sojoji. Duk da a zaune yake kallo Waya zai tabbatar maka da sojan ne na gaskiya kuma tsayayye, dan kuwa jikinsa irin na lafiyayyun tsayayyun jaruman sojoji ne da zasu iya tunkarar kowane harmutsi musamman na nuna ?arfin ?wanji.
? ? ? Abokinsa da ya zuba masa ido ya Wan girgiza kansa, sai kuma cike da kulawa ya ce,  Da ace ina da damar matse bakin nan naka da baya son motsawa yayi magana da nayi hakan dan sanin wane irin mafarki kakeyi a shekarun nan, dake saka ka a wannan yanayin, *_Zak-Shadow_* duba fa yanda kake zufa tamkar wanda yake a filin daga, amma kuma akan mafarki, wannan al'amari na bani mamaki da tsoro .
? ? ?? Wani Wan kallon fishaa yay masa slowly da idanunsa ya kuma janye, batare da yayi maganar da yake so yayi Win ba ya mi?e abinsa. Nace oh oh! Wato fa da gaske a sojojin ma akwai SOJA, akwai kuma SOJI. Kai daka kalla wannan kasan yaci sunansa na Zak-Shadow, har hamar ya dace a ?ara masa da ILIYA ?AN MAI KARFI. Dan kuwa mazan faman ne fa a mazansu da kayar da su ?asa sai an haWa da babban shirin haWin gwiwa. Cikin yanayinsa na rashin gaggawa da hayaniya ya saka tausasan slippers ba?a?e dake a gaban gadon daya tashi, batare daya sake kallon abokin nashi da yay tagumi yana binsa da idanu ba ya nufi ?ofar tantin da suke ciki, sai da ya Wan ran?wafa sannan ya fice.
? ? Babbar magana, jeji ne iya jeji da babu alamar wani gari ko motsin halittu na mutane a kusa. Idan ka cire Wan sansanin da suka kafa nasu na sojojin mai Tanti biyar kacal. Uku manya ne sosai da zai iya cin sojoji da yawa. Guda biyun sune ?ananu madaidaita. Guda ukun manya da Wanyan ?aramin suna a kusa da juna ne, Wayan da Zak-Shadow ya fito a ciki yana gefe guda ne a ware ?ar?ashin wata ?ya?y?yawar bishiya ?atuwar gaske. Sosai garin yayi hazo na yanayin sanyi har baka iya hango abinda ke Wan nesa da kai da ?yau koda bishiyoyi ne, a gurin yashine shimfiWe mai ?yau da Waukar idanun mai kallo, ga tsafta, dan gabansu kaWan akwai ruwa kwance dake rayuwa a wajen, dan haka ya zama matattara dabbobin jeji dake zuwa shan ruwa, wani lokaci kuma harda masu haWari amma suka zo suka kafa sansani a wajen saboda ?arfin hali irin na soja.
? ? ? (Sojojinmu ALLAH ya ?ara muku lafiya da nisan kwana a duk inda kuke=?O?).
? ?? Babu yawan sojoji a waje, dan basufi a ?irga ba dake Wan kai-kawo da bindigu a hannu sai wasu a zaune, da alama ?an jiran kota kwana ne.
? ? ? ? Fitowar Zak-Shadow ya saka wanda ke jikin tantin daya fito nutsuwa da sauri, tare da ?amewa yayi salute nashi cike da girmamawa yana sake risinar da kai ?asa, dan da gaske Zak-Shadow zakine a wajen na sama da shi ma ba na?asan kawai ba. Idanunsa kyawawa masha ALLAH ya zubama sojan na sakanni, sai kuma ya maida ga sauran da ?amshinsa ya fargar da su, suma duk sun nutsu, wasu a cikinsu jikinsu har tsuma yake yi. Jin shakkar Zak-Shadow a jinin duk wani matashin soji daya sanshi yake, badan ya kasance azzalumi ba, sai dan kasancewarsa tsayayyen mutum da baya Waukar shirme akan aikinsa da gaskiyarsa, kana take doka ko gaskiya ya Sallaka ya Wora gaSa-gaSa wannan abu ne mai sau?i a wajensa.
? ?? Sai da ya gama ?are musu kallo tsaff batare da yace uffan ba yay wucewarsa cikin takun bajinta na ma'abota ?arfin jiki. Numfashi suka shiga saki a hankali, dan tunda ya fito kowa ya ri?e nashi a ma?oshi gudun shiga tarko. Sai kuma suka shiga Wan kallon juna suna gulma da idanu, dan buWe baki dai ayi magana tamkar taro match Win da babu yawan ?an wasa ne..........
'
? ?? _(>?#?To bana kuma wa muka kwaso ne? Nima fa masu karatun wannan Zak-Shadow ya fara razana ni>?-?, kota yaya labarin ma zai rubutu oho>?q?=??. Kudai kuyi addu'a kawai kar ku ji ana karya Bilyn ku gaSa-gaSa ana Worani>?%?.)_

