Showing 3001 words to 6000 words out of 11375 words

Chapter 2 - Kida A Ruwa Book 1 Complete By Billyn Abdul.doc

07 Oct 2025

2296

na farko ya kai idanunsa akan cikin nata da yay girma sosai, sai kuma ya kauda kai batare daya ce komai ba, anutse ya mi?e gaba Waya yana mai tura hannayensa cikin aljihun wandon kakinsa na soji, daga sama kuwa riga ce ba?a t-shirt data kama ingarman jikinsa, yanda yay zanzaro da belt ya bama shafaffen cikinsa bayyana kwance a rigar luf. Tabbas suffarsa itace ta asalin Zaki da ake faWa.
 ALLAH ya saukeki lafiya, mun gode da addu'ar ki garemu. Zan zo da kaina amsar amanarki! Ku bata ruwa, a ?arbi address Winta . Yay furicin ?arshe da umarni yana barin wajen. Ba ?aramin mamaki abin ya bama sauran sojojin ba, hatta da aminin nashi Imran kuwa. Duk da dai kowa yasan Zak-Shadow a kallon nesa ne zakai masa ganin mugu, dodo mai firgitarwa koda a kallo ne, amma yana da tausayin na ?asa da shi da sassauci ga mata, dan ko macen soja ce tai masa laifi yanda yake mata hukunci ba daidai yake dana namiji ba. Kamar yanda ya bada umarni sun bata ruwan roba da aka Wakko a mota, sun kuma tambayeta garin da take ta faWa suna rubutawa. Sannan suka taimaka mata ta tashi daga faWuwar da tayi na firgita. Sojan da yay rubutun address Win nata ya mi?awa Imran cike da girmamawa, amsar takardar Imran yayi ya saka a aljihu kawai, sannan yay ma yaran umarnin su koma motoci, dan tuni shi mai gayya da aikin ya koma ciki abinsa. Haka suka wuce suka cigaba da tafiyarsu suka bar wannan mata mai tsohon ciki nabin motocinsu da kallo har sai da suka Sace mata. Tun daga ranar bai sake bi takan zancen ba, sai dai a daren kwana goma sha shida da haWuwa da su yay mafarkin ta haihu tana mi?o masa jaririn. Abin kamar wasa ya cigaba da maimaita wannan mafarki akai-akai, kuma koda yaushe irinsa yake maimaitawar babu canji. Gashi a ?alla yanzu shekara bakwai kenan da wata har biyu.....

_______________

FAZANAMS MULTIPURPOSE PLC.

*_Ina masu neman ayi musu souvenirs Na bukukuwan su dana shagalin bikin birthday da dukkan wasu taruka?_*

*_Ina masu son ayi musu abinci Na gargajiya da abin sha Don farin cikin taronku?_*

*_Maza ku garzayo to ga Dama ta Samu a FAZANAMS MULTIPURPOSE PLC_*

_Muna yin abinci Kamar: Masa, Dambu, Alkubus, Dashishi, Dan wake, Alala, Biski da sauran su da Miya Kala Kala ?W?>?X?>???=؃?=؃?_

*Sannan Muna yin: kunun Aya, Zobo Mai flavour Kala Kala, Kunun tsamiya, Kunun gyaWa, Tamarind drink, Kunun Zaki da sauran su>?d?>???>????B?=؃?=؃?=؃?

_Sannan Muna yin party packs na Yara da manya haka zalika Muna yin snacks Kamar samosa, spring rolls, doughnuts, cincin Mai kwakwa, Mai flavour Kala Kala da sauran kayan makulashe irin Aya Mai sugar da Mai gishiri, Muna yin kwakumeti, Muna alawar Madara, iloka, ridi da sauran su.>???>?j?>?Y?????P?>?o?
*_Muna yin abincin sadaka ga Mai bukata muna nan a area 2 Abuja_*

kuna iya tuntubata a wannan lambar=?G?

