Showing 9001 words to 11375 words out of 11375 words

Chapter 4 - Kida A Ruwa Book 1 Complete By Billyn Abdul.doc

07 Oct 2025

2298

da tsoro ya fara lalatawa, baku da bu?atar harbi mai yawa akan yaransa, dan target Winmu ba'a kansu bane kawai, koma muce ba'a kansu bane, akan yankunan wajen ne da shi Ogan nasu . Cewar Iron Fang kenan yana jingina da kujera cike da jin kai da ?asaita, dan muryar tasa ma da nauyi take fita da isa, gashi Wan tsirit kamar kazar mayu hegen.
? ?? Mi?ewa tsaye Scythe yayi yana wani watsa hannaye da Wagasu sama kamar sabon boka, gashi ?aton gaske Wan taran kamar buhun geron kakana. Cikin wagegiyar muryarsa mara daWin ji ya ce,  Duhu zai mamaye su ?warai da gaske, Zamu haifar da tashin hankali daga gabashi zuwa Yammaci, daga dukanin karkarar dake zagaye da jejin da su. Lokacin da sa?o zai isarma Target yay tunanin dawowa daga tafiyarsa, zai tarar da ragowar ?ungiyarsa a cikin ?ura da jini, shi kuma zai faWa ainahin tarkonmu. Dan a dai-dai gaSar zai Waura ?awance na gaskiya da handcuffs .
? ? ?? Rafff! Raf!! Rafff!!! Kake ji tafi na tashi.
? ?? Oga kwata da baice uffan ba tun fara meeting Win sai a yanzu ya buWe baki cike da isa ya furta  & Babu wanda zai tsira daga wannan shiri. Duk wanda ya tsaya a kan hanyar mu dama, zai bace cikin inuwar duhunmu ne, dan haka wannan ?alubalen naka ne Dagger, kasani idan muka rasa nasara koda Waya ce kaima zaka rasa kanka, dan bamu shigo wannan ?asar taku domin rera muku wa?o?in yabo ko tatsuniya kuyita nishaWi ba. Mune iyayen gidanku a jiya, a yau da gobe dole ku cigaba da zama ?ar?ashin zartarwar mu dan arzi?inku shine ?arfinmu .
? ? ? ? Sosai zantukan oga suka soki Dagger, ashe dai duk da yake shege akwai SurSushin kishin ?asar a can ?asan zuciyarsa. Amma saboda kuWi da son duniya sai ya shiga jinjina kai irin na girmamawa.
? ? ? Shiru sukayi na Wan lokaci a karo na farko gaba Waya, sannan Eclipse ya mi?e cike da gadarar masu jin su sune manyan shegun duniya. Kai tsaye ya furta  An gama yanke hukunci. Operation Shattershield ya fara daga wannan dare. Duk ku shirya. Lokacin da Zak-Shadow ya sulale daga jeji, mu kuma za mu sulale da mulkinsa. Dagger zaka wuce ka fara aikinka, kaida duk yaranka zakuji alert .
? ? ? ? A tare suka Wora hannayensu a kan tebur Win tsakkiyar falon, kowanne yana kiran la?abinsa kamar alwashin ?addarar nasara da suke jin ta tabbata dole (Mahaukata)?  Eclipse! Specter! Dagger! Raven! Black Spider! Scythe! Viper! Iron Fang! Ashen! muna cikin duhu, kuma duhu ne zai mamaye Target Winmu Zak-Shadow! .

? ? ? ? Hummmm!! Zakuga duhu kuwa a lahira=?-?, kai tun anan duniya ma zaku cigaba da zama a duhun=?D?.