? ?
________________=?G?

_

*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

_Chapter 2_

__________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,=??=??=??=??=?? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya
________________

*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk

*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

__________________

........A gaban ruwan nan da kowa yasan wajen zuwansa ne in har ba suna akan aiki ba ya iso, ya Wan bi wajen da kallo cike da nazari, sai kuma a hankali ya furzar da huci mai Wan nauyi da nuna damuwa. Dai-dai nan wani matashin soja ya iso wajen hannunsa Wauke da roba cike da dawa. ?an kallonsa Zak-Shadow yayi, sai kuma ya mi?a hannu ya amshi roban dawar alamar baya bu?atar wata magana. Cikin girmamawa sojan ya bashi, ya juya yabar wajen. Tamkar tsuntsayen dake rayuwa a wajen sunji ?amshin dawar ne, sai gasu suna sauka Waya bayan Waya a gabansa. Karo na farko yay wani Wan murmushin gefen baki, tare da Wibar dawar a hannunsa ya shiga watsa musu, ai kafin wani Wan lokaci tsuntsaye kala-kala sun cika wajen, shiko yana cigaba da watsa musu dawar. Abin sha'awa harda masu sauka akan kafaWarshi. Dan dai-dai nan ma wata ?ya?y?yawa mai adon ja da blue a jikinta ta taso fiirrr ta sauka akan kafaWarsa ta haggu. Juyawa yay a hankali ya zuba mata ido, kai da ganin kallon da yake mata kasan tunaninsa ya tafi wani waje ne kuma daban.
Mafarkinsa ne ke dawo masa daki-daki tamkar Film da ake kallo zaune a cinema. Ba yau bane farko a garesa yin mafarkin, amma duk sanda yayi yana koma masa ne kamar sabo, kamar kuma a ranar ya fara yinsa, ga mafarkin a duk sanda zai yi shi cikin maimaita masa kansa yake abin kamar wani sihiri koma mi zai kirashi oho. Shekararsa bakwai da wasu watanni kenan da fara wannan mafarki, tun daga randa suka fara shigowa wannan jeji (2006) akan aikin da suke kai har zuwa yanzu lokacin yana ma a matsayin Major. Sun yo nisa sosai da jejin sukaci karo da wasu gayyar mata tafe da kayayyaki a kansu har da yara anata raira wa?ar aure, ganin motocinsu da kayan jikinsu na kakin sojoji ga bindigu a hannu ya saka mutanen firgita suka shiga watsar da kayan kansu suka kwasa da gudu, masu ihu nayi masu kururuwa nayi. Sai mace Waya mai tsohon ciki data tsaya cak a hanyar, lallai itama a tsoracen take, sai dai da alama bazata iya gudun bane ba saboda ciki. Idanunta a rufe suke ga zufa ta gama wanke mata jikinta dake rawa. Duk abin nan dake faruwa kallo Waya yay musu ya maida kansa ga jaridar da yake dubawa, sai da abokinsa, koma ace amini da ya zama Wan uwa na jini dake gefensa a motar da suke su biyu rak sai driver ya furta,  Ikon ALLAH irin wannan cin gudu kamar kunga dodanni! Ita kuma wannan halan cikin jikinta ne ya hanata gudun..?