*08094186230*
_Whatsapp Ko Kira._

_________________

?an motsin da wayarsa tayi ne ya sashi sake furzar da huci, sai kuma ya sauke hannunsa dake cikin dawar nan ya cirota daga aljihu yana dubawa. Kallon wayar kawai yake babu wani yanayi dake nuna kirane ke shigo masa ya kamata ya Waga, harta gama ta yanke, sai kawai yay ?o?arin maidata aljihun, amma hanzarinsa ya katse saboda sake motsawar data shiga yi a karo na biyu. Yanzu kam hannu ya kai ya wani murza goshinsa, kafin ya sake Waure fuska babu alamar wasa sannan ya kai wayar kunne alamar dai da gaske kiran nashi akeyi..
 Hallo. My D! .
Wata zazza?ar murya mai sanyi da kwantar da kai ta faWa daga can. Shiru babu alamar zai tanka, da sauri ta ce,  Oh I'm sorry dear. Assalamu alaikum .
 Wa'alaikissalam .
Karo na farko jarumar muryarsa ta bayyana cikin buWaWWen sauti da ?arfin lafazi irin na maza marasa son wasa da lokaci. Itama sai ta Wan ?ara kwantar da murya ta gaisheshi. Maimakon amsawa tambaya ya jeho mata a kausashe.
 Kiran na miye? .
Yanzu kam murya ta raunana kamar zatai kuka, ta ce,  Haba My D. Shike nan abu baya wucewa a wajenka, na baka ha?uri, na tura maka sa?o amma duk ka share ni. Dan ALLAH kayi ha?uri, nayi kuskure kuma na yarda nayi ina sake neman afuwa. Wlhy ni kewarka ma nake yi dan ALLAH kazo gareni, wata biyu fa ba sati biyu bace.
Shiru yayi bashi da alamar tanka mata, har sai da ta fara kuka ?asa-?asa tana cigaba da ro?onsa da ban ha?uri sannan ya motsa lips da ?yar ya furta,  Naji .
Baiwar ALLAH, dariya ta farayi cike da farin ciki, sai jera masa kalaman soyayya take masu za?i da taushi dake nuna tsananin kewa da begensa da take ciki. Shi ko ya?i ya ?ara cewa komai. Cike da sake kwantar da kai ta ce,  Na faWama Ummie? .
 No! .
 Ammafa itama tana kewanka D. Haka ma su Biebah kullum zancen ka ne a gidan nan, yau tunda na shiga hiranka kawai mukeyi .
 Uhmm!
Kawai yace. Bata damu ba ta cigaba da masa labarin ?annen nasa, sai kuma ta koma na yaran dake tare da ita. Shi dai nashi saurare kawai, sai dai fuskarsa ta Wan sassauta kaWan ba kamar farko ba. Hakan na nufin koma wacece tana da muhimmanci a gareshi. Ya jima suna wayar kafin network ya fara rawa, kasancewar inda suke sai a hankali dama. Wayar ya maida aljihu, sai kuma ya ajiye robar dan dawar ta ?are duka. Jejin ya shiga bi da kallo irin na nazari, kafin ya bar wajen gaba Waya ya koma cikin tantin da ya fito Wazun..........
'
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
[02/10, 8:07/ pm] Abue Saleh AlQuyraemey: *_Typing=???_*








*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 3_

__________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,=??=??=??=??=?? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya
_____________________