_______________

? ? ? ? ??A lokacin da masu makirci ke shirya zalunci acan , anan Mazan fama ne ke isa gida gabannin asubahi. ?arfe huWu da wasu mintuna ya tsaida ?aton mashin Winsa Saki wulik ?atoton gaske da a kallo Waya zaka san ba siyen yara bane sai dai manya, dan kuwa ?irace ta musamman, sannan yana kiransa da suna na musamm *(Black Phantom)* shi da kansa.
? ? ?? A ?ofar wani ba?in gate ya tsaida shi, kasancewar anguwar da akwai wuta ko'ina da haskensa, hakan ya bashi damar bin street Win da kallo ta cikin hular matsin Win da gilashin ta daya sakaya idonsa. Sai da ya gama nazartar komai yanda yake bu?ata kafin ya ciro wayarsa ya daddana ya kai kunnensa, cikin buWaWWiyar muryarsa da ta Wan sha?e alamar iskar mashin da ya sha ya furta,  Taso ka buWe min ?ofa . Daga haka bai jira komai ba ya sauke wayar.
? ?? Cikakken mintuna huWu ba'ayi ba wani Wan saurayi da bazai wuce shekaru goma sha takwas ba ya buWe ?ofar gate Win, cike da girmamawa ya ce,  Sannu da zuwa Dada .
? ?? Maimakon amsa mishi mashin Win ya tayar, haskashi da yay da fitilar mashin Win ya bayyana yanda ya sako jallabiyar jikinsa a baibai alamar sauri. Ciki ya shige, shi kuma ya maida gate Win ya rufe. Duk da akwai haske na security light ya haska ko'ina na gidan babu abinda zan iya ?ararwa game da gidan face ganin flat biyu jere da juna. Sai motoci biyu dake fake a gefe inda yake ?o?arin faka mashin Win nasa, da mashin roba-roba guda biyu suma. Yana ?o?arin sauka a mashan Win bayan ya kafesa matashin saurayin ya ?araso inda yake, sannu da zuwa ya sake masa cike da nutsuwa da girmamawa, yanzun ma bai amsa masa ba sai da ya cire hular mashin Win kansa ya Wan jujjuya kan sannan ya furta,  Ya kake? . A ta?aice.
? ??  Alhamdullahi Dada, ya hanya? .
Saurayin ya faWa yana amsar hular, sai kuma ya sake mi?a hannu zai amshi bag Win dake goye a bayansa.
? ? ?  Karka damu jeka kwanta zan shiga da ita . Ya faWa batare daya bashi jakar ba. Shima baiyi musu ba dan tsakaninsu babu wannan. Flat Win hannun dama ya nufa, saurayin ya wuce wanda ke gefen haggu Wauke da hular mashin Win yana binsa da kallo da Wan murmushi. A hankali ya furta,  Dodon gidanmu ya zo, gobe zakaji gidan nan kamar anyi mutuwa kowa yayi nutsuwar dole barema ?an iskan yaran can da suka cika mana gida .

? ? ? Shi kam da bai san ?anin nasa na gulmarsa a zuciya ba Waya daga cikin keys Win dake tare dana mashin Winsa dama wasu da yawa a jiki ya saka a ?ofar sashen ya buWe, kai tsaye ya shige tare da maida ?ofar ya rufe. Fitilar falon a kunne suke haske fayau, dan tun kan ma ya shigo daga can waje ya fahimci hakan, sai tv da itama take a kunne tanata aiki. Kansa ya Wan girgiza tare da jan ?aramin tsaki, sai kuma ya shiga bin falon da kallo. Babba ne ba laifi, akwai kujeru masu ?yau kalar ruwan toka ?irar ?asar waje. Hakama carpet Win tsakkiyarsu mai ?yau ne, sai tvn bango, falo dai na dai-dai mai wadata ba masu arnan kuWi ba. Centre table Win kujerun cike yake da plates da ledojin ruwa da aka sha, sai kwalaben lemon kwalba guda huWu wasu ma ba'a gama shanyewa ba. A yanda fuskarsa ta sake tsukewa lokaci guda zai baka tabbacin baya son ?azanta sam. Duk da kuwa bayan kwanikan babu wani datti da falon ke da shi mai nuni da rashin gyarawa ko ?azatar. Da yake manya su manyanne ko fitilar bai kashe ba yay gaba abinsa zuwa wata ?ofar gilashi dake tacan ?arshen falon. Hannu yasa ya tura gefe Waya suka haWe a waje guda, kai daga ganin yanda gilashin yake ?al-?al kasan ana kula da tsaftarsa sosai, koda ya shiga corridor ne mai tsaho ?aWan da ?ofa Waya tal a cikinsa, yaja ?ofar gilashin ya rufe sannan ya nufi ?ofar dake tabbatar da bedroom Winsa ne. Ilai kuwa hakan ne, dan yana buWeta ?aton bedroom ya bayyana sakamakon kunna fitilar Wakin da yay, gado ne mai ?yau 6-by-6, sai wadrobe Winsa da mirror, gefe kaWan shiryayyun kujeru ne tamkar falo harda tv suma dai irin gadon sak. Komai dake Wakin fari ne tas, in ka cire carpet Win dake malale a Wakin gaba Waya kalar blue, suma labulaye fafare ne. Kaida kaga Wakin kasan ana kula da tsaftarsa akai-akai, dan duk da babu kowa cikinsa ko ina tsaff ga ?amshi mai daWi na tashi, sai dai gadon babu bedsheed a kansa.
? ? ? Kujerun kawai ya nufa ya zube a cikin 1sitter yana mai sauke? numfashi da Wan dafe kansa, sai kuma ya jingina bayansa da kan gaba Waya a jikin kujerar ya rufe idanu ruff. Yafi mintuna biyar a hakan kafin ya buWesu ya Wago ya fara kunce zaren takalminsa, safar ciki ma ya cire sannan ya tashi yana cire maSallan rigarsa da fara takawa a cike da nauyin jiki irin na mai doguwar tafiya zuwa ?ofar dake tabbatar da toilet ce. Ya jima a ciki sai gashi ya fito Waure da towel, da wani a hannunsa yana faman goge jiki, agogo ya kalla, sai kuma ya nufi wadrobe ya ciro doguwar riga. Babu Sata lokaci ya shirya a cikinta ya saka sallaya a Wan lungun gadon ya kabbara salla. Da alama yana son ?arasa abinda ya rage na daren ne da ibadar daya sabarma kansa akowane dare, dan yana a wajen har akai kiran sallar farko, sannan ya mi?e zuwa wajen mirror Win Wakin ya Wauka turare ya saka ya fice a Wakin gaba Waya.
? ? ? ? Ana idar da sallar asuba daya fita yi massalaci ko ?annensa bai bari sun ganshi ba ya dawo gidan, sashen dai Wazun ya shiga, komai kuma na a yanda ya barshi babu alamar wani ya tashi yin salla ma. Haka ya sake wucewarsa Wakin Wazun, koda ya shiga saida ya sakama ?ofar key sannan ya wuce wadrobe ya fiddo wata leda babba mai Wauke da zanen gado, fiddoshi yay da kansa ya shinfiWa fari tas, ya saka rigar filo Waya ya cire jallabiyar jikinsa ya haye gadon daga shi sai boxer ya kwanta. Sai lokacin ya kai hannu ya kashe fitilar Wakin duhu ya mamaye ko'ina............
'
? ?? Hummm masu karatu, ga Zak-Shadow anan zai sha barci. Ga ma?iya can idonsu biyu suna shirya babbar Sarnar tarwatsa komai harda shi kansa mai gayya da aikin=?-?.