A karo na biyu ya Wan Wago a hankali jin furucin Imran Win, akan matar dake tsayen ya sauke kyawawan idanun nasa da kullum suke a juye da sirkin ja kamar wani mai afa ?waya, baya ganin fuskarta saboda ta juya musu baya, atamface a jikinta kalar blue da zanen barewa yallow. Zanen atamfar shine a matsayin gyale data lulluSa, sai fanteka madaidaiciya a kanta dake haWe kusan guda goma. ?afarta takalman dan?o ne da ake kira Wan-madina suma blue. Tunaninsa ya katse sakamakon fitar wani yaron sojansu inda matar take yana mata tsawar data sakata daburcewa har tana neman zubar da kayan kan nata. Shi kansa baima san ya Salle murfin motar ba ya fita, sai ganinsa yay kawai a gabansu. Yaron sojan ya ?ame da sauri yana salute nashi, sai kuma ya nuna matar cike da takaicinta zai fara masa bayani kawai sai yaga ya Wan du?a a gaban matar. Ba shi dake tsaye inda suke ba har waWan da ke mota sai da suka firgita, ai tuni suka shiga rige-rigen fitowa a motocin harda Imran, yo oga kwata-kwata ya fito su ubammi zasu jira yi kuma. Zak-Shadow dake a gaban matar cike da tsigunnon ?asaita kaWan ya motsa lips Winsa ya ce,  Kiyi ha?uri . Da wani kalar sauri ta Wago tana kallonshi, dan gaba Waya ta gama ?arasa susucewa tunda ya du?unnu gabanta, sai taji ma ai gara na farkon da wannan mai kama da mala'ikan Waukar ran. Kalmar  Kiyi ha?uri daya ambata ta matu?ar jijjiga mata zuciya kwarai da gaske, dan ba abinda tai zato ba kenan. Numfashi ta sauke mai nauyi, sai kuma cikin sanyin murya da rawar baki ta ce,  Ku su waye dan ALLAH? Dan bamu taSa ganin irinku a wannan yankin ba shiyyasa sauran ?an uwana suka firgita .
Kallonta kawai yake baice komai ba, fin minti Waya kafin ya furta amsar da kowa baiyi zaton zai batan ba.  Mu sojoji ne, masu bada garkuwa ga al'umma da ?arfin ikon ALLAH.
A mamakinsa sai yaga tayi murmushi mai ?ayatarwa tana ?ara sauke ajiyar zuciya da sharce zufar data ji?eta da mayafinta. Ta ce,  ALLAH sarki, lale marhabun da shigowarku wannan yankin namu, dama haka sojojin da muke ji ana faWa a redion Tanimu suke?. Lallai yau na yarda SOJA MAZAN FAMA, SOJA GA WUTA GA YA?I. ALLAH ya ?ara kareku bisa ?yawawan aikin ku, ya baku nasara da kariya daga duk wasu mugaye. Tunda na fara jin labarin aikin ku nake fatan ALLAH yasa na haifi Wa namiji idan Tanimu zai tafi birni yaje da shi ya saka shi a makarantar sojoji shima ya zama soja. Amma tunda yau har gaku a wannan yanki namu in sha ALLAHU in dai namijin na haifa zan nemoku a wannan jejin ko badaWe ko ba jima na baka amanar yarona ka koya masa wannan aiki na jarumai. Dan daga ganinka kai mutumin kirki ne jarumin kwarai Wan gaske .
Karo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login