*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

____________________


........?agowa Imran dake zaune a study table yana duba wasu takardu yay yana kallonsa. Shi ko kallo Waya yay masa ya Wauke kansa, zama yay a bakin gado ya jawo takalma daga ?asan gadon, batare daya kalla Abbas dake cigaba da kallonsa ba har yanzu ya ce,  Zanje gida .
? ? ? ?  Gida kuma? Lafiya dai ko? .
??  Kawai zanje ne! .
Ya faWa a ta?aice.
Abbas yasan amsar ke nan, amma sai yay shiru yana kallonsa da nazari. Eh yasan in dai yace zai je gida akwai dalili, sannan sai ya tabbatar babu wani ?alubale da zai bari mai girma a inda suken, amma haka kawai shi sai a yau sai yaji kamar tsoro ya tsarga masa akan tafiyar tasa, sai ya kasa cewa komai.
Dai-dai Zak-Shadow dake haWa bindiga shima ya Wan Wago ya kalla Imran Win, ganin yanda ya zuba masa idanu sai ya sake tsu?e fuska ya Wauke kansa. Imran yayi murmushi, dan yasan ya tsani kallo. Cike da tsokana ya ce,  Anya ba kewar Madam bace ke tsikarin ka? .
? ? ? Bai kula tsokanar da yake masa ba, kansa ya Wan girgiza kawai yana zuwa gab da shi ya ciri ?aramar takarda ya Wauki pen yay gajeren rubutu. Batare da yayi magana ba kawai ya tura gabansa ya nufi barin wajen, sai kuma ya juyo yana kallonsa, cikin Wage gira sama ya furta,  Ka rage sa ido Imran, idan nayi kewar laifi ne? .
? ? Imran yayi dariya da faWin,  A'a bakai laifi ba MAZAJEN FAMA, maza jeka ka Wabba?a sunna abinka .
 ALLAH ya shiryeka .
Cewar Zak-Shadow. Imran ya amsa da amin yana Waukar takardar ya fara dubawa.
? ? ? ? _ Bana son kowa yasan na fita, kamar yanda na faWa maka 2 days ne, Kar abar ?ofar yamma a buWe, dan haWarinta yafi na sauran ?ofofi ka sani. Imran idonka ya zama sosai akan yaran nan da dukkan Captains Win kowanne sansani, sannan duk motsin da bai muku ba na sani, komai ?an?antarsa._
? ?? Takardar Imran ya ajiye ya juya yana kallonsa da faWin,  Babu damuwa in sha ALLAHU. Amma dan ALLAH ka biya ka sayo min kilishi da gyaWa. Zan sa a kawo maka sa?o daga gida ka taho min da shi..
? ? ? Wani kallo ya Wago ya zuba masa, Imran daya san ma'anar kallon sai ya kwashe da dariya.  Maida wu?ar, ba Wan aike zan maidaka ba ai ALLAH nace .?
? ? ? A karo na farko Zak-Shadow ya Wan saki wani murmushi gefen baki yana Wauke kansa da Wan girgizawa. Shima Imran Win murmushin sa ?ara faWaWa yayi. Yana matu?ar son aminin nasa, kamar yanda kowa yasan shima Zak-Shadow na sonsa matu?ar so ma kuwa. Dan shi mutum ne mai ra'ayin ri?au, idan baya yinka, baya yinka kawai. Idan ya soka kuma, to da gaske son naka yake. Mutum ne tsayyaye akan ra'ayi, kuma Wan kai tsaye, baya iya kawaici akan duk abinda bazaiyi ba kuma baya bu?ata. Idan har yace maka (eh) to  eh Win ce koda za'a kashesa, idan kuma yace (a'a) tofa  a'a Win ce. Zak-Shadow yasha ba?ar wahala a lokacin da suke yaran soji saboda wannan taurin kan nasa a hannun manyansu. Dan a shekararsu ta biyu da fara aiki har zaman prison na sojoji yayi na wata shida saboda wata tirjiya da yayi akan umarnin wani ogansu. An azabtar da shi matu?ar azabtarwa a lokacin, dan bayan ya fito ma mutane da yawa sunyi zaton bazai sake rayuwa mai tsaho ba, amma da yake rayuwa ta UBANGIJI ce sai gashi ya mi?e, mi?ewar data zama sanadin jajircewarsa a yanzu. Dan azabar da suka bashi sai ta zama kamar sun sake busar masa da zuciya ne ta yanda bai jin shakkar tunkarar kowane irin haWari na rayuwa, daga nan kuma nasarorinsa suka fara bayyana har zuwa matakin da yake a yau.
? ? ? ?? Shi Dodo ne a idon wanda bai san ainahin halinsa ba, saboda a kallon fuska kai tsaye zaka kirashi mugu ne. Baida fara'a, bai san wasa ba koda da aboki ne. Duk wanda kaga yace maka yaga yana dariya lallai ya kai ai masa barka. Yana magana idan yaso, idan kuma bai so ba zaku iya kwashe awanni tare koma sama da haka bakinsa bai furta komai ba na hira sai dai kaji yana karatun Alqur'ani. Dan kuwa yana da addini sosai, hakama ilimin addinin. Tabbas da ace bai zama soja ba sai dai a kirashi malami, a yana sojan ma yana koyar da sojoji ilimin addini, kuma yana musu majalisi, sannan yana cigaba da neman nashi ilimin shi kansa.
? ? ? Sai dai sirrin da mutane basu sani a kansa ba sai shi amininsa da mahaifiyarsa shine ha?uri. Zak-Shadow mutum ne mai ha?uri kwarai da gaske. Sannan mutum ne mai adalci da son tsayawa akan gaskiya komai Wacinta. Yana da tausayi matu?a musamman akan mata da yara. Zai iya saida rayuwarsa akan su. Sannan yana da kishin addini da yankinsa. Dan shi kai tsaye ma zai ce maka yana fara jin kishin yankinsa ne kafin ?asa gaba Waya....
? ? ? ?  Ka dinga tunani kamar wani mace .
? ? BuWaWWiyar muryarsa ta dawo da Imran daga doguwar tafiyar tunanin da yayi. Cikin Wan sauke numfashi yace,  Ai tunaninka nake yi .
? ? ??  Rashin aikin yi ne yay maka yawa da har zaka zauna tunani na halan? .
? ? Cewar Zak-Shadow yana ficewa a tantin. Tashi Imran yay yabi bayansa. Kamar Wazun yaran sojin suka shiga kamewa da sake nutsuwa waje guda. Yanzu kam sunfi Wazun yawa. Da alama wasu dama suna a cikin tantunan ne shiyyasa. Inda yake zaman yin alwala ya nufa, hakan ya tabbatar musu lokacin la'asar yayi, ruwa aka kawo masa shi da Imran, suma suka shiga haramar yin tasu musulman ciki kenan. Wanda ba musulman ba kuma suka amshi duty Win zagaye wajan. Koda suka idar da sallar shi da Imran sansanin suka bari gaba Waya, sun jima kafin can su dawo suna hirarsu.