Su waye iyalan Zak-Shadow?

Minene ainahin sunan Zak-Shadow?

Su waye zuri'ar Zak-Shadow?.

Wacece mace mai ciki da suka haWu da su Zak-Shadow a shekarun baya har ta kasance cikin mafarkinsa saboda nauyin amana?

Yaya su Major Imran Abbas babban amini kuma Wan uwan Zak-Shadow zasu ?are a jeji?

Shin ?ungiyar DUHU zasu samu nasara kuwa?

? ? Rigiji gabji, abubuwan fa da yawa suke, dan wannan labarin da kuke gani cakwakiyar cikinsa ta musamman ce. Akwai Wan karan: ?ulli, makirci, gwagwarmaya, rikici, kitumurmura, nagartaccen zumunci, jajircewar wata JARUMAR UWA, JARUMTAR MAZAJEN FAMA, tsaftatacciyar soyayya mai narka zuciya da gaSSai, (kai ku kanku ko kun daina soyayya sai kun dawo ruwa a wannan gaSar=??). Nasarorin masu gaskiya da sakamakon da zasu Wauka..

Hoho abinfa ba'a cewa komai, dan ba lallai ku gane mi nake son sanar muku ba sai kun karanta KI?A A RUWA MAI MAGANIN DODONNI=ت?. Wato labarin nan ko, hummm ni kaina fa..... To bari dai nayi shiru kawai>?-?. Amma ku sani takowane fanni yazo da wani irin sabon salo ne da sai ka karanta kawai zaka gane. Ba cika muku baki nake ba, in sha ALLAHU da ?arfin ikon ALLAH zakuga tabbacin fiye da abinda na faWa muku. Ku dai ku kasance kawai a wannan tafiyar dan ta musamman ce=? ?>?$?:&?:&?=? ?=? ?=??=?M?
Free pages sun ?are, masu bu?atar wannan labari sai ku garzayo.=؃?=؃?=؃?=؃?


