Showing 12001 words to 13511 words out of 13511 words
ka kwanta dani shikenan Aljannu? Ni ka ƙyaleni” sakinta yayi yaje ƙofa da gudu ya mirza key
Wai saboda kar ta gudu.
Ya wuce ɗakinsa ya ɗebo maul khal ya ajiye ya koma ya ɗauko Black seeds ya zuba a burner Yana ƙoƙarin connecting da wutar nepa.
Ai da Salima ta saki Bakine galala ,cikin mamaki amma da taga yina ƙoƙarin turniƙe ta da hayaƙi kuma yazo ya shaƙa mata wannan ruwan ma'ul khal din Mai zafin tsiya ta hanci, ya kusa kasheta a banza da sunan yina koran Aljannu , kamar yanda ya taɓa yin mata wani lokaci cann. Ai batasan sanda ta fakaici idonsa ba ta falfala da gudu zuwa bedroom dinta tayi maza ta murza key tana ajiyar numfashi.
****
Washekari
8am
Ya Sheikh ya fito cikin shaddaarsa sai maiƙo takeyi ,ya mirza hulan tangaran ,ko ke ce hasidin iza hasada kika ganshi a hanya sai ya burgeki ,kuma yace yana sonki sai kin soshi.
Ƙofar ɗakin Salima yaje still Yana kulle don Haka ya kira ta ta telephone din ɗakin da akayi connecting da falo line .
Tana jin haka ta dauka ,kawai cikin Muryar kuka amma ba kukan zatayi ba tsabagen shagwabace haka tace “Ya Sheikh wallahi na warke karka shaƙa mun ma'ul khal”
“Shikennan Allah ya baki lafiya kinji matata,gwaggo ma zata zo yau dubaki da jiki,Ni na fita Masallaci ,zamuyi organizing mutanen da zamu tura da'awa wani ƙauyen maguzawa ” tanajin haka ta saki telephone din ta runtumo da gudu wajen ƙofa ,ta buɗe kofar da sauri kar ya fice
“Ahmmm ya Sheikh wait...wait” tsayawa yayi yana kallonta yanda take zuba haki.
“Menene kuma”
Sosa ƙeya tayi “Ammm dama ya Sheikh kudi nake so”
Dafe kai yayi ya zumbuda salati kamar ta gaya masa mutuwar gwaggo
“lahaula....Salima me zakiyi da kudi kuma?anya Aljanun nan basu neman zauta mun ke?”
“Haba Now lafiyata ƙalau kasan baba zatazo dubamu Kuma batacin shinkafa da stew da ya kwana,kuma kasan miyana yafi sati biyu a freezer shi Nike ɗimama Mana muna cin farar Taliya ko white rice dashi,ai bai kamata a bata ba ko?”
Murmushi ya saki “Shiyasa kullum nike ƙara sonki saleemarta ko din yanda kike son uwata ,baku tare amma kinsan abinda takeso da abinda bata so”
Gyargyaɗa kai tayi cikin jin daɗi
“To a mata jollop rice Mana ba akwai tumatur ɗin leda ba?”
“Ya Sheikh ?? Haba dai jolop mai kyau za ayi mata da Nama ,ka kawo kudin nama”
Gintse fuska ya ɗanyi “Ba kina da busashen kifi ba?" Gyada masa kai tayi don tabbatarwa
“Ehen ki mata amfani da busashen kifi mana”
“Busashen kifi kadai ?😕👌”
“Ke😳😳karki zagi kifi fa,shine halattaccen naman da ko ya mutu a na ci,ke bayan nan ma ,ai yafi ƙara lafiya ,fiye da Kaza ko beef”
Ɗaure fuska tayi cikin ɓacin rai
“Haba Now ina fada maka mama zatazo kana ce mun inyi ma mama abinci da kifi ,bayan kasan tsofaffi basu son ƙarni wai meye haka? Wannan fa ba abincin mu Ni da kai bane ba”
“Ha'ah to ai mama nacin kifi ” banza dashi tayi ta haɗe rai ta kama ƙugu ta rike ta juya masa ƙeya tana karkaɗa jiki .