Wajen wani Wan bukkan kara dake gefe suka nufa, koda ya buWe buhun da akayi labule a bukkar wasu irin gar?ama-gar?aman karnuka ne marasa ?yawun gani, sai dai kallo Waya kai musu dole ne hankalinka ya tashi, dan babu tantama waWan nan idan suka kama mutum sai kufan jinin jikinsa amma ko ?ashi bazasu bari ba, dan marabarsu da zakuna ?alilanne. Aiko suna ganinsa suka fara zallo da haushi kamar wanda suke gaishe shi.
? ? A mamaki na sai naga ya Waga musu hannu yana faWin,  Good Afternoon my Boys .
? ? ?? Wani haushin suka ?ara yi a tare kamar masu amsa masa. Imran yay dariya da faWin,  Kama yaran nan naka training mai wahalar gaske. Idan suna wani abun sai ka rantse mutane ne .
? ?? ?aramin Murmushi Zak-Shadow yayi da Wan taSe baki. Idan yayi murmushi ?yau yake masa, maybe shiyyasa baya son yi. Sun jima a wajen karnukan sannan suka fito, lokacin duhun magriba yayi. Yanzu kam sojoji ne sosai a camp Win, gaba Waya sun fito daga tantunansu, ashe a Wazun wasu basa wajen shiyyasa, wasu kuma na barci, dan maimakon barcin dare su na rana sukeyi saboda tsaro. Tunda Imran da Zak-Shadow suka fito gaba Waya wajen yay tsitt kamar an musu tsawa, kowa ya nutsu. Kallo ya bisu da shi kaf Winsu, a ?alla sun kai su Wari, dan wasu basa a cikin sansanin a yanzu suna kan aiki a cikin jejin tako wace kusurwa. Wanda ke nan tare da shi bazasu wuce Wari ba. Wucesu yay ya zauna kan dutsin da yake zaman yin alwala akoda yaushe, ai da sauri wani ya kawo masa ruwa dan in dai kaga ya zauna a wajen alwala zai yi. Daga nan kowa ne ya fara ?o?arin yin alwalar, sai wanda ba musulmai ba suka sake amsar dutyn zama garkuwa a yanzu ma kamar dai Wazun. Sanin yau zai bar jejin kuma baya son su fahimta sai ya ce yanzu ma Imran ya jasu salla. Hakan baisa sun zargi wani abu ba suma, dan yana yin hakan a kowane lokaci, ba oga Imran ba har a cikinsu yaran masu addinin kan jasu salla, duk da dai duk wanda ke a ?ar?ashin Zak-Shadow duk iskancinka da sakacinka ga ibada wlhy sai ya saita maka haukan kanka. Dan in har kana cikin tawagarsa bakai ba wasa da salla, ba kai ba shaye-shaye koda na sigari ne kawai, bakai ba zama da jahilci dole ka cigaba da neman ilimin addini, shiyyasa ma ya saka musu ranakun karatu, bashi kuma kaWai bane malamin ha??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????rda wasu a cikin yaran masu ilimi na koyarwa suma, sai dai in ana kan matsannacin ya?i ne. Hakan yasa Alhamdullah hatta wanda ba musulmai ba a cikinsu zaka gansu a nutse. Dan in ma kace zaka bijire kayi jikinka ne zai gaya maka a hannunsa..
? ?? Bayan sunyi sallar magriba Imran yay musu nasiha kamar yanda suka saba, har zuwa lokacin isha'i. Bayan an idar kowa ya mi?e suka kasu group-group dan kowa da abokansa da kuma abokan maganarsa suka kunna wuta suna hira, wasu na cin abinci. A lokacin ne Zak-Shadow ya sulale ya bar jejin, barin da da yasan sakamakon da zai so da shi da bazai yi ba. Dan kuwa tabbas wannan barin shine mafarin wata babbar ?addara da alkalami ya jima da rubutata a cikin rayuwarsa tun yana cikin Ummiensa.........
'
?? *_Wace ?addara ce wannan? Mizai faru? Mike shirin faruwa ne da Zak-Shadow =?-?. Ya labarin mace mai ciki kuma? Wace rawa zata taka mana a wannan labarin?. Amsar ku na cikin labarin KI?A A RUWA MAI MAGANIN DODO. Kada ku bari a baku labari. Dan ni kaina Bilyn ku labarin nan tsumani yake yi=؃?=؃?=؃?._*


_Zaku sameshi a waWan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER *_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

_Shaidar biya=?G?_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: =?G?_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number =?G?_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number=?G?_*
*+234 903 234 5899*





*

*_>???KI?A A RUWA.....!!>???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 4_
*_Free page_*

_______________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login