:&?Mutane na kuma masoyana ?an bati dan ALLAH bana kar aci batin nan, kun san kuda Bilyn Abdull akwai amana soyayya take muku irin ta musamman Win nan. To kada ku bani kunya 500 ba komai bace ba, idan ka sauke ha??in wahalar wani kaima ALLAH bazai bar kowa ya cutar da kasuwancinka ba. Maza kuzo ku sayi naku, kuma in sha ALLAHU kasuwancinku zai yi albarka, ba kuma zaiba ?an bashi damar ri?e muku kuWaWe ba da izinin UBANGIJI. Dan wannan kuWin kaWan da muke rainawa na littafi sai su zame mana ?arfen ?afa idan bamu sani ba. Babu wani hakki da yake mai sau?i ga bawa koda na harar wani ne. Rubutu akwai wahala, bazaku gane bane, sannan muma business mukeyi kamar yanda kuke fitowa tallata hajojinku a media, dan ALLAH mutanena a daure kar a ci batin nan babu amfani>?p?>?p?>?p?>?p?d'?=?M?
=??Masoya abokan tafiya akoda yaushe jinjinarku ta musamman ne=?M??p?=?O?.

? ? ? ? ?
=?D?Masu sauke mana littafi a arewa. Masu saka mana Littafi a website Winku bada izini ba, masu kai mana littafi YouTube bada izini ba su canja masa suna. Masu sayar mana da littafi a facebook ko WhatsApp su buWe groups ko WhatsApp Channels suna amsar kuWaWen mutane kuzo ku saya a wajenmu da munyi posting ku Wauka ku tura musu ku kuma alhalin bada izninmu ba, kuji TSORON ALLAH! KUJI TSORON ALLAH!! KUJI TSORON ALLAH!!!. Ku tuna zaku biya wannan hakkin da abu mai darajane a ranar da kuWi basu da tasiri, a lokacin da ya ?ure na neman yafiyarmu, a lokacin da aikin lada keda muhimmanci a gareku, kuke gudun ?arin zunuban wanda kuka zalunta. Bance ku daina ba, ba kuma zan ro?eku ku daina ba, amma ku shirya da shiri mai girman gaske, domin akwai ranar DANA SANI, zata zo ko ka yarda ko baka yarda ba, ?ilama tun a nan duniya zaka fara girba daga naka sakamakon. Idan kukazo garemu zamu iya tsara yanda zaku amshi lirtatanmu cikin mutunta juna ku saka a duk inda kuke so batare da kunci hakkin kowa ba. Dan haka shawara ta ?arshe. Masu Website, masu kai books Facebook, masu buWe group a WhatsApp suna saidawa. Dama masu bi da shi tako wace hanya kuna da damar zuwa garemu, in ba haka ba kuma zamu cigaba da kwana kan buzu=?? muna kaima ALLAH kukanmu a kanku>?r?, abinda baku sani ba kowanne irin mugunta bata hana nasara, sannan baya hana mai nema samu daga abinda UBANGIJI ya ?addara masa, kuna Worama kanku nauyi ne batare da mu kun ragemu da komai daga abinda ALLAH ya ?addara garemu ba, dan nasara ma kuke ?ara mana kune baku sani ba wlhy, dan ALLAH karku bari hakan ta faru. Yanda bana fatan komawa ga ALLAH da hakkin kowa, haka bana fatan kowa ya koga ga UBANGIJI da hakkina, mu zama masoya na gaskiya musulman ?warai kuma ?an uwan juna masu son cigaban kansu dana ?an uwansu. Fatan alkairi a gareku a duk inda kuke=??>?p?>?p?d'?d'?d'?=?O?=?M?

_______________


_

 "$&(*jlnprt?????TVXZ\rt??????????????   h j l ?
?
?
b d f ? ? ? :
<
>
?
?
?
?
?
?
HJ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?PRTdfh??24##|$~$?&?&?-?-?-?-?-?-&.(.*.h0j0?5?5?7?7< <4?6?xDzDKK?K?K?L?L:RX@XVXXX????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???? 
  
 !"????????????????????????????????????,-./????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????XXZX~X?X?X?X?X?XYY?Y?Y?Y(Z*Z,Z~Z?Z?Z?[?[?[x\z\|\?]?]?]P^R^T^?^?^?^
_ __^_`_?_?_?_f`h`j`?`?`?`?`?`?`?`?`?`a a"a?a?a?a?a?a?a?a?a?abb
b?b?b?b?b????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?b?b?b?j?j\u^u??b?d?؉ډ????ΗЗҗ????(?*?,???
???????6?8?:??@?b?d?f?ʞ̞ΞP?R?T?????????????? ???8?:?r?t?????ԥ֥????Ƨȧ@?B?????x?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hx?z?????????????ڲܲ޲&?(??????????????????????????? ?"?$?&?x?z?δдҴԴִ??????x?z?|?????2?4?6?????¶???\?^?`????@?B?D????4?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H4?6?8???????????p?r?t??????*?,?.?R?T?V???????????½Ľ.?0?2?F?H?J?????????????F?H?J?r?t?v?x???????????,?.?????????6?8???:?@????????????????????????????????????????????????????????????????????????H@hj?????????? HJhjln??????468df??????????????2468:<nprt??   " $ : < j l n ? ? ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? 