Binta yayi da kallo ,sai kuma ya ɗan saki Murmushi
“Babe rigima😄shikenan kwantar da hankalinki Salima darling ,ga kudi a siya nama” ya cusa hannunsa daƙyar cikin babbar riga ya ƙwaƙulo #500 can ƙasar Aljihu ya miƙa mata.
“Gashinan a siyo nama kuma ki zaɓo marasu kitse zallah nama saboda kinsan nafison tsoka sosai ”
Amsar kudin tayi tana jujjuyawa a hannu,wai naman dari biyar zata siyo harma dashi ,ita ya za'ayi ta siyo naman dari biyar
“Wannan kudin meye ka bani? Kudin motan kasuwa ko kudin nama😒😏”
“Duka Mana ,Salima Wai me yasa kike haka ne? .....” sai kuma ya saukar da murya cikin sigar rarrashi
“Kinajina ko? In kinje Kasuwa ki latsa da kyau ,hmm hummm yansa nasan en kasuwan naman nan ,in har kika latsa da kyau sai kiga kin siyo kaza ba nama ba ma”
Aahhhhhh dafe ƙirji tayi “Dari biyar ɗin?”
“Eh mana ki amfani da hankali mana 🧏”
Sakin baki tayi tana mamaki hannunta sagale da ɗari biyar ɗin har ya fice ta kasa kuma yin masa magana
****
Tun da ya Sheikh ya fice itama ta koma kan kujera kawai ta zauna takaici ya hanata kataɓus ,A haka barci ya sureta. Ƙarar door bell ne ya farkar da ita ,ta mike a furgice tana salati gamida jan hamma ta ƙara da sakin miƙa.
Allah yasa dai ba gwaggo bane har tazo ina nan na ɓige da barcin baƙin ciki.
Kallon kanta tayi da kyau ,doguwar rigar barci ne a jikinta mai Laushi kamar blouse har ƙasa mai ruwan pink colour ,jikinsa ba brazier kan nonuwanta sun ɗan firfito ta saman rigar gashi,rigar yana Mammannne mata a jiki wannan yasa shatin no*nuwanta ,hips dinta da saƙon ɗuwai*wukanta duk suka fito sosai
Jan rigar tayi a hankali ta ɗauko hizami da ya Sheikh yake rawani dashi ta daura a saman turgujejen virgine hair dinta da yafi wata uku babu kitso.
A sanyaye taje wajen ƙofar ta buɗe
Sai kuma ta ɗan saki murmushi “Au kaine?,ai na aza surukata ce wlh”
Dr Adnan ɗan dariya yayi cikin sigar tsokana yace “Kenan ba'a maraba dani”
“Uhm uhm Ni na isa”
“Tom ina kwana kyakyawa”
“Lafiya ƙalau mummuna 😄” dariya ya fashe da shi
“Ke kin isa ki kalli must handsome kamana kice Mai mummuna ,mouth watery guy kenan,every woman is willing to links”
Turo Baki tayi “Kai matsalar ka baka da Hausa ne,kuma in kana turanci ko larabci sai ka ringa mun magana batsa_batsa ,wannan fa iskanci ne a Yaren mu”
“Au Allah?😅” turo masa baki tayi gamida gyada masa kai tana wasa da leɓen hizaminsa da ta daura a kai
“Eh mana”
“To shikenan yakike ,and how was yesterday's night”
“Lafiya lau wlh and you"
“Gaskiya Ni ba lau ba kinsan Allah Ina theater Ina tunanin ki sai inner side Dina Yana fada mun ga kyakyawa ta can ta kulle kanta a daki cikin damuwa”
Bushewa da dariya tayi ,ta juya zata wuce ba tare da tayi magana ba
Da sauri ya kamo hannunta
“Prove me right now,da gaske jiya wani ya bata maki rai ko? In gasgata zuciyata?”