6
8
?
?
?
\ ^ ` ? ? ? ? ? ? ?
?
?
?????????>@B???????????,.02Z\^??????$&(BDF???  ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H  T*V*?+?+?,?,?-?-
1 1<1>1?4?4?4?4?4?466D7F7^9`9?=?=.A0ADDEE\S^S`S?S?S?S?ST T*T,T?Y?Y?\?\?\?\?\
] ]]]] ]`]b]d]f]h]j]?]?]?]?]?]?]J^L^N^????????????????????????????????????????????????????????????????????????HN^P^R^h^j^?^?^?^?^?^?^0_2_4_P_R_?_?_?_v`x`z`?`?`?`bbb?b?b?b?c?c?c?d?d?d?d?d?dXeZe\e?e?e(f*f,f?f?f?f?f?f?f?f?fgggg?m?m?o?o|p~p?t?t?x?x?}?}??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????Z?\?2?4?n?p???????x?z?????8?:?D?F?¢ĢƢ????????????j?l?????B?D?ް?(?*?????@?B?D?????????z?|?~???????????B?D?F?~?????p?r?t????l?n?p???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????*?,?.?0?J?L?N?x?z?|???????????????????????????????????????????????? "$&(*lnprt???VXZ\t????????????????????????????????????  j l ?
?
d f ? ? <
>
?
?
?
?
J??R??????????????????????????RTfh?4#~$?&?-?-?-?-(.*.j0?5?7 <6?zDK?K?LX@XXXZX?X?X?X?XY?Y?Y*Z,Z?Z???????????????????????????Z?Z?[?[z\|\?]?]R^T^?^?^ __`_?_?_h`j`?`?`?`?`?`?` a"a??????????????????????????"a?a?a?a?a?a?ab
b?b?b?b?b?j^u?d?ډ??Зҗ???*?,??
???????????????????????????
?????8?:?>?@?d?f?̞ΞR?T???????????:?t???֥??ȧB???????????????????????????B???z???????ܲ޲(????????????????????????"?$?&?z???????????????????????????z?дҴԴִ????z?|???4?6???¶??^?`???B?D???6???????????????????????????6?8???????r?t????,?.?T?V???????½Ľ0?2?H?J?????????H???????????????????????????H?J?t?v?x??????.?????8?? 
8
?
?
^ ` ? ? ? ? ?
?
??????@??????????????????????????@B???????.02\^????&(DF???????????????????????????? V*?+?,?- 1>1?4?4?4?46F7`9?=0ADE^S`S?S?S?S T,T??????????????????????????,T?Y?\?\?\ ]] ]b]d]f]h]j]?]?]?]?]L^N^P^R^j^?^?^?^?^2_??????????????????????????2_4_R_?_?_x`z`?`?`bb?b?b?c?c?d?d?d?dZe\e?e*f,f?f?f?f???????????????????????????f?f?fggg?m?o~p?t?x?}??\?4?p????z???:?F?ĢƢ????????????????????????????????????l???D??*???B?D?????|?~???????D?F?????r?t???n???????????????????????????n?p?????????,?.?0?L?N?z?|???????????????????????????????????SummaryInformation(?????DocumentSummaryInformation8?????????????WpsCustomData????????????XX????????

???? !"???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0??HPVpx????CPH2687 WPS Office?>`??>Normal$a$KHOJPJaJ???XX?bx?4???@?  N^????????????R*U?Z"a
?B?z?6?H???^?" @,T2_?f??n?? 
  
??:??0?g??z ??Times New RomanTimes New Roman3?z?[SO?[SOG$?z????@ ? CalibriCalibri ?p?h0?̦????!p!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0p??)??$P??????????????????????'*02!???? ?????0?( ?
??2
?3 ????"??@???
??՜.??+,??D??՜.??+,??L? 06ICV?!3ba7fedff14d43baa1fe95dcc7aa2299

2
3
4

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login