Ƙyalƙyalewa da dariya ta sake yi
Kana tace “Zuƙiiii🤣🤣🤣Barci na nayi mai nice😉bakaga sai yanzu na tashi barci ba ”
Bin rigarta da kallo yayi idanuwarsa suka caku akan breast dinta a take yaji ruwa sun kawo masa ido kawai so yake ya rungume ta ya tsotsi no*no Kamar ƙaramin baby ko zai samu sassaucin zogi da azalzalar da zuciyarsa ke masa a kanta.
Cikin raunanniyar murya can ƙasan maƙoshi yace
“Naga rigar barci”
Jujjuyawa ta shigayi a gabansa irin na taɓararrun yaran nan ,sam ta manta Dr Adnan fa ba mijinta bane ,rashin saken da bata samu a wajen Sheikh yasa ta saki jiki sosai da Adnan
“Tom yau kuma mai ya kawo ka ,hope dai ba cofee bane don...”
“Shishhhh🤫🤩bashi bane ”
Dariya ta fashe dashi
“Kaji wasa nike,shigo bari in kawo maka ai na gane kai mayen coffee ☕ ne”
Murmushi yayi a ransa yace mayen ki dai.
Minti kaɗan sai gashi ta dawo hannunta da cup din,saida ya saci kallon ƙirjinta Yana dakacen ko a rashin kula zai Dan shafasu.
“nagode”
“youre always welcome” ta bashi amsa da ɗan Muryar waƙa waƙa
Ɗan kurɓa yayi kana ya ƙureta da ido
“Saleemart ” yanda yake kiran sunanta kawai na daban ne ,sam ba yanda ake kiranta ba shi wannan ya faye iyayi. Ta fadi a ranta Amma a zahiri sai turo baki tayi “Uhumm”
“Zan iya tambayar ki wani alfarma¿”
Diddirke ƙafa takeyi a kasa tana jijjiga jikinta akan kujera kamar zata mutu don kukan shagwaba
“Uhm Ni menene Allah ..Allah.....Ni...Ni...uhmm faɗa inaji”
“Plz yau ba coffee nake so ba ,jollop rice nikeso ki dafa min plzzzzzz😀🙏🏻zai samu?”
“Laaa bakomai wlh”
Karkacewa yayi ya fiddo wallet ɗinsa ya ƙirgo kudi sababbi en dubu 1_1 ƙwara goma ya miƙa mata ,gashi Plz”
Amsan kudin tayi tana juyawa “Wayyo nifa girki me yawa yina sani in gaji ” sai kuma ta turo baki “To na mutum nawa za ayi? Party kake dashi?”
“🤣😅Wa na sani a Nigeria bayan ke Saleemart? ”
“to shine da tulin kudin nan😳”
Shinkafan da baifi a dafa cup 2 ba”
“Ehen ai zakiyi cefane zaki siya nama ko dai sunyi kadan ne ”
“🤭Yawa dai ”
“Shikenan I'll be expecting aroma jollop rice ,dole girkin ki zaiyi daɗi ,as for mere look Zaki ƙwazo a kitchen Kamar yanda alamomi suka nuna zaki ƙwazo a gado...”
“Kaga ka sake ko🤨😔Ni dai kar ka iskantani”
“Sorry kyakyawa na bari...”
_Daga nan free page ya ƙare,duk mai son cigaba ya biya kudinsa cikin salama ya karanta ba tareda yaci haƙƙi na ba_
_Masu ƙorafin bamu fara harkan Oza room ba😜kunsan ni na sanku infact nazo da sabbabin style na rikita mai house da zamuyi a cigaban littafin amma fa banason sawa a free page ne saboda kar ƴan mata su karanta muna😉😋_
_Sannan kuma zan koya mana yanda zaki gane kalar *Bu*ra* Penis ɗin mijinki da wani kalar sex style ne zai sa kuji daɗi dukkanku . Kardai ki motsa ,in Baki biya ba maza ki biya in saki a paid group_
Regular 500#
VIP 1k
Special 2k
Zaki iya biya ta katin MTN ma number na Kamar haka 09065990265
Ko ta nan bank din
7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb